Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan suka nunumasu gaba da gabanta nan ((Mr partric )) yafitarda naira suka wanke yansandanan tass,s batareda sun Sha wahala ba akabasu shi sukace bakomi amma zasuci gaba da bibiyar case din har susan gaskiyar al amarin direct gidan su unais suka nufa ((( mr partric )))sunbawa Dady hakuri sosai ya huce tareda yimasu godiya sanan suka wuce gidansu yarinyar suka jajanta masu daganan suka wuce air port mr partric ya koma American bayan sundawo daga rakiyar Sa nan unais yaci abunci a gun Momy yake tamvayarta INA arfat takegayama yanaguj haj Amina yace shikam zaiwuce gida yahuta takuma hada kayanshi domin gobe zaikoma American momy cikin muryar tausati tace hava son da sauri haka baiko juyoba yacigaba da tafiya dady yace son zonan yatsaya taja burki sanan kuma yajuyo yazo gaban Dady Dady yadinga masa was azi mai kashe jiki sosai duk dai dan dannasu yazauna amma ina zuciyar mazan ta motsa kawai yaimai gdy yatashi yatafi yanafitowa wajen gete din da motarshi ya tsinkayo imam da abokinshi suna dariya suna Tafawa yaga kuma imam yana bashi kudi shikuwa wancam yanawani gardamada unais ya tsuramasu ido cikin tuhuma azuciyarsa ,kawai yaja motarsa basuyi zataba sunajuyowa sukayi 4πŸ‘€ dashi cikij rudu da mamaki sukaja kafafunsu suka karaso gurinsa imam cikin dakewa yace a a mutumina ya akayine cikin wulakanci unais yace lpy yace INA Saudi zanwuce azuciyar imam adu a yake Allah yasa baganeni yayiba naga duk ya canja zuciyarsa tace kaiko dai kasanfa halin unais shikulum haka halinsa yake , yace wlh kuwa jaji abunda yafaru baysn rabuwarmu wlh kumani nasan sharin makiyane yanxu haka ma wanan dakagani yanuna abokinsa maganar muke lauya nakeso nadauka murmushi unais yayi da yafi kuka ciwo yace hmm imam kenan gala Kaine Dady dazaka saukarmin lauya hmmm to bkm nagode kawai yafada yaja motarsa yanacikin tafiya a hanya yatsaya tasiye credit saiga mai jarida yazo ya tsiya gurin ajiye jaridarne yaga abunda Keciki hoton yarinyar da akayi case dintaya gani da kuma hoton budurwar da tadauko rahoton wato unaisa
😑 huh tashin hankali da ba asamasa rana cikin karfin hali kira drivernsa a waya yagayamai inda yake yazo yaja motar suka tafi dominshi bazai iya driving ba ahalinda yakeciki komima zai iya faruwa cikeda tsana dakuma burin daukar fansa akanta bayansun iso yayi wanka ya hutayayi bacci baifarkaba sai magrib yayi sallah yashirya kayanshi ya jawo laptop dinshi
Dasafe bayan yashirya cikin kanan kaya black din Riga da wando blue suman tashi sai sheki take yaje gida yay salama da su Momy da Dady arfat kam yanata kuka ,unaua yace sorry my boy da ace kuna hutune kagadasaimu tafi tarekoh amma kagayanxu ba zanedakaiba sai idan nasake zuwan koh ,yace amma mekakeso nazomaka da shi choke let ? Yaron ya girgida kai alamar a, a, yace ice cream yace cikin shagwaba da yarinta um um ni, Momy nakeso unais yadan zaro ido ya tsurawa yaron yace Momy yace E, ni momy nakeso kulum sayid yanacewa momynshi nazuwa dashi gidan zoo kuma tana masa ojuju, yafada cikin yarinta ammani baka tsiyomin Momy ba , unais yakara zaro ido yace tsiyo Momy akedama arfat yace E Dady yayi Dari yace to shknnn zankuwa tsiyoma yace da ita,zakazominfa yace hmmmm angama my son πŸ’‹ummuahπŸ˜˜πŸ’‹ yayi kissing yaron yace oya tashi muje karakani air port koh yaron yadaga kanshi sukatfi su Momy namasu dariya sunamai Allah kiyaye to Dan rigimar Momy adawo lafiya arfat yatafi yacewa grany bye byeπŸ–πŸ– domin grany yake kiranta domin yace shi momynshi za asiyimasa unais yatafi da burin saukar fansa akan unaisa domin yayi alkawar sai yamaida Ita ahaiyacinta
Karfe 1pm jirginsu yatashi sai American...........

(UNAISA FA)

Hmmmmm wasa farin girki

To masu karatu anan zan dakata sister pls need your prayer INA INA exam plsπŸ™πŸ™πŸ™πŸ™.

By ummmeyy MATAR MANYA
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:31 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata )))
Page 6⃣
Na ummeey matar manya


Ina mika godiya sosai gareku masoyana masu karamin karfin guiwa Amina Usman saudin mama ashnur,Uwancy mk.....Allah yabar Kauna



🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Unaisace tafito daga wanka cikin sauri tanscewa ayyya ammina nayi late fa kuma kikaki tadani koh,tafada cikin ahagwaba tanashirin yin kuka.ammitace to kiyi sauri kizo ga kununki ko tea zanmiki tace a a ni inagama vazan tsaya karyawa ba ammina meeting fa xamuyi yau kuma wlh very important ammitace to Allah bada Sa,a tace Ameeen
9:00 am tashiga dakin taron nandai tabayarda hakuri akaci gabada gudanarda metting din ciki harda nakarin girmanda akayimata Na kokarinda tai da case din unais kafin awatse
Agajiye takoma gida ammina ammy tadinga kwalawa ammy kira nadawo fa cikin kicin ammy tafito tace to sannu da dawowa Yar ammy rarungume ammiy
Tace,INA abbana baidawohane ammt tace e baidawoba yana hanya bayan tai wanka taci abunci tazo takwanta jikin ammy dake zaune kan tabarma cikin yamutsa fuska tace, Allah ammy...saikuma taishiru ammy cikin kaunar yar tata tace yadai Yar ammy gayamun miyafaru cikin shagwaba tace ni cikina ke ciwo sosai ammy ta kafe yar tata da idanu cikin son tagano gaskiyar Yar tata anya ko dai ciwon natane wato ciwon (Mara) domin shine ciwonta duk month duk month idan yayi to tanacikin fargaba tai tunani lallai yau date din unaisa ne tajuyi cikin tausayi da kulawa tace to bari ahada maganinkoh unaisa cikin kukan shagwaba tace tace uhum uhum ammy Na kinsan banasom magani koh ammy tace aikuwa dole kidaure kisha bare wananfa ba da dacine da shiba unaisa ta girgiza kai tanafadin o o eyya ammyna nikam banaso ko shine amma tasoma tafida tan girgiza kai ammy tace o ni unaisa anyakoh unaisa tace washhhhhh ammyna cikina cikin wani irin voice ammi tace unaisa anyakoh zaki iya wankan jego haihuwafa zakiyi cikin shagwaba tadago ammi nikam vamazanyi aureba fa ammi tai dariya tace unaisa Allah shiryamin ke tashi jeki kwanta ahankli ammy takamata takaita dakinta ta kwanta
Aikuwa da gyar raga Safiya rawaye domin wani irin ciwon da zazzabi yarufeta gaciwon Mara maisanNi ( meansis) ai kuwa ammt datashigo da safe cikin rudewa tayo kan unaisa tace unaisa meyasameki batama iya magana da Saudi ammy taje takira Abba yazo da sauri Dan yaga halinda yartasu keciki yanaxuwa yaganta cikin wani hali domin batasan inda kantayske ba da Sauri yafita yaje domin yasamo adaidaita da zaikausu asibity


To anan zandakata masu karatu mahadu a page 7⃣

By
Matar manya
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:34 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUl KALBI
((( Hasken zuciyata)))
Page 8⃣
Na ummey matar manya


Ina godiya sosai gamasoyan wanan littafin Na nurul lalbi kwana biyu kunji shiru sisters wayanda suka kirani dama wayanda sukamin magana a what's app nagode sosai musaman ma Ameena Aliyu Jabo
Nana Asma u kll
Yam mama
Ina godiya sosai da karfin gwiwa da kuke karamin Allah bar zumunci



Da safe su Dady suka shirya sukaje assibiti sika duba unaisa takwaji sauki sosai bayan Abba da Dady sunfita waje ne Dady kewa Abba bayani cikin dattakoh Abba koh ya fahimta domin yace intashine ba matsala amma idan yan uwansa sunzo zaigayamasu duk yanda akayi Dady yace to Alhamdulilah Allah yasa muji alkhairi nandai sukacigaba da tattauna Al amarin
Lokacinda suka koma dakin su ammi nekawai kefira su arfat da unaisa duk sunyi bacci an an sukayi hamdala sukagayawa su ammin duk yanda sukayi nan Momy tahau murna dajin Abba ya amince domin tafi kowa murna nan sukayi fatan alkhairi kafun suka wuce gida itada Dady nan Dady yacewa wani yaronsa yanason ahadamai meeting Na gaggawa kankace me main falonsu yacikafa yan family bayan bude taroda adu a nanne Dady kesanarda yan uwansa dana Momy ai kuwa dukansu sunyi murna da farin ciki Sosai abangaren abbama haka akayi kowa kowa Fatah Alkhairu yakeyi dasafe da su Momy suka hospital ansalamesu nan dady yadebesu saigidansu unaisa nashiga wanka kawai tai taiwa arfat suka kwanta sai bacci su Abba suka shiga dayan dakin suke tautaunawa yadda abin ketafiya Dady yace nanda sati daya yakeson adaura auran dasauri yakesok ayi abun daga baya idan Angon ya dawo ayi shagulan biki da komima amarya ta tare abbah yace ammafa alhaji da amin uzuri domin ni banshirya ba Dady yace bana bukatar komi ahanunka nizanyi komi yarinyace mukeso kuma ambamu Allah yatayamu riko suka amsa da Ameeen nan sukayi sallama zasu wuce Momy kerokon abata unaisa taje da ita kafin daurin auren zatadawo taleka dakin takwacin Sa a tafarka nan tashirya tadauki yaronta suka tafi tare batareda tasan komi kefaruwa ba suna isa gidan suka tararda Anty SA,A kanwar momyce Anty Sa a wayayyace Yar duniya Yar kasuwace tanayawan tafiye tafiye Dubai London saro kaya tana auren wani mekudine anan garin daya suke dasu Momy sokoto kenan tazone suyi magana akan auren unais dataji yataso domin Dan gidantane sosai suke shiru zata fada kasa sirrinta shima itakadai yakegayawa sirrinsa kuma tabahi shawara suna wasa daahi sosai Anty Sa,a sukekiranta
Bayan shigansu falon ne takemasu barka da zuwa unaisa taduka har kasa tagaidata Anty Sa,a dai sai kallon kyakyawar budurwar take domin ta burgeta sosai Momy takira mai aikinsu tace Takai unausa dakinta nakusa dana momyn bayan sunwucene Momy kwcewa Anty Sa,a kinga amaryar takunanfa cikin happy Anty Sa,a tace Allah yayata walahi ina ganinta azuciyata saida nahangowa yarona ita kai kai kai πŸ’ƒπŸ’ƒwanan dirarriyar budurwa haka haka dai sukadinga firansu Na yan uwanjuna dakuma sanya albarka kafin sukayin salama Anty Sa,a tawuce

Ana jibi daurin aurene Momy tatura unaisa gidansu domin ammy takira tacetadawo gidan gasu Anty dija sunason ganinta lokacijda ta iso gidan yacika makil tanata mamaki hartashiga ciki tanata kwalawa ammynta kira ammt tazo Sa sauri tace yauwa kimzo Yar albarka zomije abbahnki nason ganinki kafin dija tazo tashiga nanakota itadai unaisa tanajin fasuwan gaba tagaida abbanta ya amsamata cikin kulawa da hikima irin na iyaye yake shedawa Yar tasa halinda akeciki cikin rarrashi yace yakika ce unaisa kin amince unaisa cikin kuka tace E abbah na amince kukane yaci karfinta 😭. Abbah cikin farin ciki da tausayawa yarsa yace ngd ngd sosai yata kuma insha
Zakiyu fahari da wanan auren bayan tafito dakinne mutanen sai guda ake yirri kaga amarya kinsha kamshi tanashiga dakin jiri tadebeta saida dija tetareta zarafadi sannu takemata unaisa kuwa saikukatake anyu rarrashi amma abanxa Dan kwana na barawone shiyasa yadauke unaisaπŸ˜‚ Safiya tawaye taisallah takoma ta kwanta dija takawo mata kunun tsamiya da bread da kosai amma fir takici said a anty dija taida gaske sanan tadan tabaci takwanta Anty tace tashi magaja zamiyi tatashi zaune nan antyn ke rarrashinta data kwantarda hakkalinta domin bayanxu zata tareba saiyadawo
Ananne taji saukin lamarin tarage kukan nan Anty Nafee tashigo itakuwa Yar taubashin abbah CE itama tai aure tazauna kusa da unaisa tace yoke Anty dija haka za ayi amaryar bawani kimtsi Na ni,ima ajikinta ai inkanada kyau kakara da wanka koh, dija tai dariya tace keko anfadamiki hakska mazaki yadda ai wlh gyara saitagaji ciki da waje ai lokacin baba kekuwa aure kawai akadauera fa bayanxu zata tareba sukayi dariya suka tafa unaisa ko tsaki tai tace nagawanda za a kai sukace amarya ba kya laifi koda kin kashe Dan masu gida unaisa koh tasmasu kuka wiwi dagudu sukabar dakin domin sunajim ammy nakiransu

Ango unais fa Dady yamai waya yagayamai komi cikin daure murya Dady yace gobene kuma daurin auren amma basaikazoba saikadawo Hutu za ayi biki amarya Tatare koh, Dady yafada unais kuwa yai mutuwar tsaye cikin bugum zuciya da jarumtar irimtashi namijin duniya yace Dady amma ...Dady yace dakata umarni nakebaka bashawara ba yadd yarinyar tai biyayya kaibazaka itayimin biyayarba koh itama yarinyar basotakeba fa amma taibiyayya cikin mamaki yace itama bataso Dady miyasa kokungaji da nine kukeson mun auren dole Dady yace kokadam aiwanam ne so my son karkadamu kanji komai zai nomal imsha Allah kakulda kanka sukai salama jikin unais amace yakashe wayar.......


Tirkashi to masu karatu ajan zandakata saukuma munhadu a page9⃣

Pls sisters need your prayer nagode sosai
πŸ–πŸ–πŸ–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
?πŸ’ƒπŸ’ƒβ™₯β™₯β™₯β™₯β™₯

By Ummy matar manya lemancy nas

ByeeeπŸ–πŸ–πŸ–
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:34 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))
Page 9⃣
Na Ummy matar manya


Ina godiya sosai masoyyana masu kirana da turomin sakonni akan sunji nurul kalbi shiru kwana biyu lafiya de ina godiya sosai




Yaune daurin aurensu unaisa da unais tunda safe unais ne kecikin blanket yanajij wani irin sanyi nashigansa ajiki unaisa makuwa hakanne yafaru zazzafi neyarufeta Anty dija tashigo takawo mata tea tasha tabata magani tasha ta kwanta Anty tace nibantaba ganin amaryar da ranar aurenta batada lafiya bata fara,a saike kinshigo kin kudundune to karkidamu awa daya tarage a daura... Aibata idaba unaisa tasa kuka dija kuwa tafita waje tana dariya
Gidan yacika ya batse saikace yaune za ayi bikin tarewa duka gidajen biyu sai shagali suke musaman gidan su unais Dan governor za adaurawa aure lokacin juma,a yayi bayan salame sallah nan ne kowa yataru akacika nanne akadaura auren

β™₯β™₯β™₯β™₯πŸ’‹πŸŒΊ
Muhammad farid Umar ( unais)
&
Haleema Nasir
((( Unaisa)))
Daurin auren da yatara manyan mutane yan kasuwa yan tsiyasa turawa masunzo. Sarakuna etc
Daidai lokacinda akadaura auren unaisa da unaisa lokaci guda wani sanyi ya lullubesu saikarkarwa kowanen sukeyi unaisa yaji ajikinshi wani abun tafaru kenan basu sukadaina jin wanan santimba saida gari yawaye suka tashi garau anannema unais yai wanka yashirya tawuce club unaisa ma haka tatashi tayi wanka tashirya tsap dija Na sokananta kiwarke garau kenan koh ,tace,Sosaima Allah Anty inaso nashirya da gamma idan abban Tima yazo wato mijin Anty dija kenan zanbiki muje gidanki Anty tace waa, ni rufamin asiri sokike mijinki yasoma fada danine yazanfitarmai da amaryarsa a a nikam unaisa cikin zubarda kwalla tajuya gun ammy tace ammyna kinajinta koh, ammy tai dariya tace tsakaninku ne baruwana unaisa tasa
Kuka, yo ni yanxu bazan je ko inaba akenufi anan su ammy sukadinga rarashinta taishiru ai sati daya yarage takoma gurin aikin ta aishikenan nankuwa tahau murna
Unais ne kwance yana wayada Anty Sa,a take mai maganar gsky amaryar mufa tayi wlh tahadu son sosai fa nikawai yanxu kamaida hankali kasan ciwon naka pls idan kadawo musha biki kutare kawai ina bukatar jikoki fa yai tsaki yace Allah Anty hanaso kidaina niyama za ayi nakusanci wanan villeger da aka kakkabamin tai dariya a a fa son banason cika baki kada kadawo ko 2 months ba,ayiba kafada naima dariya kuwa yace habadai anty kamar bakisanni va tace to shikenam gamu gani yaceni wlh yanxuma ina thinking yadda zanbulowa wani al,amarine tace namefa yace bakomi tace yaushe mukafara haka dakai son kaga gayamin kimiye naji idan nashawarane manemi mafuta yace a a a wlh Anty bakomi kawai zangayamiki amma sainan da kwana biyu idan may be abin yakamallah tace shikenan Allah kaimu yace Ameen suka Sha hirarsu kafin sukai sallama yakashe wayar bayan kwana uku da auren unaisa ta shirya sab saitalallaba taleka taga bakowa a sakar gidan saikawai tafita aguje tatari napep sai gidan dija dija Na kwance tana karanta ARASHIN SANIwani novels nena matar manya kawai taga unaisa cikin mamaki tace yoni mizamgani kewanan yarinyar kinada hankali kuwa tace ni kikyaleni fa danma kinsamu Nazo gidan ki wlh saima nai tafiyata tajuya ,dasauri dija tariketa tace habade kanwata zomana yi hakuri tarikota suka zauna takawomata ruwa da lemo an an suka shirya suka balle da fira tare Suka shiga kicin sukai girki suka gyara gidan sai magrib unaisa takoma gida da cikin sanda tashigo gidan taga bakowa Abba yaje masalaci ammy naciki tana sallah dagudu taidakikta ammy tace waye anan tataso tashiga dakin unaisa tace daga inakike taturo baki cikin shagwaba nigidan Anty dija nake ammy tace wayo unaisa bakyaji ko yayi kyau Allah ya shiryaeki kuma bari abbanki yazo zakigane da dayanxu da banbanci tafice wanta unaisa kam cikin zaro ido da sauri tacanja kayamta zuwa Na bacci takwanra domin dama tana fashin sallah kuma taci abinci agidan dija lokacinda Abba yadawo ammy tagayamai komi haryaje dakij yatarar unaisan tai bacci saiya kyaleta dasafema tatashi taiwanka ta karya saikawai taje dakin abbanta sukai fira sosai kafin yafita tazo tana taya ammy aiki, yau takama Saturday gobe Monday unaisa zata koma aiki yau tashirya tacewa ammy Zata gun Momy tagaisheta ammy tace kigaisheta tace to tawuce saigidan ammy a can tawuni sosai sukasha fira da ammy itacema taimata aikij girki aikuwa su Dady suka dinga santi sumji dadi sosai nan sukaimata nasiha datakara hakuri Dady yace gobe Monday koh zakifita aikin koh kinaso kikoma koh tasunkuyarda kai Momy tace E kokawa zataikam Dan nikam vazan yarda yata takoma cikin gida kawai tazauna ba miji ba karatu takezuwaba kuma ba aiki Dady yace hakane kam to za asiyamata moto ko drive zaina kai ta Momy tace wanne kikeso yata cikin jin kunya tace a a wlh Momy banabukatar komi akaiakai amma taki dole suka hkr dasamata albarka taso tasami yaron ta arfat rigima amma yanagun hajiya Amina saiyamma likis tace tanason taje gidan.Anty Sa,a amma hatasan gunba ammy tace driver yakaita idantafito.saisuwuce gidan sukacikata da gomana arziki kafin tawuce taje gidan Anty Sa,a antyn kuwa taji Dadi sosai dazuwan surukartata sukasha fira antyn Na sokanarnata tace naceko kinata hakuri da kwana kina rungumar filo kinsan rashin miji sai ahankali Anty tafada tana dariya unaisa kam dataga Anty Nasu wayayyace saikawai tawayance suka dinga fira tace aini Anty wanan yaron naki baruwana da yazo kokaryazo Anty tace a a fa ba irin yarona ba wlh baby yarona tawuce misaliyanada kyau ga haiba kwarjini farin jini uwa uba kirarsa ta karfafan mazace hmmm bazakisan hakaba harsai kinshiga hannunmu sanan ido zai raina fata ido unaisa tazaro tace habadai antyna saikace wani nidin ma raguwace ai wlh guduwa zanyi kumama nikinga baruwana Anty tadinga dariya harda tafawa πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ‘‰ tace kinganki koh baby ai wlh kinada ruwa harda tsaki aciki bare kice baruwanki a a fa karwata rana da kanki zakihanasa komawa American unaisa tai dariya tace a a nikam Anty,tace nidai rokona Pls baby idan yadawo first night first raundn kikarbi sakon kawai kiyi aiki banyna kawaisai mu ganki da ciki unaisa tace tab Anty nikam badanina wlh natafi driver yanajirana Anty taitai unaisa ra tsaya sui fira amma taki dole antyn tarakata gun driver da goma na arziki suhumrane me sihirtacen kamshi da turaruka da wasu yadika masu kyau da tsada dare yai sosai unaisa takoma gida drive tasauketa yajuya su ammy da abbah sunyi far in cikin jin labarin da yarsu tagamasusu Na iyayen mijinata suntarbeta da ktau tanunamasu duk abunda sukaimata sukasa albarka taraahi tashiga ciki taiwanka ta kwanta said bacci 😴😴. Da safe tatashi tashirya saf dokin zuwa aiki takarya hakadai yau takwjin danfaduwar gaba haka tagayawa ammy tace Allah sa lpy amma duk zumudin da kike kifita unaisa tai dariya tace sainadawo ammy Na sukai salama tawuce

American unais be zaune da body guide dinsa fuskarnan Rashi a murtuke yana musu bayanini anunda yakesozasumishi yamika masu PIC din wata budurwa da wasu details dinta akai yace ita yakeso sukawomai nanda 3 hru yabasu 3hru sukawo nai ita daya dagacilin body guide din yace oga Nigeria yace yes Nigeria sukace yes sir sukajuya sukafit cikin tangamemen gidan shi suka shiga jirgi sai Nigeria ✈. Suna isa kuwa direct gurin aikin tasukaje suka tsaya bakin titun gurin suna biyar details din dayavasune sukadiba likacunsa yasa takerashi sukaga yacika kuwa nan suka maida hankali gun can saigata tafito tasaya tana jiran napep abun hawa saidayan su yace itace suka amsada yes kawai saisuka ja motar suka raba daidai gurinta kawai jitai anfiz gota saicikin mota aka samata selotip abaki ga mortar ba aganin Wanda keciki bakin glass ne sai air poot sukashiga jirgi da ita said American





Tirkashi to fans inagodiya sosai
By Ummy matar many a halee has limancy baby 😘😘😘😘😘β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

ByeeebyeeerπŸ–πŸ–πŸ–πŸ–

By halee nass
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:34 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALI
((( hasken zuciyata)))
Page. 1⃣0⃣ 1⃣5⃣
Na Ummy matar manya



Masoyyana masu kirana da masu min message akan naki typing cigaban nurul kalbi ina mai ba kui hakuri fans da rashin jina da kukau kwana h
Biyu wlh muna bikine shiyasa yanxuma haka ina busy ne amma zandan maku typing hakanan kui hakuri da yadda kukaganshi ba yawa amma vayan biki zamu dora inda muka tsaya πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜…πŸ‘πŸ˜‰πŸ˜‰πŸ˜‰πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜ nagode bye bye







4:23 pm ✈ jirgujsu ya sauka a American unaisa nacikin tsoro sosai yadda tai kuka har tagaji bayan sunfito a jirgi suka shiga mota direct gidan shi suka nufa me gadi yabude masu get suka shiga duk da tashin hankinda unaisa keciki baihanata karewa gidan kalloba gidane unguwa guda zatace sukajata suka shiga da ita ciki bakowa a ciki ita kadaice suka barta sukai ficewar Su itakadai CE zaune a bed room dinda suka kaita ta ajiye jijanta sanan tadau mintuna zaune jafun taje toilet tai arwala tafito tai sallah tanata adu a tajima sosai tana adu a Allah kawo mata k
Mafita kome tatuna kawai tatashi tadauko jakanta tabude domin dauko wayar ta datatuna wayam tadiba amma ba waya ba abunda suka dauka acikin jakar sai wayar kawai taita kuka har tagodewa Allah shikuwa unais yanachan gidan wani a mininsa suna fira dakuka tautaunawa akan wani sport mezafi da zasuyi sai 12:32 yafito direct wani gidansa yawuce dake kusa ya kwanta da safe unaisa tai wanka tai sallah sanan tafito falon domin wata irin yunwa datakeji amma shiru bataga Kowa a falon ba shiru Dan haka saitakoma dakin ta zauna ba a fi 3 mnt ba saiga unais yashiko falon tun a dakinta tajejin ana wani irin tako cikin kasaita da jarumta bugun zuciyarta yakaru cikin miskilanci ya murda kyauren kofar yabude yashigo gabantane yayi wani irin faduwa tazaro ido tamike tsaye cikin kaduwa ,yashigo dakin cikin takinsa Na jarumin namiji yace well,yasoma tafi da hannuharsou uku rap,rap,rap, yace well well well the game is start by now , yace u are well come in a new would ,unaisa cikin kuka tace pls Dan Allah kai hakuri menamaka ne da zakasa asaceni ,ya dakanata sawa yace kice harkin manta abunda kikai koh cikin rawan baki tace to pls kai hakuri walahi baxan sakeba yace ai kin makara walahi walahi zakisha mamaki kuma kishirya zama anan Dara's tace pls kai hakuri yace well zan tambyeki idan kikafadamij gaskiyas to zan maidake gida tace to to ai nikam gaskiya zangayima yace zauna taxauna yace waye yaturaki kije gidana kidauki vidio kice naiwa yarinya fyade kina nan naimatane tace a a nikam walahi yace to ya akayi tace walahi nibansan ya akaiba kawai ankira ma,aikatar mine akace muje yai murmushi yace hmmm shiknn tace e wlh yace da alamadai kina bukatar zama anan tasoma girgiza kai pls pls karkamin haka walahi iyayena zasu shiga tashin hankali yai tsaki yamike tsaye yace walahi walahi kinji narantse tadaga kai yace to Walsh idan baki gaysmin gaskiyaba bazan maidake gidaba kokuwa idan ma zan maidake to saina rama sharrin da kikamin dimin idan banma wacan yadda kukace nama fyadeba to walahi zanrama akanki kezan miki cikin razo I do, tace pls pls karkamun banaso walahi gaskiya nagayama yace nagayamiki kishirya zama agidan yajuya zaifita tace cikin shsgwaba nifa yunwa nakeji ,baiwaigoba yafita abinsa itakuwa tatashi tafito falon tazauna saitaji takon takalme da,alama kicking ne awurin saikuwa taganshi da pleat a hanunsa cike da perpersop Na koda dakuma tea cikeda cup yazo yazauna yadire kayan a dynniee yace oya bisimilah takuwa dauki spon tadebo takai bakin ta aikuwa taji wani irin yaji nafitar hankali har konyarta da kyar ta hadiye yai murmushin mugunta amma kuma fuskar nan murtuke take tadubeshi da fuskar tausayi ta langobe kai ki kalanta baiba dole ta dauki cup din takurbi tea din aikuwa da sauri tafurzar da ruwan tea ta tsuramasa ido yanxu tagane Shari yamata kenan domin wani irin dacin

Please Login or Register in order to submit comment