Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

๐Ÿ’”_____*DEPRESSION*_____๐Ÿ’”
(DAMUWA)

*#CIN AMANA*๐Ÿ’”
*#JURIYA*๐Ÿ’”
*#SOYAYYA*๐Ÿ’”
*#DAMUWA*๐Ÿ’”
*#HAKURI*๐Ÿ’”
*#YAFIYA*๐Ÿ’”
*#KYRA*๐Ÿ’”

*SADAUKARWA*
*HAUWA,U DAHIRU TIJJANI SHATIMA YAKASAI*

*DOGIYA*

Dukkan godiya su tabbata ga shugaban halitta annabi Muhammad (S.A.W) wan da ya hallaccine ya hallicci dukkan abin dake cikin duniya ,Ina godiya ga Allah suba hanaw wata ala Wanda ya bani baiwa da ikon kawo muku tittattafai dadama ,to ayau ma Nasake samun wata damar da Zan kawo muku kayataccen littafina me suna ๐Ÿ’”Dร‰PRESSION ๐Ÿ’”(damuwa)

*KIRKIRA*
Littafin ๐Ÿ’”Dร‰PRESSION ๐Ÿ’”kirkirarene Kuma littafin ๐Ÿ’” DEPRESSION ๐Ÿ’” yafarune agaske ba hasashe bane Ina fatan ga duk wadda ta sani damar karanta littafin ta Yi amfani da abin da littafin ya fadakar akai.

*NOTE*

Littafin depression ya kunshi abubuwa da dama' kamar yadda yarinyar da ke cikin Book d'in ta kasance da ita da d'an uwanta 'yar uwa kada ki Bari abaki labarin wanan kayataccen littafin domin idan kika Bari Aka baki labari za a barki a baya .



*GARGAD'I*
Ban amince wani ko wata ya samu damar karanta min book ta hanyar yimin audio batare da neman amincewa ta ba ,dukkan Wanda ya karanta min shi audio batare da yasanar Dani ba zanyi Shari a dashi domin abimin hakkina.





TO๐Ÿ˜Œ TO๐Ÿ˜Œ TO๐Ÿ˜Œ๐Ÿ’ช๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ



๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦŠAN GORO*_
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

_*JARUMAI๐Ÿ’ช๐ŸปWRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ“š*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦ˜asฦ™anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
๐Ÿ’”_*DEPRESSION*_๐Ÿ’”
*damuwa*
*BOOK one*

*Chapter 1*


*BISSIMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*โœ๏ธ



A Guje ya Tura hancin motar cikin asbitin Har haki yake hajan bud'e motar da yake ciki, batare da ya kula da mutanen da ke zaune a gurin ba ya fito daga ciki ya bude gidan Bata ya sa kansa ciki, hannu n'a ga ya sa ya dakko wata kekkewar matashiya daga ita sai daurin kirji, gashin kan ta kuwa duk ya lullube Mata fuska baka iya tan tance ya yanayin kamannin ta duke.

A kafa d'arsa ya dorata yayi cikin asbitin da sauri ,Yana shiga ya shiga Kiran doctor's din asbitin "doctor! Doctor!! Likita ku taimake Ni" Bai karasa fad'ar abin da zai sake cewa ba sai ga likitocin sun fito cikin tashin hankali suka Kar'be ta tare da d'orata a kan gadon majina ta Tura ta suka shigayi juya dakin da zasu mar bi haihuwar ta,ina kafin su karasa Shiga da ita taruga da ta cika, allah ya karbi rayuwar ta, a tsora ce macen ta kalli doctor Tace "mun rasa ta ta cika doctor" "innalillahi wa'inna ilaihirraju un Kinga Kuma cikinta Yana motsi da alama yaron be mutu ba" "tabbas hakane doctor to yanzu ya za muyi?" "Dakko kayan aiki maza a shiga da ita d'akin tiyata" ba bu wani sauran Bata lokaci sukayi gaggawar Shiga da ita Aka Soma mata aiki ,cikin nasara da taima kon ubangiji sukayi sa,a yarinyar Bata mutu ba, Dan Haka suka dinke inda suka yanka sannan likitan ta dauki jaririyar domin ta gyra ta, shikuma likitan cike da rashin kwarin gywar Mai zai sanarwa wan da ya kawo ta ya fita harabar asbitin, anan ya same shi a tsaye ya Kai ya dawo ya Kai ya dawo duk ya fita a hayyacin sa saรฏ gumi yake, hago fitowar doctor da yayi ne yasa ya karasa gurin da sauri yace "doctor ya jikin bata?" Shiru doctor yayi Yana kallon sa cike da tausa yawa yace "saรฏ dai kayi hakuri amma munkasa cetar rayuwar ta, Wan da yayi sanadiyyar zuwan ta duniya ya karbi abarsa kayi hakuri" "hannu yasaka ya goge kwalla da tacika Masa Ido bakinsa harrawa yake wajen cewa "innalillahi wa'inna ilaihirraju un! "Innalillahi wa'inna ilaihirraju un !! Doctor cikin dake jikina ta fa?" "Tun kafin ta harfeshi ta rasu sai dai munyi ko Karin yimata aiki mun Ciro yarinyar mace" idon sa ya runtse tare da sakin murmushin karfin hali yace "Allah Mai d'aukewa da bayarwa ,sai gashi ya dauke min fateema ya bani wata yarinyar duk a lokaci daya ,Allah yaraya ta yanzu doctor ya za ayi natafi gida da gawar?" Kar ka damu Bari mu salla meka amma kafin nan ka kirawo iyayen ta su zo Naga Kai daya baza ka iya ba ko" "a,a doctor fateema Bata da kowa anan Ni kadai ne gatan ta Haka nima bani da kowa a wannan garin sai dai ita uwar gidana abokiyar zaman fateema" "okay tom shikkenan Babu matsala zaka iya shiga sai mu taimaka maka zuwa gida" "tom shikkenan doctor na gode sosai".


Kamar yadda duniya take juya rayuwa take karewa lokaci yake Kara kurewa numfashin mu na dad'a karewa gudun zuciyar mu na sauri ,Haka itama fateema ta tsinci kanta a yau domin a yaune tayi fatan ta na karshe kafin ta bar duniya, alokacin da ciwan zuciyar ta ya tashi zainab ce zaune a gefan ta tana famar hura hanci tana kallonta ,cikin Ido da Ido fateema take kallon ta tana cewa "Zainab wannan ciwan nawa na fahimci ba na tashi bane sannan ga zaidu Nan ba shi da wani shekaru masu yawa balle ya iya kula da rayuwar abin da Zan Haifa ,bana da kowa a adamawa kowa nawa Yana kasar faransa bansan a duniyar da suke ba ayanzu da ace Ina da tabbacin zanyi tsawan Rai a duniya tabbas da na roki wata alfarma a gurin ki Amma Ina nasan hakan bazai yuwu ba, Zan fad'a Maki wani abu wan da Baki taba Sani ba a tattere Dani, Ni din tauraruwace a nahiyar mu sannan Ni ba talaka bace mahaifina hakshakin Mai kudi ne mahaifiyata kuma jinin sarautar jamani kaf family Dina suna zaunene a faransa dan Allah ki taimaka ko bayan Raina ki bawa yarana wannan a kwatin domin su nemi dangina"fateema ta d'akko wata 'yar k'aramar akwati Mai sanye da wani dutsuna guda goma Sha saya sai Kelli suke a kowanne dutse a kwai number guda daya, "to fateema wannan menake gani kamar gold?" "Ba tantama kike ba gold sai sai an yisu ne da numbobin mahaifina ta nanne kawai Zaki iya t'ai makawa su zaidu wajan Samo dangin mahaifiyar su, n'a rokeki ki taimaka ki rikesu kada ki Bari rayuwar su ta wula kanta" bakin zainab Har rawa yake wajen cewa "insha Allahu Zan rike muki amana" ta fad'a tana watsa mata harara ta gefan fuskar ta, wata uwar Kara fateema ta saka hakan yasa zainab tsorata ta kwallawa malan Kira da sauri ya karaso ya dauketa sai parking space ,a mota ta sata ya rufe sannan ya fita zuwa asbiti.


Wannan shine a bin da ya faru kafin zuwan su asbiti .


Tun da doctor ya taimaka Masa suka kawo gawar fateema gida zainab tashiga ihu da kururuwar karya har da Suma, Wai ita ala Dole asai tana sonta, shikuwa zaidu dayake a lokacin shekarar sa hudu bai San komai ba saรฏ dai shima yasoma kuka ganin yadda yaga mahaifinsa na kuka" sumayya da munira wadan da suka kasance Sune manyan yaran malan suna zaune Suma sai kuka suke na karya Dan duk kansu mahaifiyar su ta koya musu bakin hali.

Abu kamar Wasa malan Yana ji Yana gani akayi wa fateema wanka Aka sallaceta sannan Aka huce da ita gidan ta n'a gaskiya,gidan da duk wani mumini da ma Wan da suka kasance ba musulmai ba suma sai sun jeshi Allah yasa mudace muyi kekkewan karshe Ameen.




Misalin karfe 12 na Rana su malan suka dawo daga makabarta Dan Haka doctor ta Dan kawa malan jaririyar da fateema ta Haรฏfa tare da k'ara bashi hakuri suka tafi, Tun da ya kalli wannan yarinyar yaga wani abin mamaki da Al,ajabi yarinyar sak mahaifiyar ta Babu abin da ta Bari nadaga kyau da kamanni irin na mahaifiyar ta, Nan take malan yaji wani so da kaunar yarinyar ya shiga zuciyarsa yaji aduniya Babu abin da take so irin wannan yarinyar, hakan ne yasa yaji tsoron ya bawa zainab rukonta Dan yasan halinta zata iya cutar da ita, sai Kuma wata zuciyar tashi Tace "cutar war me Kuma ita tarasa wadda zata cutar sai wannan kankanuwar yarinyar Mai tasani? Kada ka damu Allah zai kare ta" Kai kawai ya jijiga yace "to idan ban bawa zainab rukwon wanna yarinyar ba wazan bawa?" Yana fadin Haka ta bude kofar gidan ya shiga, a zaune ya samesu sunyi jigum jigum suna jimami can Kuma ganin malan d'auke da yarinya a hannun sa yasa ta Mike ta karaso ta amsheta, durumm gaban ta ya Fadi ganin fuskar matar da ta fi tsana a duniya a fuskar wannan yarinyar Nan take yanayin ta ya canza Tace "malan! Kar dai kace yarinyar da fateema ta Haifa ce?" "Eh zainab itace kinga ikon ALLAH ko ita Kuma Haka kaddarar ta tazo in gota kisamu ki hada Mata Madara Tasha kinji, Dan Allah ki kula da rayuwar yarinyar nan kiji tsoron Allah idan kika cutar da ita allah Yana kallon ki" "uhm malan kenan Kana tsammanin Zan iya cutar da jininka haba malan bantaba tunanin zakamin irin wannan fassarar ba" "a,a zainab ba abin da kike tunani bane kawai dai na tuna mikine akan kiji tsoron Allah Ni Zan koma gurin zaman makoki kije ki hada madarar nasan yunwa takeji" "tom shikkenan sai ka dawo ta fada tare da juyawa ta Shiga dakin ta , tana shiga sumayya ta bi bayan ta , a bakin gado ta sameta Tace"umma Wai Mai baba yake fad'a ne kuma saiki kula da ita din,?" "Hmm sumayya kenan sai kace bakisan Hali na ba wallahi summa tallahi sai Naga bayan wannan yarinyar badai ya barta a gurina ba hmm karya damu" "umma Mai zakiyi Mata Danni wallahi har nafara kishi da ita ayanzu fa Zan iya rantsewa baba yafi sonta akan mu Dan wallahi Naga tsan tsar son wannan yarinyar a cikin idanuwan sa" "uhm kada ki damu n'a fada miki wato nufinsa nayi kishi da mahaifiyar ta n'a samu ta mutu saรฏ kuma wannan yarinyar ta bullo itama nufinsa kishi zanyi da ita wallahi bai isa ba yayi kad'an" ta Kai idonta kan fuskar yarinyar Tace "shegiya aljana Mai Kama da mahaifiyar ta sai Naga wan da zai Bata madarar a Daren yau ko kwana baza Tai ba wallahi ta sheka basai in da abinci zata rayuba to bazan bada madarar ba" ta dungurar da jaririyar a kan gadon Nan take yarinyar ta kwalla uban kuka ,ita kuwa ko a jikinta tayi ficewar ta , sumayya kuwa harar ta watsa mata ta daga hanci daya ta sa hannu ta mintsineta a kafa nan take gurin ya kwailaye abin ka da fatar jarirai, Allah sarki baiwar Allah ga yunwa ga azaba tun kafin ta zama cikakkiyar mace.



๐Ÿ’”_____*DEPRESSION*_____๐Ÿ’”
(DAMUWA)

*#CIN AMANA*๐Ÿ’”
*#JURIYA*๐Ÿ’”
*#SOYAYYA*๐Ÿ’”
*#DAMUWA*๐Ÿ’”
*#HAKURI*๐Ÿ’”
*#YAFIYA*๐Ÿ’”
*#KYRA*๐Ÿ’”


*Chapter 2*

TO๐Ÿ˜Œ TO๐Ÿ˜Œ TO๐Ÿ˜Œ๐Ÿ’ช๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ



๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦŠAN GORO*_
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

_*JARUMAI๐Ÿ’ช๐ŸปWRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ“š*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦ˜asฦ™anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
๐Ÿ’”_*DEPRESSION*_๐Ÿ’”
*damuwa*
*BOOK one*

*Chapter 2*


________malan na zaune a wajen mako ki yaji jikinsa ya basa kamar a kwai wani abun a gidan ,dan Haka ya Mike ya shiga, tun da ya bude gate din ya shiga jin kukan yarinyar har tsakiyar kansa, cikin tashin hankali ya ce "zainab wannan ba jaririyar ce take kuka ba Kuma kinaji?" Zumbur zainab ta Mike daga in da take zaune ta shiga kame kame Tace " am uhm Daman u hm wallahi malan haba daya na shiga damuwa ne Akan mutuwar fateema shiyasa ban ma San tana kuka ba, Kuma yanzu nagama Bata madara ta samu tayi bacci shine na kwantar da ita" "ayya Allah sarki zainabu karki damu mebi Bata kwoshi bane yanzu Ina madarar sai na Kara Mata da kaina" wani masifaffan yawu zainab ta hadiye gami da tauna lebe ta daga hanci daya Tace "au yanzu malan kana nufin Zan iya cutar da ita kenan har da zakace mebi Bata kwoshi bane ko?" "No ba Haka nake nufi ba ai nasan duk rashin imanin ki Dole Zaki ragawa wannan jaririyar,idan ma kince zakiyi Mata wani abun mai ta sani batasan komai ba koma kin aikata Mata wani abun ke da Allah yanzu dai bani madarar na Bata, ke kuma sumayya Shiga dakin ki dakko min ita" Babu musu zainab ta Shiga kiching ita Kuma sumayya ta Shiga daki ta samu yarinyar har takusa fadowa daga kan gadon Sabi da tsabar mukunta sumayya ta janyo janin gadon saiga shi jaririyar ta fad'o kasa jikuke timmmm, Nan take ta canyara uban ihu wan da yayi sana diyyar shigowar malan a guje Yana salati "innalillahi wa'inna ilaihirraju un ! Sumayya mai yasa mรฉta Haka?" Kukan muna furci sumayya ta daki Tace "wallahi Allah Abba Nima ban sani ba Ina shigowa na ganta a kasa duk taji ciwo Allah sarki abin tausayi Allah ka kaita asbiti kaga cikinta duk ya kurje" "innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Ya furta tare da sa hannu ya dauki jaririyar ya rungume a kirjinsa zuciyarsa na bugawa sosai Yana Jin son yarinyar da tausayin ta na Kara shigar sa.


"Sumayya bani ruwan zafi kinji" da sauri sumayya ta futa zuwa kiching anan tasamu mahaifiyar ta take fad'a Mata abin da ya faru, dariya zainab ta shiga Yi har da rike ciki Tace "shegiya Ashe dai kedin jini nace, yanzu uban mai zaiyi da ruwan zafi tsabar fi,il?" "Uhm wai gasa mata gurin zai danyi saรฏ ya goge ciwan?" "Ah lallai to baza a Kai ruwan yanzu ba ta mutu shegiyar yarinyar, bakiga nami minti 30 a cikin kiching din Nan ba hmm ai na fiso ta jigata sosai kafin nakai yadda ana Bata cikin shegiya zai kulle ta mutu har lahira kowama ya huta" "to umma Amma zaidu fa bake tunanin zai iya zamar Mana matsala?" "Mestwwww zaidun banza zaidun hofi shi awa, guba Zan zubawa d'an banza shikkenan narabu da bakar masifa " "tab nayar da umma mai fada da ke saรฏ ya shirya nidai idone nawa yanzu dai bani ruwan na kaiwa Abba Kar yayi tunanin Ni na hullo da ita" "tom shikkenan ga shi can a cikin kula ki dauka ki Kai masa"Tom Tace sanan ta juya ta dauki kular tayi waje.


Tana shiga dakin ta Mika Masa Tace "Abba gashi wallahi sai da na tsaya dafawa shiyasa na dad'e" "uhm Allah sarki sumayya da alama kina son wanan 'yar uwar Taki Naga bakeson abin da zai taba lafiyar ta" ya karasa maganar Yana daukar wani zani a gefan sa Yana Sawa acikin ruwan Yana daddanna mata a jikinta, Allah sarki ita kuma baiwar Allah saรฏ mimmika hannu da kafa take tana tsala ihu tsabar zafin da takeji, sumayya kuwa taune le'be tayi ta juyar da fuska a zuciyar ta Tace "kad'an ma kika gani yarinya kin Shiga hanun mugaye in dai Har Kinga kinsamu Salama to ba kya wanan duniyar ne" "afili kuma ta kalli abba Tace " Abba tausayi take bani da wanan abin ai gwara akai ta asbiti Dan Allah" ta karasa maganar tana goge kwalla, kallonta Abba yayi yace "kiyi hakuri kinji sumayyy Nima bawai bana son na kaita asbitin bane idan na fita kowa kallona zaiyi Kuma idan na tafi wazai zauna wajen makoki kina ganin dai yadda mutane suka cika kofar gida yanzu Haka Zan tsallake natafi asbiti da acema zaidu babbane sai na bashi ya kaita ke Kuma Kinga macece ba zai yuwu ki huce ta ciken mazanna. Nawaje ba" "hakane Abba Amma da ka bani na kaita Allah" a zuciyar ta Kuma tace"Wai shi Abba kamar yasan taget Dina duk yadda zanyi na fitar da aljanar yarinyar Nan daga gidanan na yi Amma ko ta Ina na bullo sai Abba ya kauce Ina ma ace ya bani ita na kaita wallahi saina hullar da ita" afili kuma tace" Abba kayi shiru bakace komai ba "uhm tun da nace bazaki iya ba kiyi hakuri kawai ki zauna kinji, karki damu zata samu lafiya insha allah" "Tom shikkenan abba Allah ya Bata lafiya" suna tsaka da wanan maganar saiga zainab ta shigo dauke da madarar a hannunta ajiye was tayi a gefan malan sanan ta kalli jaririyar Tace "subahanallahi maiya sameta haka?" Ta wani gigice kamar mutuniyar arziki "malan lafiya Naga jikinta duk ciwo ?" "Uhm kedai Bari wallahi fadowa tayi mikomin madarar na Bata" Mika Masa tayi ,har ya dakko kofin zai fara Bata da chokali sai Kuma yaga sai tiriri take "a,a haba zainab Yana ga madarar Kuma tana da zafi wanan ai sai ta kona Mata Baki" "ah haba malan idan baka gode mun ba ai bazaka tsinemin ba duk kokarin danari wajan hada madarar nan abin da zaka sakamin da shi Kanan nufinka Zan iya cutar da ita kenan" ta fashe da kuka har da majina "kawai dai kace min Dan bani na haifi yarinyar Nan ba nakeso na kasheta, Haka kakeso kace ko Sabi da bani na haifeta ba shine zakace nayine domin na Kona Mata Baki haba malan " "kinga Dan Allah ya Isa karki dameni ki karamin wani damuwar kiyi hakuri ba abin da nake nufi ba kenan yanzu dai dauki ki firfita ya Sha iska" "uhm shikkenan Amma malan shikkenan dai.." "shikkenan me Ke barshi ma nasan yadda zanyi" Afusace ya dauki madarar ya kurba ya jujjyata a bakinsa sann ya durkusa fuskar yarinyar daidai bakinta ya Dora nashi bakin yashiga zuba mata madarar a hankula tana shanyewa idanunta a bude cikin idon mahaifin na ta sai faman kallonsa take kamar Mai Shirin Gane wani abin, "nashiga uku ikon ALLAH malan mai zan gani tsabar soyayyar ce yasa saรฏ ta Haka zaka Bata madara tasha?" "Banza yayi mata ta cigaba da diban madarar ya na zubawa a bakinsa Yana Bata har ta koshi, bayan ya kammala ya kalli zainab sake zaune a gefe ta saki Baki yace "bani zani" "malan mai kuma zakayi da zanin?" "Ina ruwanki ki bani zani nace" "Tom" Tace sanan ta Mike ta d'akko Masa zani ta Mika Masa sanan ta tsaya tana kallon abin da zaiyi da zanin, abin mamaki taga ya Dora jaririyar a bayansa ya saka zanin ya daureta Yana faman jijjigata batare da yace uffan ba ,haushi da bakin ciki ne ya kama zainab Dan Haka Tace" Amma malan yanzu duk matan dake cikin gidanan gani ga sumayya ga munira duk bamu Isa mu Goya taba sai Kai haba malan wanan ai duk salon ka janyo mana zagi ne" still Bai kula taba ya cigaba da kaiwa da komowa a cikin falon Yana jijjiga ta har tasamu tayi bacci "Dan Allah malan ka sakko ta n'a goyata yanzu idan wasu suka shigofa saรฏ su zagemu Akan Haka" "Babu wan da zai zageki Akan Haka da ce 'yarki ce shine za a zageki akai amma wanan ana gani ansan mahaifiyar ta itace ta rasu yau kuma Bata da Wanda zai goyata saรฏ ni d'in kingane" ya karasa fadin Haka tare da ficewa daga dakin ya nufi dakinsa, "kutumar uba"zainab ta kurma wata uwar ashariya Tace "wallahi da sake tur'kashi lallai kam yanzu aka fara wasan.




