Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

๏ปฟ[6/17, 8:29 PM] .: ๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ญ *AUREN WAHALA KOH SAKI ?*๐Ÿ“ ๐Ÿ˜ญ

( *_story base on fictional writing_*๐Ÿ“)

*Mallakar Ayshkhair ๐Ÿ’—*

Written and edited by Ayshkhair ๐Ÿ’–

*ยฎeal pure moment of life writers*

*_Dedicated to All women on the universe*


_*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู… ุงู„ุณู„ุงู… ุนู„ูŠูƒู… ูˆุฑุญู…ู‡ ุงู„ู„ู‡ ูˆุจุฑูƒุงุชู‡:*_

Page 1-3

Kwance nake kan doguwan kujerar falan gidan ina danna wayata cike da murna dan yau kam munfidda ankon bikina grp d'in ajimun na turama ankon sai yabawa sukeyi had'ida tsokana ta suna Wai wai Amaryar mubash , wannan anko da tsada yake ankon fa na dinner kurum zamu kashe kusan 12k banda kud'in d'inki murmushi nayi sannan nace masu toh karkuyi Mana nima babu Wanda zanyi nata aciki da sauri suka soma fad'in aa ai zamuyi amaryar mubash dadi sosai nakeji in ankirani da sunan ji nayi Mahaifiyata na kwalamun kira hakan yasani amsawa had'i da kashe data na ajiye dalleliyar wayata wanda mubash ya siyamun iPhione 8+ miqewa nayi ina tafiya cikin nutsuwa har na shugo d'akin Mahaifiyata inda na taddata ita da kishiryata Wanda kansu a had'e basa wani kishi murmushi nayi dan Inason ganinsu a tare , samun wuri nayi na zauna sannan nace:

"Maman mu gani"

Kallona tayi sannan tawaiga ta kalla abokiyar zaman ta tace:

"Marmin Yara dan Allah kiduba Yar nan kod'an ramar nan da amare keyi batayi inba qiba ba! "

Murmushi marmy tayi sannan ta kalleni sai kicinkicin nakeyi da idanu dafani tayi sannan tace:

"Auta Kinga rabuda maman mu, so take Kita ramewa kaman sikeleton , salan mubash duk yabi ya jagulamana ke da kyau gwanda Kita qiba abinki kinji tasoma naje na baki tsuminki yau Sam baki Sha ba! "

Murmushi nayi sannan nace:

" Tohm"

Mamanmu ta kalleni tace:

" Aymanah! Kinga d'azun Mahaifiyar mubash takira , tace gobe suna kan hanyan kawo akwati Kya fad'ama abokan arziqi suzo suna gani had'i da taryan surukai Koh?!

Cikin jin kuny'a nace:

"Tohm maman mu"

Miqewa nayi nabi Marmy har d'akinta , ta d'auko jug d'in dake kan fridge din d'akin ta zubamun tsumin a cup sannan tace:

"Aymanah yimaza ki shany'e ga Naman kazanki chan na jiranki , kizo Kuma kicinye agabana tas Inna kallonki"

Turo baki nayi waje dansam bana son WANNAN Naman kazan abinda ake sawa aciki har tashin zuciya yake samun hakan yasa Sam bana son ci Amman su Marmy su tasani saina cinye na shany'e romon tas sannan suke barina ๐Ÿ˜ž.

