Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kula mata saida dalili"to nidai ko tambayar kadena Amsawa ko?"duk za'a yi hakan uztazah"tayi murmushi tana jan karan hancinsa tace"bakai bane uztazah?"k'warai kamar yadda kika saka mun ko?"na lura rigima kikeji ko bestie?"tayi shiru saima ture masa kansa takeyi yayi murmushi yak'i janyewa "Allah zan kira mamy na sanar mata cutata kakeyi"yakama dariya yana d'aukar wayarsa ya dannawa mamy kirah"Ahyaan ta zaro Ido tana fad'in na shiga ukku ! ta fad'a tana fisge wayar Adaidai lokacin mamy ta d'auka tayi sallama "Ahyaan ta Amsa tana gaida ita"ta Amsa da kulawa tana fad'in meya sami wayar taki ne da kika kira da tasa??"sai yaji duk firan mu"Ahyaan na k'ok'arin mgn Dr darma ya fisge wayar yana fad'in dama mamy nine fa na kiraki shine ta amshemun waya wai yanzun tace zata had'ani dak....dariya ya kamayi sbd chakulkulin data fara yimasa har wayar ta sub'uce masa"mamy na jinsu tayi murmushi ta yanke wayar"dan Allah kiyi hakuri nadena"yafad'a yanata k'yalky'ala dariya"sassauta masa tayi ta d'auki hularsa ta matso ta saka masa tana fad'in tashi kaje masjeed "korata Akeyi habibty?"haba baby taya zan kuma kori me gidana?"to nidai ki jira nadawo muyi wankan ko?"dato ta Amsa suka tashi tsaye"saida ta rakashi yafita sannan ta wuce d'aki tayi tata sallar"bayan ta idar ta cire kayanta ta d'aura towel ta dawo parlourn ta zaunah ta kunnah kallo.batayi zaman cikakken minti 10 ba Dr darma ya turo k'ofar bayan yasaka key ya bud'e "yana rik'e da ledoji Ahannunsa"ya bita da kallo yayi tsaye"saita taso tana fad'in sannu da zuwa"nidai hugging nawa zakiyi"ba musu ta matso suka rungume juna ta Amshi ledar sannan suka dawo cikin parlourn ya zauna ita kuma ta wuce kitchen.... Ahankali ta bud'e ledar tsire ne da zafinsa"ga kuma ice cream roba guda"tasan be cika shan sanyiba saita saka roba guda a fridge ta d'akko roba guda ta fito rik'e da plate d'in da ice cream d'in kuma"yabita da kallo saita masa kamar y'ar 18 yrs"tun daga yatsun k'afafuwanta har zuwa saman dokin wuyanta yaketa kallo"ya fahimci nan gaba kad'an breath nata sai sunfi haka girma indai yana shafar su....be gama wannan tunanin ba ya ganta ta zauna gefensa"ta Aza kanta saman kafad'arsa"hakan yabama nashanunta damar gugar gefen hannunsa"baby Bismillah! zanci wannan Amma bana shan ice cream d'in"kema naso ki hak'ura yad'an fara narkewa"yawan shan Abu me sanyi yana ragewa mace ni'ima"kafin ki kwanta ki tabbatar kinsha had'in kankanar nan me zuma dana baki d'azun kika sha"dato ta Amsa sbd taji da dad'i saidai bata san Amfaninsa ba...bayan sun gama ciye ciyen su"suka wuce ciki"Ada wanka zasuyi wankan da basuyiba sai bayan Dr darma ya gama lagudarta son ransa sannan sukayi wankan suka kwanta"wanda da k'yar Ahyaan tayi bacci sbd Albarkatun k'irjinta dake ciwo"da taimakon babynta tayi bacci....
washe gari da Asuba Abba ya fito zai tafi masallaci"yaga kamar wulgin mutum gefen filawow tsugunnei"saiya haska da touch light d'in dake hannunsa yana fad'in kai waye A nan??"Atake ya hango Mubarak duk'e Ak'asa yana rufe wani Abu....yayi saurin zabura cikin rashin gaskiya "sbd Abbah ya tabbatar dako waye yace"nine Abba Abuna yafad'i masallaci zanje"yafad'a cikin rashin gaskiya.Abba bece komai ba sbd gudun karya k'i samun jam'i"saiya tafi Abinsa, Ana tasowa daga masjeed Abbah ya nufi cikin gidan "gaba d'aya zuciyarsa yaji tak'i Aminta da Abinda ya hango Mubarak tsugunne yana laluba ko binnewa zaice"kawai saiya nufi d'akin Mubarak d'in yasamu Arufe "kai tsaye cikin gidan yakoma yasamo wani k'arfe yazo yana duba daga inda ya gansa tsuggunne"Atake yaga shatin sabuwar k'asa daya tone ya binne"shima saiya fara hak'owa..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! shine Abinda Abba yafad'a cikin jin fad'uwar gaba da sarawar da kansa keyi"yadafe k'irjinsa yana zaro Ido yana bin d'an Akuyan da Aka binne da ransa da kallo harya mutu"ga wasu layu gefe da aka d'aure su daga jikin d'an Akuyan....��


