Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

b'arna a doron kasa"

maimuna tace"Allah ko ummi? tace"eh mana"

maimuna tace"dama na dade da so in shiga duniya Allah ne baiyi ba amma daga ina zamu fara mu da ba kudine damu ba"

umma tace"titi zamu hau mu nimi lift "

maimuna tace"shiyasa nike sonki"Tafawa suka yi

sameer da afan sun shiga damuwa sosai domin zakiya ta daina sakewa sameer fuska

NUR kuma ko a hanya suka hadu guduwa take ya bi duk hanyar da zai bi dan ta fahimce shi abin ya ci tura

sosai sameer yake yaki da zuciyar shi akan karya sha giya sai dai abin na niman yafi karfin shi Dan haka ya fara had'awa da addu'a

alhaji tsoho ko kiran Abba yayi ya sanar dashi akan cewa zai hada zakiya da sameer NUR da Afan aure

sosai Abba ya ji dadin ya kuma ba da goyan baya dari bisa Dari

umma sameer ko kamar ta zuba ruwa a kasa ta sha dan murna ummi ma tayi farin ciki sosai

yaya Muhammed watoh abba sameer ma haka domin yana ma zakiya wani son na daban domin da ya ganta yake tuna hauwa

yanzu ko hankalin su NUR ya kwanta zuwa yanzu ba kowa ke iya babbance su ba domin kaya iri d'aya suke sakawa

amina ko sasu take gaba tace"sai ta babbance su da zakiya ta gane in ana kallon su so ake a gane babancin su toh yanzu da ka fara kallon su sai mutum d'aya ya bar wurin

sameer ma yanzu baya babbance su sai in sunyi magana domin NUR ta d'an kara kiba zakiya kuma haske shiyasa yanzu da k'yar ka babbance su ummi ko wuyar su take kallon in ta gan abin wuya toh tasan zakiya kenan

toh yanzu zakiya ta zo da wani salon iskanci na saka abin wuya cikin Riga

muje zuwa

maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls share
[14/06, 01:02] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
RAYUWAR NUR
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to ukuba fans group


πŸ…Ώ7⃣5⃣&7⃣6⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Bangaren Fatima kuwa guduwa tayi dan gudun kar asirinta ya tonu domin ta kula da kallon da zakiya ke mata a asibiti tabbas ta San akwai wani Abu a kasa

Tasan dole akwai abinda ta sani kuma guduwa da tayi da TASLEEM a asibiti ya tabbatar mata bata yarda da ita ba shiyasa ta gudu dan ta shiryo

A yau babu kowa a gida duk sunje suna TASLEEM ko ta je makaranta domin daddy ta ya sata a wani makaranta a nan Cameroon din mai sadan gaske

NUR ne kadai a gida domin driver ya kai alhaji tsoho asibiti

Tana kwance ta ji mutum ya kwanta a gefen ta a tsoroce ta kalleshi Afan ne

Tace"wai miye haka ne?"

Yace"ban gane miye haka ba zuwa nayi in gan ki"

Tace"gaskiya ka fara takura ni wanan wani irin ta kura ne babu dama in sake"

Yace"dear please ki saurare ni na fad'a miki na tuba ki yafe min mana"

Shiru tayi ta juya me baya ai sai ya rungumota ta baya

Juyowa tayi tace"wai meyasa kake son taba ni? nifa ba halasta a gare ka ba,amma sai kayi ta wani taba ni kamar matar ka toh bani son iskanc....."

