Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kamshi acikin bocket mai marfi sai suraci sukeyi.
fitowa tayi a kai kaice ta dankalle sa kadan bamu wuri mai sharia, batareda ya furta komaiba yajuya yafita.




A'yayinda tazo tarikoni haba tana tasardani zaune na kurma wani irin ihu jikina na rawa yafara mazzari bazan iyaba nace mata, tun daren jiya sai yanxu nayi Magana adai dai lokacin kuma "Uncle justice" jin ihuna yashigo bayanda basuyi daniba natashi baba mairo tarikeni nashiga toilet din da ita tanunamun yanda zanyi amfani da ruwan maganin nagasa jikina amma nakasa.




B'aba mairo mezatayi tahau fada ta inda take shiga bata nan take fitaba, haba ai ta fama dake yar gidan Aseeya kici a inci kirki amma kiyi biriss sai makulashe toga irin wadda akejimiki nan dare daya an raunanaki!.


B'awanda yace komai nidashi ba kuma irin kokarin da basuyiba nason natashi da kaina nima kokarin danake domin natashin ammma abun yafaskara.




F'ita tayi tana mita saida takai kofa tace mai sharia katubemata kayan kasakata cikin rowan maganin aroba tasamu mintuna akallah shabiyar zuwa ishhirin sai ka mayar da ita cikin nadaya robar shima tayi wadan nan mintunan. idan kuma katsaya tausayinta wannan kai zaifi shafa tunda ita batada hankali yarinya duk tabi tadaga hankalin kowa tun cikin daren da kunyi gashin to da gurin bazaiyi tsamiba kamar haka, toh inna banajin wanna uban ihun datakeyi ko kama ruwan kirkima idan tayi.






J'in haka ai tana fita naga shima yatube jalla biyarsa kayan jiya da darene ajikinsa nakuara masa ido tsab tareda marairaice ido nayi amma tuni kafin nayi magan jikawai nayi yamikar dani tsaye kuma duk ihuna bai kulaba, yatube rigar da dama itakadai ke jikina.




B'ai tsaya wata wataba kawai yadaukeni sai toilet yana zuwa ba wata gar gada kawai yasakeni acikin ruwan, ihu nayi wanda na tabbata idan ba ace gidan katon gaskenaba to daba abunda zai hana masu gadi da makota bazasujiyoniba!




H'annun sa yasaka yadannnani cikin ruwan ganin inna kokarin fitowa kafafuwana sosai suke kakkarwa kai jinakema duk wata tsokar dake jikin rawar take har wani shidewa nake dan azaba.


"Uncle justice* Allah yayimashi wani irin karfi na ban mamaki daman a tsammaci hakan amma abun yawuce yanda nake zato domin "Uncle justice" shii komai nashi mai karfine daga ciki hada hannunsa




R'annan naga tashin hankali daga daren jiya daga daren jiya zuwa yau wayewar asabar nashiga cikin wata babin rayuwa na daban dayazo dawani salon na daban da bantsam maci hakaba.




S'am arayuwata haka nan saida mukayi mintuna arba in tukunnah yayimun wanka soso da sabulu yagama kuma yasaka sabulun salo yawankemun ciwon tsab! 😭zuwa lokacin banida wani karfi lumfashima da kyar nake fitarwa naji axaba kam iya azaba yau so dole tasa narufe idona ko kadan banbude ba nadai kawai sanyama sarauta Allah idokawai.






*Madallah da makociyar Arziki Maman saif Allah yayi maki mai kyau a nan duniya dakuma lahira kiyi yanda kikeso da littafina akan izxinina kike*




*Idan kinada hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xlvii*




*Dedicated to maman saif*




B'aba mairoce tayaye zanin gadon tashimfida wani, tanayi tana share hawayen tausayin Reeda fadi take aranta amma koh yar gidan Asiya kinsha wahala, yau kinshiga sabuwar rayuwa mai shari a bayida hakuri sam, ko kuma watakila gaddama tasaka mashi ne,




A'mma irin wannan chin zali abunfa akwai tashin hankali, Allah yayimana tsari domin ayanda naga bata iya kotakawa ni mairamu Allah yasa baijima yar mutane ciwo ba.


A'dakin kuma "Uncle justice" saida ya shiryani tsab shiyashamafa mun mai busar da gashi zuwa saka kaya har yadauko bra zai sakamun amma idona arufe narike hannun sa




N'akau ce ma bra din domin wallahi banaso da kaunar komai yataba saman mamuna na! tsikata sukeyi, jinsu nake tamkarma sun dan tsatsage duk saman kan yayi jawur sun kumbura. Baice komai ba yadai dan kureni da ido na wani lokaci tukuunah.




D'oguwar riga yadauko yasakamun pure green ba bra ba pant saboda ciwukana, amma duk abun nan da ake har zuwa lokacin ban bude idona ba, "all what I imargining " dama ace bani bace ahannun "Uncle justice" wanda ya kalleni tsab! yatabani tako inna, ya lasheni ciki da bai, ya kuma shigeni ya tsotseni ya lagudeni kuma yagyareni tas.!




S'aman gadon nakwanta bayan yagama sakamun kaya nayi sallah zuwa lokacin nadann samu sauki kadan tunda har nadan iya zama da tasuwa tafiya daice har yanzun bata yiyuwa.


S'higowa baba mairo tayi dadan madaidaichin tray ahanunta, dauke da ferfesun zallar anta da koda wadda ya wadatu da danyar chitta. tafarnuwa, da kanunmfari, tarugu da albasa harda yar daddawa kadan, da wani itataciyar magani.


D'ahuwar dai sosai irin ta mutanen da! sai daffafiyar madarrar shanu itama mai zafi sosai tana tururi taji waddataciyar zuma.


D'uk da yanda nakejin bakina salaf ama kuma naji dadin ferfesun sosai, hakan kuwa yasa nachi shi sosai dama wata irin yunwa nakeji!.


J'inake tamkar ban tabacin abinci ba a duniya tana tsaye saman kaina tana ta famar mita dole kiji jiki yar gidan Aseeya kinga irin wadda nake miki gudu kenan ayi mutum da rashin koshi kuma ga kaddarar auren maishriah kodon haka yar nan dakindage dacin abinci ki koshi.


Ai yanxu kam kinji mazan yanda suke kosassu saboda haka saiki sake sabon lale. Tsayen take har saida taga naci sosai tukunnah tabani madarar nasha. "Uncle justice" ne yashigo dakin da suri nayi saurin rufe idona innajin baba mairo na yar dariya kasa kasa tambayarta yake wani magani yakamata ya siyomun.




F'adan data ke mani ya dan lafane, dama wuri take jira tuni tamayar dashi kan "Uncle justice" tahau masifar tana fadin bawani magani da za abata duk bayan wanda akayimata duk ku mutanen yanxu bakuda aiki sai durama cikinanku magungunan bature, daba kusan yanda duke ba.




W'annan madararr dakagan nadafa da kanumfari da girfa magani ce sosai da ammafnin sa sunadayawa, kadan daga cikinsa harda taimakamata da dawowar garkuwar jikinta, da ruwan jiki kuzari dada magance zazzabin da yake kokarin rufeta yataso mata.






T'awani bangaren kuma raunin dake kasanta shima zaman rowan itatuwan datayi zai maganceshi, tareda kashe duk wata chuta dazatayi yunkurin shigar wurin. ajiyar zuciya dayayi aransa tawani bangaren yaji dadin dahakan tafaru baba mairon nan. Komi na babba yafi na yaro.




F'ita tayi tana mai yimana sallama na zataje unguwa wurin Aseeya, aikuwa gaban sa ne yafadi Allah dai yasa ba sirrinsu zata baiyanaba kamar ya tambayeta amma yakasa.




N'i lokacin banmasan mesuke cikiba domin nayi barci kuma barci sosai nayi wanda shima "Uncle justice" din barcin yayi bayan da hawo gadon ya rungumeni.




B'aba mairo kuwa gidan su maman fareeda tanufa, tanashiga tun a tsakar gida kuwa ta fara rangada guda!.




A'bbanmu baya nan yayi tafiya yatafi wurin wani taron nunama juna sani Abuja, duk su khairat suntafi tahafiz tunkafin takarasa dukkansu suka fito tsakar gidan alokaci ne itama baba mairon tasamu dammar shigoowa cikin gidan.




S'una ganinta dukkansu sukayi tsaye suna kallonta tanata rangada gudarta tana dan taka rawa irin tasu ta wadanda suka fara manyanta, suna gnin haka kowace tashiga murna domin hakan nanuna alamune na wani abun farin cikine.


D'uk tunaninsu ya tallakane A hasashen cewar wata kila karuwace suka samu wata cikinsu kahusa ce ko zeena tahaihu ahaka tabude Jakarta tafitar da zanin gado mai launin sararin samaniya, ta war wareshi da yawadatu da zubar jinni ta tsakiyar sa.




B'arinma daga tsakiyar yadda jinin yake dayawa kuma amalale yasa suka fahimci ko menene.




M'urmushi ne yawadatu afuskar ummu salma, ayayinda itakuma maman fareeda tasaka salati idanunta har sun dan kawo ruwa, tace yanzu saboda Allah irin wnanan rashin hakurin auta yanunama diyar mutane kai inna dalilin cin zalin hakan ummu salma ceta ta amshe maganar tace toh sannu uwar diya ahaka kawai sai yafasa raya sunnah ma aiki dan yarki tana yar gwal cikin damuwa tace yar lu,u lu,u ce.


Dar murmmushi kawai tayi tace ah ah Allah yabada hakuri yasan ya Alheri tace tareda juyawa zuwa dakinta arwallah tagabatar tagudanar da sallah raka biyu tareda yima Allah godiya da yanuna mata yarta ta tsallake mizanin tsira da mutumcinta a gidan mijinta!




H'awane suka ciko a idonta tana matukar tausayawa yar gidan Aseeya idan har yakasance matancinta irin natane suka gado to tsakani da Allah zasu kuwa matukar sha wahala bangaren auratayyah,


Domin duk sanda miji zaishiga sai kasha wahala saboda yanda matancin yake a matse itama dakeda abokiyar zama alokacin dayaya takare ballantana yar gidan Aseeya datake ita kadai buguda kari kuma ga yanayin mijin nata yyanda halitarsa take.




Addu a sosai tayima yar gidan Aseeyar fitowarta kenan dubo sanwar rana da tadora ta samu su maman fareeda sunfito sunayi mata ban kwana ita da baba mairo, kallon maman fareeda tayi da mamaki tace inna dai fatar ba sirrin yarki zakije baiyanawa ba yar dariya tayi fuskarata cike da annuri tace saidai mun dawo domin nasan koda na gaiyaceki toh bazuwa zakiyba ah ah adawo lafiya






hiddimace ta tashi sosai agidan mai martaba dalilin samun wannan labari shure shure bai hana mutuwa inji kausar da zeena da sukadawo gida haihuwa amma ganin zanin godon yasa sun tausayama Fareeda kwarai toh dama shiga hannun "Uncle justice" dole zataji jiki kam!


Lokaci daya Fulani babba tabada ummurnin adora abinci girke kirke da wanda zaayi nasadaka karatun qurani da za agabatar tayi murna so saida Allah yagaddari autanta da matanagari tayi addu a sosai ma marigayiyah.




K'yautar awarwaro da zobuna biyu da agogo daya duk na gwal tabama maman fareeda tace tabama yarta tukuwici injita.


B'arci nake har la asar ban farkaba, ayayinda "Uncle justice" yake palor yana kallon labaru lokaci lokaci yanayi yana lekoni kallo yake amma duka hankalinsa kaf yana kanna.


L'okaci zuwa lokaci yana sakin murmushi mai sanyi afuskarsa, sanyin ni inmar da gamsuwar da yaji jiya bazai misaltu ba. Allah sarkin kauta da kari duk bayan lokaci zuawa lokashi yakan kai goshinsa kasa yayi sajudur shukur. Jinsa yake tamkar anyi masa gafara yanajin iska kota inna tana ratsashi.


A'larm ne yabuga alamun cewar akwai baki a harabar gidan remote ya jawo ya danna take TV tadauke daga labarum kasa ta dauke tareda haska harabar gidan inda motoci ukku daga fada yagani






G'abansa ne yafadi tareda tareda salati baitaba mantawa hakan ce tafaru washe garin tarewarsu da raheema, kansa yadafe sam abun baiyimasa dadiba shikenan baba mairo tafallasa shi sai yanxu kuma daya tuna irin yanda zanin gadon ya mugun baci tagumi kawai yayi yadafe kansa








*Idan kinada hali kibiyani hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*


*xlviii*




*Deficated to maman saif*


Y'ananan zaune har yajiyo gudar da jekadiya ta rangada mashi tsakiyar kansa, .


A'hanzarce yamike tsaye gayar dasu maman fareeda yayi kawai ya wuce dakinsa, sukuma dukkansu suka rankayo dakina, suka shigo gaba dayansu harda su kausar, inna cikin barci naji guda tsakiyar kaina tamkar saukar aradu! a matukar firgice na farka duk illahirin jikina rawa yake, wata rangadadiyar gudar aka kuma saukemun wadda tasa take nafashe da kuka, kaina yawani sara dariya sosai su zeena suka hauyi ayayinda Aunty uwani tahauyi masu fada.




M'aman fareeda kuma haurowa tayi saman gadon tarungumoni tana faman rarrashina babba mairo kuma tambaya ta tayi wane kallar naman za a zubamun nachi afanin ferfesu akwai nayan ciki, na ganda, na kaza, nayan shila, na dawisu, na talo talo, na ragon karamar dabba, gana kifin ruwa.


K'ai duka gasunan dai maman fareeda ce tabata umurnin azubamin na yanshila da na kifin ruwan,


K'amani tayi da nufin muje toilet na wanke baki amma fa inna tafiyafa ta gagara kallon baba mairo tayi batace komaiba kawai tamayar dani ta ajiye mintuna goma tsakani baba mairo tazo takira maman fareeda, bokiti ta mika mata guda biyu ta akarba tayi dakin uncle justice dasu, yana kwance saman gadon
duk kaunarsa da aabinci amma yau ya gagara duk wunin yau ruwan tea ne kawai acikinsa.




B'udurcin yar gidan Aseeya kam lallalai da tsada yake, haba
B'udurcima ashe suna yatara domin wani idan ka karbeshi kai da kanka sai kaji ajikinka, maman fareeda ce tashigo da sallama abakinta, tashi yayi daga kishingiden dayake yana kallonta, itadinma shi dintake kallo.


T'ace yanxu saboda Allah Jawad ka kauta kenan, irin wannan nuna rashin tausayi da fin karfi ba tausayi sam, haka kuma baka la akari dacewar itadin karamar yarinyace,




H'aba ganin yanda ya kureta da ido ba kyayabtawa yasa takauda kai ajiyar zuciya ya sauke murya asanyaye yace to inna baki hakuri domin bazaki ganeba abun ne wallahi ai haba dasauri tadago masa hannu alamun taji tun wuri bari tasama bakinta linzami saboda tasani farin sani Jawad ba kunyace dashiba,




T'o naji yanxu dai tashi zakayi ka karayimata gashi domin tanajin jiki har yanxu! shafa kanshi yayi yace dan Allah mezai hana ke kiyimata ni wallahi koke koken nan kebana sonji tausayi take bani_ hararasa tayi au kasan da koke koken karufe kunnaka da ganinka da jinka kayimata abunda kayi matan kai zakaje ka gyara barnar ka niba ruwana.




W'ucewa tayi toilet tafara hada ruwan zafin da akadafa da itatuwa da turaren da akabata daga fada tukunna tafito au baka tafi kadaukota ba, marairaice fuska yayi yace dan Allah kitaho da ita zan matan ammani yaran nan ne bana son surainani bata ce komaiba wuce tayi.




T'asamu har lokacin hawayen ne nake matsewa a yayinda baba mairo kuwa sai maseefa take wai tamkar kaina farau amasar budurci, dama tuntuni takeyimun kashedi rashin cin abinci ga irin abunda takemun gudu nan na wahala ahannun maza acewarta idan da inncin abinci abinci sosai da ban wahala hakaba.


R'uwan tea mai zafi tafara bani maman fareeda ce takani zuwa dakin Uncle justice duk atunanina itace zata gasamun jiki amma ga mamakina sai kawai naji tasakeni tafita tareda cemasa tafa tabbatar da tagasu sosai, tarufe kofar.




K'akkarwa jikina yafarayi da kyar nasamu da karfin hali nakarasa da kyar na isa jikin gini najingina, ya illahi! ya illahi! inna lillahi wa innna illaihir rajiun! tsaya yake shima ya kureni da kallo aransa tausayinta yake irin wahalar datakesha daga daren jiya zuwa yau,
yama za ayi dolece tunda ibadace take aljannarta take naima,


A'mma idan anna maganar kima da martaba da girma mawa da mutuntawa yau yazama dole ya mallakama Fareeda da iyayenta su domin tabnas itadin yace tahalali!




A' hankali yatako zuwa gareta murya a sanyaye yasa hannu yana observing temperature dinta at the same time kuma yana rarrashinta a kunnata yake rada mata kartayi kuka ta daina kuka gashin ba zaiyi zafi kamar dazuab,


B'andai ce dashi komai ba, haka kuma ban bude itanunnaba zaki iya tubewa kona tube maki zawj, nita dai shiru ba baka sai kunnai ko ayanxu jikina har rawa yake tun kafinma nashiga ruwan.




G'anin bata lokaci kawai zasuyi yasa yafara kokarin tube rigar dake jikinna, wanda ya hadda samani bude idona dole! hannuna na dora samna nasa wanda hannun nawa kansa rawa yake sam banida wani kuzari.


M'urya asanyaye kuma a raunane cikin sasarkewar murya nace uncle kayi kayi hkuri wallahi mutuwa zanyi, dan Allah katausaya mun!.


J'ikinsa ne yayi mugun sanyi tausayin natan ne yashiga jikinsa, amma bakinsa yayinasa nauyi saidai yajanyota jikinsa yayi huggin dinta yanaa dan tapping bayanta, alamun rarrashi amma hakan bazaisa ya kyaletaba saboda haka dole zatasa yayimata din, saboda haka dole zatasa yaire tausayi ya gyarata ciwo shiyakae fitar da ciwo dama.




Lokaci daya cikin shammatar ta yatubemata rigar, ganinta kawai tayi da hudowar ranar nan wan war dinta agabanta a gaban uncle justice!




K'ukanma wannan karon baizo mataba sai dai jikinta dayaketa faman rawa, takama ta runtsa idanunta gam sun gumarta kawai yayi bai tsaya wata sai cikin rowan maganin.


W'anda zafinsu har yafi na dazu sai dai zafin bamai konarwa bane, ihu tayi da iyya karfinta wanda harsaida su maman fareeda suka jiyota.


A, ' gaskiya sun tausaya mata sosai aranar ganin irin wahalar datasha, Ayya sannu fareeda haka girman yake basaukine dashiba.






S'u maman fareeda basubar gidanba sai gab da mangari ba, dafitar su ganin yanayin zawj dinsa haryanxu ba kwari, bai hakura ba har saida yabuga ma P.A dinsa da yasamo masa Dr mace wadda tasan aikinta sosai kuma gynea.




H'aka kuwa ana idar da sallar isha I sai gasu da Dr nafisa, musulmace ita amma yar yankin kabilar ebira ce, jagora uncle justice yayi mata har zuwa dakisa inda nake kwance, yadaukoni daga saman gadon ya rungumeni saman jikinsa!




I'nna jinsa yanayi mata bayanin abunda yafaru dani da dalilin samuwar jinyar tawa, acikin wankeken harshen turancin sa!


U'murni tayimasa da yatasheni zata duba wurintagani tagani wata kila konaji rauni,
ahankaili ya hauro saman gadon sosai wanda kafin yatadani saida yayimun light kiss asaman kwarmin idona, da suka kumbura yafara tashina tunda shi duk atunainsa barci nake idona nabude nazuba su akan fuskar Dr nafeesa murmushi tayimun ahankali. Tarefa yimun sannu.


N'ayi yunkurin tashi dadan hanzarinta tamatso kusa dani no you do not have to sit just kiyi kwanciyarki zan dubakine.


D'an muskutawa nayi nace mata basai kinduba ba nima am also a nurse everthing is ok shikanshi "Uncle justice" sam yamanta sai yanxu dan murmushi tayi tace ba hujja bace mrs justice likita nawa ne kika sani yarasa rayuwarsa ahannun likita dan uwansa,


L'ikitoci nawa sukuma suka samu waraka ta hanyar yan uwansu liki tocin. Uhmmn cikin lalama dai da nasibi takebina ahankal murmushi afuskarta.








*Idan kjnada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank3195366407*
*XLIX*






U'murni tayima "Uncle justice" da yagayarani taduba din banida karfin kwatar kaina ko wani kuzari dazan hanawa, wanda dole innaji inna gani "Uncle justice" yana rungume dani harta gama examining dina tukunnah






T'ace Alhamdulillah ba tire "welcome to the women world mrs justice. am hhappy for you! For having a good!, well heavy hug eract ---+++++++" you have atleast 50 % of enjoyment in this world"


N'i kuwa ayau duk duniya idan da akwai abunda yataba bani haushi da takaichi to bai wuce wannan furuccin ba, asace na dan saci kallon "Uncle justice"






M'urmushi ne kwwance akan fuskarsa haushi sosai tabani amma dan Allah meyasa wasu mutanen suke hakane a maimakon tayi masa fadan kar yakoma amma sai tabuge da kamar ma yabashi takeyi.


H'awaye suka taru a idona ya Allah !ya Allah! yau jikin da nakunshe shekara 22 inna faman lullubewa da kaf kaf da kaf amma dare daya yau gashi ba lungu da sako na halittar jiki nayau da "Uncle justice" bai ganiba da lagudewa ba.






B'awata doguwar damuwa bace Dr nafeesa tace masa just kawai matarka tana cikin mata masu tiny hall wadanda halitta ire irensu kalilane kuma budurwace matarka ta sosai da sosai, ita din u are like her first love, kuma a husband sai kuma akadace da tahadu da jarumin namiji to dole zata hadu da irin haka dama.




Y'anxu akwai magugunan dazan rubuta mata hadda nashafawa sai kuma alura guda biyu na saurin heeling da kuma tazafin jikin da zanyima ta.


S'ai dai yana da kyau duk iyya hutun dazakabata to karyawuce kwana biyu zuwa ukku, domin har idan kwanakin suka wuce haka tofa wurin zai kuma hadewa yayi gam kuma wahalar dazatasha har sai tafi ta wannan amma kwana ukku ko biyu zuwa lokacin kumburar da wurin yayi ya isa hucewa, yasauka.




A'mma sai ka daure saboda yanayin halittar ta bai daiyi maganaba, idan banda aikin shafa hannuna da yakeyi harta gama rubuce rubucenta tafita tana tsokanata ga dukkan alamu matar mai barkwanci ce.!






N'iwannan matar innaga so take takasheni amma ta inna ma ni zankuma yarda wannan lamari yakuma faruwa, kunya ba kallar wanda banjiba.


B'ayann yadawo daga palor inda ya bama ordely sallama yabama Dr nafeesar ne ya hauro saman gadon ya juyar dani wurin Allurar, ya luliya sosai ya murza sosai sannan yagyara mun kwanciya, barci mai nauyi nayi sosai ban farka sai bayan la,asar ba laifi kuma nadan samu sauki amma saidai sakayau nake jina ba nauyi kuma ba karfi tamkar iska zai hureni.
nafadi.




H'aka dai nasamu nayi arwallah nagabatar da sallaoli na,


N'agama saloli inna zaune saman sallaya tunanin duniya duk yadameni wato ita duniya juyi juyi ce bata yanda bata juyawa, shekaru kusan biyu baya da suka wuce "Uncle justice" tare suke rayuwa da Auty Raheema dukkansu ba wanda yasan cewa nan da wani wanna lokacin cewar kaddararsu zata chanza!




I'nna anan zaune bantashiba har saida nayi mata addu,a "Uncle justice" ne ya
shigo nayi saurin saukar da kaina akasa tundaren jiya sai sai yanxu Magana tashiga atsakaninmu dashi nagayar dashi muryata ashake,




A'natse ya amsa tare da wucewa toilet bai jimaba yafito jikawai nayi ansungumeni take jikina yafara rawa gano abunda yake shirinyi mun ruwan dumin yakoma hadawa batausayi ba komai ya dannani cikin ruwan for the third time 😩


H'annunsa gam narike tareda rumtse idona duk da cewar pain din bakamar dazuba, amma still akwai zafi sosai 30 minute din nayi kamar dazu, tukunna yayimun wanka tareda brush muka fito wannan karonma sai under wear kadai na ban yarda ansa bra ba bra.domin yanda kan mamunana suka tsattsagen nan banajin zan iya zama da bra for the a week ma.




D'uk abunda ake sai lokacin nabude idona nakalleshi muka hada ido na girgizama sa kai kure kam maman yayi da kallo sai alokacin da kanshi ya kulla da dan kumburin da sukayi hakan yasa yafasa samun bra din tareda dauko ontimen din dr nafeesa tabayar yashafa saman maman.




Y'ana shafawar inna dan tututure hannunsa inadada runtse idona don akwai zafi ganin yanda nakeyi da fuskaa yasa dan murmushi ya kubece a fuskarsa yace cikin low tone zawj I really enjoy your pride so I can handle all the wound.




Wannan karon rigar da yasakamun yasakamun pink color wannan karon rigar ta robace mai mugun binjiki duk talafe ajikina tayanda tafitar da shape din jikina sosai, sai hula itama pink tukunna yarike hannunah munatakawa ahankali zuwa palor.




K'unya nakeji ta karshe innalillahi domin bansan yanda zan iya hada idoba da baba mairo ba ga mamakina sai naji "Uncle justice" yace kinga saboda rakinki yar gidan Aseeya kinkori baba mairo ahankali yake shafa gefen fuskata fuskarsa dauke da murmushi yana maganar, kina yin abu sak tamkar little, lumshe idona kawai nayi batareda nace komai ba sai

Please Login or Register in order to submit comment