Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Sosai suka baje sai fira suke
Unaisa ta tmby ammy abunda yafaru


Aikuwa nann ammy ta gayamata duk yanda akai unais ne yaimasu wanan

Takara da cewa wanan yaron Allah yamasa albarka


Unaisa ma taji Dadi da wanan abun da wanan mijin nata yaimasu Allah tabiyasa

Tafada a baiyane

Ammy ta,amsa da Amen

Ammy tace hala baigayamiki bane


Tadaga mata kai

Hmm Allah sarki dan Albarka kinga kuwa inkinje kya kara masa godiya


Unaisa tadubi ammu tace ammyna pls kiyi hkr kinga Na jima kafin nazo gida wlh shi dinne yake hanani fitan




Ammy tai murmushi tace ai hakomi yaron Albarka ai kobanganki ba shi kam kusan kullum yana zuwa nan




Da sauri tadago kanta tadube ammy sai kawai takakalo murmushin dole SBD taga ammy takafeta da ido tana mata kallon tuhuma
Dan karta fahimci zaman nasu

Tace Amma kuwa ammy nibai taba gayamin ba


Ammy tai dariya tace yaron kirki kenan




Haka suka wuni ranar sai dare sanan tace zata wuce


Takawo kayan da tazowa ammy dasu sakuma shadodin da takawowa abbah


Ammy taji Dadi sosai taimata godiya


Ammy ma tadauko wasu hadin gumbuna da tsumi tabata race dama tasa amasune dan ita musaman



Cikin jin nauyi Ta,amsa tai godiya

8:30pm Suka tafi








Taku akullum

Ummy matar manya





🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:51 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺


NURUL KALBI

((( hasken zuciyata)))



Na Ummy
Matar manya



Hmmmmm gaba dai gaba dai Matar manya gani nan bari wlh alkamar bisa dutse Allah Na Baki ruwa mahasada suna kallonki wlh tallahi Maman Muhammad nafi karfjnki nai maki nisa makiya magasada nafi karfinku wlh nawuceku saidai kubiyo sawuna duk abunda kukecewa yanadawowa kunnena inafata dai kunfahimta domin kunsan ance duk Wanda yai zagi a kasuwa yasan da Wanda yake

Ai kuma hakan yakara tabbatar wa dacewa nidin watace wace naimaku zarra wlh nai gaba saidai kubini abaya kuma wanan abun alfaharinane tunda kna hasadana






Masoyana INA godiya sosai agareku da sport da kuke bani ngd sosai



Musamman

My fauxy
Hadiza yunuxa
Sadiya Isma,il my namesake
Ummu Muslim
Ummu Abdlh
Amina waziri
Yusra
Rabiat
Ummi haruna
Mummy afrah
Ummu khursum
Wow wowww wlh idan zan shafe page Sama da coma bazai dauki sunanku ba wlh bazai iya daukan adadin son da nakemaku ba ngd ngd sosai




Page 5⃣5⃣







Unaisa bataji Dadi sosai ba domin taso tabiya gurin Momy tagaisheta amma


tace saina sake fitowa





Koda suka iso tai parking suka shiga falon



Bakowa a falon dan haka suka wuce sashenta



Suna shiga tacire gyalenta tafada gadon tareda.


cewa washhh

Arfat yai dariya yace momy minene tace Allah my boy nagaji ne dayawa



Yadinga dariya tace dariya koh


Yace momy kinyi cau cina driving

Dariya tai tareda Shafa kanshi tace Allah koh my boy bagware hausan ma bai isheka ba





Wanka tamasa itama tashiga tai tasaka kayan bavci shima rasamasa




Tace Oyo so mukwanta


Yace zanje gurin Dady nadawo Momy


Tazaro ido


Tareda cewa boy rufamana asiri idan kaje yanxu zaidinga fadane zaice munyi dare sayawa fa


Amma kaga kabari gobe saikaje koh?

Yadaga mata kai


Tace yauwa zomu kwanta


Takwantar da shi itama kuwa ta kwanta


Asuba tagari maman arfat




Bayan kwana biyu




Unais ce da arfat zaune a Dinny suna karyawa



Wayarta tai kara taduba ganin sunan Momy tai da sauri ta daga


Cikin shagwaban da tasaba tace Momy Na good morning


Momy tai dariya

Tace morning my douter kuntashi lpy

Tace lpy qlu wlh ygd

Tace lpy qlu


Ina mijin nawa

Unaisa tai dariya tace gashima yana gaidake
Tadora wayar wayar a kunen arfat


Suka gaisa da Granny dinshi yagama mata gwaranci


Yabawa momyn shi


Momy takewa unaisa bayanin cewa

Da yamma zasuyi baki domin akoi wasu kannan Momy dasukazo daga Maiduguri bazasu jimaba zasu koma dan haka sunce zasuzo gidan Su unaisa sugaisa da amaryam zasu kwana kafin Su wuce anan gidansu unaisan zasu kwana



unaisa kuwa tayi murna sosai tace to Allah yakawosu lpy

Momy tace ameeen

Sukai sallama takashe wayar




Bayan sun sallama unaisa tace yauwa my boy taso zo muje kichin mushiryawa baki Delicious koh


Yadaga kai yana murmushi

Tagada kai Sama kamar me yin tunani ummmmm

Yauwa my boy yi tinani me kyau mezamu dafa masu

Ai kuwa yasoma tsalle

Yanafadan natina natina

Taduko da kunenta a daidai bakinsa
Tace oya fadamin


Yabude bakinsa yafada iya karfinsa


Indomi indomi


Aikuwa dukansu biyunn kuma suka sake kyakicewa da dariya



Tace muje kagani



Tarike hanunsa suka tafi








1:30. Ragama komai tajera a dinny
Taima wanka itama tai suka shirya


Sukaxo falon sukaci abunci bayan sungama ne sukaje kichin maida kayan


Acanne sukajiyo sallama


Unaisa tafito tana rike da hanun arfat


Tasoma yimasu sanu da zuwa matane su biyu kyawawa wayanda za,Su iya kai Sa,an in momyn



Amsawa sukai cikin fara,a



Bayan sun gaisa
Unaisa tamasu tarba sosai


Kuma sunji sadin haka sosai





Jama,a Baku tmby INA unais ba


Unais kwanan bayada sukuni sosai domin kuwa Dady yasa ana nan anagina masa nasa tsararren hospital domin dama kunsan Dr ne



To kuwa dady yace kafin akammala masa ginin hospital dinshi yanaso yadinga zuwa masa nasa hospital din yana taimakawa yana duba patients din


Unais da dole yake zuwa hospital yau kimanin satin shi 1






Haka suka wuni sunata fira da unaisa dlmin sun yaba sosai da hankalinta


Can suka dauko jakansu suka soma fidda mata da kayayyakin da sukazo mata da shi aikuwa tuni kamshi ya rufe dakin haka sukadinga mata bayanin itakuwa sai sjnne kai take tanajin kunya



Kayane Na gyara sosaj Nagani da fada


Godiya tai sosai


Sukaci gaba da kara wayar mata da kai


Hajiya Zubaida ce tace gsky yakamats kirike wanan domin naga kamar kina son mana wasa gurin ganin jikokin mu

Dukkansh dariya sukai handa unaisa da ta sunkuar da kai



11:12pm unaisa CE tasoma hamma

Dukansu cemata sukak taje ta kwanta saida safe


To tace sanan tawuce dakinta domin ta kwanta shikam yaronta tuni yai baccin



11:30 unais yashigo gidan ganin Su ba karamim mmk yaiba yaji dadin ganinsu sosai



Da saurinshi yakaraso yafada jikinsu cikin farin ciki suka gaisa




Yace masu yana zuwa zai wanka

Sukace toh

Yatashi yashiga ciki



40 mint yadauka kafin yadawo


Suka CE amma kam kai dare sosaifa kalli har iyalanka shunyi bacci baka dawoba



Murmushim take yai

Yace wlh harzan fitone tundazun saikuma aka kawo wani patient emergency wlh shine ya saidani




Cikin murmushi tace INA baby ne ko har tai halin nata bacci ba



Ayanda yafada zaka rantse da Allah har ranshi



Sukai dariya sukace tana ciki ai kuwa seka tashi kashiga ciki




Idan kuma kashiga kadaukomin angon nawa ala kakaiyabi momyn tashi dukan Su sunyi bacci



Wanan mgn tagidimar da unais sosai yashiga dakin ta to yaimata me ?


Wata zuciyar tace to ya kaiya dolene tunda pretending kake ba kaso agane yanda zaman naku yake





Ai kafin yakarasa tunanin. Tasake katsesa da


Cewa tashi mana kajimin yaro mikake tunani


Jeka mikomin shi zamuje mukwanta ne muma munfara jin vaccin...........




Tirkashi.....


Akace wasa farin girki...





Taku
Akullum



Matar manya

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:52 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺




NURUL KALBI

((( hasken zuciyata)))





Na Ummy Matar manya






Page 5⃣6⃣









Unais yamurtuke fuska

Yace kuje kawai Ku kwanta zan kawomaku shi daga baya



Dukansu suru sukai suna kallonsa


Hajiya zubaida ce

Tace yai nake ganin takaina yo Muhammad kunyan mu kakeji ne yanxu kome dabaza iya Shiga dakin matar ka kadaukomana yaroba



Unais sunne kansa yai

Bayanda zaiyi dole yataka ahankali har kofar dakin


Ahankali yamurda kofan yabude ysshiga


.
Tunda yake da ita a gidan baitaba takowa koda part djnta bane sai yau



Bed room din ta yawuce direct

Yatura kofar yashiga


Sayawa yai yana kallon dakin

Masha Allah gawani irin sansanyan iska dake ratsa ko ina

Dakin fest uwa uba ma abunda yazo masa arai


Colour din jeren dakin komai pink and with ne

Shine ya tuno masa da naisa dinshi domin shine best colour dinta



Cije lebensa Na kasa yai


Yakarasa bakin gadon inda suke kwance arfat duk yakudundune a jikin momyn shi



Tsayawa yai kallon su unaisan
hi bakaramin Dadi yakeji ba irin kulawar da wanan yarinyar takewa
arfat ba tanason shi,sosai

Tana kula dashi sosai kamar Wanda itace ta haifeshi ,

Gawani irin shakuwa da ke tsakaninsu Wanda ko uwa da da bakowane za asamu ahaka ba



Shikan shi arfat din komi akai komai yasamu
Momyna ,,momyna,,,

Kaida gani kasan soyayyarsu ajini yake




Ahankali ya yaye tattausan bargon dasuke ciki


Baiwani tsaya kallon fuskar taba kawai yadauki arfat din yawuce




Koda yafito falon yasamesu

Zaune suna kallo kuma da alamu bayanxu zasu tashi ba



Yakaraso tare da mikomasu shi
Yace Momy ba daki zaku bane kwanta



Sukace a a ai munfasa domin harzamu mukwanta ne kuma saimukaga
Sunsaka draman da muke so mukalla shiyasa



Kawoshi kaje ka kwanta



Ya mika matashi


Tareda. cewa to shikenn nima bara nazauna



Tace kazauna ina kagamin yaro Dan Allah tashi kaje ka kwanta



Unais bayanda ya iya dole yashi yakoma dakin unaisan


Ahankali yakaraso gurin gadon


A bakin gadon yazauna yana tunani



Daga baya kuma sai yamike


Sinkawo bargon ta yajanye kuma ba shakka yasan shine lokacin da yayaye bargon yadauko arfar



Ahankali yakarasa gurin gadon yadaga bargon daniyar yagyaramata



Kamar fuskarsa ta sauka a fuskar unaisa


Azabure yasaki bargoon

Yafurta beauty


Har saida unaisan ta motsa ta kyara kwanciyarta taci gaba da baccin ta domin ita kam batanasan abunda kefaruwa ba





Jinkinsa ne ke rawa


Ahankali yakara karasowa gurin gadon yakara gani inba gizon bane da idon Sa yasaba yimasa



Ahankali yakai hannu yashafo fuskan ta

Bagizo bane zuciyatsa tagYamasa



Babynka ce
Kums matar kace
Kuma Maman arfat



Unais murna zai ko me


Cike da farin ciki ya kai mata wani lafiyayen kiss a tattausN kumatun ta



Yafi awa 2 azaune yana kallon ta yana tuna rayuwar da sukai a American yana tuna wasansu da ita rigimar ta kukanta Shagwabar ta Dariyar ta Duk wani Abu da suunkai lokacin

Hanun yakai yashafi fuskar ta Tareda cewa my baby kin kara cikowa kinkara zama babbar mace



Itakuwa baccin ta take hankali kwance

Daga baya kuma yatashi tawuce toilet dinta yashiga


Baiyi mamakin ganin toilet din nata sap sap ba domin kuwa shi tuni yashaida Matar tasa da safta domin kuwa duk zamanda sukai dabaisanta ba yanaganin hakan a gidan kodayaushe gidan tsatsap


Musaman arfat ma kullum koda yaushe yaron gwanin Sha,awa





Alwala yai yazo yashimfida kafet

Yasoma yin nafiloli yana godiya ga Allah daya mallakamasa babyn sa



Sai lokacin sallah asuba sanan yatashi yaje gaban ta yakara kallonta yai kissing nata sanan yawuce dakinshi





Wanka yai yawuce masallaci


Bayan yadawo agurguje yashirya yawuce dakin Su hajiya Zubaida lokacin kuwa suntashi harma sunyi sallah





Bayan sungaisa ne
Unais ke cemasu shi fita zaiyi


Har hada baki suke gurin cewa tunyanxu da sauri haka



Cemasu yai E anajiranshu ne a hospital ankawo wani emergency ne



Sukace to amma bakayi break fast ba


Yace a a nasha tea baby tahadamin tea nasha ai baby batabarina nafita batareda ko tea ne nasha ba




E to ai hakan yayi kyau to Allah kiyaye hanya adawo lpy




Mukam bazaka tar damuba domin zamu wuce ne 10 :00 am




Kudi yaciro masu yawan gaske ya ajiye masu tareda yimasu fatan sauka lpy


Yace insha Allah bajima wa zamu kawo maku ziyara muma munanan xuwa da baby



Dariya sukai suduka suna cewa

To suna zuba ido sugansu



Unais yai murmushi yai masu sallama yawuce




Sukuma sukaci gaba da mgn

Hajiya Zubaida tace a gsky yaran soyayarsu tana bani Sha,awa gwanin birgewa
Kuma wlh gashi sun dace da juna





Unaisa kuwa sai tashi tai taga ba arfat



Aranta tace my boy may be yafarka ne yaje gurin dadyn shi



Sallah tai tawuce kichin

Agurguje tahada break fast domin har 9:00 am yai


Tajera a Dinny taje tai wanka tashirya


Tawuce dakin bakin Lokacin suma sun shirya amma arfat kam baccin shi yake



Tadauko arfat suka fito lokacin ya yafarka



Yace good morning Momy

Tashafa sumar shi tace morning my boy


Yagaida Su hajiya


Uaisa tace oya muje ai wanka


Arfat yaki fafir yace momy ina yunwa kibari break yafada cikin gwaeancin Sa



Tace to naji amma muje yanxu ai brush


Yamike sukaje bayan mint 2 suka dawo


Su hajiya sai dariya suke masu


Bayan sun gama break fast dinne


Su hajiya suka tashi zasu wuce unaisa kamar zatai kuka bataso sutafi






Daki tashiga tadauko masu sha tara Na arzinki



Suka rakasu har mota inda drive zai kaisun





Bayan sun wuce


Sun dawo ciki tadauke arfat suka shiga ciki domin tamai wanka.







Momy takira UNAISA tai mata godiya SBS taga kayan da tabawa Su hajiya Zubaida



Ita unaisan ma kunya taji





Bayan kwana biyu



Da sassafe unaisa bayan tagama shirya arfat da zaije skull


Saita rubuta wa unais letter tanason zatafita


Tabawa arfat yakaiwa dadyn shi



Yaron da gudu yazo yafada jikin unais dake bacci adakinshi



Arfat yace good morning Dady



Unais yasunbace shi yace Momy my boy kuntashi lpy


Arfat yace Dady paliya loo

Yace INA momynka

Yace gaci Momy tashe baka



Murmushi yai. Domin gwarancin boy din NASA dakuma rigimar beauty domin yasan idan yaga letter to tana bugatar wani abine kokuwa tanason fita ne




Murmushi yai tareda cewa my boy where is your pen


Arfat yabude jakka yadauko pencil dinshi yabashi


Unais yakarba yarubuta mata


Antyn boy bako gaisuwa kinsoma neman iznin fita to Gurin bashi da suna ne inda zakije



Yabawa arfat yakaimata


Da karanta letter ba karamin mmk taiba daganin kalamansa cikin tattausan lafazi



Tarubuta masa sunan unguwar Su Anty dija

Arfat yakaimai



Murmushi kawai yai yace wato baza gaidani dinba yayi kyau


Yarubuta mata Allah kiyaye hanya


Arfat yakai mata
Bata sake rubuta masa komi ba

Arfat yadawo gurin dadyn shi unais yaukeshi suka fito domin zai kaishi makaranta domin yau bazai je hospital ba shiyagaji



Unaisa agurguje tashirya tadauki motar ta tawuce



Unais lokacin da yadawo yana waya da join abokinsa Na American suna tattaunawa unais yanagaya masa yakusa dawowa



Kuma zaizo masa da surprise


Join yai dariya

Yace wanan saikace kaga beauty naisa ne



Unais yace bazangayama surprise din ba yanxu harse munxo kaga



Shima join dariya yai yace to sunajira





Sunjima sunafira kafin sukai sallama


Unais lokacin da yai parking yafito yana kallon motorcin amma bata unaisa yatabbatar ita tai drive da kanta kenan



Girgiza kanshi yai yace Allah ya tsare





Direct gurjn drive yawuce inda yasamu drive yadinga zazzagamasa masifa akan idan had yakara barin madam tafita da kanta to ranka saiyafi nakowa vacci



Shidai drive hakuri kawai yakebada wa


Unais kuwa ya koma ciki





Unaisa kuwa taje gidan dija inda suka shige Uwar daka



Sosai dija taji dadin ziyarar Yar Uwar tata inda takara ganin unaisan tayi kyau takara cikowa almar Hutu yakara zama




Sai 2:00pm sanan unaisa tatashi tai shirin komawa gida domin lokCin dawowan boy skull yayi



Tana sauri zataje gida tahadawa son lunch






Bayan sunyi sallama da Anty dija tarakota har mota saida unaisa tawuce sanan dija takoma cikin gida





Unaisa kuwa tahau titi sai sauri take


Tanacikin driving din tasoma tunanin

Wanan mijin nata dasuke wasan buya da shi

Wata zuciya tace wlh nidama ya taimaka ya sakeni


Wata zuciyar kuwa cewa tai to amma idan sakeki a ina zakiga muradin ranki a INA kike tunani zaki iya ganin shi mutumin da ba kasar yake zaune ba



Ajiyan zuciya tai

Zuciyan ta kuwa cewa tai kawai kici gava da zama da wanan ai koba komi ga yaronki nan arfat

Kuma kinajin dadin zama da shi sosai



Haka dai tadinga nazari



Ai kuwa batai aune ba taga wata Babar mota tatunkarota tana kokarin bi takanta


Aikuwa unaisa takalalo ido a waje jikin ta sai rawa yake


Kawai tajuya sityrin motar takarya wata hanya tasauka a titi bata kallon gabanta batasan inda motar ketafiya ba SBD duk ta gidime


Motar ta gangara cikin dajin
Batai auneba taji ta kaure wani babban icce motar ta tsaya





Ai kuwa mutane suka rugu aguje gurin ceton rai




Amma saidai me duk Wanda yazo suna zuwa saisuja sutsaya suna girgiza kai cikin tashin hankali da gidima Na ganin halin da Wanda kecikin motar takeciki.............





Taku akullum
Matar manya

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:52 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺


NURUL KALBI

((( hasken zuciyata)))



Na Ummy matar manya




Page 5⃣7⃣








Lokacin da aka kira unais aka shaidamasa



Bakaramin gidimewa waiba domin shi duk laifin driver yake gani




Yakira Su Momy yafadamata yace sugayawa ammy

sukace to gasunan zuwa
Lokacin da ya isa asibitin domin asibintin Su aka kaita





Lokacin da yazo dakin da a ka kwantar da ita yabude dakin yashiga


Fuskan shi sanye da Mark's ahankaki yakaraso kusada ita


Yajima sosai yana kallon fuskanta itakuwa sai bacci take



Kafin yadan duddubata yafito dakin


Direct yawuce office dinshi yasoma bincikan files dinta domin sanin abunda kedamunta





Yanayi yana duba agogon hanunshi yana duba lokaci ne SBD kar lokacin da zata farka yawuce bai jeba




Bayan yakammala bincike ne yagama gano ciwon da taji



A Kafanta dayane taji ciwo sosai saikuma a goshinta dayabugu da styri




Mikewa yai yafito yanufi dakin



Yatura kyauren yashiga ahankali yakarasa bakin gadon fuskan shi sanye da Mark's





Yasoma tattaba goshinnata gurin da aka nannade da bandege



Yaji jikinta da zafi

Yana cikin taba jikin tane



Tasoma kokarin farkawa


Tsuramata ido yai kuma bai cire hanunnasa a fuskanta ba kuma



Ahankali ta bude ido dasukai mata wani irin nauyi


Ahankali cikin karamin sauti tabude baki.tace washhhhh




Ahankali yace sorry


Takalle shi tareda daga masa kai



Yadagata razauna yajingina ta a jikin filo



Unaisa dai saibin bawan Allahn nan take da ido ita dai tunda tatashi taganshi taji wani iri
Gashi taso taga fuskan shi saidai kuma rufe take da Mark's




Ahankali tace, dan Allah ina yarona , kuma ina ammy Na suke ne



Kallon ta yai

Taredacewa suna zuwa



Yafada tareda miko mata cup dun tea me kyauri



Unaisa takawar da kai



Kawai ya murtuke fuska saukace ganin fuskar tasa take


Yace ungo

Tareda kafamata a Baki ai kuwa ba mutsu takarve tasoma Sha


Bata dago da kanta va har saida ta shanye tean


Tabalo maganinta yabata tasha



Ta kwanta tare da rufe idonta


Tana mamakin wanan likitan kuma yanayimata yanayu da uncle dinta



Hanunshi dataji a goshintane tamaidata daga tunanin da tatafi


Tadafe goshinta tareda cewa washh



Yakara murtuke fuska duk da fuskarsa a cikin Mark's take




Kamar Wanda akaiwa dole yace


Kinji ciwo a wanan kafafun yafada tare da nuna kafunnata tareda cewa Dan haka yanka Su zanyi zan yanka wanan kafafun




Ido tazaro tareda nashiga uku

Kawai tasoma kuka

Dan Allah kai hkr karka yanka min kafa wlh nibanwani ji ciwo sosai akafan ba


Cikin muguntarsa yace ai kuwa yazama dole inyanke Su




Unaisa cikin kara rikicewa
Tace dan Allah kai hkr wlh kaga inada yaro fa kuma wlh karami me kuma ninake kula da abuna wlh kaga inkayankemun wazai kula da shi

Takarasa mgnr cikin sigan rararsshi dakuma ban hkr



Unais bakaramin mmki yakeba irin soyayyar da ke tsakanin arfat da antyn shi ba


Akullum karason unaisa yakeyi azuciyan

.



Yace tom Na hkr amma kuma sai kinbiyani fa domin kin bani kudi


Unaisa cikin zakuwa da wanan likitan yafita tace to to ai za,abaka Su ammyna nazuwa za,a baka zuna zuwa



Yai murmushi
Yace to inajira


Yajamata bargon yakara rufeta yajuya yai tafiyan shi



Lokacin da Su ammy sukazo


Hankalisu a tashe yake


Lokacin da sukazoma sukaga halin da take ciki

Domin tadanji jiki




Arfat ma lokacin da aka daukoshi daga school asibitin suka wuce direct baiko bari sukaje gida aka chanjamishi uniform ba





Hakama da dare ammy tace yazo suje gida da safe zasu dawo amma yaki shi gurin momyn shi zai kwanta akai akai yazo amma yaki saida Momy tace ai kuwa yanxu zangayawa dadynka inbakaje ba





Ai kuwa arfat yace zaije domin yans tsoron dadynshi




Haka unaisa tadinga jinya har ta warke rass


Tunranar da aka kawota asibitin batasake saka wanan Dr a idonta ba


Gashi kuma mijin ts baitava zuwa dubata ba



Aban garen unais kuwa abbunda yasa baisake zuwa duba unaisa ba SBD bayason tagano Sa ne tunyanxu









Taku akullum

Matar manya


🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[6/4, 11:52 AM] Ummi Tlntd: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺



NURUL.KALBI.

(( hasken zuciyata))






My pans kuyi hkr dajina da kukai shiru wlh wasu members nane suka batamin rai domin da harnace baxan cigaba da littafin nuril kalbi ba


Shiyasa ma kukaji shiru kwanannan
Amma sai wasu suka biyoni prvt sunamin mgn akan ai da akwai sauran nurul kalb fans group matar manya fans group da sauransu kuma laifin wani baya shafuwar wani dan nai hkr nacigaba amma bkm Allah ya taimakemu Yakima bamu Sa a








Page 5⃣8⃣






Jikin unaisa yawarke sosai


Aka basu sallama suka dawo gida



Unaisa tana cikin fushi da wanan mijin nata domin baitabs zuwa dubata koda da kwana 1




Momy kuwa a waya takira unais tacimashi mutum ci tasss
Domin abunda yai baimata Dadi ba

Unais kuwa uzurin karya yakawo mata itakuwa tace bata yarda da kowanne uxuri ba


Takashe wayarta


Bayan kwana 2, da dawowar unaisa gida Anty Sa a tadiro kasar domin Idan Baku manta ba taje saudiya



Bayan tahuta unais yaxo yatasata a gaba shi adole saitaje gidanshi taiwa Matar shi yajiki

Anty Sa a taji Dadi sosai kenan zaman lafiya yasamu soyayya kawai suke varza




Tai dariya tace to shikenn zanje son karkadamu



Bayan kwana biyu yazo yadauketa sukaje gidan bayan sun zo yace tashiga shi bayanxu zai shigaba akwai inda zaije yadawo




Tafito tashiga ciki shikuwa murmushi kawai yai yajuya akalar motar yai horn megadi yabude gete yafito





Unaisa cikin vacci takejin kamar norking sannu ahankali ta sauko tazo tabude kofar



Ai kuwa tuni ta wartsake tadaka Salle ta rungume Anty


Antyn ma murna take tanafadin baby kece haka kuwa kodai nakusa samun...kafin takarasa unaisa tarike mata baki tace Anty ya isa haka ko ruwama baki Sha ba




Tajata suka hau sama dakin unaisan


Kankace me unaisa tacika gaban antyn da kayan more rayuwa



Sosai suka baje suna fira.


Har 10pm kafin antyn ta kula ai kuwa cikin sauri tasoma kiran unais awaya yaxo yasa driver yakaita gida




Unais da tun dazu yana dakin shi basu San da zuwanshi ba yace Anty kiyi kwanciyar ki mana domin ni kinga bana kusa da gidan domin INA wajjen wani metting drive kuwa yaje gidan shi yau a can zai kwana amma idan kin matsu bara yanxu innadawo saina maidake gidan



Cikin sauri tace a a kasanni sarai bana son tukin dare kawai barshi Allah kai ranmu goben nakoma



Cikin dariya kasa kasa yace to anty saina dawo

Anty tace shikenn to amma kai sauri kadawo gidanka fa domin ni zanje Na kwanta matarka tuni tai bacci domin arfat tuni yayi barci tare zamu kwanta


Unais yai murmushi yace to Anty INA zuwa

Suka ajiye wayar



Tadauki arfat tawuce dakin bakin



Unais kuwa ya leka ta window dakinshi yana gani antyn rawuce da arfat



Komawa yai ya kwanta



Asuba ta gari





Da asuba bayan unaisa tatashi tai sallah kicin yashiga tasoma hada musu break fast


Bayan tagama tajera a Dinny

Tawuce dakinta domin tai wanka



Bayan ta shirya cikin doguwan riga pink and blue mezanen fulawas manya manya


Tayane kanta da dankwalin


Simply make-up tai tayi wani irin kyau kamar wata ashuwariya kamar kasaceta kagudu



Arfat ne yashigo da gudu tadaga Sama dukansu dariya suke



Suka fito falon Dinny suka nufa


Taja kujera tazauna tareda gaida Anty


Unais ne yafito daga dakinshi cikin sauri

Domin Anty takirasha tace yafito sukarya

Yace yanazuwa kafin yafito saida yafara leka window yaga unaisan batanan batafitoba Anty kawai CE a Dinny zaune shiyasa yafito da sauri yai break fast din kafin tafito yafice

Please Login or Register in order to submit comment