Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

d'agata ya maidota saman shi"gaba d'aya jikinsa ya mutu murus harta muryansa tayi k'asa sosai"Ahankali yace"yanzun kin gane niba yayanki ko broth naki bane?"yanzun sunana mijinki?"tayi shiru "saiya saki murmushi yace"thanks my lovely wife "ilove you so much"da ban sameki ba Ahyaan bana zaton iwar haka Ina lafiya"saidai cikin d'ayan biyu Abu guda zai faru"ko Ina bisa gadon Asibiti ko kuma Ina Akabari"saidai Alhamdulillah bestie kin zama tawa"nasan Addu'a da tawakalli da mukayi da maida lamurranmu ga Allah yasaka kika zama tawa ko?"Amma kiyi hak'uri na gajiyar dake"saiki tashi muyi wankan ko?"wanka tare dakai?"k'warai kuwa"ya fad'a cikin tabbatawa"dukda ita Azuci tayi maganar sai gashi maganar ta fito fili.kinyi shiru kodai bakya sona Amma kina kishina??kukan shagwab'a ta saka tana turashi ta fara laluban rigar baccinta"ya ruk'ota yana fad'in Ina kuma zakije kibar k'aninki?"su bestie gashi An zama matar d'an yaro ,bayan keda dashi kuna *AGE MATE'S* !"nidai bana son haka ka bari ko?"to shikenan na bari Amma Allah saikin fad'amun kina sona?"murmushi ya sub'uce mata ta samu ta maida rigar baccinta tana tunanin tata ta sameta"tun basuyi wancan ba ta fara jin jikinta na ciwo"Albarkatun k'irjinta na zunga.... habibty! Uhmm ba wankan zamuyi ba?"nifa yaya nurah nayi wankana tun d'azun "bazaki dena cemun yaya ba ko?"Eh d'in "to shikenan k'ilan sai munyi wancan abun zak.... mak'alk'alesa tayi ta saki ihu"yakama dariya"murya can k'asa yace"nifa wankan wajibi ya hau kaina"kema kuma nasan sai kinyiko? "nifa bbu wani wankan da zanyi"ban yardaba "dafa gaske nakeyi broth"ta fad'a cikin shagwab'a "ya dalleta da hasken flash light d'in wayarsa"ta turo baki ta rufe fuska"yana dariya ya kalle saman bed d'in gaba d'aya sun hargitsa sa duk ya yamutse"bestie kenan kinga yanzun ciwon mara d'in yatafi ko?"dama kece kike yawon tado mun shi....ni kuma? Eh mana"ba shagwab'a da saka k'ananun kaya kike yiba"ko ranar da kika rungumeni sbd murnan na Amso ki daga wajen su mahuta Aranar da ciwon mara na kwana"dan Allah nika dena zancen wannan mugun"ni banma gaya miki ba yanafa Lagos yanzun haka hukuncin kisa ma za'a yanke masa. Ashe safaran miyagun kwayoyi yakeyi"saida Aka kama yaransa suka tona masa Asiri"shine Aka je can gidan yarin Aka tafi dashi"ita kuma wannan sakaran ba tafi sati guda ba inaga Aka saketa sbd rashin lafiyan data dingayi"yanzun haka mahaifin nasu ya turata k'asar waje za'a mata Aiki a hunhu.Ikon Allah kenan broth! kaga ya nuna Ikonsa Akan bilkisun"yana fitowa da miyagun k'wayoyin dake gurb'ata yaran Al'ummah shima gashi nan k'anwarsa na shaye shayen"wlh mahaifin suma Ance be saniba saida aka kamasu da suka saceki yasan me bilkisun ke Aikatawa"Allah ya kyauta"ta fad'a tana Amshe wayar ta kashe hasken"shine zaki kashe sbd kina jin kunyata ko?"ni kuma wlh bana jin wata kunyarki ko yanzun kikace na cire komai ki kalleni wlh zan iya tsayawa meye Aciki my sweet wife?"kinga da gidanmu muke da yanzun mun wuce wajen har munyi wan....wai dan Allah miye haka nika bari ko?"shikenan nayi shiru Amma ki tashi muyi wankan in kuma baza kiyi ba to ki bari na duba nagani mana"gabanta na fad'uwa tace meye zaka duba?"private part naki! yafad'a ko Ajikinsa"dan Allah kadena ni bana so....sai kuma ta kwanta ta juya masa baya"bece komai ba sai murmushi daya kamayi ya sauka daga saman bed d'in ya kunna haske "ya juyo ya kalleta"dukda rigar bata kamata sosai ba kuma tsayinta ta wuce gwiwa Amma yadda ta kwanta ta juya bayan ya bashi damar k'arema jibgegen k'ugunta kallo. yad'an lumshe Ido ya kuma koma bud'ewa murya Asanyaye yace"bestie! badai fushi kikayi ba?"tayi shiru "to yanzun naji Amun Afuwan zanje nayi wankan tashi ki bani towel.idan kuma na shiga bance ki gudu ba"gama tsarabarki can saiki d'auka Amaryata"ice cream naki na cikin fridge.toni dai bazaka yita kallo naba?"gaskiya banyi Alk'awari ba"oya tashi ki bani towel "batace komai ba ta tashi zaune ta zuro k'afafuwanta k'asa tana turo baki cikin jin kunya"wai itace yau itada broth Amatsayin miji da mata?"Ahankali ta saci kallonsa"Aikuwa suka had'a Ido ",tayi saurin kauda kanta k'irjinta na bugawa dataga yadda yake daga shi sai guntun boza"murd'add'en jikinsa ba k'aramin tsoro yabata ba"jikinta na kirma ta bud'e ward rope d'in ta fito da towel d'in"tana k'ok'arin juyowa ya rungumeta ta baya ya manna k'ugunsa Atsakkiyar mazaunanta....da sauri ta rintse Ido "meyasa bakya son yin wankan tare dani bestie?"ni gaskiya kece zaki mun "da Alama bakima ci Abinci bako?"Ahankali tace nafa ci d'azun "to yanzun gama wani can naji ranki"daga yanzun idan kinci Abinci ki dinga sanar mun"uhmm kawai tace"ya shafi cikinta ya lumshe Ido "bestie!ya d'ago kansa daga gefen wuyanta"saita kama hannunsa ta saka masa towel d'in "bece komai ba ya Amsa ya cikata ya d'aura yana fad'in shikenan tunda baza kiyi wankan dani ba"Amma Allah kika gudu saina b'ata miki rai "batace komai ba kanta Ak'asa dai"yaja karan hancinta yana fad'in Aminatu babbar budurwa "danayi wasa da kishinki ya kasheni"uhmm broth wai bakada budurwa dama saini kawai?"sai kuma tayi shiru"ya saki murmushi yace"Eh mana",ko kwanaki danace miki inada budurwata me kyau Amma bata san Ina sontaba Ai kece nake nufi ko?"nimafa Ina sonka sosai....sai kuma tayi shiru ta rufe fuskarta tana dariya"matsowa yayi ya rungumeta Ahankali yace"Ina sonki Aminatu har bansan Adadiba "dan Allah ki kiyaye Abinda zamu samu sab'ani"kuma karkiyi Abinda zanji kishi"in baki mantaba ranar da mukaje kika rakani Aski"har yanzun Abin idan natuna sai naji zafin me Askin shiyasa last week nak'i zuwa dake naje ni kad'ai"sannan kimayi gaggawar goge number d'in Abdallah yake ko meye?"ya fad'a yana yamutsa fuska"tunfa d'azun na goge contact nashi bayan nayi blocking "iya zamanki dashi wane Alkhairi yatab'a miki na biya shi tsiyarsa?"I'm sorry tunda bece abiyashi ba kabasar kawai zan zauna ka fito daga wankan"kina jin tsoron muje kimun?"bafa haka bane "to idan muka koma gidanmu zaki yadda munayin wanka tare?"uhmm kawai tace sbd yacikata yaje yayi wankan"ya shafi lallausan gashin kanta ya d'ago fuskarta ya sumbaci lips nata da tafin hannunta sannan yacikata ya shiga bath room d'in.
ta sauke Ajiyar zuciya ta zauna dan dama yunwa takeji"saidai jan Ajin mata ya motsa"furan rufaidah roba guda ta shanye da ruwa batare data tab'a ledar kazar dake tashin k'amshi ba"bayan ta gama ta goge bakinta ta maida ledar saman fridge ta gyara saman bed d'in "kafin ta bud'e ward rope ta fito masa da boxer da farar vest"sannan ta ninke jallabiyar ta saka ciki"saida ta feshe kayan da turare sannan ta zauna saman sofa ta yafama jikinta hijab d'in tana hawa online"saima lokacin ta duba lokaci 11:38 pm.... Adaidai nan ya fito daga cikin toilet d'in jikinsa duk ruwa "ya matso yana yarfo mata ruwan"k'in kallonsa tayi sbd wata iriyar kunyarsa takeji duk idan ta tuna yadda d'azun ya rikice mata yana Abubawa masu wuyar fasarah Ajikinta "thanks habibty "yanzun kin tuna Abaya danace Allah yasa wata ran kimun Abinda zaki samu lada?"gashi kinga yafaru ko?"shiru tayi domin ta tuna lokacin"shi kuma lura da har yanzun tak'i sakewa dashi yasaka yanufi gefen bed d'in ya d'auki boxer d'in yanufi gaban mirror yafara goge ruwan jikinsa"ta d'ago kanta ta kalli bayansa Aranta tace Masha Allah! bestie kiyi mgn mana ba kallona Ab'oye zakiyi ba"haba broth niban kallekaba fa"pls naje na kwanta?"k'arfe 12 yanzun inaga tayi Ina zan barki kije?"su mamyn ma nasan sun rufe yanzun"kinga boxer kawai zan saka bana kwanciya da kaya koda vest ce"kema saiki fara koyo ko? k'in mgn tayi"ya saki murmushi yana Ida shafe shafensa ,koda ya tashi saka boxer d'in be wani Ji kunyaba ya janye towel d'in ya saka ya juyo ya kalleta yaga hankalinta na wajen waya "sai kawai ya saki murmushi ya nufeta"kafin ya iso ta d'ago kanta suka had'a Ido "da sauri tayi k'asa da kanta"ya nufi gefen k'ofar ya gyara labulayen jikin windows sannan yak'ara k'arfin AC yakashe haske yabar lamp kawai "bestien bestinta taso mu kwanta ko ?dan Allah zan kwanta Anan kayi hak'uri pls"idan har hakane zuwanki beda Amfani kenan ko?"haba my queen meyasa kike Abu kamar wata y'ar 17 yrs da zata iya gudun miji ? Ahankali tace"to nadena kayi hak'uri "naji taso to"in kuma nina zo wlh zan miki Abinda baki so"be rufe bakiba ta taso"sbd Akwai d'an hasken lamp Acikin d'akin "gaba d'aya duk wani iri take jin ta"shidai yana tsaye saida yaga ta haura saman bed d'in ta kwanta sannan shima ya hauro da bissimillah ya kwanta gefen ta....nidai broth ka d'auki wani pillow d'in mana"ni wannan pillow d'in nawane.... bestie baki gajiya da neman mgn ko?"nida d'akina daga kin samu na gayyatoki har wani doka za'a samun?"to Anan zan Aza kaina in kinada k'arfi ki janye ni"tunda dama kasan k'arfi zaka nuna mun dole ka fad'i hakan "d'an murmushi yayi ya matso ya rungumeta ta baya ta lumshe Ido tana jin yadda gashin gemunsa ke shafo bayan wuyanta"ta lumshe Ido luuuuuu?"can k'asa k'asa tace"bestie bacci pls"bece komai ba yafara tofeta da Addu'a ya tashi yafara yimata tausa"Atake bacci me dad'i yayi Awon gaba da ita"shi kuwa beyi baccinba Alwallah yayi yafara jero nafilfili na nuna godiyarsa ga Allah daya mallaka masa Ahyaan bayan ya cire rai daga tsammanin samunta.sai wajen k'arfe 1 na dare ya kwanta ya rungumeta zuciyarsa fes, bacci me dad'i ya d'aukesa.
