Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai taji tamkar har yanzun tana gabansa ne.
Tana ahaka bacci b’arawo ya d’auketa.


*Washegari*
Yau d’in ba kamar kowacce rana ba, domin tunda ya tashi yayi sallan asuba bai sake komawa bacci ba.


6:30 am dai-dai ya gama shirya kansa cikin wasu, tsadaddun suit masu kalan light orange, suit ne masu masifar kyau da tsada, wanda suka bayyana kyawu da kwarjininsa.


Black shoe na sau ciki ya saka ak’afafunsa, tare da d’aura agogon WW a hannunsa.
Yayi kyau matuk’a musamman da ya zamana, sajen dake kwance akan fusuka kawo breakfast din da yayi order.


Amsar breakfast din yayi ya ajiye, saboda bashi da enough time ne kuma, yasa ko tsayawa ci baiyi ba, haka yasa kai ya fice sai baza kamshi yake.
Direct Babban JSC MEDICINA CLINIC MASCOW Hospital din ya nufa, domin acanne yau za suyi meeting din nasu, kasancewar kuma abunda zasuyi din nada yawa, shiyasa duk suka fito da wuri.


10:00 am dai-dai Jannart ta bud’e k’ofar d’akin nata ta fito zuwa falon.


Sanye take cikin wani straight gown mai kauri, Wacce ta kama jikinta ta zauna d’amas, sai kuma hulan sanyi da ta saka ta rufe gashinta dashi, ak’afarta kuwa wani safa ne, wanda da ‘alama yana tare mata sanyi sosai.


K’arasowa tsakiyar falon da tayi ne kuma, ya sanyata lumshe Idanunta.
Badon komai ba kuwa saidan k’amshin turarensa, da ya mamaye cikin falon, domin duk da cewar ya jima da fita amma kamshinsa na nan.


Lumsassun Idanunta ta d’an bud’e ahankali, tare da neman waje ta zauna akan d’aya daga cikin kujerun falon.


Ledan abincin daya ajiye mata din ta d’auka, tare da bud’ewa , ga mamakinta kuma yau din, chips and ketchup ne sai kuma hadin Salad da lemon tsami.


Taji dadin hakan sosai saboda dama ta gaji, da ire iren abincin kasar, wannan dalilin yasa sosai taci abincin bayan ta kammala ne, kuma ta Kai sauran ragowan kitchine, tare da dawowa falon, tv ta kunna cikin sa’a kuwa ta samu wani, tasha suna haska film mai kyau.


Komawa kan tree seater tayi, har za ta kwanta ne kuma sai idanunta, suka sauk’a akan sachet din maganin Rayyern din, dake ajiye akan kujeran.


D’aukan sachet din maganin Tayi, tare da d’an jujjuyasa saboda Ganin da tayi, saura guda biyar ne kawai ya rage maganin ya k’are.


Bayan ta duba sunan maganin ne kuma ta maidashi ta ajiye, Ahankali ta kwanta akan kujeran tare da mik’e k’afafunta, kana ta maida hankalinta duka akan tv’n.


Tana nan kwance kuwa bacci ya d’auketa, batare da ta shiryawa hakan ba.


*Nigeria.*


Abdull ne ya turo k’ofar babban falon nasu, ya shigo hannunsa rike da jakan makarantarsa.


D’an tsayawa yayi daga bakin kofar yana me Kallon, Momynsa wacce take zaune jigum acikin falon, ta d’aura hannayenta bisa kan k’uncinta.


Kansa ya d’an sunkuyar k’asa, lokaci d’aya kuma yaji hawaye sun cika idanunsa, badon komai ba kuwa saidan sanin damuwar dake, zuciyar kowannensu daga Cikin gidan.


Maida kofar falon yayi ya rufe, tare da karasowa ya zauna ad’an nesa da mahaifiyar tasa.


“Momy.”
Ya kira sunanta murya asanyaye.


Saurin d’agowa Momyn tayi saboda sam bata ji shigowar nasa ba.


“Na’am Abdull ka dawo.” Momyn ta amsa asanyaye.


Idanu Abdull din ya zubawa Momyn nasu kana cikin sanyi yace.


“Nasan akan me kike damuwa Momy, nasani akan b’atan Aunty Jannart ce, nima kuma akwai wannan damuwar acikin zuciyata, kullum dashi nake kwana nake tashi, har yau nakanji wani iri, Idan na tuna cewar wai Aunty Jannart ta b’ata, b’atan da har yau ankasa samota, tayaya hakan zata kasance Momy? Nikam nasani wasu ne kawai suka sace Aunty Jannart, Dan kawai su cutar da ita.”


Idanu Momyn ta tsura masa, saboda itama kullum irin tunanin da takeyi kenan, saidai kuma abubuwa da yawa ayanzu kan kulle mata Kai, Lallai akwai Sark’ak’iya mai nauyi, da kuma k’ulli mai wuyar kuncewa, wanda yake cikin gidan da basu sani ba, sau dayawa zuciyarta kan gaya mata, cewa Lallai akwai wani b’oyayyen abu, da ake b’oyewa.
Wanda kuma ita kanta batasan sai yaushe ne, sirrin b’oyen zai fito fili ba.


Ajiyar zuciya ta d’an sauk’e tare da gyara zamanta, cikin sanyin murya mai d’auke da damuwa tace.


“Abubuwa da yawa suna damuna Abdull, bayan b’atan Jannart da kuma rashin lafiyar Dadynku, har da son sanin wani abu da aka bunne, ay’an kwanakin nan bana iya bacci Abdull, bansan mai yasa ba kwata-kwata bani da nutsuwa, saidai koma meye Ina rok’on Allah da ya kawoshi da sauki.”


“Ameen.”
Abdull din ya amsa, tare da mik’ewa kaitsaye ya wuce d’akinsa, saboda agajiye yake sosai.


Itama Momyn mik’ewa tayi ta koma d’akinta, saboda tun daren shekaran jiya da kunnuwanta suka jiye, mata wani abu gaba d’aya ta kasa sukuni, duk da ta kasa fahimtar inda kalaman da taji Mijin nata na fad’a awaya suka dosa, saidai Tabbas tasan abune mai d’auke da Sark’ak’iya, wanda acikinsa babu komai sai zallan tashin hankali, rud’ani da kuma bayyanar b’oyayyar gaskiya.


Barrister Kabir.
Ahankali yake har had’a wasu takardu dake gabansa, zuciyarsa cike take da kwarin guiwa, na samun duka shaidun da yake buk’ata.


Har had’a takardun yayi awaje d’aya, har dai yazo kan wani file na k’arshe, wanda asaman file din, aka rubuta suna kamar haka, *Barrister ABDULKARIM SALEH DAKATA.*


Ajiyar zuciya Barrister Kabir din ya sauke, tare kuma da d’an jujjuya file din, lokaci d’aya kuma yaji idanunsa, sun cika da k’walla.
Cikin jajircewa da kuma tabbatarwa da kansa yace.


“Insha Allah Koda baka raye gaskiya zatayi halinta, abunda aka b’oye zai fito fili, Ranka bazai tafi a banza ba, Lallai dole kowa zai sani, nan babu jimawa zan tone duk wani abunda suka bunne da izinin ubangiji.”


Ya k’are maganan with full confidence, tare da tashi ya taka kan wata kujera, takardun dake hannun nasa ya maida, can sama wajen ajiyarsa ta sirri, da duk duniya babu wanda ya sani daga shi sai Allah.
Bayan ya b’oye takardun ne kuma, ya bud’e k’ofar d’akin nasa, ya fita zuwa wajen iyalansa dake falo.


*Mascow*


Sai 11:30 pm Dai-dai na k’asar yake shigowa cikin gidan.


Bayan ya gama dai-dai-ta parking ne kuma, Ahankali ya bud’e murfin motar ya fito.
Kallo d’aya zakayi masa kafahimci cewa agajiye yake sosai, saboda tunda suka zo kasar, wannan ne karo na farko daya fara lattin dawowa gida, haka zalika kuma yaune karo na farko da sukayi aiki sosai.


Agajiye yake takunsa, Yayinda yasa hannayensa duka biyu, ya zare suit din dake jikinsa.


Ahankali ya tura k’ofar falon ya shiga.


Babu kowa acikin falon, wanda dama kuma bai tsammaci hakan ba, shiyasa ma kaitsaye ya wuce d’akinsa.


Briefcase da kuma car key d’insa ya ajiye akan bed, Ahankali kuma Cikin nutsuwa ya soma, rage kayan dake jikinsa, takalmi da kuma safar k’afarsa ya cire, kana ya zare duk wani kaya dake jikinsa.


D’aya daga cikin sabin towel d’insa ya d’aura akan kugunsa, duk sanyin da akeyi kuwa hakan bai damesa ba, kaitsaye ya wuce toilet yayi wanka.


Koda ya fito daga wankan kuwa, mai kawai ya shafawa jikinsa, sai wani 3quater daya saka.


Tabbas ya gaji sosai domin har wani rufewa idanunsa keyi, bud’e d’an madaidaicin fridge’n dake cikin d’akin yayi, wani babban packet na chocolate d’insa ya d’auko, tare da dawowa ya kwanta akan gado.


Idanunsa ya lumshe ahankali tare dasa, hannunsa ya d’an shafa saman mararsa, saboda kasala yakeji sosai ajikinsa.


Ahankali kuma yana daga kwancen, ya saka hannunsa ya d’auko chocolate d’aya yakai cikin bakinsa.


Jin zakin chocolate din abakinsa ra d’aune kuma, yasa shi sake lumshe idanunsa, tare kuma da gyara kwanciyarsa, bayan ya sake zuba wasu chocolates din abakinsa.


Yana taunawa ahaka har bacci ya d’aukesa, da ledan chocolate din ahannunsa tamkar wani k’aramin yaro.


Jannart kuwa tuntuni dama ta riga da tayi bacci, Dan koda tayi sallan isha, da tazo falon bata samu abinci ba, komawa tayi ta kwanta, kasancewar dama bawai wani yunwa takeji sosai ba.




Washegari kuwa kamar yanda ya saba, tun kafun ya fita yasa aka kawo masa breakfast, bayan yaci nasa yabar mata nata, kaitsaye ya sake wucewa wajen aiki.


*** ***


After 9days.


Tabbas Rayuwa tafiya take, haka ma kwanaki k’arewa suke, akullum kuma lokaci baya jira.


Koda yaushe haka sukeyin rayuwarsu shida ita, zasu kwana agida d’aya amma sai su share, sama da sati babu wanda yaga d’an uwansa, musamman Rayyern da ayanzu, yake cikin tsananin busy, Dan Koda ishashshen lokacin kansa ma bashi dashi.


Domin tun awancan ranan da takai masa wayarsa, bata sake sakashi a Idanunta ba, takan fito ta zauna afalo Idan bayanan.


Sannan aduk sanda ya ajiye mata abinci, takanci kad’an tabar sauran.


Kasancewar kuma ranar yau ta kama Wednesday ne, ya sata fitowa falon dan akwai wani series film din da takeson kallo.


Ahankali take tafiya harta k’araso tsakiyar falon, inda ta sauk’e idanunta akan ledodin halal restaurant dake ajiye akan table.


Sam bata wani jin yunwa sosai shiyasa, ko kula abincin ma batayi ba.


Zama tayi akan kujera tare da kunna tv, saidai taga ba’a fara series dinba, hannunta ta mik’a saman kujeran, dan d’aukan remote, karab kuwa idanunta suka sauk’a akan, sachet din maganin Rayyern din, wanda babu komai aciki, da alama ya shanye ragowan.


