Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

THE VIRGIN MAID na kudi ne Regular₦300 VIP group ₦500 SPC₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan Numbobi 08081202932*
Alhmdllh alah khulli haaleen.!https://www.youtube.com/@mamanteddy4123 Subscribe our new YouTube channel pls @ MAMAN TEDDY HAUSA NOVELS AUDIO

DOMUN SAMUN LITTAFAN MMN TEDDY NA SAURARE DA ZARAR MUN ƊAURA MAZA KU YI MANA SUBSCRIBE KAR KU MANTA DA DANNA MANA LIKE MUN GODE....
https://www.youtube.com/@mamanteddy4123

U

Bin wurin Ummu take da kallo cike da jin dadin ganin ta a wannan Wurin , Yah Farouk sauke Ni . Kin bar kukan ? Gyaɗa masa kai tayi cikin zazzaƙar Muryar ta tace " Eh ai dama Ni Umma nake Son Gani shiyasa nake Kuka . Hummmm numfasawa yayi tare da sunkuyawa ƙasa kaɗan yana cewa " Okay Sauka to. A hankali ta sauka tana murmushi tare da juyawa tana kallon gyefe da gyefen Wurin baki ɗaya . Tsayawa yayi cike da jin dadin ganin ta a wannan yanayin ya koma yana zama a wani rest chair dake wurin a can gyefe . Wow ,Nan Wurin yanda kasan ba A Nigeria ba ... Saurin kallon gyefen ta tayi ,nan taga babu Farouk , cikin Sauri ta juya tana shirin sa ihu don wurin babu kowa sai Muryar shi taji daga bayan ta yana cewa " Yadai Madam kuka , Bakya gajiya da yin kuka ko da yake Ni nasan shagwaɓa ne yayi maki yawa . Kallon sa tayi tana ɗan cuno masa baki kamin ta yafito sa da hannu alamun yazo . Miƙewa yayi yana Matsawa zuwa inda take tsaye . Ɗaga kan ta tayi tana kallon Fuskar sa , wanda ta tsaya iya kafaɗan sa . Kai na namun zafi ,ba zan iya dunga ɗaga kaina Sama ba Yah Farouk ka sun kuyo ƙasa mana . Kallon ƙasa ƙasa yayi mata mai nuni da fassarori da dama kamin yasa hannun sa cikin aljihun sa yana sunkuyo da kan sa ƙasa tare da ɗan rage tsawon sa . Buɗe baki tayi zata masa magana sai taga yana nufo da bakin sa zuwa lips ɗin ta . Da sauri ta kauda kai tare da kai bakin ta sai tin kunnen sa tana raɗa masa Wurin yayi mun ƙyau ya Farouk.
Gani tayi ya tsaya yana kallon ta bai ce mata komai ba sai zuba mata idanun sa da yayi baya ko ƙiftawa , hannun shi taga yasa yana ɗago da fuskar ta ,a hankali yasa Bakin sa yana tsotsan laɓɓan ta cikin salon sa zafi zafi ...Ƙoƙarin janye jikin ta take , Hawaye na ciko idanun ta , ganin tana shirin saka masa gardama yasa shi , kama mai gaba ɗaya , abun da bata taɓa jin yayi mata ba , hannun sa yasa yana kama Breast din ta wanda yasa ta ɗauke wuta jin yanda yake ligwigwitar su , A hankali ya zare bakin sa daga nata kamin yace " zaɓa ɗaya Wanne kike So? Nan ko nan ? Ya yi maganan yana Kissing ɗin saman lips din ta , sai kuma ya nuna mata nonuwan ta da hannun shi ,wato ta zaba wanne ciki take so yayi mata . Don ALLAH kayi haƙuri ,Ni baka ce mun haka zaka mun ba shi yasa na biyo ka , Wayyo....Shiiiii Kara kame bakin ta yayi yana cewa " Okay bara nayi maki duka . Jin hannun sa tayi yana cukurkuɗar nonon ta ,wanda tuni hawaye ya fara wanke fuskar ta ,don har ga ALLAH taɓa mata nonon da yake zafi suke mata . Gashi ya riƙe ta tsam motsi ta kasa yi , tsotsan bakin ta kuwa ji take tamkar yana mata waiwayi...kusan mintuna Huɗu yana ligwigwita duk inda yaso kana ya ɗago a wahalce dagani kasan yana tsananin buƙatar ta mace tare dashi ...idanun sa sun sauya , cikin wani irin murya yace " Me kika ce? Ummu zaki bini muje Gida na yanzu? Please?? Yayi maganan bai ma san yayi ba . Fiddo da idanu tayi jikin ta na ɓari na tsoro tace" don kar kamun komai ,bazan je ba Wallahi . Ta ƙare maganan tana shirin guduwa , hannu ɗaya yasa yana riƙe ta . Kana ya kalle ta yana sakin murmushi kaman bai mata komai ba." Kallon ta yayi yana kara
Murmushin nan nasa kana yace " Kema a gidan ki aƙwai irin nan Wurin ,kina So kigani? Just trust your Life , Ba Abun da....Ni ba zani ba , wallahi ba zaku haɗu kai da Ya Fahad KU kashe Ni ba ,irin yanda kukayi mawa Wancen yarinyar ta ranan nan. Kuma Ni Na faɗa mawa Momy Yah Nurein nake So ba Kai ba.

Wani irin abu yaji yazo masa wuya mai ɗacin gaske ,wanda nan take ya sake ta yana mata Wani irin kallo mai cike da tsananin ɓacin Rai da kishi . Okay kin san Waye Nurein a wuri na? Ƙanina ne Uwa ɗaya Uba ɗaya , ba kuma zai Aure ki ba na faɗa miki , Wannan maganan da kika faɗa mun duka sai kinyi dana sanin faɗar su , Abubuwa biyu kenan nake bin ki bashi , Marin da kika mun ,da kuma Wannan maganan .

Ƙirjin ta ne ya buga sam ta manta da marin da tayi masa , Muryar sa taji yana cewa " Saura idan kin shiga ciki ki faɗa masa Momy cewa nayi kissing din ki ko na taɓa maki nono , zaki faɗa?. Yayi maganan yana tambayar ta fuska babu rahama gira a haɗe .

Ja baya tayi tana gyaɗa masa kai cikin kuka tace " Wallahi sai na faɗa mawa Momy ,ta daina bari kana zowa inda nake , zan faɗa mata abun da kayi mun. Wani irin murmushi yayi kamin ya ɗaga hannun sa yana cewa " Da ƙyau , that's what I want to hear , ki faɗa mata daganan ba zaki ƙara sati guda ba a gidan nan zaki dawo gida na wato gidan mijin ki da zama . Wallahi ba zan faɗan ba...Ta ƙare maganan tana rushewa da kuka irin na tashi ga ukun nan. Kallon ta yayi yana cewa " Gyara Rigar ki mu wuce ciki , ko na gyara miki ne?. Hannun ta tasa tana saurin gyara bra din jikin ta da yayi sama dashi don ya yi abun da ransa ke so . Ji tayi ya kama hannun ta yana Wucewa da ita zuwa falon Momy . Fitowan Momy Salma daga kitchen kenan dai dai suna shigowa ,wanda cikin matsanancin Fara'a da jin dadin ganin su a tare a haka tace " Farouk kai Ummu Rest Room ta huta kamin na gama....Kamin Momy ta ƙarike Ummu ta fasa ihu har da buga ƙafa tana cewa " Wallahi ba zani dashi ba , kin san meyake mun ne? Ni bazani ba. Tana maganan ta haye sama da gudu tana barin falon cikin kuka.

Shiru Farouk yayi ,kan sa a ƙasa tun da yake bai taɓa jin kunyar wani Abu ba sai a yau ɗin nan ,ganin Momy a gaban sa . Gyarar murya Momy tayi kana tace " Je ka rarrashe ta Farouk uhmm?. Okay Yayi maganan yana bin bayan Ummu . Kallon sa Momy tayi kamin tace " Farouk matar sa ,ya kamata Daddy mu tsaida ranan tarewa a satin nan ayi a gama komai . Ta ƙare maganan tana gyara zaman ear phone din dake kunnen ta ,don tun shigowan su magana suke da Daddy ta Waya . Kar ki damu bari na dawo ,zan zaunar da Farouk ɗin muyi magana naji ." Okay Shine kalmar da Momy tayi tana takawa tare da nufar Dirning Area .

Kama kan ta tayi da gwiwa tana kuka , wanda koda taji an murɗo Handle door din Bata ɗago ba , ƙamshin turaren sa da ta shaƙa ne yasa ta fahimtar Farouk ne ya shigo , cikin sauri ta miƙe tana rarraba lulun idanun ta...Humm zaki yi shirun ko sai na yi miki abinda bakin naki zayyi shiru don dole ?. Tsitt tayi tana daina kukan nata . Wani kallo yayi mata yana sakin murmushi mai fassarori kana yace " ina Tausaya miki Yarinya , Bakya baki da Kunya ba? Zan yi maganin ki . Yana gama faɗa mata haka ya juya tare da ficewa daga Bedroom ɗin nata .

