Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Bata saniba, Amma Inna ranar damuka iso suna islamiyar dare kasawa yayi ya tsare, mallam na tashinsu aikuwa da sauri da sauri little fareeda tashige gida s'aboda fitsari daya matseta.




A'yayinda kharait ketahowa ahankali cikin sanyin Nan nata, batayi auneba saidai jitayi kawai anbata lafiyayen hugging


Tafirgida sosai kusam five minutes tukkunna yadan saketa yadago fuskarta so tayi kowaye ta wankesa da Mari.




A'mma Kuma wani hikkunci Ubangijin tun batasan kowaye din bataji jikinta yayi sanyi tagagara magana ma ballantana takaiga duka.




H'ar zuwa. Sanda yadago fuskarta cikin mamakin tace ah ya khalipha expression dinta yanuna jindadin Ganinsa, Wanda s'hikuma hakan sosai yasakasa cikin farin ciki




Y'es ma Angel! h'aka Kika girma sai Kuma tarufe ido sai alokacin ta kwace jikinta tace is not good ya khalipha mu a'nan ba turai bace yayi dariya.




Y'arike hannunta suka shiga ciki ko hutawa batayiba yahau kwasomata tsarabar da su Ammy sukayimata danashi shima.




T'abara kala kala yake kunnawa acikin gidan Abunka gatashin turai, Ummu Salma fa sarkin Kunya itakam Abu yaganota.


W'anda hakan yasa dole Abba da Abban su samie sukayanke shawarrar fadima khairat gaskiyar magana cewar itadin matar khalipha ce,




T'are da yanke shawarar idan tagama secondry kawai abasa matarsa, kuka tasaka masu suna rararshinta tareda nunamata Alfanun Auren




Amma wani ikon Allah cikin lokacin kankani khalipha yashigarta da ita gari, tafara sakin jiki dashi hugging wannan Dan simple romance duk sunatabawa abunsu.




R'anar dasuka zo gidana mamakin duniya ne yakamani, Nida nake tunanin Saifa ansha Artabu da khairat Amma Inna sainaga akasin h'aka kula sosai take basako w'urin cin Abinci abaki take sakamasa Kuma cikin sanyin nan nata injishi yabude yakarba.




Y'au kwana Ukku dakama Azumi Amma dariyace sosai abakina ganin yau kwana Ukku da Fara Azumin Amma "Uncle Justice" dole tasaka ya kauracema xaman parlor sai dai dakinsa shima da safe idan Yana ramuwar barci .




N'ikuwa idan badoleba Sam bayasaon narabu kusa garesa Kai magana ma kanta idan batakama doleba bayaso saidai kaji Yana gyaran mury.


D'adarene dai da ankira salllah magariba Abu nafarko dayake faraci shine dabino,.




I'nda zai janyoni nafado saman cinyoyin sa, yakwantar Dani yatauna dabinon ya tsotso ruwan cikin lumana yazubamun cikin bakina, cikin sanyi da shauki nake hadiyewa.


A'yayinda s'hikuma zai hada kwallon dabinon da harshena Yan tsotso har sai ya tsotso iya son ransa tukunnah zai sakeni kokuma idan yaji za,atada sallah.






*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3018598431*


*LXIII*






H'aka Kuma idan dare sai yafanshe dukka dariyar danayi masa, a'yayinda ni kuma zan rika yimasa kukan shagwaba Wanda hakan nalura yana kara kunna sa matuka




Y'au Alhamis Kuma takama sallah, nashirya sosai cikin mint green less, Mai Adon silver ajikinsa,


M'ake up nayi sosai naxuba set na English gold Mai sirkin gold da silver duka wuya da hannu. Nasaka Dan sirin abun hanchi Mai farin dutsi


K'warai "Uncle justice" kwalliyar tayi Masa, h'aka Kuma kwarai yaso shagalyar Dani wai lallai sai nabashi barka da sallah.


A'mma nayita yimasa yandubaru dauko wannan dauko wanchen har sanda Kiran Maman fareeda yashigo, Tana sanar damu zamchen meeting da akeyi duk ranar sallah gidan Mai martaba, wannan kiran shine dalilin dana kubuta d'aga batun batamun kwalliyar da "Uncle justice" yaso yayi






I'hu sosai su Zeena shukrah khausar suka ringayi alokacin da nasa mesu dakin Fulani babbab,


S'hakiyancin zance kalakala ba irin Wanda Basu tunamin ba ire iren wadan da nayi kafin nayi aure


Haneefa ce me tambayata Yar uwa Amma zuwa y'anxu nasan kin yarda da Auren, koh kuwa haryanxu ke Azumi zakiyi duk suka saka dariya.




Zeena ce ta karbe zanchen tace ah ah aini ranar walimar bukina cewa tayi itafa taga wauta ta, tayama nayarda dawannan alamarin, ga mutane zasuzo za ai taro sai gashi nata lokacin ita gari dayama ta Naomi Tarawa.


sun shagalar sunata tsokanata munata kyalkyalar dariya Wanda harni kaina dariyar nake Inna tuna taron wauta ta


d'uk bamu luraba saidai mukaga shigowar "Uncle justice" batareda kunjiyo salllamar saba yashigo Yana gyaran murya take kuwa kowa takama bakinta saidai magana kasa kasa.




M'ai Hali nace a Raina domin, Koda suna gaiyar dashi f'uskarsa adake ya amsa masu saidai duk Saida yabi yaransu daya bayan daya Yana dauka.




M'unje w'urin meeting Koda aka kirasa da yaganatar da jawabin godiya, bayanin yake Amma idonsa nakaina.


K"unya kamar me takamani ganin kamar hatta shida kansa Mai martabar yalura da hakan.




Amma abun da yayima kowa Dadi da bai wuce yanda naazage sosai lokacin cin abinci w'urin kula nahada Masa Abinci ba,


k'usan komai da aka gabatar w'urin Saida nadibar Masa namatsa sosai kusa dashi naganartar Masa ganin h'aka kowa abun tayimasa Dadi yanda nake kula dashi wanna yanuna ma kowa cewar sosai nasamu kwanciyar h'ankali danatsuwa a Auren.


S'ai bayan da muka dawo dakine m'una dakine mungabatar da sallah magariba su Zeena ketayimun tsiyar wai wane irin dafine "Uncle justice" yazubamun haka da nazama Bata ido bana kunyar kowa anake ciyar da miji.


Khoolsum tace kusanfa itace farkon tashi tabama miji Abinci nihar tajamun zayyan yanata cemani Naga yanda ake Dan nayi course




Y'arinya kinji taraining cewar small Aunty khausar kenan Allah kuwa kowa sai mamakin yake ke Kinga kallon da kowa kemaki


Fulani babbab wallahi tamkar zata mayar dake ciki Dan so.


Ai kuwa Nima Sai alokacin da sukayi magana tukunnah natuna irin tabarar da nayin.


H'abawa ai idan dai "Uncle justice" ne yarinya ke bakyamasan lokacin dazaki Zama Yar hannuba duk mukasaka darya.






*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar Sadiq first bank 3195433607*


*LXIV*








Y'au bayan sallah da kenan da kimanin sati biyu kenan,


W'anda hakan yayi dai dai da bukin khoolsum saura kwana Ukku afara,


Kuma y'au kusan sati daya kenan m'una fama Nida "Uncle Justice" domin tafiya aiki yaka masa zuwa Abuja ajibin da za,afara bukin khoolsum din.


Shirye shiryen tafiya yake ta shiryamana domin a'take yasaka cewar aje sawake sabon fenting gidansa dake Abj


K'uma a tabbatar da wutar lantarkin gidan lafiya kalau take da Kuma ruwa Suma duk atabbata suna zuwa ko innna tunda anjima ba,ayi amfani da gidan ba to ba,arasa Yan gyare gyareba Nan da Chan.


S'hifa tafiya sosai yake shiryamana a i'nda nikuma nadage cewar bazaniba.


W'annan yayi dalilin dayasa duk Yan kwanakin nan sama sama muke da juna nidashi,


W'anda hakan niyamun Dadi nakan Sami issahen lokacin magana da khoolsum m'una ta shiryen shiryen buki,


Kuma zuciyata nakara karfafamun gyuwar cewa nakyalesa kawai shin yama za ace n'i din ban hallarci bukin khoolsum ba.
Idan badon rigimar Uncle justice ba haba.


W'adda ko a lokacinda m'una school of nursing idan suka samu sabani da zayyan to nice Mai sasanta su


Kaf adangina ba Wanda bai Santaba h'aka itama nata dancing ba Wanda baisanniba.


Kai takaima har Yan gidansu zayyan ma sun San dazamana.


T'unda dukkasu din sun hallarci bukina Amma Kuma duk dahaka sai y'anxu ido ba kwalli ace wai Kuma bazanjeba.


A'nna gobene tafiyar jibi Kuma afara bukin khoolsum n'idai kallonsa kawai nake Yana shirya kayanmu tsab cikin travelling bag.


Duk. Irin shigar dayake masifar son yaga nayi to duk irin kayan yadibar Mani .harda wadanda bantaba sakawaba


Yana hada kayan Yana Yar wakar sa,adu bori ta Ashe mata wayyo sukemana.


N'i gaskiyarma yawa yayimun wani lokacin idan nakallesa nakan karyata cewar Anya kuwa wai wannan din "Uncle justice" ne kuwa.


M'utumen da da maganama wahalar Yi takemasa to ballantana waka.


Yanata shirinsa Nima Kuma munata shirinmu da su samie domin ko yauma Saida natura khairat ta karbomun dinkuna.


H'aka ma y'au dazai fitazuwa gidan Mai martabar da dadare yayi masu bankwana Inna zaune parlor ban nuna alamun zuwaba charting muke damasu snacks da decorations dazasu yimana jibi.










Wuf naji yadagani sama yachafe ya kurreni da kallo f'uskarsa dauke da murmushi yace mutafi muyi masu bankwana gobe I war h'aka m'una Abuja insha Allahu a cikin kunnaina yake radamun idan m'unje mezan samu, nakshe Masa ido daya nace Masa komai kakeso kasamu my dear "Uncle justice" Mai gudun miji.


Gaskiya sai nakada maki gangar wakar mace maigudun miji,


M'ace har mace mace ko ta Inna Masha Allah Amma sai gudun miji.


L'umce Idona kawai nayi nasaka hannu na nadama innashafa sajensa.


N'ace kaina fa kagane "Uncle justice" haba haba ace irin yanda mukeda khoolsum harfa shiiiiiiii yacemai bai Bari nakarasa ba.


G'obefa sa Abuja baby achan nakeson musama little Kani ko kanwa bugun Abuja. 😅






Yana dauke Dani mukaje daki yadaukomun farar After dress, yadiro mun saman doguwar rigar roba matterial sky blue dake jikina.




M'una m'una dakin Fulani babbab m'una fira, tanata hadamana kayan kwalam da makulashe "Uncle justice" tunda shina Auta har gobe kallon karami take Masa.




N'i har dariyar abun nake cikin Raina, nayanda Fulani babbab ta hakikance dauko wannan dakuwa dauko chinchin, dauko loga, illoka,
balla kwabo, mune dai harda dabino tarkacefa sosai saikace wadanda zasu boarding school.


M'una Shirin tafiya Maman fareeda tashigo naruga da gudu narungumata, farin cikin ganinta duk yamamayeni .




Rabona dasu tun sallah damukaje yimasu barka da Shan ruwa, naji dadin ganinki Yar gidan Asiya nakara langabar dakai nace Nima h'aka.


Saida muka koma akadan Taba fira da Maman fareeda tukunnah "Uncle justice" yaduba agogon hanunsa yace yakamata mutafi domin mukwanta da wuri gobe insha Allahu akwai tafiya agabanmu.




M'aman fareeda ce ta magantu ta cetafiya Kuma wace irin tafiya,


A'mma badai da Yar gidan Asiya a koh! dan kallonta yayi rahamar dake f'uskarsa na faukewa.




Y'ace uhum menene matsalar hakan Shiru tayimasa batayi nagana ba sai dai mukaji Tana gayar da Mai martaba a waya atake ta tagaba tar Masa da Tana naiman alfarmane da ayima jawada magana dayabar fareeda datayi bukin kwarata kwaya daya kachal.


H'aba kodon s'aboda hallacin mutanen, kadibafa tayanda kawanchen su yake tun suna Yara, Amma Kuma ace dare daya Jawad dawata akida tasa yahanata zuwa bukin.






A'take kuwa Mai martaba yakira "Uncle justice" a waya Wanda tun sanda mama fareeda tafara waya kansa yake sadde akasa yanana jujjuya wayarsa.


A ringing daya yadauka bayan salama hadda Dan rusunawa yakai gaisuwa tukunnah yayi Dan Jim nawani lokaci.




Mai martaba yace Jawad kayi hakuri kabar iyalin naka data hallacci hiddimar bukin Aminiyarta.


n'i shaidane uban yarinyar Mai mutumci ne sosai,da son karamchi




N'ikuma Inna zaune tamkar wadda ruwa yacini kuri nakuresa da kallo, Inna son ya jalleni Naga awane mizani ya ajiyeni ni Mai laifi ko akasin haka


B'aiyi maganaba saidai Adam Apple dinsa dakeyin sama Yana kasa, Allah yataimakekah yanda duk kace h'aka za,ayi.


Addu a sosai Mai martaba yayi Masa tareda fatar Allah yasa ayi tafiyar cikin nasara da sa,a.




Y'ana ajiye wayar yayi shiru duk mukayi shiru Yana kokarin boye damuwar da fushinsa Amma abun yafaskara.


Damuwa tafito karara afuskar fulani ce taketa kokarin kwanatar Masa da hankalinsa,


T'ana Kuma jadda Masa dayatabbatar cewar yanaimo cook din Mai martaba na Abuja kar yace zaici abincin waje.


M'aman fareeda ce takarbe zamchen tace kamar yaune ai wuyarta dai afara bukin kwana Ukku zuwa hudu angama, insha Allahu idan yasotana iyya samunka d'aga baya.


Kokuma duka duka sati biyu i'nda rayuwa...... Baima Bari takarasa zancentaba yaje ya durkusa gaban fulani yacire hukar kansa, tareda dukar dakansa gabanta,


W'adda Naga alamar itama duk tashiga damuwa yace fulani zan wuce tashafa kansa tareda yimasa Addu'a tace Allah yayi maka jagora jawad, yakaddara saduwarmu yace Amin.


M'ikewa ka wai yayi batareda yako kallo gefen danakeba, yanatafiya yanayima Maman fareeda bankwana.


D'a hanzarina Nima natashi nabisa




Koda nafito har yayi nisa a harabar gidan tun ayanayin tafiyarsa nagane cewar bakaramin konuwa ransa yayiba.


G'udu gudu sauri sauri nakarasa har yashiga mota a motar gudun karyatafi yabarni




*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195433607*


*LXV*








D'a wani irin gudu yafigi motar har Saida na runtse i'danuwana, domin ganin nayi tamkar zaitashi da get din gidan Mai martaba.


K'uma tun amota kamaninsa suka chanza d'aga romantic "Uncle Justice" Dina bayanxu zuwa ainihin "Uncle justice" din Aunty Raheema shine sak agabana.


Da wani irin mugun gudu muka shiga .gida har Saida yabuge wata pillar ta flower vase dake gefen da zai hadaka da sashen baba mairo.




H'ar ban San sanda na riko hannnunsaba, s'aboda tsoro ba yakuwa yarfe hannun nawa yayi da maseefar karfi ya yarfe baijira komaiba yabude motar yafita.




D'asauri yashige cikin gida nabisa dakinsa ya wuce direct yadauki akwatin daya gama hadamana Kaya dazu yajefar da sauri naxo nayi huggin dinsaa tabaya tuni Hawayen sunfara zuba a Idona.




D'a karfi ya fincikeni tsugunnawa nayi gabansa inna bada hakuri.


J'uyawa kawai yayi yashige toilet, nikuma har alokacin bantashiba har yagama wanka yafito baikula niba,


Y'acigaba da Shirin barcinsa Wanda idan da ace gari lafiyane da a tare zamuyi wankan, ko Kuma shiyayimani koni. Nayimasa.


B'insa kawai nake da kallo har yagama shirinsa ya kwanta tukunnah nahakura Nima natashi nayi nawa wankan nashiraya.


K'oda nazo nasamu ya kwanta yajuya yabani baya da sanyin jiki na matsa jikinsa na rungumesa tabaya nafara shafar kirjinsa ahankali nakeyimasa magana "Uncle justice" please kayi hakuri Dan wallahi nibani nace ma Maman fareeda takira wayaba,


W'allahi niba kararka nakaiba bansan zata jiraba da banbariba.




S'hiru dai bai tankaniba, ranar ko dabinon da yakecin karshen kafin ya kwanta da ruwan zamzam baishaba.


H'aka muka kwana ba Wanda yayi barci kirki cikinmu sai juyi muke.


Da Aduba bayan nayi sallah nagama karatun qurani tun wurin six nashiga kitchen duk dacewar jiya innaji Yana fadima orderly cewar sai w'urin karfe komane tafiyar Amma Madai tunda Inna son nagama komai da wuri.


N'ahada masa Kari Mai kyau na lafiyayen fataen doya da wake da stock fish aciki, sai hadin mix macaroni and fish salad.




N'ahada Masa. Chunchin cake, donut da dambun Naman kaza dazai tafi dasu naje da sauri sauri nayi wanka ganin Tara tayi nashirya cikin yellow atampha, Mai Dan jefi jefin Adon red flower aciki atamfar Golding ce s'aboda h'aka nayi amfanida gold Yan kunne da sarka, sarkar tasauko mani har tsakanin mamuna na lokutta dayawa idan nasaka sarka Mai irin wannan zubin "Uncle justice" zaifita kallon kirjin nawa Yana yabawa.




N'a nufi dakin Saidai me innashiga dakin nasamu suna waya da Fulani babbab, Tana yimasa korafin da yatabatar da karya karyasake yakama hanya batareda yaci komaiba.


A'msar dayabata itace tamugun bani shock cemata yayi shi yatashi da Azumi ne s'aboda h'aka bazaici komai ba.


T'saya nake nakuresa da kallo lack of Understanding nafada araina idan bahaka ba "Uncle justice" bai kamata yadauki zafi hakaba.




Yajuyo kaina bayan sungama wayar da fulani ya kureni da kallo shima,, tuni Hawayen suka cikamun ido nafashe da kuka.


Shiru na Dan wani lokacin tukunnah yayimun magana yace this is exactly what you want right!




Kedai natafi nabarki kiyi buki koh to am happy for you that you have a free moment to spend your friend wedding fine!




Ya janyo hannu nah yasakamun ATM card dinsa yace do want you want Yar gidan Asiya still Idonasa nakaina Nima Kuma Shidin nake kallo, nagano damuwa sosai Amma ya danne ta nagane bayason muyi rabuwar rashin dadine sosai so yake yahukunta ni cikin ruwan sanyi.


N'arasa kalar tunanin da zanyi har lokacin dayajuya zaifita tukunnah nabisa da gudu narige hannunsa da karfi ya yarfar Dani nabugu da kofa nafadi yawuce abunsa.






H'akan ban hakuraba natashi da sauri nahada Abincin Dana Dora saman dining nabama orderly harda su chin chin din yasaka mota nace Masa kar yabari Oga yagani, har sai sun isa, y'ace yes ma'am!




I'nna kwance Sanda naji dirin tashin motarsa tamkar nayi tsuntsuwa nabisa Amma Inna khoolsum ta wuce Nan


*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195433607*


*LXVI*








N'idai wunin ranar Nan Allah ne kadai yasan yanda nayishi.


yini nayi banci komaiba sai ruwan tea danake Sha, dakuma fura Dana dama naringa Shanta ba Dan dadinba.






Bansan bani da wayyo ba Saida dare yayi nayi juyin duniya nagara barci.


N'ikadai acikin gida sai masu gadi, tsoro duk yakamani ganin ma nake gidan tamkar anakara Masa girmane, ko Inna yayi shiru gidan.


N'i kadai hakan yasa sai gidan nagayayimun wani irin masifar girma da Fadi.




Kuma Sam banyi shawarar Kiran baba mairo ba tun tagudu tun Daren farkona har y'anxu Bata Kara dawowa ba. I


Ita kullum mitarta sallarata dabata samuba ranar Nan rabontada fashion sallar dare ko ciwo ko lafiya har tamanta sai ranar A'msar Budurcin Yar gidan Asiya.


Chan kuryar dakin "Uncle justice" na koma nakwanta. Saman gadon dakin Na rufe jikina da duvet, kamshin turarensa dayake amfani dashi idan zai kwanta wato miracle na campanin Prada, Yana Kara kashemun jiki.


N'a kirasa a waya yafi sau a kirga baidauka ba.


K'uka nayi sosai adaren. Abu dayake damuna nayanda Kiri Kiri "Uncle justice""yakasa fahimtata.




H'aka dai najanyo wayata na kunna karatun Alqu'ani Kira ar Huzaif limamin masallaci Madina, tun da komai yakiyimun dadi nakan samu natsuwa aduk lokacin danaji Raina badadi idan Inna sauraren Kira ar.




G'anin nayi Daren yayimun tsawo duk namatsu gari yawaye naje gida y'au za,ayi kunshi Kuma a gidanmu za,ayi kunshi


D'a safe tun wuraren misalin karfe Tara nafita zuwa gida.


C'ikin motata da da "Uncle justice" ya siyomun d'aga Cuba da yake Air shipping mukayi s'aboda haka motar Tama rigamu isowa Nigeria.




S'higata kidansu khoolsum nasamesu suna break fast saida naje parlor muka gaisa ummie da Baba har babba yake tambayata ya maigidan nace Masa yayi tafiya yayimasa fatar alheri da fatar dawowa Lafiya.




N'asamu khoolsum sainlomar tuwo ta ke kaiwa abundata h'ankali kwance abunta.




S'aida na matsa kusa gareta nace waike duk Hali Nan dazakishiga bakyajin fargaba da har kina iyya cin Abinci lallai kuwa kina da babbab bayanin da babbar murya kuwa.


B'anxa tayi Dani t'acigaba da cin abincinta nace ai Koda yake Shure Shure duk baya Hana mutuwa Mukayi dariya.




A' gidan mu kuwa kunshi yadau harama Aunty Uwani ce da Aunty jidda dasuka zo daga gidan Mai martaba yima Mana Kara Nida Maman fareeda.


S'une sukabama Mai kunshi kudi dubu goma sukace ayimun Mai kyau na Amare bansoba Nida niyata sai idan "Uncle justice" zai dawo sai nayi.


y'anxu da a yatsu kawai nayi niyar yinsa




A'mma Mai kunshin ta tabbatarmun da cewar kunshinta wata chur yakeyi bai gogeba.


W'uni daya zaune Nida khoolsum mukayi Anna faman yimana kunshi, xaman jinya inji wata kakarmu.




Khoolsum ce keta nachin tambayata wai ya akayi Bata ga "Uncle justice" yakirani awaya ba nace mata aiyasan Inna gida ne, tace ah ah kodai da akwai wani abun ba




Inna hakaba yanda nasan halin "Uncle justice" da kulafucin iyali to tabbas dayazu yakira ki a yinin y'au yafi sau a kirga Yana baiyana Miki expression dinsa na rashinki kusa dashi.




H'alin "Uncle Jawad" bafa boye yakeba Fareeda, maganganun khoolsum sun sakani cikin wata irin Karin damuwa,


A'mma nayi saurin wayancewa domin bani son tafuskanci komai. Gaskiya banason taji cewar "Uncle justice" yaso yahanani Attending bukinta s'aboda tafiyar dazaiyi haba dole zataji ba Dadi.




M'urmushi na kirkiro nace dole fa bazai kiraba duk kukafucinsa yasan meyakeyi dole zai dagamun mana Inna hiddimar best friend Dina Kuma a gidanmu.


K'ure ni tayi dakallo, nikuma Inna kakkaucewa m'una h'aka Ummu Salma takawo Mana Abinci a tsakiyar mu ta ajiye tace yatason ne da tadawo ta tareda empty plate mukace toh.




A'mma duk kokarina naganin na cusa abincin Nan kasawa nayi,


K'ai maza sun iya fitina wallahi, Kuma na lura da akwai wata baiwa da Allah yayimusu duk yanda sukaso iyalinsu da yin wani Abu Amma basumu ba to kekuwa insha Allahu saidai kiyin abun Nan h'aka Nan batareda kinsamu natsuwar da kikesoba.


J'ibi dai koyanxu gashi dai natsaya bukin Kuma bukin ake Amma natsuwata itakuma takasance rabi da rabi ce.


W'uraren biyar muka wanke kunshi, kunshi yafito Baki da ja Shar gwanin kyau araina na kalla nace kowa da irin baiwar da Allah tayimasa wato.




K'ur Yar dakin Maman fareeda naje nayi kwanciyata duk firar dasu Aunty jidda keyi bansaka masu bakiba,


W'andaduk lokacinda abonanmu zasu wuce sai dai khoolsum takawosu dakin muyi bankwana, nibana fitowa.


I'nna kallon sanda khairat tashigo Tana tambayar Ummu Salma wai zata nunama ya khalipha hanya zaije gidansu Abbansu samie


I'nna kallon yanda Ummu Salma keyimata kallon tausayi, tace to Amma khairat duk Baku tashi fitarba sai y'anxu Anna gab da magariba.


Tace eh tundazo yaso mufitar nice dai Ummu Salma bangama Abunda nake ba tunda ga dazu kunshi akemun, wata dariyace nake Yi kasa kasa Inna kallon damuwa Shar a fuskar Ummu Salam a yayinda wauta shar da rashin sanin kandawon garin suke yatare da khairat.


G'anin ba mafita khalipha dai mijin tane yasa Ummu Salma tace suje Amma karsuyi dare Kuma tasaka babbab mayafi.


M'uke bamu bar gida ba sai wuraren karfe Tara n'i asona ma sonayi nakwan ciyata anan.




A'mma Kuma n'arasa mezance dalilina hakan yasa nahakura nawuce.


Amota innata kokarin Jan khoolsum da fira kafin nasauketa gida domin nawanke Mata duk wani zargi ko shakku kowata tambaba azuciyarta.


Inna sauketa har zanwuce ta tsayar Dani, daniyar cewar zata bani sako na ajiyemata.




S'higarta da kamar mintuna biyar sai ga yayanta yafito muka gaisa y'ace Mani nazo Baba nason magana Dani..


B'ankawo komaiba araina natafi nasamesu shida Ummie a parlor sai khoolsum, tun da ganin h'aka nasha jinin jikina.


W'urinasamu kasa Nima nazauna muka sake gaisaawa suna karayimun godiyar dawainiyar da aketayi dasu nace bakomai Ai yiwa Kaine.


B'abane yayi kyaran murya y'ace karna boye Masa komai nafadi Masa yanda muka Yi da mijina zancen tafiya.


Asace nasaci kallon khoolsum tukunna ahankalli ganin Baban bawasa afuskarsa h'aka Kuma Nima bana iya yiwa babbab karya hakan yasa murya yata sanyaye na fayyace Masa komai.


G'irgiza Kai kawai yayi yajanyo waya yakira Mai martaba gaisuwa yake Masa taban girma duk dayake acikin wayane


Tukunnah y'ace Allah yataimake ka Inna naiman Alfarmarne give insha Allahu zamsaka driver na zaikai Yar gidan Asiya Abuja, chan w'urin mijinta.




A'i Mani Alfarmar hakan din Allah yabaka yawan Rai


To madallah tunda kaga hakan yayi m'una masu fatan Alheri Allah yatsare hanya godiya sosai babansu khoolsum yayi tunkunnah ya ajiye wayar,




Y'ajiyo kanmu y'ace fareeda kawarki tazo da damuwar rashin kwanciyar h'ankali, da natsuwa da talura agareki Kuma tafahimci i'nda matsalar take.


Y'ace sabodahaka kishirya gobe insha Allahu karfe takwas xaku Kama hanyary Abuja


H'ar zanyi magana ya tsinkeni yahauyiman wa,azin yin biyayya wa miji.


G'anin dare nayi gatafiya agabana yasa y'ace natashi natafi gani nikadai




S'aida muka fitane nabirkicema khoolsum tare da nunamata rashin jin dadina na akan abunda tayi.




S'hiru tayi tanad ehannaye nta akirji Tana kallona har Saida nagama tukunnah.




T'ace soyayyar gaskiya ketsakanin mu Reeda bayaudara ba, n'i kawarki ce Kuma Yar uwa ayanxu Jawad Kuma mijinkine Kuma shugabanki a y'anxu s'aboda h'aka idan har tsakani da Allah make zaune dake dole bazanso komai narashin Dadi damuwa da sabon Allah ya kasance tareda keba duk Abunda ake family dinku da namijinki sunyimun.


Nan kafin yatafi Saida tasauke buhu goma nashinkafa cartoon na taliya accoroni Dana indomie goma goma,




D'uka ba,ayi satiba Mai martaba ya aikomun da set din gado Dan italiya, shigar kayan da zamsaka gobe Dana ranar Kai Amrya Abbane yayisu






k'e Kuma kinkawo mun set na zinari barcin sauran tarkace shin Kuma duk ahakan sai Kuma nabiki da mugun nufi nahau korafi kofushin Baki tsaya bukina ba kinbi mijinki.




Fareeda kunyimani dukkan Alheri Nima Inna sonki da Alheri kibi mijinki.Allah ya tsare hanya yajuya yashige gida




*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*


*LXVII*








Karfe ta kwas da k'usan Rabi Inna kwance bayan motar Babansu khoolsum Mercedes Benz.


Driver sa sanusi nee yake jan motar, yanayin iya tukin drivan Yana kula sosai da shiga baya shiga wrong overtaken, shiga kwana da Kuma Hawa h'aka Kuma idan ya taradda Rami duk Yana kiyayewa sosai Wanda hakan yasa natsuwa tasameni nafara barci.




B'arci sosai nayi k'usan duk barcin dabanyi ba na kwana biyu Saida nabiya bashinsu ban farkaba sai da muka Kai zariya.


G'anin Munyi tafiya sosai natabbata kodani bawata yunwa nakejiba to tabbas a shi drivan zai bukaci Abinci tunda kowa yasan yanayin tafiyar safe bawani karin kumallon kirki akeyiba.


N'ima Kuma s'aboda yanayin zuciyata datake a chunkushe yasa banyi yunkurin rikomana komaiba.


Kiran sunansa nayi ya amsa cikin ladabi, nayimasa umurni da muwuce shagalinku hotel y'ace toh.




Shi kadai yashiga N'iban shigaba domin gaskiya bawata yunwa nakejiba nadai bashi sakon yasiyomun yogurt dinsu da snacks.




B'ayan mun wuto kadunane munkai jaji sai Kuma wani shaidanin tunani yafadomun arai wato


To what up idan "Uncle justice" yakasa hakurin rashin iyali ya gaiyato wata, fa kokuma jin haushin naki b'insa ya sakashi shiga wani Halin da zai kasa rike kansa har yagaiyato watan.




Take Kuma sainaji hankalina yayi matukar tashi fargabar hakan takamani sosai.




(Women and thinking na five and six bawuya zuciya tayimasu yaye yaye😅).


A'take naji jikina yayi sanyi, na umurci sanusi da yarage mun karfin A.C y'ace toh.


T'o kodai nakirasane

Please Login or Register in order to submit comment