D’aukan empty sachet din tayi, tare da d’an jujjuyawa aranta tana me mamakin, Kodai ya k’arar da wannan din, har ya fara shan wani ne?


Sanin halinsa nak’in magani da tayi ne, kuma yasa ta watsar da tunanin gefe, ledan abincin daya ajiye tun na safe ta d’auka takai kitchine.


Ganin yanda kitchine din ya d’an hargitse ne, kuma yasa ta tsaya gyarawa.


Tana cikin gyaran ne kuma Idanunta, suka sauk’a akan wani babban roba mai murfi, k’arasawa tayi ta bud’e robar, ga mamakinta kuma sai taga pure honey ne, mai kyau aciki.


Wani irin dadi taji saboda dama tanason honey, kasancewar ta kammala duk wani abu da zatayi ne kuma, yasa ta d’auki wani d’an plate na glass ta zuba honey din aciki.




Anutse ta dawo cikin falon, hannunta rik’e da plate din tana lasar zuman da yatsanta na dama.


Zama tayi akan kujera tare da nannad’e k’afafunta, ta ci gaba da lasan zuman, rabin hankalinta kuwa naga tv saboda ansoma haska series film din.


Acan b’angaren Rayyern kuwa, yau din tun 1:00pm
suka shiga heart surgery, basu suka fito ba kuma sai 3:00 pm.


Tunda suka fito yakejin kansa duk wani iri, kasancewar tun safe yakejin cikinsa na d’anyi masa ciwo, dan ko abinci bai iya samu ya sakawa cikin nasa ba, drinks kawai yasha.


Ahankali ya saka tissue ya goge fuskarsa, saboda wani irin gumi dayaji na fesowa akan goshinsa, duk da sanyin da garin ke dashi.


Still jin cikin nasa nad’an ci gaba da ciwo ne, yasa shi tuna rabonsa da magani yau kwana 3 kenan wunin na hud‘u, gashi kuma magungunan nasa sun k’are bai samu ya sayo wani ba.




Sulaiman dake gefensa ne ya d’an kalleshi, cikin kuma d’anyi k’asa da murya yace.


“Rayyern are you okay?”


D’agowa Rayyern d’in yayi, batare daya kalli Sulaiman dinba yace.


“Yea I’m okay.”


D’an Jim Sulaiman din yayi, saboda tun daga cikin hospital din ya fahimci, kamar Rayyern din baya jin dadi.


Saboda ya sake tabbatar da abunda yake zargi ne kuma, ya sashi cewa.


“Rayyern ka tabbata you’re okay.”


Idanu Rayyern din ya d’an lumshe, kana cikin kosawa yace.


“I’m okay mana Sulaiman, if I’m feeling bad mood, I will tell you, so please leave me alone, cause I’m tired..”


Ya k’are maganan cikin cije l’abbansa, saboda baya son yawan tambayoyi.


Sulaiman kuwa Ganin yanda Rayyern din keyi ne, ya sake yardarwa kansa cewar he’s not okay.


D’an gyara zamansa yayi tare da fuskantar Rayyern din, cikin tausasawa yace.


“No Rayyern k’arya ba d’abi’arka bace, wallahi zan iya rantsewa baka da lafiya, gashi kana zufa a inda ban tab’ayin zufa ba, Rayyern a Mascow fa muke, garin da ko ina dinsa sanyi ne, kayi tunani Idan mutum yana lafiya zaiyi zufa awannan garin ne a irin wannan lokacin? Rayyern baka da lafiya, saboda haka tell me what’s wrong with you?”


Idanu Rayyern din ya lumshe, saboda yasan halin Sulaiman da takura, Idan bai fad’a masa gaskiya ba bazai k’yaleshi ba.


“My stomach has paining.”


Ya fad’a atak’aice.


Idanu Sulaiman din ya zaro, cike da fargaba hadi da tsoro yace.


“Subahanallah Rayyern, kana shan maganinka kuwa?”


