Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
4โƒฃ1โƒฃ
Suka danyi hira hajara kam kuka sosai take, twins sunzo suna share mata hawaye, mijinta ma hankalinshi dukya tashi yanda yar matarshi ke kuka, Thariq da ismaโ€™il suka mike zasu tafi hj tace ai wlh a gidanan zaku kwana hakanan suka hakura.

Alh tafawa yadau matarshi da yaranshi suka tafi gida ranan hajara takasa bacci sai hada kaya take.

Da sassafe karfe 8 suka diro gidan ita da twins sai alh tafawa tare akayi break fast sanan akadau hanyar zaria, tun ahanya ismaโ€™il yakira Amina yace su gyara gidan da kyau zaโ€™ayi baki.

Suna shiga zaria gaban hajara yadinga faduwa haka suka kai gidan lokacin shukra na daki tana duba assignment da Amina tabata dayake tana mata lesson, Thariq yace su zazzauna hajara sai waige waige take ko zataga shukra, ismaโ€™il yakira Amina tafito suka tafi gidansu.

Thariq ya shiga daki shukra na ganinshi tayi wani ihu ta daka tsalle ta rungumeshi sai kuka, ya dagota yana share mata hawaye, tace yaya thariq shine kayi tafiya ka dade ko, inata missing dinka, yace ai bagani nadawo ba kinga yanda kika kara girma da kyau kuwa ta rufe fuskanta da hannu, yace kina cinyemin abinciko saisa kikai katuwa, ya kamo hanunta yanzu dai kinga anjima mayi fira munzo da baki fito kiyi serving dinsu abinci da drinks tai murmushi tace to, harzai fita tace yaya wlh ni kaman kirjina na ciwo sai bugawa yaketayi yau zoka duba kaga, tana kokarin zage zip din riganta.

Yace ke mehaka zaki cire riga kuma?? Tace yaya zan nuna maka kirjin ne wlh yau tun safe yaketa bugawa ni bansan maisaba, murmushi yayi yace sako hijabi muje falo anjima inya cigaba da bugawa saina duba tace to ta sa hijab ta rike hanunshi gam suka fita falo,
Alh tafawa shiya fara ganin fitowansu mikewa yayi tsarki ya tabbata ga ubangijin hallitu wacece wanan mai kama da matarshi haka?? Saidai kawai ta nunama matarshi karamin jiki?.????

Maman shakur ๐Ÿ˜˜
[09/11 8:57 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟTAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
4โƒฃ2โƒฃ
Hajara ma ta mike bakinta na rawa, hj amina ko dukar dakai tayi dan wani irin kunyan shukra taji tanaji, shukra tasaki hannun thariq taje wurin twins da gudu tana laaaa yaya ikon Allah jibi wasu yan biyu masu kama dani, farare masu kyau, dago kanta tayi lokacin dataji ance shukra, saida taja baya da gudu yaya wacece wanan tayi kama dani haka?? Takuma kara dawowa gabansu tace ku zauna bari nakawo muku ruwa, ta kalli hajara tace wlh ina sonki saboda muna kama tawuce tatafi kitchen ta kawo musu drinks tazuba akofi ta mikama hajara.

Hajara ta hada kofin da hanun ta rike ta cire kofin ta ajiye a stool ta dago shukra ta rungumeta sosai tana kuka, shukra ta janye jikinta daga nata tace mai haka zaki rungumeni?? Kuma mena miki kike kuka?? Murya na rawa hajara tace shukra nine mamanki, am ur mother shukra am ur mother!!!.

Shukra komawa tayi da sauri inda thariq yake azaune yana kallonsu tace yaya wai da gaske itace mamana?? Thariq yace eh.

Shukra tace dama inada mama?? Ni nadauka babana ya haifeni, tunda nataso babana nasani shike goyani, yay min wanka, yabani abinci, ya koyamin salla, yamin kitso yamin tsifa yamin komi takara kallon hajara dake kuka sosai tace where were you?? Ina kika shiga lokacin?? Why did u abandon me?? Tace bansankiba, karki kara cewa ke mamata ne, banda mama ni, babana shine mamana, sai kuma yaya thariq babana nabiyu, nisu kadai nakeso, suna sani, su suka raineni, bana sonki, kuma karki kara kiran kanki da mamana cos i dont have, tawuce ta shiga bedroom ta banko kofa bommmmmโ€ฆ

Maman shakur ๐Ÿ˜˜
[09/11 9:12 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
4โƒฃ3โƒฃ
Hajara tamike zata bita alh tafawa yakamo hanunta yana girgiza mata kai, yace honey shukra needs to be alone yanzu, put ur self in her shoes kusan 16 years batasan wani gatan uwaba, batasan mamanta ba, rana daya wata tazo tace ita maman tane yazakiji? dama dole kiga tai reacting haka, is normal yanzu kiyakuri ahankali zatazo ta koyi sonki harku saba ya kalli thariq koba hakabane Doc?? Thariq yace hakane anty shukra nada saukin hali zata sakko.

Kuka sosai hajara take ta juyo ta kalli hj amina tace mum kinga abunda kikaja ko?? Are u happy now?? Alh tafawa yace banason haka, yajawota jikinshi yana lallashinta twins ko sai wasansu suke.

Wuraren karfe 5 sukace zasu wuce,thariq ya kalli yanda hajara ke cikin damuwa yace Anty next week shukra zata fara waec dazaran sun gama zan sanar daku saboda muhadu a kano ayi komi achan, kafin lokacin in sha Allah shukra zata sauko kinga saiki tafi da ita zamfara ko?? Hajara ta share hawaye ta ce Nagode thariq, tnx 4 taking good care of my daughter Allah bar zumunci, tace bari nama shukra sallama key mota ta karba tafita waje tafito dawani sabon trolley akwati mai shegen kyau.

Duk suka bita da kallo bude dakin tay ta shiga shukra ta mike tsaye tana turo baki mai haka zaki shigomin daki?? Hajara tai murmushi dayafi kuka ciwo ta matso kusa da shukra tabata akwatin tace dan Allah ki karba kinji yar baba, shukra ta kalleta da sauri, hajara tai murmushi tace kina mamaki ne?? Tun randa aka haifeki babanki kece miki yar baba, takai bakinta taima shukra kiss a goshi tace i luv u daughter tajuya tabar dakin.

Maman shakur ๐Ÿ˜˜
[09/11 9:33 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
4โƒฃ4โƒฃ
Shukra jikinta yay sanyi sosai, ta zauna kan gado tabude akwatin Bra ne masu balaโ€™in kyau sai pants sanan english wears sai abayoyi da kayan makeup, tashi tayi tana gwada komi kaman an aunata sun mata das saidai bra din sun mata kadan 38 ne, itakuma 41 tai tsaki tace naba Amina dama naga 38 take sawa maida kayan tayi tarufe tace in yaya yadawo na nuna mishi.

Sai bayan magrib ya shigo gidan yazauna a falo yana amsa waya, aikuwa ta kinkimo akwatin har falo ta bude, saida yagama wayan tace yaya jibi kayan datasiyomin ya kalli kayan dayake su abaya ne asama yace sunada kyau yacigaba da latsa waya, kwaso duka bras din tayi kala 5 ta daura akan cinyanshi tace yaya kagafa bra dinan hardasu tasiyomin kumani sunmin kadan, dago kanshi yayi ya kalli bra din wani kunya yaji yakamashi kaman ya nutse a wurin, yace to meruwana da sun miki kadan ki maidasu cikin jaka, wanan kayan mata ne ai,

Tace yaya to ta kallesu mana, dama inaso naba Amina kanwar ismaโ€™il ne, kaga ita 38 take sawa nikuma 41, ya kalleta ya kalli bra din ita bama tasan yanayin dayake cikiba, yace 4 god sake ki kwashe abunan daga jikina mana shukra, tace to ai yaya inaso ka kaini naba Amina ne, yajuyar da kanshi najito anjima na kaiki, yanda taga yana magana kaman yana fushi yasa ta tsaya tana kallonshi shikuma sai kauda kai yake, Ahankali yaji tace yaya yanzu wai kunyar kallon bra kake?? Wani zabura yayi yamike aiko da gudu tayi daki tana dariya sosai yaya mai kunyar bra.

Shima dariya yayi ya kwashe bra din yabude akwatin alokacin yaga harda pants ma yay maza yasa ya kulle.

Maman shakur ๐Ÿ˜˜

mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
โ† TAWA CE!!! 40 to 44TAWA CE!!! 47 to 53 โ†’
TAWA CE!!! 45 to 46
Posted on November 9, 2015 by mamanshakur
[09/11 9:57 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
4โƒฃ5โƒฃ
Sai bayan sallan isha ya leko dakin tako mike tsaye tana dariya ciki ciki, ya daure fuska ke wakikema dariya ta turo baki to ai badakai nakeba dakaina nake, yace oya mutafi gidan ismaโ€™il din kiyi sallama da Amina gobe zata tafi, komawa falo tayi ta kwashe bras din tasa a leda da wasu kayan makeup suka tafi.

Databa Amina aiko ta dinga murna tana mata godiya sai wuraren goma suka bar gidan, thariq yakawo kudi mai yawa yabama Amina da kyar ta karba tai godiya.

Suna komawa gida shukra ta shiga dakinta sai bacci.
Washe gari da sassafe thariq ya shirya zai tafi asibiti shukra ta dinga kuka, yaya dan Allah kaje dani, tuntuni fa kai tafiya sai jiya kadawo plz go with me, yace jekiyi wanka to, daki taje tai wanka tazauna tayi kwalliya sosai dan zama da amina yasa ta iya make up yanzu.

Daya daga cikin dogayen rigunan da hajara takawotama tasa, pink ne sai akimai kwalliya da black stones tadau gyalen tayafa gashinta takama amma still saida yazubo har tsakiyan bayanta tadau black flat shoe tasa sai kamshi take.

Fitowa tayi ya tsaya yakura mata ido, yaushe shukra ta iya gayu haka?? Murmushi yayi yace zama da amina mana. Kallonta yayi yace bakiga ana ganin gashinkiba ta tsaya agabanshi ta juyamai baya yaya dan tusamin gashin nakasa.

Hanunshi na rawa yakamo jelar gashin wani taushi yaji da santsi yay rolling sanan yatusa aiko ya shige sanan suka fito ya kulle gidan suka tafi.
Suna shiga sai kallonsu ake sunyi balaโ€™in matching, wata doc mace shukra taga tanata hararanta, tace yaya wacece wanchan ya kalleta yace ohhh wata doc ce sunanta JAMILA amma muna cemata JAMCY..

My dear jamcy mai kwankwaso sau๐Ÿ™Š lot of luv jamcy ina sonki.
Maman shakur ๐Ÿ˜˜
[09/11 5:29 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
4โƒฃ6โƒฃ
yakamo hanun shukra suka shiga office dinshi.
Telephone din office din ya dauka yakira secretary yace akawo mana min abinci plates biyu.
Suna zaune shukra sai tabe tabe take shikuma sai Kallonta yake, aka kawo abincin saida sukaci tai nak sanan yace ki zauna a nan karfa kije ko ina bari na shiga na duba patients tace saika dawo.

Yana fitowa jamcy tabiyo bayanshi ranta abace tace Thariq wacece yarinyar chan?? Wani kallo ya jefeta dashi batare daya bata amsaba, kagafa abunda na tsana dakai kenan wanan miskilancin naka. Ya kalleta ok jamcy ne
duk macen dakaika gani dani sai kinsan ko wacece? Tace haba thariq ka tausayamin ina sonka wlh, kishinka nake. Yace jamcy banasonki plz stay away 4rm me.
**Jamcy doc ce tana balaโ€™in son thariq shikuma bayasonta dan jamcy tama girmeshi she is 36 yanzu.**
Wucewa yayi yabarta a wurin, jamcy azuciye takoma, office dinshi ta wuce direct tana zuwa taga shukra gaban laptop dinshi tasa farin coat din thariq yanda kukasan doc, jamcy ta daka mata tsawa ke tashi dan ubanki, mezakisa coat din Doc Thariq??. Shukra ta mike wlh karki kara zaginmin babana yamutu.

Jamcy tace ance dan ubanki din, shukra ta kalleta sama da kasa sanan tace mai KWANKWASON SAURO kawai. wani super jamcy tayi tazo ta shake wuyan shukraโ€ฆ.nikuwa nasa gudu nafito dan nakira thariq ๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿป

Maman shakur ๐Ÿ˜˜

mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
โ† TAWA CE!!! 45 to 46TAWA CE!!! 54 to 59 โ†’
TAWA CE!!! 47 to 53
Posted on November 10, 2015 by mamanshakur
[10/11 8:29 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
4โƒฃ7โƒฃ
Secretary dinshi ce taji alamun kaman kokawa a office dinshi kuma tasan baya office shine tamike tabude kofa gani tayi Doc jamcy ta shake shukra wanda idanunta sun soma juyawama, karasawa tayi da gudu ciki duk iya kokarinta nata kwace shukra takasa. Fita tayi da gudu tatafi word, tana zuwa takoga Doc Thariq naduba wata, da gudu takarasa tace sir jamcy zata kashe bakuwarka, a tsorace yatashi yace wot Tace mai muje kawai yabi bayanta. Yana shiga ya fizge jamcy ya wullar da ita shukra kam sulalewa tayi a kasa.

Yakoma kan jamcy yace kasheta zakiyi?? Idonshi duk sun juya yaso ya shaketa itama amma sai yay tunani kawai ya jata ya wurgar da ita wajen office dinshi, yakoma kan shukra wanda fuskanta yay jaa abunku da farar mace hawaye kawai ke fita daga idonta.

Ya rungumota jikinshi sorry shukra am here, ya duddubata yaga bawani matsala murya ciki ciki tace ni ka kaini gida tashi yayi ya mikar da ita yacire mata coat dinshi sanan yakamo hanunta duk kuka take suka shiga mota sai gida.

Suna kaiwa gida ta zauna afalo tana kuka, ya zauna kusa da ita duk hankalinshi atashe, yace wai meya hadaku?? Tace ba ita bane tace zata ci ubana ba, shine nacemata mai kwankwason sauro, shine ta shakemin wuya, ta nushe ni, takuma hambareni. kaji su shukra da sharota lol๐Ÿ˜œ, kuma ni wlh sai ka ramamin.

Dariya ma tabashi amma ya gimtse toke shukra mena cemata mai kwankwason sauro?? Tace wlh yaya ai batada kiba, kaman tsinke take koni nafita kibafa. Thariq yay dariya aiko shukra takara fashemai da kuka da kyar ya lallabata tai shiru.

Maman shakur ๐Ÿ˜˜
[10/11 8:44 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
4โƒฃ8โƒฃ
Yau monday yaune ranan da shukra zata fara waec dinta anan DEMONSTRATION samaru thariq yabiya mata. tun safe ta shirya tadau wayanta tasa a jakan dan tanaso tai waya da nazir yau.
Karfe 8 thariq ya sauketa tareda bata kudi mai yawa taci abinci, yace intagama zaizo ya dauketa dayake 12 zata fito.

