Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karasa makarantar shi na secondary, ya kuma hada da matakin diploma a cikin gidan Yarin. A lokacin da na shiga cikin tura ni aka yi na kashe shi, domin yana gidan wani dan siyasa ya bashi aiki aka yi kuma aka samu nasara, jam'iyyar adawa ta tura ni na kashe shi, amma ban kashe shi ba, an yanke min hannu.

Dawo labari.
Kallon hannun shi yayi dungulumi ya ce mata.
"Malik Menk Jordan, shi ya yanke min hannu. Yarinyar ban tab'a ganin fusataccen mutane irin Malik Menk Jordan ba, domin hatta gashin jikinshi a fusace take, a tsaye-tsaye haka suke. Lokacin da na dawo na samu an daina yayi na, dole na koma gefe da Yarana, muna tab'a Kasuwancinmu.

A lokacin da aka kafa Jam'iyyar PKO Malik da kansa ya kafa ta a gidan Yari, sannan aka samu nasara, a take aka fitar da shi ta hanyar yan majalisunsa, yana fitowa ya saye duk wani kusan gwamnatin, kafin ya shirya tsaf, ranar cika Mayor Jahid Khan, a cikin Bainar nasi, Malik ya kashe shi da duk wani me taimaka mishi sai da Malik ya ga bayanshi, sannan ya shiga bibiyar makasan Iyayenshi, a lokacin da aka ce Malik ya kashe Mayor Jahid Khan, sai da ta kai kowa rufe gidan shi yake, domin kuwa garin Keivroto ya samu tashin hankalin da rikici, yadda suke kokarin zubda jini, yasa Malik shiryawa ya nufi cikin gari, aka yi ta bata kashi sa mutanen Jahid Khan, rigimar da ta janyo dole mahukunta suka dauke kansu, domin rigimar cikin gida ce, Malik sai da yayi ta bin manyan mutane yana kashe su a cikin gari, a gaban Jama'ar gari, haka yasa mutane suke mugun tsoronshi, da kace musu ga Malik gara mutuwarsu.

Sai da ya share Keivroto tass, sannan ya amso dukiyarshi, ya shiga harkan kasuwanci da siyasa kamar me, bayan shekara biyu, Khuldu Jahid Khan ya dawo domin fansa, a gaban jama'a Malik ya mishi dukar kawo wuka.

Wannan yasa shi daina fuskartar Malin gaba da gaba, ya shiga bibiyar shi ta baya, sai dai bai sha dadi ba, domin da Malik ya fahimci haka, sai da ya mishi illar da ya bar Keivroto da kafarshi. A hankali kome ya fara typing daidai,.kafin kuma Malik yayi hatsari bayan mutuwar wasu abokan Kasuwancinsu."

Shiru tayi kafin ta ce mishi.
"Malik bai da rauni ne?"
Kura mata idanu yayi kafin ya ce mata.
"Rauninshi Nuratu ce, ita din Marainiya ce daga gidan Marayun Demark, kamar kanwa take mishi, a lokacin yana da Yarinyar da yake so, Jalilah karshe an ce Jalilah ta sayar da nuratu ga wani Bature ya lalata mata rayuwa inda ake daurawa Malik sharrin yayiwa Marainiya ciki, kuma a haka Malik ya amshi cikin sai dai basu kasar nan, suna Demark."

"Kenan bai da Rauni?" Shiru yayi kafin yayi kasa kasa da murya ce mata. "Ai bai da shi, sai dai akwai wani Bad side Winshi Dan Luwadi ne, abin da yake aikatawa kenan yasa bai yi aure ba, har yau!"
"Me yasa ba fitar da sanarwar haka ba?" Kasa yayi da murya ya ce Mata. "Babu wanda ya isa ya fada, domin mutuwa zai yi!"
"Kana nufin babu wanda isa ya fitar da zancen kashe shi za ayi?" "Eh yar nan!" Mikewa tayi tana faWin. "Aikin Banza da ace akan wannan labarin zan bata lokaci haka da banzo ba,." Ta saka kai ta wuce tana mita.
Karshe hudu na asuba ta isa gida, bata wani bata lokaci ba, ta wuce daki ta kwanta abinta, dakyar tayi sallah asuba. Karfe tara, ta shiga tare da nufar kamfanin Malik! Tana shiga ta wuce office din Elbashir.
Shiga tayi tana me faWin. "Na dawo, ina son ganin Malik!" Sake baki yayi yana kallon ta.
"Ke wacce irin taurin kai ne dake? Baki ga ina waya ba ne? " "Da sauki tunda kana raye!" Tayi kanshi da wani karamin wuka ta saka mishi a wuya. "Ina son ganawa da Malik!" Kallon wayar shi tayi taga An daka MMMJ, amsa tayi tana faWin. "Mayor Malik Menk Jordan! Kana magana da Zeenobia Nasr Hadejia, ina son ganawa da kai na baka nan da kwana uku, ga number ta 0803032....... Idan ka shirya ka kira ni, ni kuma zan iso inda kake! Ka rike sunana Zeenobia Nasr Hadejia, ko Xnoo ko Yar kunama, Zeeno. Duk wanda ya maka kai ka sani. " Katse wayar tayi ta cilla mishi. Tana me faWin.
"Baka san halina ba ne, ba zaka min taurin kai ba." Ta juya ta fita tana waka, ban da rashin mutuncin irin na Zeenobia an gaya mata waye Malik amma tayi biris tayi abin da take da niyya.
Daga nan kai tsaye kamfahinsu ta wuce, tana shiga office din Mr Amjad taja kujera ta zauna, sannan ta daura kafaffunta a saman teburin gabanshi.
"Me ke tafe dake?" Yadda ta bude kafar tana kallon shi ta ce mishi. "Daga yanzu zuwa wani lokaci, zan gana da Malik!" "What!" Ya mike tsaye, "Tantama kake?" Girgiza kai yayi yana faWin. "Ban yi ba, amma taya haka ya faru?" "Ikon Allah, waye ya gaya maka, wayo da dabara ce?" Nan ta kwashe kome ta gaya masa, gyada kai yake yana mamakin yadda ta daki sa'a.
"Idan kuma yai gayyatarki fa?" Murmushi tayi ta ce....... Me zata ce? Rigima tana gaba,
_Free pages ya kusan karewa! Saura nawa ma? Muje zuwa...._
*Assalamu alaikum......! Guys wannan littafin na kudi ne! 500 normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A'ishah. +227 84 50 64 76 500*
[29/08, 12:47 pm] usmanlauratu71: CINIKIN RAI....17
Beauty and the beast.
Mai_Dambu<
<<<<<<<<<<<|=|>>>>>>>>>>>

Wani juya idanu tayi, ta ce mishi.
"Sai na saka shi yayi dan danasani, sai na tabbatar ya biya zunubi da ya fara dibarwa kanshi dole ma ya kira ni."
Ta fada tana mikewa, karkad'a key din motarta tayi tana wani irin murmushin gefen baki ta ce mishi.
"Bari mu gani, zai sauke girman kai ne ya nime ni, ko sai na fitar da abin da zai saka shi nima na da kafar shi."

Ware idanu yayi yana faWin. "Me kike nufi? Akwai wani abu ne?" Murmusa mishi tayi tana faWin. "Dan luwaWi!" A firgice ya ce mata "Ke!" Ya daka mata tsawa, yana faWin. "Kina hauka ne? Da zaki janyo mana masifa, wallahi ki rufa mana asiri!"
Dariya ta saka tana faWin. "Cabdijan, aikin gama ya gama sai dai kuma kada a kuma !" Ta fada tare da mike zata bar Office din,
------
A can office din Elbashir kuwa, zufa me yake karyo mishi, asalima wani azazzben tsoro ne ya kama shi, muryanshi yana rawa d kira Malik. Zubewa yayi akan gwiwarshi. "Malik don Allah ka bani izini na saka a mata yankar rago." "Hmmm!" Ya faWa ta wayar. "Malik ka bani izini na kashe ta. Ko na saka a batar da ita, Malik ka bani izini a aikata mata kome!" "Me take bukata?" Ya tambaye shi a sanyayye, wata irin kamilalliyar murya, mara amo da hayaniya. "Wai." Inji Elbashir. "Baka tabbatar da abin da take bukata ba kenan? Bashir?" Ya tambaye shi, sake zubewa yayi akan gwiwarshi. "A'a Malik so take ta gana da kai!" Ya fada kamar ya rushe da kuka. "Shekarunta nawa?" "Yarinya ce, bata wuce 19 zuwa 20 ba" kashe wayar yayi, sai a lokacin Elbashir ya sauke ajiyar zuciya. Sako ne ya shigo wayar Elbashir. *Ka jaraba hakurinta?* Da sauri ya tura mishi. _Kusan wata guda tana bibiyar kamfanin domin ta samu gani na_
Bai kuma turo mishi da sako ba, sai dai zuwa can ya turo mishi, *a kawo ta Waterfall island sau uku muga yadda zata yi idan bata samu gani na ba, kafin nan kasa a mata barazana sau uku muga yadda karfinta yake!*

_Done* ya tura mishi. Mikewa yayi yana share zufa da guntun hawayenshi da suka cika mishi idanu. "Shegiyar yarinya sai na saka an zakulo min ita" kiran wani number yayi ya ce mishi. "Maza ka zo kamfani akwai hoton wata yarinya, ku ci min Ubanta " "Yes sir!"

Bayan kamar awa biyu, wasu kartin yan maza suka tawo, "Yes gamu mun ga hotonta, sannan a bisa binciken da nayi yarinyar yar hannu ce, tasan darajar kwanji!" Cike da takaici ya ce. "Ku razana min ita!" Gyada kai yayi yana faWin. "a gaban jama'a zamu bata tsoro! Ku muje!"

Barin kamfanin suka yi, ya turawa Malik sakon. *Na bawa su Boddi aikin firgitatta.* Yana ajiye wayar ana turo mishi sakon. _Ayi min recording din kome, idan da hali a saka musu bididdigi tracking!_ gyada kai yayi kamar yana gaban Malik.
______
Da la'asar sakaliya, ita da Yara sun fita cikin kasuwa, abaya ne a saman 3qrt din jikin. Sai riga armless kanta mayafi ta yane kanta da shi, tun da ta nufi cikin kasuwan Yara nata nuna mata abin da suke so, tana cewa. "Ku Wauka Yarana!" Suna cikin tafiya daya daga cikin Yaran Elbashir ya bangajeta, bata wani damu ba ta ce mishi. "Sannu ko" zata wuce ya janyo ta, tare da dawo da ita gabanshi. Kallon hannunshi tayi a kafad'arta. A hankali ta juya tare da cewa.
"Kayi hakuri!" Sak 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~e dukar kafad'arta yayi, yana faWin. "Karamar karuwa, waye Ubanki?" Fashewa da dariya Yaran suka yi, suna faWin. "Didi koya mishi yadda ake ladbatarwa." "A'a Amir kaga Chu-chu tana jin tsoro muje na saka ku a mota!" Ta riko hannun Yaran suka juya wurin motarta, ta bude musu suka shiga, sannan ta juya tare da shiga mazauninta. Kafin su ce sun dakatar da ita ta bawa motat wani Mahaukacin wuta, a guje ta bar wurin, haka suka biyo bayanta, har zuwa Al'umma Charity House. Kafin ta isa dama ta kira Black, tana parking yana budewa Yaran kofa, suka fita da sauri. Shi kuma ya watsa mata wasu karafuna a mazaunin pasinja, da gudu ta taka motar, suka rufa mata, har zuwa filin sai da naka ko aci Ubanka.

Murmushi tayi tana kallon filin babu kowa, sannan ta sauka bayan ta dauki karafunan ta saka a hannunta. A hankali ta bude motar bayan ta cire abayar jikinta, kama gashin kanta tayi ta daure shi a baya, tare da yin gammo da shi ya zauna damar, sannan ta saka afarta me dauke da canvas white and pink, kalar wandonta.

Murmushi tayi tana me kiran su, da gudun tsiya mutumin da ya bangajeta ya zo, kafin yayi wani tunani ta dake shi da hannunta me dauke da karfen, sannan ta saka kafad'arta ta kai mishi wani jahilin duka sai da ya watse a kasa, kamar yadda ake watsar da kayan wanki, yana shure -shure. Mai da kafarta baya tayi tare da yin tsayuwar dambe sosai, sai kace Kungfu girl. Ko nace jinin Mr IP. Kai zata fi dacewa da yar kabilar mandarin, Black ninja blender, wanda suka yi zamani da ibni batuta. Da mugun nufi suka nufe ta, kamar zasu yi rugu-rugu da namarta danye. Yarinyar nan, tana shiga tsakiyarsu. Ta shiga musu duka da karfen da yake yatsunta. Kafin kace kwabo, ta karkarya musu kasusuwan su, ta jibge su.

