Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

50 64 76 500*
[8/28, 6:46 AM] Mmn Khaleel: CINIKIN RAI....!
Beauty and the Beasta&
007
_Wace ce Xno?< Da za a wani dame mu da ita, yar daba da ita==ض<
@& sai mun bindige yar tusa kanwarka tutu, yan comments section aji tsoron Allah =D=D= ku daina abin da kuke._
<<<<<<<<<<<<|=|>>>>>>>>>>>>>>>
_Past_
"Ni Malik!" Ya nuna kanshi, yana me kallon ilahirin mutanen da suke wurin. Sannan ya nuna su da yatsa. "Bani da had'i da ku, sannan shi bai da haWi da ku, don haka kowa ya kama gabansa, idan ba haka ba tow kuwa zan mai da hankali wurin girbe rayuwarku." Ganin yadda ya iya kashe dabobbin da Dulma yae takama da su, babu tausayi balle imani, yasa suka fara ajiye makamansu, suna barin wurin domin kuwa suna son kansu. "kai Malik waye kai? Kana abu kamar wani mutum, bayan kowa yasan cewa uwarka ma karuwa ce."

Wani irin b'acin rai yake ji, idan ya tuna abin da ya faru, idanunshi a rufe suke, a hankali ya buWe su, sunyi wani irin jajjur tare da wanciyar jini a cikin wayar idanun. Ya juya tankar juda. Cillar da sigarin yayi ya juya kofar kegin zakunan ya ballo wani murtakakken karfe, ya nufi dulma da zazzababen gudu, yana isa wurin kafin Dulma ya ankara tuni ya zuba mishi karfen a tsakiyar kansa, zubewa yayi jini na fita ta hancinshi da baki da kunne, sannan ya juya wurin motar da ya zo da shi, ya ciro igiya, ya daure kafar Dulma ya daura da boddy motar, ya shiga jan shi. Kafin ya shiga cikin ma'aikatan, ya ciro mutanen da aka kama su, tare da sake mutanen da suke aikin bauta, sai da ya tabbatar da ya sake su, sannan ya rufe ma'aikatan ya zuba nakiya ya saka mishi lokaci, ya tattara dukiyar da ya gani, kudi da wasu abubuwan matasa da maigidanta da suke wurin ya mikawa. "Kuje da shi, duk wanda ya iya tuka mota, ya tabbatar ya ja sauran mutanen" daga haka ya shiga motarshi, sauran mutanen suka shiga motar da mutanen Dulma suke amfani da shi. Sai da yaga fitarsu, sannan ya take musu baya, yana jan Dulma. Har suka fitar daga Hill and Tim town, sannan ma'aikatan Ma'adinan ya fara fashewa da rushewa. Kome na wurin kamawa yake da wuta. Bakidaya ma'aikatan ya lalace ya kone, ya kuma rubta cikin ramin da suke hako kuzan. Yana hango rubtawan. Wani smirk yayi irin na tsantsanar mugunta da zalinci. Haka ya cigaba da gudun ganganci da Dulma, har ga shiga cikin garin Fiston ya tsaya a daidai kofar birnin. Ya sauka a motar, ya kunce dulma ya daura a kofar birnin. Sannan ya wuce zauna a saman motar. Yana kallon gawar Dulma har yau wutar da yake ci a ransa bai mutum ba, baya ji zai mutu. Kome zai yiwa mutanen ba zai tab'a wucewa ba. Domin bai ji ya huce ba.
Wasu daga cikin mutanen Shu'iba sun kai mishi labarin abinda ya faru, kamar zai yi hauka haka yake ihu, kamar ya fito daga maboyansa ya fuskanci Malik amma sun hana shi, domin babu Allah ya cikin al'amarin Malik. Yana ji yana gani Malik ya kashe mishi dan uwa, sannan ya rubuta a gefen fuskar gasar Dulma.
*Dan daudu idan ka gama gudunka, namiji yana jiranka* wannan abin da ya faru, ya sakawa Alhaji Nasr Hadejia, shakkar shigar Malik cikin lamarin, domin dai har ga Allah babu yadda za ayi su nemi taimakon dan daba, kuma makashi mara imani. Ko da yake a wani bangaren sun kammala aikin bude wurin shakatawar.

A lokacin bikin buWewa ne, Iyalan Alhaji Nasr Hadejia suka tawo, daga nigeria. Aka yi bikin buWewa cikin farin ciki da murna, har aka bude, dukkanin farinciki ya wanzu a fuskarsu. A lokacin ba laifi sun samu masu shigowa daga wasu asashen yawon bude idanu, sai dai wasu abubuwan da suka faru kafin buWewa wurin shakatawa. Kudin hannunsu yayi mugun sauka. Babu wanda zasu dauki ma'aikata da wasu abubuwan. Daga shi kansa Hadejian har Yamini, suna cikin wani irin matsi, sai suka yi decided amsar bashi daga banki inda suka nemi Mayor Fahad ya shiga cikin lamarin, shi kuwa ya ce musu. "Ai kuwa ba sai kun nemi na banki ba, shi mutumin da ya taimaka muku, yana badawa, kuma zai baku da Amana" duk da Nasr Hadejia bai so ba, amma haka ya amsa domin ya lura Yamini ya amince. Don haka ya saka a ransa, zai amsa amma matuar akwai ruwa a cikin zasu hakura. Don haka suka tsayar da lokacin da zasu je amsa,
**
*Present*
Sakarwa kanta, ruwa tayi tana tsaye a gaban shawa, baki daya kanta sarawa yake. Idan idanunta ba karya suke mata ba, tabbas taga wani abun da ya tsaya mata a kai, a lokacin da suka bar wurin yar sanda, akwai wani abu da ta san shi tsawon shekarun rayuwarta, daga baya kuma ta daina. Wani irin sarawa kanta yayi, tare da zubar da jini daga hancinta, tun shekarun baya take fama da wannan zubar jini. Sake ruwan tayi da karfi, tana me rike hancin, sai da ta d'ago kai sama, wani irin kara kamar na Harbin bindiga. Toshe kunnanta tayi, tare da zubewa akan gwiwarta. Hawaye ke zuba mata kamar an bude famfo domin dama idan ta fara irin wannan ciwon, ko a kaita asibiti. Ihu ta ta fara da karfi, wanda ya janyo hankalin mutanen gidan, har rige-rige suke na zuwa Wakinta. Dakyar aka balle kofar ban daki, daura mata towel Ammyn Abbas tayi, suka fito da ita aka saka mata kaya, suka nufi asibiti da ita, a hanyar tafiyar ne Ammyn Abbas ta kira wata mata. "Dr Saddikah, gamu nan a hanya jikin Zeeno ya tashi fa " "Ok ku kaita zan zo yanzu." "Tow gamu a hanya." Ko da suka isa, an karSe ta. Aka shiga bata kulawa. Kafin wani lokaci har an mata alluran da ya saka ta, barci. Lallai dan adam ba a baki kome yake ba, yanzu kake takama an jima zaka zama ba kome ba. Abin da ya faru kenan.

After all Dr Saddikah tazo, ta shiga duba matsalar. Sai da suka gama ita da sauran likitocin wawalwa, sannan suka fito maganarsu Waya ce, ta takura kanta da tunani ne, akwai abin da take son lallai ta tuna.
_Past_
Sun samu ganin Malik, har sun samu kudin kamar yadda suka bukata, sannan abin da ya kara sake musu jiki, haduwa da suka yi da wani mutum da ya ce musu.
"Nawa kuka cefanar da rayuwar ku? Mutane kala uku ne a duniya.
Na farko masu rauni
Na biyu masu karfi
Na uku masu bada umarni
A ko ina na duniya suna raye.
Suna kasuwancin su ne akan haka ga duk wanda ya kawo musu tsaiko su aika shi garin da ba a dawowa.... Silarsu mutane dayawa sun rasa wasu nasu. Wasu sun yi kuka, wasu sun mutu. A duk lokacin da aka tab'a su suna fada suna karawa Kasuwancinmu ne aka tab'a. Nawa rayuwarku take da araha kuka sayar musu? Lallai kunyi kuskuren shiga tsinanniyar dukiyar da bata da albarka sai tarin tsinuwar al'umma." Wannan maganar ya saka musu shakkar al'amarin Malik.
"Kusa ni ba karban dukiyar tsinanne bane mafita, biyan dukiyar tsinanne shaidani, ku gane rayuwarku ita ce fansar dukiyarsa ku maida mishi da kayansa. Domin baku yi magana da tsanannu ba. " Yadda suka yi cirko-cirko suna sauraren mutumin me zubin mahaukacin, basu san Malik ya tawo ba, sai da ya ce musu.
"Ku kyale shi, ku je mahaukaci ne!" "Eheee! Ni ne mahaukacin? Bayan saboda kai na rasa duniyar da nake ciki. Saboda tsanannen dukiyarka." Shiru yayi bai ce uffan ba, haka ya raka su Nasr Hadejia. Har suka bar garin, koda ya dawo kallon Mahaukacin yayi yana faWin.
"Wai kai meye matsalarka da ni?" Tasowa mutumin yayi kamar zai dake Malik, ganin yadda ya taso, yasa Malik sunkutar shi, ya buga da kasa. Sai da kashin bayansa yayi kara.
Sannan ya juya zai tafi mutumin ya ce.
"Na hango iyakarka a cikin mutanen da ka yaudara,mutuwarka tana cikinsu. Kamar yadda aka haifa mana shaidani haka za a haifa mana waliyin da zai kashe ka." Dawowa yayi ya ce mishi.
"Zan zauna na jira mutuwata, matukar bai fito daga cikin su ba, kai tsinanne ne! Kai ku min waje da Mahaukacin nan"

-----
Destiny.

Bayan sun koma, kamar ba zasu yi amfani da dukiyar ba,haka suka daure suka yi amfani da shi, A lokacin Yayan Alhaji Nasr Abubakar ya zo daga Nigeria kamar yasan halin da ake ciki, ya zo mishi da wasu kudaden, dama akan bayan wata shida zasu maida kudin,. Sai gashi ko wata biyu ba a rufa ba, sun samu kusan rabin kudin don haka bayan tafiyar Alhaji Abubakar, wanda suke kira da Baffayi, suka hada dukiyar Malik suka fara shirin maida mishi, don haka suka fara tuntubar Fahad Albagwi akan zasu maidawa Malik kudinsa. A lokacin yayi mamaki domin kudin ba kadan bane, don haka ya ce musu .
"Ku kawo na maida mishi." Ganin yadda ya tsaya musu akan kome, so babu zancen zalunci ko damfara, suka dauki dukiyar Malik suka mikawa Fahad Albagwi. Suka tafi tare da gina rayuwarsu.
Ashe Fahada bai kaiwa Malik kudi ba, sakawa yayi a gaba ya cinye tass. Duk haka tun wata biyu saura yadda suka yi alkawarin, Malik ya fara tuntubar Yamini, shi kuma ya ce mishi ai sun turo tun wata hudu biyu ba, kasancewar tafiya ta kama shi zuwa Yemen. Bai gayawa Nasr Hadejia ba. Har ya tafi bayan tafiyar ne, Malik ya fara d'agawa Nasr Hadejia hankali. Karshe har Keivroto city yaje, amma babu wani abu me dadi, haka ya dawo. Kusan a lokacin Malik ya fahimci Fahad ya cinye mishi kudi ya gudu, sannan ya jefa mutanen da babu ruwansu cikin zancen yayi alawarin ba zai kuma takuwa musu ba.
Haka suka rabu, sai dai ko sati ba ayi ba, wasu mutanen suka zo aka kwace wurin shakatawar da sunan Malik ne ya turo su. Wasa wasa sai da ta kai hatta gidan da Nasr Hadejia yake an kwace kome na shi, ana cikin wannan yanayin ne,Yamini ya dawon yamini al'amarin ya kara kazamta domin a lokacin rayuwarsu ta zama mafi muni, domin barazana ake musu za a kashe su. Gashi a lokacin suna son ganin Malik abin ya ci tura. Bayin Allah nan sun ga rayuwa da iyalansu.
Wani dare me cike da tashin hankali, aka kawo musu hari, wanda yasa suka kora yaransu, amma ban da daya daga cikinsu, duk da sauran Yaransu gudu, Zeenobia bata gudu ba. Domin akwai shakuwa a tsakaninsu da iyayen. Amma sauran yaran suka gudu, ita kan bata gudu ba, koda mutanen suna zo buWe musu wuta suka yi, a sanadin haka, harsashi ya shige mata kai. Faduwa tayi cikin jini don shekarunta basu wuce bakwai a duniya ba, abu daya ta rike *Wannan shi ne sakamakon Cinikin rai da kuka yi tsakanin ku da Malik, kunci dukiyarshi ya ci rayuwarku, Malik baya yafe dukiyarshi ko cikin uwarka ka shiga sai ka amayar da shi*
Daga wannan bata kuma sanin kome ba, daga wannan wanciyar, sai da ta kwashe kwanaki ashirin a Asibitin. Kafin ta bude idanunta a wani dokan daji. A nan rayuwarta ta tabarbare, babu abin da ta tsana kamar karar bindigar. Kasancewar tana hannun yan ta'addan da suka kashe iyayen, su kansu basu damu da kansu ba. Balle ita, haka tayi ta kananun jinyar har wani rana da ruwan sama ya tsinka dam ya shigo gari, a lokacin ruwa ya korota bakin gaba, Alhaji Badaru Daniyal yana aikin aikin sayar da kifi, domin sana'ar da ya gada ne tun iyaye da kakanni. A wannan lokacin da ya same ya yi kokarin shigar da hukuma har aka mata jinya a hannun wata likitar wawalwa, jinyar da taci magudan kudade, tunda ta samu lafiya sai ta koma shiru-shiru. A kasancewar garin kusan rayuwar dabbobi ake wanda yafi karfin wani ya kwace abin hannunshi. Akwai wani azzalumi a bangaren garin da ya addabi Alhaji Badaru Daniyal, kullum sai ya zo ya kwace kudin sana'arshi.

Wasim sunanshi yana amfani da sunan Malik, yana.cin karen shi babu babbaka. A wannan lokacin duk inda Alhaji Badaru ya saka kafa, Zeeno da Abbas suna tare da shi. Ana haka ya tab'a zuwa ya saka Alhaji Badaru a gaba sai da ya bashi kudin. Kallon shi Zeenobia tayi, haka ya wuce shi da Yaranshi. A hankali kullum sai ta ganshi. Ranar da yazo babu kudi yasa a rufe Alhaji Badaru da duka, a gaban su Zeeno. Bayan sun gama suka tafi. Kallon su Zeeno tayi. Kafin suka nufi wurin Alhaji Badaru, d'ago shi suka. "Sannu baba, ba zasu kuma zuwa ba." Ta fada, tana me shiga shagon ta dauko danko. Ta gyara shi sannan ta ja. Bakin Ruwa ta tafi ta tsunto duwatsu....
*Hi......! Guys wannan littafin na kudi ne! 500 normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A'ishah. +227 84 50 64 76 500*
[8/28, 6:46 AM] Mmn Khaleel: CINIKIN RAI....9
Beauty and the beast.
Mai_Dambu<
<<<<<<<<<<<<|=|>>>>>>>>>>>
Yau babu editing

*Past*
After few hours.
"Alhaji Badaru Daniyal, shawara daya ja nisantatta da wannan garin, ka Wauke ta kuyi nisa idan ya cigaba da zama cikin su, dole zata rikide irinsu, amma idan tayi nisa ga nan zata tashi da dabi'u na daban, sauya muhalli yana da muhimmanci da taka rawa a rayuwarta. Don haka a nisantatta da nan." "Shi kenan likita zan yi yadda kika ce."
Kasancewar garin da Keivroto city tafiya ce ta kilomita talatin ba kusa bane, haka yasa Alhaji Badaru Daniyal, ya yanke shawarar barin garin ya koma cikin Keivroto city domin zai yi kokarin fara sabon rayuwa. Haka kuwa ya faru, a daren ranar suka bar garin Jista, domin rayuwar Zeenobia da Abbas da a lokacin yake fama da matsanancin rashin lafiya na kai, domin tun yana cikin ya hadu da laluran sakamakon yar bashin da Alhaji Badaru ya ci, bai biya akan lokaci ba. Shi ne garin rashin mutuncin Wasim ya ture Ammy da tsohon cikin ta fado, karshe ta haifi yaron da juyayyen wawalwa. Kuma mahaifarta ta samu matsala, tun daga lokacin bata kuma samun ciki ba, amma zuwan Zeenobia sai ya maye musu gurbin rashin da suka yi, domin da zasu kuma haihuwa maybe su haifi me lafiya.

Fitarsu daga garin, Yan sanda da Wasim suka nufi gidansu. Babu su babu labarinsu, kuma basu fadawa mutane, haka suka yi ta bala'i.
-------
Dawowar Keivroto suka sauka a tsohuwar garin Keivroto, wanda a kai barshi mazaunin yaku bayi, duk da ba wani nesa yake da asalin sabon garin Keivroto city ba. Amma akwai banbancin rayuwa a can, a anan kowani mutum yana kokarin kyautata alaarshi da na kusada shi, banbancin da sabon gari, kowa rayuwarsa yake. Matsalar tsohon gari getto area ce, anan ma matattarar yan iska da yan jagaliya take. A hankali rayuwarsu Zeeno ya sauya domin kuwa babu ruwansu da wani tsoron ko zata koma wata irin mutum.
Dake Alhaji Badaru Daniyal, mutum ne da yasan kan kasuwanci, don haka da yar kudin hannunshi ya fara gwada sayar da kifin ice, Allah ya kuwa saka mishi albarka.
Ai ganin yana samu ya saka su a makaranta, ita da Abbas duk ba wani sakewa yake da yara yan uwansa ba, amma kuma yafi Zeenobia fahimtar karatu sosai. Domin ita abu daya yake tsayawa a ranta, shi ne taga yadda yan daba suke dabancinsu, burgeta yae.
Alhaji Badaru yayi yayi amma yarinyar nan taki, shekaru uku da dawowarsu garin Keivroto tsohuwa. Tana da shekara goma cif a duniya. Aka turo ispetor Ayuba, kame a unguwar sakamakon cunen da aka yi musu wai akwai yan kwaya da masu safarar kwayoyi. A ranar aka yi wani irin kame har da wani matashi me suna Fa'iz. Kakar Fa'iz suna gida daya ne dasu Zeeno.asalima babu abin da ya aikata kawai kamen ne ya fada kansu, kuma a yadda suke jin labarin kashe su za ayi, Fa'iz yana koya musu karatu ita da Abbas.

A lokacin da labarin ya fito an rigada an bada umarni, daga fadar gwamnati. A lokacin babu wanda ya isa magana. Hakan su da Inna suka yi ta yawon bin ofishin yan sanda, amma babu labarin abin tausayi. Kusan sati daya ana niman inda suke amma babu labarinsu. Sai ranar takwas ana ruwan sama, aka kawo musu gawarsu, ganin yadda gawarsu ke zubda jini yasa Zeenobia ta yanki jiki ta fadi abin da ya faru da ita three years ago ya dawo mata, dole sai da aka kaita asibiti. Sai da tai sati biyu aka sallame ta, nan ma ta manta batun Iyayenta. Sai dai kuma abu daya shine mutuwar Fa'iz. Sosai ya tsaya mata a rai.

Gashi tana da saka abu a ranta, sai ta zama ciwon yana yawan tashi a kai, sai da aka mai da ita asibiti. Ba aramin kokari Alhaji Badaru Daniyal yayi ba, kafin ta koma daidai, sai dai kin karatu ya sake zama a ranta. Shekarunta goma sha uku, ya saya musu wani katon fili. Inda aka fara ginin gidan sama me hawa uku, cikin farin ciki iyalan nan suka gina gidan domin sawwaka rayuwar talakawa, a madadin kudin me yawan gaske da zaka biya a shekara sai ka biya kadan sauran ka taimakawa gidanka, idan ka biya rabi saura zaka yiwa iyalinka hidima.

Sai da aka Wauki shakara hudu ana ginin, a lokacin da aka kammala. Ginin a ranar wani abu ya faru, wanda ya saka yarinyar nan dawowa mara jin magana sama da shekarun baya. Ranar ana ta bikin murnar bude sabon gidan bakiWaya alumma murna suke, domin sunan gidan Al'umma Charity House. Anyi shine domin mutane, marasa galihu da gata. Sai dai ranar a madadin farinciki, bakin ciki aka yi. Don kuwa ana cikin walimar bayan budewa aka kira Alhaji Badaru. Tunda ya fita ba a kuma ganinshi ba. Sai gawarsa aka samu. Wasim da goyan bayan Asp Ayuba sun kashe shi, tare da cewa yaci bashinsu ya kashe kansa.
Don sai da suka kashe shi, sannan suka rataye shi, wannan abin ya saka Ammy cikin shock. Kafin a bude gidan ana gobe kenan. Alhaji Badaru Daniyal ya tara su, lokacin Zeenobia tana wurin yan daban unguwar, sai da ya fita ya riko kunnenta. "Ayya Abba idan ka cire min kunnena da wanne zanji nasiharka, don Allah ka bar min kunne na!" Sai da ya kawo ta falo ya ce mata. "Zauna mara jin magana." Kallon Abbas tayi ta ce. "Tow Abba ka aura min Abbas, sai na daina rashin ji kaji." Ware idanu Ammy tayi, ta ce mata. "Allah na tuba, Baby ai kin fi karfin Abbas, shi ba irin Mazan da zaki iya xama da shi bane, sunanki yana tafe da tarihi, iyayenki sun saka miki suna me daraja, in Greek mythology language, ke mace ce da zata yi daraja, ba kananun mutane zasu same ki ba. You're like Queen!" Gyada kai tayi, tana kallon Alhaji Badaru Daniyal yana kallonsu idanunshi cike da kwalla ya ce mata. "Ammynku zata baki takardu, nasan idan yana hannunki ba zai samu matsala ba, har da ta jinyarki, mun samu haduwa da Dr Saddikah, tace za a miki aiki. Amma nace a bari wata shekara lokacin kin cika shatakwas, ga gidan nan na dakunan sama baki daya nashi ne, shagunan kasa Kuma naki ne, akwai shaguna a kasuwa mallakar Ammynku ne, Zeenobia don Allah kiyi karatu ki nutsu, baki daya mutanen da suke wannan gidan, naki ne a kula da rayuwarsu, na baki amanarsu. Ki rike gaskiya da amana, kar ki sake ayi amfani da ke domin ruguza rayuwar wasu, naso nayi nisan kwana na ga yadda zaki zama the great queen Zeenobia Queen of Greek"

