Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da in koma d'aki na zan bishi".

[7/31, 11:30 PM] Fannah k Ahmad: 💝Banaji Bana Gani💝
Written by F k Ahmad
Pure Moment Of Life Writer's(P.M.L)
_We don't just entertain and educate, we touch the heart of the readers._
57 - 58
Da ta koma gida Zara kawai ta gaya wa kuma ta hanata fada wa Mama. Ta kwanta ne dan ta huta amma sai de kaman ma takura kanta tayi a kwancen dan banda tunani da ya ishe ta tun d'azu babu komi a kanta. Idan ta tuna lokaci da tayi wasting akan ASB abun sai ya b'ata mata rai, tsaki taja tace "ga ya Suleiman d'in ma dai ko Ummar sa zata hanani koma wa ne oho dan shi kam nasan zai mai dani", bata idda maganar ba sai wayan ta yayi ringing, kamar kar ta d'aga da ta duba mai k'iran da sauri ta tashi ta zauna tana " ya Suleiman?" sai da ta k'irkiro natsuwa tukun tayi receiving. Sallama yayi ta ansa, bayan gaisu wa sai yace da ita "zanzo miki anjima Allah ya sa kina nan", " OK Allah ya kaimu ina nan". Sannan ta katse wayan ta. Murmishi tayi "oh ni Sadie ko me zai kawo sa Allah ya sa dai maida ni zaiyi". Sai taji muryan Zara a bayan ta tace "Ameen y'ar uwa ta", "laa dama kina nan", dariya ta mata " ina nan mana", tadan kai mata duka "magulma ciya kawai", tace " eh d'in " ta fice da gudu tana dariya.
Da Suleiman ya dawo bayan magrib ya k'ira ta ta fito ko Mama bata gaya wa ba dan tana gudun kar ta hanata fita, tayi satan hanya ta fita. Motan sa na kusa da gate d'in su, ta tsaya wajen ya fito daga ciki ta juya mar baya tace "gani nan", "haba mata ta babu ko gaisuwa ne", da mamaki tajuyo ta mai mai ta kalmar " Mata ta! Ya akayi kuma na zama matar ka, kasan da hankalin ka kasauwa ke mun kuma kake k'ira na matar ka?" "Kar ki fad'i haka Sadia, ya za ayi na sake ki da gangan kinsan takura ni akayi, balle ma ni tun a locacin na maida ke saboda ina gudun kar narasa ki garin haka", "kana nufin na koma matar ka yanxu?" "Tun a locacin da sakin ta faru na maida ke". Aranta tayi maganar "wow! Naji dad'i sosai da nima banyi losing d'in ka ba amma kuma bazan nuna maka farin ciki na ka d'au ka na fara sonka ne, tabdi cikin sauki haka bazai ma yuwu ba". Murmishi tayi, yayi waving hannun sa a fuskar ta yace " tunanin meye kike haka?" Sai kuma ta had'e rai tace "ina sauraran kiran sallah ne, yanxu me kazo nema a waje na? Kayi sauri zanshiga gida" "Na zo na fad'a miki ina son mai da mata na saboda..."
K'aran bud'e kofar gate suka ji, suka juyo atare dan ganin wa ya fito. Abba ne ya bud'e baki ya tsaya kallon su "Sadiya! Suleiman! Meya kawo ka?" Durkusa wa yayi har kasa dan ya gaishe sa amma ko saura ran gaisuwan Abba bayyi ba yace "maza, maza tashi ka bar nan kada na sake ganin ka a kofar gida na, kun riga da kun rabu dan haka bana son zancen banza, mahaifiyar ka ita ta jawo maka, wancan karan na k'yale ta taci mun mutunci toh yanzu bazan d'auka ba dan haka maza kabar nan kada nasa ke ganin ka". Ya juya kan Sadia " ke kuma, yayi pointing d'in ta maza ki shige gida kar na mauje ki, munafuka da izinin wa kika fito?" Yakai hannu zai bankad'e ta, ta kwala ihu ta shiga gidan da gudu. Suleiman yace "Abba kayi hakuri dan Allah", ya kalle sa yace "kada kabar nan d'in har naje nayi sallah na dawo" ya wuce ya bar sa. Suleiman ya shige motar sa looking disappointed ya tafi.
Triyan triyan ta wuce ta je ta zauna a falon inda kowa yana nan suna kallo babu wanda ya kalli fitan ta balle shigo war ta sai Abba.
Abba ya dawo daga masallaci ya shigo a fusace yana magana "ina yarinyar nan take? Mara zuciya kawai, ina ta shige ne?" Ai kuwa tuni ta ware d'aki tunda ta ji ya tab'a kofar shiga. "Alhaji lafia wai da wa kake ne?" "Da wannan y'ar ki mara zuciya mana", "wa fa?" "Sadia nake nufi mana, ina so ki ja mata kunne kada na k'ara ganin ta da wannan d'an mara mutuncin matar, dan bana son abunda zai b'ata mun suna, ehe". "Allah ya huci zuciyar ka, zan mata magana akai".
Mama ta tashi ta biyo bayan ta zuwa d'aki ta same ta tana zaune tayi tagumi. Tayi tapping na bayan ta, adan tsorace ta d'ago dan bata san da shigo war ta ba " na am Mama", "me kika yi ne Abban ki ke fad'a haka?" "Mama, ya Suleiman ne fa yazo shi sai ya k'ira ni na fita", "wai me yazo gaya miki?" "Yace wai tunda lokacin da yayi sakin ya maida ni", "ke kuma me kika ce mar?" "Babu ban fad'amar komai ba sai Abba ya fito ya korani ciki", "toh Alhamdulillah tunda ya maida ke inna gaya wa Abban zai huce ai" ta juya ta fita ta nufi d'akin Abba.
Mama na fita kenan wayan Sadia yayi ruri, ya Suleiman ne ya k'ira ta d'aga, "hello", "hello Sadia Allah ya sa dai Abba ba je ya huce akan ki ba kuma kiyi hak'uri duk ni najawo hakan", "A'a babu komai", "toh nagode, yanzu wani shawara kika yanke zaki koma gida na ko?" "Lokacin da kazo neman aure na ai bani ka samu na yanke shawarar na amince da auran ka ba ko, dan haka sai ka bi ta hanyar da kabi da farko", ta katse wayar. Kwanciya tayi tana "wayyo Allah ya Suleiman ina so na koma gidan ka amma gaskiya bana so kaga ko sonka nake kawai de na tuba da rashin biyayyar da nake ne".
Mama ko da ta shiga d'akin Abba ta same sa yana kai kawo a d'akin, yana ganin ta shigo ya nufe ta " ina fatan dai kin mata magana akai dan bazan lamince haka ba. Mama tace "calm down ashe yazo ya sanar da ita akan ya mai da ita tun ranar da yayi sakin", "What? Kina nufin yana neman ta koma gidan sa da wancan bala'e iyar uwar tasa? Wani irin sharrin kuma zata kara mata nan gaba? Ina nan da rai na Sadiya baza ta wahala dan su ba karshe ma su kashe ta dan haka ke da y'ar ki kuyi gaggawar sanar dasu hakan sannan ki ce a turo da ragowar sakin su cika uku", Mama da ta kama baki ta rike tace "Alhaji kana ganin kayi daidai kenan hakan?" "Ni dai na yanke hukun ci".

💝Banaji Bana Gani💝
Written by F k Ahmad
Pure Moment Of Life Writer's (P.M.L)
_We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_
59 - 60
Washe gari
Mama bata fad'a wa Sadia ba amma ta k'ira Umma ta gaya mata.
Umma da taji haushin hakan dama bason zuwan Sadian take ba Baban Suleiman ne ya mata fin karfi shine tayi shiru.
Suleiman da Baban sa suna breakfast a dinning, Umma ta fito tana fad'a, "dama na gaya muku, ku rabu da y'an gidan marasa mutuncin nan amma kuka k'i, toh gashi sun k'ira ni akan suma basa son y'ar su ta koma, har da wani cewa a aika musu sauran sakin da ya rage, kaji dama kaine d'an taurin kai", ta zunguri kan Suleiman. Shiko da yayi tsuman zaune yana kallon Ummar sa hawaye sun ciko masa ido ya marairai ce kai yace "Abba dan Allah kumin rai wallahi ina son Sadia, bazan iya rabuwa da ita ba, ina son Mata ta ta koma gida na, nasan baza ta ki ba ita ma, dan Allah kar ku raba mu". Abba yayi tapping hannun sa yace " ka kwantar da hankalin ka, laifin wani baya shafan wani, ni na maka alkawarin mai da matar ka matukar ita Sadian bata ki koma wa ba", Umma tace "can ta rage muku, ita ma yarinyar idan tana da hankali baza ta komo ba ai dan har yanxu ina kan baka ta", ta juya ta shige d'aki. Abba yace " kar ka kula uwarka ka k'yale ni da ita duk saboda ni take yi baza ta aikata abunda take fad'a ba, yanzu ka shirya dole muje gidan nasu", nan ne Suleiman ya samu kwanciyar hankali.
"Zara, Zara ina kike?" "Na'am Mama gani nan", "ki k'ira Sadia kuzo d'ayan ku ta taya Ma'u yin assignment d'in ta d'ayar ku kuma zan aike ta kasuwa tare da Omar", " toh Mama ni zani kasuwar, dan gaskiya Asma'u tana bani tough time wajen yi mata homework, ya Sadia ta mata", "jeki ki k'ira ta toh".
Bayan Zara da Omar sun fita, Abba ma ya shirya zai fita ya jiyo ana sallama, Suleiman da Baban sane suka shigo, sukayi musabaha da Abba ya basu wajen zama, ya k'ira Sadiq ya kawo musu ruwan sha sannan Mama ma ta fito suka gaisa. Zata tashi, Alh. Abubakr ya dakatar da ita, "ah hajiya yi zaman ki dan maganar da muka zo da ita ke ma ya shafe ki, daman akan maganar yaran nan ne Suleiman da Sadia". Abba yayi saurin karb'an bakin sa yace "toh ai inaga mun gama da wannan zancan ko matar ka bata fad'a muku yadda mukayi da ita ba d'azu, ko da naganku ma yanzun na d'au ko ragowar sakin aka kawo mana dan zanfi farin ciki da hakan". Alh. Abubakr ya numfasa sannan yace " Alh. Muh'd kasan ni lokacin da abun ya faru bana gari sai da nazo shekarar jiya naji, kuma kagani dai duk wannan sha'anin su na mata Ummar yaron nan ta aikata dan haka bai kamata ka biya mata ka yanke irin wannan hukuncin ba dan zai iya yuwa mun shiga hakkin yaran idan har suna son zama tare da junan su, ko ba haka ba?" Abba ya kad'a kansa yace "akira mun uwata kuji daga bakin ta zaman gidan Suleiman ya ishe ta". Haba, k'irjin Suleiman ya fara duka uku uku, yasan idan har sai da amince war Sadia za'a basa matar sa toh lallai bazai samu ba dan yasan ba sonshi take ba tasha gaya masa hakan. Gumi ne ya ke'to mar. Abba yace "A'isha k'ira mana ita". Ita ma Mama tafi son y'ar ta ta koma gidan mijin ta, ta tashi jiki babu k'wari zuwa k'iran Sadia dan gani take kamar Sadia baza ta amince ta koma ba ko auran ma ya akayi sa balle kuma ta samu fito wa yanzu.
Tare suka shigo ta durkusa ta gaida surkin nata ya ansa da fara'an sa. Nan ne taga yadda mijin nata ya rame sosai kuma sai ta tausaya mar. Abba yace " gata ku tambaye ta" yadda yayi maganar confidently irin y'arsa baza ta bashi kunyan nan ba. Alh. Abubakr ya kalle ta yace " y'ata inason ki bani ansar tambayar da zan miki zuciya d'aya, kinji", ta kada masa kai tana jiran tambayar. "Ina son ji daga bakin ki kina son koma wa d'akin mijin ki ko kuma a'a?" Tambayar taji shi ne kamar saukar aradu akan ta, definitely tana son koma wa amma furta wa da bakin ta ne dai matsala dan hakan zai nuna wa Suleiman son sa take kuma bata son hakan. Abba yace "kun gani ko?" "A'a Alh. Muhd hanzarin me kake ne, ai bata yi magana ba shawara take da zuciyar ta". Suleiman dai Addu'a yake yi Allah yasa tace eh, haka ma Mama fatan datake kenan. Baban Suleiman yayi murmishi yace "Sadia kin kasa magana, kina son koma wa gidan Suleiman d'inne", tasan this is her last chance idan bata ansa sa ba toh Abban ta zai raba su har abada, ahankali ta kad'a masa kai tace "eh abba zan koma gidan sa", wani iska ne ya ziyarci Suleiman yace " Alhamdulillah" afili. Abba da bai tab'a tsammanin hakan daga gare ta ba akufule ya tashi ya tsaya yace "What! No, no karya kike baza ki koma gidan sa ba na riga da nagama magana ta". Ya ban kad'a ta gefe ya fice daga gidan ma gaba daya. Sadiya kam tagama tsorata da al amarin Abban ta ta tashi ta koma d'aki da gudu, Mama ma ta bi bayan ta. Suleiman da hankalin sa ya tashi yace " Baba me yake shirin faru wa ne? Abba ya hana mun Sadiya". "Yi hak'uri..." Kawai ganin sa yayi ya sulale kasa numfashin sa ya dau'ke. Baban sa da har ya riki ce ya sauko kasan "Suleiman, Suleiman baba na ka tashi, ka tashi mana" wani zufa ne ya ke ji ajikin sa, ya cire babban rigar sa ya ajiye sannan ya shiga tallafa wa d'an nasa, yayya fa masa ruwa yayi ya farka amma baida karfin tashi a wurin da k'yar ya ja sa zuwa motar sa suka nufi asibiti.
Suna zuwa akayi admitting d'in sa, bayan wasu gwaji da akayi mar likita yace yana dab da kamuwan ciwon zuciya dan haka ayi hankali da conditions d'in sa kada ayi masa abun da zai b'ata masa rai. Alh. Abubakar ya bar d'an nasa a asibitin shi kadai koda yake an masa allura bai farfad'o ba.
Straight wajen kasuwan cin Abban Sadiya ya wuce yaje ya same sa ko sallama bayyi ba ya mika masa takardar asibitin cikin b'acin rai yace "ka duba ka ga wannan, kaga abunda ka haifar wa d'a na, fitan ka agidan ya fad'i, muna zuwa asibiti akayi admitting d'in mu yanzu kuma akace yana dab da kamuwan ciwon zuciya, me zai hana ka basa matar sa ya samu lafia, kasani idan d'ana ya mutu Kaine sanadi", ya fice ya wuce gida ya sanar da matar sa itama saida ranta ya b'aci akai. Ta had'o abun da zasu bukata a asibitin tayi girkin ta suka wuce tare da mijin ta.
Duk da jikin Abba yayi sanyi amma har yanzu bai sauko ba. Yana zuwa gida ya k'ira Mama ya fad'a mata abun da ya faru. Sai da tayi bakin cikin hakan sannan tace " toh Alh. me zai hana ka bar y'ar nan ta koma gareshi ko zai samu lafia ta wannan hanyar tun da kace likita ya sanarda kar a masa abun da zai b'ata masa rai ai inaga damuwa da yayi akan rashin Sadiya bazai barsa ya warke ba". Sai da ya juya ya kalle ta sannan yace da ita "kinga babu ruwan ki cikin wannan al amarin dan yanzu haka so nake na aika Sadia wajen wani abokina a can kasar Cameroun kuma ban amince da ki sanar da ita hakan ba", d'aura hannu a k'irji Mama tayi. Jin k'arar fad'uwan plate suka ji a bayan su suka juya a tare dan ganin ko waye, Sadia ce da ta d'ebo abinci a kitchen ta fito ta tsaya sauraron su tun d'azun ba su ganta ba, sai da taji komai. Barin wajen da gudu tayi sai zuwa d'aki tana kuka. "Alhaji kaga irin ta ko kaga abunda nake mana gudu ko, toh wallahi idan ba kayi hankali ba next y'ar ka zata kamu da ciwon zuciya". Ta tashi tashige wajen y'ar ta.
"Mama dan Allah ki hana Abba aikata abun da yayi niyya dan bazan iya rayuwa babu miji na ba ina son sa, ina so na koma wajen miji na", "shhh ishiru kar ki damu zan masa magana zaki koma gidan sa da yardan uban giji", " toh yanzu mama naji an rike sa a asibiti yaushe zamuje ganin sa?" "kinga yanzu dare yayi mu bar shi zuwa gobe". Ta rarrashi ta ta fita a d'akin.
Washe gari da sassafe Sadia ta tashi ta girka masa breakfast tace da Mama suje tun yanzu, da k'yar Mama tayi convincing Abba da ya bisu asibitin.
Suna isowa sun shiga d'akin da aka rike sa suka tarar yanxu ne farfad'o wan sa amma bai gama zuwa hayyacin sa ba dan ko idanun sa a rufe suke yana ta wasu maganganu, Baban sa na tsaye akansa Ummar sa ta zauna kusa dashi ta kamo hannun sa tana "sannu". Bud'ar bakin sa yace " Sadia, Mata ta ina kike zo kusa da ni kar ki tafi ki barni, ina son ki Sadia", duk maganar da yayi idonsa a rufe suke. Sadia da takasa jure tsayuwa awajen ta fita a d'akin da gudu. Abba ma har hawaye sun ciko masa ido yaje ya zauna kusa da Suleiman yace "tabbas wannan masoyan k'warai ne yanzu na tabbatar da y'ata ta samu mijin da zai rike ta da gaske, Suleiman ka yafe mun abunda nayi, ni na baka matar ka daga yanzu sai yadda kayi da ita". Umma da itama taji kunyar abun da ta aikata a baya ta juya tace dasu " nima ku yafe mun abun da na muku duk sharrin shaid'an ne", Mama tazo ta rungumota tace "kar ki damu hajiya Fatima babu wanda yafi karfin kuskure, Alhamdulillah tunda munga ne". Baban Suleiman yace " Allah ya yafe mana kurakuran mu", duk suka ansa da Ameen.
Abba ya fito ya samu Sadia a durkushe tana kuka ya d'ago ta yace da ita "nasan ban miki daidai ba 'yata kiyi hak'uri amma daga yanzu na amince ki koma wajen mijin ki", ya kamo hannun ta suka shiga d'akin ya zaunar da ita kusa da mijin ta yace da sauran jama'an " sai mu basu waje ko", sukayi dariya suka fice, Ita kam Sadia kunya taji.
Yanzu ne Suleiman ya bude ido yayi setting d'in su a kanta, smiling ya mata sannan ya miko mata hannu da alamar yana nema tayi hugging dinsa itama ta kai hannayen ta tayi hugging dinsa gamgam sai ya saki d'an k'ara kad'an "Auch", with full concern tace " Sorry ", murmishi yayi yace " worry not, da wasa nake", ta dan kai masa duka a k'irjinsa ta kara mai da kanta kafar sa "oh da zafi fa, kid'an sassauta dukan, tace "I love you hubby", " kara maimaita sunan inji" tace "My Hubby", " what a nice name, love u too Mata ta". Dariya suka face dashi.

[8/3, 3:29 PM] Fannah k Ahmad: 💝Banaji Bana Gani💝
Written by F k Ahmad
Pure Moment Of Life Writer's (P.M.L)

_We don't just entertain and educate, we touch the heart of readers._
Dedicated to all P.M.L writer's

Kuyi hak'uri da rashin posting d'ina jiya wlhy na kamu da cutan rashin son typing ne yanzu ma da k'yar na huta zuciya.😜
61 - 62
Aranan Suleiman yaji sauki aka sallame su, shi dai yace sam wuce wa zaiyi da matar sa gida, hakan kuwa akayi.
Zara ta bisu dan ta taya Sadia share gidan da kuma goge goge. Sun gyara gidan yayi tsaf dashi har da saka turaren wuta yana kamshi, abunda da bata tab'a yi ba kenan.
Da dare yayi Suleiman yana zaune akan sallaya ya idar da sallah kenan yana addu'a. Sadia kuma tana kwance akan gadon ta, tana jiran ya Suleiman ya hau kan gadon su kwanta har ta gaji da jiran sa. Tashi tayi ta zauna ta matso kusa da inda yake tace dashi "ya Suleiman baza ka zo mu kwanta bane?" Ya maida kallon sa gareta yayi murmishi ya kad'a kansa tare da cewa "yi kwanciyar ki kar ki damu, in nagama nima zan kwanta anan" ya nuna kan carpet.
Ta marairai ce kai ta sauko ta zauna a gefen sa ta kamo hannun sa ta had'a da nata sannan ta fara magana "ya Suleiman nasan na zalunce ka a baya dan Allah ka yafemun abunda na maka, na maka alkawarin kusan ta ta duk lokacin kake bukatar hakan, ni matar kace". Murmishi yayi ya kamota ya kwantar da kanta akafad'ar sa yace "ni ban tab'a rikeki a zuciya ko kad'an ba dan nasan idan nayi hakan Allah zaiyi fushi dake kuma ni bazan so hakan ta faru da mata ta ba, kuma ko ada inma ina zuwa neman ki ne dan wata k'ila hakan zaisa ki saki jikin ki dani dan ina kokarin cusa miki soyayya ta a zuciyar ki ne idan kika saba da hakan zaki daina tsana ta", murmishi tayi tace "ni dai kayi hak'uri na shiga hakkin ka daya wa", fuskar ta ya d'ago yayi cupping da hannayen sa suna kallon junan su har cikin ido yace "bari na fad'a miki wani abu, kinganni nan, ko kad'an ban damu da sai na kusance ki ba dan ke nake yin hakan, ni ke nake so ba jikin ki ba zan iya rayuwa babu wancan amma bazan iya rayuwa babu ke ba, all I need is to see you beside me or lying by my side, just want to feel you close to me always ina shakan kamshin jikin ki mai dad'in nan".
Matso da fuskar ta tayi kusa da nashi har hancinsu na goguwa suna exchanging na breathe d'insu, lips d'in ta ta d'aura akan nasa ta fara tsotsan sa vigorously dan ta nuna masa soyayyar ta da k'waran cewar ta wajen hakan, tun baya mood d'in har tayi turning d'insa on, shima ya fara romancing d'in ta yadda bata yi tsammani ba, wuyan ta, dukiyan k'irjinta, cikin ta da kasan cibiyar ta duk babu wanda ya bari romancing d'in ta yake sosai kuma tana enjoying har ya shige ta bata dai na jin dad'in ba kamar kar ya daina haka take ji. Tunda take bata tab'a samun kanta cikin irin wannan yanayi na jin dad'i ba, ko first saduwan su bai mata dad'i ba kodan tana fighting d'insa ne alokacin oho da yake bada sonta bane, ko yanzu ma batasan ya iya tsarrafa mace haka ba da bata nuna nata k'warewar ba dan gashi yanzu sai da taraina kanta wajen sa, tasha wahala amma kuma taji dad'i. Kuma tun daga nan ta daina raina ustazai dan ashe ba k'yal suke ba a daina ganin su haka wallahi sunfi wasu y'an iskan ma.
Sai da ya gama tsarrafa ta yaji kansa dumdum sannan ya k'yale ta ya d'aga ta zuwa toilet nan ma sai da ya mata wasanni daban daban sannan sukayi wankan su suka zo suka yi kwanciyar su tare waje d'aya bacci mai dad'i ya ziyarce su.
Washe gari da asuba suka tashi bayan sunyi sallah sukayi azkar tare sai shi yace su koma bacci dan ranan Sunday ne babu zuwa aiki. Bata musa saba saida suka kwanta har yayi bacci sannan ta d'ago kanta tayi kissing na goshin sa passionately ta sauka tayi hanyar kitchen dan ta tuno lokacin da ta tab'a zuwa gidan Aisha ta tarar da wata Antyn ta tana mata nasiha duk da ita Aisha'n tana da ilimin hakan kawai dan tunatar wa ne take gaya mata akan idan safiya tayi kuma mijin ki ya nemi da ku koma bacci to kar kice a'a ko kuma kice zakiyi aiki ko girki, binsa zaki yi ku kwanta ahankali idan yayi baccin sai ke ki zaame kije ki muku

Please Login or Register in order to submit comment