Dukar kanta Boddi yayi ta fadi can, ta kasa motsi, sake zuwa yayi ya buga mata karfen, ta hantsila ko motsin kirki bata iyawa. So take ta mike amma yadda kanta yake mata barazanar fashewa, yasa ta damke gashin kanta. Jini ne ya shiga bulbulowa daga hancinta. Kamar an bude famfo, Wauke wuta tayi bata jin kome a duniyarta. Harbinta yayi da kafa ta cilla can gefe, baki daya bata kuma motsawa.
"Yar shegiya, har kin isa ki min wannan barnan na kyale ki." Wayar shi ya dauko ya fara danna number, ya saka a kunne. "Yallabai Elbashir mun ga..." "Kammmmmmm!" Yayi wani irin kara daga tsakiyar kwandilarshi, zubewa yayi akan gwiwarshi shi. Kafin ya zube sumamme, wayar ta dauka tare goge jinin hancinta. "Elbashir na baka nan da awa ashirin da hudu, ka hada ni zama da Malik Menk Jordan! Ko kuma garin Keivroto city ya mana kaWan! Nasan kuna bibiyata, don Allah zan kara maimaita maka ka haWa ni da shi ko na nuna maka salon ukubata!" Ta taka gangan jikin Boddi ta isa gaban motar shi, da aka saka camera, a wurin zaman madubin motar. Dukar gaban motar tayi. "ku karo ashirin, ku kara su zama arba'in na baku nan da awa ashirin da hudu, sai na kakkabe su a garin nan!"
Duka ta kaiwa camera din ya dauke, sannan tayi tafiyarta.
--------
Ajiyar zuciya Elbashir yayi yana faWin, "wannan mahaifarta ya wuce misali!" Zai kira Malik ya ga sakonshi ya ce mishi. *Darkness's killer za a tura mata*
_Ok_
Kamar yadda ya fada, haka Elbashir ya basu umarnin su kai mata hari, cikin dare tunda an kundume Boddi,

Lokacin da ta dawo wanka tayi, sannan ta kwanta, kanta na mata azazzben ciwo. Bude kofar aka yi ta bude Idanunta.
"Ba zaki sha magani ba?"
"Ko daya, kaje ka kwanta ka kula." Sannan ta juya ta wankata,

Sai bayan isha ta farka, kanta sayau ta farka, a hankali ta nufi banWaki, sai da tayi wanka da alola, tazo ta gabatar da sallah magariba da isha. Sannan ta sha fresh milk, ta koma saman gadonta. Ta zauna har karfe daya na dare, tana zaune sai a kawai ta fara jin motsi me matuar hatsari, a hankali domin motsin da bai da hatsari da karfi ake yin shi, motsin da ake cutarwa kuwa a tsanake ake yinshi.

Dauke wutar gidan aka yi baki daya, shiru tayi tabbas ita ke nima, mayafi da dauka ta rufe fuskarta, a hankali ta bude kofar, watsa silallar da ta dauka tayi a wardrobe dinta. "tak-takt !" Taji motsin kafarta, a hankali ta koma dakin, koda suka zo ganin kofar a bude, yasa suka shiga da wuake a hannunsu. Rufe kofar tayi bayan sun shiga dakin. Wato, baka jin kome sai karar kartin maza. Kamar zata hallaka su, sai da ta musu dukar kawo wuka, sannan bude kofar. Shiga duba gidan.
Basu nan, kafin ta nufi kofar dakin su Black, ta tashe su, dama a bisa ka'ida babu wanda ya isa ya fito kome ya faru basu fitowa sai ta basu iznin. A hankali suka bude. "Ku haura sama ku dauko min wasu yan iska a saman Wakina." Da sauri suka nufi dakin haka suka fita da su, aka jibga su a cikin motarsu, sannan ta shiga motar har zuwa kamfanin Menk Jordan, taje ta ajiye su. A hanyar dawowarta suka hadu da ASP Zulfa. Dauke kai tayi kamar bata ganta ba, tsayar da motar suka yi.
"Ke sauko daga motar, muje Office din mu!" Fitowa Zeeno tayi tana faWin. "Me nayi?" "Ki bawa hukuma hadin kai, muje." Janyo hannunta tayi, tana faWin. "Ki bar ni na tafi, mun bar gida babu wani me iya kare su daga wata masifar." Juyawa Zulfa tayi tana faWin. "Kin tab'a tunanin bayanki?" Fisge hannunta tayi tana me juya bayanta. "Me ya hada ki da yan bakar daba?" Shiga motar tayi, tana faWin. "Wannan matsalata ce" daga haka suka barta a wurin, suna isa gida suka shiga bin dakunan. Suna dubawa sai da suka tabbatar kome normal, sannan suka koma daki suka kwanta.

&&&
Baki daya wannan al'amarin Elbashir, Malik ya bari da chakwakiyya, domin bai tab'a ganin yarinya me taurin kai yana bashi, turawa Malik sakon yayi.
*Assalamu alaikum! Ina kwana Malik yarinyar nan fa bala'i ce."
_Lafiya lau, ka kawo min ita._
*An gama*
--------- Zeenobia bata nime Elbashir ba kuwa sai da ta cika wannan lokacin, kuma bai kuma turo mata wasu yan daban ba, haka tayi ta zuba idanu, karfe biyu na rana aka kira number ta, dauka tayi tana faWin. "Malik Menk Jordan ne?" "Baki da tarbiyya ne, yau karfe tara na dare mu haWu a bakin Waterfall, zamu isa Island"

"Hmm!" Ta fada tana lumshe idanunta, a hankali tayi ta niman wasu abubuwan ta, kashe kiran yai, zobenta me dauke da camera, sai abin wuyarta me dauke da Camera. Kafin wani lokaci ta ware kayan da zata tafi ganin shi, ta kira Amjad. Ta gaya mishi halin da ake ciki, bakiWaya tsoro ta bashi, domin be tab'a ganin hatsabibiyar Yarinya irinta, yana da labarin abin da ya faru, domin shi ya saka mata tracking camera a motarta, a kan idanunshi fadar farko ya faru, tsabar tsoro sai da yayi fitsari a wandon shi, tabbas idan ya sake tasan abin da yake shiryawa sai ta babbake shi da ranshi domin Zeenobia ba zata yafe mishi ba.

"Hmm! Ina ga ko zaki hakura da Malik Menk Jordan din nan ne?" Ya fada mata a sanyayye. "Karya kenan! Wallahi tunda aka kai wannan matakin ai an gama kome sai na hadu da shi."
Kamar zai yi kuka ya ce mata, "Don Allah a hakura da Malik din nan, kada ki manta mu muke nima, amma ace muke bin shi da yaki kamar akwai kasada hakan!" Murmusawa tayi tana faWin. "Ban tab'a fail mission ba, duk abin da na saka a raina sai na cika shi don haka akan Malik Menk Jordan ba zan fara ba, kuma dole ya saka hannun jarinshi a kamfanin mu!.............._Hhhhhhh, a haduwa da Malik ya zama Jidali!_
*Assalamu alaikum......! Guys wannan littafin na kudi ne! 500 normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A'ishah. +227 84 50 64 76 500*
[30/08, 8:42 pm] usmanlauratu71: CINIKIN RAI....18
Beauty and the beast.
Mai_Dambu<
<<<<<<<<<<<|=|>>>>>>>>>>>
Kamar ya sake zawo a wandonshi ya ce mata. "Zeenobia ayi haka a hakura da shi kawai." "Bata lokacinka kake kawai, amma tabbas sai na ga Malik duk abin da zai faru sai ya faru!"
Tabbas yaso haka, amma bai tab'a zata haka abin yake ba, domin ta ga Malik duk ta haukace, fisabilillahi sai kace akanta aka fara samun matsala, kome sai taci da karfi, sai kace jikar iliya dan mai karfi, gaskiya ba zai yarda da wannan zancen ba.
"Chairman kayi hakuri, amma na yanke kuma haka zan aiwatar da abin da nayi niyya." Daga haka ta kashe wayar tana me kallon wardrobe dinta, tabbas dole ta kure a daka domin zata gamu da Malik, domin bata son ta isa wurin shi yayi mata kallon bata kai wacce ta dace da ya hadu da ita ba. Kallon madubin mirror dinta tayi
Ta juya tana kallon bayanta, d'aga pillown kwanciyarta tayi tare da kwashe atm dinta, ta dauko abaya ta daura, sannan ta fita shiga motarta tayi tana faWin. "Dole yau na gyara kaina da jikina." Ta fada tana bawa motarta wuta.
Ita kanta tana jin wani irin d'auki na son ganin gawurtaccen zakin da ya hana kowa sakat, so take ta ga yadda ya samu damar yake bugawa kowa mulki kamar masarauta. BINTUN BATUL SALOON WORLD AND SPAN.
Gyaran jikin da saloon ake a shagon, kamarsu dilke, lalle, da Makeup. Ba karamin wuri ba ne, domin yaran masu kumbar susa ne, da matan manyan suke zuwa wurin. A hanyar titin da zai kaita wurin suka hadu da ASP Zulfa. Bin motar tayi da idanu, a hankali ta bude file din gabanta. "Sajan Barau yarinyar nan, me yasa bata da kamun kai?" "Madam bata da laifi fa, haka iyayenta suka watsar da ita, kuma ta daura rayuwarta a kan haka!"

"Allah ya kyauta" "Amin" ya fada.

&&&
Demark
Zaune suke a dinning room, kowacce da abinda take bukata. Kallon juna Wahida suka yi da Nadrah. Suka dauke kai, "Wahiba ina Maidah?" D'aga kafad'arta tayi tana faWin. "Tana can dakinta!" "Atikah ajiye abincin ki je ki kirata" domin yau ta lura Wahiba bata jin yan surutun.
Lokacin da Atikah ta isa dakin, ta samu tana shiryawa ne, cikin girmamawa ta ce mata.
"Jaddah tana kiranki!" "Tow gani nan" ta fada tana gyara zaman yan kunnenta. "Tow!" Atikah ta ce mata, a hankali ta juya ta cigaba da abinda take, sai da ta gama sannan ta shiru tana tuna maganar da Lalla Salmah ta gaya mata jiya.
_Ni ban aiko ki, ki zama yar kallo ba ne, na aiko ki ne domin ki rabe Malik, Jalilah zata miki kome, domin itama tana da fushin Malik bana son ki gaya mata gaskiya. Kada ki sake Nadrah ta rena ki domin zan mugun sab'a miki._
Ta rasa yadda zata yi da ranta, yau kwana biyu da zuwanta, idan ta cire Wahiba da take kulata, sauran babu me kulata kowa ta kansa yake, a hankali ta fito a dakinta jikinta a sanyayye. Koda ta isa dakin cin abincin, baki daya hankalinsu na kan abincinsu. Zama tayi ta fara kokarin zuba abincin. "Ki sake jikinki, nan ma kamar gida ne. Ki daina zaman a daki kamar wata bakuwa." "Hmm! Kin san bakon da yazo birni daga kauye dole ya koma dodon kanshi." Juyawa Nadrah tayi tana kallonta, domin itama yau da safe Babanta ya kara mata magana, akan lallai ta samu shiga ga Malik. Domin an turo Maidah ce, domin ta samu Malik. Yadda ya tsara mata kome, da yadda zata na dragging din Maidah har ta ji ta gaji ba zata iya shiga rayuwar Malik ba.

Wahiba da Wahida, basu kai su shekaru ba. Amma kuma suna sane da cewa Dad Winsu anyi maganar aurenshi da Nadrah aka fasa. Amma kuma dawowarta wurinsu yasa baki daya suke shiri da ita musamman Wahida domin tafi Wahiba kirki da saukin kai, amma kuma idan ka gansu su uku, zaka dauka cewa halinsu daya ne.
"Jaddah kin gayawa Dad saura kwana biyu, Birthday dinmu?" "Kici abincin zamu yi magana idan na gama!" "Na koshi!" "Kin san dai ba zai saurare ki ba, idan baki ci abinci ba." "Jaddah don Allah ki saka baki ni na gaji da Demark mu koma Keivroto kinji.!" Inji Wahiba. Kallonta yan matan suka yi, ta saka fuska kamar ba ita tayi magana ba, dama ba gwanar magana ba..

"Ya ce zaku koma, har da ni amma sai yayi aure domin yadda zaku ji dadin zaman gidan da mace a cikin gidan idan babu mace ai babu magana." Cikin karambani Nadrah. "Jaddah wani auren zai yi?" Take Sayyadah Qudussiyah ta d'ago inda Nadrah ta dosa, gyada mata kai tayi, ajiyar zuciya ta sauke, tana faWin. "Akwai wani abu ne Nadrah!" Girgiza kai tayi tana faWin. "Babu kome " ta fada tana mikewa. "Har kin koshi?" "Eh" ta wuce dakinta, ta dauka jakar makarantarta, ta fita daga gidan baki daya, domin tana bukatar shaar iska me sanyi don Allah kadai yadda take konewa ta cikinta, Malik yayi rejected Win aurenta. Ba tare da wani dalilin ba, kawai yayi dumping Winta, ba

Please Login or Register in order to submit comment