**

A hankali suke shiga layin Ummu sai Nurein da ya kawota tun daga Abuja zuwa Gombe . Ba tare da ta tsaya ko Momy ta sani ba , duk da shi a yanda tace masa Momy tasan da tafiyar nata , bai san ba haka bane ba ,don Company n sa ta biyo sa akan ya kawota Gombe. Yauwa Yauwa yah Nurein mun zo . murmushi yayi yana cewa " To shiga sai ki faɗa masu tare muke yanda zasu shirya kar Na shiga gidan babu excuse . Dari ya Ummu tayi kamin tace " Okay Sir . Waye Sir ɗin anan? . Juyowa tayi tana dariya tare da cewa" Haka da naji ma'aikatan ka nace maka . Kema sau ki cemun ?. Ok I'm sorry , na Manta ne My Champ. Dariya yayi itama tana dariyar ta fice daga moton tare da nufar gidan Malam Kadarko . Wani irin tasss³ take ji tun daga zaure ƙarar mari baba Wasa ba , yayin da Muryar umma ke kai kawo tana kirar sunan Auwalu ? Kana da hankali kuwa ? Me tayi maka? Auwalu zan buga maka Wannan itacen. Saurin kutsa kai Ummu tayi tare da shiga gidan . Auwalu ne taga ya kama Beenerfa yana duka da mari , yayin da Umma itama ke bugun shi da itace. Wannan yasa shi sakin Beenerfa dake ihu tamkar ranta zai fita .

Da gudu Ummu ta nufe Beener tana Rungume ta tare da Fashewa da kuka , Hannu Beenerfa tasa itama tana Rungume Ummu tare da cewa" Ummu dai na kuka , Ai ya tafi ,yanzu kika zo?. Hawaye ne yake bin kuncin Ummu , Hannun ta takama tana cewa " Don ALLAH Beenerfa ki dawo gida Kinji? Idan ba haka ba Kullum Auwalu dukan ki zai tayi . Kema haka yake miki? Beener ta tambaye ta tana shafa gyefen kuncin ta da ya kumbura ga Shatin mari ta ko ina . Cike da damuwa Umma ta amshe su da cewa " ai Ummu tasha dukan shi babu adadi ,mugu marar hali . Eyya Umma kiyi Haƙuri addu'a zaki na masa ba wannan maganan ba. Beener ce tayi wannan maganan kamin ta kalli Ummu tana sakin murmushi na farin cikin ganin ta .. keda Waye kuka zo?. Cikin kuka Ummu tace " Yah Nurein ."

Yana ina ne bai shigo ba to?. Bari na saka hijab Muje a Shigo dashi . Juyawa Beenerfa tayi tana ɗaukar hijabi a wayar shanya kamin ta saka tana cewa " Muje to .


Tun daga nesa Nurein ya tsaya yana mmkin yau Beenerfa ce da hijab ? Abun da bai taɓa gani ba . Saurin ƙarikawa yayi gaban su yana ware mata hannu alamun tayi hugg ɗin shi ,amma sai ta tsaya tana ɗago idanun ta tare da masa murmushi . Shafin Mari ya Gani kwance a Fuskar ta ,wanda cikin sauri ya sa hannun sa yana tallabo fuskar ta " Beener waye ya maree ki haka? Wani karen ne???. Yayi maganan cikin doka tsawa .


Hawayen da take danne su ne suka fara ƙwaranya mata , Auwalu ne ,amma laifi nayi masa ban gama girki da wuri ba . Ina yake??. Yayi maganan yana rabata da jikin sa . Saurin riko sa Beenerfa tayi cikin kuka tace " Idan kaje to nima zan tafi ,bazan kuma bari haɗu da kai ba , ka bar shi kawai nace laifi nayi masa . Tsayawa Yayi yana maida huci mai zafi ,zuciyar sa kaman ana watsa masa barkono . Yah Nurein Kayi hakuri muje Umma na jirar mu . Ummu tace tana kama hannun Nurein , danne zuciyar sa yayi kamin yace " Ku muje to".

**

Hankalin Momy da su Daddy Yayi matuƙar tashi ganin babu Ummu a cikin gidan ,sai daga bisani suke jin suna tare da Nurein sun taho Gombe . Zuciya irin a Omar magana ya kasa tun da yaji haka ba magana sai dai da ganin sa kasan komai yana iya aikatawa . Wannan yasa Mom Salma kirar Nurein tare da shaida masa su dawo a yau yau ba sai gobe ba.

Ƙarfe Hudu suka fito daga gidan Umma , yayin da suna shirin barin garin Gombe Nurein ya kalli Ummu yana cewa " Kin san inda Auwalu yake???. A hankali ta gyaɗa masa kai tare da cewa " Muje na nuna maka mashayar tasu. Yah Nurein ba magana zaka masa ba rama mata dukan da yayi mata zakayi . Murmushi ya tsinci kan sa da yi yana cewa " Haka kike so? . Gyada masa kai tayi alamun eh . Mashayar su Auwalu suka nufa ,inda A moto Ummu ta tsaya ,shi kuma yana fita tare da haduwa da wasu mutanen yana tambayar waye Auwalu? Don baya jin zai iya gane sa ,sau ɗaya suka taba haduwa . Can wani table ya nuna masa inda Auwalu ke zaune yana shan sigari sai buƙar hayaƙin yake yi . Kaine Auwalu? Yaji Muryar Nurein a kunnen sa . Ɗagowa Auwalu yayi cikin tacewa na yan iska yace " Eh nine faɗi me kake da bukata ....kamin ya gama maganan sa shidai yaji duka ne tauuuu a saman fuskar sa... Miƙewa yayi a gigice yana yo Kan Nurein . Nan suka fara kokawa , Nurein ya daga Auwalu ya sola da kasa ,don duk shaye² ya gama cin ye shi ...dukan sa yake yana masa jina jina da fuska ....daƙyar mutane suka iya dakatar da Nurein ,kana ya juyo yana cewa " Idan ka koma ka kafar Beener idan ka isa . Nufar moton sa yayi ran sa bace yana mata key tare da barin wurin.


Tsam Ummu tayi kana tace" Ya Nurein ka jefa Beenerfa a bala'i. Shikenan Auwalu ...me kike so ayi yanzu? Kamin ta ƙare maganan taji maganan sa?. Kallon sa tayi kana tace " Ya Nurein kana sona?. Jan burki yayi yana kallon ta kamin yace " Sosai kuwa ,duk duniya ban taɓa wata wacce nake so kaman ki ba Ummu. To indai kana Sona Ina rokon ka wannan soyayyar tawa ya koma kan Beenerfa ,abun da nake So ka Aure ta ya Nurein .! Saurin kallon ta yayi ,kamin yace " Ummu ...ya Nurein ta amsa shi tana ci-gaba da cewa" Ba zaka Aure Ni ba Yah Nurein , Ya Farouk shine wanda yake da igiyoyin aure na a yanzu . Ka taimake Ni ka Auri Beener ,idan kayi min haka nasan ka cika masoyi na na har Abada . Kuma bazan manta da ....is okay zan Aure ta , shi kenan kin ji dadi?.


Da sauri ta faɗa jikin sa tana rungume sa cikin kuka tace " Thknyou Yah Nurein ,na gode my champ . Murmushi yayi yana cewa " To cikani nayi driving mu koma gida ,yamma nayi . "

**


Mom yanzu wai kin san ƙarfe nawa ne? 8:pm basu dawo ba? Cewan Farouk yana kallon Momy dake kaiwa da dawowa . Daddy Kuwa basu baki yake akan su kwantar da hankalin su musamman Farouk da duka baya a natsuwar sa . Assalamu alaikum....Shiru Ummu tayi ganin su duka a tsaye cirko cirko . Nurein ne shima ya shigo ,yayin da Momy tayi saurin nufar su tana cewa " Me ya faru kuka yi dare ?. Momy kuyi haƙuri ...kamin ya kare magana ne Farouk ya sharara ma Fuskar sa mari , Wayyo ya Nurein .! Ummu tayi maganan cikin rudu tare da nufar Nurein , hakan ya kara bata mawa Farouk rai ,wannan yasa shi kai hannun sa yana fizgota Ummu tare da cewa " Kin gama Kwanan gidan Momy daga Yau , Ba zaki ƙara ƙwana a gidan nan ba sai a gida na,sai naga kafar da zaki ɗauka har kibi wani kato ku bar gari....Kamin Ummu tayi maganan ita dai taga ya ja ta ne suna ficewa daga Falon ....Ihu ta fara tana ƙirar sunan Momy da Daddy yah Nurein . Saurin baya Nurein yayi yana shirin nufar Farfajiyar gidan , wanda Daddy ne yayi saurin cewa " a'a bar shi ya tafi da ita ,a yanzu shi yake da iko akan ta Bamu ba , shine mijin ta......!



Littafin THE VIRGIN MAID na kudi ne Complete nashi ₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan Numbobi 08081202932/09061466409 .


*Albishiri-bishiri-bishiri masoya na , in Allah ya yarda On the 20th February 2023 zamu fara sabon littafin mu mai suna SEXXI'ES HOUSE (Gidan ƙwarata return) ko ɗaga jin sunan kun san da aƙwai badaƙala chakwakiya cikin wannan lbr kar ku sake ayi babu ku...kuɗin littafin dai dai ne da yanda na saba sayar da ko wani littafi nawa mun gode ...taku har kullum Anty A'isha MMN TEDDY for lyf*https://www.youtube.com/@mamanteddy4123 Subscribe our new YouTube channel pls @ MAMAN TEDDY HAUSA NOVELS AUDIO

DOMUN SAMUN LITTAFAN MMN TEDDY NA SAURARE DA ZARAR MUN ƊAURA MAZA KU YI MANA SUBSCRIBE KAR KU MANTA DA DANNA MANA LIKE MUN GODE....
https://www.youtube.com/@mamanteddy4123

W
Jikin Nurein ne yayi Sanyi , A hankali ya fara takawa tare da nufar cikin falon. Zama yayi jikin sa babu ƙwari ƙwarai ,kana ya sauke numfashi mai ƙarfi yana mai da kallon sa ga Mom Salma da ta zauna a gyefen sa har a lokacin tana riƙe da hannun sa . Muryar Daddy ne ya katse shirun nasu a inda yake cewa " Nurein Kayi haƙuri kaji, nasan kana Son Ummu ,amma ka yi haƙuri kabar Mawa....Daddy ba fa komai Ni na bar mawa Yaya Farouk , amma da zarar naga yana wahalar mun da Ummu to zan yi duk yanda zanyi sai ya rabu da ita ,saboda ina Son ta na bar masa ne ,saboda ya sha gabana akan ta . Kallon sa Momy tayi ganin yanda idanun sa suka kaɗa ,Wasu irin Zafafan ƙwallah ne suka fara zuba masa , cikin sauri cike da dakiya irin tasu ta maza yayi saurin goge ƙwallahn yana cewa " I love Ummu Mom, Ina Son Ummu , naso Nayi rayuwa da Ummu rayuwar jin dadi ,amma ban yar ba tun da Yah Farouk ya aure ta . Kuma sannan Itama Ummu tana Son ya Farouk ,wannan yasa ban Raba ta dashi ba ,da sai nayi masa karfa karfa wallahi Daddy.


Cike da mamakin kalaman sa Daddy yace" Ummu ita ke Son Farouk ɗin?. Yass Dad". Ummu nason Ya Farouk ,yarinta ne da Wauta ya hanata fahimtar hakan , Ko na Auri Ummu zuciyar ta ba yake So ba Ya Farouk ne , tana mun soyayya irin na yaya da kanwa wanda suka fito ciki daya . Hummmm Sauke numfashi yayi kana yace " Momy Please Daddy KU dawo da Beenerfa cikin gidan nan ,zan Aure ta kaman yanda kuke so . Itama Ummu tana Son ganin nayi hakan .! Lumshe ido Momy tayi hawaye na zubo mata na tsananin Tausayin Nurein . Tabbas irin Wannan ake so ,mai sadaukar da farin cikin shi domun nashi . Nurein anan zaka kwana yau saboda ba zan iya barin ka ,ka koma gida kai kadai ba a wannan halin da kake ciki . Momy tayi maganan tana kama shi miƙewa yayi dai dai Daddy nacewa " Ki kaishi Dakin shi idan kin fito ki same Ni muyi magana . Okay Muje Nurein. A hankali ya fara barin Falon tare da nufar Dakin da ya saba sauka idan yana jin zaman gidan ,wanda rabon shi da kwanan gidan yafi Shekara biyu .

**

Fito .! Wannan ce kalmar da ya haɗata dashi tun da ya saka ta a moton . Ware idanun ta tayi da suka tasa suka yi ja , A hankali ta fara zuro da ƙafarta tare da kallon Fuskar sa da babu Harka a ɗaure yake tamau . Fitowa tayi jikin ta a saluɓe ta fara bin gidan da kallo , Wow gida ne mai ƙyaun gaske , bene ne hawa uku , a hankali take bin girman gidan da tsaruwan shi da kallo , zuciyar ta ne ya fara ce mata" To shi dama yana da Wannan mahaukacin gidan me yake a gidan Daddy tsawon lokaci? Kuma wannan benen da ya daura shi hawa hawa duka na meye haka ? . Motsin rufe kofar nasa ce tasa Ummu Saurin juyawa tana kallon inda yake . Hannun ta yakama yana nufa da ita cikin gidan .


Idanun ta ne ke zubar da Hawaye , Tsoro ne ya kamata ganin falon da suka shigo komai na Falon royals ne mai launin red da Golden . Har ta Cotton's din falon Red ne . Hannun ta ta fuzge da ƙarfi tana ja baya tare da bin sa da Wani irin kallo .Wai don Allah laifi ne don nace bana Son ka ? Bana Son ka.! Bana Son ka nace ,ana So dole ne?. Ka dame Ni , wallahi bazan zauna da mazinaci ba Yah Farouk ,babu abun da ban sani ba naka ,Ni ganau ce ba jiyau ba , kaman yanda Maryam ta san komai na Amaan da Aydaan babu rufa rufan da za'a mata ( SEXXI'ES HOUSE ) . Nima haka a gaban idona kuka yi mawa yara nawa tozarci?. Bana Son ka Ya Nurein ne kamili shi nake So .....Wani irin tartsatsatsa taji karar bugun hannun sa da yayi a glass table din falon Nan take ya tarwatse .

Saurin ja baya tayi tana buɗe baki cike da tsoro tana ƙwarma ihu ganin jinin dake zuba a hannun sa . Baya tayi da Sauri tana jingina da bango don a tunanin ta yau ya ƙare mata ta shiga Uku a hannun sa .
Gani tayi yayi koma yana ja baya tare da zama a ɗaya daga kujerun falon , A hankali ta fara jin ƙaurin Hayaƙi wanda yasa Ummu Saurin leƙawa tana karkato da kan ta tare da leƙen sa ta baya . Sigari.! Ta furta maganan cike da jin Zafin shi ,shi kenan Ashe bayan hauka ma har Sigari Mashayi ya Aure Ni....Kuka ta rushe dashi tana tsugunawa anan wurin gwiwowin ta ƙasa. Don ALLAH ya Farouk ka rabu dani ka nemi Wata na roƙe ka , ka bari na Auri Wanda.... Huuuu Wucin Hayaƙin da ya furxar yasa ta dakatawa da maganan a hankali idanun ta suka fara mata gizo ,meye Wannan a wuyar shi ...? Tambayar da take mawa kan ta kenan a zuciya."

Wannan Ai Sarƙa ta ce da Sadauki na ya bani". Malam malam Ka bani sarƙar nan , Me yasa ka ɗaukar mun ?. Na gaji da halin ka yanzu bana tsoron ka kayi mun duk abun da kayi niyyaaa. ! Ko kashe Ni ne kayi Yah Farouk I'm tired of you na gaji . Ta ƙare maganan tana maganan tare da kai hannun ta tana ɗaurawa a saman kuncin ta zuwa wuyan ta . Warrr taji hannun ta akan Sarkar da take masa maganan akai . Idanun ta ne suka yo Waje , Yayin da hankalin ta ya fara dawowa jikin ta , a hankali ta tuno da ranan da Momy ta kawo mata sarƙar ta ,tana cewa " Farouk yace akawo mata . Wani irin dafe kai tayi tana tuno da lokacin da ta amsa wannan sarƙar daga Hannun Wanda tayi masa lakabi da Sadauki na." Maganan da tayi masa ne a lokacin da ya bata ta tuno ,tana cewa" Wannan nawa ne Ni kaɗai , baka da wani kenan?. Girgiza mata kai yayi kamin yace " Guda biyu ne gare Ni......Ɗago da lulun idanun ta ,tayi tana ƙara ware su akan sa ,wanda bai san ma tana yi ba. Idanun Farouk a rufe suke babu abun da yake sha sai sigarin nan nasa . Magana ya kasa mata ,hannun sa ta duba inda har a wannan lokacin zuban jinin yake yi . Da gudu ta mike tana nufar inda yake ya juya baya , Rungume sa Ummu tayi tana fashewa da kuka har da Shashsheƙa tana ƙara cikwikwiye shi kaman zata shige jikin sa su haɗe Wuri guda . Cakkk ya tsaya da abun

Please Login or Register in order to submit comment