washe gari.....��


wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251


dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba


Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn


Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba
#Mommyn fareesa
#Dr Nura Darma
#Ahyaan
#mr Mahuta
#AA mashi
#mu'az
#Khairiyyah
#Ammah
#Ummah
#ikkhee
7/21/24, 11:01 - Buhainat: � *AGE MATES* ��♀�




*59&60*








*Littafin kud'i ne!*






......washe gari misalin k'arfe 5 :18 am"Dr darma ya bud'e kyawawan idanuwansa dake cike da bacci wanda ya tashi ne sakamakon k'arar Alarm d'in daya saka ne"lamp d'in dake gefen hannunsa ya k'arama haske yana sakin guntun murmushi na tsantsar jin dad'i da farin ciki"ji yakeyi kamar baccin y'an mintina yayi sbd yadda yaji dad'in baccin"zai iya cewa tunda yake be tab'a kwanciya bacci yayi shi haka cikin nutsuwa dajin dad'i ba"lallai Aure rahama ne me girma"ya Ayyana Aransa yana kallon yadda mutuniyar tasa ta shige jikinsa kamar zata koma masa ciki tanata baccinta"kallo d'aya zaka mata kasan tana jin dad'in baccin"gashin kanta ya bazu gefen k'irjinsa da gefen fuskarsa"ya shafi gashin kan nata yana kallon choko face nata ta d'an turo baki "sai yaja karan hancinta ya sumbaci lips nata"yana d'an d'ago ta kad'an daga jikinsa"yasan muddin ya biyema wannan kwanciyar tasu zai iya shagala ya rasa jam'i"kuma 5:31am suke tayar da sallah Anguwar..... Ahyaan kuwa kwanciyarta tai k'ok'arin gyarawa ta sake mamuk'esa a cikin barci batare data sani ba.ya rintse idonsa da sauri sbd yadda dukiyar fulaninta ke gugar faffad'an k'irjinsa"murya can k'asa yafara yimata rad'a da cewa habibty tashi muyi sallah karmu makara"idan nadawo zanma goyaki saiki yi baccinki....da k'arfi ta bud'e Idanunta "k'amshin turarensa data shak'a yatuna mata da inda ta kwana"da sauri ta d'an zabura ta janye jikinta daga nasa ta matsa gefe ta juya masa baya sbd wata iriyar kunyarsa takeji."ya saki murmushi yana sauka daga saman bed d'in yace"habibty da kuma irin haka kika farka?yanzun taso muje ciki muyi Alwallah da fitsari ko?"nidai Allah kafara shiga ba kunya zaka bani ba"kuma shine ka tayar dani ko bayan niban gama bacci na ba?"saida yaji tsikar jikinsa ta tashi bisaga yadda tayi mgn"da k'yar yace"I'm sorry madam lokacin sallah ne ya saka nima baccin be isheni ba"to kaje kayi Alwallah karka rasa jama'i ko?"bece komai ba ya wuce toilet d'in "ta sauke Ajiyar zuciya tana tunanin kawai ta bud'e ta fita Abinta"sai kuma ta tuna Ai itama sai tayi wanka"yanzun idan ta koma tayi wanka me mamy zata d'auka kenan?"ta yamutsa fuska had'e da turo baki murya can ciki tace wannan broth d'in baya jin mgn yana bani kunya...tana wannan tunanin ta tashi ta d'auki hijab nata ta saka ta fito masa da jallabiya "tana k'ok'arin rufe ward rope d'in shi kuma ya fito daga cikin toilet d'in"kan idonsa ta fesa mata turare ta nufo gabansa batare data kallesaba ta russinah ta mik'a masa "ya saki murmushin jin dad'i yana Amsa tare da cewa" thanks Aminatu"Allah ya tsaremun ke"tare dakai"yana murmushi yasaka jallabiyar bema Ida gama sakawaba ta shige bath room "ya saki murmushi ya bud'e k'ofar ya fita yaja mata ita.... Agaggauce ta tsarkake jikinta cikin mintinah 5 ta fito Ahankali sanye da hijab nata ta d'auki wayarta ta bud'e k'ofar ta fita ta saka key"cikin sand'o ta shigo cikin gidan"kasancewar daddy shima ya tafi masjeed k'ofar saye take"koda ta shigo cikin bed room d'in mamy hamza ne kawai kwance saman bed "ta sauke Ajiyar zuciya tana cire hijab d'in ta kunnah haske Adak'in"kafin ta nufi ward rope ta d'auki doguwar riga bayan ta cire kayan baccin ta saka ta kabbara salla sbd tanada Alwallah.tana cikin ruku'u mamy ta shigo"ta kalleta tayi d'an murmushi sbd bata san wajen Nura ta kwana ba"tadai d'auka zuwa goma da wani wani Abu ta dawo"tunda sai wajen 11 daddy ya rufe k'ofar....bayan sun idar da sallar ta gaida mamy sannan ta fara Azkhar"tana idarwa kuma tabi mamy kitchen"ta kalleta tace"Ahyaan jeki huta nida baba laure da safnah zamuyi Aikin"kanta Ak'asa tace" dama Abinda broth keso zan had'a masa da kaina "murmushi mamy tayi domin taji ta burgeta "tana kuma saka ran zasu zauna lafiya da Nurah"shikenan me broth Azo Ayi masa Abinda yakeso tunda bazaki je ki huta ba"murmushi kawai Ahyaan tayi suka cigaba da had'a Abin break fast d'in..... Ab'angaren Dr darma kuwa daya dawo be sami Ahyaan ba tama rufe k'ofa"be damu ba sbd yasan kunya da kawaici ne yasaka tayi haka"shima kuma beso Asan nan ta kwana"saiya tura Isma'il yace"ya kirata gefe yace tabada key "shi kuma ya wuce sashen su mamah ya gaida Abba ya fito sbd gidan da mutane wasu nan suka kwana ga hayaniya"yana lura da ummah Amma kallo bata isheshiba "yasan tabbas tana daga cikin masu k'in Aurensa da Ahyaan.Ahanya ya had'u da khaleel ya mik'a masa key d'in tare da cewa" tace tana gaisheka"daga shi har khaleel d'in murmushi sukayi yace"meye takeyi?"tana kitchen Ai"haba kitchen d'in lafiya tana Amarya shine mamy zata barta ta shiga kitchen fisabilillahi?"inaga fa yaya kai take had'ama break fast"sbd Aikin nata dana samu tanayi daban da nasu mamy"okay ya fad'a ya wuce yana jin tsananin k'aunar ta na nunkuwa Azuciyarsa. yasan ko Ada da yake ba mijintaba tana kyautata masa da hakan balle kuma yanzun daya zama miji Agareta "fatansa Allah yabashi ikon kulawa da ita da kyautata mata.da wannan tunanin ya bud'e d'akin ya kwanta bacci"sai wajen k'arfe 8:30 ya tashi"saida yafara gyara d'akin tsab sannan ya shiga wanka"wanda yayi hakane sbd kar Ahyaan tazo tace zata gyara yafiso yanzun ta huta Abinta "da tunaninta mak'ale Azuciyarsa yayi wanka ya fito yafara tsara zazzafan shirinsa.befi mintina 20 da fitowa daga wankan ba ya gama shirinsa cikin wani lallausan yadi ash colour me sharara"har Ana iya hango fara k'ar d'in vest d'isa"be saka hulaba saidai sajensa da gashin kansa da Aka rage wajen Aski kawai ya gyara "ya saka takalmi da Agogon fata farare"wani irin kyau na musammun da k'amshi me kashe zuciyar me shak'a jikinsa keyi.Anutse ya fito ya nufi side d'in su mamy.
Ab'angaren Ahyaan break fast na musammun ta shiryama sarki nata"komai ta jere masa cikin basket ta Ajiye a kitchen ta wuce tayi wanka"cikin sabon lace light pink me zanen baki da da golden brown ta shirya"ta watsa d'aurin d'an kwalin daya fito da kyawun fuskarta,yayinda ta tsara make up"bayan k'amshi babu Abinda jikinta keyi"mayafi golden ta d'auka ta yafa ta fito tana d'aura Agogo ta kalli mamy tace zanje na gaida su Ammah "tanata kallonta tace"to shikenan nima zan shigo zuwa Anjima "dato ta Amsa ta fita rik'e da wayarta "sai k'was k'was takeyi da takalmi me tsini sanye ak'afarta"duk wanda ya kalleta dole ya k'ara kallonta"ta fito sak a Amaryarta.cike da izzar nan taka take takun tamkar wahainiya"duk inda ta wuce saita bar musu daddad'an k'amshin turarukan jikinta....tana shigowa tsakar gidan matan dake zaune kan tabarma suna kari suka dinga bud'a suna kallonta"y'ar innah Asabe dake zawarci tanata jajjayarta da Amarya bakya laifi"itadai murmushi kawai tayi ta gaishesu ta wuce parlourn mama"tana shigowa taji muryar Ammah na cewa"shiyasa nace Akiraka sbd sam wannan Auren be munba Ahyaan ba sa'ar Auren sa bace....one by one Ahyaan kebin mutanan dake cikin parlourn da kallo su 4 ne"Abba na zaune k'asa shida mamah,yayinda Ammah da k'anwar mahaifin mamah me sunah innah habiba suna zaune kan kujerah "saiAnty d'ahara dake zaune gefe(matar Uncle mustapha)"tunda Ahyaan ta lura da fuskar Abba da mamah bbu walwala ta fahimci Ammah tayi Abinda ya sosa ransu"ko sallama kasayi tayi saidai kawai tayi tsaye fuskarta Ad'aure....to Alhamdulillah gama Ahyaan d'in nan"takwara maza k'araso muyi mgn "ba musu ta k'araso ta zauna ta gaishesu "mamah da Abba basu Amsaba "Ammah taci gaba da cewa
"ga mahaifinki nan zaune nace masa ban yarda da wannan Auren da suka had'a baki da kabeer(daddy) suka k'ullah ba tare da saninmu ko shawarah damu ba"meyasa shi yaron ba'a bari yazo ni ya sameni ba??"naji meyasa zaice yafad'a bayan bakiyi masa komai ba??sbd haka dole nurah ya sakeki "mahaifinki ya nuna sai munji ta bakinki....babu kunya ko wani d'ar kai tsaye Ahyaan tace"gaskiya Ammah kina wuce iyakarki"ko Hjy(kakarta mahaifiyar Abba) batada hurumin da zan bi umarninta balle ke"Ina son mijinah bazan iya rabuwa dashi ba"kuma bayan haka bazan tsallake umarnin mahaifinah ba"uwa Uba kuma bazan k'i jinin mamy ba"matar data d'aukeni kamar y'ar cikinta"ta rik'eni da Amana da kulawa da tarbiyata bata tab'a gajiyawa daniba tun Ina y'ar 5 yrs nake wajenta"haba Ammah! meyasa bakya ganin kirkin mahaifinah sai k'orafinsa kullum dakike fad'i?"wlh bbu wanda zai rabani da mijinah"tana fad'in hakan ta saki kukan da babu hawaye ta mik'e tsaye ta fita.....tunda Abba ya haifi Ahyaan bata tab'a faranta masa da burgesa irin yau ba"kusan maganganun dayaso ya gayawa Ammah sune ta gaya mata sbd haka beda buk'atar maimaici"uffan bece ba ya mik'e tsaye shima ya fita.....sam Hjy baki kyautaba ! banga laifin yarinya ba"kuma niban san haka Abin yake ba daban tsaya kika kirashi gabana ba"kalaman yarinyar nan sun nuna cewa bama sau d'aya kikayi kwatankwacin hakan ba"to wlh ki sani saina sanarwa da yaya kina zubar masa da mutunci"cewar innah habiba rai b'ace itama ta fita daga cikin parlourn"Ammah taja tsaki na k'arfin hali sbd hankalinta yatashi dataji Ance za'a sanarwa me gidanta"tasan halinsa be iya fushiba tun suna k'uruciya har yanzun da suka tsufa.yanzun zainab gabanki y'ar ki zataci fuskata ki k'yaleta bazaki tsawatar mata ba?"to yayi kyau bara nabar miki gidanki ki zauna da mijinki da y'arki tunda sunfini mahinmanci"dama gata nakema Ahyaan ba wani Abu ba .Amma tunda kun kasa ganewa shikenan Ai, Allah yabasu zaman lafiya shine nawa....mamah ta sauke numfashi cikin b'oye bacin ranta tace"kiyi hak'uri idan har kina ganin munyi miki ba daidai ba"tunda nake da iliyasu be tab'a cimun zarafi ko Aibatani ba"ko danginsa muka samu matsala dasu koda nice ke banida gaskiya bayana yake goyo"mijinah yana mun k'ok'ari da daidai iya k'arfinsa Amma na rasa meyasa bakya gani Amma?"koda yaushe kina yin Abinda zaki zubar da girmanki Awajensa"shin so kikeyi sai hakurinsa ya k'are ya gaya miki mgn me zafi?"bazan bari haka yafaru ba me miji"ta kare maganar tana gyara mayafinta ta kalli matar Uncle mustapha dake bin mamah da kallon tausayawa tace"ke tashi muje"nifa Ammah ba yanzun mukayi da Abban hanif zan tafi ba saima gobe zamu wuce"in kun tashi ku bari sai mahadi ya bayyanah sannan ku yafi"ta kare maganar tana fita daga cikin parlourn .Anty d'ahara ta dawo gefen mamah tana bata baki"Ahankali mama tace "Abinda Ahyaan ta fad'a shine daidai"har Abada banida kamar Maryam"tamun Abinda wasu y'an uwan nawa basu min ba"Akan me zank'i jininta yakance tare da jinina"shi kansa yaron wlh in kikaga yadda yake kyautata mun zakiyi mamaki tamkar uwa haka ya maidani"ita kanta Maryam wani Abun baya shawarah da ita saini"yanzun haka ya kusan gama ginin gidansa ko uwarsa bata saniba nice yasanar mawa yace sai Angama zai sanar ma da kowa.baya banban tani da Maryam komai zai bata zai bani"ita kanta Ahyaan d'in bakiga irin hidimar da yakeyi da itaba"Amma Ammah Ahaka nurah be mataba"tana masa kallon beda kud'i"wanda itace dai ke bata sani ba"yaro nada rufin Asirinsa. na tabbatar taga motarsa da gidan dayake gini zatayi mamaki"Ai Anty zainab koba'a fad'a ba kasan dai wanda ke matakin babban likitah ya wuce Akirashi da talaka"hakane Allah ya kyauta.... Ahyaan na fitowa tsakar gidan ta d'an daidaita nutsuwarta ta fita ta nufi sashen su mamy"tana k'ok'arin shiga shi kuma yana k'ok'arin fitowa sbd mamy daya shigo ya tambayeta ita, tace masa tana shashen su mamah"sai yabar da sallahun idan ta dawo ta kamasa break fast nasa.....kusan fad'awa jikinsa tayi da sauri tayi baya "shi kuwa idanu ya tsura mata yana matsowa ya rik'e hannunta guda ya had'a da nashi ya rintse yana lumshe Ido sbd k'amshin turarukan jikinta da suka daki hancinsa. saidai sam ita tak'i yadda ta kallesa saima ta sunkuyyar dakai k'asa.... Amarya bakya laifi! shine koki jirani nazo nayi rakkiya?kuma d'azun kika gudu ko?ba kunya naji ba"kuma d'azun nace fa Ina gaisheka ko?nidai ka matsa na wuce da mutane fa"Ina ruwan mu dasu mutanan?"wlh zakija na rungumeki"ta d'an zaro Ido "ya k'yalky'ale da dariya" pls *Mai martaba* nika gyaramun na wuce....wow ! da gaske nike da wannan sunan?"ya fad'a murya can k'asa yana matsowa dab da ita"kanta kawai ta gyad'a masa tana d'an murmushi"thank you habibty! Amma waye yayi sanadin fushinki?"da mamaki ta d'ago kanta suka had'a Ido karon farko"ya d'age mata gira d'aya"sosai taji kunya saidai yamata kyau matuk'a "oya ke nake saurare"ni mai bama wani labarin bestie nane badai Abani ba"tun muna yara nasan halinki balle kuma yanzun da na zama me martaba sunkutukum! ba wannan Ammah d'in bace"kuma yanzun dana ganka na dena fushin"kuma ka dena kallonah.habibty kenan"naji dad'i daya kasance idan kin gani kike jin farin ciki kamar yadda Nima idan naganki ko natuna dake na kanji farin ciki "Ayima Ammah Afuwan dukda bansan laifin taba.yanzun muje ciki na rakaki mu d'auki Abin break fast d'in muje d'akina mu k'arya"parlourn mamy da mutane kar Ace banida kunya"nasan kedai Mai kunya ce"tunda yanzun harni kina jin kunya"Abaya kuwa nasha harara da tura baki ko?"nidai kaje zanzo yanzun"sbd baki son yawo dani?bafa haka bane"to naji muje kuma Allah saikin had'a Ido dani mun gaisa idan muka tafi d'akina.sak'on gaisuwarki na d'azun be karb'uba.kin mgn tayi illah murmushi kawai da takeyi ga hannunta dake cikin nasa yana murzawa"gaba d'aya k'amshin turarukan jikinta sun tafi da imaninsa"ga yanzun yadda yaji taushin hannun nata yaji shi wani iri"sai kawai suka juya suka wuce ciki tana ganin zasu shiga cikin parlourn tafara turjewa"bece komai ba ya cikata suka shiga Atare "mamy ta kallesu da murmushi saman fuskarta tace kin dawo Ahyaan?"Eh mamy "to kizo kiyi break fast mana"batace komai ba ta sunkuyyar dakai"shi kuwa uban gayyar wajen dining table ya wuce ya d'auki basket d'in ko Ajikinsa yace" mamy tare zamuyi break fast da ita fa"k'in tankasa mamy tayi sai harara data wurgo masa"yakama y'ar dariya yanufi k'ofa "saida yafita mamy tace kije mana Ahyaan"batace komai simi simi ta fito yana tsaye yana jiranta..kinsan Allah da kin bari na shigo saina baki kunya.itadai batayi mgn ba suka jera Anutse suna tafiya"Ahaka wayarsa tayi ringing"yad'an yamutsa fuska tare da cewa" sarkin gulma ne! murmushi ya sub'uce mata "Allah da gaske nakeyi bestie"bara kuma kiji"yak'are maganar yana d'aga wayar yakara Akunne bayan ya saka handsfree"Ango Ango!! Abokina Antashi lafiya?"cewar Dr darma"Alhamdulillah ya babynka?"nasan dai jiya bazaka kyaletaba saika samu y'ar mutane ka mam....na shiga ukku!! dan Allah nidai ka kashe ba ruwana"Dr darma yakama dariya yacire handsfree d'in yace d'an isk "duk Abinda kake cewa habibty najinka"sbd haka Anjima zanyi time naka"daga haka ya yanke wayar"ya zaro key ya bud'e k'ofar d'akin suka shiga ciki.....��


wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp

Please Login or Register in order to submit comment