"Marmy Wai dan Allah sai yaushe zan daina cin wannan kazan ne sam babu dad'i"

Cikin zare ido Marmy tacemun:

" Kajimun 'ya yanzun wannan abin da yake wajibi gareki koda bayan aurenki kamata yayi ace kina yi kina ci shine Zaki wani tambayan yaushe zaki daina ci? Toh fa babu rana abinnan dakike ci kina cewa bakiso shine ake cema saka Mai gida tsalle๐Ÿ™„dan haka maza kitashi ki d'auko kicinyesa tas a gabana Kona Saba maki"

Shagwabe fuska nayi sannan nace:

" Marmy kiji fa cewa kikayi saka Mai gida tsalle! Yooo toh ni ai bazansa Mubash tsalle ba danhaka bazan ciba tundama kingayamun maanar abin"

Tafi Marmy tashiga yii tana sallallami sannan ta kalleni tace:

" Na shiga uku ni dijama Yar hafsatu jikar hannatu๐Ÿ™†๐Ÿผโ€โ™€Aymanah sai kace ba rainon birni muka maki ba? Kai wannan ai ko 'yar qauye batace haka ba balle ke 'yar birni gogaggiyar Yar boko da islama kice mun Wai bakiso mijinki ya maki tsalle ๐Ÿ™„ toh rawa kikeso ya maki ne ko disco?

Inaji kuka takeso ya Mata da antaya Mata kishiyoyi uku a jere" mamanmu ta Ida maganar tana Mai Zama a kusa da Marmy , wacce ta bushe da dariya Dan inda sabo sun Saba da yadda nake abuna tamkar chalichali๐Ÿ˜‚fiki fiki nayi da ido Jin an anbato mun kishiya dan ni Aymanah ba gwana wajen baqin kishi ba da tsanar kishiya a rayuwata!

"Maman mu kishiya fa kikace!"

"Iyyi tunda bakicin wannan kazan Wanda kodashi kurum kika dawwama mijinki kullum jinki zai ruqayi kaman sabuwa fil a leda"

Nidai ba fahimtar yaren nata nayi ba hakan ya sani cewa :

Toh Mamnmu in inaci mubash bazai min kishiya ba?"

" Kwaraikuwa Aymanah auta bake ba kishiya sai dai kiji amaqota"

Fad'in Marmy dariya nayi na miqe da sauri na d'au Kazan na bud'e murfin nasoma Mata cin raida lafiya harda sid'e kwano su Marmy sai dariya suke mun!

Wannan kenan.... Pls share


Ayshkhair ๐Ÿ’—
[6/17, 8:29 PM] .: *_ยฎeal pure moment of life writers_*


๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ญ *AUREN WAHALA KO SAKI?!*๐Ÿ“๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿผโ€โ™€


( *_Story base on fictional writing๐Ÿ“_*)

*MALLAKAR AYSHKHAIR ๐Ÿ’—*

WRITTEN BY AYSHKHAIR ๐Ÿ’—

_PAGE 4-6_โ™


Shugowan Marwa ne ya katse masu dariyar da suke kallona tayi sannan tace:

"Wani abun sai ran bikin amaryar mubash"

D'agoda kaina nayi kan kwanon kazan sannan na kalla Marwa na murgud'a mata baki nace:

"Kinga ba ruwanki kema inkinji haushi ki fiddo minjin amaki Mana" ๐Ÿคจ

Na Ida maganar ina tale girar sama da qasa murmushi Marwa tayi sannan tace:

"Aa mufa Kinga ba gurus bane kamarki gwara mushiga jami'a mu Jima aciki sannan mu fidda miji kingako ke kam kina lvl.1 dinma ciken dubban d'aliban dake karantar law kece ke zuwa first class upper har mazan zubdasu kike a qasa kingako u are good to go aurema inbakiyi na soyayya ba dole mu maki na dole , mukam da muke d'an maleji da second class lower a litreture department muce Mai? Mudake karanta single honor cause inaaa aibamu had'a kan mu dake amaryaar sir mubash! ๐Ÿ˜‚Marwa bilhakki da gaskiyanta take maganar ta inda taqare tana dariya had'i da cire hijab din islamiyan ta ta ajiye a wadrof su mamy sai dariya suke abun su Dan inda sabo sun Saba Jin drama d'immu nida Marwa !

