Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nashi anan saudiya.


Ranar dazasutafi sunji badadi especially YUSRAH.



*********
Rayuwa tanesa yusrah anfara Zama yanmata yanzu ana jss 1 a IQRA model school


Makarantar both Islamic and boko new danhaka basa tashi dawuri wani lokacin Sai shida saura na yamma take tashi.


Yanzu Abdul ana ss3 ankusa karabawar ssce


Yusrah anzama yanmata duk inda zataje da nikab makale a fuskarta


Yusrah farace tas doguwa Amma ba wanda yazarce misaliba Bata da kiba sosai tana da shape Mai kyau tanada tsayin gashi irin na fulanin asali ga hanci kamar itata dasa makabta



Atakaicedai yusra kyakykyawace


Sabeer Yana da haske Shiba fariva shi ba bakiba dogone yanada kirar jaruman maza bugu dakari yanada ilimi both Islamic and boko


Haka khaleel da abdul kamanninau daya da jabeer saidai Abdul farine yabiyo hasken mahaiysu shikama khaleel yadakko hasken babanshi Dan Haka suke Kama da sabeer sosai


Khaleel da yusrah Suma suna matukar Kama saidai idan kakalelesu dakyau zaka gane akwai babanci atsakinsu hasken ne kawai yake rudarsu.


Mai martaba ne zaune gaban mahaifin shi Abdul azeez


Gyaran murya mai.martaba yayi yace Yusuf

Karo nafarko kenan da Mai martaba yasoma Kiran yaronshi da asalin sunanshi


Sarki Yusuf yadago yakalli Mai martaba yace abban



Mai martaba yace inason muyi wata magana dakai


Sarki yace to abban


Former Mai martaba yace




Next page pls



More comment more typing



Share to everyone one



ummykhaleeel@gmail.com


Luv u all
[6/27, 9:51 PM] UMMY KHALEEL: BISMILLAH HIRRAHMANIR RAHIM
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·
πŸ”·

GEEMBIYA YUSRAH (PRENCESS YUSRAH)

WRITTEN BY UMMY KHALEEL

8

β˜€ FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATION β˜€

β˜€ FCWAβ˜€

β˜€ Home of qualities and trusted writers of the nationβ˜€

I dedicated this page to all members of GEEMBIYA YUSRAH
Fans love you so much
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·

Former Mai martaba yace Yusuf ina son kakara say Ido sosai awannan masarautar domin akwai wani Abu dake wakana Wanda Sai muntsaya da addu.a sosai akai


Inason kakula ka fahimci halayyan dogarawa ka ka karanci kowannen su


Saidai hakan bazai yuwuba harsai kanuna baka dawayo agaresu savuda Haka katashi tssye maza banson abunda zaishafi wannan masarautar


Yusuf tunda mahaifin shi yafara magana kanshi akasa saidai ya idar


Yadago yakalleshi cikin girmamawa yace Abban insha Allah zanyi yadda kace Amma katayani da addu.a da bincike


Former Mai martaba yace zakayi nasara arayuwarka.insha Allah



Koda Yusuf yaje yamemi guri yazauna yasoma tunano zancen mahaifin shi


Lallai ne yatashi tsaye cikin ranshi yace Allah kaimin jagora.

********


Yusrah ce tatada daru itafa yau agudan ita zatayi girki mummy tace haba kekuwa yusrah muci girkin ki ko muci kazanta


Yusrah tafashe da kuka Ni mummy na iya girki kece kawai bakison bani nayi


Daddy ne yafito rike da hula da side back Mai dauke da lap zaitafi office


Yace to yau meyasami shalelen tawa me akayi Mata yusrah ta zumburo kananan bakinta tace daddy nace ma mummy zanyi girki tahana Wai jagwal gwalo zanyi kumafa wallahi daddy na iya


Daddy yayi murmushi yace gaskiya yakamata afara barin Yar lelena tana girki dakanta yanzufa jss 1 za atafi


Yusra taji dadi tace aidama duk gidan Nan nasan bamaisona Sai daddy mummy tace naji jekiyi abinci saidai fa daga ke Sai daddy ki zakuci danmu baza muci jagwal ba