Yadda yae musu bayani sai suka zuba mishi idanu, basu san dare yayi ba, sai da suka ji munsharin Abbas,
Har washi gari haka yake kafin mutuwarsa, lokacin da Zeenobia kamar gunki ta koma, bata da wani kuzari. Har aka sauko da gawar Alhaji Badaru Daniyal, gidan farinciki ya koma gidan Bakiciki da kuka. Har aka shirya shi babu wanda ya iya magana aka kai shi gidanshi na gaskiya. Ana tafiya da shi sai ga Yan sanda da Wasim da Asp Ayuba.
A lokacin tana cikin wannan yanayin, suka iso tare da fara surutun su fita su bar gidan na Wasim ne, duk maganar da ake Zeenobia tana kallonsu. Haka suka yi ta destroy kome na gidan, sai da suka kori kowa, ta shiga cikin gidan ta rufe get din gidan. Sannan ta d'ago kai ta kalli Asp ta ce mishi.
"Kuskuren da ka aikata yasa ina ta bibiyarka,amma nasan dole nasan wata rana zaka dawo, zan rufe tarihinku. Kafin yan jana'iza su dawo. Ban san kome ba amma na san Abba." Dauko chain na karfe tayi ta shiga nad'e hannunta, hawaye na zuba mata, wani irin pain take ji mara daWin misaltawa, gani take idan ta bude baki zata iya hdiye su baki daya. Don haka ta shiga dukar, gashi a lokacin da ta rutsa su, babu bindiga, haka tayi ta dukar su, domin she is out of control. Sai ya kasance baki daya ta haukace dukansu kawai take tana hango Gara ta kashe su, wanda haka yasa kawai ta shiga shake su da Chain Win. Har suka mutu. Hancinta da kunnenta jini yake zuba. Faruwan wannan al'amarin ya ja aka tafi da ita asibitin mahaukata. Wanda Dr Saddikah ta amshi case. Ta cigaba da kula da ita, har zuwa.

Sai da tayi jinyar wata bakwai, a lokacin da aka yi binciken mutuwar Asp, mutane dayawa da aka bincika sun ce basu san me ya kashe shi ba, kuma hakan suka saka a ransu, musamman Innah da ya kashe mata jikanta, wannan dalilin yasa aka rufe mutuwar Asp da Wasim, babu labari ita kuma Zeenobia tayi jinyar wata bakwai a asibiti, kafin ta dawo da matsin lambar Ammy da Inna ta karasa makaranta, wanda daga baya ta fara diploma, shima wasa da shiririta ya ci karfin ta, jagaliyanci kawai da tsageranci yake damunta, kashe Asp ya saka ta samu girma da daraja da aka saka mata suna yar kunama, daga nan suka shiga harka da yan siyasa, babu ruwanta ta karya na karyawa, na bar su da jinya domin rokon da Ammy take mata na don Allah kada ta kuma kisa, yasa bata kuma.kisa ba, a wannan yanayin Abbas har ya shiga jami'a, dama kuma tafiyar karatunsu ba daya ba, domin yafita kokari da mai da hankali, saboda yana gane karatu. Tunda suka girma sosai, Allah ya daurawa Zeenobia kaunar Abbas, wanda ta kasa ganewa soyayyar aure ce ko soyayyar da iyayensho suka nuna mata ne,

Wani taro da aka yi na siyasa ta hadu da Mr Amjad, sakamakon sakata da wani dan majalisa yayi tayiwa wani mutum barazana, a inda

Please Login or Register in order to submit comment