Murgud'a Mata baki nayi sannan nace:

"Marmy wlh ki gayanmata bana son tsokana๐Ÿ˜ซna Ida maganar ina Mai shagwabe fuska Marmy tace:

"Kinga Marwa kifita a idona kafun na rufe "

Maman mu ne tajanyo hannun Marwa ta zaunar da ita tana fad'in:

" Marmyn Yara aradu kufita idonmu keda Aymanah inba haka ba zamu Kai qara wajen Yaah babba fa tam "

Dariya dukan mu , mukayi mamanmu tace:

" Marwaty ya banji d'uriyar yaran gidan ba?!

" Awwwn maman mu ai Yaah Marwan ya fita dasu suna dawo ko bari sucire uniform baiyiba yasa su a mota wai sun tafi Shan ice cream !

Aaaa Kai Marwan da shegen b'ata Yara da yawo fad'in maman mu Marmy tace :

"Aa Marwan fa yadda na lura da shi yanason Yara "

Kallan Marwa nayi nace :

" Toh ke maisa baki bisu kin amso mana namu ba Yar black bele kurum"

Da gudu marwa tayo kaina Niko na miqe na d'iba a guje itama ta mayamun baya Marmy sai fad'i take:

"Auta so kike duk tanadinmu ya zube ne Wai? Bazaki bar gudun ba kibar Marwa bakai garetaba!

Mamanmu ta miqe tace:

"Umm Kinga inmuka biye ta yaran Nan kwana zamuyi anan bara naje Naga abinda masu girki suka d'aura Marmy tace muje tanamai dariya , Nan suka wuce babban kitchen din gidan dayaji kayan alatu nazamani masu aikine kusan su 5 suna Kai kawo a kitchen din Dan girkin Rana Marmy da maman mu suka shiga suna dudduba girkin!

*************

_Shin wacece Aymanah?_

*_Asalin labari_*

Alhaji mubin Aliyu lere haifaffen d'an garin lere ne su biyu kawai iyayensu suka haifa da shi da yarsa Azma sude asalin Yan garin lebenes ne inda mahaifinsu da Mahaifiyar su duk Yan chan ne safara yasa suka samo kansu a Nigeria Kuma a qauyen lere Alhj mubin da Yar sa Azma kyawawa ne ajin farko ma Sha Allah sunada shekaru uku aduniya mahaifinsu ya rasu Mahaifiyar su tacigaba da rainansu har girmansu da karatunsu Dan tsayayyiyar macece ta Inganta tarbiyan yaranta sosai Hajia Azma ta Riga qaninta aure inda ta aura chairman d'in lokacal area d'insu inda daga baya shugaban qasa yabasa muqamin minister of petroleum inda suka tattara suka koma Abuja da Zama!

Sosai kud'i ya zauna masu inda Hajia Azma ta biyama mahaifiyarsu da qaninta kud'in hajji suka tafi suka sauke farali , bayan sun dawo suka tarar Azma ta danqamasu had'ad'en gida a kaduna inda Kuma tasama ma qaninta gurbin karatu a Sudan inda yatafi Yana karantar Business admn Azma ta samoma Mahaifiyar masu aiki dazasu ruqa tayata Hira itadai Mahaifiyar tasu babu abinda take sakamasu inba Albarka ba wasa wasa har Azma tayi sheka 5 da aure Allah Bai Bata haihuwa ba inda a lokacin har Mubin ya kammala karatunsa yayi service sannan har Azma ta basa kud'in jari yasoma siyarda gwalagwalai.


Kwanci tashi wurin Allah ba wuya har Allah ya bud'ama Mubin inda yanzun qasashe daban daban yake zuwa Yana siyan gwal anan garin Ethopia ya had'u da Asma'ul husnah inda suka fara soyayya wacce harta kaisu ga aure inda ya aurota suka dawo nijeria inda suke zaune da Mahaifiyar say kaduna;

Azma yanzun tana da cikin wata biyar cikinda suka kwallafa Rai sosai itada mijinta bayan wata Tara tahaifi d'anta na miji kekkyawa sosai inda yaci suna:

"ALIYU HYDAR sunan mahaifinsu Azma Amman suna kiransa da hydar kaka kuwa Mahaifiyar su ta d'auki son duniya ta d'aurama jikan nata"


Bayan Mubin yagama ginin gidansa a gombe Dan anan Business d'insa yafi qarfi suka tattara da matarsa suka dawo wacce yanzu shekaransu 5 da aure Bata haihuba inda Azma yanzun yaranta uku a haihuwan na biyu tasama 'yan biyu duka Mata "Intisar da imtinan"

Asmau ta takurama mijinta akan lalle lalle saiya qara aure Amman shi Sam yaqi yarda Dan acewarsa Yayarsama saidata jera shekaru 6kafun tahaihu Dan Haka babu auren da zai sake Mubin ganin Asmau tadage da sai yayi aure har tana cewa inbai qaraba zata koma garinsu yasashi cewa toh ya amince Nan ya shiga fafatukan naiman Mata kwasam Allah ya had'ashi da Khadija Yar asalin garin adamawa Nan akayi biki bayan wata Tara sai Gashi dukan su sun haihu Asmau da Khadija Kuma duk a Rana d'aya Kuma duka maza!

Zaman lafiya kam tasamu a gidan Mubin inda matansa kullumncikin sashi farinciki suke ranar suna Yara sukaci suna:

"Yaron Asmau aka samai Fahad inda Khadija Kuma d'anta yaci suna Farid"


Rayuwa tacigaba da tafiyan inda a yanzun Yara Asmau Biyar yaran Khadija bakwai:

Asmau nada , Fahad, Salim, Ameena, Marwan da Aymanah.

Inda Khadija keda :

Farid, salima, Aminu , Zubaida, Marwa, Ayman, Hanan.

Farid da Fahad suna aiki dukansu a Abuja inda Salim shi da salima Dan mates ne sati biyu tsakaninsu suna service inda ita salima tana aure a sokoto da yaranta you inda duk ta dawo da su gombe , Zubaida ma tayi aure a Lagos , inda Ameena ke aure a katsina duk jikokin gidan kusan duk hutu gombe suk e yada hutu shiyasa kullum gidan Bai rabuwa da jamaa.

Mata 2 ne kawai ya rage a gidan da basuyi aure ba Aymanah da marwa inda su mates nema kwana 1 tsakaninsu marwa an haifeta Thursday Ayamah an haifeta frdy koami nasu tun tasowansu a had'e sukeyi duk inda kaga Marwa to zaka Aysmanah inwannan ya kwanta rashin lfy toh d'ayanma zai kwanta Gashi kullum tamkar Tom and Jerry suke Amman duk gidan babu Wanda yakaisu shaquwa: skul d'aya suke zuwa BUK inda suke dfrnt department Aymanah na Lvl1 department of law inda Marwa ke Lvl1 dptn of literature.


Mubash da Aymanah tun tana ss1 suke soyayya har izuwa jamiaanta inda yamatsa Mata akan lalle lalle saita yrda sunyi aure Dan iyayensa sun takura Masa akan yafiddo Mata ita ko Aymanah son Mubash take tamkar ranta hakan yasata amincewa tashaidawa iyayenta itadai aure zatayi babu yadda ba'ayi da ita akan aa Dan Hajai Azma tace zata had'a Aymanah aure da d'anta Hydar Amman fuuur Aymanah taqi Hajia Azma tace toh Kar amata dole tunda ga Marwa ai sai ta aura Hydar d'in hakan ko aka tsqida magana inda mubbash yafito akayi maganar aurensu Wanda yanzun Sora wata d'aya ayi auran:

Waye mubash?