๐Ÿ’”_____*DEPRESSION*_____๐Ÿ’”
(DAMUWA)

*#CIN AMANA*๐Ÿ’”
*#JURIYA*๐Ÿ’”
*#SOYAYYA*๐Ÿ’”
*#DAMUWA*๐Ÿ’”
*#HAKURI*๐Ÿ’”
*#YAFIYA*๐Ÿ’”
*#KYRA*๐Ÿ’”


*Chapter 3*

TO๐Ÿ˜Œ TO๐Ÿ˜Œ TO๐Ÿ˜Œ๐Ÿ’ช๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ



๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦŠAN GORO*_
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

_*JARUMAI๐Ÿ’ช๐ŸปWRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ“š*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦ˜asฦ™anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
๐Ÿ’”_*DEPRESSION*_๐Ÿ’”
*damuwa*
*BOOK one*

*Chapter 3*




"Umma Dan Allah ki daina da mun kanki akan wannan Dan abin mene Dan ya goyata" "dallacan shashasha rufemin Baki ke da bakisan ciwan kanki ba ,ko da Kuna yara Babu wadda yata'ba goyawa acikin ku sai yanzu zai wani Fara goyata Ni fa aduniya bana kaunar jinin fateema ya sarara a duniyar Nan, wallahi duk yadda za ai saina tarwa tsa rayuwar yaran Nan" " uhm umma kenan ance duk abin da babba ya hango yaro ko ya hau dala da gwaran dutse bazai hango ba to Ni yanzu na hango Miki wani abu da zai faru a Nan gaba" "to sumayya Mai kika hango?" "Ba so kike ki kashe jaririyar Nan ba karta girma?" "Eh hakane Amma yanzu Ina tunanin Babu wata hanya da Zan iya kasheta tun da mahaifinta kullum Yana makale da ita sai dai in ta girma na ci ubanta" "umma kenan to idan ta girman ma bazaki iya kasheta ba" "mai?" Nashiga uku mai yasa kikace Haka 'yarnan ?" "Abin da yasa nace Miki Haka lokacin da zata girma zaidu ya tasa yazama saurayi ya mallaki hankalin kansa ,Kinga kuwa Baki da damar taba kanwarsa a gabansa idan kika fiya takura Matama zai iya daukan kanwarsa su bar gidan Nan" "tabbas kuwa hakane Amma sumayya kina da basira Taya akai kika gano Haka ni ban sani ba?" "Uhm umma nifa 'yar yauce nasan komai n'a rayuwa kuma kullum idona dada budewa yake yanzu abin da zakiyi shine Dole zamuyi yadda zamu fitar da zaidu daga gidannan tun kafin ya girma ya mallaki hankalin kansa" "hakane 'yar albarkar 'yata" "to Amma umma hanyar da zamu fitar da shine bani da ita inason ya bar gidan Nan na har a bada yadda Abba ma zai tsaneshi ya koreshi da kansa" "hhhhh yarinya kina da uwa shu,Uma Taya zamu rasa hanya kedai kawai ki

Please Login or Register in order to submit comment