Kara janyota yayi ta fada jikinshi ya matseta kamar wani zai kwace ta yace"baby ni kike kira d'an iska?karki mata nifa yayar ki ne kuma baban yar ki TASLEEM"

Itako lumshe ido tayi jin kamshi tularen shi amma sai ta fara kokuwa raba kanta da jikin shi amma yaki saketa sai ma kara matseta da yayi

yace"kina son in sake ki?"

tace"eh"

yace"OK look into my eyes"

yi tayi kamar bata ji shi yace"alright mu yi ta zama a haka in alhaji ya dawo ya ganmu haka sai ince soyyaya muke kin gan sai a mana aure muyi Wanda ya fi haka"kallonshi tayi sai ya kashe mata ido

tace"Allah ya kiyaye in aure ka nida nike da saurayi a minna ai tunda ni yar iska ne mai haihuwar shego wanda tasan maza dayawa bai kamata in auri kamili irin ka ba kamata ai in auri d'an iska iri na"

ai matse mata hanun yayi cikin mugunta yace"wallahi in kika kara danganta kanki da wani ko kika kara tunani zaki auri wani bani ba sai kin sha mamaki karki gan ina raga miki ko rokon ki kiyi tunanin raina ni in ya kai wajan abinda nike so ba hankalin ne dani ba haka ranan nan a office dan muyi fad'a dake kika je office din manager kina wani magana da shi kina kuka
wallahi in kika bari na kara ganin ki da wani shege kuna magana sai na bindige ki"

NUR da hawaye ke zuba a idonta na azaba tace"toh naji dan Allah ka sake min hanun"

yace"anki din ina son duk lokacin da wani namiji yayi miki magana ki tuna da wanan zafin "

tace"wallahi wasa nike maka"

sakinta yayi yace"karki kara min irin wasan nan"

tace"toh naji"

yace"good"

kara rungumeta yayi idon shi su canja kala Wanda bansa ko na me Nene ba kishi ne ko akwai wani Abu

NUR bata yi auna ba ta gan ya mirginota ya hau samanta ya fara kissing dinta sakanin shi da Allah

ya fara wasa da na shanunta harda kokarin rabata da rigarta ai sai ta fashe da kuka jikinta na rawa

jin inda jikin ta ke rawa yasa shi dawowa hayyacin shi da sauri ya sauka a gadon cikin jin kunya ya bar d'akin

NUR ko kuka ta fashe da shi tana mai Allah ya isa daga karshe ma zazzabi ya rufeta

bangaren zakiya ko sai zuba take agun suna daga gidan suna suka tafi gidan anty zainab tayi murna da ganin zakiya

tace"zakiya ne ko NUR?ni wallahi ban gane ku"

Amina tace"zakiya ce tunda kika gan mu a gidan ki ai NUR bata son mutane ga shagen zurfin ciki dama a hada auren su da ya Afan sun dace"

zakiya tace" dan cin fuska a gaba na kike aibata yar uwa na"

zainab tace"ai gaskiya ne mutum kullum a d'aki"

zakiya tace"hmmm haka Allah yayi ta dani kawai take sakewa domin ko da muka hadu bata da kawa"

amina tace"ke ma jini ne ya hada Ku"hira ne ya b'arke inda zakiya ke basu labarin NUR da Inda suka hadu da TASLEEM

Anty zainab harda d'an kwallan ta

Amina ne tace"ni zan tafi gidan kawata zan barta anan"

anty zainab tace "toh wa zai kaita gida?kin san fa ba sanin gari tayi ba"

Amina tayi dariya tace"tafi ki sanin gari tunda har saurayi tayi a Cameron sunan shi mustapha yace"zai zo ya kai ta gida"

anty zainab tace"OK Allah ya tabbatar mana ashe da dan gari mu za ayi"

sameer ne ya dawo daga office domin suna da company kuma a Cameron shi yana zuwa na abbashi,Afan shima yana kula da Wanda abbashi ya mutu ya bari

yana shi gida
ya gan su ummi duk sun dawo daga suna amma banda Amina da zakiya dan yasan Amina da shegen yawon siya

yace"umma wai har yanzu su Amina basu dawo ba?"

umma tace"ah'ah "

yace"what me suka tsaya yi ne?"

tace"gidan anty zainab suka je"

waya ya Ciro a aljihu ya kira Amina tana d'agawa yace"dun uban ki ina kike?"