Yusrah tace Daddy na ince zakaciko


Daddy yadaga Mata Kai alamar eh da murnarta tanufi kitchen


Mummy tace yusrah daru ko a ina ta kwaso irin wannan fitinar oho Dan day babanta har maman ta basuda rikici Haka


Daddy yace itama ai Bata da rikicin rashin fahimtar yusrah ne dabakiyi ba


Mummy tace Daman nasan bazaka goyi bayanaba


Daddy yace oya rakani Mana mummy takarbi jakar suka jera har inda jerin motocin gidan suke ta pointing wani farar mota tace you deserve this kaga to match kenan yayi murshi yace you are always funny girl ya lakaci hancinta yusrah tace lah mummy kema kinzama yarinya


Mummy tayi murmushi tasan nangaba zata fahimta and she can imagine that


Bayan tafiyan daddy mummy suka koma cikin gidan tare



Yusrah tace zomuje mummy na kidinga ganin yadda zanyi


Saidai Dan Allah mummy karkimin correction kodaya harsai nagama


Mummy tace muje ai yau nahadu da naci suka kwashe da dariya

Kitchen suka nufa


Yusrah tabude fridge ta dakko Naman rago Wanda anriga an datsa su Tamika ma mummy tace wanke min mummy tace tonikuma za asa wanke nama


Yusrah tace tonima aihaka kikemin idan muna aiki Kinga kenan kingama koyar Dani yanzu zan yi jarabawa



Mummy tace to Bari nawanke yauzamuci abincin GEEMBIYA YUSRAH


Mummy tana wanke nama yusrah takunna gas Mai biyu inda tasuba ruwa a tukinya tadaura a akan gas Mai fadin sannan takarbi Naman da mummy tawanke Mata tazuba a tukunya ta dakko Maggi know da curry thym and powder beef Maggi tazuba tadakko albasa tayanka kanana akan naman tadaura akan gas


Mummy Kam binta kawai take da kallo yarinyar tana aiki a nutse


Bayan tadaura ta dakko tumatur da akasa a freezer shima yayi kankara hade da su tarugu da tattasai dama already anriga angyra anzubasu a fridge saidai adebo ayi amfani dasu

Yusra tadakko tasoma dakawa a turmi mummy tace au bazaki Bari ya huce kiyi blending ba


Yusrah tace banace no correction ba harsai nagama ba


Mummy tace nayi shiru aikuwa yusrah ta daka tumatur da tattasai da tarugu sukayi laushi kamar Wanda aka markada a blender


Mummy tana ganin ikon Allah Ashe yusrah tana fahimtar duk abinda takeyi


Tanagama jajjagawa tadaura tukunya a wuta tazuba man power oil batabari yasoyu sosaiba tazuba kayan jajjagenta


Yusrah tace mummy yawan soya kayan Miya yakan tafi da qualities din abinci shiyasa zakiga nawa is different


Mummy tace ainaga alama tayi murmushi


Ruwan datasa yatafasa tadebo shinkafa tazuba sannan tadauko namanta data tafasa tajuye acikin tomatoes dinta data jajjaga


Takara juyowa tace mummy idanfa aka soya nama anragemishi vitamin din dake jikinshi so gara kici dafaffe yafi amfani


Mummy tace hmmm yusrah kinayi kina bayani kamar masuyin akwashi da rufi



Yusrah tace mummy kesai cigaba daganin yadda zanyi


Aikuwa kamar wasa yusrah takammala komi gida yadauki kamshi saikace wata babbar macece take girki



Mummy tayi hamdala tace to aini yusrah kinhutar Dani dama kin it's girki Haka yusrah tace tab mummy bakima yadda Dani ba kenan


Mummy tace aiyanzukam nayadda


Yusrah tadebo farar shinkafa da yiji green curry tazuba stew akai tace Fara test kafin nayi vegetables salad da juice mummy tace to


Aikuwa mummy tanasawa abaki tabbas kokushe babu yusrah ta iya girki


Saida tahada lafiyayyar vegetables salad da orange and pineapple juice dayaji flavors sannan tahada komi saidai fa tagaji sosai dankomi atsaye tayi shi


Tahada komi a dining tadauki wayan mummy takira daddy Kira daya yadauka


Daddy yace dear ya akayi yusrah tace lah daddy nice fa


Batajira yayi maganaba tace Dan Allah daddy kadawo gida kaci abinci wallahi abincin yayi Dadi please karkace bazakazoba



Daddy yace wooo yusrah daru yanzu zandawo dama nagama komi natashi kinsan yaudama laraba vana dadewa a office Kinga Abdul ma zanbiya school nadakkoshi yusra tace yawwa proud of our house leader


Ba afi minti ashirinba saigashi sundawo da Abdul



Kan dinning suka nufa daddy Bai gasgata yusrah ce tayi girkiba Dan yadda yaga antsara wurin wane karamin yaro


Mummy tace bisimillah yusrah serve us


Yusra tazuba makowa nashi suka hauci


Abdul yace nikam Wai yusrah anatarawan Kai meyafarune


Saida yakammala cin abincin sannan mummy tace yaukaci girkin yusrah


Abdul yace Kai haba mummy tace dake inawasa dakai ko



Abdul yatashi Wai zaije yayi amai


Mummy tace aikin banza kariga kaci dai yusra tace mummy yaji dadin abincin nefa shiyasa



Daddy yace gsky baby na kin iya girki


Yusrah tace airanda Yaya zaidawo nizanyi komai ko mummy


Mummy tace sosaima kuwa.

***********

Yusrah ansoma karatu a secondary school IQRA model academy danhaka tamaida hankalinta sosai fanni Islam dan cikar burinta tasau alwashin saita karanci Islamic law abinda kawai take burin Zama kenan arayuwarta.



Rayuwa tacigaba da tafiya yanzu yusra anfara Zama yanmata alamomi sun nuna Dan Haka kullum cikin manyan hijab da nikab



Gashi tayi say a makarantar su ba ahana sa nikab Koda kuwa acikin ajine

Dan haka kodayaushe fuska makale da nikab


Yan ajinkuwa har gulmanta akeyi Wai ustaziya itabata damuba danhaka Bata da wata qawa Sai Aisha itamadin dai halinsu ne yazamo daya


Aisha diyar want attajiri ne Wanda yakama kasa ansanshi Nan Nigeria da waje alhaji kabeer nera da hajiya Fatima akawu sune mahaifan Aisha


Dukda dukiyar dasuke dashi baihanasu ba yaransu tarbiyaba naseer shine babba Sai Wanda yagama secondary yanzu zasuyi sa Anni da Yaya Abdul Rashid Sai muhd maibinshi Sai Aisha autarsu

*********


Duk inda kaga Aisha zakaga yusrah Dan Haka Aisha ma tadakko dabi.ar saka nikab duk inda kagansu saikaji anacewa yanbiyu domin farar fatar tasu daya ne tsayinsu days saidai Aisha tadanfi yusra kauri kadan bada wani yawaba

Yusrah ta amince da Aisha Adan zaman takewae su na wannan term din domin taga komai nasu the same ne.


Takai yanzu tsakanin iyayen Aisha Dana yusrah suna zumunci sosai Dan yusrah tamatsama daddy da mummy saidai suje gidan su Aisha

Dahaka kuwa suka kulla zumunci Haka Abdul Rashid da naseer Suma sunzama abokai



Yanzu Abdul anashirin tafiya jami.a inda yakeson karantar computer engineering a jami.ar dake Delhi India



Sati biyu yarage yatafi sabeer yaduro Nigeria


Zuwan bazata yayi musu Dan baisanar dakowaba



Sallama kawai sukaji yusrah tace waye kashigo yanajin muryar yasan na kanwarshi ce yusra


Yashigo da sallama yusrah tawangale Baki takasa magana tajuya dagudu Dan Kiran mummy


Aikuwa tare suka fito mummy tace kaga manyan bako shine ka surprised namuko


Yusrah tace Yaya sabeer sannu danaiki Aiko ba abinda zamu baka agidan Nan tunda baka sanar Mana zuwankaba



Sabeer Sai alqokacin yanemi guri yazauna gabaki daya hankalinshi nakan yusrah yarinyar tacanza once tazama yanmata


Sabeer yace lallai kanwata bakiyi murna dazuwana ba


Yusrah tace nayi sosai yayana yanzu mekakeso kaci naje nayi maka sharp sharp sabeer yace koma miye tace to inazuwa



Aikuwa ko minti talatin Bata karaba takawo mishi doya da sous dayaji kwai da nama Sai kamshi



Aikuwa dama ahanu yake Dan Haka yaci sosai Saida yakammala yace mummy ina daddy da abdul



Mummy tace ai ciki yadauka saiyanzu Katina dasu


Sabeer yayi murmushi ya kalli yusrah yace ke in abdul



Yusrah tace bayanan yafita



Dakinshi yanufa yasamu komi tas dama kullum yusrah saita shiga tashare



Saida magriba daddy da Abdul suka dawo



Daddy Yana ganin sabeer yace tofa Kai zuwan bazata kaimana


Sabeer yace dady sannu da zuwa ya office


Daddy yace alhamdulillah Abdul yagaishe da sabeer


Sabeer yace tofa lallai bros anyi hankali first in history sukayi dariya daddy yace oya Abdul sabeer mutafi masallaci



Mummy da yusra sukayi nasu acikin gida



Bayan sallan isha.i suka dawo


A dinning suka hadu donyin dinner tuwon dawane miyar kuka mummy tayi musu daddy ne kawai yayi marhabin da tuwon Amma sairan yarankam basuciba danbasu taba ciba



Yusrah tace dama nafada bros bazasuciba Nima bazanciba barinje nadafo Mana Indomie


Aikuwa batare da Bata lokaciba tadafo musu lafiyayyen Indomie a plate daya tajuye. Takawo sukaci abinsu




Daddy yace yaran zamani bakusan amfanin abincin gargajiya ba shiyasa


Allah sarki saina tuna da besty na khady intaci tuwo to da dalili. LoL

*********
Tabbas rayuwar fulani firdausi yafara Zama abin tausayi Dan gatanan ne kawai dukta lalace anrasa meke damunta


Anyi yawon asibiti Amma ko ina akaje Sai ace lafiyarta kalau Amma kana ganinta kasan batacikin hayyacinta



Hankalin sarki Yusuf yatashi Dan ganin irin lalacewar da matarshi keyi



Fulani maimuna itace Mai kula da firdausi Dan tunda tafara ciwon tadawo gurinta akan zatayi jinyarta


Umman Yusuf dafarko Bata yadda ba Amma maimartaba yace tabarmata komi ahanunta ai Yar uwarta ce


Kullum magani akeyi Amma Abu yaki gaba yaki baya


Itakuwa fulani maimuna wannan karon Farin cikine kefamar dabibayarta Dan tasami Daman aiwatar da abinda takeson aiwatarwa shiyasa akarasa gane kanshi ciwon.nata domin tana amfani da maganin da akaba ma fulani firdausi tana zuba nata nacutarwar.


Wasa gaske ciwo yadoshi watanni gaba daya fulani firdausi tafita ahayyacin takwata kwata komai Sai anyi Mata hatta fitsari da Kashi anan takeyi


Dashike ance mugunta fitsari dako maimuna dataga fulani firdausi tazama yadda take bukata saita Soma kananan magan ganu itafa tagaji anemo wacce zata kula da ita



Umman Yusuf tace kinmayi kokari baramuwa zankula da ita


Hmmm rayuwa kenan maimuna kincinma burinki



Yusrah Kam batasan meke tafiyaba agidan nasu saidai kawai takan yawaita mafarkin ummanta sannan yanzu k.takara zagewa da Ibada sosai


Danyanzu hankali yasoma zuwa dukda damacan bawani hayaniya tacikaba


********


Tofa komai yayi farko zaiyi karshe sabeer ankammala karatu yadawo gida anan zaiyi bautar kasa sannan yakoma yayiyo Masters nashi


Inda yusrah yanzu ana jss3 khaleel ana ss3 Sai Abdul Rashid da ake 300 level a jami.a dake Delhi



Khaleel kullum cikin addu.ar Allah yaba ummanshi lafiya yakeyi



Dan Abba yaki amincewa asanar da sadeeya da yusrah saidai daddy yasani danhaka yakanje yaduba ta batare da sunsaniba



Dan ko sadeeya tayiwaya gida tace tanason zuwa Mai martaba yakan hanata yace tayi zamanta tarasa meye dalili


Tokoma miye.zamuji dalilin Nan gana



More comment more typing


Luv u all


Share to everyone one


ummykhaleeel@gmail.com
[6/28, 9:53 PM] UMMY KHALEEL: BISMILLAH HIRRAHMANIR RAHIM
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·
πŸ”·
GEEMBIYA YUSRAH
(PRENCESS YUSRAH)


WRITTEN BY UMMY KHALEEL

9-----10

β˜€ FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONβ˜€

β˜€ FCWAβ˜€


Home of qualities and trusted writers of the nation

I DEDICATED THIS PAGE TO U maman ibtisan ina matukar alfahari da comment naki nagode Allah yabar zumunci ameen

πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·


Akwana atashi yusrah anfara Zama Yan Mata shakuwar su day kawar ta Aisha saidada karuwa yakeyi


Buhari kwance akan kujerar dake cikin dakin

Fulani maimuna tace waikai buhari haryanzu kaima lakasa nema Mana wani mafita


Lokacifa Kara tafiya yakeyi


Buhari yadago jajayen idanunshi yace karki damu ranki shidade akwai wani kasurgumin boka danakeson nakai waziri gurinshi Dan gaskiya gurin bana zuwan matabane asalima gurin mazane sukafi zuwa Amma sainan gaba zankaiki


Fulani tace nifa nagaji nagaji wallahi nagaji


Waiyaushe mulki zaidawo hanun mahaifi nane eye shekara da shekaru muna fama da Abu daya


Buhari yace kidada hakuri komi lokaci ne komai yakusa zuwa karshe

Ahaka yata lallaba fulani maimuna harta hakura.

***********

Fulani firdausi ce zaune akan sallaya ta idar da sallan walha tana lazimi kasancewar yau asabar babu boko Sai islamiyya karfe hudu



Mummy da daddy da Yaya sabeer suna zaune falo


Daddy yace waini ina yusrah ne


Mummy tace tana ciki tana sallah Amma yaci yanzu ta idar daddy yace Allah sarki yusra akwai ibada Allah dai yasa tadaure ahaka mummy tace ameen


Sallaman ta sukaji duk hankalinta yajuyo gareta


Suka amsa Mata sallaman

Yanayin da suka ganta yamatukar daga Musu hankali Dan Haka dady yakirata da hanu alamar tazo


Takarasa gurinshi ta durkusa harkasa idonta na zubar da hawaye


Daddy yace what's wrong yusrah meke damunki


Yusrah tana sharar kwalla tace daddy inason ganin umma na kwanan Nan banjin Dadi kullum acikin tunaninta nake Kuma nakan yawaita muggan mafarki game da ita


Daddy yaji tausayin yusrah yakamashi Dan Haka yace kiyi hakuri Insha Allah umman ki tana lafiya zakije kiganta da yaddar Allah aidazaran kingama secondary a can zakije kizauna kafin admission yafito ko yusrah


Yusrah tagyada Kai alamar to


**********


Tofa jikidai saidai ace da sauki ammafa Sai abinda yakaru kullum acikin addu.a suke da neman magani Amma Abu saikara karuwa yakeyi


Takai da yanzuma fulani firdausi Bata iya magana komai saidai da Ido


Gashi Kuma kurajene cif halshenta da makogoronta Bata iyaci da Sha


Saidai Mai martaba yakanyi kokarin samata zuka abaki Mai magani


Haka umman Mai martaba Tara yadda zatayi Dan ita yanzu yasare da lamarin ciwon firdausi kullum acikin zubda hawaye take tausayin firdausi takeji


Bugu da Kari iyayen firdausi sungujeta dukda batasan inda mahaifiyar ta takeba sabida dama basa tare da mahaifin ta.

*********

Fulani firdausi ce gaban Mai martaba yana tafaman tofa Mata addu.oi Ido kawai takira mishi dukta lalace tarame tazama abin tausayi Bata iyacewa komi


Yau lahadi yakasance Mai martaba Yana gabatar da wa azi a masallacin unguwarsu



Maimuna tashigo dakin firdausi dauke da abinci Wanda yaji magani Wanda dazaran taci zaiyi wuya takara awa daya zata mutu



Aikuwa umman Mai martaba tashigo dakin itama rike da Zuma Wanda akeba firdausi


Maimuna harda gaisuwar munafurci umma ta amsa bayabo ba fallasa


Umma tace lafiya maimuna tace lafiya umma abinci nakawo ma mara lafiya


Umma tace aibatacin komi danhaka alq amfana



Maimuna tace umma zataci wannan gwada bata


Umma takarba tace to Allah yasadai taci


Tamatsa dab da ita tayi bisimillah tatofa addu.a acikin abincin


Itakuwa maimuna batasan meke faruwaba Dan azatonta yau kwanan firdausi yakare aduniya



Aikuwa abun mamaki saigashi fulani firdausi tabude Baki umma tana Bata abincin Saida tayi cokali goma kafin Taki bude Baki



Umma Tasha mamaki tace ikon Allah ai tuni takira sarki Yusuf da Mai martaba


Lokaci guda suka iso tasanar musu abinda kefaruwa


Mai martaba yayi murmushi kawai Dan yasan akwai makarkashiya awannan abincin


Danhaka yatambayeta tayi addu.a kafin tabata abincin


Umma tace ai addu.ar karya sihiri nayi Mata natofa daga abincin har ruwan Dan banyadda da wannan matarba



Mai martaba yace bakyau zargi kawai mucigaba da addu.a komai zaiyi daidai.


Itakanta firdausi Saida tadanji daidai saidai bazata iya maganaba


Maimuna tana zaman jiran sakon mutuwar firdausi Amma taji Shiri harkafi awa daya hankalinta yatashi tace wannan wane irin abune haka Mata kamar Mai ran karfe


Boka yace guban dayabani ko awa daya bazata karaba zata margaya Amma haryanzu shiru mehakan kenufi.


Wata zuciyar tace Kila ma tamutu kintsaya anan kinatafaman bibinin ki



Haka kawai tatashi tanufi sashen firdausi aikuwa inda tabarta Haka taganta


Takalleta takwashe da dariyar mugunta tanunata da yatsa tace kokimutu ko karki mutu ko ahaka nabarki bazaki moruba banza


Sainayi ajalin ku gaba dayanku


Firdausi kamar tayi kuka Amma bahali Dan yanzu mutum mutumi take Bata iya komi saidai tanajin duk abinda za ace.

********


Ahaka ciwon firdausi yadoshi shekara biyu kenan anshiga na uku kullum jiya iyau babu sauki Wai ciwon arna



Dan maimuna Yanzu tasoma hakura dabin bokaye neman hanyarta kawai takeyi Dan ganin takawar da Mai martaba da danshi Dan mahaifinta yadale mulki tofa




Akwana atashi jariri ango yusrah ankammala secondary school inda Abdul Rashid ya Zama cikakken computer engineering shikuwa sabeer yanzu yazama babban malamin addini Dan yanzu ma Shirin tatiya prof yakeyi saidai Kuma akwai wani matsalar da yadakatar dashi khaleel kuwa yanzu ana Jami.a inda yake karanta medicine and surgery a texila American University


Tofa saidai muce Allah yataimaka


Sarki Yusuf zaune yake cikin fadawa shi suna tattaunawa akan rashin lafiyar matarshi sallama sukaji sarkin gida yashigo


Durkusawa yayi harkasa yace yallabai kayi bako


Dama dabi.ar shine dukbakon dayazo neman sarki bayason abata mishi lokaci yafiso azo da bakon direct gareshi


Danhaka yace kashigo dashi


Sarkin gida yaje yataho da bakon


Harkasa ya durkusa yagaishe shi


Wani mutum ne dagajaja dashi fuska duk uban gemu ga uban tuzu tuzun gira yagaishe da Mai martaba


Mai martaba ya amsa tare dacewa malam daga ina


Mutumin yayi gyaran murya yace dafarko dai Ni sunana Fahad nazone neman aiki gidan Nan Dan Allah kataimakeni Ni bakone daga garin nijar bansan inda zannufaba shine nace barin zo gareka Dan naji ance sarkin garin bauchi mutum ne adali Mai kaunar talakawa


Sarki yayi gyaran murya yace Allah sarki malam fahat wani irin aiki zaka iya


Fahat yace koma wanne akabani zanyi Kama daga wanki shara da banruwan fulawa


Buhari dake gefe yace ai ranka shidade fulani maimuna dama tana da bukatar ma aikaci


Sarki yace shikenan saika nuna Mata shi inyayi Mata saitaci gaba dashi


Aikuwa Fahad yayi murna Dan dama fatanshi Allah yasa a amince adaukeshi aikin.


Koda akakira Mai martaba aka sanar mishi da zuwan yusrah Mai martaba yace adakata kawai bayanzuba saikomi yayi settle Dole kuwa aka hakura


*******

Ajami. Ar Thailand anan yusrah tasami admission


Alhamdulillah tayi murna saidai tarasa maiyasa ake hanata zuwa gidan su gashi kullum intakira waya ba ayadda ahadata da umman ta Dan Haka tazargi wani Abu aranta saidai tabar azuciyarta cewan koma miye zata investigate akai



Shirye shiryen tafiyanta yakankama Dan Haka komi datasan zata bukata ta ajiye nagida Nigeria


Aranar da zata tafi sabeer yace my sister I will miss you

Yusrah tace me too bros but zaka dinga kawomin ziyara ko


Saber yace why not expect me every year tace nice my brother ina sauraranka



Mummy da daddy kansu sunsan zasuyi missing din yusra Dan yarinyar akwai shiga Rai


Misalin karfe hudu jirgin yusra yatashi shikenan yusra anzama Yar kasar Thailand.

**********

Bayan shekara daya.da tatiyar yusra umman Mai martaba takwanta ciwo sosai gatanan Rai ahanun Allah.


Dan Haka suka yanke shawarar nemo Mai kula da firdausi da umman sarki Yusuf


Cikin ikon Allah aka samu yarinya matashiya wacce zata dinga kula dasu Kuma adinga biyanta. Dan anki sanar ma sadiya halin da mahaifiyar su take itama sadiya hankalinta kullum Yana gida.


Wani dogon Hutu dasu yusrah sukayi tayanke shawarar dira agidansu domin ganin dalilin dayasa ake hanata zuwa gidansu shekara da shekaru kenan batasa umma da abban ta a idoba


Danhaka Koda sukayi hutun Bata tsaya ko inaba saigarin bauchi


Aikuwa tana isowa gida yadauki murna GEEMBIYA YUSRAH tazo


Aikuwa Mai martaba yanajin ankira sunan yusrah hankalinshi yatashi


Fitowa yayi danganin gaskene ko wasa aikuwa sukayi Ido hudu da yusra

Tofa mekuma zaibiyo baya?

Yaudai karyar boye boye takare


More comment


More typing


Share


ummykhaleeel@gmail.com
[6/28, 11:00 PM] UMMY KHALEEL: BISMILLAH HIRRAHMANIR RAHIM
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·
πŸ”·

GEEMBIYA YUSRAH (PRENCESS YUSRAH)

WRITTEN BY UMMY KHALEEL

11-----12

β˜€ FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATION β˜€

β˜€ FCWAβ˜€


Home of qualities and trusted writers if the nation

This page dedicated to RAHAMA ina matukar alfahari da comment naki nagode sosai Allah yabar kauna ameen.

πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·

Yusrah tafada jikin abban nata tace Abba na kwana da yawa Abba yace alhamdulillah daga ina yaushe kukayi hutu


Yusrah tace Abba long vocation ne shiyasa nace gara nazo Nan nayi hutu ina umma na


Abba yace tana ciki muje nakaiki inda take


Ahankali suke tafiya yaukam karya takare shin idan taga umman ta yazatayi gaskiya ba ayi Mata adalci ba da aka boye Mata sunyi tunanin zata iya samun lafiya Amma ina haryanzu shiru babu ko alamar canji saima abin danyakaru


Bugu da Kari ga ummanshi ma yanzu ajabe tofa


Suna Isa kofar dakin yaja yatsaya


Yusrah tace Abba mushiba Mana nifa am hurry inga umma na


Abba yace bisimillah aikuwa tana shiga taga ummanta ajabe akasa batama ganetaba duk talalace kaman nine kawai yasa tagane ummanta ne


Juyowan da zatayi sukayi Ido hudu da abban nata Yana hawaye


Hargurinshi takarasa tace haba meyasa yaushene hakan tafaru ba asanar daniba Abba


Yusra tafashe da kuka tace menamuku Abba dabu sanarmin cewa umma na ba lafiyaba


Abba yasoma lallashin ta daidai lokacin Mai martaba yashigo

Shima dai yanayin shi Sai godiya kawai


Yusrah tace haba meyasa za ayimin haka meyasa Abba na


Cankuma takece da dariya tace shikenan I don't care zankoma gurin umma maimuna muyi rayuwar mu tunda kudin kuncireni azuri. Arku


Abba ne yadauketa da Mari yace hauka Kika Fara former Mai martaba yace ya Isa Haka maganar gaskiya munboye Mata Dan Haka Dole mubita ahankali


Sallaman Mai kula da umma firdausi sukaji suka amsa Mata except yusrah


Mai martaba suka gaisa da shamseeya Mai kula da umma yusrah Kam kallon banza tabita dashi


Karo nafarko kenan da yusrah tasoma wulakanta nakasa da ita


Abba yayi mamaki matuka shinko makarantar ne ya canza yusrah ga banzan Hali


Yusrah tajuya tafice tace nabarku nakoma gurin umma maimuna Mai lafiya bazan iya jinyaba


Kallonta kawai sukeyi

***********


Koda tanufi gefen maimuna tasameta afalo tana waya da wata kawarta saidai bataji mesukecewa ba Dan Haka tanemi guri tazauna


Ganin yusrah maimuna tayi sallama da kawar ta ta ajiye wayar tace a a babban bakuwa ce damu


Umma maimuna bakin ciki ya lullubeta ganin yadda yadda yusra tazama tubarkalla son kowa kinwanda yarasa


Yusrah tace umma nifa nadawo gurinki kenan da Zama Dan bazan iya Zama dawa incan sauran gawar ba


Maimuna tabata Rai tace kina da hankali uwar Taki kike Kira sauran gawa


Yusra ta yabe Baki alamar ketashafa tace umma nifa yunwa nakeji


Sai alokacin tatuna cewafa lallai maganin da akabata ne yasoma aiki akan yusrah Dan Haka tace ina zuwa barinkawo Miki abinci



Aikuwa ko minti goma batayiba saigata da abinci Mai Rai da lafiya


Yusrah Kam taci takoshi tashiga dakinta toilet tanufa tawatso ruwa takwanta abinta Sai bacci



Sarki Yusuf da Mai martaba hankalinssu yatashi ganin halin da yusrah tacanza tofa


Danhaka suka nufi sashin maimuna suka sameta kwance akan doguwar kuje


Tana ganinsu tatashi tsaye tace barkanku da shigowa


Sarki ya amsa yace ina yusra


Umma maimuna tace tana ciki tazomin dawani zance da banji dadinshi ba danhaka nace tashiga tayi wanka tazo mukoma


Maimartaba yace Yusuf shiga kakirata


Aikuwa Yana shiga yasameta tana bacci danhaka yatasheta


Tana bude Ido taganshi tace oh God please abarni na huta wallahi nagaji matsalar Nigeria kenan iyaye su rakura maka


Abba kallon ta kawai yakeyi cike da bakin ciki yace yusra Allah ya shiryeki tace ameen takoma tayi kwanciyar ta


Yafito jiki asanyaye Mai martaba yace ina yusra din


Sarki Yusuf yace taki zuwa gaskiya abban yusrah

Please Login or Register in order to submit comment