😳😱🤭 Sharhi �


wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251


dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba


Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn


Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba
7/21/24, 11:01 - Buhainat: � *AGE MATES* ��♀�




*73&74*








*Littafin kud'i ne!*




.......ba k'aramin tashi hankalin Abba yayi ba da ganin wannan mugun Abu "Atake ransa ya bashi Akwai saka hannun luba Acikin wannan shirkan"dukda zargi yakeyi bayada tabbas" Amma yasan son zuciya irin na d'an Adam babu Abinda be sakawa mutum yayi"cikin wani yanayi ya zare layun ya saka cikin Aljihun jallabiyar dake jikinsa yafita da mushen Akuyar.....saida gari yayi haske harma Rana ta fara fitowa sannan Abba yadawo cikin gidan"sbd yaje wajen wani malami An bincika masa layun da Abinda suka k'unsa"sannan ya nemi inda Mubarak yake gaba d'aya baya cikin Anguwar be san inda yake ba"ga wayar Mubarak d'in Ak'ashe"mama na lura da yanayin sa daya shigo"ta fahimci yanada damuwa, kuma gashi ba kwananta bane balle ta bishi d'aki taji damuwarsa"ita bata son fitinah"tana wannan tunanin daddy ya shigo da sallama sau biyu "saida ta Amsa sannan ya shigo suka gaisa"yana Amsawa kenan Mubarak d'in ya shigo da sabon wankansa da Alama bacci yaje yayi shiyasa ba'asan inda yake ba"Abba najin muryar Mubarak d'in ya fito tsakar gidan ,dama shine yakira daddy yace" ya shigo ya samesa ciki zasuyi wata mgn "ka k'araso ne Alh kabeer?"Eh muje ciki ko?"okay kai mubarak zonan! saida yaji fad'uwar gaba saiya dake ya biyo Abban duk suka nufi cikin parlourn"Abba ya zauna ya d'auki wayarsa ya dannawa Dr darma kira"bugu ukku ya d'auka, lokacin ya gama motsa jikinsa sunata guje guje shida Ahyaan cikin parlourn su.... Aladabce yayi sallama Abba ya Amsa tare da cewa" Ina son ganinka nanda mintina 15"yana fad'in hakan ya yanke wayar"Ahyaan dake sauraren komai gabanta yafad'i tace"Allah yasa dai lafiya bestie"Ameen "dan nima dai hankalinah yatashi"bara na saka jallabiya natafi idan na dawo nayi wankan"karki damu kinjiko?"k'in mgn tayi sai rungumesa datayi k'irjinta nata bugawa.... Abba na gama wayar ya watsoma Mubarak wani mugun kallo yace"meye d'azun naga kake binnewa??cikin rashin gaskiya yace"ni kuma Abba?"ya matso gabansa yana cewa bansani ba dan ubanka bazaka fad'a ba? ni ban binne komai ba"ya fad'a yanata muzurai"Abba ya d'aukesa da mari yana fad'in dan uwarka bazaka fad'amun ba?"ah ah kabi komai Ahankali dan Allah"cewar daddy yana tasowa ya janye Abba "Mubarak na huci yak'i mgn"Adaidai nan ummah ta shigo cikin d'akin sbd duk taji kiran da Abban ya masa sai taji tak'i nutsuwa musammun data san Abinda ta bashi ya binne"fatanta ba Asirinsu yatonu ba......kai Mubarak dama kana nan?"ya tafi koyon sallama"zaki fita ki bani waje ko kuwa kiranki nayi?"cewar Abbah yana watso mata mugun kallo.ikon Allah! ba zaki tafi ba?"Amma Alh Ai ka tsaya kaji me zance ko?"ta k'are maganar tana kyaftawa Mubarak Ido Alamar karya fad'i wani Abu game da Abinda ta bashi ya binne..koki fita ko kuma bakin Aurenki "da sauri ta fita"daddy dai na zaune bece komai ba sbd yanama ganin hak'urin Abba da harya iya zama da ummah...wlh wlh!! Kaji na rantse kak'i fad'amun gaskiya saina saki ita uwar taku Ayanzun kuma na cireka daga cikin jerin y'ay'a nah"gaban Mubarak ya fad'i sbd ya tsorata da furucin Abba"murya na rawa yace"kayi hak'uri dan Allah Abba d'an Akuya ne na binne sbd Ance idan nayi hakan zanyi kud'i.murmushin takaici Abba yayi kafin yace"karya kakeyi"mintina 2 na baka ka fad'amun gaskiya kona zartar da hukuncina Akan uwar taku da kai kanka.... Mubarak yayi shiru"daddy na jin komai yakuma fara fahimtar Akwai wata ak'asa"Mubarak na k'ok'arin mgn Dr darma ya shigo cikin parlourn"Atake k'amshin turarensa yacika wajen "yana sanye da jallabiya brown me gajeran hannu"fuskarsa tayi shar tana k'yallin Angunci "gaba d'aya tsintar kansa yayi da jin nauyin iyayen nasu"Abba ne ya Amsa sallamar tasa"ya duk'a ya gaidasu ya zauna kan carpet yana kallon Mubarak daya gansa ya had'e rai kallo be isheshiba.Abbah zan fad'a maka Amma dan Allah daga ni sai kai"idan bazaka iya fad'i nan gaban kowa ba kabari"muddin ka bari raina yab'aci wlh sai ka sani"zaka fad'a ko kuwa?"yak'are maganar cikin daka tsawa "dama ummah ce ta bani tace" naje na binne na tabbatar na binne da Asuba bayan kiran sallah kafin Atayar.tashi kaje ka kirata kuzo"ba musu yatashi yafita"Abba ya girgiza kansa idanunsa jajir yadubi daddy yace"wannan karon bazan iya jurewa ba"Allah yagani nayi hak'uri da luba Amma yanzun zuciyata takai mak'ura"da Asuba na gansa gaban flawas yana binne Abu"bayan nadawo daga masallaci naji ban Aminta da ganin hakan ba"shine naje na binne"Abin tashin hankali naga wannan Abin tare da d'an Akuya da aka had'asu Aka binne"da Alama da ransa Aka binnesa"da naga haka shine saina je wajen mlm na Annabi na masa bayani"na tsorata da irin Abinda ya fad'amun"shiyasama na kira nurah yaji komai Ayi komai gabansa.... shiru yyi sbd shigowar ummah"wacce kallo d'aya zaka mata kasan tana cikin tashin hankali...koma miye Alh tsakaninmu be kamata wasu su sani ba"banza Abba yamata yaci gaba da cewa "bayan ya gama bincika yace"zancen gaskiya Alh iliyasu yarinyar nan daka yima Aure shine suke so su raba Auren"Anyi wannan binne binne ne sbd idan mijin yazo gidan zaiji wani irin tsanarta daya koma zai saketa"kuma binciken yanuna mun ko fasa Auren ta na baya gaskiya Asiri ne Akayima yaron yazo yace muku ya fasa..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! cewar daddy cikin nuna damuwa"Dr darma yasaki murmushi tare da cewa" saidai kuyi hak'uri daddy dama gaskiya tuni nayi zargin hakan sbd Nima kwanaki na kama Mubarak.....ya labarta musu komai har zuwa sauran binciken da Akayi"ummah ta fashe da kuka tare da cewa" wlh had'in bakine sbd Amun sharri shine zakuce hakan ko?"Abba yabita da kallo da jajen idanunsa yana dafe da k'irjinsa yace"kaf cikin yarana bbu wanda nakeso nake tausayi kamar matan daga kan Ahyaan har zuwa Maryam "kije na sakeki saki ukku"cutar dani da y'ata da matata da kikayi kije keda Allah "Awa guda na baki ki kwashe duk Abinda kika san na kine ki ficemun daga gida kibar mun yarana"kai kuma nurah Allah yayi muku Albarka ya baka ikon ci gaba da kulawa da Ahyaan "Allah shine ya had'aku babu wanda ya Isa ya rabaku"kai kuma bazan maka baki ba zan maka Addu'a ta shiriya"ummah ta fashe da kuka tana rantse rantsen bata sakuba sai tayi k'arar daddy da Dr darma sune suka zuga Abba ya saketa"daga k'arshe Abba d'aki ya wuce"daddy da Dr darma suka fita"Mubarak ya kalleta yace "tashi muje ummah duk laifinki ne"saida nace miki bazan yiba kikace idan ban binneba zaki tsinemun kinga ga Abinda kika ja mana"yak'are maganar suna fitowa daga cikin parlourn"tamkar wata yarinya haka ummah ke kuka tana burgima ita bata saku ba"tun mamah bata fahimci Ainahin fitinar ba harta fahimta"saidai batace komai ba kuma bata shiga d'akin me gidan ba "ta bari taji zai mata zancen ne"gaba d'aya ummah ta Tara yaranta banda Mubarak ta sanar musu k'arya da gaskiya"gaba d'aya suka dinga kuka"ta kira mahaifiyarta ta waya ta sanar mata"sai cewa tayi kar taje ko Ina gata nan tafe itada innah Asabe... Abba dake daki kwance zuciyarsa na tafasa yafi Awa guda kwance"daya fahimci bata tafin ba saiya fito tsakar gidan da k'yar yake iya tafiya sbd k'irjinsa dake ciwo sakamakon damuwar data masa yawa"ke ! zaman me kike mun Agida da baki tafi ba?"tayi shiru "ya dako masu khadijah tsawa tare da cewa ku tashi ku wuce ciki"da sauri suka tashi"Adaidai nan wani yaro ya shigo yace"Ana sallama da mahaifin Mubarak "da mamaki Abba yace jeka Ina zuwa"yabi ummah da kallon tsana kafin yace" muddin nadawo na sameki sai kin gane bakida wayo shashasha kawai"yak'are maganar yana jan tsaki yafita"beyi cikakken minti biyar ba yadawo yana k'walama mama kira"ta fito ya kalleta yana girgiza kansa yace"bak'in cikin luba dana yaranta shine zai kasheni zainab "Mubarak daya fita d'azun yaje yayi shaye shayen sa son ransa har yaje yayiwa y'ar mutane fyad'e..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! Wlh kuwa zainab yanzun haka yana 'a rufe"Amma wlh wlh bbu inda zanje sai.....sai yayi shiru yadafe k'irjinsa "mamah ta matso da sauri ta rik'esa tana salati"sai gashi ya zube Ajikinta baya numfashi"ta saki salati ,yayinda ummah dake zaune tsakar gidan ke sauraren komai da kallonsu"itama ta tsorata da Abinda taji yana fad'i"mama kuwa ruwa ta d'iba tafara zuba masa Amma yak'i tashi"Aguje ta fita tayi bangaren su mamy bbu ko mayafi tana kuka gwanin ban tausayi"tana k'ok'arin wucewa su kuma su inna salame(mahaifiyar ummah ) da innah Asabe suka iso zasu shigo cikin gidan "kallo basu ishi mama ba ta wuce Abinta...... Atare da Mamy da daddy suka shigo tsakar gidan"inna Asabe na tsugunne gaban Abba yayinda ummah ke sanarwa mahaifiyarta k'arya da gaskiya "sai y'an Harare Harare takeyi"bbu wanda ya kulasu"daddy ya d'auki Abba yashiga dashi cikin parlourn "cikin ikon Allah da Aka dinga fesa masa ruwa ya farka....gaba d'aya yabisu da kallo harda inna Asabe hawaye na zubar masa gefen Ido ya shiga yimata bayanin Abinda ke faruwa"ya d'ora da fad'in ,muddin taci gaba da zauna mun Agida wlh Abu me munine zai faru "na tsani luba bana son ganinta! hak'uri kawai inna Asabe ke basa sbd bata tab'a zaton harda Asiri umman keyiba"ga kuma Aika Aikan da Mubarak yayi.saita baro d'akin tazo ta fara nuna mata bata kyautaba"sai gashi sunyi baran baran sunata zage zage da inna Asabe da ummah da kuma mahaifiyar umman"Abba yaso yafito daddy ya hanashi"daga k'arshe ummah ta kwashe y'an sauran komtsanta tabar su khadijah Adak'inta suna kuka....tun bayan fitar Dr darma Ahyaan ta shiga kitchen tana had'a Abin break fast jefi jefi kuma tana fitowa tana gyara parlourn "bayan ta idar ta shirya komai a dining table ta wuce d'aki cikin far gaban ganin Dr darma shiru be dawo gidan ba"da wannan tunanin ta rage kayan jikinta ta d'aura farin towel ta zauna gefen bed tana danna waya da nufin ta kirashi"hakan yayi daidai da turo k'ofar d'akin da yayi ya shigo da sallama "Ahyaan ta bishi da kallo fuskarsa bbu yabo bbu fallasa idanunsa har sunyi d'an ja"bestie! ta kira sunansa,ya kalleta suka had'a Ido "bece komai ba ya k'araso gefenta ya kwantar da kansa saman cinyoyinta ya rik'e hannayenta duka biyun"meke faruwa dan Allah?"wlh tunda ka fita gabana keta fad'uwa"Allah yasa ba wani abu marar kyau ya faru dakai ba ko cikin gidan....tabbas Abu marar kyau yafaru bestie "saidai Alhamdulillah yazo da sauk'i sbd bamuda hakkin kowa Akan mu ga kuma tasirin Addu'ar iyaye da wacce muke yiwa kanmu"na rasa me muka tsarewa luba Arayuwa datake jin zafin mu da zafin mamah??wani Abun tayi ko ? ya gyara kwanciyarsa yana sanar mata Abinda yafaru har zuwa sakinta da Abba yayi da fad'uwar sa da zuwan daddy har zuwa fyad'en da Mubarak yayiwa y'ar mutane"wanda bayan yatafi daddy ya kirashi yasanar masa yace" yazo.bayan yazo sukaje police station d'in sukayi mgn dasu sbd Abba yayi rantsuwar bbu inda zashi..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! sai kuma ta fashe da kuka tana girgiza kanta"kiyi hak'uri bestie sakayya yanzun ta fara gani"wlh idan kikaga irin dukan da Mubarak yaci a station zaki tausaya masa"har karaya sun masa ,sannan mahaifin yarinyar yace sai Anshiga kotu "daddy dai yabama y'an sandan wani Abu game da karsu koma dukansa.ita kuma saita koma gidan uwarta ta cigaba da zama suna kiwo"dama Ai in zaka gina ramin mugunta toka ginashi gajere"fatanmu Allah ya shiryeta yasa hakan yazama iznah ga y'an baya"Abinda na sani samun wani baya rageka da komai ,haka d'aukakarsa tunda Allah keyi"yak'are maganar yana yad'ago hannunsa ya share mata hawayenta tare da cewa" karki damu ko kiyi fushi, farin ciki zakiyi bestie" taso ta rabamu Allah be yadda ba"shi kuma Abdallah Allah ya bashi Asma'u yasa rabonsa ce"ta Amsa da Ameen tana lumshe Ido"idan ban dawoba shikenan bestie wanka zakiyi banda babyn ki?"yafad'a k'asa k'asa"tayi shiru "kinji?"ya fad'a yana shafar wuyanta zuwa k'irjinta....da sauri ta bud'e Idanunta dake a lumshe sbd jin towel nata ya kwance ya zame"kafin tayi wani Abu Akai Dr darma ya manna bakinsa saman nashanunta yana musu wata kyakykyawar cafka yana lumshe Ido"ta shafi gashin kansa tana k'ara bangare masa "shi kuwa tamkar yaron da yima beci Abincinsaba haka yabada himma yanata tsotseta son ransa"daga k'arshe ya cire rigarsa ya haye saman jikinta ya had'e bakin su waje guda "Ahyaan ba musu ta dinga bashi had'in kai har y'ar me gaba d'aya ta Afku"wanda jumawarsu ta yau tafi ta kullum "ba k'aramin jigatuwa tayiba sbd Dr ba sauk'i "ya tafiyar da ita yadda yakeso ta hanyar styles"da k'yar take iya tafiya"ko bayan sunyi wanka saida ya shafa mata cream d'in jiya sannan sukayi break fast suka kwanta manne da juna.....


**************
Kimanin sati biyu kenan da tarewar Ahyaan Agidan Dr darma"bbu Abinda sukeyi sai zuba love"wanka ,cin Abinci,Aikace Aikace duk tare sukeyi"sai jiya daya koma Aiki mamy ta turo wata dattijuwa da zata dinga yimata Aiki"sbd Azatonta itama Ahyaan d'in ta koma wajen Aiki "sosai itada Dr darma sukayi kyau da haske"saidai batayi k'iba ba sai k'ugunta da yayi mugun girma har tana mamaki.sbd wasu kayan musammun siket ko gownt basu shigarta"ni kuwa nace tunda Dr na bada himma Ai dole ki bud'e...tunda tazo gidan uban gayyar baya sarara mata a shimfid'a "daurewa kawai takeyi"wani lokacin saita samasa kuka yake k'yaleta"kusan kullum saiya kwanta da ita sau biyu"har yanzun tak'i sabawa"ga kankana da zuma da kusan duk dare saiya bata"tun bata san manufarsa na bata itaba harma ta fahimta"saidai bata k'in sha zata Amsa tasha duk sanda yabata....tun ranar da zai koma office Ahyaan keson yi masa maganar nata zuwa Aikin Amma tana jin tsoron karta masa mgn ya nuna yaji zafi"saita hak'ura musammun data tuna da nasihar da mama ta mata"ki kasance me faranta ran mijinki,ki kasance idan yanada damuwa zaki shawo kansa har yayi farin ciki"yawan b'ata ma miji rai yana sawa ya rage sonki"duk idan ta tuna da haka sai taji bazata iya tambayarsa ba"kusan kullum sai sunyi waya da mamy....Afannin mubarak kuwa har Anyi zaman kotu An yanke masa hukuncin shekara10 Agidan yari"bisa Adalci da sassauci sbd yana cikin maye ya Aikata laifin.sashen su ummah kuwa tun kwananta ukku Agidan ta fara na damar baro d'akinta musammun sbd Abu biyu"kewar yaranta da kuma rashin samun ingantaccen Abinci" bbu wadataccen Abinci me rai da lafiya"sune babban Abinda yafara yimata karan tsaye"sai kuma kukan dabbobi da warin kashinsu da fitsarin su"idan tayi k'orafi inna salame tayi mata tas"ranar da taji irin hukuncin da aka yanke ma Mubarak Tasha kuka kamar ba gobe.ga Abba ya hana su Khadija zuwa su ganta"ya Amshe wayar Khadija d'in"bayan ya musu Jan Idon mama itace uwarsu yanzun, suka raina masa mata wlh zai iya tsinewa mutum"ita dai mamah iya kyautata tana musu"itama khadijah ba laifi idan taga Asma'u na taya maman Aiki tana kamawa"Abban kuma ba laifi mama na kwantar masa da hankali yad'an rage damuwa....yau yakama Wednesday "Dr darma na tsaye gaban dressing mirror"yaci zazzafan wanka na k'ananun kaya" Ahyaan na kwance saman bayansa tanata zuba masa shagwab'a son ransa"be jima da gama yamutsar taba sukayi wanka"Ajiye cum d'in hannunsa yayi bayan yagama taje sumar kansa dataji gyara"cikin taushin muryansa yace"bestie kefa kikace baraki jeba sbd mamy zatazo yau"shine kuma yanzun kike rigima?"Toba saika fasa zuwa ba mujira mamyn gaba d'aya ko?"ah ah ba'a yi hakaba"kota zo wareni gefe zakuyi tunda mamy bata had'aki da kowa ba"sannan kinga tun bayan Auren ban jebafa sai wannan satin"kuma na sanar musu zanje "rashin zuwan nawa bbu isasshiyar hujjah kinga zaija suji ba dad'i ko?"tayi shiru ta janye jikinta daga nasa ta koma gefen bed ta zauna"p cap d'insa ya d'auka ya iso gabanta ya duk'a ya kama hannunta yana jifarta da tattausan murmushi murya can k'asa yace"kar kiyi fushi da Aljannar ki bestie "samun p cap d'in na wuce hud'u harda kwata"wlh na miki Alk'awarin bbu ruwana da kowace mace kamar yadda kika sani Abaya to har yanzun haka nake"nida nake da kamar ke Aminatu babbar budurwa kuma sarauniyar mata towa zan kallah Awaje??kuma saiki fad'amun meye kikeso idan nadawo na miki tsaraba dashi ko?"saida ta turo baki kafin ta Amshi hular ta saka masa taja masa karan hancinsa murmushi na sub'uce mata"yayi dariya tare da cewa rakinki yayi yawa bestie"gaki da zak'i kamar zuma pls da dare karki mun raki kinji ko?"turashi ta dinga yi tak'i yin mgn"ya sumbaci lips nata da goshinta kafin ya mik'e tsaye ya duk'a ya d'auketa "ta saki k'ara tana zillewa"sai kuma ta kama murmushi dataga yana wani nishi Alamar ta masa nauyi"wlh broth kadinga Adalci"nice zance kanada nauyi "nida ko k'iba banyi ba"Eh bakiyiba Amma nan yayi kibar ko?"yafad'a yana shafa mazaunanta"ta bige masa hannu"ya direta bakin k'ofar tare da cewa saina dawo mr nurah darma"ta saki murmushi tare da cewa Allah yatsare mun kai"Allah yasa duk wacce ta kalleka ta makance"ya dinga dariya ya rungumeta Ahankali yace "kamar karna tafi na barki bestie"ke d'in farin cika nace"ilove you! Ilove you too "ya fad'a yana cikata yafita cikin farin ciki"ita kuma ta dawo cikin parlourn ta zauna "ko zaman mintina 5 batayi ba taji knocking"ta je ta bud'e batare data tambayi ko waye ba"tana bud'ewa saiga mamy tsaye itada khaleel daya kawota da mashin tazo taga d'akin Ahyaan"ihun murna tayi ta rungume mamyn suna dariya gaba d'aya suka wuce cikin parlourn....��


wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251


dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba


Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn


Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba
7/21/24, 11:01 - Buhainat: � *AGE MATES* ��♀�


*75&76*










*Littafin kud'i ne!*


........saida Ahyaan ta cika gaban mamy da Abubuwan motsa baki sannan ta zauna suka fara gaisawa.gaba d'aya yau saita tsintsi kanta da jin nauyin mamyn"gashi ta lura tanata kallonta"saita sunkuyar dakai k'asa tana danna waya "mamy kuwa taji dad'in ganin yadda ta k'ara kyau,haske ,da murjewar jiki"saidai taga bata k'ara k'iba ba sai uban hips data k'ara "tun Anan ta fahimci lallai d'an nata fitinanne ne lamba d'aya"Ajiye cup d'in hannunta tayi tare da cewa" ni Ahyaan da baki kawo Abincin nan ba sbd Ak'oshe nake"kuma kwanaki kin kai mana Abinci balle kice sai naci girkinki"haba mamy niban yardaba "dan Allah ko kad'an ne kici"ta fad'a cikin shagwab'a"khaleel dake zaune yana danna waya ya matso ya d'auki robar lemo yana tashi tsaye yace"zanje nadawo mamy"karfa kajima kazo mu wuce gida"wai mamy basai dare zaki tafiba?haba Ahyaan zaman me zan muku Agida harna kai dare?"danma kin matsa ne Alh yace Eh yaka mata nazo naga d'akinki "ta fad'a tana gyara zamanta tace"kin koma wajen Aiki ne?"ah ah mamy zan dai koma d'in"yo meyasa baki koma ba?"tayi d'an jim sai kuma tace"dama Ina jiran broth ne yace" zaya nema mun transfer d'in wajen aiki.dato kawai mamy ta Amsa taci gaba dacin Abincin suna fira jefi jefi harta idar"tana fad'an khaleel shiru be dawo ba saiga shi ya shigo"Ahyaan ta wuce d'aki ta sako sabilai na wanka cikin ledar shopping ta mik'a ma khaleel tare da cewa rik'e ma mamy"in sha Allah week end zamuzo da broth"Abaya cewafa yayi duk week end zai barni na dinga zuwa shine banjeba"mamy na murmushi tace"wannan dai week end d'in zai kawoki"ranar friday kuma Autah na zaizo sbd yayi kewarki"ko jiya saida nace masa Akawo Auta yace sai week end "karki damu wata ran saima kin gaji dasu"Amma Ahyaan bazan Amsaba ba d'awainiya nazo na kamiki ba....daure fuska tayi ta juya baya"shikenan nagode Allah yayi muku Albarka"kai kaje gani nan zuwa"ta fad'a tana kallon khaleel"bayan ya fita tace"Ahyaan Ina fatan babu wata matsala ko?"idan kuma Akwai ki sanar mun dan Allah karki ji kunya "niba surukarki bace ni uwace Agareki"na sani mamy wlh bbu komai "to Alhamdulillah Ayita hak'uri dan Allah"in sha Allah"ta fad'a tana yo mata rakkiya har bakin k'ofar parlourn "bayan ta fita ta rufe k'ofar ta dawo ta zauna cikin parlourn tana danna waya.....k'arfe 6:48 pm Dr darma yaturo k'ofar parlourn ya shigo rik'e

Please Login or Register in order to submit comment