tace"ina gidansu salma ne"

yace"zakiya fa?bata waya"

Amina tace"ai tana wajen anty zainab "

yace"dun ubanki da kika ajiye ta a gidan wa zai dawo da ita?"

tace"karka damu ai mustapha abokin ishaq dina yace"zai dawo da ita wallahi yaya wai sonta yake"

ai sai sameer yace".........


maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls share
[14/06, 01:03] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
RAYUWAR NUR
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to MY
HUSBAND

πŸ…Ώ7⃣7⃣&7⃣8⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Sameer yace"what?ke wace irin yar bakin ciki ne eh?dama uncle farhan ya fad'a min yanzu duniyar nan sai d'an uwa ka yayi maka bakin ciki ashe halin Ku d'aya da Rabi,toh ina gida ina jiran ki yau ban ga abinda zai hana in ci ubanki ba"

Tace"yaya me nayi kuma?"

Yace"in kin dawo zaki sani"difff ya kashe wayar key ya d'auka ya shiga mota cike da b'acin rai da haushi Amina

Amina ko bin wayar tayi da kallo tace"ko me nayi kuma oho"

A gaban gidan anty zainab yayi parking babu ko sallama ya Shiga falo a saman carpert ya tarar da zakiya tana cin indomie anty zainab kuma na zaune a kushin tana kallo ba tare da yayi magana ba ya karasa Inda take ko amsa gaisuwar anty zainab beyi ba

Yace"tashi mu wuce gida"

Tace"baka gan ina cin abinci ba kuma ina da Wanda zai kaini gida"

Yace"zakiya zaki tashi ne ko sai na d'auke ki?"

Tace"ka tafi zan dawo da kai na"

Anty zainab zata yi magana ya d'aga mata hanun ai sai tayi shiru ta cigaba da kallonta

Ai d'aukan zakiya yayi kamar baby sai zilo take bai direta ko ina ba sai mota ya kulle zagaya wa yayi ya shiga Jan motar yayi kamar Wanda zai tashi sama

Zakiya ta dinga ihu tana bashi hakuri a gefen titi ya faka

Ya kalleta yace"zakiya wallahi ki daina kula maza in ba so kike in aikata kisan kai ba

Tace"a kan me zan daina kula maza alhalin ni ba yar lesbian ba in ban kula maza ba mata zan kula?nifa yanzu aure nike so Allah ya bani miji dan bakin ciki sai ka hana ni kula shi,nifa lafiyata kalau kuma cikakkakiyar mace mai ji da jini kai da baka da lafiya ai sai kata hating mata amma karka wani hana ni sakewa,wai ma in tambaye ka in ban kula mata ba maza zan kula?"ta kare maganar da murguda me baki

murmushi takaici yayi yace"zakiya Ashe baki da kunya?"

tace"kunyawa zanji haka kawai in jin kunya in cuci kaina?"

yace"hmmm karki manta da wanan maganar da kika yi na ke lafiyyaye macece domin zan so in gan ko gaskiya ne maganar kuma nima a wanan ranan zan nuna miki ina da lafiya wanan alkawari ne"

zata yi magana ya had'e baki su gu d'aya ya fara kissing sanda ya gan tana kokarin Tara me jama'a ya kyalleta a ranshi yace"yariyar nan ta tamin da tsohon ciwo"

cikin kuka tace"ashe kai d'an iska ne ban sani ba?"

dariya hade da mamaki ta bashi domin bai zaton zakiya duk wayewarta da baki zatawa kiss kuka ba

yace"yi hakuri baby meer bazan kara ba rungumeta yayi yana buga bayanta"

wayarta ne yayi kara kallonta yake d'agawa tayi tace"hello eh yaya meer ya zo ya d'auke ni,OK sai ka zo"ta Yanke wayar

sameer yace"waye ne?"

tace"mustapha ne zaizo anjima"

yace"ina?"

tace "ina kuwa? gida mana ai gida ko wani namiji ke zuwa zance"

yace"zakiya in kina son zaman lafiya ki kira shi ki hana shi zuwa"

tace"akan me zan hana shi zuwa bayan ina son shi"

yace"OK mu zuba mu gani"

yana ajiyeta a gida direct wajen NUR taje suka gaisa daga nan ta wuce part din umma a d'aki ta tarar da Amina ta lullube da bargo

tace"ke lafiya? "

Amina tace"ba lafiya yaya sameer yayi alkawari cin ubana in na dawo ko me nayi
me oho shiyasa na boye a nan"

tsaki zakiya tayi tace"tashi muyi sallah anjima musty zai zo sai muyi shiri ki raka ni gun shi"

Amina tace"OK"

bayan isha'i musty ya zo Kiranta yayi a waya"

tace"gata nan zuwa"

tare suka fito da amina a gadin suka zauna da drinks a gabanshi

ai ko minti biyar beyi ba sai ga sameer ya dawo daga masalaci

yana hango su yace"......"


. maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls share

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
RAYUWAR NUR
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

dedicated to my lovely sisters
πŸ…Ώ7⃣9⃣&8⃣0⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"kan uba ashe yariyar nan ta raina ni kuma tana niman kasheni"

Da sauri yake tafiya har yana had'a kafafun zuciyarshi na tafasa

Yana kaiwa gaban su yayi wurgin da tebur din da suka aza drinks

Amina tace"yaya me ke faruw........"
Wani mahaukacin mari ya bawa amina Wanda yayi sanadiyar d'aukewar wutan ta na wucen gadin Kafin ta saki wani mahaukaciyar kara Wanda shine sakamakon mahaukaci mari da ya bata kowa a gidan sanda ya ji

Sanan ya jawo mustapha ya shake shi da k'yar yake numfashi baka ganin komai a fuskarshi sai idanu da ya gwalo

Zakiya ne ta fara ihu tana niman taimako

Da gudu mutanan gidan suka fito,jin ihun zakiya NUR dake kitchen ta fito da gudu

Umma ne tace"kai sake shi"

Kin sakin shi yayi ummi tace"wai ba da kai ake ba amma ko saurarenta beyi ba

Abbanshi da dawowar shi kenan ya gan mutane a gadin karasawa yayi ya gan sameer na niman yi kisa

Ai yana zuwa beyi wata-wata ba ya wanka mai mari ba shiri ya sake shi yana huci

Tari mustapha keyi,zakiya ta kawo ruwa tace"gashi ka sha ka ji, sannu ka sha hanya "wani haushi ne ya kama mustapha domin ya gan alamun ko a jikinta

Tace"anshi ruwan mana dan ya kamata ka sha ruwan"

Duk abinda suke sameer na kallonshi

Ai a fusace ya je zai cafko zakiya ta boye bayan Abba

Yace"da ki bashi ruwan mana sha-shasha"

Abba ne ya bawa mustapha hakuri ya kuma ce mai anyi wa zakiya miji domin kowa ya fahimci kishi ne yasa sameer aikata hakan sai dai ran Abba ba karamin b'aci yayi ba

NUR ko na gefe ko d'an kwalli babu tana kallon ikon Allah

Amina ko tunda tayi kara nan bata motsa ba,zakiya ta je kusa da ita tace"sannu amina Allah sarki ki Maru"tana gama magana ta kece da dariya

Amina tace"anty zakiya daga yau babu ruwa na dake daman ki San ya sameer na son kika boye min?"

Zakiya tace"wallahi ban sani ba"

Afan da dawowar su kenan daga aiki ya gan NUR cikin gown sai sameer dake zaune yana mayar da numfashi"da tuni su ummi sun Shige kowa na mamakin kishi irin na sameer

Karasawa Afan yayi ya tambayi abinda ya faru amina ne ta bashi labari yace"bro ya min dai-dai dan da nine sai na kashe shege"

NUR ne ta kalle shi yace"wallahi na rantse duk randa na kama ki da wani NUR hmmmm sai na casa Ku "

Lura yayi da ba d'an kwali akanta ga kayar jikinta a matse yace"ke ina hijabin ki?"

Hararar shi tayi ba tare da ta bashi amsa ba ai karasowa yayi zai kamo ta,ta ruga aguje ya bi bayan ta

Amina ma tashi tayi zuwa cikin gida domin kanta tsarawa yake zakiya na ganin kowa ya watse ta mike

sameer yace"in kika kuskura kika kara ko taku d'aya ne sai na baki mamaki"

ai da gudu ta zauna

yace"zo nan"

zuwa tayi yace "zauna"

zaman tayi yace"watoh zakiya baki jin magana ko?sanda na hana ki amma kika yi ko?wallahi duk randa na baki umurnin kika ki bi sai na miki abinda baki zatoh"

tace"yi hakuri yaya ai na gan kai baka son mata ne shiyasa ni kuma banso in sufa a gida kamar ka shiyasa amma yanzu nasan dole ne in sufa a gida tunda ka hana ni tsayawa da maza"

tsaki yayi yace"wai ke zakiya baki mantuwa ne?"

kafin zakiya tayi magana sai ga NUR tace"wai Ku zo in ji alhaji"

mikewa suka yi part din shi a falo suka tarar da kowa na gidan

alhaji yayi gyran murya yace"ba komai yasa na tara Ku a nan ba illa in sanar da Ku abinda na yanke akan NUR da zakiya sameer kuma da Afan

hukunci ne akan Afan zan aura me NUR ita kuma zakiya da sameer nan da wata d'aya amma na basu sati biyu su fahimci juna tunda na gan har an fara samun matsala ana niman yin kisa a gidana

keya sameer ya susa,shi kuma Afan wani dadi ya ji kamar ya kurma ihu

NUR ko wani haushi taji harda d'an kukanta

sameer ko kashewa zakiya ido yayi ta harare shi

duk alhaji ya gani yace"a tafi a barmin falona kar amin rashin kunya

alhaji yace"NUR ki yi hakuri da hukunci na nasan nan gaba zaki gane gata aka miki,ke kadai ne zaki iya zama da Afan inda yake da zafi ai sai mace mai sanyi irinki dan haka halinshi yake"

tace"nagode alhaji zan kasance me yi maka biyyaya "

yace"Allah ya maku albarka

kowa ya amsa da amin

yace"hafsat a fara shirin biki"

tace"toh"

a cikin kwana uku kacal maganar biki ya zaga danki ummin zakiya ta bukaci a bata amare ta musu gyra in ya so sai su dawo tare"

babu musu aka amince musu

Fatima ko ta fara Sara plan dinta na gaba

ana sati d'aya su NUR su tafi Nigeria

Afan ne zaune da TASLEEM yace.....


maman
noorul
hudah
luv u my fans
share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
RAYUWAR NUR
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

DEDICATED to my NAZEERA & MINAL,Allah ya raya min Ku

πŸ…Ώ8⃣1⃣&8⃣2⃣

Yace"princess je ki kira min mummy ki wai ina jiranta a waje"

Tace"OK"

Zuwa tayi ta sami NUR da zakiya a daki suna had'a kaya akwati

Tace"mummy daddy na kira"turo baki tayi tace"je ki ce ina zuwa'

TASLEEM tace"tana fita zakiya tace"toh miye na turo baki?"

Tace"tun jiya yace yau zamu fita ni kuma bana son zuwa kuma ya nace

Zakiya tace"bari inje a madadin ki in ce me banji dadi ya hakura sai gobe"

NUR ta kyalkele da dariya tace"kin kawo dabara"

Shiryawa zakiya tayi kamar inda NUR ke shiri harda sa hijab

Tace"ya kika ganni ne?"

NUR tace"kin zama NUR sak"

zakiya na zuwa d'akin Afan tayi ta tafiya kamar mara lafiya a falo ta zauna lokacin yana wanka

Jiran shi tayi har ya fito jallabiya yasa ya fito falo

Yace"har kin shirya ba tare da ya kalleta ba yayi maganan"

Zakiya tace"yaya Afan dun Allah kayi hakuri sai gobe cikina ke ciwo"

Ai yana jin muryarta ya juyo ya kalleta a take ya gane zakiya ce

Yace"zakiya ina NUR? "

Tace"ai nine NUR"

Yace"zakiya ki koma ki fad'awa NUR cewa nace ina jiranta in 10 minuite wallahi in ba haka ba zan ba Ku mamaki,kuma tasa kayan da na siya mata jiya"

Zakiya tace"gani kuma kana cewa na ba NUR sako"

D'aki ya shiga ya d'auko belt da gudu zakiya ta ruga a guje tana dariya

Yace"da ki tsaya mana mara kunya ni zaku raina ma wayau?ko so d'aya baku taba rudani ba domin nasan abinda Nike so"

murgud'a me baki zakiya tayi a dai kofa ta tsaya tace"gaskiya yaya baka da kunya yarda wani abinda kake so da Kansan kana sonta kasa aka dake ta a station ai shiyasa na wanka ma mari guda biyu dan nasan NUR bazata iya ramawa ba"ta tabe fuska tace"that her nature akwai hakuri da d'aukan raini amma yaya bazan boye ma ba naji dadin Marin domin kumatun ka laushi kamar biredi"ta kare maganan da kashe me ido

shiko binta yayi da belt ta ruga a guje tana dariya,dawowa yayi yace"yariyar nan akwai raini sanan ya koma ciki

Shiryawa yayi cikin wani India kaya riga da wando ya bala'in yime kyau

NUR ko da ta ji zakiya shiru sai ta fara up and down tsoro take kar Afan yayi wa zakiya abinda ya saba yi mata

Zakiya ne ta turo kofa tace"Allah ya hada ki da jarabbabe"gabanta ne ya fad'i bata San lokacin da tace"me ya miki?"

Tace"ai ya gane mu sarai yanzu ma koroni yayi da belt wai ya baki minti goma kacal ki shirya in ba haka ba zaki sha mamaki "

Ajiyar zuciya NUR ta sauke

Zakiya tace"shawaran da zan baki ki shirya kawai"

Tace"toh"toulet ta shiga tayi wanka ta fito

Zakiya tace"wai kisa kayan da ya kawo miki jiya"

NUR tace"toh"shiryawa tayi itama cikin kayar India baki irin nashi babbanci su shine na NUR an me ado da duwasu pink

Zakiya tace"zo in miki kwaliya yau ki zama mace"

Hararta tayi tace"da namiji ne ni?"

Kwalliya zakiya ta sansarawa NUR duk Wanda ya ganta sai ya kysa domin ta bala'in yin kyau

zakiya tace"wow my NUR kin gan inda kika yi kyau kuwa?"

itama NUR kallon kanta take a madubi gani take ba ita bane kamar an canja ta

TASLEEM tace"mum nima zanje"

zakiya tace"no jibi zamu namu domin wanan lokacin mum and dad ne"

suna cikin magana sai ga Afan ya biyo NUR har zai fara masifa idonsu ya hadu

baki ya sake TASLEEM ta rufe me wani miyau ya hadiye

Zakiya tace"wow broh kayi kyau Ku shigo in muku selfie"

hotuna zakiya ta kashe musu sanan ta ja hanun TASLEEM suka fita

kallon NUR yayi yace"you are looking beautiful tonight"

ai bata San lokacin da dariya ya sub'uce mata ba tace"tanks"

yace"always keep smilling my love"
hanunta ya rike suka fita gwanin sha'awa

wani katon restaurant ya kaita ya rike hanunta suka Shiga

suna shiga cikin inda yayi haya wasu flowers ya fara sauka jikinsu

tsayawa tayi tana kallon kyau wurin da murmushi a fuskarta

kallonshi tayi yace"it all yours my lady"

wani cool music akayi playing ya sunguna ya mika mata hannu yace"my lady may I have the pleasure of having a couples dance with you?"

mikame hannun tayi ba tare da ta sani ba

mikewa yayi ya jawota ta fad'i kirjin shi wanan karon NUR bata yi kokarin tashi ba sai ma kara lafewa da tayi

d'ago fuskarta yayi,sai ya bata kiss a goshi

nan fa suka fara romantic dance Afan na juyata,ita ko ta kasa boye farin cikinta sai murmushi takeyi har suka gama rawar

daukanta yayi NUR ta zagaye hannayen ta a wuyan shi kaita kujera yayi ya zauna da ita

sai ya....

yau dai maman noorul hudah fans sun ji kunya domin NUR ta nuna tana son kayanta

(hmmm maimuna har yanzu baza Ku tuba ba kenan na baku lokaci amma shiru)

ga karamin tunatarwa

jama'a a duk lokacin da kake aikata mugun abu ka gan kana nasara toh wallahi baka da rabon rahama ne,domin mai rabo shine mai fuskanta kalubale a lokacin da yake aikata ba dai-dai ba domin Allah na nuna me hanyar sira ne domin ta sanadiyar kalubale nan sai ya tuba,amma in ka ji shiru toh an baka lokacine a gan iya gudun ruwan ka)hmmmm maimuna iam coming 4 u guys

maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
RAYUWAR NUR
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.

Dedicated to readers of RAYUWAR NUR

πŸ…Ώ8⃣3⃣&8⃣4⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Sai yace"may I have the honour of fedding my guardian angel"

Hawaye ne ya fara zubowa a idon NUR domin bata taba samun irin wanan soyyaya a wurin kowa ba

Goge mata hawaye yayi yace"angel yanzu ba lokacin kuka bane,lokacin ne na farin ciki domin lokacin wahala ki ya kare daga yanzu RAYUWAR ki zata canja zuwa RAYUWAR yanci, gata,da jin dadi da kuma mijin da yake son ki tun bai taba ganin ki ba a yau RAYUWAR NUR zata canja"

Kallonshi tayi tace"tun baka San ni ba kace"

Yace"yes NUR na dade ina son ki tun summaiya na raye amma sai na boye mata da a tunani na nike kamanta ki in nayi barci nikan yi mafalki ina tare da wata mace,hakan yasa na fara yin zanen fuskaki a zahiri tun ina yi da pencil har na siyo penti na fara yi da shi,a tunani na wahalan bazan nike yi domin ban d'au ke mutum bane ko kina existing, a lokacin da ummi ta siya company a Nigeria mu ka zo
Manager ya zo min da files din workers da za a bari su cigaba da aiki a company a lokacin na gan hoton ki wallahi ina zaune sanda mike na bashi umurni ba akan ya fad'a min komai akan ki da inda zan same ki nan ya fad'a min cewa zaman kanki kike kuma har yar shagiya gareki

Ji nayi kamar ana kwala min guduma nan da nan naji tsanan ki kuma babban buri na na cire ki a zuciya amma na gagara,a Ranan da kika zo aiki latti dan bana so ina ganin ki yasa na Kore ki sai gashi ummi ta dawo dake wanan dalili ne yasa nike ta azabtar dake duk ranan da na miki ba dai-dai ba sai na wuni ina kukan zuci,amma ko a duhu ina gane ki ko ranan da zakiya ta zo office a madadin ki sap nasan ba ke bane shiyasa na takurata akan tayi

Please Login or Register in order to submit comment