Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayinda yake nuna mata kusada shi, kan hannun kujera tadan zauna nesa dashi yayinda ta kalle shi tareda kauda ido, ehm ina jinka tafadi Alamar kosawa, "Aiishaa, yafadi in a husky voice, duk kayanda ke nan wurin ki kwasa na mallaka miki idan akwai abunda bai miki ba kibada idan akwai abunda kike bukata ki gayamun, kallon kayan tashiga yi daya bayan daya cikin Al'ajabi da mamakin jin furucin shi cikin tsohon daran nan wannan kyautar dukta mecece? Shin maiya kamata tayi? Ta Amsa kokuwa? Mai zatayi da uban kaya haka?, "ya mai karatu kuba Aisha shawara shin ta Amsa kyautar da AK yaimata kokuwa??

Gogan kuwa Rokan Allah yakeyi yabashi Hanyarda zai lallashi Eeashar Sa, " Shin wazai ba AK shawarar yanda zai lallashi uwargida?.

Ina jiran comments dinku domin samarma ma'auratan mafita ku taimaka ma AK da kalaman Soyyah kunsan fa sai a hankali ta fannin Soyyah a play class yake👯🏼‍♀💃🏽
Eh:- "Kodai yace yake mintin zuciyata na tuba ki yafemun idan bake ba sai lahira🤣😜






*Mr's Saddiq Rumah*💅🏻


🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀*


*Written by Anty Mamie*


*Tun jiya nasoyin posting wlh am having a very bad network ne, duk naga comments dinku OMG naci dariya please ina fatan ba haka kukeba iga hakuri ba idan kunyi laifi tabbas wata rana zaki Iya tsintar hakoranki a kasa hajiyata🤣😂😂😂 Masoyiyata nine Ak dinki😯.*




*Dedicated to Sister Husnah.*


39


My Eeasha kinyi shiru, yafadi tareda karasowa inda take ya tsuguna da guiwoyinsa duka biyun hannun ta yarike yayinda ya kafeta da ido Aisha kuwa banda bugu babu abunda zuciyarta keyi, "kana tunanin kayan nan zasu siyeni ne? Mai zanyi da kayanka? Au wato saboda babu matarso kwalliya bata biya kudin sabulu ba shiyasa ni banza ka dauko kayan dabada sunana akayi ba kakawo munko? Bana bukatar su maisu zata dawo ta dauki abunta 'hawayan da take kokarin boyewa suke zubowa, " Aaaisha ki bude kunnanki dakyau kiji abunda zan furta miki sannan sai kiyimun duk hukuncin daya Dace dani na Amince na yarda ban chanchanci yafiyarki ba, kayan banza bayan dakai da kaya duk Mallakar wuya ne, da kayan dani kaina duka naki ne a karkashin ki muke saikuma yanda kikayi damu Allah yasani Aisha zan gaya miki sirrin da babu Wanda yasani saike da zakiji a yanzu Wanda duk abunda zan furta miki shine ainihin gskiar magana, "mikewa yayi daga tsugunnan dayayi tareda Zama kusada ita harda Kara juyo da ita suna fuskantar junan su hannun su rikeda juna, gyaran murya yayi Alamar duk abunda zai fadi yanada muhimmanci "tun kafun ki mallaki hankalin kanki Aisha tun ana mun wasa ana kiranki da sunan matata harga Allah tun a lokacin banida burinda ya wuce in tattalaki Inkuma kulada ke har'zuwa lokacin da zaki Zama matata hakan yasa naita rainonki cikeda zallar Soyyah banasan kukanki Aisha, tafiyata karatu kasar waje ba'a San raina bane kassncewar banaso ki saba da kowa banasan abunda zai taba mun ke babu yanda banyi ba akan inyi kara2 a kasarnan Daddy yaki hakan yasa badan naso ba natafi na barki amma dukda haka tunaninki bai taba barin zuciyata ba koda na sakan daya ne, Duk sanda zanyi waya da mamie saina tambayeta ke hakan yasa harta fara zargin wani Abu my Eesha shiyasa aka hanani dawowa hutu 9ja ko'sau daya a ganinsu dakyar aka samu naje dama gara ingama gaba daya, wlh wlh wlh Aisha bantaba Soyyah ba ban sanshi ba kuma bansan ya yake ba sai akanki, Akanki Aisha nasan soyya bantaba jin Wata diya mace ta burgeni ba saike My Eeasha ke kadai ce a idona ina tareda makauniyar soyyar ki, Aisha wacce hawaye daya Kebin daya cikeda tausayin AK tama rasa mai takeji kukan dadi takeyi kona bakin ciki? Tabbas ta tuna shakuwarsu shiya darsar mata da soyyar Sa a zuciyarta tun bata mallaki hankalin kanta ba, tabbas shiya koya mata sansa, "murya na rawa dakyar ta iya furta...butt kasan kana sona maiyasa kake tozarta ni? Kamana Adalci kenan? Why? Maiyasa? Ka wahalardani kakuma gasa zuciyata ka horani horo mai tsanani "........ karkiga laifina sanki ne sanadi,kece sila, sanki shine sanadin duk abunda na aikata Miki a baya my Eeasha kishin kine wlh wlh am not longer my self I can't control my Eeasha, nadawo kasarnan cikeda tarin nasara da zumudin ganinki domin bayyana miki sirrin ruhi na Just Imagine kiyimun Adalci my Eeasha, nasamu labarin kina bin maza har aka gayamun babanki ma naimanki yakeyi am sorry to say, wlh ban yarda ba kuma na kudira a raina koda hakan ne nasan ba Laifin ki bane kila tsautsayi ne yafada a kanki dukda haka ana kwana biyu naji nishi a lungun da babu kowa cikin tsohon Dare na kamaki da maza Uku Eeasha maza Uku oooh my GOD, yafadi hawaye daya nabin daya kuka yakeyi wiwi hannun shi daya dafe da kanshi Alamar abun har yanzu namasa ciwo saida suka dauki kusan minti biyar babu mai lallashin kowa cikinsu, rinannun idonta tadago Wanda suka gama jikewa tareda tausayin mijin nata ta kalleshi "Yaya AK wlh ba abunda kake tunani bane.......'shiiiii dnt say anything please banasan in Kara tuna duk abunda ya shafi ranan Bakin rana Wanda bazai taba gogewa a tarihin rayuwa taba, nasha wahala nayi takaici nayi kukan zuci nayi na fili nayi ciwo, nayi ihu nayi Dana sanin dawowa kasarnan a dalilin bakin ranan Aisha why? Inama ban gani ba har yanzu abun na idona, duk sanda zan dakeki ranar nake gani a idona Radadin ranan ke dawomin sabo shiyasa nake hucewa a kanki Wanda zafi nake Karama kaina duk Randa nasaki kuka wlh wlh bana iya rintsawa ke kukan fili kikeyi amma Nina zuci nakeyi I love you sooo much Eassha wlh a kanki zan iya kashe duk Wanda yakara gigin tunkararki please ki killace mun kanki abunda ya wuce a baya yariga ya wuce ke nakeso ba vaginity ba kece sanadin Auran halima danayi Sha'awar ki ke neman halakani kece sanadin halinda na fada, I don't want vagine Aisha, yafadi yana hawaye, tsugunnawa yayi guiwoyinsa biyu tareda rike mata hannuwa Duka biyun, "My wife, ya furta in a husky voice, I want you and just you alone, Aisha Ke naso kekuma nakeso, kezan cigaba daso har'abada insha Allah namiki ALKAWARI Eeashaa zan wanke duka Laifin Dana miki kikara bani dama a karona biyu a rayuwarki domin in gyara kuskuran Dana tafka kada kibari inkara maraicin ki please my wife help me, my Wife am helpless please U r the only one idan kika kini ina zanje inji sanyi a raina? Wlh ina matukar kaunarki Believe me, ki kalleni Aisha, yafadi tareda tallabo fuskarta wacce tagama jikewa da hawayan farinciki da tausayin mijinta, Zokiji, kanta ya Dora daidai saitin zuciyarsa aiko nan taji heartbeat dinshi na bugu da sauri da sauri, mikewa tayi cikin tsoro cikin rawar murya tafurta, Mijina..ka yafemun Wlh ina matukar kaunarka kafi kowa sanin a cikin soyyar ka nake Rayuwa, siihhhuuu, yafadi tareda Dora yatsar hannun Sa akan bakinta Alamar yasan komai basai tayi magana ba, nan suka rungume juna kowanne na bada labarin irin soyyar da wahalar dayasha akan Dan uwansa, Tallabota jikinsa yayi nan suka nufi dakinta tareda Zama tsakiyar gadonta labari yaki karewa babu abunda kakeji a wurin ma'auratan sai fira da shewa AK na makale da matarsa gwanin ban Sha'awa har kusan asuba ana Abu daya, "Tsakanin miji da mata sai Allah nidai jamusu kofa nayi ganin yanda naketa doka hamma da gyanyadi" Asuba tagari Eeshar AK.


Bayan kwana biyu aka sallami Malam liman da matarsa inda suka koma gida Leemah kuwa har'zuwa lokacin bata farka ba saidai komai nata na tafiya daidai cikin jikinta ma abun mamaki lafiyarsa Ras sai girman shi yakeyi dukda mamarshi batasan inda kanta yakeba, gulma kuwa anyita babu iyaka a unguwan Wanda gaba daya Malam daina fita yayi kwata kwata, shikuwa AK Sam yama manta da zancen Wata Leemah bare Auran su sai soyewa yakeyi da matarsa Wanda kafun Aisha ta farka daga bcci tuni ya gyara gidan tareda hada mata breakfast lafiyye bakaramin wahala yakeci ba saboda rashin sabo haka zaiyi waja waja abincin ma bawani iyawa yayi ba wanima a waya yake nemo recipes din yanda akeyi dukda baya dadi sosai amma Aisha bata taba nunamai ba, akan dole ya dauki hutun Annual live a Office inda ya zake yanata nemo soyya a wurin matarshi babu yanda Aisha batayi akan yadaina aikin gidan ba amma kememe yaki, dan har wankin motanshi shi yakeyi haka zaita nishi idan yagama Aisha taita mishi dariya yayinda wani sabon tausayinta da soyyar ta ke Kara rufe shi baba mai gadi kuwa yana ganin love haka AK zai dinga watsama Aisha ruwan dayake dauraye mota itama ta biye mishi kamar yara suyita dariya suna guje guje a tsakar gidan Saisun jika ko'ina mai gadi kuwa baki bude yake kallon ikon Allah ganin abun bana karewa bane gashi shi kunya ma suke bashi hakan yasa yaja yar'raidion shi tareda girgiza kai, "Uhmm su Alhaji manya ashe kaima Dan soyya ne anaso ana kaiwa kasuwa ikon Allah, dakinsa ya shiga inda shigarsa babu dadewa Yaji ana kwankwasa gate din budewa yayi tun a bakin gate din bilki ke tafa hannu ganin yanda AK ya makure Aisha a jikinsa yana watsa mata ruwa duksun jike sai dariya sukeyi basuma sanda zuwanta ba, Ooooh su Anty Soyyah ake sha haka? Yaya AK dama ka iya dariya Ashe? Ikon Allah, ko jinta basuyi ba sai dariya sukeyi gwanin Sha'awa duk Wanda yaga masoyan a lokacin saisun burgeshi mai'gadi neya kalleta, " ai hajiya wadannan idan ba zuwa kusada su kikai harki tabasu ba ina shaida miki kozaki kwana wurinnan basu sanin zuwanki, ooh ni iro ina ganin wani Abu waishi Soyyah a cikin satin nan, da gskiar yaran zamani dasuke Wata waka wai ita Soyyah dadi, "Wuceshi bilki tayi inda tana zuwa gafdasu Aisha ta bangaje AK duk sunyi sharkaf bayan bilki ta boye tana ihu aikuwa ya hada dukansu yana musu feshin ruwa sai ihu sukeyi matarshi yaja jikinshi tareda janta ciki, " muje in tsaneki baby na kekuma gwauruwa saiki taho, yafadi yana dariya bilki kuwa bakaramin burgeta sukayi ba dukda Aishar ceta kirata tace mata tazo gidanta akwai suprice da zata gani, zuwanta kuma wannan abunda tagani yawuce suprice hakan yasa jikinta na digar ruwa tashiga cikin gidan tana rawar sanyi dakin Aisha tanufa bata ciki nanta chanza kayanta tasa na Aisha wacce kakejinta shiru a barayin AK, saida suka kimtsa ruwan zafi ya tsarama matar tashi sosai sannan tayi wanka inda saida ta fito yashiga yin nashi tsaf'ta lurada kallon sha'awarda mijinta kemata tana saneda yanda feeling's ke hanashi bcci kwana biyu yayinda yayi Alkawarin bazai taba nemanta ba harsai Randa ta Amince takuma shirya amsarsa a matsayin mijinta hakan yasa tacema bilki tazota Kara hadata sotake su Angwance sukuma sha soyya mai tsayawa arai tareda tarin tarihi a daran nasu nayau, dakyar yabarta zuwa wurin bilki yayinda yace mata zaifita daganan zai musu takeaway na abinci yau bazai samu daman yimusu girki ba a cewarsa ita Amarya ce yanzu tazama yar'hutu, har dakin ya Rakata rikeda hannun ta inda ya damkama bilki Amanar matar tasa saikace wani zai kwace masa, tsokanarsa bilki taitayi fita yayi tareda manna ma hannun Aisha kiss, hakan yasa takara mikewa wai zata rakashi bakin gate......"wlh Adda zanyi tafiyata nayi wurin awa guda ina jiranki a dakinnan nasan daga zuwa rakiya Zama ki iya binshi oooh wannan Soyyah muma Allah yabamu namu, "Ameen inji AK, kema idan kinji haushi kiyi Auran, yaya AK abun harda gori kuma? Tafadi baki bude, " eh wlh ki daina sama matata ido my Eesha na yafe miki rakiyar nan kada uwar sharrin nan tasaki a gaba idanna fita saina dawo bakuma zan Dade ba,yafadi tareda kallon bilki, wato korada Hali ake mata ma, hmmmm lallai duniya juyi juyi inji masu iya magana.




*Mr's Saddiq Rumah💅🏻*


🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀*




*Written by Anty Mamie.*




*Dedicated to sister Husna.*




40




Fira sukeyi sosai da bilki inda bakin bilki yaki rufuwa saboda tsabar murna, oooh ikon Allah kenan wato mahakurci mawadaci Adda Allah ya dauwamar da farinciki a rayuwar auranku, nan biki taita zuba musu addu'a yayinda suka nufi kitchen, dabinon da Aisha ta jika tun daran jiya shita dauko a cikin wani jug Mai kyau ya jiku yayi luguf, a blender tasa tareda yanka kankana Mai zaki bata cire kwallon taba ta gauraya da dabinon tareda zuba madarar shanu Mai kyau akai, da isharshan kanunfari nikasu tayi suka niku luguf batareda ta tace ba kasancewar yayi laushi nanta bude madarar ruwa gwangwani biyu ta zuba akai tareda yarya'da Zuma, hmmmmm abun baa cewa komai domin bakaramin dadi yayi ba, juyewa tayi a katon jug yayinda tasaka a fridge danya dauki sanyi, "wata tukunyar takara daukowa sassaken baure ta wanke tareda zuba masa ruwa, kanunfari tasa maidan yawa tareda mazar'kwaila sai rake data yanka kanana kanana nanta Dora gaba daya akan wuta yana dahuwa a'hankali yayinda suke fira da bilki harya dahu babu abunda ke tashi sai kamshi Mai dadi nan yayi duhu sosai har danko danko yakeyi gashi yayi kauri, saida tabari yasha iska sannan ta tace inda ta dauko Karamar robar ruwan zamzam ta bude tareda juyewa a ciki, fridge shima ta saka, Yar'shilan kazarta ta dauko shima farfesun hadin ridi da nonan rakumi tayi inda tana gamawa ta juye a plate suka koma parlor abunda ta yini ci kenan yinin ranan hmmmm kafun yamma kuwa🤪baa magana abun sai Wanda yagani🙈har tsoran yanda ta dinga naso takeyi inda bilki taimata hadin dilka taita gurje mata ilahirin jikinta, gashin kanta ma baa barshi a baya ba, yini sukayi cur suna Abu daya inda Aisha kejin kanta babu abunda wata amaryar zata nuna mata a'yau sai wurin karfe shida ta shiga wanka yayinda ruwan wankan nata yasha hade haden hadaddun turare masu sirrin kamshi harda hadin ruwan lalle a ciki, sabulun kanshi hadi na musamman yasha lokaci ta dauka sosai inda ta dinga durza fatarta kamar zata chanza brush kuwa saida takusa kararda macline din bayin, oooh su Aisha abun nema yasamu🤣 tana gama wankan bilki ta miko mata kaskon turaran tsugunne wanda magic chacole ne ta kunna kasancewar babu garwashi a gidan botikin fenti tasaka kaskon a ciki inda bilki ta zuba mata garin turaren tsugune na mai'duguri Mai matukar kamshi zama tayi akan bokitin inda akasa bargo aka rufe ta dumi na ratsa duk wani lungu na jikinta tanayi tanashan hadin tsumin datayi saida takusa minti Ashirin akai sannan ta Mike inda bilki tagama turara mata wasu hadaddun fitinannun kananan kaya tareda rigar baccin dazatasa anjima harta pantis dinda zatasa saida aka turara mata da kumasa shi kanshi pant din aka diga mishi turaran miski Mai matukar kamshi nanta zauna ta tsara Kwalliya inda kowani lungu na jikinta da kalar turaran da aka shafa mishi, bilk kuwa tana ihu harta hango yanda Ak zaiyi kukan Agwagwa🦆 Sai zuzuta Kyau da Aisha tayi take, sanye takeda Purple slik short gown Mara hannu Mai budadden kirji kadan ya saukan mata kugu kyawawan cinyoyinta sai kyalli sukeyi gashin nan yasha gyara shima an kamashi da karamin ribom Mai kyau ya sauka ta baya lips dinnan sai kyalli yakeyi ba janbaki tasa ba man baki tasa Mai matukar kyau dadan ratsin pink pink a ciki, hmmmmm fadin haduwar da Eeshar Ak tayi baa magana, sai wuraran karfe takwas saura na dare Ak ya shigo kasancewar Daddy yasashi wani aiki shiyasa bai shigo da wuri ba Wanda dama hakan su Aisha sukeso yanda zasu shirya a hankali, tun daga bakin gate yakejin wani masifar kamshi na tashi a cikin gidan nashi hakan yasa sauri sauri yakarasa cikin gidan idan yana bude kofa Aisha tafito daga daki cikin takunta na kasaita sai juya jikinta take a natse kugun nan kam hmmm baa magana, ledar dake rike a hannun shiya sake Wanda takeaway ne yaimusu da gasssar kaza, da hanzari ya rungume Matar tashi yana ihu, wowww African Beauty I can't believe this Angle is my wife, dagata yayi yana jujjuya parlon da ita batareda bata lokaci ba yahada bakinsu tare shan bakinta yakeyi cikin kwarewa da zalama kamshinta dukya rikitashi yagama fita hayyacin shi, bilki ceta fito ganinsu a haka kunya taji inda take musu sallama Aisha ce take kokarin kwatar jikinta ganin zuwan bilkin gogan kuwa baimasan duniyar dayake ciki ba sai kankame matarsa yake karayi, 'Dakyar ta kwata kanta a jikinshi, Hubby bilki nanan fa please ka tsaya, oooh Eeasha wacece bilki kuma? Yafadi with his red eyes sai lumshesu yakeyi, "Ni bilki zan wuce saida safe sabon Ango, " kallonta AK yayi shi wlh yama manta wata bilki, oooh dama baki tafi ba Ashe, toh saida safe mai'gadi zai kaiki gida mun gide....."aa Mai gadi kuma? Tafadi tana dariyar yanda ya rikice, "ooh Ina nufin saida safe yafadi tareda Jan matarshi zasu shiga daki Aisha na turjewa duk kunyar kanwarta takeji, " meye haka Eeasha mijin ki yadawo ko ruwa kya bani, "but Yaya kabari muyi sallama da ita mana, look banasan musu tayi miki uziri mana yinwa nakeji muje ki zuba mun abinci, but Kabar ledar a parlor ai....datse kofar bedroom dinshi yayi batareda bata lokaci ba ya cigaba da abunda yakeyi Eeasha kinyi masifar kyau am going insane kamshinki zai kasheni, abunda yake furtawa kenan biki kuwa tafa hannu takeyi kunya dukta isheta tama kasa magana tsallake ledar da Ak ya zubar tayi inda taja musu kofar parlon su tareda Alkawarin bazata kara kaiwa dare a gidan yayar tataba daga yau bare taga abun kunya taga alamar Ak baisan wata kunya ba.


Dakyar Ak ya sararama Aisha yayinda ta zuba mishi abinci yadan tsakura sai hadin dabinon data wuni sha ta zuba masa nan yaita zuba santi, a'daddafe dakyar yabari karfe goma yayi inda ya watsa ruwa sama sama cikin kayan Bcci milk color riga da wando Aisha kuwa tsoro yagama rufeta ganin haukan da Ak ketayi tun ba'aje ko'inaba yagama rikicewa ita kanta a takure take tana bukatar mijinta hakan yasa takasa ko motsin kirki inda ya shigo batareda bata lokaci ba ya rage hasken wutan dakin yayinda ya kunna na Bcci, 'Hubby tun yanzu zamu kwanta? 11 fa muke Bcci, 'karki damu yau dawuri zamu kwanta Bcci nakeji toh Bari inje in chanza kaya, tafadi jiki na rawa harta kai bakin kofa tana shirin budewa, 'my Eeasha basaikin wani chanza kaya ba please kizo, 'waigowa tayi cikeda fargaba, yanzu zan dawo Ina zuwa tana fita ko tsakiyar parlon bata kaiba taji anyi sama da ita, Daukarta yayi batareda Yaji nauyin taba, "naga saiwani jamin aji kikeyi kinaso ki manna mun hauka, yafadi tareda direta a'tsakiyar Gado inda yaimata rumfa da faffadar kirjin shi ya shiga aika mata da zafafan sakonnin da suka fara kwance mata da dukwani tunaninta a duniyarta dukansu bakaramin fita hayyacinsu sukayi ba Ak kuwa tun ba'aje ko'ina ba tunda yafara sarrafa jikin Aisha ya dinga ihu kadan kadan kusan awa daya suna buga hot romance a lokacin da zaka tambayesu sunayan su tabbas bazasu Iya tunawa ba, ganin abun bamai karewa bane yasa na lallaba tareda barin musu dakin da sai nishi sukeyi duk kunya ma tagama cikani wlh🙈, parlor nakoma na zuba tagumi inaso Inga abunda zai turema buzu nadi batareda bata lokaci ba naji Ak na salati Wanda saida ya furgitani, "Innaa...lillahi, ya salam, Wyyooo Mamie na, Aisha Aiiiiishaaa meye haka?
Meye haka Aisha? " ita kuwa kuka kawai takeyi harda magiya tun muryarta na fita cikin tashin hankali harna daina jinta...........
"Zaki kasheni Aisha,
Ihu yakeyi sai kiran sunan Aisha yakeyi kamar Wanda zaa zarema rai😕nifa sunsani a tsaka Mai wuya kamarya zata kashe shi? Damai zata kashe shi?🙁










*Mr's Saddiq Rumah💅🏻*


🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀*



*Written by Anty Mamie*

*Kuyi hakuri kwana biyu kun jini shiru, wlh Hidima namun yawa da weekend ne shiyasa but karku damu askin yazo gaban goshi insha Allah.*



*Dedicated to sister Husna*



41


Ba karamin rikicewa Ak yayi ba inda ya dinga kiran sunan Allah sai misalin dayan dare yasamu natsuwa inda ya kwanta gefe yana maida numfashin gajiya yama rasa abunyi yarasa tunanin dazaiyi cikin kankanin lokaci zazzabi Mai zafin gaske ya rufe shi inda yajawo Aisha jikinshi A ranshi kuwa zuba mata Addu'a kawai yakeyi yama rasa bakin magana, rufesu yayi da bargo yanda yakejin kanshi ko wutan dakin bazai Iya kunnawa ba saboda Mazarin da jikinshi keyi kafun lokaci kadan Bcci yayi gaba dashi sai munshari yake bugawa yayinda ya kankame jikin Aisha yana sauke ajiyar zuci tuni Bcci yayi gaba dashi kiran sallar Asuban farko yatashi sakamakon nishin da Aisha ke fitarwa na wahala Wanda yakeji sama sama a kunnan shi da hanzari ya Mike tareda kunna wutan dakin da gudu ya karasa wurinta ya shiga jijjigata, "na shiga uku my Eeasha subhanallah, rungumeta yayi kam jikinsa dake rawa da zafi yana kuka kamar karamin yaro sai hakuri yake bata, "bana cikin natsuwata har yanzu nakasa tuno komai kaina ya kulle am a very bad parson Aisha ki yafema mijinki na cuceki, kwance take a jikinshi sai lumshe idon wahala takeyi tana jin maganar nashi sama sama, " I can't believe u r still a vargin wowww my Eeasha a vargin that's my dreams coming true yah rabbi yah Allah Kaine Mai maida Impossible To be possible am confused, sumbatu ya cigaba dayi yana kuka daka ganshi baya cikin natsuwar sa inda lokaci daya ya jawo wayarsa dake bedside dukda haka kan Aisha na rungume a jikinshi sai faman lailaya mata yakeyi yana hawaye likitan shi yakira cikin daran inda wayar taita Kara tana katsewa har kusan sau biyar harya gama cire ran zaa amsa wayar yafara tunanin kodai Mamie zai kira tazo ta dawo mishi da Eeashar sa daidai? Muryar doc dince ta katse shi cikin magagin Bcci, "Doc wlh she is a vargin and I hurt her soo badly ooh how can I be soo stupid nayi zargin innocent jewel Dina, oooh Allah na shiga uku please ya zanyi idonta a lumshe yake tun dazu tana nishi help me please my wife is in pain and becox of my stupidity why? How comes? She is a vargin wlh wlh Nina fara saninta I can't believe what am seeing......." Carm down Sir please ka kwantar da hankalinka sir kaimun bayani yanda zan gane and who is a vargin? Tsawa Ak ya daka mishi kamar zai fasa wayar, "Who Else if not my wife u stupid Moran malam just tell me abunda zanyi banasan gulma, " sorry sir, taimaka mata zakayi ka gasa mata jikinta sannan ka kimtsa ta kakawo mana ita asibiti zanma likitan mata bayani zaai mata duk abunda yadace, "shikenan abunda zanyi? Ya tambaya murya na rawa
" yes sir shikenan kafun inzo anjima....dif ya katse wayar shi tareda jifa da ita nan ya Mike cikin kwarin jiki ya shiga yin duk abunda likitan yasashi, yanayi dukkansu suna kwallar azaba Aisha nayin hawayan radadin zafin datake ji shikuma yanayin hawayan radadin zafin dayasata tareda Dana sanin duk abunda yaimata a baya yafi kowa sanin matarshi shiya fara budeta koda cikin hauka yake yasan ayau shiya amshe budurcin Aisha, nan yaita rasgar kuka harda majina yana rokonta gafara yana mata wanka itako Aisha idonta a lumshe yake ta kanta takeyi, Cikin kankanin lokaci ya kaita asibiti inda batareda wani bayani ba aka Amshe ta sanin zuwan nasu kai tsaye Aka fara bata kulawar daya dace inda Ak ya karata yanda yaje mata batareda sanin budurwa bace yadauka inrinsu leemah ne zuruf zai shige🤣, sai safa da marwa yakeyi hannu duka biyu akai dagashi sai dogon wando da farar singlate duk Wanda yazo wucewa saiya kalle shi ganin yanda yake rasgar kuka kamar tsohon bayairabe inda wani likita yazo gilmawa harya wuce yadawo tareda dafa kafadar Ak ganin yanda babban saurayi ke hawaye, sannu bawan Allah Dan Allah ka kwantar da hankalinka irin wannan kuka saikace ba namiji ba? Da alama madam na labour ne Addu'a zakai mata ba kuka ba Allah ya raba lafiya,

Please Login or Register in order to submit comment