Yana barin makaranta taciro wayanta ta kunna takira Nazir aiko kaman jira yake yace hello baby na wai maiya sami wayarki ne?? Tace yaya na yadawo kasan inya kamani dakai zai dakeni, nidama inason nafadama karka kara zuwa plz. Nazir yace yanzu kina nufin bazamu kara haduwaba?? Tace nidai ba yanzuba sai yaya yakarayin wani tafiya.
Nazir yace kinfara waec dinne?? Tace eh, yace to gaskiya randa kika gama paper zanzo plz zan baki gift din gama exam, tace to shikenan na yarda idan yatafi asibiti sai kazo , daganan suka cigaba da firan soyayya har lokacin shiga paper yayi takashe wayan ta shiga.

Kwance tashi asaran mai rai, kwanaki sai ja suke, kullum soyayyar shukra karuwa take aran thariq amma baitaba fadamataba, saidai kullum kokarin nisantar ta yake, ta hanyar kin dawowa daga asibiti da wuri duk yana hakane saboda ya kula da amanan ta dake kanshi.

Yayinda shukra soyayyar Nazir tai zurfi aranta kullum intaje school sai sunsha fira kafin ta shiga paper. Wanan kenan.

Mum din shukra kam kullum saita kira thariq dan taji ya lafiyar yarta dakuma exam din datakeyi.

Maman shakur ๐Ÿ˜˜
[10/11 9:03 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
4โƒฃ9โƒฃ
Ayaune shukra ta kammalla waec dinta dama tarubuta jamb tun kafin sugama waec, sunyi waya da Nazir yace gobe zaizo. tace amma kabari sai wuraren 11 lokacin yaya ya dade da tafiya aiki, yace mata to.

Suna gama paper thariq yazo ya dauketa sai murna take, suna kaiwa ta shiga dakinta dan ta chanza kayan makaranta, tana shiga maizata gani wani abu anyi raping dinshi, sanan sai wani katon box shima anyi raping dinshi, zuwa tayi tabude karamin taga laptop mai kyau na dell sai dan karamin paper ansa a gift 4rm thariq, tabude box din shikuma kayan sawa ne masu shegen kyau fita falo tayi da gudu taga thariq zaune taje ta dane jikinshi tana murna janyeta yayi yace mai haka?? Hawaye ya zubo daga idonta ta rikemai hannu Nagode yaya, wlh ina sonka sosai babana nabiyu, Allah baka mata tagari, azuciyarshi yace gaki nan. sai godiya take mishi yace naji jeki chanza kaya sanan ta mike tatafi.

Washe gari tun Wuraren 4 aka kira thariq daga asibiti akwai emergency hakanan yama shukra sallama yatafi, itakuma shukra takoma baccinta, dasafe Wuraren 10 tai wanka taci uban kwalliya kaman ba gobe tazauna jiran sahibinta NAZIR.

Maman shakur ๐Ÿ˜˜
[10/11 9:21 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
5โƒฃ0โƒฃ
Wuraren 11 yakirata yace mata gashi nan ya iso, tashi tayi takara fesa turare tafita, tana fita abunda yabata mamaki shine motoci biyu tagani daya wanda yake ciki, saikuma tagefe wata sabuwar benz ce baka sabuwa dal, karasawa tayi ta shiga mota tanamai murmushi, Nazir wani miyau ya hadiye da kyar yace yarinyar nan badai kyauba ga diri.

Riko hanunta yayi yace baby na kinyi kyau, da sauri ta janye hanunta ta ballamai hararan luv kafasan babu kyau rike hanun mace ko, yace sorry wlh inna ganki bana iya kama kaina, ranan sunsha firan soyayya saidai talura kallon da Nazir yake mata yau ya banbanta dana kullum dan wani zubin saiya kalleta ya lashe lebe, sai Wuraren 1 tacemai yakamata katafi fa, ya kalleta yace baby na wlh banason nisa dake, ke TAWA CE, fari tayi da ido tace karka damu nakusa fadama yayana maganan ka kaga saiya mana aureko. Aiko yay murmushi tana kokarin bude kofa tafita yace mata jimana,

Tajuyo ta kalleshi wasu keys ya dauko yabata ta tsaya tana kallonshi tace name?? Yay murmushi yace kinga wancan benz dinchan nakine, gift dinki ne nagama exam, ido tazaro waje jikinta yafara rawa, tace kanason katonamin asiri ne?? Mota ina zankai mota wlh banaso.
Ya kalleta yace shukra kinasona?? Tace eh, yace inhar kinasona to wlh ki karba, girgiza kai tayi tace aโ€™a tawuce tafita, shima fitowa yayi daga motar har zata shiga gida ya damko hanunta yasamata keys din yakoma motarshi ya shiga yabar gidan, yabar shukra awajen hankalinta atashe yake.

Daki tawuce tashiga tai tagume yanzu in yaya yaxo maizata cemishi, ko 20 min baโ€™ayi da fitar Nazir ba thariq ya shigo dakin, direct dakinta yawuto, da sauri ta boye key din karkashin filo, yace shukra naga wata mota a compound ta wacece munyi baki ne??? Jikinta ne yafara rawa ko ina, tace uhmm uhmm โ€ฆ.

Maman shakur ๐Ÿ˜˜
[10/11 9:52 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
5โƒฃ1โƒฃ
Jikinta rawa yake sosai kallo daya yamata yasan bata da gaskiya, dan lokacin dayashigo quarters din yahango wata mota na fitowa daga gidanshi, yakara Kallonta yace bakiban amsaba, bata bari sun hada ido ba tace yaya niban saniba, ni banma fita tsakar gida ba, Kallonta yayi yace ok, yajuya yabar dakin ranan bai kara fitaba.
Washegari dasafe yafita, Wuraren 11 taga kiran Nazir ta dauka, yace baby nasan ban fada miki zanzo ba amma dan Allah kifito muyi sallama kano zan koma kinji, fita tayi basu wani dadeba dayake sauri yake yabata kudi yan dubu 100, taki karba fitowa tayi yabiyo bayanta zata shiga ciki yakamo hanunta dai dai lokacin motan thariq ta shigo cikin gidan.
Shukra kokarin fizge hanunta take amma Nazir yaki saki kanshi na kallon motar thariq, saida thariq yafito hannunshi a aljihu, jijiyoyin kanshi duk sun fito sanan yatako wurin yana taku kasaita sai alokacin shukra tasamu daman kwace hanunta ta shige gida da gudu.

Nazir yay murmushi yace yayanmu ina wuni, thariq yay mishi wani kallo batare dayace komiba, Nazir yajuya zai tafi thariq yace kafita harkan kanwata, TAWA CE, stay away 4rm her. Nazir yajuyo yace karya kake malam, saina auri kanwarka wlh dan TAWA CE! Inaba hakaba duk kudin dana kashe mata sai anbiyani, yajuya yashiga mota yabar gida, thariq azuciye yafada cikin gidan direct dakin shukra yawuce.
Tana ganinshi tamike tafara kuka tana ihu, harda dan guntun fitsari a wando, ya tsaya dai dai saitinta har tanajin numfashin shi cikin muryan tsawa yace motar waye a gidanan??, ki gayamin gaskiya kona saba miki yau, jikinta yafara rawa tana hawaye tace na..na..w.. Kafin takarasa maganan taji tass afuskantaโ€ฆ

Maman shakur ๐Ÿ˜˜
[10/11 10:20 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
5โƒฃ2โƒฃ
Ta dafe kuncinta tana kuka sosai, cikin wani irin muryan fushi yace a ina kuka hadu, ta kuma ina kuke communicating?? Wlh inkikamin karya shukra yau saina zaneki, kuka take sosai tace dan Allah karka zaneni, bazan karaba wlh natuba, yace a ina kuka sake haduwa?? Tana kuka tace yaya lokacin da nafara zuwa school akano, yace ta ina kuke magana?? Murya na rawa tace tawaya, Kallonta yayi yace dan baki da kunya shine kike amfani da wayan nan, shukra ke amanata ne, ban karbi wayan nan lokacin bane saboda na lura kinaso, and all i want is 4 u to be happy, nabar miki, but banace miki banason kiyi waya da kowaba? Ta girgiza kai yaya Allah bazan karaba dan Allah kayakuri wlh natuba yaya.

