Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dammar tallaboni gaba daya ya dora saman kirjindsa.


H'annunsa nadama samna girar gashin idona yayinda daya yake dan typing bayana dashi tamkar wanda yake naiman saka yaro karami yayi barci gabana na dukan ukku ukku yake ba kakautawa idona tuni sunkawo ruwa da kyar nake samun lumfashi yana fita daga kirjina zuwa kofofin hancina.


B'an iyace masa komaiba ammma jikina kota inna rawa yake yi, dama zan iya dana tambayesa koyaushene auren nasa ne domin nasan irin targert dinda zanyi anan gaba.



N'idai kusan nace wannan daren sam banyi wani barci isasheba duk da dai idona acike yake tam da barci hakuma duk sandazan lura dacewar kamar shi din yasamuyin barci kamar barcin nashi yayi nauyi, nakan yi yunkurin naiman sauka daga kirjinsa nasa, amma saidai kawai naji yagyaramun kwanciya tareda kara kankameni sosai kamshin mouth fresh dayake amafani dashi yakemun dadi ayayinda shikuma kamshin hair conditioner din da nake amfani dashi keyimashi dadi.




K'asan cewar yanayin tsowon sa daa kaurinsa yasa akwanciyar tamuma nake a dai dai open chest hear dinsa dasuke kwance lup,



K'usan "Uncle justice" yake ai yanawa a ransa zuwa yanxu zai iyya cewa zaman mu wuri daya yana kara ruruwar da kaunar yarinyar acikin ruhin sa, yana sha awar halayen ta, sanyinta da biyayyarta na karfafa girmanta da darajarta da kuma kaita wani matsayi mai girma a garesa ga kuma wautar kurciyarta dake sakashi dariya.






A'daren feeling sosai yasamu wanda har yanajin mararsa nadan tsikararsa jikina asanyaye nake gabatar da sallah shikuma, bai shigoba sai wajen six thirty saida yacire jallabiyarsa yamayarda kayan barcinsa, amma duk dahak ban kallesaba, har saida nabari yazauna tukunna kaina akasa nadan tsugunna nesa dashi muryata chanciki nagayar dashi bai amsa ba sabanin hakama saidai naji yasa hannu kawai yatalllaboni tareda kokarin zare hijjab dina, cikin kaduwa nadago nakallesa.




A'i bansan sanda lebunana suka motsuba nace pleace uncle ju…… ai baiko bari nakarasaba gaba daya yakarasa cire hijjab din sallar, at the same time kuma naci saukar dumin lebunansa saman nawa wanda yasa dole na rumtse idona.




Y'ashigar da lebona nakasa cikin bakinsa, ahankali yana tsotsa ai tuni ban san sandaa hawayen idona suka karsa gangarowaba shan bakina yake sosai nakusan lokaci mai tsawo duk jikina yadauki rawa nama rasa kallar tunanin da zanyi, shikuwa yasamu sana a wanda idan ya tsotsin saman lips din nawani lokaci mai tsawo kuma, sai yasaki yadawo ga nakasan.


J'in hannu wansa sosai sunfara yawo ajikina yasa nakara sautin kukana, sai kuma alokacin yasaki bakin nawa yagyaramun kwanciya saman kirjinsa, yazame hular barcin saman kaina yafara shaffawa tareda gyaramun kwaanciya.




Y'anata maida lumfashi yana ajiyar zuciya har saida yadan samu natsuwa tukunnna, yaduka da kansa saitin kunnaina ya huramun iska wanda yasa dole saina da rumtse idona da karfi tukun a yadanyi gyaran murya yace this is exactly the way a want your mornig greetings!!!!! And I will teach you about the afternoon,enverning and night. hope I am clear ba wata wata nadaga masa kaina na amsa yace gud girl kusan awanni biyu muna ahaka.



K'uma kusan nace saboda rashin isashen barci dabamu samuba jiya yasa naji wani barci maidan nauyi ya dauke sa amma ni sam ba barcin nakeba, nadaiyi lamo wai gani tamkar barcin nasa yadanyi nisa cikin dabara nasamu nazame jikina na, sakamasa pillo a madadina.domin mu haka training din gidanmu yake idan muka tashi salla babu mai komawa wani barcin safe shiyasa da dare muna kwanciya da wuri haka kuma muna tashi dawuri.


C'ikin sanda nasamu na fita dakin zuwa wani dakin agurguje nayi wanka nashirya cikin doguwar rigar atampha super vlisco army green, nasaka hijab dina dogo har kasa lemon green. Nawuce kitchen domin shirya masa abincin karinsa, zuwan baba mairo yasa mai shara da goge goge har yasamu kamala ayukkansa da wuri so kodanafito har yagama yatafi sai dai kawai bunner turaren wuta da na kunna kowacce kusurwa ta gidan, kuma kowaxe kusur war da kallar nata kamshin sahiya kamshin different variety ketashi kowace kusurwar da kadosa acikin gidan




M'uka gaisa da baba mairo tukunna atake muka shiga kitchen, kusan nace lallai da ace bansaba da girkiba tabbasa dayau saidai aci kwaba. ganin banida wani isashen lokaci yasa doya kawai na soya da egg sorce sai ferfesun zallar koda wanda komai danaayi amfanidashi a ferfesun green ne! green papper, green chilli, green beans, green tumatos sai green avocado white onion irishs sai sauran seasoning, shiyasa watery din perfesun yabada kallar green mai haske,




S'ai nahada masa kunnun waken suya dana hadashi da madara inna sama da jere kayan asaman dinning da zumar sai idan yafito na mayarda komai akasan capert, sam banji fitowarsa ba kawai sai dai naji saukar hannun sa a saman hips dina.




W'ayyo Allah kadan yarage ban barar da farin dabinon dayake hannu naba, kasan cewar ukku kulum yake fara karyawa dashi hakan kuma iddan yagama yakkanci wasu ukkun a matsayin rufewa kenan, acikin kunani na yaradamun meyasa kika taso kika barni hucin maganarsa yana sauka cikin kunanai nah wanda hakan yatilas tama tsikar jikina tashi, duk wani tsarin nadaban da bantaba taba ganinsa ba agun kowa inna ganinsa gun uncle justice.



B'aban abunda na luradashi kusan ince yanayin soyayar sa yasha banbam da yanayin halaiyarsa da
yanayin fuskarsa, dan kuwa soyayyarsa yanda nalura mai sanyice, kwarai sabanin yanayin fuskarsa kuma mai tsayawa arai.




B'ayana yana hade da kirjinsa saida yaduko da kansa sosai saboda tsawon badaya ba, acikin kunaina yarada mun you are just like a little fareeda in a way! wai keni zakiyima wayau, wat hardasamun pillow koh uhhummm! voice dins sound funny domin kuwa sosai abunyabshi dariya, wato ita mace akodayaushe zama yahadaku wuri daya toh kuwa tabbas kallon yaro take yimaka kamar shidai ace duk girmansa din nan ace za, ayimasa wayu da pillow😅.




I'nna ganin wata killa kunna kallonmune tam kar yaranku, nidai ban amsashi ba ganin kamar bayada niyar sakina nasamo, courage! nace masa karfa babba mairo tafito light kiss yasakamar mani a gefen kunne wanda jan soundin take long,




k'allon dayake nacin yimin nayau kussan yafina kullum duk motsin dazanyi idonsa akaina, kusan nace yanadaga cikin abunda yasa nakasa sakewa haka har yagama chin abincin
ban jirashi yaci abincin ba, dan nima yunwar nakeji nashige kitchen abuna inna kitchen din inna kokarin dumama madarra ta da zuma yashigo, baiyi maganaba yasake rungumeni tabaya, Kaman dazu yaduko da kansa saman wuyana yakurama cooker din ido tamkar mai naiman wani Karin bayani ajikin madarar din.






Sanda ya shigo sam ban jishigowar saba jikawai nayi yariko hannunah da hannusa nnadama yakashe cooker hannun namu narike yajuye a cup tukunna yajani zuwa dinnig yau bai bukaci asauke abincin kasaba, kuma kamar jiya yauma saida yadan matsamun nadanci abinci kadan tukunn yabarni nasha madarar, inda shikuma sai alokacin yafara chin nasa abincin dama shiya dinga bani jina yi duk cikina yayimun nauyi saosai.



Mai martaba ne yakirasa waya yana naimansa A dole naiman da mai martaba yake masa yasa zaifita, dole tasa yanagama break fast yashiga ya chanza kaya, yafito tukunnah yazo yakaimani light kiss saman kwarmin ido, tukunna yayi mani sallama zaije gida.




K'amar nayimasa magana inna so zan bishi ammaa inna sam baazan iyaba, wani abunda nalura dashi shine yanasonyin kiss saman kwarmin ido a madadadin saman kumatu ko goshi, haka kuma bangaren hugginma yafison nabaya,




Bayan yafita ne tatara komai nayi nagyara narufe part dina zuwa wurin baba mairo mudan taba fira.






hucin lumfashin mutum kawai naji agefen fuskata cikin kaduwa da bugun zuciya nabude idona yunkuri nayi natashi zaune wanda saidai naji haduwar fuskokinmu munkware dalilin kenan danayi baya zanfadi amma da hanzarinsa yatarbeni cikin husky voice din nan tasa yace easy tareda samun dammar tallaboni gaba daya ya dora saman kirjindsa hannunsa nadama samna girar gashin idona yayinda daya yake dan typing bayana tamkar wanda yake naiman saka yaro karami yayi barci gabana a ukku ukku yake duka ba kakautawa idona tuni sunkawo ruwa da kyar nake samun lumfashi yana fita dagha kirjina zuwa kofofin hancina ban iyacemasa komaiba ammma jikina kota inna rawa yake yi dama zan iya dana tambayeshi koyaushene auren nasa nea domin nasan irin targert dinda zanyi anan gaba
nidai kusan nace wannan daren sam banyi wani barci isasheba duk da dai idona acike yake tam da barci hakuma duk sand azan lura dacewar kamar shi yasamuyin barci kamar barcin nashi yayi nauyi nakan yi yunkurin naiman sauka daga kirjinsa amma saidai kawai naji yagyaramun kwanciya tareda kara kankameni sosai kamshin mouth fresh dayake amafanidashi yakemun dadi ayayinda shikuma kamshin hear conditioner din da nakae amfani dashi keyimashi dadi kasancewra yanayin tsowonsa yasa akwanciyar tamuma nake dai dai open chest hear dinsa dasuke kwance lup
kusan nace zuwa yanxu zan iyya cewa zaman mu wuri daya yana kara ruruwar da kaunar yarinyar acikin ransa yana sha awar halayenta sanyinta da biyayyarta na karfafa girmanta da darajarta ga kuma wautar kurciyarta dake sakashi dariya adaren feeling sosai yasamu wanda har yanajin mararsa nadan tsikararsa
jikina asanyaye hakan gabatar da salllah shikuma baishigoba sai wajen six thirty saida yacire jallabiyarsa yamayarda kayan barcinsa amma duk dahak ban kallesaba har saida nabari yazauna tukunna kaina akasa nadan ttsugunna nesa dashi muryata chanciki nagayardashi bai amsaba sabanin hakama saidai naji yasa hannu kawai yatalllaboni tareda kokarin zatre hijjab dina cikin kaduwa nadago nakalleshi ai bansan sanda lebunana suka motsuba nace pleace uncle ju…… ai baiko bari nakarasaba gaba daya yakarasa cire hijjab din sallaer at the same time kuma naci saukar dumin lebunansa saman nawa cikin kunne wanda yasa dole na rumtse idona
yashigar da lebona nakasa cikin bakinsa ahankali yana tsotsa ai tuni ban san sandaa hawayen idona suka karsa gangarowaba shan bakina yake sosai nakusan lokaci mai tsawo duk jikina yadauki rawa nama rasa kallar tunanin da zanyi shikuwa yasamu sana a wanda idan ya tsotsin kaan saman nawani lplaci mai tsawo kuma sai yasaki yadawo ga nakasan jin hannuwansa sosai sunfara yawo ajikina yasa nakara sautin kukana sai kuma alokacin yasaki bakin nawa yagyaramun kwaniya saman kirjinsa yazame hular barcin saman kaina yafra shaffawa tareda gyaramun kwaanciya yata maida lumfashi yana ajiyar zuciya har siada yadan samu natsuwa tukunnna yaduka da kansa saitin kunnaina ya huramun iska wanda yasa dole saina da rumtse idona da karfi tukun a yadanyi gyaran murya yace this is exactly the way a want your mornig greetings I will teach you about the afternoon,enverning and night. hope I am clear ba wata wat nadaga masa kaina na amsa yace gud girl kusan awanni biyu muna ahaka
kuma kusan nace saboda rashin isashen barci dabamu samuba jiya yasa naji wani barci maid an nauyi ya daukesa amma ni sam ba barcin nakeba nadaiyi lamo wai gani tamkar barcin nasa yadanyi nisa cikin dabara nasamu nazame jikina na sakamasa pillo a madadina
domin mu haka training din gidanmu yake idan muka tashi salla babu mai komawa wani barcin safe shiysa da dare muna kwanciya da wuri haka kuma muna tashi dawuri cikin sanda nasamu na fita dakin zuwa wani dakin agurguje nayi wanka nashirya cikin doguear rigar atampha super vlisco army green nasaka hijab dina dogo har kasa lemon green nawuce kitchen domin shiryamasa abincin kari zuawan baba mairo yasa mai shara da goge goge har yasamu kamala ayukkansa da wuri so kodanafito har yagama yatafi sai dai kawai bunner turaren wuta da na kunna kowacce kusurwa muka gaisa da baba mairo tukunna atake muka shiga kitchen kusan nace lallai da ace bansaba da girkiba tabbasa dayau saidai aci kwaba ganin banida wani isashen lokaci yasa doya kawai na soya da egg sorce sai ferfesun zallar koda wanda komai danaayi amfanidashi green ne green papper, green chilli, green beans, green tumatos sai green avocado white onion irishs sai sauran seasoningshiyasa watery din perfesun yabada kallar green mai haske sai nahada masa kunnun waken suya da hadashi da madara inna sama da jere kayan asaman dinning da zumar sai iadan yafito na mayarda komai akasan capert sam banji fitowarsaba kawai sai dai naji saukar hannunsa saman hips dina kadan yarage ban barar da farin dabinon dayake hannunaba kasan cewar ukku kulum yake fara kkairi dashi hakan kuma iddan yagama yakkanci wasu ukkun a matsayin rufewa kenan duk wani tsarin nadaban da bantaba taba ganinsaba agun kowa inna ganinsa gun uncle justice
baban abunda naluradashi kusan ince yanayin soyayarsa yasha banbam dad a yanayin halaiyarsa da yyanayin fuskarsa dan kuwa soyayyarsa yanda nalura mai sanyice kwarai sabanin yanayin fuskarsa kuma mai tsayawa arai
bayana yada da kirjinsa saida yaduko da kansa sosai saboda tsawon badayaba acikin kunaina yaradamun you are just like a little fareeda in a way wai keni zakiyima wayau wat hardasamun pillow koh uhhummm voice dins sound funny domin kuwa sosai abunyabshi dariya wato ita mace akodayause zama yahadaku wuri daya toh kuwa tabbas kallon yaro take yimaka inna ganin wata killa kunna kallonmune tam kar yaranku nadai ban amsashiba ganin kamar bayada niyar sakina nasamo corrage nace masa karfa babba mairo tafito light kiss yasakamar mani a gefen kunne wanda jan soundin take long
kallon dayake nacin yimin nayau kussan yafina kullum duk motsin dazanyi idonsa akaina kusan nace yanadaga cikin abunda yasa nakasa sakewa haka har yagama chin abincin
ban jirashi yaci abincin ba dannima yunwar nakeji inna kitchn din inna kokarin dumama madarrata da zuma yashigo baiyi maganaba yasake rungumeni tabaya Kaman dazu yaduko da kansa saman wuyana yakurama cooker ido tamkar mai naiman wani Karin bayani ajikin cooker din sam baniji shigowarsabba jikawai nayi yariko hannunah da hannusa nnadama yakashe cooker hannun namu narike yajuye a cup tukunna yajani zuwa dinnig yau bai bukachi asauke abincin kasaba kuma kamar jiya yauma saida yadan matsamun nadanci abinci kadan tukunn yabarni nasha madarar inda shikuma sai alokacin yafara chin nasa abincin dama shiya dinga bani jina yi duk cikina yayimun nauyi saosai
a dole niman d mai martaba yake mshi ysa zifita dole tasa yangm break fast yashiga ya chnza kaya yafito tukunnah yzo yakaimni sumb saman kwarmin ido tukunna yayi mni sallama zaije gida kamar nayimas mgn inn so znbishi ammaa inna sam baazan iyaba wani abunda nalura dashi shine yanasonyin sumba saman kwarmin ido a madadadin saman kumatu ko goshi haka kuma bangaren hugginma ynson nabaya tatara komai nayi nagayra narufe part dina zuwa wurin baba mairo mundane tb fira sama sama




*Idan kinada hali kibiya Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xliii*






ganin yandan ya jima baidawoba, duk sai murna takamani, innaganin tamkar fira yatafi tunda yayimun magana nan da sati biyu ne kachal alkawarin mu komai insha Allahu zai chanxa,


To wata kila daman yanda watanne alokacin za adaura masu aure nan da sauran kwanakin.


H'aka yuma muka kwana tamkar kwnciyarmu tajiya, da shekaranjiya, saidai yau banwani damuba sosai barci na nayi ganin duka duka saura kwana biyu
araina innacewa da anyi auren nasan zanyi kokari naga su little sundawo, inna kewarsu sosai.




Haka kuma tareda lallabawa naro kesa yabarni nafara aiki kamar yanda wata Asiibiti mai zamana kanta suka bukaci nazo
yau jumu a, wanda hakan yayi dai dai da wata daya kenan da sati daya da tarewata hakuma wata shidda kenan d daura aurenmu, da "Uncle justice".


A'bunda kuma yayimun dadi ayau din baifi irin shiga da wankan d uncle justice ya dauka yauba, wata buggiyar shadda yasaka light brown, dinkin yar ciki rigada wando da babbar riga, turaruka sosai yafesa tareda yin amfnid hula agogo d takalmi dark brown, tsab kallar aikin rigar, yayimun kyau sosai bana wasaba kusan tunda muke nikusan ince yaune nyimishi kallon second zuwa minti daya sai kuma wani Karin abunda yake kara sakani natsuwa a zuciyata duk baifi yanda naga ankunna wasu fitilu masu kayatarwa multi color kowace color akwai.





B'ayan kamar mintuna talatin da fitarsa sai naji kiran wayarsa dasanyin murya nadauka ahankali nakeyi masa barka da jummu a cikin shaukin danalura tun wayewar garin yau yake taredashi ya amsamun,


M'uryarsa sosai da walwala da fara,a araina nace anxo gurin wato yau zai samu abunda yakeso, tunda andaura aure kuma da alamu duk sungama nunawa cewar yau za akawota Amaryar.




G'a alama watakila bazaiko bari kawayenta satafiba a yanda nake ganin yananyin sa da daukinsa yau bansan sanda murmushi ya kubucemun ba,




N'ima jina nake zan samu yancin kaina idan yanada mata bazai kara takuramun ba, ko yanaimi hada jiki dani, shikuma zaisamu lafiya.


J'in shiru bansake Magana yasa yayi dan gyaran murya tukunnah yayi gyaran murya nadawo hayyachina shiru kuma dukkanmu bawanda yayi Magana, har zuwa wani second, tukunnah yace kinajina nace eh! yace yau basaikinyi sanwaba, domin yau da akwai cook da zasuzo yau bada dadewaba and pls karki fita kibari zanyiwa maje izzinin yabudema su part din baki suyi amfani dashi, cikin wani Karin sanyi duk da dai ni girki bawai wani abu bane da kedamuna ko nakejin kyuyar yinshi tuni nasa ke fuskata nakarba masa domin inna ganin zargina ne yakusa tabbata, tabbas yau din zai yi aure.





H'Mmm bayan mungama wayar mur nar ganin kamar hasa shenane zai zama gaskiya yasa nima nashiga daki nasake wanka nachanza kaya daga doguwar riga yellow mai fatsi fatsin baki zuwa less milk color mai ratsin sky blue da ratsin flower pusher pink, dinkin have bubu mai adon duwatsu da akafitar da wuya da hannu sai daurin zarah buhari,




W'ani dimond silver sai abun hannu dana fitar daga cikin lefena, na saka da zobuna , amma kuma sai wani tunani ne daya fadomun arai shine, kodazu munyi Magana dayan gida su Auntie uwani har su samie duk yaya Mariya au Aunty Abu duk munyi Magana dasu saboda yau jumuu a mukan sada zumunci day an uwa.


kuma mun dade da maman fareeda sosai harr su little saida mukayi Magana dasu, tukunna mukayi ban kwana haka kumma Abba da ummu salma wadda da nasan ita din kamtabbas idan har aure "Uncle justice" zai kara to tabbas sai ta fadimun tunda kusan ita kullum akan komai yimaka tuni game da al'amarin fadin gaskiya komai dacinta. ko tayimaka hannunka mai sanda ko kuma tunatar da kai kan halin rayuwa.



K'ai ganin kamar zan bama kwakwal wata wahala yasa nayi watsi da batun nabarshi akan wata kila gudun suke kozan daga hankalina ne kozan shiga cikin damuwa ko kuma sunfison shi din yafada mun da kansa,




N'attatara komai na watsar na janyo charbi nafara yiwa annabi sallati, bayan nagama sallah na dade sosai saman sallayar innnata rokarma Aunty Raheema rahama da gafara da duk musulmi, ganin yau nasamu kaina tunda tun fitar "uncle justice" baai dawoba hakan yasa tun da nazauna sallar la asar har magariba ban tashiba.




I'nna nan zaune ban tashiba har baba mairo tazo muka gaisa, take tambayata ko baki za, ayi yau a gidan nace mata bai fadi maniba Amma kam dukkan Alamu sun nunah hakan. Tace toh Allah yasa nace Ameen.


T'ukunna na tashi agabatar da sallar isha I ai kuwa inna gamawa banmagama adduaba naji uncle justice yashiga, direct dakina ya wuto yana shigowa kuwa direct niyan tunkaro nikuma inna ganin haka namike tsaye fuskaata da daan annuri nima ganin yanayin sa cikin tsananin farin ciki yana zuwa baiyi watta wataba kawai ya fincike hijab din dana gama sallah dashi yayi wurgi dashi , tareda daukata in a bridal show, yana juyi dani cikin daki acikin kunnanai yace kitayani murna yau insha Allahu zanshiga wata sabuwar rayuwa.




D'an murmushi nayi nagefen baki cikin sanyi nace Allah yasanya alheri, Uncle jawad, saida yakaima bakina dan light kiss tukunnah yace amin thanks! mumushin fa still afuskar sa tukunna ya ajiyeni tare da cewa bari na watsa ruwa.




H'aka nan araina kuma sai nadan dinga jin ba dadi, tayanda wai ace mijin Aunty raheema ne zai hada kwanciya da wata yau, ba Aunty ra heema ba, duba daa irin son da sukeyima juna,


H'akannan sainaji raina yadan baci amma da yake nafi kowa sannin uncle justice bazai iya zama hakaba ko banza gayanayin halitar sa, yanda yake.


H'aka nima nayi niyar shiga wanka, amma duk jikina badadi amma ni nadan ganta hakan da rashin girki da banyiba yau, domin nidai a rayuwata nariga da saba da hidima, sam bansaba da zaman wuri dayaba, wuni daya zungur bawani motasa jiki amma banma kaiga tube agogon hannun naba naji kiranshi yana naimana ne danazo zamuyi wata Magana adakinsa nace toh nadauki zumbulelen hijab dina nasaka na nufi dakin nasa nasame sa har yayiwanka ya cahanza daga shaddar dazu, yanxu jallabiyace jikinsa milk color mai sulbi sosai mai kuma hade da hula, amma madadin amfani da hular sai ya dora hular tashi kafiya nachi wato asallami dakare itama milk akansa.




S'higowa nayi nasamu nasamu wuri chan kasa kasan capert na zauna, kaina duke akasa tun kallon daya dana yimasa shigowata bansake dagowaba, fuskarsa cikin rashin fara a sosai yace kicire wannan hijab din. ban iya yimasa musuba nacire kuramun ido yayi sosai shiru baiyi maganaba koda bandago ba nasan niyake kallo innajin kaifin sa akaina.


S'hiru ne yabiyo baya sai azabar kallo! Wanda har yar natsuwar danake da ta naimim kubucemun, faduwar kaba tarafar tasarmun,
araina jinake inna son natambayesa maganar auren nasa amma sam bazan iyaba,


D'aganan zaune batareda yayi maganaba kawai alamu yayimun da hannunsa dana matso kusa, matsowar nayi kusa dashi banyi gigin zama kusa dashidinba kamar yanda yabukata madadin nazauna inda yanunamun saman doguwar cup chair din dake dakin dayake zaune ah ah sai dai na zauna kasa gurin kafa fafuwansa


B'ai matsamun ba haka kuma baiyimun magana ba, har na dan tsawon wani lokaci araina nace ran yarima ya dade dan sarki.

J'in shirun har lokacin yasa na dan dago naga kodai wani abun ne yadaukemasa hankali, kokuma yana duba wayarsa ne, to my greatest suprice nidin dai yake nachin kallo👀 ai kuwa cikin dan rudu daya baiyana amuryata nace pls "Uncle justice" yaushe second Aunty na zata tarene ganin kamar yau banga alamar zuwan suba, duba da yanayin lokaci.



B'aikai ga amsamun ba sai dai dawowa dayayi kasa kusa dani yazauna, yariko duka hannaye na, yarike su cikin nasa yana murzawa, shima muryarsa da sanyi sosai kusan maganar ma kamar rada yace zata zo ayau dinnan insha ALLAHU! yasake saka hannuwan nawa duka biyun cikin nasan babban dan yatsansa ya na murza duka saman fatar hannuna,




Yakuma cewa saidai kedai abun da nake so dake da duk abunda kika gani da kiyi hakuri kowa da komai da kika gani arayuwa toh hakan mai samaniya ya tsarama bawa, iyawarka ko wata dubara bazata fasa abunda Arraham Araheem yanufeka dashiba.




D'an murmushi ya kubucemun araina inna cewar wato shi "uncle justice" yana dauka cewa kamar cewar aurensa zai dameni ne bayan kumani harga Allah iyyakar gaskiyata kenan sam badamuwa ataredani, domin nasan yin auren nasa shine samun mafitarsa, dani baki daya, ganin yanayin fuskata yabashi kwarin gyuiwar chigaba da zanchen sa kiyimun addu a adaren yau nasamu baby a bugun farko, domin yau insha Allahu ango nake!


N'i kunyar duniyama ta kamani nakawar da fuskata, muryata chan kasa nace uncle justice

Please Login or Register in order to submit comment