Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

qasa? a a Hamza, ina ganin asake tsananta bincike akan halin yaron nan"(=2=>-)

Kawu Hamza yace" Ta Rasulu nifa bazan bashi 'yata ba,nabashi da bakinsa yace bayaso ya watsamin qasa a'ido"


Inna daga Jin zancen qasar waje lokaci daya ta rikice tasake gyara zamanta tace"to gata nan a zaune, tunda kaga haka son abinta take, kasa a bincika muji gaskiyar lamari, halayen sa dakuma abinda yake faruwa tsakanin sa da iyayensa"

Kawu Hamza ya qeqashe idonsa ya kalli Inna yace" zan'iya bincikawa kam amma badon in had'ashi aure da'ita ba, zan bincikane domin inyi masa iyaka da Hafeeza"

Hafeeza tanajin haka ta tashi da gudu tashige dakinsu,zama tayi agefen gado ta rafka uban tagumi,yanzu kenan batada mafita data wuce auren wannan dan siyasar kenan? Cikin sauri shawarar kiran Maman Fadila ta fad'o Mata, cikin sauri kuwa ta doka Mata Kira, ta kwashe komai tafada mata, Maman Fadila tace"gaskiya Hafeeza Nima bana miki sha'awar auren wannan dan siyasar, abinda za'ai yanzu ki kira shi Hafeez din kifada masa komai, karki ji shakka, ki kirashi kuyita ku qare idan ma bada gaske yake ba Zaki gane"

Hafeeza tayi mata godia ta kashe wayar sannan tafara qoqarin kiran wayar Hafeez.


Acan tsakar gida kuwa, kawu Hamza miqewa yayi zai tafi, Inna tace" nikam Hamza mezai Hana kakira mana abokin shi Hafeezun muji ta bakinsa akan abinda mutane suke rade-radi akansa?"

Kawu Hamza yace" Ta Rasulu, yaron nanfa babu abinda ba'a fadamin akansa ba,duk abinda kikaga shedar mutane tayi yawa akansa toda gaske ne,tayi haquri ta cire shi aranta kawai"

Inna tace"banqi taka ba, amma karka manta tunda har Hafeeza ta ajiye kunya agefe tace shi takeso, ina ganin munemi ba'asin yaron muji dalilin abinda yake faruwa tsakanin sa da iyayensa, idan har abinda mutane suke fada gaskiya to Hafeeza ko zata fad'a cikin rijiya saboda soyaiyar sa saide ta haqura dashi, domin duk mutumin dabai girma ma iyayensa ba to bazai ga daidai ba a rayuwar sa"

Kawu Hamza yadawo ya zauna, sannan ya dauko wayar sa daga cikin aljihunsa ya dokawa ma'aruf kira.

Acan daki kuwa bayan Hafeeza takira Hafeez awaya kira biyu yayi caraf ya dauka,yana fatan ace tabashi dama yazo gidan su kamar yanda ya nema awajan ta.

Cikin nutsuwa ta gaida shi sannan taci gaba da fadin"dama inaso zamuyi magana ne"

Cikin wata irin kasalalliyar murya Hafeez yasake narkewa yace"duk abinda kike buqata daga gareni Umarni kawai Zaki bani,ba buqatar ki nemi iznina, inajin ki"

Hafeeza tayi ajiyar zuciya tace"kayi haquri akan maganar dazan fadama, nayi wa kawuna maganar ka,amma yacemin auren mu bazai iyu ba"

Hafeez dayake kishingide afalo cikin sauri ya tashi zaune tareda bude idonsa yace"what!"

Hafeeza ta gyada kanta kamar yana ganin ta, sannan taci gaba da fadin
"yacemin yayima maganata yana so yabaka aure na kai kuma kace bakasona, shiyasa yanzu yake son hadani da wani sanata"

lokaci guda Hafeez ya lumshe idonsa,wani irin zufa yafara wanke masa fuska, ahankali yafara furta kalmar ''innallillahi wa Inna ilaihirraji'un, dama kawunki ne?''

Cikin tsananin mamaki Hafeeza tace"da gaske ne kunyi hakan?"

Hafeez ya runtse idonsa yakasa magana sannan kuma yakasa bude idon.
Ganin yayi shiru hakan yasake tabbatar wa da Hafeeza cewa tabbas anyi hakan,cikin sanyi jiki dakuma sanyin muryar tace" kayi haquri, alaqarmu bazata iyu ba, domin kuwa koba wannan kawuna yace anfada masa cewa baka shiri da iyayenka,sannan nima shaida ce,a gabana MAMANKA takira waya naga yanayin ka ya sauka,kuma...."

Cikin wani irin yanayi da dacin zuciya Hafeez ya katseta yace"ina shiri da iyayena Hafeeza"

Abinda Hajiya Kaka taji kenan tagama gane anzo wajan,anzo wajan da batason azo,hakan yasa batasan lokacin da flate din dake hannun ta yazame ya fadi batare data sani ba har qaran faduwar flate din ya janyo hankalin 'yanbiyu.

Hafeeza tace"to amma meyasa mutane suke fadar haka? meyasa Mamanka ta kiraka kayi rejecting kiran,kana nufin nafita muhinmanci ne kome?,kazo ka fuskanceshi kuyi magana, idan har kawuna bai amince dakai ba,bazan iya auren ka ba,saboda shine amatsayin mahaifina yanzu"

Runtse idonsa yayi, jijiyar Kansa tafuto sosai,gumi ya wanke masa fuska,idonsa yayi jajir kamar me ciwon ido,tashin hankali guda biyu suka taru suka hade masa waje daya,batun iyayensa dakuma hanyar da zaibi ya'iya kallon kawun Hafeeza bayan irin rashin kunyar da yayi masa.
yan'biyu suka tsaya cirko cirko atsaye, ahankali Kaka tayi qarfin halin dafa kafadar sa, cikin tsananin damuwa yadago idonsa ya kalleta.


*** *** ***


Acan gidansu Hafeeza kuwa ko minti talatin ba'a yiba Ma'aruf yayi sallama a qofar gidan, kawu Hamza ya tashi yaje yashigo dashi,lokaci daya qamshin turarensa yacika qaramin tsakar gidan nasu.

Kawu Hamza ya kalli Ma'aruf yace"bawani abu bane yasa nakira ka,ta inda aka hau tanan ake sauka,nabawa abokin ka yata yace bayaso,anyi haka ko ba'a yiba?"

Ma'aruf ya jinjina Kansa alamun tabbas hakane anyi haka, saide shi aransa yana mamakin dalilin wannan Kira, tunda Hafeez din yace bayaso dole ne? ana soyaiya dole ne? Yanzu shi daya kirashi har gida mezai yi masa? ko tunda Hafeez bayaso yanzu kuma shi zai liqawa 'yar tasa? (>->)

Zancen kawu Hamza ne ya katse masa tunanin sa, kawu Hamza yaci gaba da fadin"to Yanzu ya lalla6o zai hurewa 'yata kunne,kafada masa yafita idona in rufe,bashida hurumin magana da Hafeeza"

Cikin sauri Ma'aruf yadago idonsa ya kalli kawu Hamza, gabansa ya fadi, nan take wayar sa da Hafeez ta fad'o masa,kenan de akan Hafeeza ake maganar,innallillah...,anyanka ta tashi kenan.

Cikin tashin hankali Ma'aruf ya cire hular dake Kansa yafara firfita da'ita.
Shi Kansa wata irin kunya ce ta rufe shi, daqyar yadago Kansa yace" Dan Allah Baba kuyi haquri,ku taimaka ku bashi ita, shi din abun tausayi ne, yana buqatar Hafeeza acikin rayuwar sa, Baba karka duba laifin da mukayi"

Inna ta Rasulu tace"kaga ba wannan ba yaro,fada mana menene yake faruwa tsakanin sa da iyayensa?, shin da gaske ne baya jituwa shida iyayensa? "

Ma'aruf ya kalleta yakasa cewa komai.
wacce irin amsa zai bata? tayaya zai bata amsar gaskiyar magana batare dashi Hafeez din ya amince masa ba?

Inna ta Kalle shi tace" kayi shiru,ya kamata kayi mana bayani ka cire mu aduhu''

Ma'aruf ya saki Ajiyar zuciya sannan ya sake sunkuyar da Kansa yana tunani, daga qarshe yace" ina zuwa"

Kai tsaye ya dauko wayarsa daga aljihunsa, yadokawa Hafeez Kira,adede wannan lokacin Hafeez baya cikin yanayin daukar waya,yanaji wayar tana qara yakasa dauka,Hajiya Kaka da take zaune agefensa tana shafa Kansa dake kan cinyarta itace ta dauki wayar, bayan sun gaisa Ma'aruf yace"Hajiya Kaka,ina gidansu Hafeeza, kawun ta yakirani akan nayi wa Hafeez magana yadena kula yarsa, inaso keda Hafeez kubani izni,idan kun amince zan sanar da iyayen Hafeeza komai"

Hajiya Kaka cikin sanyin murya tace"Mun amince, Kafada musu Ma'aruf..."

Ma'aruf yadago Kansa ya kalli Inna da kawu Hamza sannan yace"Yau zan fada muku wanene Hafeez, yau zan fada muku dalilin da dayasa mutane suke cewa baya mu'amula da iyayensa"

Inna ta Rasulu data zaqu da son Jin abinda yake faruwa cikin sauri tace"muna jinka"

Ma'aruf yace"Shekarun baya...."


Complete document 1k
8621296018
Amina Muhammad
fcmb


kokuma Katin Mtn ta wannan number 08033300034, tareda shedar biya ta wannan number 08033300034=؃




Amnah El Yaqoub
'<
VX@BD | ~ bd<>TVX024fhj>@B.02 "Htvxl n p X!Z!\!^!F#H#J#%%%'' ''''T(V(X())),,,"/$/&/111R3T3V34442646666777888*<,<.<=H===>>>`AbABBBBBBFFFF
G GGGMM6Q8Q`RbRjUlUWWWLZNZ\]xaza|a6b8b:bRdTdVd@eBeDeJfLfNffffjglgngggg.h0h2hjjj
r rrfshssHssstt>v@vBvxxxxxxLyNyPyRyyyyyyyyyyyyyyyyzzjzlzzzzzzzzzz`{b{{{{{{{{{{{||p}r}t}"~$~&~~~~468H
ƒڅ܅ޅڇ܇އ8:<tvx&(*ƔȔʔNPRT~^`bŸğƟLN¡ġơrtHtvprt |~Ԫ֪,.02tvxRTV(*>@B "HdfhZ\^68::<> LNP"$&rtv"$&
 Hdfhj~
BD
&(jlnnprrtvH|~246RTVvxz>@B$&(<>@TVX





tvx&(*prtHhjlDFH  " """P%R%T%&&&F*H*J*Z+\+^+,,,---///j1l1*2,2.244
4Z4\4^455 5Z5\5^5z7|7~7788:::6;8;:;;;;<H<<<B=D=F=n?p?r?@@
@BBB`BbBdB^D`DbDNEPEFFzH|H~HHHHHHHH IIIMMMPPSS,U.U0U ZZZZZZ]]]Z`\`^`\c^c`cdddfffkkknHnnnnnn>q@qBq,r.r2t4t6twwwwwwwwwwwwwxxxxxxxxxxxxxxxyyjylyyyyyyyyy^z`zzzzzzzzzR}T},.0H΅Ѕ҅^`(*,^`b,.֠ؠڠFH
 >@B&(*(*,HtvxdfhNPRrtvFHhjl@BD246z|~ "$HDFHJLN "$&8:<<>@*,.Z\^
 H\^`VX\^`bdfh JLNPR~bdfd f  
 
