Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

alive that is how I missed Raheema oh God!


Abbane yazo yadafa kafadansa cikin kunnansa yake radamasa no Jawad kayima Allah g'odiya ansamu nasarar fitarda ya mace. Kuma fareeda is fine.




S'ai alokacin yabude Idon sa Yana sauke ajiyar zuciya yakalli Yar dake h'annun. Mai martaba Yana Mata kiran salah.


Y'a kureta da kallo farin cikin samun ta na mamayar zuciyarsa


T'ukunnah y'ajiyo yatambayi nurse din how about my wife t'ace she is ok sir!.


Y'ajuya gabas yayi sujudur shukur nagodiyama Allah mabuwayin sarki gagara misali.


M'aman fareeda na karbar babyn tacemasha Allah welcomed to the world little Raheema Allah yarayaki cikin musulunci duk akace Amin.


B'anfarkaba sai w'uraren misalin Ukku na dare dayake aikin nabarci akayimun s'aboda jininah. Dayadan hau kadan.


H'ankali nadan bude i'danuwana dabana gani sosai na kalli "Uncle justice" dake rike da hannunah Wanda ake karama ruwa.




Y'ana rike da dankaramin Qur'ani yanakaratu cikin suratul Ma'ida.


K'uresa nayi da kallo ajikinsa yaji Ana kallonsa yadago ya kalleni sanin cewar mukadaine adakin.


T'unda shi daman kowa yasan halinsa tun Aunty Raheema ba'a jinyar iyalinsa


D'on suna ciwo shima a'take Naga jikinsa yayi sanyi ya kureni da kallo.cikin tausayi Yana Mai godema Allah dayasa Shidin yazamo Mai yima mahaifiyarka biyayyah.


W'ato h'aka Allahu kenashi ikon .


Raheema tana wahala sosai a yayin juna biyu Amma sauki sosai w'urin haihuwa.




A'yayinda fareeda take samun sauki sosai da juna biyu Amma tawahala w'urin haihuwa.




H'awayene suka cikamasa Ido g'anin yanda nake Dan ciccije Baki da runtse Ido Da Allamu innajin zafin yankan ne..


No nafada m'uryata a dusashe, shima m'uryarsa cikin rauni y'ace I can't hold it baby! Can't hold the tears!


D'ole tasa nayi Masa smiling nace kainefa. Babansu daddy da little if ace suna Nan Yaya kenan y'ace i can still cry in the present of ever body!.




K'wanana hudu a asibiti aka sallamoni sauki sosai yasamu.




H'aka Kuma shagalin buki sosai Mai martaba yashirya agidansa akayi taron sunan.


"Uncle justice" ya bude bakin Aljihu yayi duk Abunda yakamata nagani nafada.


Little Tasha murna dasamun Yar kanwa saidai batanan akayi bukin suna Wanda bataso hakanba.


S'hima daddy yaso kwarai yazo har "Uncle justice" din ya yarda Mai martaba y'ace ah ah.




L'ittle Raheema nada wata Ukku cikin na hudu khairat tahaihu.


M'uka shirya har Ummu Salma. Sai UK.


*Idan kina da Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*


*LXXVII*






Y'anayin da muka samu khairat yayimana Dadi sosai.


D'omin Tana matukar Samun kulawa d'aga Ammy s'hikuma khalipha yanata murna Yana bubbudawa waishi yaxama Baba y'anxu.


I am now a father! yakecema D'addy Daddy Kam saidai yayi dariya yanabuga b'ayansa y'ace yes you are! and please try to be a good father son. Insha Allah Daddy.


S'uma din su Ammy sunata murna sunyi Jika.


Y'anda basuda yara dayawa yasa sukayi murna sosai Abun nasu har mamaki yake b'ama kowa.


Y'arinyar a w'urin daddy take wuni dayadawo aiki za'akaimai ita.


Achan khalipha yake samunsa sutasa Yar gaba suyuta kallo.


W'annan nataba kunnai wannan nataba hannu wani lokacin Ammy tayita mitar ita bazasu barta taji dumintaba.


N'ikam take nafadima khairat nace da tasamu sauki, ta murmuje toh basai tayi arba'inba Takoma ma mijinta s'aboda gadukka Alamu wannan babyn tasu Ammy ce da daddy


K'u kudai nemi taku Nan. Gaba keda khalipha tuni ta gwalo Ido har da Yan hawaye t'ace haba Ya fareeda bakinsan zafin haihuwaba tunda aiki akayimaki,


K'uma ma Nida ke karatu Kuma kinafa gani irin wahalar da akesha.


D'uk dariya muka sakamata Nida Ammy da Ummu Salma.


A bakin beach aka hada bukin sunan little Salma yarinyar dataci sunan Ummu Salma.


