Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

SBD Yaya kwana.uku nabata sannan mukasheta



Tare suka fita yasiyo mata abunci me rai da.lpy da kaji dakuma lemon yakawo mata ammafa duka kayan nan baiwuce 2000 kujifa jama,a Wanda akabawa 2ml sbd sabar.mugunta





Yakawomata yana cewa gashii nan ci abunki yarinya kudinki ne da akaturo amma.kuma kudin sunzama namu sbd ko a account ma banciro suba





Haka unaisa ta kwana daya agurinsu

Ta kwana biyu akwana nabiyunne imam yadauki unaisa hotuna har guda biyar inda nan tana kuka nan kuwa tana kwance duk tarame yaturawa unais




Habawa hankalin unaisyakara tashi gashi kullum koda yaushe yana tareda yan sanda suna yawon neman ta

Kuma number da yakira ranar yan sanda sunyi iya kokarinsu gurin binciken sunga sungano ko a inane aka kira amma ina tun lokacin imam ya karye layin idan xai sake kira sabon layi yakesawa



Yaune kwana Na uku kuma ayaune suka ajiye zasu kasheta



Unaisa tana zaune tarame tadanyi baki inba. Nono ba ba abunda yakeda wani sauran kuzari ajikinta nonuwanta da kullum suketa kara cikowa kamar zasu huda rigarta Su fito




Imam yashigo
Yana waya da Amina cemata yake tai sauri SBD shi ya matsu yafita yacigaba tsabgoginshi


Tace mai tana hanya.yanxunan tana zuwa



Unaisa jikinta sai rawa yake tatakure akujera




Yasamu guri gazauna hafiida wayoyinshi ya ajiye akam dan table dinda kenan

Sunanan zaune kuwa saiga norking Amina taxo


Yatashi yaje gurin budemata.kofar

Yamanta yatafi yabar wayoginshi


Ai ko unaisa tanaganin yatafi

Tai sauri tadauki wayar

Tasaka.number unais takira

Jikinta sai vari yake

Unais kuwa lokacin basujima da rabuwa da yan sanda ba dawowar shi kenan yaji wayar shi na.ring yadaga wayar


Cikin rawar baki tace uncle zasu.kasheni kai sauri kazo gidan mai nagurim fita garin skt Wanda ba,a ida.ginewa ba uncle.kai.sauri uncle zasu kasheni



Unais.Kuwa baima Bari tagama.fadamai ba sbd shidai muradinshi yaji address din gurin da take




Yafigi key din mota da Sauri dady yarikeshi yace Alhamdulilah son naji komi amma kafin katafi kabari nakira police suzo sai muje tare sbd karkaje katarar sunada makami suyima lahani





Unais ya kwace daga rikon da Dady yamai


Yace Dady nufinka so kake inxauna injira zuwan police itakuwa matata tana can rai ahannun Allah kota rayu kota mutu innaaa I can't Dady
Kawai yawuce da sauri dady yanajin tashin motar shi



Dady yakira police sika xo suka wuce tare dama Dady yaji address din gurin






Gudu unais yake sosai har ya isa
Yai parking ko kofar mota bai rufeba yashiga wuri yanazuwa kuwa yasa kafa ya buge gambun kofar ai ko ganbum yakarye gafadi





Abunda yagani ne yarazanashi u
Yazaro ido yasashi karasowa da sauri

Gani yai imam yarike gashin unaisa yana duramata wani Abu adole saitasha sai kokuwa suke



Ai ko unais yai kukan kura.ya chakumo wuyan shi yafara naushi bakin shi sai jini yake fiddawa



Aisha kuwa tana ganin unais Yakama imam tayi sauri tadafe unaisa tana kokarin bata wann abun




Unais kuwa saida yaiwa imam dukan kawo karfi kafin ya kya barshi


Yadawo kan Aisha yawanka mata mari saida tai barin hauranta biyu yaimata.dukan tsiya saida tasuma




Yakima kan imam da ko yatsarshi baya iya dagawa unais unais yashskershi idanun imam suka firfito yana kokarin mutuwa

Unais kuwa fada yake dama kune kuke kokarin rabani da matata uwar Yaya Na kuke son kukashe ta metamuku

Eyeeeee nace metamukuuu




Yan sand ne suka shigo da sauri sukayo kanshi mutum 5 amma suka kasa dagashi akan imam hmmmm wato unais namijin dumiya ne



Dady kuwa gurin unaisa yanufa datake kwance sai jini ne kefitowa abakinta



Dasauri yashiga girgizata domin ganin bata numfashi ai koh da sauri yaje gurin unais yarikeshi


Yana cewa.kabari mana kabarshi my son kadafa kaimai lahani kabarasu da hukuma

Duba chan kaga Halin da matar ka takeciki



Unais kuwa dajin HK yajuyo yaganni.unaisa kwance kamar mataciya kara yasaka da gudu yaje yadauketa yafito dagudu yai asibiti da ita



Emergency yawuce da ita dasauran likitoci suka rufu akanta domin kuwa sun gano wata gubace akabata kuma gubar tanada karfi sosai SBD inbanda unais yai saurin zuwa da ita asibiti tajima da shan gibarna da ta kara 1 hr toda sun rasata







Saida sukai awa 3 akan ta kafin suka shawo kan abun sanan DR's din sukafara fitowa daya bayan daya




Itakuwa aka kaita dakin Hutu


Kankace me mutane dangi yan uwa da abokan arxiki sun cika asibiti Su ammy da Momy sai murna suke




Ba ita tafarkaba sai gobe dasafe


Zokaga murnan
Da rige rigen ganinta tsakanin iyayen da yaronsu.





Data farka Momy tarungumeta sai sannu akemata



Momy takamata tashiga da ita toilet aka kawo ruwan zafi tamata wanka tashirya ta cikim doguwar Riga.Na atamfa.umaisa tai kyau sosai kamar ba itaba saitarairayan ta ake aka hadamata tea tasha da abumci kawai saiga unaisa tamike garass da.ita harda firama duk Wanda yazo dubiya ya iya rantsuwa akan ba itabace patient din




Unais kuwa bayan Su Momy sunfita suje suyo sallah


Yashigo da babies dinsa kowane hannu daya


Yashigo yana mirmushi yace my baby yade


Tai murmushi tace uncle bkm inajin bacci ne

Yakaraso yazauna akan gadon kusa da ita yadora.mata yaran yana murmushi


Yace my baby gayaranki kigansu.suma.suga mamansu sunyi missing dinki sosai my baby kefa kema.kinyi missing dinsu




Nidasu munyi missing dinki sosai my baby kullum nidasu muke kukan rashin ki




Tace a a um um uncle nibanyi miss din suba kai kawai nayi missing naka uncle dina


Yazaro ido kamar gske yace my baby sbd me kidena fadafa karsujiki suyi fishi


Tace ni kai kawai nayi missing uncle dina


Yace ai ko munyi fishi my baby


Tai dariya tacr uncle dani zakai fishi


Yace to my baby gayaran karbesu ki fidda hassan acikinsu sann kifidda husain



Tayi shiru tatsura music ido tana kallom yaran masha Allah illah kuwata illah billah

Kamar Su daya da babansu kamar kaki yai.

Takalleshi tace uncle nima bansani ba



Tazaro ido yace ki aifi yara my baby amma kuma kikasa bambamcesu. Ai koh wlh duk baki fidamin va zamuyi yajin aiki domin kuwa zamubar maki nononki harna sahon wata 2 bazamusha ba kuma zamiga yanda zaki dashi



Tai dariya tace ai kam nasani zaku iya domin kudin akoi zuciya


Towanam shine babban wann kuma Husain

Allah sarki uwa kujifa masiu karatu tsakanin da uwa sai Allah lokacin da ta aifesu batama wani gansuba har akasaceta amma.kuji yanxy nantake tabanbantasu sbd kowane tanajin.alamar shi ajikinta



Unais yaji Dadi sosai yai dariya yadoramata daua yace oya to bashi nono my baby ja matsume naganki kina shayar suwa wlh


Taturo baki Toni baxan basiba haka kawai kakeson kaganni koh



Yai dariya yace my baby ke koh to wane darene jemage baigani ba ai saide daren mutuwar Sa my baby


Yasa hannu yazage rigan yadaga ya tsaya kallon abokan wasan nashi yanda sukai hulu hulu kamar zasu fashe sun bulso cikim bra



Yasa hanunsa biyu taciro daya yagyra babyn yasaka mata nono abaki



Ai koh anjima ba,a haduba baby yaiwa nonon wani irin zukaa saiga unaisa tasa kara tareda janye nonon ta


Unais yanacikin yinmata dariyar mugunta kuma saiya hade rai


Yace au hk ma zamuyi bara kiga


Yasake dauko nonon yasawa baby I abaki sanan kuma yaciro wani yasawa Husain shima aiko abunda bakasaba ba unaisa taji abun duk yadibge mata




Hakadai tadaure tana mai shagwaba ita zafi takeji pls kadauke Su uncle


Unais kuwa waya yazaroo yadinga daukansu pic Style e style nan kowanne yadauki daya nan kuwa mutum daya yarikesu subiyu suna hkn saiga Arfat yazo da gudu shima akadinga dauka dashi yadauki babyn
harsaida da yagaji





SBD taji sauki sosai yasa aka bata sallama suka koma gida




Wani sati yazo akasha suna akai biki nakece reni fadan irin bidirin da akaima bats lokacine mekaratu Kaine zakai tunani da kanka
Mejego da yaranta sunsha kyau dakyaututuka ba adadi

Yara sunci sunan Su
Dady. Da abbah
Nasir
Umar ana kira
Anakiran shi shi
Taufik. Mufik














Abangaren Su imam kuwa sunacan hannun hukuma anmusu daurin shekara 15 dakuma Tatar milyoyi sbd ankamasu kinddnapping din Matar yaron gwamna
Kuma suka dinga amsan kudade agunsu


Imam kuwa dayaji azaba saigashi yana tona asirin duk mugun abunda yadinga shukawa unais abaya hatta reping yarinyar dayai yakaita gidan unais saida yafada dakuma kiran da yaiwa yan jarida yagayamasu karya dasauransu


Unais duk haushi yacikashi yana saye yana jinsa




Wannan shi ake kira da kaikayi koma kan mashekiya

Ramin mugunta idan xaka gina akace kaginashi gajere sbd zai iyayuwa Kaine kazaka fada




Yau ga imam yayi nadama yana kuka alokacin da nadamar batada amfani










Bayan shekara 2 unaisa tasake haihuwar yarta baby girl akasamata sunan Anty Sa,a
Suna kiranta shukrah






Bayan shekara daya

Unais ne da unaisa tana kwance ajikinshi yana zaune afalo suke sai shagwaba take zubamai



Shukrah tashigo da gudu



Tace Momy Momy brothers ance abayi bayl akai muchii


Su unaisa suka saka dariya sbd gwarancim yarinyar


Unaisa tace sukace kikawo musu ball


Shukrah ta daga kai tace eeee Momy ayi cauri



Unaisa tace toh bazakiba haka kawai adinga wahalar min da ya sbd sunga baki kai girmasu ba koh to bazakiba xomuje indafa miki indomi




Shukrah ta makale kafada tana kokarim tai kuka



Unaisa tace muje nahadamiki ice,cream ai zakisha koh

Taki

Tace aifa baxaki koma suna wahalar min dakeba




Unais yamuke yaje yadaukk ball yabata tasheka aguje tana murna





Unaisa tabata rai tace uncle miyasa kabata nifa


Yace my baby kefame



Tace to nidai gskt akai Su gurinsu Momy siyi masu week end ko gun ammy ninagaji da hkr inagani suna wahalar min da ya



Yayi dariya sosai
Yace.ke har kin isa wlh naki isaba my baby yara da gidansu kice baxasu zaunaba


Kinga zomujeeee kiji wani abuu my baby girl




Unaisa tace nibaxani ba naki wayoon naka uncle




Yace haba my baby girl hakuri zakiyi zomuje



Tace toh mezaka bani


Yace inason nasake baki wani cikin Na baby ne koba kyaso


Tadan dake girjinshi cikin shagwaba

tace uncle


Yace my baby


Cak dagata yahau Sama da ita



Nikuwa nabisu unais yagani kawai yasa kafa yarufe kofa yana hararana

Nikuwa danaga hk bayanda xanyi inshiga kawai nadora kaina akofar wai koda xanji mesuke cewa nadauko muku rahoton


Naji unaisa tayi Yar kara kawai sainaji unais yace shhhh my baby kiyi shiru kinsan Ummy tananan tana mana labeeeee yishiru kartajii



Taje takai wa masu karatuuuu rahotoooon mu








πŸ”š πŸ”šπŸ”š

Toh masu karatu anan can dakata
Anan nakawo.karshem wanan littafin mesuna (NURUL KALBI)


Narubuta wann litafim ne Dan fadarkawa ilmantarwa dakuma nusha dam tarwa
Allah yasa ya nishadantar daku


Allah yabamu ladan ke cikim wann watan me albarka Allah yasa mumacikim wayan da za,a enta A wanan watam






Ummy Matar manya kemuku fatan Alkairi

Bissalam
πŸ™




🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺




Saimum hadu a sabon littafina mesuna........coming soooon....
Bayan



081316386........
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment