Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

basu da wata damuwa ko matsala sai dai wacce ba a rasa ba dama zaman aure ɗan haƙuri ne.


Alhamdulillah a nan na kawo ƙarshen littafin MAI FARAR ƘAFA wanda na yi shi dan faɗakarwa da ake jifan wasu matan da masu FARAR ƘAFA ina fatan saƙon ya isa ga wanda suje aikata hakan ya kuma zama silar gyara halinsu ina roƙon Allah haɗa mu a ladan kuskuren cikinsa ya yafe mini👏🏻


Ina miƙa ɗimbin godiya ga masoyana a duk inda suke ina ƙaunarku irin sosai ɗin nan😍❤️🚶🏻‍♀


Sai kun sake jina a sabon littafina mai cike da barkwanci mai suna ƘARA'IN INNA DELU wanda zai nishaɗantar da ku kamar littafina YAR ZAMAN WANKA. NA GODE


MAMAN AFRAH😍🚶🏻‍♀️ Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment