Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zana yanda koman sa zai kamala ya tafi Kaman yanda yake so. A hankali ya fara zana abun da bai san ma yanayi ba… kyakykyawan fuskar ummu ya fara zanawa cike da rashin sani , wanda niko cewa nake so ba karya , sam bai san abun da yake yi ba , sai daga bisani da ya kwarari kusan mintuna goma 10 yana zana fuskar ta kana yayi saurin kara ware idanun sa tare da furta whats going on here… tsayawa Nurein yayi cak yana bin bord din da kallo , exactly fuskar ummu ya zana a lokacin da take dagowa daga dukan da beenerfa ke mata , yanda gashin ta ya barbazu a gaba daya fuskar yaga ya zana … mamaki ne yasa shi sakin murmushi tare da furta you are so beautiful…. Tsayawa yayi yana mantawa da koman sa , tsawon dare da ya saba yin zanen project na company n sa a matsayin na Architect , amma a wannan karon zanen ta ya bata lokaci ya nayi , kamin daga bisani ya dakata yana cigaba da kallon zanen yana murmushi, yana anan kan sofa cushine din bedroom din nasa barci yayi awon gaba dashi….

Bangaren Mom salma kuwa bayan ta fito daga toilet , alwala ta dauro kamin tasa kayan barcin ta tare da shimfida sallah , sallah tayi da daurawaa da nafila kana ta idar , tana mai daga hannayen ta sama tana kai kukan ta ga ALLAH . Kaman yaanda ta saba ita din macace mai son kamshi da tsafta yar gayu ce kwarai , don iidan ka ganta a zahiri bakace ta kai shekaru hamsin a duniya ba . nufar mirrow tayi tare da fara kimtsa kanta cikin body lotion masu kyau da dadin kam shi . face cream din ta ta dauka tare da kallon kanta ta jikin madubin dressing mirrow tare fara goga shi fuskar tana mutsika shi bayan ta kamala ne ta dauki humra tana shafawa a jikin ta , kana ta kuma juyawa tare da aje humran tana daukar body spray na strawberry tana fara feshe jikin ta dasu . Wayan ta nufa ganin kiran daddy da ringing din nashi ya fita da ban dana kowa da zai kiirata , karar ringing din darling daddy yake tashi wannan yasa Momy saurin nufar wayar tana dauka tare da furta darling daddy… tayi maganan cike da nuna So da kulawan junan su tana dan darawa .

Bangaren Daddy shima murmushi yayi yana dariya sosai , don shi mutum ne ma,abocin fara,a … tambayar sa tayi suna ina a wannan lokacin; nan Daddy ke sanar mata cewa ba zasu shigo Abuja a daren yau sai zuwa safe , saboda basu biyo hanya mai kyau , kare maganan yayi cike da raha irin nasa yana cewa; kin kuma san mu ba yaran zamani bane ,Kaman su farouk masu hawa flight daga Abuja zuwa kaduna … dariya Mom tayi tana masa fatan isowa lafiyaa…

Bayan ta katse kirar ne ta nufi bed din ta don samun hutu ko ta iya rintsawa amma abun daya ne shine sam ta kasa iya yin hakan, tana rufe idanun ta ta bude su fuskar ummu take kallo tare da wannan kuurrr bdin da tayi mata da ido …wani irin yarrrr taji a jikin ta wannan yasa ta saurin mikewa tare da komawaa tana jan bedsheet tana rufa iya kafafun ta . shiru tayi tsawon lokaci tana tunanin abubuwa barkatai kana daga bisani ta mike tana sauke kafafun ta kasan tiles , nufar waldrob tayi tana daukar jallabiya mai budewa tare da sawa tana yafa mayafin tare da fitowa a hankali take sauka daga stairsdin falon babu kowa kasancewar dare yayi ,kowani ma,aikaci ya nufi makwancin sa. Kai tsaye ficewa tayi daga bangaren ta tare da nufar bangaren cook na gidan .

Dare yayi nisa sosai , beernerfa ce zaune babu abun da take sai tura mawa nureain sakonin soyayyyar ta Kaman yanda ta saba duk dare , haka take raba daren ta da kirar sa tare da sending love massages amma shi abun ka ga wulakantacce sam baya bi takan ta , a cewan shi ma wannan yarinyar tayi masifar raina shi… wannan yasa a kullum yake hantarar ta har Mom zeenatu ta fara fahimtar wani abun , amma duk yanda taso ta fahimta wani abun ta kasa . haka Beenerfer takai kusan karfe uku na dare tana abu daya ,amma at the end sai maida wayar sa yayi a flight mode don sai a sannan ya samu aje zanen Ummu da yayi yana jan blanket tare da addu,a barci na awan gaba dashi….
Bangaren Mom salma kuwa tun da ta shiga Bangaren cook din suke mamakin ganin ta da wannan dare abun da bata tab aba, sai ma ayi shekaru kafarta bai taka bangaren ba amma yau gata kome ya kawota allah masaniii…….THE VIRGIN MAID


H

*Littafin na kuɗi ne Don ALLAH indai baki biya ba kar ki karanta ,idan kuma kin karanta keda Allah ...ga masu buƙatar biyan kuɗin su ,zaku iya turowa ta wannan hanya ... Regular group₦300 VIP group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932*

Morning update kasantuwar ina school yau Monday yasa zaku ga Update kaɗan ...amma ina komawa gida Inshaallh zaku ga wani..🕊️

Barka da Shigowa Hajiya , Shine kalmar da Asabe tayi , don suna daga wajen Barandan su suna taɓa hira da sauran ma'aikatan gidan . Yauwa Asabe , ammm ko ina Sabuwar ma'aikaciyar nan take?? Mom Salma tayi maganan tana ɗan ƙanƙance idanun ta , kaman mai tunano wani Abu ...cikin sauri Asabe da tuni suka miƙe tsaye ganin Hajiya Salma tace " Hajiya Ummul khairy kenan .! Ai tun da na dawo barci naga tana yi , tana ɗaki na . Okay Muje na ganta . Jin hakan yasa Asabe saurin yin gaba Mom Salma na bin ta a baya , a hankali ta ɗaga Labulen ɗakin nasu tare da tura ƙofan tana faɗin " Hajiya Bismillah . Shiga Mom tayi tana tsayawa a gaban Katifan da Ummu ke ƙwance idanun ta a lumshe alamun barcin nata yayi nisa sosai . Fuskar ta take kallo , wanda tabbas wannan Ko ba'a ce jinin su bace , ko mugun kaman da take dashi da mahaifin ta yaci su fahimci cewar gudan jininsu ce . Motsa hannun ta Ummu tayi tana bige jikin ta cikin barci , sauron da ya cije ta yana saurin yin sama .... Wani iri Mom Salma taji a Ranta ,zuciyar ta na karaya mata , ace da arziƙin su zata iya jurar ganin Ɗiyar nata a wannan halin kuwa? Anya zata iya barin Ummu ta cigaba da shan wuyan rayuwa kaman yanda tun a farkon ta taso bata san daɗin komai na rayuwa ba ,sai tsantsan Wahala . Huuuuu Sauke ajiyar zuciya Mom Salma tayi tana mai jin maganan da Asabe take yi ita kaɗai tana cewa " Duk iya rufe ƙofan nan da nayi sai da wa'annan yan banzan Sauron suka cika mana Ɗaki ,yau zamu cizu sosai don basa jin magani .

Durƙusawa Mom Salma tayi tana kai hannun ta tare da jan mayafin da Ummu ke rufe dashi tana ƙara rufe mata jikin ta . Asabe Ƙaro wani Abun rufan na rufe ta ,kar sauron nan su cije ta ƙaramar yarinya ce . Shiru Asabe tayi kaman mai tunanin wani abu ,nan kuwa mamakin Yau Mom Salma ce durkushe gaban Wata ma'aikaciya tana rufe ta da mayafin rufa?. Asabe ke nake jira.! Cikin sauri Asabe tace " To Hajiya tayi maganan tare da juyawa tana nufar Kayan ta dake a cikin Ghana must Go 😂 fiddo da wani koɗaɗɗan zanin ta tayi tare da cewa " Wannan zaiyi Hajiya.? Ba tare da Mom Salma tayi mata wani magana ba tasa hannu ta amshi zanin tana cewa " Is Okay . Rufe Ummu tayi tana miƙewa a hankali tare da furta " Good Night darling 🥰 . Juyawa tayi ga Asabe tana ce mata " Ki kula da ita Pls , Asuba ta gari . To sai da Safe Hajiya . Juyawa Mom Salma tayi tana ficewa daga Ɗakin tare da ba Asabe amsa da cewa ' Mu tashi lafiya ". Tsayawa Asabe tayi ƙyammm tana kallon Ummu da har a wannan lokacin barci take , Wacece ita? Me yasa Hajiya Salma ta nuna damuwar ta akan ta ? Tabbas da aƙwai rina akaba , yar Uwar ta ce ko kuwa suna da wani Alaƙa ne ta daban.? Saurin girgiza kai Asabe tayi tare da cewa " Wani Alaƙa , su da suke Cikakkun Larabawar ƙasar Mali , ita kuma fa yar nan Nigeria ,babu wata alaƙa sai dai kawai so Gamon jini , kila taji tana Ƙaunar yarinyar ne , kaman yanda nima naji a Zuciya ta , saboda Na lura tana da hankali kuma da shiga Rai . Juyawa Asabe tayi da take ta magana duka ita kaɗai . Nufar ƙofa tayi tana ce mawa Su Mulaika Sai da Safe ,kamin ta juyo tana rufe ƙofan ɗakin tana saka bida tare da nufar Ɗayan Katifan nata tana addu'a kamin ta ƙwanta ...

***


Kaiwa da dawowa take a tsakanin Falon ta da kuma dirning Area , Sanye take cikin wani material Mai ƙyaun gaske ,blue da ratsin golden , Kan ta Sam Bata tsaya ɗaura masa Kallabi ba , Gashin nan nata na larabawa yana saukowa har gadon bayan ta . Maryam yi maza kin San Yanzu Nurein Zai fito yana da zuwa Companynsa da misalin 8:00 am and now is fast 7 . Okay madam we are Above to finished . Juyawa Mom Zeena tayi , cikin sauri tana nufar Falon ta inda take jin Ƙamshin turaren sa mai daɗi da ƙwantar da hankali . Isa tayi dai dai yana ƙarisowa tsakiyar ƙaryataccen Falon nata . Hugging nata yayi cike da fara'a yake faɗin " Mom Sabahul khair . Hannun ta tasa tana tallabo fuskar shi , sunkuyawa yayi ƙasa kaɗan tana saka bakin ta tare Kissing Ɗin saman goshin Nurein . Har ka fito da wuri haka?. Ɗaga mata kai yayi alamun eh ,kana yace " I'm sorry Mom yau ba zanyi breakfast anan ba , zan je gidan Mom Salma ne , ina Son magana da Daddy . Alright Bdmw , a dawo lafiya . Okay mum . Juyawa yayi yana gyara Necktie ɗin sa tare da riƙe brief case ɗin shi irin na masu aikin Company yana ficewa daga Falon . Lumshe ido Mom Zeena tayi tare da furta wa a hankali " Always Alhamdulillah .
***
Mufeedarh Mufeeee.!!! Mufeeee….!!! Cak Wanda aka kira mufeedarh tajah ta tsaya daga Motsa jikin ta da take da JIM . Yass Ammie . Ur breakfast is ready . Okay Ammie Bari na shiga Privacy na watsa ruwa sai na fito . Tana maganan cike da Sanyayyar Muryar ta , ɗago da Fuskar ta tayi tana sa hannun ta tare da ɗaukar coffee ɗin dake gaban ta , Kaiwa bakin ta tayi tana sha , sai da tasha kusan rabi sannan ta aje tana miƙewa tare da ɗaukar Ƙaramin Towel tana nufar Privacy . Niko tsayawa nayi ina ƙare mata kallo . Fara ce ƙarrr gajera amma ba can ƙasa ba , tana da jikin ta shape da hips Komai mashaallh , Sai dai bata da cikar Breast . A fuska ba wata kyakykyawa bace ,amma kinsan ance Fari rabin kyau . Bata da idanuwa manya ,amma tana cikar gashin ido dana gira , Sannan Bata da hanci ,hancin ta ɗan gittt ne , Sai ɗan ƙaramin bakin ta , da kullum a cikin murgaɗa sa take alamun rashin kunya ..... Mufeedarh ƴa ce ɗaya tilo ga Alh Abubakar Mai lafiya . Mahaifiyar ta ,yar Sarkin Adamawa ne , shi kuma mahaifin ta ɗan siyasa ne wanda a yanzu shine Ministern Shiga da fice . Mufeedarh yarinya ɗaya tilo ce a garesu ,wanda a yanzu itace Mai masifar son Omar Farouk , a Rayuwr ta bata da burin da ya wuce taga ta zama mata a gare sa . Wanda shi kuma ɓangaren sa ya ɗauke ta mai rage masa feelings da kawai masa da Sha'awar sa . Zasu watse abun su tare , sannan kuma a dole soyayya akeyi . Bai taɓa tunanin auren ta ba ,haka kuma bai taɓa tunanin rashin Auren nata ba . A yanzu kowa na ɓangaren Omar yasan da zaman Mufeedarh haka itama ɓangaren nata iyayen ta duk sun sani ...yanzu a watan march za'a a tsaida maganan Auren su da Farouk , wanda bai ƙi ba suna soyayyar su komai zam²...
**
Tun Da Safe Ummu ta farka bayan tayi sallah ne ta shirya tsaf da wannan a subahi suka nufi Part ɗin Mom Salma don fara aikin girke² nasu . Wuraren Ƙarfe 7:30am sun kammala komai . Wani ƙaton Bowl Ummu ta ɗauka wanda yake cike da Salad cream tana cewa " Mama Asabe ina za'a kai wannan ... Yi maza ki kai masu dirning Area ,gasu can kowa ya halarra , wannan ciman Beenerfa ne ,kullum da shi take fara karin kumallo ,maza ki kai mata kar tayi faɗa kin san halin fitinan ta ... To Ummu tace cikin Sauri tare da nufar Dirning Area ɗin tana saukowa daga Stairs ɗin a hankali . Juyowa Beenerfa tayi a matuƙar zafafe ganin Ummu da tayi tana miƙewa tsaye tare da cewa " What Are You doing here? . Mom .....!







.THE VIRGIN MAID
&
WOMANIZING BOSS

I
Bns page
M²T
MAMAN TEDDY COLLECTION
Dealers in All kind of Supplements natural herbal with Zero chemical Reactions such As: Breast Elargement ,Hips elargement , slimming capsules ,body Whitening capsule and more...;
Contact us via this number 08081202932 M²T come 1 come All🕊️ .
Ga masu buƙatar sayen littafaina zaku na iya tuntubar number nawa 08081202932 ga kuma jerun sunayen littafan .
Dijama ƴar Fulani₦200
Walijaam₦500
Siyasata₦300
Bintoto
Yar Aiki na₦200
Kawaliya
Yar waye₦200
My lady boss₦500
Gidan Ƙwarata₦300
Yar maula₦300
Zuma da maɗaci ₦300
Ƙwaryar sama₦300
Kwarton manya₦500
The sexy boss ₦500
Taɓarah ₦500
Bafullatanan Ruga₦200
*Littafin nan na kuɗi ne ga masu buƙatar cigaban sa Regular group ₦300...Vip group₦500... Special₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932 taku har kullum Mmn teddy...*

I said What are you doing here? Beener ta kuma maimaita maganan tare da miƙewa daga Kujerar da take kai , fork ɗin hannun ta ,ta aje a gyefe tana bin Ummu da wani irin kallo na tsantsan tsana , tare da jifan ta da wani irin harara tamkar idanun ta zasu faɗo ƙasa . Cike da ɓarin jiki da kuma tsoron ganin yanda Beenerfa ke Hararar Ummu ,tuno da dukan da tayi mawa Ummu yasa Ummu a sanyeye cewa" Beener good morning. Morning Ɗin Uban ki yar matsiyata kawai , Momy bake kika ce mun wannan yarinyar zata bar gidan nan kamin safe ba ? Yanzu me take yi anan ?. Shiru Momy tayi ta kasa ba Beenerfa amsa ,Dad kuwa dakatawa yayi yana bin Ummu da kallo , a karo na kuma farko da yayi ido biyu da Gudar jinin nasa his biological Daughter , ƙurrr Yayi mawa Ummu da ido kamin su tsinkayi Muryar Beenerfa na cigaba da sababi da tijara tana cewa " Shiru kuka yi kuma? Daddy wannan yarinyar ne nace bana Son ganin ta a cikin gidan nan , Yah Farouk ka koreta .!

Cike da Muryar su ta manya da kuma kwantar da hankalin Beener Daddy ya fara cewa " Ya isa...ya isa Beener So kike ta bar gidan ?. Eh Dad ta bari kawai...saboda kinga ajin mu ɗaya , haka muka saba gaisuwa a school morning ² shine anan ma zaki kalli tsaban idona a tsaye ki gaishe Ni , Cox you mean I am your Mate . Ni batsarar ki bane ,kuma ko makarantar da kika shigo ,uban ki baya da arziƙin Saka ki da kudin Aljihun sa , Dole sai dai aka biyo Scholarship . Beener....!

Nurein ne ya kira sunan Beenerfa tare da daka mata wani irin gigitaccen Tsawa wanda yasa ta saurin juyowa tana kallon sa . Wani huci ya sauke mai zafi cike da ƙunar Rai yake bin Beenerfa da kallo , kamin yace yi mun ƙasa da idanun ki kamin na tashi na Wanke fuskar ki da mari....Saurin ƙasa Beenerfa tayi da idanun ta tana juyawa tare da kallon inda Ummu ke tsaye Fuskar ta duka ya kacame da hawaye ...a lokaci guda duka ta sauya kumatun ta sunyi jajir abun ka ga farar fata , nan da nan duk ta sauya . Muryar Nurein ne ya katse su yana cewa " Ya Farouk kana fa jin Abun da Baby Beener Ke faɗi? Me yasa bata san darajar ɗan Adam ba ne? Yarinya ce ƙarama fa kamar ki ,kuma yanda Muke Son ki haka suma iyayen ta ke Son ta , ba wai don basa ƙaunar ta bane yasa suka kawo ta wurin aikatau , baki san dalilin su ba...and second Ya Farouk kai ka kawo ta Gidan nan ,amma kake barin Beener na ci ...... Enough.! Shine Kalmar da Farouk yayi cikin haɗe girar sama da ta ƙasa , fuskar sa ya ɗaure tamau kaman bai taɓa Dariya ba a rayuwar sa ta duniya .

Meye kuskuren Beener a cikin nan? Ƙarya ta faɗa ba yar aikin bane ,kuma talaka.! Kar na ƙara jin ka kuma yi mawa Beenerfa tsawa , na faɗa maka hakan na biyu kenan . Miƙewa Nurein yayi dai dai Beenerfa na koma ta zauna a mazaunin ta . Juyawa shi kuma Farouk yayi yana watsa mawa Ummu wani irin kallo kana yace " She's Waiting . Jiki a sanyaye Ummu ta fara takowa tare da ƙarisiwa zuwa Dirning table ɗin ...Komawa Nurein yayi ya zauna zuciyar sa na ta fasa . This is impossible ,bazan ɗauki wannan shashancin na Bby Beener ba Sam .

A jiye Bowl ɗin Ummu tayi a saman dirning ɗin a gaban Beenerfa kamin ta juya tana cewa " Hajiya Ina ƙwana . ! Wani irin yarrrmmm Mom Salma taji , Ƙwallan idanun ta ne tayi saurin mayar dasu ,sam ta kasa Bama Ummu amsan gaisuwan nata ,kusan minti ɗaya suna a haka ,sai daga bisani Suka ji Muryar Daddy Yana cewa to Bismillah . Mom ne ta fara aje mawa kowa abun da yake bukata a gaban sa kamin su fara yin break fast ɗin su ....gyefe Ummu ta tsaya ,kaman yanda Mama Asabe ta shaida mata tsarin aikin gidan nasu ,idan kika kai Kayan karin kumallo Dirning table to zaki tsaya ne har su kammala sannan idan sun tashi ki kwashe kayan ki kai wurin ajiyan su , wannan yasa Ummu tsayawa babu wanda ya kuma kallon ta ....

Hannayen ta ta sarƙafe duka biyun wuri guda , kan ta a ƙasa tana jirar su kusan mintuna goma ta ji motsin tashi Nurein ...Ɗago da idanun ta tayi tana kallon sa , a zuciyar ta cewa take " Hummmm lallai yaran masu kuɗi basa cin abinci da yawa ...Ni da nake da mugun ciiii ƙwano babba Umma ke cika mun da tuwo na cinye shi tass ,wata zubin ma har na nemi ƙari ,amma shi in jus 5mins ya miƙe means he's satisfied . Tana tsaka da wannan tunanin ne taji muryar Mom Salma na faɗin " Nurein ina zaka kuma?. Ba tare da ya juyo ba ya ba Mom Amsa da cewa ' No Mom Ina Zuwa . Dakatawa su duka sukayi kowa na bin Nurein da kallo banda Omar Farouk dake maganan zuci da cewa " You Are wasting your time ...Ni kaɗai nasan dalili na na kawo ta cikin gidan nan ...!M²T
MAMAN TEDDY COLLECTION
Dealers in All kind of Supplements natural herbal with Zero chemical Reactions such As: Breast Elargement ,Hips elargement , slimming capsules ,body Whitening capsule and more...;
Contact us via this number 08081202932 M²T come 1 come All🕊️
*Littafin nan na kudi ne , Regular group ₦300... VIP group₦500... Special₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932 ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biya Ni ba Don ALLAH*

J

Kun san ina school kuyi manage da Morning Update ɗinan Shima babu yawa🧐 .

Tsayawa Ummu tayi tana kallon Nurein dake tun karota , kawai hakan nan ta tsinci ƙirjin ta yana wani irin mugun buga mata . Kamin ta farga tuni ya iso Gareta yana kai hannun sa tare da riƙo hannayen ta da suke a harɗe guri ɗaya . Saurin ɗago da fuskar ta tayi tare da zuba masa lulun idanun ta ,bin sa da Kallon me kake nufi take yi ,jikin ta na ya fara ɓari na tsoro...Gani tayi ya sakar mata Murmushi tare da fara mata magana kaman mai rarrashin ta akan wani Abu daban ..Taho muje kema kiyi breakfast Kinji . Tsayawa Ummu tayi tana tirjewa sam ta kasa masa magana ga kuma idanun ta dake hango mata ɓangare guda da suka zubo masu ido ,ciki har da Farouk da yake bin Nurein da Kallon Wannan Zaƙewar har ina?.


A'a Mama Asabe ta aje mana namu , idan mun gama komai zan ci nawa acan . No please taho muje ya ƙare maganan yana kama hannun ta tare da sarƙewa da nashi , babu yanda ta iya hakan nan tabi bayan sa , jan kujerar sa yayi yana cewa ta zauna a inda ya tashi ... Mom Salma shiru ba tace Komai ba Haka ma Dad , Farouk kuwa ganin wannan iskanci na Nurein cigaba da karin kumallon sa yayi bai tsaya bi ta kan sa ba ,a cewan sa duka aikin banza yake yi . Ummu kuwa tsayawa tayi tsaye sam ta kasa zaman kaman yanda Nurein ya umarce ta , Ƙwallah ne ya ciko idanun ta ,ta rasa samun mawa kan ta mafita . Nurein ne ya kuma magana da cewa " Ummul khair ki zauna babu komai fa , Wake kike Tsoro Momy ko Daddy?.

Kasa dai na kallon sa Beenerfa tayi ji take kaman ta ɗaga Bowl ɗin Salad ɗin nan ta watsa ma Fuskar Ummu ...Muryar Mom Salma ne ya katse su tana cewa " Cool my dear , Zauna muyi break tare ....we are all lyk ur family , ki ɗauke Nurein Tamkar yaya ,haka Farouk , Beener kuwa ai dama school friend ɗin ki ceeeeee.... Allah ya kyauta nayi ƙawa da Wannan gaiyar talaucin , Kuma Wallahi Momy ba zata zauna ba anan ,sai dai Ni na bata wuri ta zauna ita ... Ayya Beenerfa Ya isa Haka Kinji , itama ƙawa ce , Kuma baki ganta yarinya bace kamar ki , ki bari muyi break fast tare da ....Saurin katse Daddy Beener tayi tare da cewa " Ina tunanin wani abu , I'm sensing Some thing around . Itace kaɗai Yar Aiki a cikin gidan nan ne? Ko kuwa itace mai yarinta kaman nawa ? Aƙwai su da yawa mai yasa bamu taɓa zama mun yi break daasu ba ,sai ita a yanzu?.


Shiru Duka wurin aka yi .... Nurein ne ya kalli Ummu da itama a daidai wannan lokacin shi take kallo . Oya Sit . Girgiza masa kai tayi , dai dai lokacin Beener na miƙewa tare da masifa tana faɗin " Ba zata zauna ba anan , ai nan bai kama maka da wurin zaman ƴaƴan matsiyata ba . Me yasa zata zauna anan?.


Saboda Ina Son ta.!

Yah Nurein kasan me kake faɗa kuwa? Wacece kake So? Ummul Khairat ?. Beener tayi maganan cike da waro idanun ta waje . Yesss I love Ummu ,what next? .

Nurein Yayi maganan yana gyara mawa Ummu Kujerar da itama

Please Login or Register in order to submit comment