H


&(*XZ\!
! !n!p!r!0%2%4%%%%D&F&H&d'f'h''''(((@)B)D))))R+T+V+|.~.....11 1 2H 2"2333444555666^7`7777092949&:(:*::::;;;x<z<|<<<<????DDD6F8F:FFFFvHxHzHIIIJJJZK\K^KL L"LLLLNNNQQHQQSSTTT^T`TbTTTTUUUtVvVxVWWW8Z:ZZ,[.[0[\\\]] ]]]]aaaTgVgXgZg\g^g`ggggggggggggghh"h$h&h(hhhhhhhhHhhiiritiiiiiiiiifjhjjjjjjjjjllloooqqq"s$s&s(sRsTsVsXsZt\t^ttttuuuvvv6x8xyynzpzrz{{{,|.|0|||~ ~~~~H~Z\Ȁʀ̀<>@ʂ̂΂246ʄ̄΄bdf JLN.02ΝНҝ|~ҩԩ֩H֩TV8:<468z|~fhj246|~XZ\H@BD@BDLNPXZ\TVXlnptvxlnp"$>@H@BDnprtjlnBDFxz|   h
j
l
  LNP(*,H dfXZ~8:<@BD |~jln   !!!H!! !J!L!N!P!R!(#*#,#$ $"$%%% )))))0*2*4*>0@0B0416181<2>2@2333r4t4v4\5^5`5t6v6x6z6
7 7777788:8<8>8h8j8l8n8;;;>>@AA,B.B0BCHCCCRDTDVDDDFF
FGGGHHHdIfIhIXJZJ\JL@LBL*M,M.M.P0P2PDQFQHQJQtQvQxQzQRRR S"S$S*T,T.TTTT"V$V&V`WbWdWYYYLZNZPZZZZ:\<\>\]]H]]^^^^^^^^l`n`bbb$e&e(ehfjflflgnghhhii4k6k8kkkFmHmJmooopppBrDrFrsssuuwwxxxx8y:y  lnpHԛ֛؛np֝؝ڝ^`bxz||~~ jlntvįƯȯʯ̯ίЯүprt.024HJfhHhprtv2468:<>@BDhj²(*, "$&(*,.8:~bdf`bdH:<>468 "xz|bdftvx8:<`bdTVXDHDFH8:<         "$024HJL
 (*,!!!$$$P$R$T$&&&''H'''''''T)V)**(+*+,++++h-j-l-&.(.*.122222444f5h5j5666777999::
:f:h:j:l:n:p:r:t:v:x:z:|:::L;N;P;x;z;|;;;;;;;H;;x<z<|<~<<<<<<==.=0=2=4=6=j=l=n===b>d>f>h>j>l>n>p>r>t>???BBDBFBBBDDDLFNFPFhHjHlHIII(J*J,JLLLdMfMhMMMMPPPRRRRRHRRTTTT
V VVVVVWWW.X0X2X"[$[&[N[P[[[[[\\\\]]]]]l^n^___>`@`B`ccccccfff~fffgg
gRhThVhhhhiiik@kkkHkk(l*l,ln@nrrrssssss`tbtdt uuuZv\v^v`vxxxyyyzzzzzz{{{|||D}F}H}J}t}v}x}z}z|.02@BDЈ҈Ԉ 024npHxz|ؓړܓ<>@B468TVXxz|BDBDF(*,jlnΩЩҩ "Ưȯʯ
 dfhHhִشڴжҶԶֶض<>@B~hjlnȹʹ̹ι,.68:
02hjFHƿȿʿHJLPHPRTPRz|~vxzbdf~RTV "HRTVXZ468&(*246~HBD8:<Z\^` "~ <
>
@
     :
<
*,.jlNPRH^`bVX   \!^!`!!!!""">#@#%%%L(N(P(<*>*@****+++&-(-*----t.v.x.//
/j/l/n/Z0HZ0\0^0t1v1222032343f4h4j4 5"5$5666777d8f8h8888D9F9H9999;;;"=$=&=P>R>T>f?h?j?
@ @@@@@AA AAAAlBnBpBBBBCCCDDDHFJFHJFLF`GbGdGGGGK
K KHMJMLMpNrNtNOOOPPPQQ6S8S:S.W0W2WZW\W^W`WbWdWWWWWWWWXXY@YF]H]___R`T`V````bbb6c8c:ccccddd`fH`fbfdfPgRgTghhhiiijjjkkk*l,l.l,m.m0mmmmnnn8p:ppqqqqqqrrrsssfthtjtttudufuhuwwwxxx}}}}}~~~ʁHʁ́΁024JLNĆƆ~z|~RTVPRTdfhj hjbdfH$&(xz|~fhjΥХҥ¨Ĩƨ "2464H468¿Ŀ.02024hjl@BD468JLNz|~tvx
$&H>@B
,.0LNPbdfZ\^nprnpr


   


HJLNxz|~dfHfhFHJDFHNPR(*,8:<JLN
 prt 
   !!!!6"8":""""###%%%%F%HF%H%J%L%"&$&&&&&&r't'v'*(,(.(")$)&))))n,p,r,.// 111222P4R4T4"5$5&5666777t8v8x8888999::h:j:l:n::::x;z; ===>>
>>H>>>???@@@NBPBRBCC&D(DDDDdEfEhE~FF|G~GGHHHHHIIILLLpMrMtM(O*O,O2P4P6PQQQpRrRtR SSSXXXR^T^V^```bbbXcZc\cccHcccddddeeeeeefff$g&g(ggggvhxhzhxizi|ijjjkkk8l:l ~ƁȁʁZ\^dfhʎ̎RTVH
 Ԓ֒ؒLNPƔȔʔBDF468BDFģƣȣ *,.H.ֱرڱrtvJLN024ʺ̺>@BԿֿؿ "DFH$&(|~ xz|
 "$&HBDF

NPR`bdfhjl68:@BD
8:H:< "*,.lnXZ\ "$&    "
$
&
(
      VXZz|~HFHJ@BDHJLmH sH -XBD ~ d>>VX24hj@B02"vxn p Z!\!^!H#J#%%' '''V(X()),,,$/&/11T3V34446667788,<.<==>>bABBBBBFFF GGGM8QbRlUWWNZ]za|a8b:bTdVdBeDeLfNfffflgnggg0h2hjj rrhssst@vBvxxxxxNyPyRyyyyyyyyyyyyyzlzzzzzzzzb{{{{{{{{{{|r}t}$~&~~~68
ƒ܅ޅ܇އ:<vx((*ȔʔPRT`bğƟNġơtvrt~֪.02vxTV*@B  "fh\^8:<>NP$&tv$& ffhj D
(lnprtv~446TVxz@B&(>@VX




vx(*rtjlFH  """R%T%&&H*J*\+^+,,--//l1,2.24
4\4^455 5\5^5|7~788::8;:;;;<<D=F=p?r?@
@BBbBdB`D`DbDPEF|H~HHHHHHIIMMPS.U0UZZZZ]]\`^`^`^c`cddffkknnnn@qBq.r4t6twwwwwwwwwwwxxxxxxxxxxxxylyyyyyyy`zzzzzzzzT}.0Ѕ҅`*,`b.ؠڠH @B(***,vxfhPRtvHjlBD46|~"$FHHLN"$&:<>@,.\^ ^`XX^`bdfh LNPRRdff 
 

(*Z\
! !p!r!2%4%%%F&H&f'h''''((B)D)))T+V+~....1 1"233445566`77772949(:*:::;;z<|<<<???DD8F:FFFxHzHIIJJJ\K^K L"LLLNNQQSTT`TbTTTUUvVxVWW:ZZ.[0[\\] ]]]aaVgXgZg\g^g`gggggggggggh$h&h(hhhhhhhhitiiiiiiihjjjjjjjjllooqq$s&s(sTsVsXs\t^tttuuvv8xypzrz{{{.|0|| ~~~\ʀ̀>@̂΂46̄΄dfLN02Нҝ~ԩ֩V:<68|~hjj46~Z\BD 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFHRSTUVWDBDNPZ\VXnpvxnp$@BDprtlnDFz|  j
l
 NP*,ffZ:<BD~ln  !!! !L!N!P!R!*#,# $"$%%%)))2*4*@0B06181>2@233t4v4^5`5v6x6z6 7777:8<8<8>8j8l8n8;;>AA.B0BCCTDVDDF
FGGHHfIhIZJ\J\J>L@LBL,M.M0P2PFQHQJQvQxQzQRR"S$S,T.TTT$V&VbWdWYYYNZPZZZ<\>\]]^^^^^^n`bb&e(ejflfnghhii6k8kkHmJmooppDrFrssuwxxx:y@BDj²*,"$&*,.:dfbd<>68"z|dfvx:<bdVXXFH:<       "$24JL *,!!$$R$T$&&''''''V)**+,+++j-l-(.(.*.222244h5j5667799:
:h:j:l:n:p:r:t:v:x:x:z:|::N;P;z;|;;;;;z<|<~<<<<<=0=2=4=6=l=n===d>f>h>j>l>p>r>t>??DBFBBDDNFPFjHlHII*J,JLLfMfMhMMMPPRRRRTTT VVVVWW0X2X$[&[P[[[[[\\\]]]n^__@`B`ccccffffg
gThVhhhiii>k@kkk*l,l>n@nrrssssbtdtuu\v^v`vxxyyyzzzz{{||F}H}J}v}x}z}|02BD҈Ԉ 24ppz|ړܓ>@B68VXz|DDF*,,lnЩҩ "ȯʯ fhششڴҶԶֶض>Bjlnʹ̹ι.8:
2jHȿʿJLRTR|~xzdfTV "TVXZ68(**46D:<\^` " >
@
   <
,.llPR`bX  ^!`!!!""@#%%N(P(>*@***++(-*---v.x.x./
/l/n/\0^0v1222343h4j4"5$56677f8h888F9H9999;;$=&=R>T>h?j? @@@@A AAAnBpBBBCCDDJFJFLFbGdGGG
K KJMLMrNtNOOPPQ8S:S0W2W\W^W`WbWdWWWWWWWX>Y@YH]__T`V```bb8c:cccddbfdfRgTgTghhiijjkk,l.l.m0mmmnn:ppqqqqrrssshtjttufuhuwwxx}}}~~́΁24LNƆ|~TVRRTfj jdf&(z|~hhjХҥĨƨ "4668¿Ŀ0224jlBD68LN|~vx
&@B
.0NPdf\^prpr

  

JLNz|~~fhHJFHPR*,:<LN
 rt
  !!!8":"""##%%%H%J%L%L%$&&&&&t'v',(.($)&)))p,r,//1122R4T4$5&566677v8x88899:j:l:n:::z;==>
>>>??@@PBPBRBC(DDDfEhEF~GGHHHIILLrMtM*O,O4P6PQQrRrRtRSSXXT^V^``bbZc\ccccdddeeeeff&g&g(gggxhzhzi|ijjkk:l ~ȁʁ\^fh̎TV ֒ؒNPȔʔDF68DFƣȣ,.رڱtvLN24̺@Bֿؿ"FH&(~z| $&DF

PRbdhjl8:BD
:<  ",.nZ\ $&   $
$
&
(
    XZ|~HJBDJLSummaryInformation(DocumentSummaryInformation80WpsCustomDataXX

 !"#$%&'()*+,-./123Oh+'0HPVx
Infinix X693 WPS Office>`>Normal$a$KHOJPJaJ=st<n
 2Qh~֩@!C]}hD';RkhPZ0JF`fʁ4fF%>cu.:>,Bfy{( f4
5`D^`wz*HXR'7J  
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:v0gz Times New RomanTimes New Roman3z[SO[SOG$z@  CalibriCalibri ph0̦!p!%),.:;>?]}    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006:>@DZ\^ =@\]^$([{  0
0 000000Y[];[0p)$P'*02! 0( 
2
3 ?"@
՜.+,D՜.+,L 06ICV!59cb6ac2baec4818b17279ffe3be9747

Please Login or Register in order to submit comment