Yace ina abubuwan dayake baki?? Tanuna mai yaje yafito dasu babu abunda ta taba tabawa, har kudaden, su biscuit din duka duk sunanan yanda suke, yadawo gabanta mesa kikamin karya? Dama shiyabaki mota shine kika ki fadamin, harda bashi address din gidanan kinkosan waye nazir shukra?? Did u have any idea who dat man is?? Ta girgiza kai yayakaya kuri, wlh ina sonshine, wani wawan mari taji abakinta nan da nan lebenta yafashe yana jini, yace ni kike cema kina sonshine?? Abunku da yarinya, takara fashewa da kuka yay dan Allah kadena dukana wlh natuba, Allah dan inason shine, kuma ina tsoron karabamu saisa ban fadamaba,wlh ina son Nazir.
Mari yakaimata yaciro belt din jikinshi ya zaneta sosai ranan sai ihu take babu mai ceto, dan kanshi ya kyaleta ya daka mata tsawa ina key din mota ta dauko tabashi jikinta na rawa, yace ina wayan ta dauko tabashi yawuce yabar dakin, harya fita yadawo yace Nazir yataba cemiki ki cire riga?? Tace aโ€™a, yataba kaiki wani waje?? Tace aโ€™a. Hamdala yayi dan yasan Nazir dan iskan ne, ga shukra kuma rashin wayau.

Dawowa dakin yayi yadau duka kayan dayaba shukra yaje yasa a motan, yadau waya yakira wani driver yazo, yarubu tamai address din Nazir yakai mishi kayan gidansu. Dayake tun tuni yayi bincike kan Nazir, tun lokacin da Nazir ke binsu.

Maman shakur ๐Ÿ˜˜
[10/11 10:40 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
5โƒฃ3โƒฃ
Shukra tasha kuka sosai, duk hankalinta yatashi yau babanta na biyu na fushi da ita, tashi tayi jikinta duk yay tsami ta shiga bayi ta wanke bakinta dake jini, ta dawo kan gado tacigaba da kuka sosai daga baya bacci ya dauketa.

Thariq ya shiga dakinshi duk ranshi abace, Nazir ya cuceshi, ya koyama shukra sonshi, daga baya kuma saiya fara blaming kanshi, tokai mekakeyi?, har yarinya tafara soyayya, tafara kawo saurayi gida, tana magana da saurayi a waya, duk baka saniba, Thariq baka iya rike amana ba, inda yanzu lalacewa ne da yanzu shukra ta lalace, ta baci batareda kasaniba, u just dedicated ur whole lyf to asibiti, yakamata koda kana aiki suma gidan ka sa ido akansu, ka kula da iyalinka, shukra tafara soyayya amma wlh ba laifinta bane laifi nane, bansa ido dakyau a alโ€™amurantaba, ban kula da ita dakyauba, bayan cewa ita responsibility nane, godiya yayima Allah dayasa yagane tun yanzu kafin Nazir yakai ga bata shukra, yakuma kara daura dammaran kula da ita, saโ€™ido a kanta, dan shukra TASHI CE kuma amanarshice.

Nazir yana zaune a dakinshi akai sallama dashi koda yafita driver harya ajiye mota yamika ma mai gadi key aba Nazir yatafi, Nazir ya karbi key din yaduba

Please Login or Register in order to submit comment