B'ayanda Ummu Salma batayiba da asakamata sunnan Amina wato Ammy kenan.


Amma Ammyn ta dage ta tsaya tsab akan ah ah Saida asaka Salama din domin yarinya tuni ammata huduba da Ummu Salma.




S'una ne in a classy way, serve your self an Kuma Yi kokarin hada Abinci kala kala irin namu gida Nigeria.


Kwananmu Tara da tafiya Uncle justice yadiro Uk daukeni yayi d'aga gidan Ammy zuwa the same hotel din da yafara bani new introduction. Wancen zuwan.




Acewarsa wannan karon context zan karba da headlines.




C'ikin kidima nake kallonsa g'anin yasaka little Raheema acikin gadon baby's da dama akwaisa acikin dakin incase for the family couples.




T'saye nake tsakiyar dakin Inna kallonsa yanda yake t'aku dagashi sai farin gajeren wandon polo.🐎


D'uk t'aku daya dai dai yake da dukkan da zuciyata keyi dukkan Alamun Hutu da koshi sunbaiyana Karara ataredashi, h'aka Kuma duk takunsa daidai yake dabugawar zuciyata.



N'a runtse Idona rabona dashi turmi da tabarya tun kafin na haihu.


T'unda nahaihu saidai Yan dubaru nake Masa konayi masa h'aka ko su masarje da dai sauransu.


W'anda shi hakan baya wani yimasa is manageable yake cewa zawj you don't know how sweet your pride taste ne shiyasa.




R'untse Idona nayi h'aka Nan nadinga Jin Yar fargabar haduwarmu.


Y'ana karasowa da hannu daya yashrbeni sai cikin toilet.




Tu'beni yayi tsab cikin toilet din Idona arufe baibarni da komaiba yadinga zagayeni Yana Yana Yaba kyan da jikina yakara.




F'igure Dina yabada shape Mai ma'ana sosai s'aboda Dan Fadi da hips Dina suka Kara sai Kuma cika shima da kirjin yakara s'aboda shayarwa.


T'abayan ya koma cikin slow active yahada bayana da kirjinsa Yana gogawa sai kuma saukar hanna yenasa saman kirjina.


H'akan yasa na runtse hannuwana nakuma kame jikina.




S'aikuma yasaukar da kansa daidai cikin kunnai na nahagu yanayimani wani siddabaru aciki "Uncle justice" shu'umine


D'ogon lokaci m'una a'haka har bansan lokacinda Cikin sanyi najuyo na rungumesa a jikina ba nakuma saki jikin nawa Daga kamewar danamasa dazu duk yasaki.


A'hankali yake Jana har cikin shower wuta sosai yaukam yabude.


A'bunfa kamar yaki tun Ana namarmari har abun yafita kaina har nadwo Inna Masa k'uka tukunnah ya saurara.


S'ai shine yakarasa Mana wankan yadaukoni mukafito ban bukaci komaiba kawai nabi lafiyar godo na kudun dune a i'nda shi yashirya yafita zasu hadu da Vicent.




K'wanan mu biyu a hotel din Nan ko Nan da Chan bai lekaba "Uncle justice" duk yabi ya kanainayeni yanata aiki style din safe daban namaraice daban da dare musha b'arci abunmu sai yagama biyan bashi injisa.




G'yaran danasha m'una gab daxuwa UK duk yazukeshi. N'ikuma da angama sai aikin b'arci.




S'atinmu Ukku a UK mu muka wuce turkey zamu kaima daddy ziyara s'annan y'aga little Raheema. T'unda dama baitaba ganintaba sai a hoton


A'yayinda su Ummu Salma gaba dayan su suka gargada har Little fareeda da K'hairat zuwa gida.




A' turkey satinmu biyu mun bincika result din daddy y'aron Yana mayarda hankali yanakaratu sosai.


T'abbas yamayar da h'ankali d'omin duk munji dadin g'anin sakama konsa.


M'unyi yawo sosai Yana kaimu wurare,


Sun Kuma sake da juna sosai shida "Uncle justice" Yana yawan bashi shawarar sosai tayanda zai gujema huldar Mata da interaction dasu.




B'ayan mundawo da wata dayane na fuskanci shigar sabon ciki atare Dani. Tashin hanmkali.




Ilai kuwa Koda naje Asibiti akayi scanning cikin wata biyu da sati Ukku ya baiyana


Lissafina yabani nasame sa ne a ranar da "Uncle justice" ya samemu UK wato a haduwar farko bayan haihuwa a Nan barnar tafaru Kai jama'a.


D'a k'uka n'adawo gida ko Abinci kasa ci nayi. innajiran d'awowar "Uncle justice."




*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*


*LXXVIII*






Bai dawoba sai w'urin biyar na maraice tun shigowarsa yalura da alamun damuwa ataredani


Yabidemun hannu tamkar yanda yasaba naje cikin sanyi nashige jikinsa Inna daukesa little Raheema




Yahadamu d'uka ya rungume ya sumbachi no yakuma sumbachi little Raheema


B'aiyi mun maganaba hakanima banmasaba harbyayi wankanya kimtsa sai bayan mungama cin Abinci darene little Raheema tayi b'arci


tukunna y'ace min taho inji meke damun sarauniyar zuciyata wayatabamun hasken ruhina


Ai sainaji wani kukan ya kubcemani cikin rauni nace nashiga Ukku Uncle justice cikinefa Dani


Kuma innata fadimaka idan anyima mutum aiki ba,a kusantar iyali sai bayan wata Tara


Baba mairo tayita nanatamun hakan y'anxu gashinan


Da hanzarinsa yatashi zaune yayi sujudur shukur yatasonyarungumeni cikin sanyi da natsuwa yadinga nusar Dani tsarin Ubangijin yanda yake ba Wanda ya isa yachanzashi


Da Allahu y'aga dama da kin haihu tun tuni yatsara maki yaranki tadan tazara tsakani


Amma dayake bahakan yatsaramakiba sai da kiyayi s'hekara k'usan hudu tukunna haihuwar tazo kuma yabukaci kiyita Kai da Kai


shin baiyakamataba akowane Hali muka samunkanmuba muyi Masa godiya,


Mutum nawane a dorkn duniyar Nan dabasu da yaran Kuma basuyima Allah butulciba fareeda sai ke kike k'uka Dan Anbaki haihuwa kusa da kusa




Take nadinga istigfari Amma fa kukan nawa yaki tsayawa Allah yagani bahaka nasoba




Wayarsa ya janyo yakira Naseer miji yabukaci yahadasa da Dr S B liman yayi Mata bayanin komai t'ace Masa ba illa bace saidai alikitance ba'afiya son hakanba s'aboda lafiyar babyn da ke cikin da Wanda akeshayarwa mahaifiyar kan iyya Zama cikin h'alin rashin koshi dakarancin kuzari




Amma y'anxu ga magun Guna nan zan turo saitarika Sha bawata matsala insha Allahu saidai aiki za'komayi Mata baza'abari tayi labor ba




Jin maganar aikin be ma ta d'aga hankalin Uncle justice shima har Saida Naseer ya karbi wayar yadinga bashi misalai da kabarai har hankalinmu ya kwanta


Little Raheema nada wata shadaya Maman fareeda takarbeta alokacin cikina yashiga wata Tara har ansakamun ranar aiki


W'annan karonma mace ce nakoma haihuwa soboda kasancewarta Yar firit sai azabar kyau yasa naroka asakamata sunan Laila wato masoyiyah




W'ani huwacewar ubangiji Kuma lailah nada wata shidda nasamu cikin Muhseen shima Kuma yanada wata shidan nasamu cikin Muraad b'ayan haihuwarsa nema Uncle justice ya yarda nasaka lub robar tsarin iyali tunda y'aga no gwarnai nakeyi Kuma Ya'ya shidda idan ba zariba wannan zamanin ai sun ishi magidanci.


Murad nada s'hekara biyar akayi bukin Auren little Fareeda wani Dan uwan Ummu salmane Fareed




Zamfara aka kaita bayan kwana biyu suka wuce Legos yana aiki da Oil and gas.




Yaran duk suntafi Hutu little Raheema na gidan mu, lailah Kuma na UK dama zubinta ita sak na khairat ne tacika sanyi dayawa


Sai Muhseen dake gidan Mai martaba ko masallaci ko f'ada Duke basa rabuwa sai b'arci
Wata irin kaunar ke tsakanin Mai martaba da y'aron




Sai Muraad dake Legos w'urin little Fareeda


M'una bayan gida i'nda Uncle justice shiryamana swimming pool a w'urin da babushi gadern ne kawai d'aga baya be yaraba garden din biyu yashirya w'urin Amma am killacesa tamkar daki


Pool din yanada girma Amma ba sosaiba


Uncle justice na kishingide saman resting chair din w'urin Yana kurba lemun abarba da citya ciki sai lemongrass s'aboda sanyi




Yanata kallon yanda nake nin Kaya acikin ruwan Inna nutso Nima nakan dago lokaci lokaci nakallesa Inna d'aga Masa hannu




Har zuwa sanda nagaji Kuma har lokacin bai dauke idonsaba d'aga kana




G'anin h'aka nayimasa alamun da cewa inzo me yadagamun Kai alamun eh






Nafito Inna t'aku h'ankali Inna hawo dakalin y'anayin yanda nake hawowar jikina nagirgiza h'aka Kuma Inna Yi Inna matse gashin kaina dake hike tsamo tsamo da ruwa


Yasa Uncle justice ya runtse Ido she looks sexy sosai acikin rigar pool din duk takameta d'aga i'nda yake yana iya hango Kam mamunanta


Dayanayin taukunta da yanda ruwan kedinga yasa wani sabon mashin zazafan Sonya yasokemasa Zuciya A fili ya furta Alhamdulillah she is My!




Alhamdulillah anan muka kawo karshen lityafina na Uncle justice




Sakin danakeso na isar Ubangiji Allahu yasa yayi tasiri azukatan mutane




Wanda duk takaranta ta nishadantu Kuma takaru idan yanada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407


Aims and objective of this novel are


*UNCLE JUSTICE*




Salam inna yima kowa fatar Alheri, makasudin
Labarin "Uncle justice" nagina sa ne akan manu fofi kamar haka.


1. Riko da Amana da wanzuwarta da kuma aiki da ita. A tsakanin Al'umma.
Alh muktar ya Auri Haj Aseeya yayi zama da ita na Amana haka kuma Ummu salma tashigo cikin rayuwarsu itama din sukayi zama da juna da Amana.
Haka kuma Rayuwar Raheema da Fareeda akwai yarda da Amana. Sai kuma yanda rashin Amana da cin Amana yanxu yayima zukatan mu mummunan illah Arayuwa. Wanda hakan yasa naketa kambama Amfanin Amana a cikin labarin.


2. Sai Abu na biyu Alheri! Wato wanzuwar Alheri a tsakanin zaman takewa koda dayaran gidanku ne to ko shakka babu Alherin zai dawo agareku


3. Sai Abu na ukku shine rashin haihuwa nakuma duba duk wani, ko wata da Allah bai bama haihuwa ba, to tabbas bama iyya basu haihuwa! Toh Amma kuma mudin munada rawar da zamu taka. Al'umma wane tai mako muke basu, inda hakan yasa nashigo da lamarin Maman fareeda, da yar gidan Aseeya. Mubasu wuri, mubasu fuska, mubasu izzini, mubasu dama, suyi iko da ya yanmu. yazama ya'yanmu nasu ne, suma suyi iko dasu.dan Allah ko kishiyarki ce, ko makociyarki ce, ko ya'yarki ko kanwarki toh kibata wannan damar idan har tanada zuciyar musulunci.


4. Sai Abu naga ba shine mutun tun tawa da girma ma juna wanda hakan nada matukar muhimmanci arayuwa mu tayau da kullum,


5. Sai kuma nisha dantarwa wanda shine abu nakarshe acikin labarin.


Inna da wannan labari inna da wananna kudirin rubuta labarin kusan shekara biyu dasuka wuce, bansamu dama bane sai yanxu.


Komai a rayuwa munayinsa ne domin karuwa ko cigaban mu.
Nikam a yau inna ga insha Allahu zai daina rubuta littafin Uncle justice, komai Anayinsa ne domin karuwa nikam gaskiya ba riba.bazai yi yu nace kowa sai ya siye littafina ba, ah ah.


Ba zai yiyu nace wanda yasiya ya turama wani naiyi masa Allah ya isa ba, sam domin indai ita din mai Adalci kuma mai Amana ce tasan meya kamata.

Bazan yima dan kowa mugun furuciba bakuma zanyiwa dan kowa mugun kalamiba
Haka kuma bazan yima dan kowa Allah ya isaba innah. Bazanyi ba.


Domin nima inna da yara ukku aduniya bazanso daya daga cikin hakan tafaru dasuba.


Haka kuma nima mai laifice fatar nake Allah ya yafe mana laifukkanmu.


Haka kuma da akwai matan malam Audu da muke lallaba rayuwa irina wanda su idan dahali idan nasan suma da kaina zan rika binsu daya bayan daya natura masu, saboda nasan yanda halin rayuwa irin wadda suke ciki ake fama Allah Alhamdulillah.


Yanxu dama ga yara sun koma makaranta hiddimar kaisu da daukowar ga homework kula da uniform socks da dai sauran hidimar gida, ba zai yiyu kuma duk dahaka narika cracking brain dina ba just to motive you kuma abun ba riba.


Yan paid group littafin "Uncle justice" yanxu akazo kan rabi saboda haka wadda tabiya 300 tanada chanjin 150 zan mayar mata sai kuma wadanda suka biya 200 sukuma sunada changin dari hannunah Dan soyayyarku da Annabi muhammadu kubani Account nuber dinku na maida maku hakkinkune domin yanxu akayi rabi acikin labarin.




*Dukkanmu masu laifine Allah yayi mana afuwa 🤲🤲🤲*


*Na barku lafiya Allah yabamu Alheri🤲* Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment