Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da zata yi malumfashi, Aminu sai murna ya keyi da tsallen yau za akoma gida domin dama ya gaji da tuwon da akeci kullum agidan sai dai idan khadija na sha'awar wani abu sannan ayi mata shima ya samu yaci.

Har wani tsallen dadi yayi tayi cikin d'akin domin yasan duk wuya yau zasu dawo fad'an Mama kuwa tayi zai bata hakuri, dakanshi ya tashi ya fara gyaran d'akin khadijan saida yaga komai yayi mai yanda ya keso sannan yafita masallaci, saida ya fara lekawa d'akin zainab tana kwance har lokacin tana barcin wahala, dariya yayi kamin yace,

"Raguwa kawai zumata ta kusa dawowa ai nima na huta da dambe dake."

Da cefanen shi me kyau ya shigo yace gashi zainabuna tashi ki gyarama su Mama suna hanya insha Allah, aiko da saurinta ta tashi hadda dariyar farin ciki,.

Girki me rai da lafiya ta shirya, shi kuma ya share gidan tsaf da wankin bayin tsakar gidan haka domin Ahmad gwanin tsaftane kuma har yanzu bashi da kiwar taya iyalinshi aikin gida. kamin magriba sun gama komai ta shige dakinta domin wanka da sallah shiko d'akin khadija ya shige domin shiryawa shima.


Sai bayan sallar isha'i' sannan suka shigo gidan sosai suka sauka da gajiya musannan khadija me yaron ciki domin mararta har wani k'ullewa tayi.Jin sallarmar su yasa zainab fitowa domin tararsu, shi kuma Ahmad be dawo daga masallaciba lokacin. daga Maman har khadijan babu wanda ya nuna mata wani abu domin ta taresu da murna da farinciki wanda daga karshema tace,

"Mama idan kun huta ga ruwan wanka can akan wuta sannanunku da hanya. Aminu babu maganako?"

Shi dai kallon rashin sani kawai yake binta dashi domin be santaba duk cikin danginsu, shiya sama ko magana ya kasa yi mata. Afakaice zainab ke kallon khadijan, lallai babu abinda zata iya nunama khadija sai zallar wayewa amma kyan jiki dana sura kam sai dai tabiyo bayanta,.

Khadija ce ta kalli Mama tace,

"Mama bari naje nayi wanka da sallah kila jikina ya saki ko ina ciwo ya kemin wallahi."

"To inkin gama ki fito sai muci abinci gaba d'aya anan kinji?"

cewar zainab wadda tabi khadijan da kallo tana yaba zallar kyawun surar da Allah yayi mata gashi kamar ciki ne a jikinta domin ya fito.

Kai tsaye d'akin khadijan ya nufa, nufinshi ya leka ya gani ko sun shigo, aikam yana shiga d'akin yaji motsin ruwa dadi kamar zai kasheshi ya nufi d'akin Maman zaman dirshan yayi gaban Maman yana gaisheta yayin da ita kuma ta amsa tana wani basar dashi d'innan, jiyayi jikin shi yayi sanyi ashe har yanzu bata gama hucewaba to balle kuma khadija.

Kallonshi tayi kamin tace,

"Naji sakonka wajan khadija ai shi yasa muka dawo kadda Allah ya tsine mana muduka tunda dai nice na d'auketa nasan tsinuwar haddani kayita ko?"

Bakinshi har rawa yake wajan bata hakuri tare da furta shiba nufinshi kenan ba amma dai tayi hakuri. Tattara shi tayi ta watsar taci gaba da lazuminta shi kuma ya fara hira da Aminu a haka zainab ta gabatar da kayan abincin kamin taje ta kira khadija wadda ke zaune akan kujera cikin falonta tana kallo acikin wayarta, da sallama ta shiga cikin d'akin kamin tace,

"kizo muci abinci."

khadija bata kalletaba tace,

"OK kije ganinan fitowa."

Ta jima sosai sannan tafi ta sai bula kamshi take yi.

KO kallon inda yake bata yiba tafara cin abincinta, yayin da shi kuma mamaki yaka mashi ganin yanda ta canza gaba d'aya kamar ba ita ba, kallonta yake yi kallo irinna kurillah. dukkansu saida suka farga da irin mayen kallon da yake bin khadijan dashi domin ko abincin sai dai kawai ya tsakura ya bari.

Maman ce tayi gyaran murya aiko ya d'ago ya kalleta wata uwar harara ta wurga mishi dan haka da sauri ya tashi ya nufi waje yana sosa sumar kanshi.

Kayan jikin shi kawai ya canza ya haye gadon zainab tare da kwanciya ya lumshe idanun shi khadija kawai ke gitta mishi gaskiya yayi kewarta ba karama ba sosai yake jinta ako,ina na jikin shi koda yake matace ta rufin asiri domin arayuwar shi bazai tab'a mance khadija da iyayen taba domin mutane ne da suka cancanci ya bawa a dai wannan zamanin da ake wanda kowa nashi ya sani.

"Mama zanje na kwanta saida safe.."

"To khadija Allah ya bamu alkhari sai da safe."

Ita ko zainab saida ta gyara inda akaci abincin sannan itama tayi mata sallama.

****

kirjinta ne yayi wata irin bugawa lokacin da ta hangeshi akan gadonta, turo bakinta tayi gaba kamin tace toh kuma kai Ahmad me kazoyi d'akina baga matar kaba can ta dawo ba?"

Dama dan yaji me zata ce ne dan haka da dariya ya bar d'akin.

Cikin b'arcin daya fara d'ibarta taji ana lalubarta dole tabud'e idanunta, ido biyu suka yi dashi wani mugun kallo tabi shi dashi kamin tace,

"lafiya..?!"

Wani marairai cewa yayi kamin yace,

"Haba mana babyna yaza kimin haka kin dai san nayi hakuri dame ko?"

Cikin jin wani haushin shi tace,

"Amma dai ya Ahmad idan kace haka kusan kaima Allah butulci ne kaida kai sabuwar amarya me zaka yi da tsohon abu kuma ma ni wallahi banso dan haka ka koma wajanta, naya femaka domin nasan gundurarka nayi tunda har ka k'ara aure alhalin babu ta inda nagaza maka..."

"A'a khady kadda kice haka wallahi baki tab'a gundura taba kuma bana fatan hakan har abada sabida nasami haihuwa yasa nayi auren nan badan bani sonki ba."

Kuka me sauti ta saki jin abinda yace wato sabida bata haihuwa zai mata kishiya kenan, jin sautin kukanta yasa shi tuna abinda yace innalillahi ya fara nanatawa cikin ranshi hartafara fitowa.

Cikin sanyin murya tace,

"Ya Ahmad kenan ba zaka iya hakuri da duk yadda kaddara ta zata zo mana nan gaba ba ko? niko inda nice nasan koda kaine baka haihuwar bazan iya guje maka ba domin nasan koda nayi niyyar aikata hakanma iyayena bazasu amince minba sai dai in dawwama dakai a haka to koma dai menene babu komai kuma na godema Allah tunda yanzu nasan irin zaman da kake yi dani dan haka dan Allah kata shi ka koma wajan matarka me haihuwa ni kuma ka barni inji da jikina domin banjin dadin jikin kuma nagaji babu wani abu dazan iya yi maka."

Rungumeta yayi sosai ajikin shi yana sauke numfashi jiyake ayanzu babu wanda zai iya hanashi kusantarta a yanda dai ya kejin kanshi haka, dan haka nan da nan ya fara gwadamata yanda yayi kewarta, irin kyarmar da ya kemata har saida ya bata mamaki domin kamar be taba samun mace ba.

Lokacin da tafiya tayi nisa kuwa tuni yasa kamata kukan dad'i dama ga ciki dan yakan k'arawa mace dadd'ano na musamman, gashi ko tudun cikin beji ba burin shi kawai ya samu nutsuwa a jikinta. itako kuka take yi na takaici da bakin cikin wulakancin da yayi mata take yi.

Iya kar gajiya ta gaji wanda yasa ta fara yakice shi daga jikinta amma yaci gaba da lik'e mata har saida ya sami nutsuwa dan kanshi babu kalar lallashin dabe mataba amma ta share shi tun yanajin sautin kukanta haryaji shiru sannan ya lallaba yaje yayi wanka.

Da asuba ma tsabar jarabar shi ta tasheta cikin wahala tace mai,

"Ya Ahmad bazan iyaba marata ciwo takemin sosai kadda ka cutar dani."

Sam be kula da maganarta ba a haka ya taketa cikin buge-buge domin kwatar kanta amma Ahmad ya gwada mata karfin shi.
kukan ma kasawa tayi lokacin da yabata wuri wani irin azababban ciwon mara ne ya taso mata dan haka yana fitowa ta lallaba tashige toilet din. sai dai tana shiga taji wani abu ya fara bin kafafunta....







*MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀
[3/14, 2:41 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *💗DR.AHMAD💗*

34

*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

Edit by *Hajja ce*👈

*HASKE WRITER'S ASSO...*💡
(Home of expert & perfect writer's)


*Ahmad! Ahmad!! Ahmad!!! Oh ni Mom Khady, Toh kuyi mai hakuri shima ba yin kanshi bane da yanada yadda zaiyi da ya d'aukewa kanshi tun-tuni, but kuyi mai afuwa*🤗

Godiya da fatan alkairi ga....

*MUSHA KARATU na ybk 1*
*NABEELANCY GRP*
*RANO ONLINE NOVELS*
*SIDIYA & PRNDSG*
*ZEE MAKAWA*
*UMMU ASGHAR*
*JATTAKO GRP*

KAI YASIN KUNADA YAWA NA GAIDA KOWA DUK WANI ME BIN *DR AHMAD*👌



*W*ani irin matsiyacin ciwo ya fara sakkomata tun tana daurewa har takai k'asa, aiko kamar jira a keyi takai kasan jini ya ballemata kamin wani lokaci tayi male-male cikin shi har wani guda-guda yake tana fidda nishi da kyar.

koda ya dawo masallaci ganiyai bata d'akin mamaki yaka mashi to ina taje kuma ga takalmanta alamar bata fitaba kuma dai yasan baza taita zama cikin bayi ba.
hakanan dai ya leka aikuwa idanun shi sukai mishi mummunan hange ganin khadijan shi cikin jini ko numfashi ba tayi.

"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un na shiga uku na lalace na kasheta."

Mama ya fara kwalama kira da karfin gaske domin ba Mama ba hatta makota sai sunji wannan kiran nashi. zaninta a hannu sabida rud'ewa ta nufi d'akin haka zainab afirgice tayo waje tana salati.

Turuss Maman tayi ganin khadija a hannun shi jini nabin jikinta, nan da nan jikinta ya fara kyarma kamin tace,

"Babana me kaimata ka kasheta ka huta ko?"

Banda rawa babu abinda jikin shi keyi jiyake kamar yaita tsala ihu ko za samu ya samu hankalin shi ya dawo jikin shi.

"Ajiye ta k'asa ka ajiyeta k'asa nace mugu azzalumi wallahi sai Allah yasa kamata duk zalincin da kake mata."

kuka tasaka kamin tace "shike nan kaimata sanadin cikin da har gorin shi kaimata yanzu Allah ya bata shine ka barar dashi da fitinarka wallahi ban san lokacin da kakoma haka ba sai kace ba likita ba, ka ajeta nace..!"

Cikin ihu da hargagi ta idasa maganar kamin tayi wani zaman dirshan tana kallon khadijan dake sheme a gabanta kuma har lokacin jini bebar zubarma taba.

Hannu ya kai da niyyar k'ara tab'a khadijan aiko Maman ta yar famishi wani mugun mari, cikin tsoro da mamaki yake kallonta kamin yai gaggawar janye hannunshi ganin yanda idanunta sukai jajir har wani huci take yi be taba ganinta haka ba.

Zainab ce tai karfin halin d'auko hijabinta tare da key din motar Ahmad din tace "Mama kamota mutafi asbt."

K'okarin shiga motar ya keyi Maman tace "wallahi kaji na rantse AHMAD KA SHIGA MOTAR NAN SAINA TSINEMAKA."

Ai babu shiri ya saki motar tare da dukewa wajan jikin shi na rawa kawai ya keyi betab'ajin ta kirashi da sunan shiba balle furucin tsinuwa da yaji ta furta yanzu, yana kallo zainab taja motar suka nufi asbtn da yake aiki.

Cikin sa'a aka amsheta jini akafara nema dan haka dole zainab ta kira Ahmad d'in lokacin yanata aikin gyaran inda yab'aci acikin d'akin nata yanayi yana hawaye.

Be tab'ajin ya tsani yawan sha'awar da yake da itaba sai yau jiyake kamar ya canza kanshi, tunawa yayi tayi da kukan da tai tayi tare da furta kadda yakasheta mararta ciwo take yi amma yayi biris da ita shi dai kanshi kawai yasani alokacin. wayar shi ya rarumo da yaji tana ring aiko da sauri ya d'auka tare da furta "To zainab gani nan zuwa."

Tashin farko leda biyu aka d'iba ajikin shi sannan jikin mahaifinta d'aya sai wani abokin shi Ahmad din ya bata daya saida tasha leda hudu sannan tafara bud'e idanunta, har dare 'yan dubiya nata zuwa da yake babu irin nisan nan tsakaninsu da asbt abun yazo musu da sauki tunda nan Ahmad din yake aiki dan haka safiyar litinin yanufi ofis dinshi sai dai akai akai yake lekasu duk da cewa ko gaisuwarshi Maman bata amsawa haka daya shiga dakin khadijan zata rufe idanunta bazata kuma bud'ewaba kuma sai yafita malam Mamuda yayi fad'an yayi fadan amma sukai shiru dashi haka itama Maman khadijan domin Ahmad din duk ya susuce ko barcin kirki be iyawa balle cin abinci.

Zainab na kokari domin kullum itake girki kuma ta kawo har tsawon kwana biyar sannan aka sallamesu suka koma gida.

Gyara na musamman Maman ta farama khadija kuma har lokacin babu wata sakewa tsakaninsu da Ahmad din garama tsakanin shi da Maman amma ita khadija ko ganinshi bataso gani take dama da niyya ya zubar mata da cikin da yayi mata gorin rashin samun shi.

Zainab kam yau kanta ya koma domin yafara samun nutsuwa tun tana bashi hadin kai har suka koma da fada-fada domin tagaji dama ga tsoran abinda ya sami khadija dake ranta.

"Tsakani da Allah Ahmad na gaji dakai bazan iya wannan zamanba ni ko cikin littatafan hausa ban tabajin mutum irinka ba kai ko gajiya baka yi ne? duk irin dauriya da hakurin da mutum zai nuna maka saika kureshi? to gaskiya na gaji domin daurewa kawai na keyi zaka iya cutar da lafiyata domin ni bani cikin jinsin masu yawan bukata d'inni bawai damuna abin yayi ba shiyasa ban tab'a sha'awar kasan cewa da wani namijiba sai kai kai d'in ma sosayyarka tasa kuma indan na san haka kake da zafin bukata wallahi bazan aureka ba koda sonka zai kasheni sabida haka gaskiya ka gyara."

Wata uwar harara ya wurgamata kamin yace "wallahi zainab ki kiyayeni idan kinji ba zaki iya zama dani ba to hanya abud'e take bazan hana kiba ammafa saina gwadaki idan baki da ciki inko kinada shi wallahi sai dai kiyi hakuri kimmaji na rantse."

kuka ta saka mishi tana birgima a gadon shiko ya tashi ya bar mata gidan ma.

Cikin sati biyu khadija ta murmure ta murje sannan tai bul-bul da ita har lokacin tsakaninta da Ahmad gaisuwa ce kawai domin yanzu shakkar tama yake yi kusan tsoran tunkararta yake yi idan kwananta yazo zai kwana d'akinta amma afalo take kwana fishi take yi sosai dashi kuma Mama ke k'ara zugata dan itama har yanzu bawai hakura tayi ba kawai dai bataso fishinta ya tab'a shine.


kayanta tagama shiryawa tas cikin jaka kamin ta kalli agogo saida tabari duk sun shiga sallar azhar sannan ta lallab'a ta fice bayan ta ajema Ahmad 'yar guntuwar takarda a bedside table....








*MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀
[3/14, 2:41 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *💗DR.AHMAD💗*

35.

*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

Edit by *Hajja ce*👈

*HASKE WRITER'S ASSO....*💡
(Home of expert & perfect writer's)


*"A*hmad ya kayi shiru tunda kazo?idan wata damuwar ce ai sai kayi magana amma kayi shiru sai kame kame kake yi."

Cewar malam Mamuda dake zaune kusa da Ahmad d'in.

"Dama..dama baba cewa nayi dan Allah ko zaka kuma yima Mama magana wallahi sam taki yadda khadija ta kulani kullum ita take k'ara zugata narasa gane kanta wallahi bata kula tun ranar da tsautsayin nan ya afku."

"kai ita kam habiba ta koma kamar k'aramar yarinya wallahi in ba haka ba ai ta magana d'aya kabari zanzo gidan anjima zanci uban khadijan tukun na tashi kaje Allah yayi maka albarka."

Da sallama ya shiga gidan babu kowa tsakar gidan, dan haka d'akin zainab ya nufa sai da yayi wanka gamida gyara jikin shi sannan ya lura da wajan kayan zainab d'in tare da takardar data aje mishi nan da nan ya bud'e ta hannunshi na rawa.

_AGASKIYA NAGAJI DA ZAMA DA KAI SABIDA HAKA KASAN GIDAN MU ZAKA IYA BIYO NI DA TAKARDA TA._

Wani murmushin takaici yayi kamin yace,

"Ni ina mamakin zainab wallahi sam bata da dauriya balle juriya sai kace wani dadinta akace mata inaji. mitssw to zaki ga d'an aike kuwa domin bazan ma yadda in dawo dake ba tunda rakin tsiya ne dake."

'Dakin khadija ya nufa aiko kwance ya taddata tana game da wayarta. tashi tayi zaune sannan tai mai sannu da dawowa.

Wani mayen kallo yabita dashi hadda wani lashe lebunan shi kamin yace,

"Yau bakuyi abinci bane Dijama?"

"Laah munyi mana na zata zainab ta baka danaga ita tayi girkin kuma ta d'ibi naka."

"Toh idan na dawo sallar isha'i ki kawomin nan d'akin domin bata nan kuma ba dawowa zata yiba dan haka saiki fara tsara sabon wani zaman domin dama zuwanta ne yasa komai ya lalace tsakanin mu dake har ma da Mama."

Bata ce mishi komai ba ta tashi tabar mishi d'akin domin har gobe tanajin haushin wulakancin da yayi mata duk da cewa bawai fushi take da shiba amma dai Mama ta bata shawarar ta lallai ta nunamishi kuskuren shi in baha kaba rainata zai yi.


Tunda ya fara sallama cikin gidan khadija ta b'oye bayan Mama jikinta har wani tsuma yake yi sabida tsoran ko bugunta yazo yi.

Mama ce ta leko tana murmushi tace,

"Haba malam Mamuda ka shigo mana wannan sallama kamar da biyu ka shigo?!"

Ta k'arasa maganarta tana dariya alamar zolaya.

Shima murmushi yayi kamin yace,

"Ai da hud'u ma nazo yau ina yarinyar taki take?!"

Koda ya shiga d'akin da fad'a ya fara kamin ya k'arasa da nasiha akan Maman tabar yaran suyi zaman su lafiya tun da dai komai ya wuce.

"Malam nifa ba wani abu nace tayi mishi ba amma sabida Allah tunda har kasan duk irin abinda yaron nan yayi mata ai itama sai abata damar hutu ko? amma kai duk abinda yaron nan yayi sai dai kawai ka kara goya mishi baya."

"A'a habiba ba haka nake nufi ba abinda nakeso ki fahimta shine duk abinda kika koyama khadija tai mishi tofa wataran basai kin sata ba zata yi kin dai san yaran zamani, sannan yaje min da maganar d'ayar matar tashi ta tafi gidansu to na bincike shi bashi da wani laifi tunda saida nasa ya kiramin yarinyar ta rantsemin cewa babu abinda ya had'asu kawai dai ta gaji da zama da shine, sabida haka kibar yaran nan su zauna lafiya kinji ko? indan ciki ne kwana nawa zasu sami wani insha Allah."

Da haka ya lallab'a su sannan yayi musu sallama,

Sai da ya tabbatar da malam d'in ya bar gidan sannan shima ya dawo saida yai waka sannan ya haye gadon khadijan tare da fara tunanin yanda zai yi da ita zuwa anjima tunanin da ya sashi fara sakin murmushi ba tare da yasan yana yiba.

"Khadija kaddafa kiyi barci kitashi kije ki kwanta dare ya fara sosai nasan wannan anacen nacan yana jiranki tunda yau yaje ya kuma kai kararmu, nisam ban san lokacin da babana ya koma haka ba."

Lamo yayi kamar yana barci lokacin da yaji sallamar ta, wanka tayi tare da gyara jikinta tanaso taje kan kujera kuma tana jin tsoran kadda ya kuma kai kararta.

Gefenshi ta rab'a ta kwanta tare da addu'a aiko tana shafawa ya rungumota jikin shi harwani tsuma ya keyi cikin murya k'asa-k'asa yace mata,

"Kiyi hakurii khadija insha Allah bazan kuma b'ata miki raiba nasan ked'in matace ta rufin asiri kin yarda da aurena tun kamin wayan ki, sannan iyayenki sunyi min halaccin da nawa basuyi min ba dan Allah ki yafemin aurena kaddara ce da Zee amma wallahi ke kadai nakeso ina sonki dijama na ina kaunarki, nayi kewarki sosai kadda ki kuma gujemin har haka kinji? kimin afuwa."

Lamo tayi ajikin shi domin itama ba k'aramin kewar shi tayi ba kamin ya fara yamutsata cikin zafin nama da son ganin ya huce takaicin shi na kwana da kwanaki a yau d'in nan.....











*MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀
[3/14, 2:41 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *💗DR.AHMAD💗*

36

*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

Edit by *Hajja ce*👈


*HASKE WRITER'S ASSO......*💡
(Home of expert & perfect writer's)



*D*uk wata dauriya da Allah ya mallaka mata ita ajikinta saida ta jawota ranar, sosai ta galabaita hannunshi kamin ya saurara mata lokacin ko motsin kirki bata iyawa tsabar gajiya da wahala. Rungumeta yayi tare da saka mata kuka hadda sheshshekar shi tamkar k'aramin yaro, ita kam shiru tayi kawai tana sauke numfashi, saida ya dai-daita nutsuwarshi sannan yafara magana a hankali,

"Kiyi hakuri dan Allah ki yafemin wallahi kece rayuwata ina jinki ako ina na jikina khadija ke kadai ke samar ma da gangar jikina nutsuwa khadija ki yafemin laifin danayi miki insha Allah zan kiyaye gaba am Dr Ahmad dama kuma ance aure *DACE NE*."

Kwanciyar ta kawai ta gyara tare da lumshe idanunta tana jin maganganun shi.

"Please khadijana kiyi hakuri kidinga min magana wallahi ni kadai nasan irin wahalar danasha dalilin gujemin d'in nan da kika yi, kadda ki kuma hukuntani ta hakan kinji bazan iya jurewaba please."

"Dan Allah kabarni na huta barci nakeji nifa."

Cewar khadija wacce keta jera hamma gami da mik'a ko Allah zaisa jikinta ya d'an saki.

Matsa mata yayi saida sukai wanka a lokacin duk da irin sanyin da ake kad'awa.

Yana kwance yana ta baccin nutsuwa harta gama duk wani aikin daya dace duk wata macen kirki ace tayi kamin bud'ewar idanun mijinta, misalin su wanka kwalliya shiga me kyau gamida gyaran d'aki zuwa kammala kayan da zasu karya dashi. in kuma da yara harda shirinsu domin daga lokacin da aka ce miki kinyi aure toh faa wasu nauyaye nauyaye ne suka hau kanki maganar hutu dole ne ki aje su har sai kinga kin kammala komai daya kamata domin hatta hutunma zaki fijin dad'i idan har babu tunanin wani aikin a gabanki.

Shima kuma miji zaki ga yana d'aukar komai naki da muhimmanci sabida bazai tab'a ganin gazawarki ba kuma duk ranar daya ga baki yiba to zai iyayi shi da kanshi domin zai miki uzurin rashin lafiya ko kuma halin rayuwa, amma matukar baki sababa to ko rashin lafiya kike yi bazai yadda da hakan ba.

Ganin Ahmad zai makara wajan fita aiki yasa khadija komawa cikin d'akin domin da tuni tana cikin d'akin Mama bayan gama had'a abin karinsu.

Kamshinta ya fara shak'a cikin barcin shi kamin ya bud'e idanun shi, aikuwa tanata mishi murmishi kamar ba ita bace wadda take fishi da shi ba. jawota jikin shi yayi ya fara rungumarta tare da shinshinarta ganin yana nema ya rinjayeta ya sata nunamishi agogo da idanunta.

Marairaicewa yayi kamin yace mata,

"Please khadija kad'an zanyi saina shirya gaba d'aya ma na bar miki gidan."

Ganin yanda ya wani koma kalar tausayi ya sata biye mishi saida ya sami nutswa sannan ya shirya agurguje yayi karinshi, Maman tayi ta kallonshi tana mamkin kalarshi domin kallo d'aya zakai mishi kagane nutsuwar daya ke ciki. Saida ta rakashi har bakin zaure sannan ta dawo ita da Maman sukaci gaba da 'yan aikace-aikacen gidan kamin Mama tace,

"Khadija kije ki kwanta ki huta kamin lokacin girkin rana yayi kinji?!"

"Toh Mama saina fito."

Saida ta sami kankanarta da madarar ruwa ta had'a waje guda ta shanye sannan ta kwanta ko minti biyar yayi yawa tai bacci.

Koda Maman taga rana tayi kuma taji shiru kawai saita temaka mata da d'ora girkin domin tasan gajiyace ta hanata fitowa.

Sai wajan sha biyu ta farka shima dalilin kiran wayarta da ake tayi ne, da sauri ta d'auka tare da gaisheshi, cikin tashin hankali ya furta,

"Lafiyarki lau ko tun safe naketa kiran wayarki harna fara tunanin tahowa gidan.?!"

"Kayi hakuri Yaya Ahmad kwanciya nayi ne amma na tashi yanzu kuma lafiyata lau girkima zani d'orawa."

"Ok tohm my wife da har hankalina UA kwanta, love you dear."

Murmushi kawai tayi bata ce komai ba ta kashe wayar ta fita.

"Mama menene wannan naji yana ta kamshin kanunfari?"

Murmushi tayi kamin tace,

"Ki d'auka ki shanye tukunna sai nai miki bayani Khadijatu."

Sai da Khadija ta shanye tas sannan ta ajiye cup d'in tana sauraran k'arin bayanin Mama.

"Kinga wannan abun khadija, to ba komai bane face kanunfari sai mazarkwaila da zuma, kinga abu ukun nan na rantse da Allah wanda ya halicce ni babu wata d'iya mace da zata kama wa innan abubuwan ba tare da ta mallaki mijinta ba. Temakon da zata d'ora dashi d'aya ne shine iya kwanciya shikenan zaki iya zama da kowane irin namiji komai taurin kanshi da miskilancin shi kuwa, sabida mu lokacin mu duk babu irin wadannan kayan haukan da ake sai dawa yanzu sai 'yan dabaru wanda baza su tab'a cutar dake ba balle lafiyarki.

kinga ZUMA ita kadai ta isheki k'arin ni'ima ga KANUNFARI shima haka sannan kamshi zai zauna ajikinki musamman baki da kasanki sai MAZARKWAILA, kin dai san ita rakece sabida haka zanyi miki nasiha daki kiyayi kanki da duk wani nau'in

Please Login or Register in order to submit comment