Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bayan wata Tara na yarda zan dinga sulluboma yara......."kai Mommy kowa ya fadi duka yaran dake wurin harda iyayan suka furta suna zare ido tareda rike habar su, "ku kyale mun Eeasha ta da gskiar ki dole kiyi kishin mijinki First love nayi miki Alkawari daga ke babu wata dake kadai zan rayu insha Allah, " Yeeeeeaaaah gskia mommy kin Iya zaben miji am so jealous, "Inji Husna tafadi tana cuno baki tareda Dora kafadarta akan na Ak wai tana kishin mamarta, "kanta Aisha ta ture inda ta Dora nata a kafadar Ak harda rikeshi da duka hannuwa biyu, " Ki kyale mun 1st love Dina kowa ya nemo nashi, Allah ya barmu tare mutu ka raba insha Allah. Dariya aka hauyi Ana tafi ganin yanda soyyar su kullin kekara zama sabuwa fil duk sanda zaka gansu tabbas zakaga soyyar na Kara haihuwa shiyasa gidan nasu yake cikeda farinciki da kwanciyar hankali.


*Alhamdulillah anan nakawo karshan littafi na 🧕🏼Ustaziya ko Yar'duniya🤷🏻‍♀ kuskuran danayi Allah ka yafemun👏🏻 Allah yasa mu Amfana da darasin dake ciki tareda watsar da abunda ke akasin hakan.👏🏻*


*Godiya ta musamman ga masoyan littafin nan ustaziya fans group 1 har zuwa group 8, tareda Anty Mamie's novel 1&2 daduk wani groups dinda nake ciki Wanda lissafo su zai Iya kararmin da Alkalamina dama wadanda bana ciki Ina mika tarin godiya Mai yawa Allah ya hada fuskokinmu da Alkairin sa.*

*Ina gaisheda kowace marubuciya bazan Iya kiran suna ba kowa tawace Wanda nasani dama Wanda bansani ba Ina yinku sosai Allah yakara mana hadin kai*.👏🏻


*Bazance ga Randa zaku kuma jina ba, zaku Iya jina a'koda yaushe zakuma ku Iya jina shiru ya danganta, Amma karku manta Ana tare🤝🏻totally😍*.


*Matar Saddiq ce.*



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment