Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nukurkusansa ta doramai cinyarta a kafarsa tatura kanta a kirjinsa tazagayo hanayenta a bayansa duk unais yabi da yarikice shigani yake muguntane unaisa kemasa amma ita harga Allah bacinta takeyi ahakadai unais yaga gari ya waye yatashi ya shiga toilet yai wanka yazo yatadata yace taje tai sallah yafice falo anan yai sallah yafara karatun alkur,ani sai 7:46 am yagama duk askar dinsa yashiga bed room din tana kwance tana bacci ido ya tsuramata domin yaji wani alokacimda yana falo yaji kira,ar ta tana karatun alkur,ani yai murmushi yaje ya,ajiye kur,anin sanan yahau gadon yatasheta zaune tawani langwabe kai tafada kirjinshi nikabarni yace naisa fita zanyi da saurifa ayau ayaune ake auren Mr joy kuma yaune bikin tashi unwa nakeji kihadamin break fast da sauri pls tasauko saman gadon tace niban iyabafa ban iya komai ba yakaleta gefen ido yasan ramawane tai tunda yafada bazaici jagwagwalo ba yace kinsan Allah walahi idan baki tashi kika shiga cikin ba zaki gane kurenki yamike yanufeta aikuwa da gudu tai waje tashiga kicin din arish da kwai tasoya tai tosting bread tadafa masa tea dataji kayan kamshi tajera a Dinny tashiga dakinta tai wanka tashirya sap cikin wasu English weas masu kyau sanan tawuce dakinsa tanata zuba kamshi da salama tashigo sanye da sweat black taganshi yana tsaye gaban mirror yana gyara rigarsa cikin takunta ko,ina jikinta motsi yake taje gabansa ido suka tsuawa juna na minti 5 kafin tawani lumshe ido tabude tace my uncle kai kyau sosai yace Allah koh tace E man yace to ai kin fini ma sosai my beauty naisa Na tace ni ni fa unaisa sunaa..kafintagama fada yace no my naisa muje kibani break din natafi saikirana ake tabi bayanshi suka fito taresuka nufi Dinny tazubamasa tunkafin yakai baki kamshi yai masa maraba yakaleta taduke kanta tana kalon kasa yace beauty bazajiyi break din bane tace nibanajin yunwa yace walahi.saikin ci zonan ba musu tazo yaja kujera tazauna yasoma bata tanaci saikuma tace a a kawo spoon din tunda kana sauri anajiranka yakuwa sakar mata tasoma bashi yanaci har suka gama yamike tarakashi suna tafiya suna karasowa bakin kofar yace inazaki tace inason ganin wajene tace INA ahakam yanunata da yatsa yace karki kuskura kin San yadda kikai kuwa yakara yimata kalon kurula yakauda kai yace karnagani ko naji kinfito compound dinan ninatafi tace am am yau kam da yaushe zakadawo domin nifa ina tsoro tafada tareda turo baki yace saigobe zandawo ta zaro ido tace a...bakinsa ya hada danata yadinga kissing dinta yadago yasakarmata pick a goshi yai murshi yacce beauty πŸ‘‹πŸ» tanagani bodyguard suka bude mass motor yashiga driver yaja sukabata iska
Beauty kam takoma ciki takuna TV.tana kallo har bacci tadauketa.sai 4:56 tatashi tai wanka ta sallah takada tea tasha takoma baccinta..........



Nagode sosai my fans ina godiya
By ummey matar manya haleee nasss babyeee




πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»






🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:44 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))
2⃣5⃣
Na ummyee matar manya

Nasadaukar da wanan page din ga yan nurul kalbi fans group walahi ina alfahari da ku sosai.Allah yabar zumunci bazan manta da kuba

Feenat abdulahi
Meeenat
Meenat Usman
Maman Yusuf
Mom twins
eashat
Hajja fateee
Fateeema.......
Daduk sauran masoya nurul kalbi ina alfahari da Ku nagode sosai Allah yabar zumunci







Unais baidawo gidaba aranar sai 9:23 pm Na kasar sanan ya shigo yatarar da unaisa Na bacci direct dakinsa yawuce yai wanka yashirya cikin wata riga wace ta tsaya iya guiwarsa yafito falon direct dinnu yanufa baitararda komaibs ya juyo laketa ya girgiza kai kawai yai murmushi yadauki plaks da cups biyu.yadawo falon ya zauna yahada.masu tea mai kauri yazauna kusa da ita yana kurban tea yana kallo.ba,afi minti 2 dazamnsaba tafarka aiko taganshi zaune kusa da ita ya murza ido sanan ta tashi zaune yajuyo.da kalonsa gurinta yace beauty kintashi ta turomasa karamin bakinta tare da yin wani irim mika maitafiyarda imam lafiyayen namiji ido ya kafeta da shi kafin yace zo kisha.tea nasan kinji yunwa amma sbd sangarta baxaki iya dafa ko indomy kiciba koh taturo baki cikin shagwaba tace ni ni fa nagaji haka kawai.kakori wacan matar nikuma abarni nikadai agida Allah tafiya Na zanyi koyaushe bikin wanan akeyi kulum zakafita kabarni nikadai ni ni ni.... Kawai saita samai kukan shagwaba tana wani irnin sheshsheka jawota jikinsa yai yana dam bubuga bayanta cikin rarrashi yace my beauty shiknn nadaina kinji bazan sake fita na barki aikinga yanxu shiknn angama bikin joy yau andaura masu aure gobe za ayi lunch jibi kuma akai amarya tace kenan koma goben zaka je yace a a ai anan gidan za ayi lunch din kinga zoki Sha tea karya huce dakansa yadinga bata tana kurba har.ya kare sanan yace mata kinga annan za,ayi lunch Dan haka kece zakiyi abuncin ta waro πŸ‘€πŸ‘€ nikuma yace E taca bazsnyiba haka kawai adauko mutum agaban iyayensa sanan kuma amaidashi bora to walahi baxaiyu ba yace zaiyu domin walahi saikinyi ai kam Dan ma kinga naimaki sanyi ne ko ai wayanan duk yana cikin dutyn aikinki domin furnish dinki nadaukoki nai akan aikinda kika aikata min ta murguda masa baki 😏nifa ban iyaba yace ai SBD nasan baki iyaba ne shiyasa nace kezakiyi ko kinmanta kowaye yai break fast da safe kuma walahi inaso otel zan yi ordering komai amma sabida ki aikatu shiyasa Na kawo komai nan gidan ki gyara gurin kijere komai atsari idan angama kuma anbata ki gyara cikin zubar kwalla ta girgiza masa kai tace walahi wanan abun mugun tane kuma walahi mugunta ba kyau kuma ni ni baniyaba yai murmushi yace kinga aikin fa bamai wahala bane kajine kawai zaki soya fa ta murguda masa baki yace oya muje mota akoi kajin da drinks da za,a jera tana gaba yana baya harsuka karasa gurin motocin yajefamata key taje gurin cabewa amma key yafadi takaleshi ta harareshi taduka tadauko tabude but din motar ihu tabuga tare da Salle tawani rugungumeshi tanata ihu duk yarikice yana tambayarta minene, cikin sheshekar kuka takecewa,walahi wanan muguntane ni walahi bazan iyaba yo dubifa duk tulun walan aikin ace mutum daya nezai sai alokacin yalura da abunda takewa ihum.yace kinga dauko wanan robar kidinga zubawa kina kaiwa takaraso gurin motar kajine manya manya gyarari dimin soyawa kawai za ayi tasoma dauka tanajefa robar kuma tana kirgawa 12345... Tasaka guda 5 arobar tadauka zata kai ciki tana rafiya tana nishi kawai saiganin naisa yayi kasa tafadi zaune tanats nishi saida futa sanan tatashi tadauka tashiga dashi ciki direct kichin tanufa tajera afrige sanan tadawo tasake saka guda 5 arobar zata.dauka yace um um fa my naisa ai wanan yai kadan yakara wasu guda 5 10 kenan yace OYA dauka ta xaro ido tace ai kam nibazan iya dauka ba yace aikuwa kezaki dauka zonan cikin fushi taduka tadauka tafara tafiya da kyar tananishi habawa saiga naisa kasa tafadi tadinga nishi Saida tahuta sanan tatashi tana karabawa gaba ma tasake faduwa tatashi tazo kofan shiga falo ma tafadi sanan tashiha ciki tundazun unais keta ma naisa dariya domin yaraina karfinta yarinya fiyau da ita kace babyn roba ahakadai naisa tadinga jidar kajij tana kaiwa tana kirgawa hartagama kajin guda 50 ne takuwa jera drink's afrige aikuwa sbd gajiya tama Gaza tafiya likacin da takai Na karshe tadawo kafa tace ina domin kuwa unaisa takasa tafiya cak unais yadagata sukai ciki direct dakinsa yawuce sanan yadireta kan gado ita kuwa sai maida numfashi take ahankali ta tashi tawuje dakinta tai wanka tashirya cikin Wata rigar bacci me igiyoyi ko INA tai fakin gashinta tadinga zuba turate kafin tafito tawuce dakinsa lokacin yana game a laptopπŸ’»βŒ¨ ido ya kafeta da shi yace zonan direct tazo gurim da yake yajata yazaunar da ita kujeran da yake zauje suna kusa da juna yace kinsan gobe da sauri zaki tashi koh taturo baki tace nibashiba gida nakeson magana da ammy Na yakaleta yace SBD me tace nai missing mijina kuma da yarona kuma naiwa mijina alkawarin zan kiyayemasa kaina cikin wani irin yanayi yace wane irin miji kenan domin n ba imassan bakida aure tace E amma inada Wanda xan aura yai murmushi yace Allah yasa kam domin baizama dole kikoma mass yarda yakezato ba ta murguda masa baki tace ni Insha Allah bawani abuma da zaifaru tajawo laptop dijsa acigaba da da game ido yakafeta dasu yana wani nazari a ranshi kafin ya tashi yashiga toilet kodama yaFito tai bacci yadauketa ya gyara mata kwanciya yarufe ko ina ya kwanta

Asuba ta gari


Tumda asuba kamar yadda tassaba karatun shine Kawai takeji yanaFalo bayan tai salah tai karatu shikuw.haryagMa ya jima da komawa bacci direct kicin tanufa tafida kajin tafara aikin kajin soyawa kawai Zatayi tadauko Ashana amma bakomi fanko kawai ne takare dole taje tagayamasa yana cikin blanket tana zuwa tayaye blanket din ta hau gadon tana jijjigashi uncle uncle katashi jikawai tai ya tusgota tafada kirjinsa ya radamata akunne yayade yarinyar uncle dintata turo baki tace ni Banga matches ba yace kije akoi kan drower kicun din tace O O niban gantaba fa yace O O kijedai kiduba babyn uncle bacci unclenki kejifa tamike tasoma tajawomasa hannu nikashi muje bayadda ya iya da ita domin yasan halin kayarsa babarinsa zatai yai bacinan ba.........





Ina godiya sosai masoyana Allah yabar kauna by matar manya haleeenasss Babyyy

πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»






🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:45 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))
Page. 2⃣6⃣
Na ummeyy matar manya



Matar manya fans.group wanan group din ina alfahari da Ku sosai domin kunmafi karfin saina sako sunnku SBD kauna nagode nagode Allah kara dankon zumunci❀❀




And pls needed your prayer pls



Suna Shiga kicin din yanunamata saman kantar yace taje tadauko takuwa dinga Salle amma ina ko hanunta bai kaiba murmushi yayi tare da girgiza kai yashigo yasa hannu yadauko amma ita bata sadudaba tasake Salle zata dauko aikuwa raahin Sani tafadamasa ajiki babu zato dukansu sukai kasa ragwab cikin jin zafin bigeshi da tai yace oo waike wanan yarinyar baxaki taba zama kurum bane yayi maki kyau yatadata ajikinsa sanan ya tashi yawuce dakinsa itakuwa ta hau aiki tajima sosai domin sai 12:00 tagama gashi 12:30 am ne za afara taron cikin sauri ta gyara gidan ko,ina tajera abuncin da drinks sanan taje dakinta tai wanka tashirya cikin wata doguwan Riga tadan yi tityn dinta tai kyau sosai dukda batai make up ba powder kawai tashafa anma tai bala,en kyau tafito Shu,wa das da ita tana cikin fesa turarene taji kiran oga unais bawasa da sauri tafito kafeta yai da ido domin batataba yimasa kyau irin Na yauba wow masha Allah yafada aranshi takaraso tace gani sai asanan nasuwarshi tadawo yai gyaran murya tace dama gete man din gidanam ne tafiyan gaggawa tasameshi kuma gashi ba kowa agidanan duk security s sun fita Dan haka kije kiyi tsaron gete dinan duk Wanda yazo kibudemasa yashigo unaisa cikin muryar kuka da takaici tace am am kananufin nice zanyi tsaron gate din ,,, E kece zakiyi yafada cikin murmushin mugunta ai duk yana cikin aikin funishmet dinki cikin kuka tace Allah.walahi niban iyaba ya dallamata harara yace kinga karki batawa kanki lokaci kiwuce yanunamata kofa aidajin haka gate man din yace yafasa tafiyar dimin ina wanam yarinyar zata iya tura wanan shirgegen uban gate din unais kam cewa shikenn tunda kafasa Kaje kaxauna kawai kayi kalon aiki domij itace dai da kanta zatai idan kuma karikamata walahi walahi abakin aikinka duk da turancine suke wanam maganar bayanda zai dole sukaje wajen suka zauna abencin megadin suna zama kuwa saiga hon andana masu saida unaisa tarikice unais kuma yama saman upcheas yana kalon duk abunda kefaruwa sai dariya yake unaisa tataahi da sauri taje wajen tura gate amma tagaza gashikuwa wanan mutumin sai horn yaketayi da sauri megadin yataso domin taimakamata amma INA kafin ya karaso unais yadaka mai sawa tareda mai gargafi dole Yakoma ya zauna da kyar da kyar unaisa ta iya tura gate din yabude mutum yashigo tanata maida numfashi aikuwa taki rufe gate din tabarshi haka bude duk Wanda zaishiga basai tasake Shan. Wahala ba tazo tazauna sukadinga fira da megadi yace tai dubara da tabar gate bude yace kinyu kokari mace da tura gate tace yo baba badoleba ne
ranarfa walahi wanke mota yasani kaduba fa duk security s dinda ke gidanan shime gadin dariyama abun yabashi tsakaninki da oga unaisa taci gaba da cewa nikuma najikata ciki da jawe da kunfa nace ban iyabane aidole yasa akai ta gurin wanke suka dinga dariya suna firansu


Agida Nigeria kuma kullum ammy cikin kukatake Su Anty sa,a da antydija sunazuwa akai akai arfat kam tadawo gurin ammy dimin yanaaon ganin momyn shi shine ma kedebewa ammy kewa itakuwa Anty Sa,a tawuce umrah dimin yin adu,at Allah Yabaiyanar masu da unaisa Momy da Dady ma suna cikin damuwa kuma sunki gayawa mijinta
To masu karatu mumadai saidai muche Allah yanunamana naisa Ameeen πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜…






American

sukuwa su unais suna ciki suna suna lunch dinsu cikin farin ciki da abokan ango da Na amarya da kuma amarya da ango dama Su hakane al,adarsu saidai da akoi Wata yarinya Nancy tana matukar son unais kamar ranta kuma hankalinta ya taahi sosai lokacinda taga unaisa a bakin gate shikuwa unais baikosan tanayiba unais ne yamike cikin tafiyarsa ta kasaita ya isa bakin window ya kwalawa naisa kira yadawo ya zauna saikuwa gata taahi go dakin cikin tafiyarta medaukar hankali ko ina ajikinta rawa yake takaraso cikin murmushi da fara,a tagaisa da Su cikin turanci da amaryar da angom sun kuwa ji dadi kuma sun yaba da hankalin naisa nantake sukaji sunasonta takaso kujerar da unais ke zaune tazagayo hannayenta wuyanshi ta kai bakinta daidai kunensa ta rada masa gani uncle unais kam da mamaki yacikashi tum lokacin da take gaisawa da Su bare datai mai wanan radar akunne said a duk tsikar jikinsa tatashi yace am tace Shiiiiii bari nai serving din ka koh yadaga mata kai kawai domin duk jikinsa ya mutu takuwa yi serving dimsa sukuwa dukansu sun lura da halinda suke ciki kawai sai suka kwashe da dariya suna wow wow perpet couples suna tafi sai asanam unaisa ta lura da halinda wanam Nancy take ciki domin kuwa tsaki taja tare da Harar unaisa. Owooo unaisa tafada wato sonshi take nikuwa tadauka masoyane da shi shiyasa tadauki karam sana tadoramin yo ke inbanda jaraba mizakiyi da wanan uban mugayen ai kuwa da kinsauke koma minene kikeji domun ni da mijina agida walahi amma tunda iskancine takamarki zakiga kissa yanxunan ,,,,kawai sai unaisa ta marairaice cikin turanci tace wai hakane my uncle abunda sukafada nikace inajin kunya sukuwa suka sakeyin dariya sukace soyayyarku daban ne unais kam murmushi yayi yajuyo yakali naisa yace wai hakane my beauty tace E man tareda daga masa kanta duk cikin turanci suke maganar cikin kissa tajuyo takali nanncy da tacika fashewa kawai yarage tai dariya suka komayi da tafi sanan suka soma cin abunci kajin da kuma drinks bayan sun gamane akafara daukar photo Na da cemerory da wayoyi anata dauka Su unais da beauty ma sunsha pic dayawa ba adadi da style daban daban sai 6:00 pm sanan taron yafara watsewa suka soma tafiya dukansu sun fito gate din sukai sallama da Su suka wuce bayan kowane ya kama gabansa unais ya kalli beauty da ke tsaye yakaraso kusa da ita yace my beauty je ki rufe gate din ai koh cikin zaro ido tajuyo da kalon ta kanshi tace cikin muryar kuka tace uncle hatda yanxu ma nizan rufe cikin dage gira yace well kekika bude Dan haka kezaki rufe kinga my beauty kiyi sauri kizo inajiranki aciki koh yai murmushi tare da sakar Mata pick agoshi itakuwa tatafi gurin rufewa tana gunguni mugu kawai yo wai ita wacen hartaga abunso wanan mugun walahi Na tausaya mata kal tadinga murguda baki kamar tana gabansa shikuwa duk abunda take yana ganinta yana tsaye yanajiranta yaga yanda zata rufe gate din tana karasowa tasoma kici kici da gate din sai nishi take da kyar tasamu tasoma turashi shikuwa unais sai murmushin mugunta da keta yake mata daidai da takai karshen datse gate din tadatse da hanunta an an ta kwala Wata irin razananniyar kara agurin didai dajuyowar unais dimin harya juya zai shiga gida da gudu yajuyi dimin ganin abunda kefaruwa unaisa tai luuuuuuuuu zata fadi dasauri yakaraso yarungumeta tafada cikin shi hanunta sai jini ne kezuba daidai kawowar megadi yace subhanalah to ai yallabai bata numfashi cikin razana unais yadago tasuma



😳😳😳😳😲😲😨😨

Eyyya my naisa


By ummeyy matar manya halee nass
πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»byeeeeeeeee

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:45 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
(((Hasken zuciyata)))
Page 2⃣7⃣
Na Ummy matar manya




Pls my readers I neeed your prayer for my exam pls kutayani da adu,a










Cak unais yadauketa yai cikin gidan da ita akan gado sanan yadauko first AID box yazo ya zauna agadon yafauko Goran faro me sanyi SBD mugunta yadinga tsiyayamata ita afuska afirgice ta taahi da kuka tamike tahau jikinsa duk ta shige jikinshi tana kuka SBD zafin da hanunta kemata dayalura yadda duk tarikice sai ya Dora kanta kan.jinyarsa yarike hanun yafara dubata cikin kuka tace ayya uncle banaso nikadaina tabamin ciwo cikin tsuke fuska.yace zan mareki fa ki nutsu nadubaki mana kinji koh yasoma dubata yanamata dresing wurin itakuwa sai.aheshsheka kuka take tana jajjaye hanunta ashhhhhh ashhh ahhhh kawai take.masa har ransa yakejin sheshekan kukanta jiyake tamkar ciwon.yadawo jikinsa SBD gani yake shine sanadin wanan ciwon nata gashi tanakara.kashe masa jiki da wanan ashshh din takefada ahhhhhhhh tace tareda cumuimuye mai jiki yace is OK angama me shegen.rakin tsiya sai ajiyan zuciya take saukewa yace my beauty ya akayi ne to kikaji wanan ciwon ne cikin turo Dan karamin bakinta tace yoo bakaibane kace dole saini zan rufe gate ba kuma uncle gate dim yanada nauyi fa tafada kamar zata kuka shikuwa sai rarrashinta yake da dai yaga taki tadena mita da rigima saikawai yahadata da alurar bacci sanan tai bacci yakuna mata AC sanan yashiga toilet yai wanka ya fito yashirya sanan ya kwanta yajawo laptop dinsa




Nigeria kuwa arfat neketa rigima yanason magana da dadynshi Dady kuwa yace yabari idan yashirya zai kiramai shi driver yanajiransa amma ina dole Dady yajawo wayarsa yakira son dinshi
9:46 am nigeria
7 :34 am Na American alokacin dady yakira lokacim unais suna bacci yaji ringing wayar shi Sam yamanta bai kashe.wayar lokacim da zai kwanta ba cikin.muryar.bacci yadaga yace assalama alaikum my.Dady sosai Dady.yaji.Dadi.dajin wanan.sallamar.yasan.yaronsa baimanta gidaba.cikin farinciki suka.gaisa da.Dan.taba.fira sanan arfat yakarba anan suka Sha fira da boy dinsa kafin sukai sallama yakashe wayar

Ido yatsurawa unaisa daketa faman.baccinta ahankali ya dago hanun nata yagani ciwon.vai tashiba amma yasan saboda raki irin Na unaisa tana tashi zata fara zuba sakalci yamike yashiga toilet domin yai.wanka bayan yafito ya shirya cikin kananun kaya masu shegen kyau da tsada alokacin ne unaisa tafarka takuwa tsuramasa ido tana kalon sa domin ya kyau sosai aranta take fadin amma ba halin kirki mugu kawai maganarsa CE tadawo da ita yace kin wani kafeni da shegun idanunki kamar Na mujiya kitashi kije kiyi wanka kizo ki karya kisha magani cikim gunguni tatashi tafita dakin direct dakinta tashiga toilet dimta domin yin wankan hankalinnta kwance takeyin wankan tagoga kunfa ko ina jikinta kamar ance tadago kanta aikuwa taga wani irin kwaro bakikirin a bangon toilet din cikin gidima da gigicewa tajawo towel tadaura tafito aguje saidakim unais yana kwance kawai yaji tafado kansa tana kuka wayyo Allah Na uncle zai cijeni kaboyeni kaboyeni uncle cikin wani iron yanayi.domim tunda yaganta daga ita sai towel yarikice duk wani irin yanayi cikin kasalalliyar murya yace ooo my beauty minene jibi yadda kikafito kina haukane taturo baki cikin shagwaba tace yooo ba ina wankane ba naga sneak a toilet Na yace sneak kuma tace E yace muje naga tazaro ido waceni walahi baxan jeba Dhaka kawai baikulataba yawuce domin yagani itakuwa tashiga toilet dinshi takarasa wankan tafito tasameshi zaune yadubeta ya kawar da kai domin har yanxu towel netasake daurawa kuma iya cinya taje tazauna kusa daahi tace am am uncle kaganshi koh yace walahi kikiyayeni idan iskancinki ya tashi saiki komawa mutane tsirara koh cikin turo baki tace yoo ba wanka naiba yace tojeki kishirya tazaro ido tace ina Allah ni tsoro nakeji bazan iya Shiva dakiba yai yai amma taki dole yataahi yadauketa cak yafito da ita saidakin ta yadireta kan gado yajuya yafito yarufe dakin yanaji tanata kuka da mita hartadaina tashirya cikin riga da sket pink colour tai kyau sosai sai kamshi take tafito babban falon tasameshi yana zaune yana shan tea tazo tazauna kusa da shi ko kallon ta baiba tahada tea itama tanasha bayan yagama yamike tareda karasowa gurin ta rike da magani a hanunsa da Goran faro yace oyaa my beauty magani tai kicin kicin da fuska uncle kasan banaso fa yakara daure fuska tare da dago fuskan ta yace oya bude bakin batai gardama ba tabude domin taga yadda yakoma unais dinsa yabata maganin tasha sanan yace zanfita xanje wani gurin da akoi abunda kike bukata tagirgiza kai yace OK tamike tabiyo shi harbakin kofa kafin yace my naisa nanma ya isa yamata pick agoshi yace sainadawo kikula da kanki sosai kinga bakida lpy vanda kuriniya yajuya yashiga moto yaransa ma suka Shiva subar gurin da yamma misalin karfe 4:12 pm unaisa tasoma jin alamun bakonata nawata yana kokarin kawo mata ziyara cikin taahim hankali da rikicewa domin tasan yadda yakemata badadadi ba sanu sanu marar take murdamata take tasoma murkususu agirin.sai zufa ke karyo mata tanata salati tana dafe marar saikawai tasaki wani irin kuka metsuma zuciya daidai lokacin unais yashigo gidan ganin ta kwamce kan carpet yakaraso yakafeta da ido yana kisima Abu aranshi ahankali taduka kusa da. Kanta yace my beauty miyasame ki aiko da jin muryar shi kawai tafada jikin shi cikin rawar jiki jikinta sai bari yake tana dafe Mara yace miyasame ki ne cikin kuka dasashi shiyar murya tace wayyo Allah Na cikina uncle marana zai Balle cikin rashin fahim ta yace kamarya kinga yimim bayani yards zan gane aikam yakarasa tasaki wani irin kara tare Sa dafe marar tasume agurim daukanta yai yakaita dakinsa sakan gado ya ajiyeta yashafa mata ruwa afuska tafarka cukin kuka takankameshi tana wayo Allah zan mutu yace kinga my beauty ki nutsu kigayan mike damunki mike miki ciwo cikin kuka ta CE marana da cikina uncle kamar zai tsage cikin muryan tausayi tai mgnr cikin hikima yace ayya my naisa tun yaushe yakemaki ciwo tace da yamma ne yace dama yanamiki irin haka ne tace E duk months yadaga kansa sanan yace da akoi maganin da kikesha idan yanamiki ciwo cikin galabaita tace ahhh ahhh aranshi yace sai shegen rakin tsiya yace aikam alura zanmiki cikim tsoro dazaro ido tace ayya uncle banaso karkamin walahi.da ciwo nibanaso duk tawami birkice masa yamike tareda cewa aikam.dole sainamiki allura kuma.wlh kimin shiru kuma namiki uku daya akunan nan dabayajin Mgn daya a ido daya a hanci cikin gidima tace ayya uncle to kaimim 1. Kawai ma bazan yi kukaba cikin ranshi yana murmushim rashin wayo irin Na naisa yahada alurar sanan yahau gadon aikiwa tamike tanason tagudu amma ya capkota tarike duka hajayenta tadora fuskanta kan kafadarsa saiyai kamar zata rungume sane sai shesheka take ahankali yadora alurar kan mazaunam ta yadinga zubemata ruwan itakuwa yanasoka mata sirinjin tasoma kiran washhh uncle zafi kaman ahankali tawani rungumeshi sai ajiyan zuciya take kawai saita sabura tasoma kukayace minene kuma tace Allah uncle yanazuwa yaceminene yace am am sawa yadaka mata yace bazaki min Mgn bane cikin jin kunya tace am period ne ,period yakara kaikaitawa yana kalonta Sama da kasa kamar meson yanin wani Abu Kawai sai ya tabe bakin yace to mezan miki tace banida wani auduga ananne karamin tsaki yaja sanan yajuya yafita itakuwa tashiga toilet domin tasoma jin dumin Sa yasoma saukowa ahankali tasoma wanka taji shigowan shi tare da komkoso kofar ahankali tadaura towel tafito cikin sadda kanta kasa tsaki yayi tareda jefamata pad din yai tsaki yace bacemin dagani kina wani sunne kai Na munafurci yajuya rashiga toilet tashirya

Please Login or Register in order to submit comment