“Eh but two days ban Shaba, saboda sun kare ban samu time na saya ba.”


Rayyern din ya basa amsa kaitsaye.


Sulaiman kuwa ido ya tsura masa, kana cikin dan yanayin tausayawa yace.


“Haba Rayyern Meyasa kakeson yin wasa da lafiyarka? kasan yanda ciwon nan keyi maka idan ya tashi, please dan Allah kana kiyayewa, kasani bawai kai kad’ai kake da buk’atar lafiyarka ba, su Abba da Mamy suna da buk’atar ka, can you imagine yau ace bakanan, mekake tunanin zai faru? bana fatan haka Rayyern Dan Allah kana kulawa da kanka, yanzu tunda yau mun fito da wuri kaje pharmacy ka saya maganin.”


Kai Rayyern din ya jinjina kawai, tare da mikewa tsaye, batare daya sake cewa komai ba kaitsaye ya nufi wajen motarsa.


Ganin hakanne kuma yasa Dr. Sulaiman had’a sauran Doctors dinsu, suka tare taxi dan komawa masaukinsu.


Rayyern kuwa yana shiga cikin motar yayi mata key, kaitsaye wani babban pharmacy dake gefen Hospital din ya nufa, Koda yaje bai samu maganin nasa ba, saidai sunyi masa kwatancen wani pharmacy, wanda suke da tabbacin cewa zai iya samun maganin idan yaje can.


Agajiye sosai yakejin kansa shiyasa bai iya jurewa, tafiyanba kaitsaye restaurant ya biya ya saya abinci, saboda yunwa yakeji sosai.


Isowarsa gidan kenan yana gama dai-dai-ta parking din, motar ya fito hannunsa rike da ledan abincin da kuma suit d’insa, ya nufi cikin gidan.
Ahaka ya shigo falon da cikinsa ya riga ya d’an d’auki dumi, saboda na’urar d’umama d’aki da Jannart din ta kunna.


Ahankali ya zauna akan kujera, tare da bud’e ledan abincin, take away d’aya ya ciro tare da bud’ewa, Ahankali ya d’auki spoon tare da Kai loman abincin bakinsa.


Idanunsa ya d’an rumtse tare da ajiye spoon din, kana ya maida jikinsa ya kwantar, Hannunsa na dama ya d’aura akan cikin nasa dake ciwo, domin zuwa yanzu ciwon nata k’ara tsumuwa...!












By
*GARKUWAR FULANI*
22/12/2021, 19:53 - 🥰🥰: K’asa kafun Idanunta sukai ga jikin nasa ne kuma, yayi saurin k’arasa jawo boxer din nasa jikinsa.
Wanda hakan yasa ba taga privet part din nasa ba.


Jannart kuwa ganinsa haka babu riga da tayi ne, yasa ta saurin juyawa tare da rumtse Idanunta, saboda bata saba Ganin Namiji haka agabanta ba.


Rayyern din kuwa Ganin Jannart din ta juya ne, ya sashi d’an lumshe idanunsa tare da kama k’ugunsa, cikin muryarsa dake nuna gajiya yace.


“Bani.”


Hannunta dake rik’e da wayan ta mik’o masa, batare da ta juya Idanunta ta kalleshi ba.


A kokarin ta na mik’a masa wayarne kuma, Hannunsu suka hade awaje daya.
Wani irin sanyi taji acikin tafin hannunta, wanda hakan yasa ta d’an janye hannun nata baya, saboda ba zata iya jurewa hakan ba.


Shid’inma kuma Rayyern hakan yayi, zare hannunsa daga kan nata hannun yayi, tare da karb’an wayar ya kara akan kunnensa, ahankali kuma cikin sanyin murya irin ta mararsa lafiya yace.
“Abbana.”


Daga can b’angaren Abba ya d’an saki murmushi, cikin tausayawa da kuma k’aunar Rayyern din yace.


“Na’am Rayyern ya jikin naka?”


Idanunsa ya d’an lumshe, kana ad’an kasalance yace.


“Da sauki sosai Abba Ina Mamy da Ramadan.”


“Duk suna lafiya, nasan anjima zasu kiraka”.
Ba tare da ya bari yace komai ba ya kuma daurawa da cewa.
“Dan Allah Rayyern kana kulawa da kanka, kada kana yawan wasa da magungunan da aka baka, yanzu irin yanda ciwon nan naka ya tashi, inda ace babu Jannart akusa dakai da yaya kake ganin abun zai kasance? Dan Allah kana kulawa da kanka kaji Rayyern.”


Abban ya fadi haka cikin tausasawa.


Rayyern din kuwa jin abunda Abban ya fad’ane ya sashi sake lumshe idanunsa.
Yayinda acikin zuciyarsa yake maimaita sunan Jannart.


Jannart dake tsaye kuwa Ganin yanda ya lumshe idanunsa, batare kuma da ya saka kaya ajikinsa bane, yasa ta d’an kalli saman chest d’insa, inda kwantattun gargasa suka k’awata wajen.


D’an d’auke idanunta daga kallonsa tayi, kana ahankali cikin tafiyarta na nutsuwa ta juya ta nufi hanyar fita daga d’akin.


Jin takun tafiyarta ne kuma yasa Rayyern din bud’e idanunsa ya sauk’esu akan bayanta.
Yanayin yanda hips dinta ke motsawa ya kalla, lokaci daya kuma yayi saurin d’auke idanunsa, saboda yanda shape din hips din nata ya bayyana sosai, kasancewar kayan da ta saka yabi jikinta.


Abba kuwa jin Rayyern din yayi shiru ne, yasa shi katse wayar ta hanyar cewa, zai kirasa anjima.


Rayyern kuwa dama hakan yakeso, saboda har yanzu bashi da wani karfin yin magana.


Ahankali ya sunkuyo tare da d’aukan kayan da Jannart din ta ajiye masa.
T-shirt ne da kuma dogon wando irin mai yawan aljihun nan.
Ahankali ya zura wandon ajikinsa, bayan ya saka t-shirt dinne kuma, ya d’an saka hannayensa duka biyu ya d’afa bango.
Saboda wani irin jiri da yakeji, gaba d’aya kwata kwata jikinsa babu k’wari.


Bayan ya d’an huta ne kuma ya soma sauk’e numfashi akai-akai, tare da hawa kan sallayan da Jannart din ta shumfud’a masa ya tada Sallah.


Ab’angaren Jannart kuwa tana fita daga d’akin Rayyern din, kaitsaye d’akinta ta wuce, kayan dake jikinta ta rage, cikin d’an kuzarin da take dashi kuma ta shige bathroom dan had’awa kanta ruwan wanka.


Sanin da tayi kuma cewar gari ya soma haske ne, yasa bata wani b’ata lokaci awajen wankan ba ta fito.


Wani d’an k’aramin towel ta d’auka, ta tsane jikinta, tare da shafa body lotion ajikin nata, kana ta fesa sassanyan turarenta mai dadin kamshi, dangane da kwalliya kuwa powder kawai ta shafa akan fuskarta, sai kuma lipsgloss mai d’an shek’i.


Ahankali ta k’arasa wajen trolley dinta, tare da bud’ewa ta zaro wani had’add’en doguwar rigar engilsh wears, sai kuma hulan sanyi irin wanda ta saba sawa.


Koda ta zura rigar ajikinta d’as tayi mata, saidai duk da cewar rigar bata da tsawo sosai, amma tayi mata kyau ajiki, hulan ta saka akanta tare da d’aukan hijab mai girma ta saka.


Bayan ta shumfud’a sallayane kuma ta tada Sallah.


Adai-dai lokacin kuma Rayyern ke idar da nashi sallan, bayan ya d’anyi addu’o’i da azkhar ne kuma, ya gyara zamansa akan sallayan tare da maida kansa, ya jingina da jikin drawer.


Idanunsa ya d’an lumshe ahankali, acikin zuciyarsa kuwa yana me tunanin maganganun da Abba ya fad’a masa, har zuwa yanzun kuwa moment din daren jiyan ya kasa fita daga cikin tunaninsa, domin aduk sanda ya tuno da sautin kukanta, sai yaji tsikar jikinsa na tashi, zuciyarsa kuwa haka zata shiga bugawa da sauri.


Ga kuma wani irin shegen kasala da yakeji, musamman akan abunda tayi masa d’azun, har yanzu jin marar tasa yake wani iri, Yayinda penis d’insa ke maaifar harbawa, tamkar Wacce take fitar da numfashi wanda hakan ya kasance mishi bakon yanayin da bai san dashi ba idonshi ya lumshe sabida duk sanda ya tuna sai yaji wannan harbawar.


Ahankali Jannart din ta mik’e tsaye, bayan ta idar da sallah tare da sa hannu ta zare hijab din dake jikinta, baby pink jacket ta d’aura akan kayan nata, kana kaitsaye ta fice daga d’akin, tana me nanata fad’ar.
“Hasbiyallahu la’ila ha illahuwa alaihi tawakkaltu wa huwa rabbul arshil azim.”


Koda ta fito falo ledodin abincin da Dr.Sulaiman ya kawo mata ta bud’e, tare da zaro takeways din ta soma bubbudewa, Ganin duka abincin babu wanda ya b’aci ne, yasa ta d’aukan ledodin ta nufi kitchine.


Acikin plate ta juye chicken pepper onin sauce, da kuma saurce na liver sai kuma pancake, wanda aka yi masa gashi na musamman.


Warming abincin tayi bayan ta kammala ne kuma ta had’a musu coffee,


Acikin wani d’an tray ta saka musu abincin, kaitsaye ta nufi d’akin Rayyern din.


Ahankali ta tura kofar d’akin ta shiga, bakinta d’auke da sallama.


Jin motsin shigowarta ne kuma yasa, Rayyern din bud’e idanunsa, Ahankali kuma ya d’ago kansa ya kalleta.


Kyakkyawan shigan da tayi da kuma fuskarta ya zubawa idanu, wanda kuma tun kafun ta k’araso k’amshinta ya riga daya cika masa hanci.


Jannart kuwa cikin nutsuwa ta k’araso inda yake zaunen, batare da ta lura da irin Kallon da yakeyi mata ba.


Ahankali ta d’an durk’usa ta ajiye tray din agabansa, kana itama ta zauna tare da tank’washe k’afafunta, sai alokacinne kuma ta d’ago idanunta ta kalleshi.


Karab kuwa idanunsu suka had’e acikin na juna, saboda har yanzu Rayyern din kallonta yakeyi.


“Ina kwana.”
Ta fad’a tana meyin k’asa da Idanunta.


“Lafiya.”
Ya amsa mata asanyaye tare kuma da janye idanunsa daga kallonta.


Itakuwa Jin alamun ya daina kallonta ne, yasa ta d’an gyara zamanta, tare da d’agowa ta kalleshi, tray din abincin ta sake turowa gabansa, kana cikin d’an yin k’asa da murya tace.


“Naan ga abinci kaci sai kasha magani.”


Bud’add’un idanunsa ya lumshe, tare da fesar da numfashi ahankali, saboda Jin yanda sautin muryarta ke fita, yasa duk yaji tsikar jikinsa ya tashi.


“Nakoshi.”
Ya fad’a ta hanyar motsa y’an k’ananan lips d’insa.


Jin hakan ne kuma yasa Jannart din d’agowa, ta kallesa da sauri, lokaci d’aya kuma ta kwab’e fuska.


“Please Naan kaci abincin please.”


ta fad’i hakan tana me langwab’ar da kanta gefe.


Lips d’insa ya dan cije saboda, yanda yaji tayi maganan tamkar Wacce take tsokalo wani abu daga sashi na jikinsa, akaro na farko kenan da yaji sautin muryarta na neman zautar dashi, abunda bai tab’aji ba arayuwarsa.


“Banajin yunwa.”
Ya sake fad’a atak’aice saboda bashi da wani k’warin jiki.


“Please ko coffee kasha.”
Jannart din ta fad’i haka cikin tausasawa.


Jin hakan da yayi dinne kuma yasa shi, d’an ya motsa fuska, tare da mik’a mata hannunsa alaman ta bashi cofin coffee din.


Da sauri kuwa ta mik’a masa kofin, Ganin da tayi ya soma shan coffee din ne kuma ya sata tashi, Anutse ta cigaba da tattare masa d’akin, bayan ta kammala ne kuma ta wuce falo, magungunansa ta d’auko tare da dawowa cikin d’aki’n.


Kallon yanda yake sipping coffe din ahankali tayi, yanayin yanda bakinsa ke d’an motsawa ne, yasa ta jin wani iri ajikinta.
Ahankali ta k’araso inda yake zaunen.
Zama tayi agefensa tare da d’ago Kanta ta kalleshi.


“Naan.”
Takira sunanshi da wata irin unique voice, dinta Wacce tasa duk wani gargasan jikinsa mikewa.


Idanunsa ya kuma lumshewa, tare da Dan motsa bakinsa saidai bai iya amsa mata ba duk da zuwa yanzu ya gama fahimtar sunan data raɗa masa kenan (Naan) ya kuwa gane ƙarshen sunansa ta ƙawata ta bashi kekkyawan lafazi.


Ita kuwa Jannart dama bata damu daya amsa mata ba, plate din abincin ta d’auko tasa akan cinyarta, cikin dan tausasawa hadi da shagwab’a tace.


“Please Naan kaci abinci, ko kad’annne, kaga babu kyau mutum yasha magani batare dayasa komai acikinsa ba, coffee bazai rik’e ka ba, please Hamma Nanu karkace a’a.”


Ta k’are maganar tana me Kallon fuskarsa, tare kuma da karyar da wuyanta gefe.


Akasalance ya bud’e idanunsa ya kalleta, Ganin irin Kallon da yakeyi mata dinne kuma ya sata mik’a masa plate din.
Babu musu kuwa ya karb’a, saidai bawai Dan yanajin zai iya cin abincin ba, pancake d’aya ya d’auka yasa abakinsa, tare da soma taunawa Ahankali.
Idanu Jannart din ta zuba masa, domin daga Ganin yanda yake tauna abincin bayajin dadin bakinsa.


Amma duk da hakan taji dadi daya karb’a yaci, saboda magananin zaifi saurin yi masa aiki.


Lomansa biyu kacal ya zare hannunsa, tare da daukan tissue ya goge hannun sa.
Akasalance ya d’ago oily eyes d’insa ya kalleta.


“Jannah Nak’oshi.”
Ya fad’a yana me sake gyara zamansa.


Murmushi tayi tare dasa hannu ta karbi plate din, magungunansa dake hannunta ta b’are hade da daukan goran ruwa ta mik’a masa.
Babu musu kuwa ya karb’a yasha.


“Muje ka kwanta.”
Ta fad’a tana me mik’ewa tsaye.


Tare da mik’a masa hannunta alaman ya kama.


D’an Kallon hannun nata yayi, kamar bazai kama ba kuma sai ya cije labbansa, tare dasa hannun nasa acikin nata, Ahankali ya Mike tsaye bisa taimakonta.


Ganin ya tsaya ne kuma ya sashi zare hannunsa acikin nata, tare da d’an matsawa ya kwanta akan gado.


Kusan Atare suka sauke sassanyar Ajiyar zuciya, shida Jannart din, saidai kuma kowannensu da manufar sauke tasa Ajiyar zuciya.


Fararen tafin k’afansa ta zubawa ido, Yayinda shikuwa ya maida nasa idanun ya lumshe.


Dai-dai lokacin

Please Login or Register in order to submit comment