Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register





Amma saidai kashhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhb

Domin kuwa kafin yafito had sunfito sun zauna a Dinny






Cak yasaya domin ganinta zaune kanta yana kalon gefe



Unaisa kamshim da tajine yana nufo hancin ta kuma taji takin kafar mutum amma kuma taji ansaya shine yasata waigowa domin taganewa idon ta abunda takeji kamshin turaren uncle dinta




Arazane tamike tana zaro idonu domin idan har ba gizo idonta kemata ba to uncle dinta ne tagani kuma yafito a dakin mijin nata kenan kenan kenan haka tasoma maimaita wanan Kalmar SBD rudewa tama kasa karasata



Shin farin ciki zatai kome


Uncle dinta



Unais kuwa ido yakafeta da shi domin kuwa yau unaisan takarayimasa kyau sosai yarinya kace aljana kullum kara rikidewa take kamar hawainiya Sam ya shagala da kallon kyakyawar fuskarta



Kowanne da tunaninda yake


Tunanin Su ya katsene alokacin da sukejin arfat yana musu katobara


Arfat ne yaruga yarun gume dadyn shi yana fadamasa



cewa , Dady yau a gurin granny Na kwana ba agurin momy Na ba kuma ni dady nafison gurin Momy Na nasaba da ita kulum kulum kulum yafada yana gyada kansa bantaba kwana batare da Momy Na agidan ba sai munyi baki da Dady ni ko munyi baki banason Su kwana dani Momy nakesooooo......

Ba unais ba hatta unaisan tashiga rudu ta sun kuyarda kanta SBD irin kallon da taga anty Sa,a nabinsu da shi


Aranta tace nashiga biyu kenn a lokaci daya bansan ma yaxanyi wanne tunani zanyi tunanin uncle dake shine mijina ko my son dayaimana kuruciyarsa



Anty Sa a tunda arfat yasoma mgn take nazari tabbas Su unais sunawa mutane wasa da hankli ne amma batare suke kwanaba to mehakan kenufi....




Tabdiiiiiiii awai rikici fa sosai arfay yatona komi a gaban Anty Sa,a








Anan zansaya masoyyana saimun hadu a page 58








Taku akullum

MATAR MANYA
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:53 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺


NURUL KALBI
Hasken zuciyata




Ummy MATAR MANYA

Page 5⃣9⃣

Arazane anty tadago da kanta takalli Su unaisan da sukai mutuwan tsaye kamar an shukasu



Ranta yabaci sosai dajin wann mgnr


Tadago taklesu tace


kuzauna


Dukansu suka zauns jiki asabule


Anty tace mijina jeka gurin inna kace nace Tabaka abun Dadi ka ajiyemin kaji

Arfat yace toh cikin murna yaruga aguje



Tajuyo da kallon ta gurin su

Tace son nagode sosai kunnuna mana cewa ba mu isaba


Kuma ka tabbatar kamar a kunne mahaifinka abun nan yafaru


Cikin tashin hankali suka dago suka kalleta



Tace E ai wlh bakuda tsoro Dan HK tsoron me zakuju SBD nace zangayamasu in kuna tsoro vazaku gwadaba amma bkm mungode



Tamike zata soma tafiya da sauri unaisa tatashi tarungume ta tana kuka domin ita abun duka ya tararmata tarasa sanin yazatayi



Kawai tasaka kuka tana bawa Anty hkr kartagayawa Su Momy Dan Allah



Da kyar anty Sa,a ta hakura tazauna


Tasoma musu fada takara kuma da nasiha kafin sukai break din itakam unaisa takasa cikin komi SBD zaman uncle anan ji take duk ya takurata atakure take



Bayan sun gamane Anty tajata sukaje daki tafitar mata da kaya yan ubansu tace taga tsarabanki



Nighting ne sleeping drees yan ubansu masu masifar kyau kala 10 dakuma wasu kayan gyra yan saudiya dakuma wata shu,umar humra taimata bayaninsu unaisa tai mata godiya sosai


Tarakota suka fito harabar gidan motar da take a tsakiyar CE akabude antyn tashiga itada unais ne abayan motar driver a gaba


Unaisa aranta tace yau miskilancin ya motsa bashi zai driving ba kenn bayan sun wuce tadawo gida





Cikim farin ciki tazauna a falon tana tunani



Shiyasa takeji ajikinta kamar tana tareda uncle dinta Ashe kuwa hakane



Tabbass tai farim ciki taji Dadi sosai amma kuma kamar shi dama yasan itace matarsa tadaka tsalle saikuma wata zuciyar tace mata amma kuma kamar baiji dadin HK bs domin shi bai kulaki ba SBD hade rai ma yayi saikawai tai shiru tana zunburo baki tana gunguni tahau steps fuuuuuu😂((madam unaisa rigima))



Tundaga ranar unais yadena buya domin yanxu a babban falon kullum yake yin lunch




Unaisa kuwa sam bata yarda suhadu


Ahankali unais yakejin kewarta SBD HK ne ma yake yawan zama a falo amma kuma saitaki fitowa




Yau takama week end bayan tahada break fast dakin ta tawuce

Tai wanka tashirya kawai takwanta a gado tasoma game




Unais bayan sun fito da arfat
Bata nan yaukam yakudiri tare zasuyi break fast yace son go and call you Momy to come lests do break fast





Unaisa Na kwance arfat yazo da gudu yana momyna momyna
Dady ace come lest do break



Murmushi tai tarungume shi tace dadyn yana ina


Yace ana falu cikin gwarancin Sa



Tace noo my son jeka kawai kataya Dady break din idan yagama zanxo nmuyi tare koh



Yamakale kafada yana uhum uhum uhum nibaxan adaba


Bayanda ta iya dole tarike haninshi suka fito



Tunda tafito suka hada ido tadukar da kanta batasake dagowa ba harda iso Dinny



Uncle good morning tafada a hankali


Bai amsaba kuma baidauke idonshi akanta ba harta zauna tasun kuyar d kanta




Sinkayo muryanshi tai yana cewa



Banda nakiraki ai da bazaki gaidani ba domin ba iskeni zaki kigaidani ba koh Dan HK ki rike aburki


Ke yarintar ki yasa baki iya kula da miji ba koh????



Amma kuma kin iya kula da yaronki sosai dubeshi every day and any time so need and clean




Amma miji ko kwanan shi ma bakisan yanda zaki duba ba koh????




Cikin turo baki kasa kasa tace ban iyaba



Aikuwa akunnensa yaji


Yai murmushin mugunta tareda cewa zamaki iya yarinya



Ai ko Ashe yaji tai tsit da bakinta


Unaisa tatura masa plate din da tai serving dinshi shake da arish plantain cips


Shiru tayi batace komi ba

Tai serving arfat tatura mai yasoma bata abaki tanaci itama tana bashi yanaci


Unais ya gyara zamansa yana kallonsu sukuwa sai Sha,aninsu suke



Bayan sun gamane unaisa tajuyo


Aikowa karab idanunsu suka hadu


Tai saurin kallon plate din ko tavawa bai ba


Ahankali tabude bakinta cikinwani salo tace uncle.ee kaci abuncin mana karyai sanyi




Ya sauke ajiyan zuciya kafin yace to ai kece baki karasa aikin nakiba SBD kin ba,a sona ma anagani ni aka fara starving amma saida kikagama bawa yaronki sann



Tadukar dakanta tace uncle kai hkr kaci abuncin toh karya huce



Yace Allah bazanci ba indai har bazakibani


Tadago takalleshi

Yadaga mata kai alamar tabbatar wa


Unaisa bayanda zatai


Dole tajawl pleat din tadebo abinci takawo bakinshi amma yaki vude bakin ita kadai yake kallo

Ciki ciki tace kaci mana

Ajiyan zuciya yai yakai hannu yariko duka hannayenta biyun sann yakai abuncun abakin shi



Dukan Su saida sukaji wani iri alokacin da yariko hanunta



Tasake debo wani yariko hanunta yajuya cokalin abakin ta

Tace uncle nakoshi yagirgizamata kai bayanda zatai dole tai shiru



Arfat yadinga dariya yana bude hakoran Sa masu fierah nan hakori nan ba hakori

((Abun dariya))


Kawai yadauki wayan dadinshi yasoma danne danne shi harya danno gurun da yaketa ganin kanshi gakuma Su momy da suketa cin abunci

Kawai sai ya soma daukan Su abunda baisani ba suma basu saniba SBD sunacan suna rigima
Arfat videoyake daukansu yana dariya domin shibaisan kiminene ba kawai dai yana ganin momyn shi da dadyn shi

Bayan sungama ne arfat kuwa yaron kamar yasani can Allah yabashi iko yana danna wani gurin vidio yai seving awayar

Unais kuwa Bayan sungama ne

yadauki arfat yace to Anty mu zamu fita

tace Allah kiyaye hanya



Har sunsoma tafiya

Unais yaradawa arfat akunne

Baka tambayi momynka me za,a tsiyo mata ba


Ai kan yakarasa arfat yace oohh yess Dady
Momy mikikeso asiyomaki


Unaisa tace chokulate & ice cream


Unais yace aikam dama nasani shine zakice Maman chokulate ice cream tun AMERICAN...


Ai run kan yakarasa magana arfat yace laaaa dady American mom....



Kan yakarasa unais yai saurin fito da ido waje yaisaurin rufe bakinsa irin idan yaro yaga abun firgita yace huh my son bance komai ba fa




Domin sunsan halin tabarar kuruciyan arfat

Dukansu dariya sukai musamman unaisa da had saida tarike ciki



Unais yajuya da Sauri suka fita

Arfat ma yaimata bye bye


Sukawuce





Itakuwa tatashi ta kimtsa gurin tazo ta kwanta a falo tana kallon Bollywood




Ahankali tasomajin kanta naciwo kankace me zazzabi yarufeta sai rawan sanyi take.....






Matar manya fanss

Ina yinku masoyanaaa
Allah bar kauna











Taku akullum
MATAR MANYA
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:53 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

NURUL KALBi
((( hasken xuciyata)))




Page 6⃣0⃣


Na Ummy
MATAR MANYA








Lokacin da unais yadawo yatarar da unaisa a kwance a falon tana murkususu tana wash wash



Da sauri yakaraso falon ya ajiye arfat


Ya gurfana tareda dagota


Ahankali yace

miyasameki??

Miyafaru?? Miyake damunki??

Unaisa kawai takifa kanta a kirjinshi tacusa kanta tareda sakin wani marayen kuka



Unais yace ohhhh kiyj mgn mana kiyagayamin naisa miyake damunki ko maran ne.....



Ai kan yakarasa arfat yai zut yace yeeeee dady ashe karadawa momy sunan me dadi yess yeseee dady yaushe karada mata nibanji kafada Dady sunan yai Dadi sosai sai dariya yake





Ai kuwa ba unais ba hard unaisa kalllon arfat suke gaba dayan Su Su dariyama kuruciyan arfar yake basu



Ahankali unaisa tace uncle ciki nane

Cak yadagata yai dakinshi da ita
Arfat kuwa yabiyosu da gudu yana musu shirme




A gado yasauke ta yadauko magani yabata tanasha kuws sai bacci







Bata farkava sai 4 ai kuwa tarashi rasss d ita taji sauki sosaj ba abunda yake damunta



Tassuko agadon tafito falo nanma ba kowa aranta tace may be ko sunje masallaci



Dakinta tawuce tafada toilet tai wanka tai tafito tai sallah sann ta shirya cikin doguwar rigan atamfa tai kyau sossi


Tafito falo direct Dinny tanufa tana ya mutsa fuska domin yunwar da tasoma ji



Taja kujera tazauna tareda bude ledar take away din da tagani abunci ne irin otels yai musu Oder kaxane da Su arish kwai da sauransu



Taci harts koshi


Sann suka shigo yana dauke da arfat a kafada tasun kuyarda kanta tace INA wuni uncle

Yace lpy ya kikejin jikinki yanxu

Tace naji sauki sosai bananiji komi




KansHi kawai yadaga yai hanyar dakinshi



Unaisa tace my boy zo mana



Arfat yazo yadale cinyarta yana cewa momyna yanxu kinji sauki tace E sosaima kuwa

Ina tsarabana Mika siyomin




Ai koh da gudu mike yaje yadauko mata ya kawo mata tabude taga chocolates biscuits ice cream etc



Unais ya juyo yace ai kuwa bara naji kinamin kuka anjima kiga wlh zaneki zanyi



Unaisa ta nurguda baki kasa kasa tareda daukan chocolate takai bakinta


Unais yace cizakiyi koh

Tareda shiga dakishi wanka yai yafito a gurguje yafits domin jiranshi ake




Baidawo va sai dare direct dakinshi yawuce domin a gajiye yadawo sukuwa Su unaisa tuni sukai bacci


Domin taje ne gurin tasaka yaronta bacci domin ya tashi da sauri gobe Monday zuwa skull........








Kui hkr my fans pls bayawa kunsan yanda abun yake wlh kunsan bazaka iya hada Abu biyu guri daya ga karatu wlh wannan ma dawowana Kennan daga skull nadinga ganin magiyanku akan nataimaka naimuku typing nikuma kunsan soyayyae da ke tsakaninmu duk abunda kesaku farin ciki dole naimuku shiyass ma nai muku wann ba yawa amma insha Allah gobe zakuji ni ngd








Taku akullum
MATAR MANYA
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:54 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL kALBI
(((Hasken zuciyata)))







Na Ummy
MATAR MANYA











Ina godiya sosai masoyana akan
Tayani murnar zagowan haihuwana da kukai ina hbd birthday to me inata ganin sakoninku ba adadi fiye da zaton me zato ngd sosai Allah yabarmu tare

Nagode sosai masoyana ana mugun tare

My Feenat umar abdulahi inagodiya sosai da Gift dina my sistor my kawasss Allah bar zumunci


My dijat kema ina godiya sosai da Gift dina fa Allah yasaka da alkairi

Zarah
Farida
Sopy
Nusy luv
Ruky luv
Kai karde nacikaku da surutu ina godiya sosai









Yau takama Monday unaisa da sauri ta shirya arfat domin zuwa skull



Amma arfat yasa kuka shi Momy yakeso takai.shi


Unaisa tace ooo my son kacika rigima


Oya jeka.kaiwa dady god morning kazo nakaika koh


Yadaga mata kai taredayimata pic a goshi yawuce aguje



Itakuws ta shirya tafito.



Unais yana kwance arfat ya shigo.a guje yafada jikinshi yanscewa.

Dady bye bye

Cikin bacci unais yaimasa pic a goshi arfat yasaukl yawuce aguje
Bayan yafito unaisa tadaukeshi suka fito
DrIver yaza da gudu yace hajiya sannu da fitowa tace yauwa sannu


Yace yau hardake zamuje kai Dan lelenki skull


Tai murshi tareda kallon arfat din .ai ko arfta yai saurin cewa tace a a ni Momy Na ce zata kaini skull yau



Driver yazaro ido yace hajiya kitaimakeni da aikina wlh inason aikina Dan Allah wlh ogo yasakamin sharadin duk nasake barinki kikafita kekadai kikai driving a bakacin aikina



Unais tasha mmki da jin sharadin da unais yadorawa drive

Tai murmushi tace bkm ba abinda ze faru inshs Allah naima Alkawari kaji karkadamu



Da kyar ta kwantarwa drive hnkali kafin takarbi key tashiga wata farar motar unais taja motar megadu yabude gate suka fita





Lokacin da sukazo skull din tai parking yamata pic a kumatu tamai bye bye yawuce class ita kuwa tadawo gida



Lokacin da tadawo gida tai parking tashigo falon




Azaune ta Tarar da shi cikin tufafin bacci da alama bejima da tashi ba

Sum sum tashigo falon tasaya



Saida yagama karemata.kallo kafin yace. Daga INA kike

Umaisa duk ta daburce amma tadake


Tace daga kai arfat skull mana



Unais yakara tamke fusks yace da iznin wa kikafita


Tazumburo baki cikin shagwaba to ai lokacin baka farka bane


Wani killer smile yayi mata Wanda saida raji numfa shinta yakusa daukewa

kece driver ne



Wanan karan kam shiru tai tareda sunkuyar da kanta




Bai kulata ba yawucw dakinshi


Tai ajiyan heart sann tawuce dakinta






Wanka tafada tafito tashirya cikin wasu Riga da wando Na English wears tayi kyau tayi kyau har tagaji tai parking gashinta tafesa turarukanta fiye da kala goma tafito.falon


Unais bayanan kawai tahau samansa cikin dar dari amma tadake


Ahankali ta murda kofan tashiga da sallama falon tasaya kallo tako INA domin itakam badan agidan ta takeva datace wlh ba a kasarnan takeba ahanki takaraso tabude kofan bed room dinshi da sallama avakinta





Tana zaune abakin gado yashieya cikin wando three Quarter da teeshet




Ahankali yadago da lumsasun idanunsa Yadora akanta

Kafeta da ido yai nayan mintina kafin yasauke ajiyan zuciya yana kissima yanda zasusha rigima da beauty dinshi ranar da zai maida abunsa cikakiyar mace aranar da zairabata da wann ciwon maran





Ahankali takaraso ciki


Tace uncle good morning



Can ciki yace morning how was your night

Tace so fyn uncle


Tace good


Tace amm uncle the break fast is ready tajuya zata fita Yabi bayanta da kallo domin yanda mazaunanta suka fito suke juyawa

Yayi imani banda yadaidaita nutsuwarshi da sai ya rungumeta




Zo nan "




Ahankaki tadawo tazo gabanshi tasaya






Idonshi Na kasa yasurawa fararen yatsun kafanta ido.

Ahankali yasa kafa yataka kafar


Tasaka kara tareda yin taga taga zata fadi yaisaurin rikota tafado jikinshi


Unaisa cikin shagwaba da kissa tasaka kuka tana yarfa hannu


Uhum uhum wash uncle ciwo uhum uhum wash uncle ahhhh..


Tunda unaisa tafada jikinshi tana washh dinan.yaji jikinshi duka ya mace aikafin tasake cewa komi yahade bakin su guri daya kissing dinta yake ta ko ina bana wasaba


Unaisa ta lumshs ido domin tana karban salon nashi

Ahankali unais yakai bakinshi kunenta ahankali yaradamata


"My baby meyafaru"


Cikin zumburo baki tace bakaine ba



Unais.yai murmush

Yace naime

Takara turo baki


Yace ooo nadaina koh sorry inci gaba koh


Tace uhum uhum uncle niba ruwana kafana uncle



Unais yai murmushi yace oo sorry my baby dazafi ne




Tadaga kai cikin shagwaba "




Tace uncle break fast is ready



Ahankali yace saida kikagama da danki sann zakiyi ta babanshi koh my baby dolene na koyar dake my training dallah dallah




Unaisa tace uncle break fast is ready


Yace hmm naisa


Tace uncle yau bazaka fita bane


Yai murmushi tare da daukanta cak suka fito tareda cewa au korana ma kike ai kam bazan fitaba ba inda zani yau munanann





Dasukazo danny yasauketa a kujeran tana murmushi tai serving dinshi


Yace oya bani abuncin yabude baki cikin marairaicewa


tace uncle


Yace baby


Kawai yariko hanunta rike da spon yadebo abuncin yakai bakinshi yana kurba tee
Haka yaci break fast din harya koshi sanan itama yabata cikin kunya yadinga bata tea da kuma arish-plantain din taci abuncin harta koshi




Bayan sungama suka dawo falo suka zauna



Akujera yaxauna yadorata a cinyar shi yace oya my baby bani lbr abunda kikagayawa Su ammy bayan kindawo American


Tace oo uncle uncle lokacin da kasaceni tafada tareda kallon sa



Murmushi yai yace hum nine din nasaceki


Tadaga masa kai
Koba haka bane


Yace haka nekamn

Ai shiyasama Na tmby ki karyan da kikai


Turo baki tai tace uncle bkm


Yace kidai gayamin


Tace. Uncle


Yace baby



Tace tom zangayama


Tasoma gayamai bayan dawowan ta karyan da taiwa Su ammy



My baby ashedai kin iya karya


Tarufe idonta tace uncle a a ban iyaba


My baby nai sakaci a lokacin wlh



Tace uncle menene


Yace uhum my baby wlh kinji Na rantse da ace alokacin da muke American nasan ke halal nace walahi da my baby da bazaki dawo Nigeria ba saida baby ahannunki walahi




Cikin waro ido unaisa takekalon unais din


Cikin Dan tsoro

tace uncle


Yadaga mata gira



Shigowan arfat da gudu ne ya katse mata maganar da zatai




Tamaida hankalin ta gurinshi


Arfat ne yashigo dagudu yana kuka yafada jikin unais yana cewa Dady baby uhum uhum Dady baby nakeso


Yaro daga dawowan shi yadawo da kuka


Unais yace is OK stop craying gayamin menene




Yaro kuwa yai shiru yace Dady Sa,id ne momyn shi a aifo baby Dady nima baby ake so kawai yacigaba da kuka yana buga kafa



Sa id wani yarone Dan class dinsu arfat




Unais yai murmushi irin Na mugunta dinnan


Yace wanan mgn ai kaida momyn ka ne


Kaga gayawa Momy ita zata vaka baby ai



Ai koh unaisa tazaro ido uncle


Arfat yadale jikinta yace Momy baby bani


Tace boy is OK zan siyama baby kanaso anjima muje MALL insiyoma


Kawai yakara volume ni banason nasiyowa naki nakeso nima ki aifomin kaman yanda momyn Sa I'd tayi



Unaisa tasauke ajiyan zuciya tace to zanbaka kaji

Yace Momy da gske koh yace 9 days akeyi a aifo baby a bani




Unais yace ai kuwa wann rigiman kaida momyn ka akoi kallo yafada tareda yin wata Yar dariya



Arfat yaga dadyn shi yana Na dariya yazo yafada jikinshi yanata kuka Dady baza abani babyn ba kawai yasaka kuka




Unais cikin murmushi yana kallon unaisa kasa kasa domin yaga duk yanda tawani tsorata saikace wacce ya rutseta a daki ita kadai kuma key din yabata hhhh





Cikin tsokanar ta yace my boy is OK pls ya isa stop craying badai baby ba


Arfat yai shiru cikij gamsuwa da dady yadaga kai alamar
" E"


Unais yaci gaba badai baby kakeso to ayau dinan zan bawa momyn ka baby tabaka uhumm
Yafada yana kallon unaisa kasa kasa😉😋 yana Shafa kan arfat din




Unaisa kuwa😕🤫😯😲 hhhhhh me karatu naso kaga fuskan unaisa a lokacin hhhhh........

☹😟

Ayaufa boy dinnasu.......









Taku akullum
Masoyana ana mugun tare 🤝

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:54 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺




NURUL KALBI

((( hasken xuciyata)))







Na Ummy
Matar manya








Page 6⃣2⃣









Unaisa duk asorace take tatashi tareda riko hanun boy din

Tace: zo muje acire uniform koh



Yadaga kansa tareda rike hanun ta suka wuce



Unais kuwa da kallo yabisu yana dariya kasa kasa



Daki taje da arfat taimai wanka tasaka mai t-shirt da karamin wando
Suka sauko kasa




Koda suka sauko unais yana waya
Kawai taja arfaf suka wuce kicin





Jalop rice tadafa tahada coslow dakuma lemun kwakwa bayan tagama tajera a Dinny




Unais Baya falon Dan haka tahau Sama tashiga dakin shi



Kwance yake akan doguwan kujera afalon shi laptop yana saman cikin shi wani aiki yakene






Da sallam.tashigo dakin takaraso tasaya tace uncle the lunch is ready fa
Tafada tareda juyawa zatabar dakin



Da sauri yariko hanunta yajawota tafado jikin shi yace

Haba my baby waya gayamiki hakan akewa miji ne. Ummmm





Yafada tareda matse ta sosai ajikinshi tai shiru Takara lafewa ajikinshi




Yace kenifa tundaxun ma naga saiwani cin fuska kike minene mikike nufi??



Tabude Baki zatai magana kawai tai shiru domin taga da akoi kunya sosai tamai mgnr kawai ta turo baki



Carap ya cabke bakin yasoma tsosa unaisa duk taji kunya da kyar ta kwace



Tasunne kanta cikin girjinshi







Yadago da kanta ahankali ya tsuramata ido




Yace my baby gayamin


Tai shiru



Yace umm toh ai shikenan tinda bakin yamutu😉


Cak yadaga ta yafito da ita




A Dinny yaajiyeta a kujera shima yazauna





Arfat yadinga dariya yanacewa



Dady Momy batada nauyi koh ,,,


Unais yakalli baby yana murshi


Yace E Momy batada nauyj ko kadan






Unaisa tagama serving dinsu suka soma cin abuncin




9:30pm


Suna zaune afalon ita da arfat


Unais ya shigo yadawo masallaci




Ya zauna akan kujera tareda Kiran arfat



Yazo yazauna jikin dadyn shi

Unais yace ai my son kace kanason baby koh




Arfat yace Eeee dadyyy



Yace tom kaga zanbawa momynka sai tabaka



Arfat yai ta murna



Unais yai murmushi yace ammafa my son xaka rage kwanciya gurin momynka har babynmu nida kai ya soma girma Wato cikin momynka yai girma





Arfat yace yesss.Dady pls inaco



Yace yes tareda tabawa da arfat that is my lovly boy




Unaisa kuwa da tun lokacinda unais yasoma wa arfat mgnr tai mutuwar tsaye








Aranta kuwa fadi take nikam Na shiga ukku karfa Uncle ya yasawa yarona wani tunani a ransa wayanam kalaman ai komi da nake momyn Sa ma bazan iya daukaba wasuba bare shi




Bayan arfat yai vacci tana ji tana gani samm unais ya kekeshe yakira me kula da shi tadaukeshi suka kwanta tare






Unais kuwa Cak yadagata ya hau Sama da ita






Ahankali ya kwantar da ita akan gadon Shi




Ahankali ya hau gadon




Yaxare farar jallabiyar Sa itama yazare mata kayanta




Yahada bakinsu guru daya yasoma tsosa shafata yake cikin shaukin so da kauna jikin unaisa Bari yake bana wasaba hawaye kawai kefita a idonta gashi uncle din yaki kulata






Sosai unaisa tasoma turesa ajikijta





Cikin fidda numfashi da sauri da sauri yakai bakinshi kunenta



Yarada mata


Um um my baby pls stop craying


Unais cikin rawar baki tace to uncle kadena mana pls wlh banaso



Yace sabida me


Tace uncle. Ina tsoro ni..ni..tsoro nakeji





Unais kawai ya girgiza kansa tared

cewa tooom shikenn nabari amma fa ayanxun domin kuwa wlh next time bazan bari ba






Yana fadan haka kawai yatashi yawuce toilet




Ita kuwa gyra kwanciyar ta kawai tai taturo vaki ahaka har bacci yadauketa






Unais kuwa bayan yafito yatada sallah kawai domin yanajin lokacin da aka tada sallah amasallaci yamakara





Da safe kuwa bayan tatashi tasauko ahankali akan gadon zata wuce

Yace kitab batar kinyi wankan sarki kafin kiyi sallah




Tajuyo da kallon ta kansa



Yace yes.kitabbatar kin tsarkake jikinki



Kafin tawuce



.

Bayan sun gama break fast arfat ne kecewa



Momy miyasame ki.a fuska



Unais yajiyo da kallon sa akanta tabvas fuskanta yai jaaaa




Unaisa kuwa cewa tai bkm my son mikagani ne




Arfat yace Dady haka


Unais yace my son momynka assignment dinda nabatane jiya shine yasata kuka






Arfat yace laaa mony kubawa Dady yaimiki assignment din zaimiki





Unais yai murmushi yace my son ai gurin koya mata assignment din ne taji wuya😂🤣 tasoma kuka




Unaisa kam tashk kawai tai tabar gurin



Unais kuwa aransa fadi yake tabbas insha Allah ayau dinnan kam sai hakarsa ta cimma ruwa.....













Kuyi hakurj da wanan...


Taku akullum

MATAR MANYA
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:56 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺




NURUL KALBI

((( hasken zuciyata)))






Na ummy Matar manya





Page 6⃣3⃣ to6⃣4⃣








Yau tunda safe unais yafita baidawo ba





Unaisa CE zaune a falo ita kadai tana game a laptop arfat tuni yai bacci mai kuladashi tadauke shi




Karfe 9:34pm


Yaturo kofar falon yashigo yai mmkin ganinta zaune ita kadai afalon amma bai nunamata mmkin nashi ba




Ahankali ta kalleshi tadaga kai takali katon agogon bangon dake makale adakin


Tace sannu da zuwa


Yace yauwa my baby


Uncle ina kaje meya saidakai kafita since early amma kuma kadawo let





Yazauna akujerar da take akai


Yashafa fuskanta yana murmushi


Yace work



Tajuyo ta kalleshi kawai tajuya tacigaba da game




Yai muemushi yasan rigima takeji


Yatashi tsaye tareda dagata tsaye itama



No no no my baby now is my time baby is not time to game




Muje yajawo hanunta

Cikin shagwaba tace um um uncle nixanje daki Na kwanta tunda naga kadawo



Yajuyo yadan kalleta nadan sakanni




Kafin yace tom naji amma muje kihadamun ruwan wanka

Please Login or Register in order to submit comment