Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allah babu yanda batayi kokari tureshi ba inaa hakan ya faskara lokaci mai tsawo ya dauka yana Abu daya, kokarin shigarta yakeyi karfi da Yaji inda ruwan kanshi yagama kwancewa yama rasa yanda zaiyi yarasa ta inda zai fara, ganin ta'asar da yake shirin mata daduk gskiar Sa yasa tafara neman ma kanta mafita ko kashe ta zaiyi bazata bashi kanta ba dabara ceta zo mata nanda nan tafara biye masa tana maida martanin duk abunda yake mata saida yagama sakin jiki sosai harya Mike daga kanta tareda jin dadin duk abunda take masa asan Ranshi sukoma bedroom dinshi inda Aisha takara lulawa dashi sabuwar Rayuwa, ganin yanda jikinshi yasaki numfashi sama sama yakeyi da karfin gaske ta Mike tareda hankade shi daga jikinta remote din TV Wanda ke kusa da ita ta dauka da iya karfin ta ta kwala masa akai, jiki a mace yake shirin rarumo ta inda taja baya da gudu tana Ajiyar zuciya Kare kirjinta tashiga yi ba halin daukan yagaggiyar rigarta, 'inaaa Dan samari yanzu Aisha tawuce ma tunanin ka kaga wannan jikin da kake gani wlh wlh haramiyar ka sai gani sai kallo sai hadiye miyau ka dauki Abunda yafaru ayau a matsayin Alakoro ne nabaka bawai danka chanchanta ba, Ashe kaima ba daga baya ba kaima dan'iskan kanka ne mugu har kakeda bakin kiran wani Dan iska? Daidai nake dakai wlh duk abunda zai faru a gidannan yadade bai faru ba duk Randa kakara gigin yimun fyade saina maka mugun I'lla, garani kwartaye na kaimusu kaina nakeyi kaifa? Kirikiri kake shirin mun fyade da tun farko kayi biyyah Dana Dan lasa maka koda kadan ne Malam ka sauke girman kai bawai ka nema da karfi ba, da gudu ta shiga dakinta tareda Danna key ganin yanda ya zaburo da karfin gske ya tinkaro ta inda yaita buga kofar kamar zai ballata Aisha kuwa kirjinta kamar zai fadi kasa bakaramin kokari tayi ba wurin mishi tsiwa nan tsoronsa ya darzu a zuciyarta jin kalaman da yakeyi, 'ki tsaya mana Dana nuna miki banbanci na da sauran kwartayan ki Karamar Mara kunya karyan cika baki kikeyi, buga kofar yakeyi sosai, bazaki bude ba? Malama dalla ki bude kofar tunda ba taki bace nayi miki Alkawarin muddin na shigo dakin nan saina yagalgala ki yanda ko likitoci bazasu samu nasaran hadaki ba, tanajin furucin dayayi tayi maza ta daura towel tareda zumbula katon hijab har kasa bayinta ta shiga takara Danna key jiki na rawa tana kuka, 'na shiga Uku na Wlh idan wani Abu ya sameni bilki sainaci ubanki kin ballo mun ruwan dayafi karfi na ni Aisha Naga ta kaina, Daki yakoma yafara lalubo mukulan gidan aiko cikin nasara yaci karo dasu nan yadawo yafara gwadawa daya bayan daya amma inaa ba nasara kasancewar tabar mukuli a ciki bata zare ba, ihu yakeyi kamar mayunwacin zaki inda Aisha tagama kule shi gawata jarabar data dame shi shiba manemin mata ba dayau babu abunda zai hanashi kwana da Yammata biyu amma yana mutukar kyamar zina insha Allah da matar sunnah zai fara sanin mace, 'Allah ya isa muguwa wlh ki rubuta ki ajiye zamu hadu kuma duk Randa muka hadu zakisan wanene AK, wucewa yayi tareda maida kayan jikinsa inda ya tsuguna a wurinda abun yafaru kwalla Yaji yana diga a kumatun shi, Yah Allah kada ka jarabceni da sha'awar yarinyar nan wlh zai nakasa ni zaimun illah wyyooo marana, dama akwai ranarda zanyi Sha'awar Aisha haka? Sha'awar kuma mahaukaciya? kwanciya yayi a wurin hannun shi kan cikinshi inda abunda yafaru yaita dawo mishi one by one, Bakar muguwa muguwa muguwa kin gama dani, dama haka ma'aurata keji? Hmmmm a haka ma dukya rikice inaga ya biya bukatarsa? Kila saiya suma, wani sashi na zuciyarsa ke bashi Amsa, kaga yarinya sai laushin jikin tsiya wlh wlh Aure zanyi Danni ba dotse bane bazan shiga halaka ba duk inda zan nemo mata insha Allah cikin satin nan zan Auri natsatsiyar mace kamila budurwa dal a Leda swt 18 insha Allah saina kunsa miki bakin ciki fiyeda Wanda kika Sani a ciki karyar iskanci kikeyi saina Rama abunda kikai mun yau saikin kawo mun kanki da kanki I promise you saikin nemeni akan in taba jikinki saboda bakar Sha'awar dazamu dinga cusa miki nida Swt 18 kuma bazaki Kara fita gidannan ba daga yau sai yau, da karfi yake fada da Alama dai AK ya zare a daran yau, mikewa yayi hannu akan Mara dakyar ya karasa kitchen inda yahada ruwan Lipton baki wuluk da lemun tsami mai yawa, daki yakoma yana ma Aisha Allah ya'isa yana sha wato saida tasamu nasarar seducing dinshi hankalinta ya kwanta baisan waya koya mata mugunta ba yarinya yau kawai dukta birkice ta chanza daga safe zuwan Dare tazama muguwa, jinshi yakeyi kamar zai mutu saboda ciwon Mara, 'batace idan ka roketa zata baka ba? Why not tadan baka koda nayau ne karage zafi kodan kadan basai da yawaba, 'what ni? In roketa? Allah shi kyauta in roki Yar'duniyar nan jikinta Allah ya kiyaye nida nake shirin Auran Yar'shila in bude abuna inkuma mata irin rainon da nakeso, Shi kadai yaketa zancen shi kamar Mara hankali yanda yaga rana haka yaga Dare Aisha ma hakane a wurinta inda bakinta saida ya kumbura gasa jikinta tayi a bayin tareda godema Allah daya kubutar da ita a hannun farin mugu tabbas babu abunda zai Hana bai mata illah ba, ko'a haka ya barta tasha azaba jikinta Radadin azaba kawai yake musamman kirjinta dayasha matsa.



Washe gari baba mai gadi yasamu tareda mashi warning kada ya kuskura yabar Aisha takara fita gidan nan daga rana tayau, idan ba haka ba kuwa a bakin aikinsa, kai koni nace kabarta ta fita kada kabari, yafadi tareda wucewa Asibiti yakeso yaje akara hadamai magani Susan yanda zasuyi dashi, wlh Aure nidake yanzu muka fara mutu ka raba, 'ya furta yayinda ya shiga motarsa yanata ruwan masifa, 'anya maigida lafiya lau yake kuwa? Inji baba mai gadi ganin yanda AK ke magana da masifa shi kadai dukda jiya yanadan jiyo ihu ihu a cikin gidan nasu, Ooooh Allah ka daidaita tsakanin ma'auratan nan gida saikace barikin sojoji kulum cikin tashin hankali.

Aisha najin fitarshi misalin takwas din safe tafito sauri sauri gudu gudu ta shiga kitchen kayan shayi ta kwasa sosai da cornflakes tareda Golden moon duk wani abun da zata bukata na kwana biyu ta diba, inda ta maida komai dakinta, batada matsalar ruwan zafi kassncewar tanada shi a toilet, sauri sauri ta dafa indomie tareda soya kwai guda biyu inda tashiga dakinta tana dariyar diramar abunda ya faru jiya, Ooooh ran maza ya baci dole inyi Yaji a dakina sai an kwana biyu, tafadi tareda dariyar mugunta.


*A gurguje.*


AK yana daya daga cikin malaman da Malam liman kema karatu bayan sallar Isha'e na kowace ranar daran juma'a inda yawanci manya manyan masu kudi ne da Yan'kasuwa masu bukatar karo ilimi hakan yasa jefi jefi yanama Malam liman Alheri yakai mishi har gida inda wani zubin kayan Abinci yake cikawa tafda motarshi yasa yara suyita shigarwa ciki, ba AK kawai ba yawancin daliban Malam liman haka suke masa Alheri tunda karatun da yake musu bana kudi bane hakan kesasu jin dadi suma suke kyautata mishi matuka, 'Ranar juma'a bayan an sauko masallaci kamar yanda Ak yasaba jefi jefi, makullin motarshi yaba yaron office dinshi tareda bashi kudi masu yawa akan yasiyo mishi duk wani abunda ake bukata na abinci yakawo mishi, cikin minti talatin yadawo da uban kaya shake a cikin booth din mota inda AK dake sanye da coffie brown shaddar gezner tasha aiki sai kyalli yakeyi yayinda ya murza hula masha Allah daka ganshi kaga kyakyawan matashin da kudi suka zauna daram da duwawun su burin kowace mace, kai tsaye ya tunkari unguwar sabon garin Kaduna yana tafiya tareda jin tafsir a motarshi harya isa kofar gidan sanannan malamin, inda batareda bata lokaci ba yasamu yara suka fara shigada kayan ciki inda ya raba musu dari biyu biyu nan danan yara suka cika wurin har rige rigen dauka akeyi, Sanye takeda bakin hijab dogo har kasa kamar koda yaushe fuskarta da kwalliya Mara hayaniya inda Tafito domin zuwa shagon dake kusada su mama ta aiketa, charaf suka hada idanu, Alhamdullah mashe Allah da wannan kyakyawar halittar leemah ta furta a zuciyarta inda tagaza dauke idonta a kanshi ba karamin rikita ta kyaunshi yayi ba, Ga uwa uba kallo daya zakai masa kasan farare sun zauna daram da duwawun su, kallon ta yakeyi ganin yanda take tafiya natsuwar ta tamishi inda sallamar Malam liman ne ya katse musu kallon kallon da sukeyi.






*Mrs Sadieeq Rumah*💅🏻


🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?*🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀


*Written by Anty Mamie*



Naga kurafe kurafen ku harda masu biyoni private akan kada AK ya Auri leemah littafin zai baci, wasu kuma suce sunfiso ya Aureta, ku cigaba da bina kuga karshan littafin please, tun kafun infara rubutawa nagama tsara littafina, godiya nakeyi😍 Washe🤦🏻‍♀groups dinda na bude saboda littafin nan sunada yawa masoya kullum bulbulowa sukeyi ta inda bana zato wayata daukewa take😢 masoya kunada dadi wlh😍 Dan Allah duk Maison shiga group ku hada kanku ku bude sannan kusani🤣zan zauna daram in dinga muku posting insha Allah. Please a dinga mun uziri.🙏🏼



*Dedicated to sister Husnah*



28


Iya rikicewa leemah ta rude akan surar AK idan yagama tafiya da tunanin ta sauri sauri takeyi ta amso sakon da aka aiketa tanaso ta Kara gilmawa ta gabanshi tabbas ba'a taba namijin daya wuce da dukkan tunaninta lokaci daya kamar hot guy dinnan Everything about him, his looks, dressing, kamshin turaran shi tasha hurda da manya hadaddun guys but this very one he is very special, 'gaisawa sukayi da Malam inda yaita zubama AK Addu'a nan suka Dan fara fira sama sama inda AK ya nuna Alamar tafiya zaiyi sunanan tsaye aka gama shigarda komai inda yayi daidai da dawowar leemah cikin tafiyarta ta natsuwa wacce takeyi ta musamman tazo gilmawa inda har saida Malam ya lurada kallonta da AK yakeyi inda Malam ya kauda kai tareda gyaran murya, leemah kuwa bata kalle shiba saida tazo gafda su tadaga idanun ta Wanda tagama narkar dasu cikin salo taimasa wani kallo guda daya kwakwara mai wuyar fassara, dauke kanta tayi tareda shiga cikin gida inda AK ya Saki Ajiyar zuciya, 'gskia rabonda yaga mace mai tarin kamala kamar yarinyar nan ya manta, abun Sha'awa gata very Yong and cute, yasan Aisha tafita kyau nesa ba kusa ba, but wannan tafi Aisha Kuruciya, haske Da uwa uba natsuwa da kamun kai, gyaran murya Malam yayi a karona biyu ganin AK ya Lula duniyar tunani, 'cikin kame kame yayinda kunya tadan kama shi ganin kallon da Malam ke masa, yanaso yaima Malam maganan ta amma yanajin kunya matuka ganin tsananin kamarda takeyi da Malam din ya tabbata diyarsa ce, sallama yaima Malam inda kai tsaye ya doshi gida cikeda tunani harga Allah tunda ya taso a duniya baya Sha'awar Auran mata biyu, aso samu mace daya rak ta isheshi rayuwar duniya tohya zaiyi? Aisha tariga tagama dashi koba komai shiba dutse bane bayaso yafada halaka shekara talatin da biyar ba wasa ba dole ce zatasa yayi Aure saboda Martaban da Asalin gidan dakuma yarda dayayi da tarbiyyan Malam liman, wasa wasa cikin kwana biyu AK ya kammala dukkan binciken da zaiyi gameda halayyan halima wacce shaidar data samu da yabo a unguwan nasu saida yabashi mamaki inda yakara jin San abun sosai a Ranshi, kai tsaye ya tunkari Malam liman da maganar batareda bata lokaci ba yace ya yarje masa ya nemeta, hmmmm ina leemah zata shiga a sabuwar duniyar ta saboda farincikin burin rayuwarta zai tabbata Auran mijinda ta Dade tana mafarki saidai kashe ba a lokacin nan taso su hadu ba taso ya hadu da ita a matsayin bazawara wacce tayi Aure ta fito saboda gudun zargi harga Allah irin mijin nan taci burin Rayuwa dashi har abada tareda yaransu bataso tabada kofar dazai mata kallo na daban, but ya zatayi? Gskia bazata wuce damar taba zata iya hakura da komai banda zazzafan handsome Saurayin nan insha Allah zata nema mafita dole asan abun yi tasan tabbas tunda tanada Anty zakwai bazataji kunya ba "Wata shahararriyar mai maganin mata ce tun daga mai'duguri take mata hadi na musamman" Kudi zata baza mata a like ta tsaf akan AK babu abunda bazata iyayi ba kuwa itada shi kuma mutu ka raba insha Allah.

'Soyya sukeyi Mara hayaniya Sam AK bai saba da hakan ba kasancewar baitaba yin wani I love you I need u dawata ba hakan yasa yake ganin abun wani iri kamar shirme har kunya ma yakeji inda leemah takebin duk wani hanyar dazata jawo hankalin shi akanta kira 24/7 text kuwa ba'a magana har mamakin iya soyyar ta yakeyi, koda Ya tunkari su Mamie da Daddy da maganar saida akakai ruwa rana dakyar da sudin goshi daddy ya Amince amma da sharadin babu hannun su a ciki tunda ya dage sai yayi Auran suna ganin hakan kamar cima Aisha fuska zaiyi daga maganar haihuwa saiya zo musu da batun Karin Aure, saida akakai ruwa rana sannan suka amince inda ya tabbatar musu bazai taba tozarta Aisha ba, babu abunda zai Chanza a Auran
Dazai Kara nan hankalin Mamie yadan kwanta, Ankai kudin gaisuwa tareda kayan Sa rana inda ba'a ja bikin ba Wata Daya akasa a cewar AK yanaso ayi da wuri harga Allah Sha'awa na neman yimasa illah inda duk abunda akeyi Aisha batasan wainar da ake toyawa ba.


Kawayan leemah su meenah kuwa koda suka samu labari suka kuma kyalla ido sukaga AK nanfa hankali ya tashi ganin yanda Leemah tayi musu fintinkau a bariki dukda sun rigata shiga Amma tafisu cin riba uwa uba zata Auri babbar harka, tsananin barikin su saida iyayan su suka koresu a gida inda suke zaune darajarta sukeci kasancewar gidan na mahuta, gashi kuma akan idonsu zata Auri handsome young milonia sukuma fa? Sukare a duniya? Inaaaa nanfa hassada mai zafi ya darsu a zuciyar su inda ta rokesu bataso mahuta yasan da Auran da zatayi suka Amsa mata akan ana Tare bazasu gaya masa ba.




Amarya fa sai lakuce lakuce da banke banke da like like takeyi kullum cikin hayakin HQ take saikace yar'bori maganin mata kuwa sha take kamar hauka daga karshe saida yasata zawo saboda shan haukan da takeyi Anty zakwai kuwa ta kuke ta dage tun daga Maiduguri tazo hada leemah inda tai mata masauki a dakinta na isa kaita, kudi sosai tasamu wurin mahuta inda ya sakin mata Aljihu ganin ta chanza test da harta fara sire mishi ta bude dayawa amma yanzu dayaji sabon sinadari nan ya ware Aljihu, Wata kawarta ce Deejah bariki tabata shawara akan zata Rakata asibiti a dinke ta tsaf kamar kwarya yanda ko AK na aiki da Aljanu bazai taba gane ta bude ba, nan kuwa leemah tayi matukar farinciki San AK take kamar hauka nan takara sakinma mahuta jiki ya kwashi gara aikuwa tasamu yanda takeso kudi yabata sosai ba tareda bata lokaci ba suka nufi asibi inda saida aka kankare fatar wurin aka goge, subhanallah Karamar tiyata akai mata a wurin *"hattara mata wani sabon bala'e daya shigo kenan yanzu mace saitaje Asibiti Yammata harda matan Aure akan a dinki su tsaf ko kunya babu ku wage jiki da sunan gyara haka za'ai ta dinke ku saikace buhun masara kai jama'a waiduk kan da'namiji😕 hmm Wata kotayi a banza wlh kozai chanza miki na lokaci kadan ne zaki Kara budewa ke kenan kin dinga zuwa ana miki dinki kenan? Saikace wacce ta haihu? Shi namijin maiya dinke kokuma mai yakeyi domin samun gamsuwar ki? Wlh wani ko magani bazai taba Shaba domin burgeki amma duk kudinki yagama karewa akan maganin mata🤦🏻‍♀karshe su nakasa miki mahaifa GA cancer datai yawa a mata yanzu, subhanallah wata ma yanzu tana samun ciki yana shiga Wata tara zataje asibiti ta kwanta aimata operation tun bata fara nakuda ba wai ita tayi dabara bataso ta bude ita uwar sisi da gayu maisan gamsar da namijin da bazakiyi bajinta ba ko tsoran lafiyar ta batayi, Allah yasa mu dace🙏*



Rabonda Aisha tasa AK a ido an kwana biyu tun tana boyema ganin shi harta daina kwata kwata baya Zama a gida inda kayan abincin su yayi kasa sosai tanaso taimasa magana batasan ta yanda zata fara ba, dukda shike duba komai zaiba yaron aikin shi kudi ya siyo duk abunda ake bukata saidai taga an jera mata su a kitchen, tana zaune sanye da Pakistan Riga da wando, wandon pencil rigar ma batada wani tsawo pink mai kyau tasha ado sai zuba kamshi takeyi kanta daure da karamin rober band, shigowa parlon yayi yana waya da leemah cikin nishadi dukda daga wurinta yake amma ka'eda ne yana barin gunta zata kira shi suyita waya harya kai gida yauma hakan ne, burki yadan ja cikin mamakin ganin Aisha zaune a parlor tana kallo harga Allah rabonda yasata a ido ya manta dukda yaga tadan rame amma kuma takara kyau, 'matar so just a minute I will call you, kashe wayar yayi 'A'a su Ustazai ne Ashe kunyi wuyar gani, yafadi cekeda zolaya inda saida tayi mamakin shi wai yau itace yake zolaya, tunda Allah yasa mun hadu yau wlh Sam nama manta dake a gidan, cut the story short, yauwa next week insha Allah za'a kawo mun matar so, Amarya kuma uwargida ta swt 18 Asalin Ustaziya diyar mutunci diyar malamai da kamala kimtsatiya kamila, hafiza, malama bawai a suna ba nooo, uwa uba uwa ga yarana insha Allah, farincikin AK ina fatan zaki bita sau da kafa saboda gudun shiga matsala a wurina? Biyya dole ce gara ki kwantar da hankalinki zaki karu da ita yauda gobe na tabbata zata saki a hanya kema kidanyi hankali, yafadi yana dariyar keta, kallon shi tayi daga sama har kasa dariya ciki ciki, 'heeeyeeeeah Allah tafadi yayinda ta tafa hannu duka biyun, sannu namiji, Sannu Ango kasha kamshi lallai ka cika namiji Gwarzo ai abunda ya kamata kayi tuntuni kenan Allah yakawo matar so, Allah yakara kauna tsakanin kada matar so, Allah kuma yakara Soyyah, mikewa tayi yayinda takara kallon shi shekeke, daga kai har matarka bakwa gabana gara tun kafun ta karaso kaja mata kunne ka ajiye rikakkiyar Yar'duniya billahillazi ta shiga gonata nan zaku Kara tantance banbancin diyar malamai da diyar mai'shayi yar duniya ubanta zataci ni baka gabana daga kai har ita, akwai lokacin da nake jira yanayi zan cikama rigata iska inbar muku gidan Soyyah kukara soyewa, Allah ya sanya Alkairi ango mai jiran gado, daki ta nufa tana tafiya tana juya mazauni harda yar Karamar waka,

'Ga ango Na Amarya,
"Inaaa Ango Na Amarya,
" Kai sai ango Na Amarya.

yayinda yabita da kallo baki bude samun kanshi yayi dajin takaicin maganar datayi saiyaji Auran yadan sire mishi ko kadan ba haka yaso tayi ba aiya dauka shake shi zatayi tana rokon shi kada yaimata kishiya ta tuba inda zai shuka mata Rashin mutunci sosai Lallai kodan kishin da mata keyi Aisha bata masa kishiya fa yace zaimata muguwar yarinya maiya mata a Rayuwa Wanda takasa nuna jinjirin kishi akan Sa? Wace irin kiyayya ce haka? Ada idan zai tuna ai tana matukar sansa dama so na chanzawa? Ikon Allah, Kodan kukan da mata keyi baiga Alamar tanada niyyar yiba.

Tana shiga daki ta kulle da makulli toshe bakinta tayi nan bakin kofa ta zube tareda fashewa da kuka mai kona zuciya.






*Mrs Saddiq Rumah 💅🏻*


🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀*



*Written by Anty Mamie*


*Gobe bazan samu daman typing ba saboda wani babban uzirin dake gabana.*


*Dedicated to sister Husnah.*




29


Tayi kuka tayi tayi harta gode Allah, harga Allah taji ciwo kishiya da ciwo koba komai ita macece sannan cikin soyyar AK ta rayu dukda batajin shi kamar da amma wani zazzafan kishin shine ya kamata ganin zai fara sanin Wata mace kafun ita dukda ta cire rai akanshi amma samun kanta tayi cikin matukar kishin hakan cikin Daren ta kira bilki tareda gaya mata abunda ke faruwa inda taita kwantar mata da hankali yayinda ta shaida mata zatazo idan gari ya waye, da ciwon kai mai zafi tareda zazzabi ta kwana inda duk yanda taso ta raya daran da Rokon Allah hakan ya faskara jikinta ba abunda yakeyi sai rawa inda kirjinta kamar zai fashe a'haka daran nata ya kasance gogan kuwa dakinshi ya shiga jikin shi yayi sanyi leemah ceta kirashi a waya yayinda ya kasa dauka kashe wayar yayi gaba daya ya cillar da ita gefe kwata kwata bayajin dadin jikinsa, shirye shirye nata wakana AK yakara dagewa wurin gyaran gidanshi dukda babu abunda gidan ke bukata amma saida ya chanza furniture's din gidan kaf banda na dakin Aisha harta kitchen bai bari ba kasancewar kitchen din kwaya daya tak shiyasa Aisha taci darajar gyaran dazaiyi yanzu ne zaiyi Aure kudi yake kashewa bana wasa ba, babu yanda Malam liman baiyi ba Sam AK yace baya bukatar ko Allura kobai Auri leemah ba shimai iya mata kayan daki ne darajar Malam din a wurinsa, hmmm gida fa ba'a magana komai ya dauka har barayin mai'gadi saida aka gyara lefe yake hadawa bana wasa ba akwati dai'dai har dozin tareda manya manyan jakar fata guda biyu yakama goma sha'hudu kenan wani abun da gayya yakeyi saboda ya kular da Aisha amma Kota kanshi batabi aikuwa ya kulu ganin Mamie da Daddy ko Allura basu bashi ba shiyasa yace zaima kanshi abunda ba'a tunani, fadin haduwar da lefen daya hada yayi hmmmm bata baki ne babu ne kawai babu a ciki ango nata rawar kai Aisha kuwa da taimakon bilki ta kwantar da hankalinta yayinda Mamie ke Kara tausasa ta, a wannan karan ma Mamie tadau aniyar gyara Aisha a cewarta bataso abar diyarta a baya inda Aisha har tausayin Mamie takeji ganin Wanda akeyi domin shi baima San anayi ba sai Asarar kudi ake amma hakanan takeshe koba komai zatai fresh maganin mata ne natural na itatuwa ba masu illah ba.


Amarya leemah ce zaune a gaban likita sai kuka takeyi kamar Ranta zai fita jin bayanin dayai mata, lallai ba karamin sakaci da ganganci ta tafka ba tafi kowa sanin maganin planing bai cika karban taba hakan yasa take taka'tsantsan every month tana zuwa ana duba ta, gafda zata haduda AK ya kamata taje medical check up amma taki haduwa da AK ya Kara mantar mata da tunanin ta, su meenah ke Kara lallashin ta, 'please beb this is not the end of ur life remember, za'a samu mafita insha Allah ki kwantar da hankalinki please......what mafita? taya? Kinji mai doctor yace kuwa? Am two months pregnant fa yake gayamun can u imagine why ooooh why sai yanzu bikina sauran kwana Uku ya zanyi ni diyar Malam, doctor please do something duk maganin zubar da cikin daka bani yakiyi sai bakar wahala da galabaita nakeyi iyayena duk tunanin jimamin barin gida ke Sani jinya kwana biyu ni kadai nasan azabar da nake sha how can I be so stupid, tafadi tareda rushewa da kuka harda majina, Wyyooo future husband Dina wyyooo mijina wyyyooo burina wyyyooo Naira mafarki na, GOD ka rufamun Asiri taya zanfara tunkarar Gidan miji da cikin wani mahuta ka cuceni maiyasa na baka kaina,ooooh bariki Alalen gero gashi yauta kwabe dani 'look hajiya please ku natsu munsha gaya miki jininki Nada mutukar karfi yadace ki dinga zuwa ana duba ki jefi jefi and kinga yanzu Babu abunda bamuyi ba akan cikin nan ya zube yaki uwa uba kinje anmiki dinki Wanda babu yanda zamu Sa karfen dazai markade cikin a cikinki sai mun kwance dinkin da akai miki idan kin yarda fine.....noooo bikina saura kwana Uku idan aka budeni maizan kaima mijina kenan? Taya za'a Kara budeni bayan har yanzu ban gama hadewa ba har yanzu ina kan jinya ne Taya zan fara mishi bayani? Look hajiya shawara ya rage naki idan kun tsaida magana daya zaku iya dawowa namu aiki ne.
Ficewa doctor yayi yabasu wuri ganin suna bata mishi lokaci wurin awa daya ana magana

Please Login or Register in order to submit comment