Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanda taji yana niyyar cinyeta d'anya.

irin murzar daya kema albarkatunta yasa ta sakar mishi wani marayan kuka, sai dai sam bejinta fatan shi kawai ya sami nutsuwa da ita koda beyi mata komai ba.

Wata irin damka da yayi mata ne yasa numfashinta yayi barazanar d'aukewa, A hankali yake furta "wayyo Allah wayyo Mama wayyo Mama zoki temakamin dan Allah." ya jima cikin sambatun nan sannan ya fara sassauta mata rikon da yai mata, ji yayi kamar an d'auke mishi wasu mugayan kaya masu nauyi dake kanshi.

A hankali ya fara lallashinta yana sauke ajiyar zuciya akai akai, kallon fuskarta yayi yaga duk hawaye sun jika ta, rungumeta yayi kamin yace "babyna menene?

Hannunshi ta kama ta dora saman kirjinta wanda ya isheta da zugin masifa. shafamata yayi tayi ahankali cikin sigar lallashi har Allah yasa tai barci a haka sannan ya lallab'a ya tashi a hankali yaje yai wanka lokacin har biyar na yamma ta wuce. wajan Maman ya nufa kallo d'aya taimishi kirjinta yai wani mugun bugawa domin yayi wani fess dashi fuskarshi da lafiyeyyen murmushin samun nutsuwa kirjinta yaci gaba da lugude har zuwa lokacin da taji saukar muryarshi saman kanta yana cewa "Mama da dare za a dafa wani abune? Mama tace a'a babana akwai sauran abinci kuma yana da yawa."

"To zan fita ko akwai sako?"

"A'a saika dawo Allah ya tsare."

yana barin gidan tanufi dakin su kwance tagan ta tanata barci abinta, tashinta tayi sabida magriba tafara kawo jiki. zama tayi gefenta tana kallonta khadija ta sadda kanta k'asa, Maman ta fara tambayarta, "khadija kin fara jinin al'ada kuwa?
kanta akasa tace "a'a Mama amma dai Maman mu tayi min bayanin shi, sannan tayi min bayanin zan dinga wankan tsarki idan ya Ahmad ya tab'ani, to inaso nafara yanzu ne."

Wani farin ciki ya kama Mama tare da godema aminiyarta da batabar d'iyarta cikin duhun kaiba.

"To khadija ki gayamin yanda zaki yi wankan idan jinin yazo ko idan ya tab'aki." cikin nutsuwa taimata bayani kamar yadda Maman ta taimata.

"yauwa d'iyata Allah yayi miki albarka, ya baki hakurin jure bukatar mijinki, yanzu ina kemiki ciwo?"

"A kunya ce ta nunamata kirjinta da sukai jajir sabida matsutsukar da suka sha, tausayinta ya kamata sai dai bata nuna mata tace, "kiyi hakuri ai kowace mace haka za taji amma data saba shike nan kema zaki saba ne kidai najin ciwon kinji?"

"Yanzu je kiyi wankan sai kizo muyi hira a tsakar gida."


******
Bayan sati d'aya bak'ara min kokari yayi ba wajan d'aurewa ba tare daya kuma nuna yana son matsar taba amma komai tare suke yi ta sake dashi sosai yanzu ta fara sabawa da zama ajikin shi yana sakar mata fuska sosai suyi wasa da dariya.

A b'angaren karatun shi kuwa babu abinda ya gagareshi domin auren be hana shi komai ba saima kwarin guiwa daya karamishi domin a dacan kullum akwai tunanin yanda zai yi ya rage abinda ke cikin mararshi ya keyi amma yanzu fa yasan yanada wajan da zai rage sha,awarshi ba tare da fargababa ko zullumin wani zai ganshi ko tunanin sab'ama Allah.


kwance suke idanunta lumshe barci take ji yayin da shikuma ya isheta da wasaninnashi domin yau ya kasa hakuri.

"Ya Ahmad gobe ma zakaje makaranta d'in?

"A'a bani da jarabawa gobe babyna, ina gida hutawa kawai za muyi nida ke."

kuma shigewa yayi jikinta tare da lumshe idanunshi sai sunsunar wuyanta ya keyi yana jin kamar zai shid'e domin d'an mutsu mutsun da take yi jiya keyi kamar taya shi take yi.

Yauma kusan suman mata yayi lokacin da zai sami nutsuwa ga wani irin riko da yake yi mata tamkar zakin da ya cafko wata dabbar. sai da yai aikin lallashi sannan tayi barci shikuma ya tashi ya gyara jikin shi sosai ya kejin kyamar abinda ke jikinshi(sai kace bashi ya fitar ba)😃.

Su Ahmad sun gama jarabawa cikin kwanciyar hankali alokacin ne su khadija suka shiga aji biyu. tun safe ya fita yau sabida wasu d'in kunan abokashi da zaiyi. dan haka akwance ya barta shikuma ya bar gidan.

ganin har rana ta take khadija bata fito ba yasa Maman cema aminu "kai dubomin khadija ko lafiya yau shiru nasan koda asabar ce ai tana fitowa ayi hira. koda ya shiga kwance ya ganta agado tana ta kuka tare da birgima. da sauri yaje ya gayama maman aiko askwane sai gata cikin d'akin cikin tashin hankali.






*MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀
[2/26, 9:26 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *💗DR.AHMAD💗"

15

*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

Edit by *Hajja ce*👈

*HASKE WRITER'S ASSO....*💡
(Home of expert & perfect writer's)

A kai-A kai yake sauke ajiyar zuciya bayan yaji tayi shiru alamar tayi barci, lallab'awa yayi yaje yayi wanka tare da gyara jikin shi, sannan ya dawo gefenta ya zauna tare da zuba mata idanun shi.

Sai da yaji motsin Maman shi a tsakar gida sannan ya fita wajen.

Fuskar shi cike da annuri ya nufeta sai dai sam ya kasa had'a ido da ita.

Dakan shi yayi musu girki, har lokacin khadija bata ta shiba sai da akafara kiran sallar azahar sannan ya koma d'akin.

Tashin ta ya fara yi,cike da lallashi yayin da ita kuma taketa zuba mishi rigima da shagwab'a.

Dakan shi yaje ya had'a mata ruwan wanka sannan ya fito yace "jeki yi wankan kizo muci abinci ko bakijin yunwa ne?"

Zaninta a hannu ta mike ba tare data kalleshi ba, shiko bin ta yayi da wani mayen kallo kamin ya hadiye miyan bakin shi ya tura shi cikin makoshin shi.

Yana nan zaune harta fito, ta gama shirinta sannan ta juya zata fice yayi saurin cafkota yana murmishi, "haba babyna me yasa yau baki san yimin magana ba za kizoma ki gayamin menene ba? ko wani waje yana miki ciwo ne?"

"Allah ya Ahmad babu komai yunwa kawai nakeji sosai."

"Yauwa babyna to muje idanunki sunyi ja kema rigimace dake ko?"

Harararshi kawai tayi ba tare data tankamishi ba suka fita tare.sai da sukaci suka koshi sannan ya wuce masallaci itako khadija anan d'akin Maman tayi sallar ta tare da hayewa gadonta tayi kwanciyarta.


Ahmad be sami sukunin dawowa ba sai bayan isha'i. kusan agajiye ya dawo.wayace guda biyu ya fiddo daga aljihunshi masu kyau ammafa ba manya bane dai-dai siyen talaka dai.

Yace "Mama kinga wa inda aka samu dana saida waccan tawan sai ku d'auki d'aya nima na d'auki d'aya."

"A'a babana idan ka d'auki d'ayar sai ka kaima khadija gudan sabida sai tafi bukatar ka fiye dani sannan kaga har yanzu hankalinta be gama kwanciya da tafiyar ba kaga dole sai kaita aikin lallashi idan ina so mu gaisa sai ince takira min kai kajiko? kadda ka damu."

"To mama."

"Yauwa Allah yayi maka albarka yak'ara shiryar dakai da diyan musulmi baki d'aya, dan Allah babana. kayi abinda ya kaika kadda kabani kunya domin kasan akwai mutane da yawa dake bukatar ganin ka lallace kadda kabawa shed'an damar da zai zauna ajikinka babana, aure ka bukata kuma nayi maka kanada matarka duk lokacin da bukatarka ta bijiro maka to ka taho gareta babu wanda zai maka iyaka da ita,domin halal d'in kace, amma ban yadda kaje ga wata ba bayan matarka, ka d'aure ma ranka babana kasama ranka cewa karatun da za kayi shine rufin asirina dana ku dan Allah kayi abinda ya kaika kaji ko?"

jikin shi yayi wani irin mugun sanyi, jikinta ya lallab'a ya shige tare da rungumeta yana sauke ajiyar zuciya yana son Maman shi fiye da komai na duniya kuma kullun yana addu'ar kada Allah ya kawo ranar da zai sab'a mata. bayan shi tayi ta bubbugawa tana lallashin shi, saida taji yana neman yi mata barci ajiki sannan ta tashe shi "kai babana tashi kaje ka kwanta tunda goben da wuri zaka wuce sai da safe."

Zaune ya taddata ta zauna ta rafka wani uban tagumi sam bata ji shigowar shiba sai dai kawai taji zaman shi gefenta.
fad'awa tayi jikin shi tare da kankame shi tasaki kuka, "ya Ahmad shikenan yanzu gobe da safe zaka tafi ka barni! Allah kewarka kasheni zata yi."

Rungumeta yayi sosai yana shafar bayanta "kiyi hakuri kinji zanje inga yanayin makarantar sannan na dawo kinji, ki daina kuka inba haka ba to idan natafi bazan dawo ba, kuma kinga waya nan na siyo miki zamu dinga gaisawa kullum kinji ko??"

A hankali ya fara shafarta da lalubarta,nan da nan ta rik'e mishi hannu tare da marairaicewa kamar zata yi kuka "ya Ahmad dan Allah...."

Fuskarta ya rike da hannuwan shi duka yana kallon idanun ta shima marairai cewa yayi kamin yace "kiji tausayina mana yaune kadai fa,gobe baninan da gake sai hafsat zaku dinga kwana ki bari nayi sosai kinji kilama yau wajen ya bud'e idan nayi da yawa kinji baby Khady na."

Shiru tayi mishi tana kallon idanun shi da suka kankan ce sabida masifar sha'awrta dake damun shi.

Kusan kwanan zaune suka yi dan tunda ya samu ta hakura ta bashi kanta sai da yayi ya gamsu sannan, ya galabaitar da ita iyaka shikanshi sai da yaji a jiki balle ita.

Khadida kuwa tasha kuka wanda daga karshe ta furta bata ya feba cin zalin ta da yayi, sai dai yayi murmishi kawai yana jin kamar ya tsaga jikin shi ya sakata. tabbas yana son khadija fiye da yanda zai misalta.
kwanciya yayi gefenta yana maida numfashi har lokacin mamakin yanda akayi ya kasa shigarta sosai yake yi anya lafiyarta lau kuwa? tambayar da yayi ma kanshi kenan sai dai beda amsa sannan be san wanda zai tambaya ba balle ya bashi amsar. kuma shigewa tayi jikin shi tana yarfe hannunta wanda shima da kyar ta iya d'aga shi.

"wayyo ya Ahmad wallahi zafi na keji sosa yaji."

"Sorry baby na zai daina wajan kinji kiyi shiru hakan nan ki daina kukan zai daina zafin kinji?"

Da kyar ya samu tayi barci bayan sunyi wanka da salla da asuba kuka kawai take wai kadda ya tafi ya barta. lallab'awa yayi ya fice ya fara shirya kayan shi duk wani abu daya san zai bukata saida ya killace shi sannan ya d'auko kudi dubu biyu ya ajiye mata inda zata gani sannan ya aje mata wayar, lokacin da bakwai na safe tayi ai tuni ya gama kintsawa, agurguje yayi breakfast sannan yayima Maman sallama ya tafi tsoro ya keji kadda khadija ta tashi barci ta tasarmai da hankali.....

****
sai goma na safe khadija ta tashi wayyo Allah ta furta da karfi kamin tace "kwana biyu kenan banje makaranta ba inda ba adaina bugunaba aida nasha dirka wallahi."

jikinta ko ina ciwo ya keyi a haka tasamu tayi wanka sannan ta gasa jikinta, cikin ta kuwa kamar anyimata yasa sabida yunwa.

"Mama ina kwana?cewar khadija data fito daga d'aki.

"lafiya lau khadija ya kika tashi, ga abin karinki can a madafa kije ki d'auka."

Sai da taci ta koshi sannan ta tambayi Maman ina ya Ahmad?

"Aiko ya tafi tun da safe sai dai muyi mishi addu'ar Allah ya tsare kuma yabada sa'a."
kuka ta sakama Maman tana watsa kafafu wai ita wallahi ba zata yadda ba. da kyar da sud'in goshi Maman ta samu ta lallasheta sannan tayi shiru.

Sai bayan sallar isha'i sannan ya samu sukunin k'iransu a waya. sai a kayi sa'a dama wayar tana hannun khadija aiko kamar me jira tana d'agawa tasaka mishi kukan shagwab'a ya tafi be tashe taba.

Gyara kwanciyar shi yayi tare da lumshe manyan idanunshi yana murmushin jin yanda taketa zabgo mishi shagwab'a.

"Haba babyna ni dai ki kwantar da hankalinki kinji zamu dinga yin waya koda yaushe ko bakiso inyi karatu sosai in zama babban likita adinga kirana da *DR.AHMAD* mijin khadija?"

Dariya tayi hadda fad'awa saman gado dad'i ya kasheta. sun jima suna yin hira sannan yace "to ki kaima Mama wayar sai kizo ki kwanta kinga gobe da makaranta."

Tana mikama Mama wayar tayi mata saida safe ta shige d'akinta tare da rufewa.

"Mama kunyini lafiya ko ina Aminu?"

"Lafiya lau babana ka isa lafiya babu wata matsala ko?"

"Babu komai Mama naga kud'in da kika zuba min ajakata amma dai kamar sunyi min yawa tunda ga d'awainiyar gida."

"A'a babu komai akwai kud'i hannuna kai dai kayi abinda ya kaika dan Allah karatu sai da kud'i."

"To mama."

"Yauwa Mama nace ko zaki kai khadija wajan wannan dr.Maijidda d'in nan ta dubata inaga kamar bata da lafiya....!!!"

A kunya ce ya idasa maganar.

'Dan jim tayi kamin tace "To ai sai muje amma meke damunta ne kar muje na rasa abin fad'a?"

Kashe wayar yayi yana dariya, itama dariyar tayi kamin tace "ikon Allah kai babana ko, to idan Allah ya kaimu litinin mun buga sammako ai ko Allah yasa muganta........

*MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀
[2/26, 9:27 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *💗DR.AHMAD💗*

16

*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

Edit by *Hajja ce*👈

*HASKE WRITER'S ASSO....*💡
(Home of expert & perfect writer's)


*WASHE GARI:-*
kusan barcin wahala khadija tayi domin kuwa tsananin kewar mijinta ya dameta har kuka tayi domin ji tayi kamar tayi tsintsuwa ta ganta jikin shi haka tayi tayi, dakyar tasamu barci ya d'auketa. cikin shirinta na makaranta ta fito jakarta a hannu.

"Mama ina kwana? kun tashi lafiya?"

"Lafiya lau khadija ya kwanan kad'ai ci? ai anjima insha Allah zanje gidan na taho miki da hafsat sai ta dinga taya ki kwana."

A b'angaren Amadudu ma hakan take domin kusan kwana yayi juyi bisa katifar shi har sai da wanda suka kama d'aki tare dashi me suna hamza ya kaiga tambayar shi,

"Wai meke damun ka ne friend?"

Sai yayi mai murmushi kawai yace "kewar gida ce ta dame ni domin ban tab'a zuwa wani wajen na kwana ba."

Sai Suyi dariya kawai kowa da nashi tunanin.



BAYAN KWANA HUDU:

"Mama ina zamuje da kika ce kada nayi shirin makaranta?"

"Karki damu unguwa za muje amma dai kibari har muje, su kuma hafsat da Aminu in sun dawo nace suje gidanku sai mu biya tacan idan mun dawo mu taho dasu."

shiri tayi cikin wata riga da siket na atamfa koriya da farin hijabi da farin takalmi tayi kyau sosai kwalliyar ba tayi mata yawa ba.

'Yan canjinta ta saka cikin karamar jakarta tare da wayar da Ahmad ya bata.

Adai-daita suka hau zuwa wani prvt hosbital na dr.Maijidda sun tadda layi sosai. Siyan kati suka yi sannan suka bi layi kamar yadda su kaga ana yi.

Sai wajan sha d'aya na safe sannan layi yazo kansu, mamaki kamar zai kashe khadija tunda taga anzo asbt.tare suka shiga cikin ofis d'in suka zauna, bayan sun gaisa dr.Maijidda ta kallesu cike da kulawa tace,

"Hajiya yarinyar ce ba lafiya ko ke?"

A kunyace Mama tace,

"A'a yarinyar ce bata da lafiya sai dai nima kaina ban san meke damun taba, domin mijinta ne ya kirani awaya yace na kawota wajanki ki dubata wai bata da lafiya."

Da mamaki take kallon khadijan kamin ta maida kanta wajan Maman tace,

"Ban fahimci nufinki ba, wai wannan yarinyar ce keda aure?"

"Eh matar aure ce likita."

"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un, haba baiwar Allah ku kuwa meya yaja muku aikata wannan abu? yaza a ce kamar wannan yarinyar tana da aure sabida Allah sai kace lokacin zamanin baya?"

Mama murmishi tayi sabida dama sai da tayi tunanin hakan sabida yanda ta jima da jin labarin wacece dr.Maijidda.

Labarin komai Mama tabata tun daga farko har karshe sannan ta d'ora da cewa,

"Munyi komai ne domin ganin mun kyautata rayuwar yaran mu shiya sama nake zaune dasu ina ganin komai da suke yi sannan gudan kar ya zamto yaro b'ata gari inzo ina yin nadama bayan ya sanar dani matsalar sa."

Dr.Maijidda ta zare farin gilas d'in dake idanunta tare da furzar da iskar bakin ta gaba d'aya ta tattara hankalinta wajen Mama tana kallonta tace.

"Gaskiya ne naji duk abinda kika ce kuma na fahim ceki sosai, domin ko sati d'aya ba ayi ba dakawo min wani case na wani matashin yaro da yaima wata yarinya k'arama fyade, tabbas inda iyaye suna yin k'ok'ari wajan ganin sun kyauta tama yaran su to da tabbas an sami sauk'in yima yara da 'yan mata wannan mugun fyaden daya zama ruwan dare musam man ma ga k'ananun yara, k'aramin yaro me tashen balaga zai dinga nuna yana son aure kokuma ya fad'a da bakin shi sai dai kai tsaye iyaye za suce baza suyi mishi ba ko suce karatu zai yi wanda daga nan zai fara tunanin yanda zai yi yaga ya sami biyan bukatar shi kota halin yaya ne wanda wani zai yi tunanin lalata kannenshi kona 'yan uwa, yayin da wani zai yi tunanin fara biyama kanshi buk'ata da hannun shi. kun ga kenan ya kamata iyaye su dinga lura da yana yin da yaran su suke ciki ma'ana masu yawan bukatane ko kuwa akasin hakan to anan ne sai ayi tunanin wani shawara ya kamata abawa yaro ko yarinya,

Akwai yarinyar da mahaifiyarta ta kawomin ita tana bin maza kumafa duka duka bata wuce shekara sha uku ba, ashe, dana binciki yarinyar sai naga ashe tana cikin jinsi ne na masu yawan bukata sai dai tasami sakacin iyayenta.
sabida haka naji dad'in wannan lamari naku duk da muke cewa bamu san ana yima yara k'ananu aure da wuri to tabbas indai da zamu samu saukin lalata mana k'ananun yara da ake yi to tabbas da munso hakan sannan abinda dama bama so d'in shine kana da yarinya me shekara shabiyar kadauketa ka bawa babban mutun me kimanin shekaru hamsin ko arba'in aure aika ga da cutarwa, amma idan yarane zaku iya basu farin ciki tare da kula da karatunsu da zaman su."

Khadija ta kalla kamin tace "ina ga lalurar tasu sirrice muje in dubaki."

Ta idasa maganar tana murmushi suka shiga wani room.

Kan wani d'an gado dake cikin kuryar ofis d'in ta kwantar da ita, sosai ta dubata sannan tace su koma can.

kunya kamar zata kasheta sabida yanda taga dr.Maijidda ta bud'eta ko Mamanta bata yi mata haka ba,
zama tayi tare da yin rubuta akatinsu sannan ta kalli Mama tace "kadda ki damu hajiya bata da wata matsala ya kasa bud'a tane shi yasa yake tunanin ko bata da lafiya, to lafiyanta lau kawai haka yanayin halittarta yake dole sai ahankali wajen zai bude sannan kinga shima yarone akwai tausayi da imani atare dashi balle ya gwada mata karfi kinga ba kamar babban mutun ba, kila kuma idan yazo shigarta d'inne yake ganin tana kuka shine sai ya hakura, to komadai menene bata da wata matsala ajikinta, sai dai inaso ki turomin shi mijin nata."

Mama tayi murmushi kamin tace "aiko be jima da tafiya karatu ba, yana zaria sai dai idan ya dawo."

Murmushi itama dr. Maijidda tayi kamin tace "lallai aiko naji dad'in jin hakan sosai Allah ya bada sa,a itama lokacin ta k'ara girma da wayo, idan ya dawo sai ki turomin su, su taho tare yanda zan gane, itam khadijan tana karatun ko?"
"eh tana yi ai kullum tana zuwa yauma dan dai zamuzo wajan kine shi yasa bataje ba."

"Toh yayi kyau." kallon khadijan tayi kamin tace "kidin ga cin kayan marmari kinji ko? sannan kidin ga d'aurewa idan mijinki yazo miki daga wajan ya bud'e zaki daina jin zafi kinji ko?"

Sadda kanta kasa tayi tana murmushi kunya kamar ta nutse wajan.
itakanta Maman kunya takeji.
sallamarsu aka yi suka wuce gida.


Sai da suka tsaya Maman ta sai mata kayan marmari ribd'i guda sannan suka wuce gidan su khadijan.
sam Maman bata fad'i inda suka jeba haka itama khadijan sabida ganin k'annanta yasa ta manta.


DA DARE:.......








*MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀
[2/26, 9:27 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *💗DR.AHMAD💗*

17

*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

Edit by *Hajja ce*👈

*HASKE WRITER'S ASSO....*💡
(Home of expert & perfect writer's)


*T*ana gama shirinta na barci ta d'auki wayarta ta rungume jira kawai ta keyi taji kiranshi domin tunda asbah da sukai waya be kuma kiraba gashi har dare yayi har tama fara bacci, can cikin bacci taji wayar nata ringing da sauri ta rarumi wayar ta latsa tana magagin barci tace.

"Hello..." ta furta kamar zata saka mishi kuka. gyara kwanciyar shi yayi tare da ture littattafan dake jikin shi idanun shi alumshe yake yayi shiru yana sauraron zazzakar muryarta.

"Ya Ahmad ina yini ya karatu?"

"Alhamdulillah babyna sai dai kewarki data dameni jinake kamar na zama tsuntsu kawai in ganni a k'irjinki, baby na kema kina kewata kuwa anya?"

Cikin shagwab"a tace mai

"Ina yi mana Yaya Ahmad."

"Kai anya zan yadda kuwa tunda gashinan har kinfara bacci niko ina tare da takardu a gabana gashi dana runtse idanuna ke kawai nake hangowa."

Cikin tausayawa tace,

"Ayya! yayana to kayi hakuri, amma nima ina cikin kewarka wallahi ka saba minfa da zama a jikin ka kasaba min da soyayyarka shi yasa yanzu nake wahala kwana biyu da tafiyarka ni bana iya barci sai yanzu dana d'an fara sabawa, kuma kaga Hafsat bata kwana a wajena sai wajan Mama take kwana ni kadai ke yin barci a gadon mu fa."

Yace "To ki kwantar da hankalinki kinji ko, dana samu lokaci zanzo in ganki koda kwana biyu ne kinji?"

"Uuhum."

Ta furta tare da kuma matse wayar ajikinta. Yace mata "yauwa kun ga likitan d'azu?" Khadija tace, "eh mana mun ganta wai kai shine kace akaini kuma ni lafiya ta lau gashi sai da ta bud'emin abuna ta kallarmin."

Dariya yayi kad'an kamin yace "to ai shi yasa nace kuje wajanta sabida macece me matukar k'ok'ari da jajir cewa akan aikinta, kuma kinga ita macece dole ita ya kamata ta duba kin, amma dai bata tab'amin abuna ba ko?"

Dariya itama tayi kamin tace "Kaji yayan nan wai abunka, aiko ta tab'a hadda wani abu tasaka ciki fa."

Wata muguwar kasalace ta sakko mishi lokacin da yaji abinda tace, kewar abun ta dabaibaye shi, ya jima yana kokawa da numfashin sa sannan yace mata,

"To me tace muku???!"

"Tace babu wata matsala wajan zai bud'e a hankali kuma innaji zafi na daina yi maka kuka wata rana zan daina jin zafin."

Murmushi yayi kamar wani babba shima kamin yace "aiko naji dad'in jin hakan bari na barki kiyi bacci sabida makaranta banda wasa baby na, saida safe I love you."

Kashe wayar yayi tare da zuba ma wayar idanun shi, addu'a yake Allah yaba shi juriyar zaman da zai yi sai dai yasan dole gobe ya tashi da azumi dan shi kadai ya san yanda ya keji ajikin shi. Tunanin shine ya yanke jin yanda abokin shi Hamza keta zabga numfashi a cikin toilet kamar me tarawa da mace, a tsorace ya fara kiran shi tare da komawa kusa da k'ofar band'akin dan gasgatawa nan ya fara furta kalmar,

"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un, Hamza wai me kake yi haka da ba zaka fito ba?"

"Dallah malam Zan fito mana ka tsaya na gama mana karka samin ido fa daga had'uwar mu..!"

Yana fitowa wani kallon tuhuma Ahmad yabi Hamzan dashi, yayin da Hamzan ya kaud'a kanshi ga barin kallon shi domin a d'an zaman da sukai da Ahmad d'in ya fahimci be cikin irin matasan nan masu sakaka.

"Hamza me kayi yanzu a bayi? me ka ai kata?!"

Shiru Hamzan yayi masa kuma ya fara murzama jikin shi hannu Ahmad ya kalle shi yana cewa,

"Hamza be kamata a ce ina maka magana amma kana shareni ba domin gani nake a yanzu mun riga mun zama abokai kuma 'yan uwa dole in baka shawara kaima dole kabani sannan dole ne mu rufama junan mu asiri kadda ka manta wannan zaman da zamu yi Allah zai tambaye mu wata rana sabida haka dole mu sami abin fad'a, Hamza kasan ko cewa zina ce kake yi da hannuwanka, hannuwanka dake d'aura alwala sannan ka d'auki alkur'ani dasu kaci abinci dasu, sannan kazo kana yin zina dasu wannan wace irin k'azan tace Hamza?!"

Kana so Allah ya jarabceka da musibu kala-kala sanadiyyar wannan abun da kake aika tawa?"

Meyasa ba zaka d'auki maganar shugabammu ANNABI MUHAMMAD, S,A,W. ba inda ya bamu shawarar yin azumi matukar bamu da halin yin aure ba, Yes! yanzu ba duka iyayen mu ke yadda da muyi aure ba da wuri musamman idan suna so muyi karatu sai dai wani lokacin wannan ba gata bane ba sabida da

Please Login or Register in order to submit comment