Shide asalin sunansa Mubbashir Musa Adam d'an garin kano suna zaune a janbulo mubash shine sunan da Aymanah ke kiransa da shi yanason ta soasai kasan cewarta natsatsiya kamila gata kekkyawa shima mubash kekkyawaneajin farko su goma iayayensu suka haifa Kuma shine babba matan babansa 4 inda mamansa itace babba yaran gidansu su 26 mubash yayi karatun boko da islama inda yake aiki a Central Bank na kano!

Wannan kennan

Pls share .......
[6/17, 8:30 PM] .: *_ยฎeal pure moment of life writers_*


๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ญ *AUREN WAHALA KO SAKI?!*๐Ÿ“๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿผโ€โ™€


( *_Story base on fictional writing๐Ÿ“_*)

*MALLAKAR AYSHKHAIR ๐Ÿ’—*

WRITTEN BY AYSHKHAIR ๐Ÿ’—

_*page 7_9*

Ayman ne da Hanan tareda yaran salima su ukun fahim farha da auta Fatima Ayman shekaranta 11 Hanan Kuma 9 sune qananun gidan yanzun hannunsu riqe da ledar ice cream Aiko Aymanah na hangosu tasoma masu murmushi tace:

"Namesake zoka ban ice cream na Sha kaji! Na Ida zancen ina shagwaba fuska kallona yayi yace:

"Kice Hanan ta baki toh nawa Yana cikin ledar ta"

Kallon Hanan nayi ina fuki fuki da ido sannan nace Mata:

" Hananuwalle zoki ba matar mubash Tasha ice cream"

Marwa naji tana fad'in:

" Ba maman mu da Marmy sun hanaki Shan abin sanyi ba?!common Hanan kubacemun anan kafun na jibgeku"

Suluf suluf suka bi ta bayanta suka wuce Dan yaran gidan na shakkar Marwa balla Mata harara nayi sannan nace:

"Wallahi Allah kaimu bikinki wlh Zaki sani dama gaki muguwa ga mijin da Zaki aura mugu Kai wanga aure zamusha kallo"

Ballo mun harara tayi sannan tace:

" Aini wlh banso yapendo Azma tayafe auran ki da Yayah haydar ai wlh da kashinki ya bushe wannan banziyar shagwab'ar Taki da son jikin bala'i da duk sai yayi maganinku sai kin Zama miskilan cikin gida na qarfi da yaji tunda ke miskilancin naki awaje kikeyi banda cikin gida"

Ballo Mata harara nayi nace:

" Bakin mutum yasha kwata Mai wari tuftuf malaikan ameen ya toshe kunnensa ,in Sha Allah yaaah Hydar ke zai aura ya jibga Yar banza wollahi inci dariya,kintuna sanda mukaje Abuja bikin yaaah Fahad da Imtinan?Yaah Aliyu ya kulleni Dani dake a d'aki yamana duka ya kullemu a bayi ya hanamu zuwa dinner?tun a sannan na tsqneshi wlh dinner babban Yaya bamuje ba๐Ÿ˜shiko gashinan ya kasa auren mutum sai shegen kyau Amman babu farijinin Mata yooo yaushema zaiyi farinjinin mutum kullum fuska a tamke kaman mala'eekan mutuwa Gashi duk qannensa sunyi aure harni zanyi na barsa yaji kuny'a ๐Ÿ˜‚Marwa na tausayamaki"

Marwa taja tsaki tace kede kika sani wollah son Mubash zaikaiki yabaro ki ai kallonta nayi nace inaruwanki nikam yaaah Aliyu zaikai shekara nawa?

Na yafito zancen dankawai banson tasako mubash a gaba Dan dama tun farko Marwa batason mubash Sam Amman gudun Kar naji wani iri yasa Bata nunamun.


"Bansaniba jeki tambayesa Mana Yar rainin sense taja tsaki had'i da miqewa tawuce d'aki Niko sai dariya nake Mata Kiran mubash ne ya shugo wayata inda na dauka had'i da sallama:

"Amaryar Mubbashir sannu da yamma"

Murmushi nayi dan Inason Jin Yana kirana da sunan ,

" Naam angon Aymana kawuni lfy"

"Sumul amaryan mubash yaushe zanzo Naga wannan kekkyawan fuskan naki?

"Randa kakeso Niko na gaya hakan ne cikin sigar wasa Dan su Marmy sunce kada yakuma zuwa said biki saura sati d'aya komai yasa ohon masu wayama basa Bari munayi na wucin gadi 10 nayi ake amsan wayata akashe sai da safe abun nayi kuka nayi magiya Amman anqi abani danosoma chat da Mubin a wayan Marwa Marmy na ganewa tashiga kwacemana duka mu biyun!

"Amman zakima su Marmy wayo kice Zaki unguwa saikizo mu had'u tunda sun hanemu ganin Juna"

Murmushi nayi sannan nace:

" Aa kaga ko islamiyan da muke zuwa inmunzo gida hutu andaina Bari na inazuwa babufa inda nake zuwa kullum ina cikin gida!

Kaman wasa naji mubash ya fashe dakuka Yana fad'in:

"Haba my one yazakimun haka tun ranar daaka sa bikinmu baabari nasake ganinkiba muryanki banma kai awa biyu ake katsemu chat ba sosai ba Wai yakikeso nayine?kodan Kinga kekadai nakeso wlh sabida ke na shugo gombe yau nidai wlh duk yadda zakiyi kiyi kizo mu had'u inba hakaba sabuwar budurwa zanyi wacce zanruqa ganinta kullum kullum.


Dum dum gabana ya fad'i Dan Sarai mubash yasan weak point Dina Alan kishi shuyasa yace haka da sauri nace:

"No angon Aymana zanzo zan nema mafita"

Jinayi yace ok had'i da kashe wayan kit Niko nabi wayan sororo da kallo tabbas nasan mubash yayi fushi Dani Aiko dole nasama mafita dole yau dinnan ko gbe nasamu nafice naje na gansa..................


Pls share
[6/17, 8:30 PM] .: *_ยฎeal pure moment of life writers_*


๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ญ *AUREN WAHALA KO SAKI?!*๐Ÿ“๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿผโ€โ™€


( *_Story base on fictional writing๐Ÿ“_*)

*MALLAKAR AYSHKHAIR ๐Ÿ’—*

WRITTEN BY AYSHKHAIR ๐Ÿ’—

_page 10_12_

Jim nayi ina tunanin yadda zanyi da wannan al'amarin a hankali wata dubara ta fad'omun sum sum na turama mubash text nace zanzo arnd 5 ya turamun adrs Aiko inturawa ko 2mns baiyiba ya turamun adrs din gani nayi na Kuma gani a hotel yake dum gabana ya fad'i kallon adrs din na ruqa yi chan naduba a gogo qarfe 4 d'akin marmy na shiga na sameta tana lissafin kayan kitchen din dazaa mun order :

"Auta lfy?

" Umm Marmy pls kaina ke ciwoo inaso nace na kwanta a d'aki dan Allah Kar a tasheni sai bayan magrib dan Kinga ina hutun salla"

" Kallona Marmy tayi sannan tace ba kyau bacci bayan la'asar Amman tunda kanki ke ciwo to jekiyi sai ki kulle d'akin"

" Tohm kawai nace nafito daidai Nan su marwa suka fito suka wuce islamiya ni Kuma na d'au nikab na bi ta baya nayi ficewata bayan na kulle d'akin danace zan kwanta adedeta na tsaida na shiga nacemai 'DAVEEN HOTEL'

Nan yakaini na sauko na bashi kud'i gabana na faduwa na shiga hotel din nunawa receptionist din adrs din d'akin nayi tanunamun na wuce na shiga gabana sai mugun fad'uwa yake nafi qarfin 30ms a gurin sannan nayi shahada nayi knocking yace yes abude yake tura qofan nayi nashiga turus naganshi zaune dagashi sai boxers hannunsa riqe da tap ganina yasashi miqewa Yana mun murmushin da ke tafiya da imanina qaraso mana a hankali na qaraso shikuma ya qaraso kusa da qofan ya kulle da key dum gabana yasake bugawa Nan nashiga karanata innalillahi wainnailaihirajiun azuciyata jin hannunsa nayi ya curemun liqab yace wow baby kinqara kyau murmushi nayi kawai hannuna yariqe Wanda yau shene karin farko wani kalan yiiiiir naji ajikina kan gadon yazaunar Dani yaje ya ibomun juice kadan na kurba hannunsa nagani kan hijab Dina Yana qoqarin ciremun nace:

"Angon Aymana tafiya zanyi fa tunda ai munga Juna"

Bata Rai yayi baicemu. Komaibq ya ciremun hijab din Niko nakasa Mai musu dan tsoron mubash nake wanisaieen kaman raina turus idanunsa suka sauka kan boobs d'ina dasuke a cike Wanda ko bra bansaba Gashi doguwan rigane Yar shimishimi NASA kasancewan zafi akeyi wani kalan had'iyan yawu naji yayi sannan yace:

*"Amaryar mubash su mamy na kulama mubash da matar sa ma Sha Allah "

Ya Ida maganan Yana lasa lebe murmushi kurum nayi sannan nace:

" Angon Aymana Dan Allah kabari na tafi wlh baa San nafito ba........ Ban qarasa magana taba naji bakin mubash cikin nawa wani kalan firgita had'i da rawan jikine ya saukan mun a lokaci d'aya mubash tsosan bakina yakeyi babu qaqqautawa inda duk ya saukarmun da kasala a jiki saida yayi ma ishi sannan ya cire bakinsa Yana kallona:

"U are my wife karkiji tsoro mubash mijinkine Aymanah matar mubash ne"

Nidai kasa cemai komai nayi ji nayi ya soma sakala hannunsa cikin rigata kafun nayi aune har mubash ya chafke dukiyan fulanina Yana Mai wani kalan tafiyan susa da hannunsa had'ida goge fuskansa a saman qirjina innalillahi wainnailaihirajiun Mai najanyo wa kaina kuka na fashe dashi danaga mubash na qoqarin rabani da kayan jikina Gashi nakasa tabuka koami banyi aune ba naji bakin mubash asaman mamah na yasoma Mai wani kalan tsotsa rintse idanuna nayi Dan wani kalan Abu ke fusgata daga sama na har qasata yau ni ce kwance da namiji Wanda ban aura ba wata zuciyata tace ai mijinkine shi fa Zaki aura ko bayau ba sai yasan komai naki a hankali naji jikina wayam Babu Kaya ajikina gashin kaina duk mubash yayi Baja Baja dashi a kan gado sai sinsina yake Yana kaima mamah na wani wanwan tsotsa Niko azaba taqaici duk sun hanani tabuqa komai inba kuka ba ji nayi zai sadu Dani da qarfi na furtamai mubaaaaaash banida tsarki chak ya tsaya Yana want kalan Nishi Yana innalillahi mtswwwww ya ruqa tsaki a hankali Naga mubash ya dau๐ŸŒWai in tsotsa Niko runtse ido nayi Ina kaico da halin mubash da kuma biyemai danayi Dan kurum banson bacin ransa aibanyui aune ba naji ya tusamun ba shiri nasoma kiciniyan fiddo abun a bakina Amman mubash yaqi a Haka yasani Saida na tsotse tas yaji yasama relief din da yakamata yasamu in daace yasadu Dani sannan ya mirgino ya rungumeni ya cutana bakinsa a saman mamana sai da aka Kira sallan magrib sannan mubash ya kyaleni ya miqe yashiga bayi Niko kan gadon nabi da kallo yadda mubash ya yamutsa gadon wani kalan zugi saman mamah na keyi tsaki na ruqa jerawa ina danasanin zuwana Ashe Daman gudun faruwan hakane yanasa su Marmy dakatar dashi zuwa gidanmu just nayi yace :

"Amaryan mubash jeki dauraya jikinki ba musu na miqe sumsum naje na d'auraya jikina na fito zansa kayana Dan bala'i sai Wai shi zai samun hakanan na barsa ya samun nanma Saida yayi wasa da mamah na Wanda Dan azabama harsunyi jaaaa samun hijab Dina yayi da liqab muka fito muka shiga mota Babu Wanda Yama wani magana harmuka Isa layin gidanmu ta bayan layi yavi da ni yayi parking sannan ya kalleni ya kirawo sunana:

"Aymanah"

Naam " kurum nace d'ago ki kallenimana fushi kike da mijinki karki manta nifa mijinkine auranmu sora sati 4 Kuma ni maisonki ne kinfiso inje inyi harka da wasu matan akan nayi dake ?

Da sauri da gyad'a Kai alaman aa murmushi yayi sannan yace yauwa to ki kalleni kallonsa nayi ya sakanmun murmushi had'i da cire liqab Dina yashiga kissing Dina sai da yayi Mai isansa sannan ya kyaleni na fito natafi ahikuma ya juya cike da son Aymanah fall ransa.

A hankali nabi tabaya na shiga Dan nasan yanzun kowa na salla dan Haka na shiga Aiko ba kowa nabude d'akin nashiga na mayar a hankali na rufe na fad'a kam gado ruuf Nan abinda yafaru yadawomun sabo a ido naruqa juyi akan gado nikad'ai.



Share....
[6/17, 8:30 PM] .: *_ยฎeal pure moment of life writers_*


๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ญ *AUREN WAHALA KO SAKI?!*๐Ÿ“๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿผโ€โ™€


( *_Story base on fictional writing๐Ÿ“_*)

*MALLAKAR AYSHKHAIR ๐Ÿ’—*

WRITTEN BY AYSHKHAIR ๐Ÿ’—

Page 13_14


Na yi Allah wadai dakaina sau ba adadi sai istigfari nake akan Allah ya , ya femin wayata nadauka na kasheta gaba d'aya sannan na kwanta Amman tunani fal raina.wasa wasa yau bikina saura sati 1 da kwana 3 sam sai naji nikam natsanima auran dan daace ranar am pure da shikenan mubash zai rabani da budurcina a hotel in anyi auran yajini wasai tsaki naja Ina kaico da halina.

"Aymanah, Aymanah " tab'ani tayi nayi firgigit na miqe har Ina miqewa tsaye Marmy ce tsaye Akaina tana qaremun kallo a hankali ta zaunar Dani sannan tace:

"Aymanah amarya shin maike damun matar Mubbashir kwana biyu ne duk kin rame kintasa tunani a gaba uhmm gayamun inji! Mana auta ta!

Kallan mamary kawai nayi batareda nasan sadda hawaye suka soma sauka a quncina ba tabbas inna gayama mamy nasan saitamun tsinannen duka barin maman mu Kam baa magana zazuyi tir da halina, Wanda nasan inda gayamasu akayi tsaf zasu qaryata dansun san tarbiyar da sukamun vazai tashi a banzaba ! Ji nayi Marmy ta Kuma cewa:

"Aymanah magana nake fa ko kinfiso nakira maman Yara tazo ko qilan ita kigaya Mata"

Da sauri na girgiza Kai sannan nace:

" Marmy wlh Sam yanzun ban san maisa nakeji mubash na fitan mun a rai Sam bana son auren Nan ji nake kaman naje na cema Daddy nidai a fasa auran!

Tsuri Marmy tamun tana saurarena chan ta nisa tace:

"Aymanah maisa kikace Haka? Bacin kinason Mubbashir shima mubash ya

Please Login or Register in order to submit comment