Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ke masa Ahyaan na lab'e ta bakin window d'in bed room d'in tanaji"saida taji yana bada hak'uri sannan taje ta zauna gefen bed tayi shiru fuska a tsuke"taji sanyi da kuma k'aunar mamy Aranta "ta tabbatar tayi dacen suruka wacce da wuya Asami kamarta Ayanzun"tabbas taji zafin Abinda yamata"saidai dukda mamy ta masa hakan itama saiya gane kuransa.....tana wannan tunanin taji k'amshin turarensa saita k'i kallon bakin k'ofar"tsayuwar kusan second 50 yayi yanata kallonta kafin yayi sallama Atausashe yana Ida k'arasowa gefenta ya zauna ya rik'o hannayenta..ta fisge cikin masifa tace" ka tashi kaje meye kazo kamun Anan?"tsakin zaka komayi ko wata tsawar zaka koma yimun ??"duk ba wannan ba Ahyaan "naji na d'auki laifinah Ayi hak'uri"haba gimbiya kuma sarauniyar mata"nifa d'an gatanki ne to miye kiyi fushi da bestinki kuma me martabanki?? naji haushi ne da kuma kishi pls kimun uzuri kinji?"in kuma wani punishment za'a bani zanyi indai zaki hak'ura"ta turo baki tace ba tsallen kwad'o zakayiba"sai kuma murmushi ya sub'uce mata"yaja karan hancinta yana fad'in duk zanyi indai Akanki ne"kinga mamy ma tatamun fad'an ban kyautaba" shikenan na hak'ura "yauwa bestie ta"yanzun ki saka hijab muje zakuyi mgn da Abdallah "nidai gaskiya bazan b'ata kwalliyata da saka hijab ba broth gaskiya"tayi maganar cikin shagwab'a tana kwantowa Ajikinsa "kamar yana jira ya rungumeta"murya can k'asa yace "bana so ya kallemun ke"toba Agabanka bane ? koma miye zai fad'amun nidai sai Agabanka"naji yanzun Ina Alk'awarin mu na jiya?"yafad'a yana sinsinar gefen wuyanta da fuskarta yana goga mata sajensa"ta lumshe Ido tana jin tsikar jikinta na tashi"in a low voice tace nidai na k'arya Alk'awarin ka cikani muje yana jira....bakinta da nashi daya had'e yana sumba yasaka Ahyaan yin shiru tana so ta zame jikinta daga nasa Amma yak'i bata damar yin hakan....ganin idan ta k'yalesa zai iya cire mata riga gashi Ad'akin mamy ne suke, yasaka ta fara yimasa chakulkuli "yayi saurin janye bakinsa daga cikin nata yana murmushi ta matsa ya cafkota yana fad'in bakima isaba sai kin bani nayi kissing naki yadda nakeso...pls d'akin mamy fa muke dan Allah ka cikani"yana murmushi yacikata"tayi wuf ta sakko daga saman bed d'in ta nufi gaban mirror rik'e da d'an kwalinta tafara gyarawa sbd ya kwance d'aurin d'azun"shi kuwa mik'ewa tsaye yayi ya gyara t shirt tasa data fara tattarewa yanufi gaban ward rope ya bud'e ta tsakkiya inda Anan ya lura da kayanta suke"hijab k'arama milk ya d'akko sbd ya lura mayafan nata k'ananu ne matar Aure bazata iya sakasuba"bestie wand'annan veils d'in naki saidai ki bama Autar mamah su ko?"gaskiya broth ka gama dani da kake had'ani da yarinyar nan"Ina son Abuna ko cikin gida na saka itama tanada nata"Amma k'ari Ai bai k'in dad'i ko madam?yak'are maganar yana isowa bayanta ya warware hijab d'in"ni Allah banaso sai mayafi.... matseta Ajikinsa yayi yace"kinsan Allah idan kinamun haka zamu fasa zuwa wajen nasa mu kama wata jihar"mayafanki k'ananu ne bazan yadda ki yafasu ki fitaba ,yana kuma daga wajen get"in sha Allah zamuje ki zab'i manya irin colours d'in dakike so"yafad'a yana juyowa da ita gaban sa ya fara saka mata hijab d'in "saidai tak'i yadda ta kallesa....sallamar mamy sukaji sau biyu"Ahyaan ta Amsa tana matsawa daga gabansa"Adaidai lokacin ta shigo tana cewa" wai ba mutum kabari Awaje ba harya Aiko kazo zai wuce?na tsaya ta saka hijab ne"bestie muje"ya fad'a yana yin gaba Ahyaan tace" saina dawo mamy"dato ta Amsa tana kallon saman bed d'in ta girgiza kanta "ko bata gani ba dama tasan Nura bazai rasa fitinah ba"fatanta Allah yasa Ahyaan d'in zata iya ma fitinar tasa.
suna fitowa tsakar gidan ya rik'e hannunta guda ya d'alli lips nata"Nima Allah saina rama"kinsan wani Abu bestie?"um um"idan Abdallah d'in yatafi sai muje d'akina ko?"tayi shiru "kinji?"to broth bakai bane sai ka....sai kuma tayi shiru "Ina jinki ki Ida mana"jiyafa nayi kewarki Ahyaan "kuma yau da safe baki zo kika gaisheniba saidai aturo mun text kawai? nidai bazan bika ba dan Allah ka fahimcini Ina jin kunya kuma adinga lura"bece komai ba sbd fitowarsu k'ofar gidan "nutsuwarta ta daidaita ta masa sallama yana tsaye yabasu baya"juyowa yayi ya kallesu ya saki d'an murmushi me ciwo sbd yasan yayi rashi babba"ba k'aramin kyau da dacewa da juna yaga sunyi masa ba"Ahankali ya Amsa sallamarta "ba tare data kallesaba tace Ina wuni?"lafiya qlau"Ina Mai baki hak'uri da Abinda yafaru Ahyaan bayin kaina bane"Ina kuma yi muku fatan Alkhairi Allah yabaku zaman lafiya da zuri'a d'ayyiba"suka Amsa da Ameen"Atak'aice yakoma yimata bayanin da yayima Dr darma d'azun.kafin yaci gaba da cewa" batun lefe idan har kun Amince wlh na bar miki har Abada "sannan Ina neman wata Alfarma gareku"d'an daure fuska Dr darma yayi yace" saidai kayi hak'uri Amma gaskiya bazata Amshi lefen kaba"Alfarma kuma muna jinka"yak'are maganar Adaidai lokacin da Ahyaan ke mitsininsa"sbd har yanzun yana rik'e da hannunta"kamar zata shige jikinsa haka suke tsaye.....idan ba damuwa inaso kuyi min hanya Abani *ASMA'U*! zan cigaba da zuwa wajenta sannu Ahankali har zuwa wani lokaci idan tana sona za'a iya bani ita"idan bata so kuma zan hak'ura"hak'ik'a Ahyaan iyayenku na k'warai ne duk mutum na k'warai zaiso had'a zuri'arsa daku"Dr darma na murmushi yace" karka damu kabar komai hannuna zuwa jibi in sha Allah yadda mukayi dasu Abba zan nemeka"saidai fa Asma'u yarinya ce ko 16 yrs bata Ida cikawa ba"yanzun tana last term SS2.karka damu gadai contact nawa doctor "ba musu ya bashi wayarsa yasaka number nasa"ya musu sallama ya tafi"su kuma suka wuce ciki"suna shigowa cikin gidan Ahyaan tace nidai broth ban goyi bayan Abashi Asma'u ba tayi k'aranta kuma yamata girma"uhmm bestie kenan"shi Al'amarin Aure bbu ruwansa da wannan"zakama iya Auren wacce ka haifi kamarta"kuma koda za'a yi Auren sai tayi SSCE kinga time d'in kusan 17 yrs gareta"kuma tanada girman jiki ba irin jikinku guda da itaba"nan gaba k'ilan yayarki za'a dinga....shiru yayi yana dariya sbd bige masa baki datayi ta murd'e masa kunne"ya rik'eta gefen flowers suna dariya"Adaidai lokacin motar daddy ta shigo cikin get d'in gidan"da sauri Ahyaan ta cikasa ta wuce cikin gidan tana masa gwalo.
Da yamma suna zaune su ukku Abba da daddy da Dr darma yana musu bayanin komai dake tafe da Abdallah d'azun "sun tausaya masa sosai"saidai Abba yace gaskiya bazai yi saurin Amincewa yafara zuwa wajen Asma'u ba Azo Amaimaita y'ar gidan jiya ba fata Ake ba"saidai zasu cigaba da Addu'ar zab'in Alkhairi"kuma idan da gaske yakeyi mahaifinsa zaizo sai suyi mgn.dato Dr darma ya Amsa sbd yasan gaskiya iyayen nasu suka fad'a "daddy yace"maganar k'arshe shine yazo ya Amshi kayansa ko kuma mu da kanmu mu maida musu"karka damu daddy komai Abishi Ahankali, ya soma yabar mata kayan nine nace bazata Amsaba"hakan shine daidai. suna Ahaka Asma'u ta shigo cikin parlourn da sallama ta gaida daddy da Dr darma"kafin ta sanar ma Abba ga Alh (mahaifin mama)nan parlourn mamah yana son mgn dashi. dato ya Amsa Atare ma da daddy suka je bayan sun gaisa daddy ya fito ya basu waje"dattijon da zaiyi kusan 78yrs Aduniya ya gyara zamansa kan kujerah yace iliyasu "naji irin Abinda Amina (Ammah) ta maka"banji dad'i ba dabaka tab'a sanar mun ba"itama zainab d'in na d'aki naci mutuncinta"Ai Maryam da kabeer kuda su kun zama y'an uwa"hakane babah babu komai Ai "kayi hak'uri in sha Allah hakan bazai k'ara faruwa ba"Ina shi Abokin nawa likitan yake?da ita ja'irar Amaryar tasa?"Abba na murmushi yace"tana can wajen Maryam d'in dayake Ai tuni take wajenta"Masha Allah Abu yayi kyau"muje mu gaisa na wuce driver na jirana"zainab !zainab!! cewar baba yana mik'ewa tsaye"mamah ta fito daga cikin d'akin "nizan wuce idan mun gaisa da Maryam da yaran nan"kin daiji me nace miki ko?"Eh babah naji"to madallah ! Allah yayi muku Albarka,yabada zaman lafiya baki d'aya "ga wannan keda Maryam d'in da Abokiyar zaman naki"yafad'a yana zaro rafar y'an 1k guda ukku daga cikin babbar rigar jikinsa ya bata"mamah ta Amsa da hannu biyu tana masa godiya Abba na ta yata"bayan sunyi sallama yafito shida Abba suka nufi sashen mamy....Mamy ce da Dr darma kawai zaune Acikin parlourn "yayinda Ahyaan na kitchen tana yanka masa fruit salad"mamy tayi fad'an da korar tasa Amma yak'i yayi zuciya ya tafi yana dai manne"Abba ne yafara yin sallama sau biyu mamy ta wuce d'aki da sauri ta sako hijab ta fito cikin parlourn ta samesu Dr darma na gaisawa da baba ya rik'e hannunsa"har k'asa ta duk'a ta gaida babah ya Amsa cike da kulawa"kafin yamata fatan Alkhairi ga Auren yaran nata"daga bisani ta wuce kitchen ta kira Ahyaan, kusan ma Atare suka fito da ita"ta Ajiye musu ruwa tana murmushi"Ahyaan ta turo baki tace"gaskiya tsohon nan yaka mata ka mutu haka nan"saidai idan ko Maryam da zainab cikinsu wani zai mutu ja'irar banza"duk sukayi dariya gaba d'aya"tazo gefensa ta zauna ta rik'e hannunsa guda kamar yadda taga Dr darma yayi"Abba yabasu waje da nufin yajira baban daga waje"itama mamy tsakar gidan ta fito"Anutse baba ya fara yi musu nasihar zaman Aure me shiga jiki.ya nuna ma Ahyaan tayi biyayya ga mijinta idan tana son ta rabauta duniya da lahira"shi kuma ya zama miji na gari me aldalci kuma jajirtacce Agidan sa"suyi zaman hak'uri da juna banda saurin fushi....yafi mintina 30 yana zaune dasu yana musu nasiha"daga k'arshe yasha ruwan da mamy ta kamasa sannan suka fito Atare"mamy ta dinga godiya da masa Addu'ar Allah ya tsare hanya"bayan fitarsu mamah ta shigo tana cewa" Ina uwar Amarya?"mamy na dariya tace gani nan uwar Ango "sukayi murmushi gaba d'aya ,kafin ta zauna ta mik'a mata kud'in tana cewa gashi inji babah"sbd karbkice ba zaki Amsaba shiyasa yace saiya tafi na baki"wlh babah baya gajiya da hidima"Allah yasaka masa da mafificin Alkhairi yak'ara lafiya "Ameen yah Allah"ita Ai luba dana bata tace ah ah Abarsu bata buk'ata "ikon Allah! wlh kuwa kuma ko gaidashi bata shigo tayiba ban kuma damuba sbd bana buk'atar ta gaida mahaifinah"na sanarwa mijinta yadda tace" yace babu komai sun k'ara Abki shi ya Amshi kud'in ya saka Aljihu"matsalarta ce sun k'ara Abki Ai"kullum fatan mu bak'in nufinta ya koma kanta"in sha Allah"daga haka suka cigaba da wata firan"saida Ahyaan ta dawo sannan mamah ta tafi.
****************
tun bayan zuwan Abdallah Mashi da kwana 2 Dr darma ya kirashi ya shaida masa kalaman su Abba. beji haushi ba"bayan kwana 2 kuma da kiran nasa uncle nasa yazo ya sanar musu yana so Abashi dama yad'an fara zuwa wajen yarinyar suna gaisawa sannu Ahankali harta fara sabawa dashi sukaga zata iya sonshi"kayan lefe kuma yabarma Asma'un 'Awannan karon su Abba basu k'i Amsaba sbd sunsan idan suka k'i Amsa sunci fuska kuma babu dad'i "sai Abban yanuna ba komai"da kansa ya nasarwa Asma'u Abdallah yayanta ne duk idan yazo taje su dinga gaisawa tana kuma girmamashi"be sanar mata wai sonta yakeyi ba"wannanan kenan....
tun bayan kwana 3 da d'aurin Auren nasu daddy da Abba suka damk'a Millon guda Ahannun Dr darma acewarsu ya Ida Aikin inda be idaba"kuma daddy yace dole saifa yayima Ahyaan kayan lefe"be damuba ya Amsa yayi godiya yaci gaba da shirye shirye"be sanarwa kowaba yaci gaba da had'a ma sahibar tasa kayan lefe tsawon sati biyu"har fitama sunyi ta zab'o takalmi da gyaluluwa...tun bayan ta kwana d'akinsa sau guda bata koma kwanaba sbd mamy ta hanata zuwa wajensa da dare"idan ya samu gararar zuwa da ita d'akinsa haka zai sameta ya mammatsa"hakama idanya rutsa da ita d'akin mamy"saman bed d'in kawai mamy zata kallah tasan Dr darma ya shigo cikin d'akin.to Ahaka aka cigaba da tafiya, yayinda Ahyaan bata koma wajen Aiki ba,idan mamy tayi mgn zaice sai bayan tarewarsu"yayinda gyaran jiki har yanzun ba'a fasa yi mata shiba"yanzun haka friends nashi sun shirya musu dinner ranar friday"A washe gari da yamma sat day Amarya zata tare gidan mijinta.da kansa kwana 5 da suka wuce ya damk'a lefen Ahannun Ahyaan Akwati6 "komai na ciki me kyau da tsada ne"dukda kayan basuyi yawan wancan lefen ba Amma sunfi na wancan tsada da Aji "sosai Ahyaan tayi farin ciki Abinta"ta fidda kaya kala biyar ta bada d'inki"kayan da zasu saka wajen dinner"daga London aka kamasu su gift daga wani Abokinsa bature yaturo dasu nan Nigeria"dukda Dr darma beso Ayi dinner d'in ba"Amma haka ya hak'ura tunda manyan friends nashi suka had'a musu ita"shi Aganinsa yana ustaz Anyi dinner ga Aurensa ,bayan suke hana Ayi bidi'a ga biki...saidai fa Ak'agare yake su tare koya samu hutu da sakewa da muradin zuciyarsa.....misalin k'arfe 3:38 pm yana zaune d'akinsa saman sofa "sanye da k'ananun kaya da Alama daga masjeed ya dawo"wata ledace fara gabansa irinta ta shopping Ajiye saman center table"yana danne danne Awaya"Ahaka Ahyaan ta turo k'ofar ta shigo da sallama cikin siririyar muryarta"ya d'ago kansa suka had'a Ido"wani tsadaddan murmushi me kashe zuciyar masoyi ya Aiko mata dashi "itama ta mayar masa da murtani"kinyi kyau habibty kamar balarabiyar da gaske"yak'ara maganar yanata kallonta sbd bak'ar jallabiya ce Ajikinta"dawowarsu kenan daga wajen lalle itada Khairiyyah "k'arasowa gefensa tayi ta kwanto Ajikinsa cikin shagwab'a tace duk fa nagaji kuma baka duba lallen ba"Ayya daman nasan saikin gaji tun d'azun naketa sintirin zuwa wajen mamy naji kun dawo ne?"gashi kin saka rigimar ke bakiso nasameki agidan lalle kar mata su kalle miki ni ko?ya fad'a yana kama hannun nata me uban taushi yana dubawa yana yaba kyawun lallen"habibty irin wannan k'amshi haka so kike ki zautar dani ko?"nidai ka kirani nazo bakace komai ba banyi salla bafa"Ai wasu masallatan basu sallameba habibty"dama ga kayan da zaki saka Anjima nan"da murna ta d'auki ledar ta duba tana murmushi da yaba kayan sai godiya take masa.ya rungumeta yana murmushi yace"Ina jin dad'in yadda duk zan miki Abu saikin yaba da godemun Allah ya barmu tare"Ameen my dear"yanzun zanje nayi sallar ko?"kina dai son ki gudu kawai habibty"kiyi sallar Anan mana"Khairiyyah fa tana ciki fa "shikenan tunda tafini matsayi"haba broth! Nina isa nace haka"Ai babu wanda yafika matsayi Azuciyar bestinka"ta fad'a tana mannah masa kiss gefen kumatunsa"wanda yayi mamaki sosai"yana k'ok'arin cafketa ta zille ta fita da gudu tana dariya "yabita da kallo yana lumshe Ido.


Misalin k'arfe 7:18 pm.....��
wannan book d'in na kudine!
idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251


dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba


Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn


Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba
7/21/24, 11:01 - Buhainat: � *AGE MATES* ��♀�


*65&66*








*Littafin kud'i ne!*




........misalin k'arfe 7:18 pm tun daga farkon shiga layin har k'arshesa maka makan motocine na Alfarma duk afake"wanda Dr darma dake tsaye gefen mu'az Agaban wata had'ad'd'iyar zukek'iyar farar mota yayi mamaki matuk'a"musammun daya san ko iv 50 pieces ne yasaka Aka bugo"ya bama Ahyaan guda 20 ta rabama friends nata"ya raba guda 20 a Asibiti,sai yabama mu'az guda 10 yabama friends nasu Amma gashi yaga mutane tun kafin Atafi.... mu'az ya kallesa yana sakin murmushi Ahankali yace"Ango kasha kyau sai kace d'an k'asar Amuruka"ya k'are maganar cikin raha sbd bak'ak'en suit d'in jikin darma sun Amshesa matuk'a"yau da kansa ya tsaya yayi gyaran fuska"sumar kansa kuwa har walk'iya da shining takeyi sbd gyaran dataji"sai wani irin fitinannan k'amshi ke tashi Ajikinsa"waya na'a hannunsa yana danna be kula mu'az dake surutunsa ba "Ahankali yakara wayar gefen kunnansa yana fad'in" bestie yaka mata ku fito haka nan mu wuce bana son ko 10 pm mukai pls"ya k'are maganar yana yanke wayar"wai bakayi mamakin ganin motoci da yawa haka ba?"d'age kafad'a yayi yace"kasan saka Ido da gulma irin na mutane ko Abokan Aikinta Ai sunzo sbd suyi saka Ido"Ai naji kace nace d'in da Akeyi a face book game da Abdallah mashi yaci Amanarta"wasu suce itace taci Amanarsa ta Auri waninsa"koma miye damuwarsu ce"iya Abinda na sani matata ta gama Aiki Agidan wannan TV d'in"da sauk'i tunda ba duka Aikin zaka hanaba"Dr darma na k'ok'arin mgn Abokansu su biyu suka iso suna bama juna hannu suka yi musabuha"Adaidai lokacin wani irin sanyayyan k'amshi ya bayyana wajen"gaba d'aya suka juya"Amarya da tauwagar friends nata ne ke isowa"Ahyaan ta cakare cikin farar areviat gownt dake jan k'asa"ga takalmi me tsini fari da post duk fara a hannunta"sai net fari da aka yafa mata saman gyaran gashinta"fuskarta ta k'awatu da make up irin na zamani"Atake uban gayyar kishinsa ya motsa"saidai bbu yadda ya iya ya nufesu yana jin mu'az na tsokanarsa wai bazai jira ta k'araso ba?"murmushi ya sakar mata itama ta maido masa, ya mik'o mata hannunsa guda ,ba musu ta Aza nata hannun nasa saman nashi"ya matso da ita gefensa ya rungumota jikinsa suka nufi wajen mota"Atake Aka fara yi musu pics da vedio"saida suka shiga cikin motar sannan Aka dena musu...Ahankali ya Aza tafin hannunsa saman cinyarta ya sark'e hannun nasa cikin nata"tamkar me rad'a yake fad'in"gaskiya habibty dana san irin wannan kyawun zakiyi da An hak'ura da zuwa dinner d'in nan gaskiya.garama danace kar wani me photo d'in gulma yazo sbd babu wuya kika suna yawo a social media pics d'in.ni kaina nayi mamakin ganin yawan motocin dake nan wajen bayan bama kowa yasan da batun za'a yi dinner d'in ba"kin manta d'an Adam kenan?"batace komai ba sbd shigowar mu'az cikin motar"sai bayan yaja motar Dr darma yace"Abokinah Ina uwar gidan?"tana gida kasan ta fara nauyi,ciki 6 month Ina zamuje?"tun Ina shiri taketa fushi nadai samu na rarrasheta "harda warning Aka kashemun"ya k'are maganar yana dariya"shima Dr darma da Ahyaan murmushi sukayi....mrs darma kema nanda nine month zaki bani namu babyn ko?"yafad'a k'asa k'asa"sbd yadda yakejin zuciyarsa game da Ahyaan baya zaton gobe zai iya d'aga mata k'afa "gashi yasan jiya ta sami tsarki period ya d'auke "yana fatan mu'amalarsu ta farko da ita ta d'auki ciki sbd mahaifa Abud'e take.itadai mutuniyar taku tana jinsa tak'i yin mgn "ita yanzun harma ta saba da tab'arar sa"madam kinyi shiru?"wlh Ak'agare nake habibty ki tausayamun nida baby nah dake son zuwa duniya nanda 9 month"ya fad'a k'asa k'asa yadda ita kawai zata iya jinsa"mintsini me rai da lafiya ta sakar masa Acikin tafin hannunsa tana ture hannun nasa daga saman cinyarta"daya tashi saiya Aza kansa saman kafad'arta "tad'an lumshe Ido sbd yadda sajensa ya soki gefen wuyanta"bestie Ina jin tausayin ki Amma shine kike Jana ko?"ba laifin ka bane"wannan bakin bayada linzami ko?"ta fad'a tana d'allar lips nasa"ya rik'e hannunta guda da sauri yad'an cijeta "ta saki k'ara tana yarfe hannunta ta murd'e masa hanci"mu'az ya juyo ya kallesu yakama dariya yana fad'in lallai SO"inaga DARMA ka manta da Akwai ni Acikin motar nan ko?"banza yamasa shi kuma yayi parking yafita"kamar yana jira ya rungumeta sosai"bata hana shiba sbd itama tayi missing nasa"saita shige jikinsa suna shak'ar k'amshin turarukan juna"habibty! uhmm bestie"lips naki nakeso nasha gashi kuma kar Agane"tad'an zaro Ido sai kuma tayi k'asa da murya tace"pls kabari mu dawo sai kayi koma miye kaji?"nidai gaskiya yanzun nakeso"ya k'are maganar yana wani narke mata Ajiki"Aranta tace" hmm! maza ba kunya duk girmansu"d'ago kanta tayi daga jikinsa zatayi mgn mu'az ya musu knocking"hakan yasa Dr darma ya bud'e k'ofar suka fito yana rik'e da hannunta "Atake k'awayenta da nasa da Abokan Aikinsu suka dinga watsa musu flowers da fesa musu turare"lokacin da suka saka k'afarsu cikin hole d'in Aka dinga yi musu lik'i Acikin masu lik'in harda AA Mashi da Asma'u da mu'az da Khairiyyah da sauransu"saida suka zauna a k'ayataccen zaman su kafin ak'yalesu"sai wak'ar music ke tashi sbd ustazah yace beson Asharalle"tun Dr darma da Ahyaan na mamakin ganin mutanan da wasuma basu san suba har suka dena mamaki"Abin takaici harda Ikkhee Awajen dinner"tunda Dr darma ya lura da ita yakira mu'az yasanar masa cewa"ya sanarwa securities Akula da duk wani motsinta "duk yawanci Abokan Aikin Ahyaan sunyi mamakin ganin AA Mashi wajen da kuma irin b'arin kud'in da yayi"saidai basuda Amsar tambayar mesa basu Auri juna shida Ahyaan ba??...bayan MC yayi bayani da welcoming Ango da Amarya da sauran mutane aka buk'aci su yanka cake"gaba d'aya Akayi tsit Ana kallonsu suka taso yana rungume da ita"Atare suka yanka Aka hau tafi"shine ya fara bata sannan itama ta yanka tana murmushi ta nufi bakinsa"saida yabud'e zata saka masa saita janye ta kallesa ta d'aga masa gira guda"Atake Aka hau ihu da tafi"ya wani marairaice fuska saita bashi "be Amsaba saida ya rik'e hannunta guda sannan ya Amsa "be cika hannun ba saida ya sumbata...kowa kallonsu yakeyi kamar TV"Anata musu pics da manyan wayoyi irinsu iphone .sai wajen k'arfe 10: 37pm taro yatashi lafiya sbd yadda Ango ya Azalzala Atashi "kowa yaci ya yasha Abin sai son barka"harta fans d'in *age mate's* saida suka ci suka cashe.
tunda suka shigo mota Ahyaan ta fara tunanin hanyar da zata bi ra zillewa Dr darma sbd ta fahimci take takensa"ita har tausayin kanta takeyi"fatanta Allah yasa sex d'in beda wahala"dan yadda ta lura dashi gobe da wuya ya k'yaleta.shiyasa taketa fargaban zuwan goben.... y'an matan DARMA tunanin meye kikeyi??"nidai gaskiya na kashe sunan nan"da wuya ya gogu bestie "har jikokin mu bana zaton sunan zai goge"tunfa a secondary school Ake kirana da haka"yanzun haka A London haka Ake kirana "saidai yadda wasu ke fad'in kalmar sai kinsha dariya musammun ma turawa.toba sai kace musu bestie ta canza maka ba"shikenan indai sunan Ahyaan zai b'ace to nima naji zan b'atar da sunan DARMA"gaskiya ka iya wayo broth"sbd kasan nima zan Musa shiyasa kace hakan ko?maimakon yabata Amsa sai cewa yayi har yanzun bazaki dena kirana da broth bako?"uhmm gobe in sha Allah kamar yanzun zaki tabbatar niba d'an uwanki bane mijin kine"mekake nufi pls?"uhmm !bana nufin komai d'iyar mamy"gobe zaki rabu da ita ki koma gidan bestie ko?"kinga ni tun yauma nagama parking"sbd haka can zan kwana yau koya kikace??.d'an yamutsa fuska tayi tana dafe kanta"menene bestie?"narke murya tayi tace kaina ke ciwo"subahanallahi sannu! harda hayaniyar nan"mlm ka k'ara gudu mu iso gida na bata magani...haba darma! In har ba so kakeyi na kifar daku ba Ai wannan gudun yayi ko?...nidai bestie karya k'ara pls zanji tsoro kasan bana son Adinga sharara gudu saman Abin hawa ko?"hakane"kinma tuna mun da wani Abu"Abaya sbd kawai kimun masifa koki rirrik'eni kina mun shagwab'a yasaka dana d'aukeki da mashin nake sharara gudu"Amma kuma shine kace Ina maka shagwab'a ina yin sanadin....sai kuma tayi shiru"sanadin me?"Afad'amun mana"tak'i yin mgn saima k'ok'arin bud'e side d'in datake zaune takeyi sbd sun iso gida harma mu'az yayi parking"Abokinah bani mintina 10 na fito ka saukeni gidan matata"dariyar shakkiyanci mu'az yayi yace"nidai dan Allah karka shanyani sbd nima y'ar rigimar tawa nacan na jirana Allah yasa dai tayi bacci"ya kafad'a Adaidai lokacin da suke Ida fita"Ahyaan ta wani langab'e kamar da gaske ciwon kan takeyi"bayan nan sarai lafiyanta qlau "kawai tana so ta zame daga wajensa ne shiyasa tayi pretending. yana rik'e da hannunta yace"muje ciki kisha magani ko?"inada magani fa bestie "okay muje na ganshi saiki sha sannan na tafi"inani Ina tafiya matar doctor ba lafiya"tayi murmushi suna k'arasowa cikin tsakar gidan...babu kowa a parlourn sai mamy dake kwance saman 3 seeter harma gyangyad'i yafara d'aukarta"Ahaka suka shigo Ahyaan ta zame hannunta daga cikin nashi"mamy ta kallesu tace"har kun dawo?"Eh mamy sannu da gida"kune keda sannu Ahyaan "maza kije ciki ki canza kaya kid'an watsa ruwa"dato ta Amsa ta saci kallonsa taga yanama k'ok'arin binta....kai! Ina zakaje?"kanta fa ke ciwo mamy zan bata magani ne"Akwai magani ciki zata sha kaje saida safe"insha Allah gobe iwar haka kuna gidanku kona huta da wannan y'ar zaryar da'a kemun"bece komai ba yanata cin magani yafita"Ahyaan naji tayi murmushi kawai"bayan ta cire kayanta ta shiga wanka.....sai bayan ta gama shirin kwanciya bacci sannan ta kirashi"kamar yana jiran kiran nata ya d'auka yak'i yin mgn"bestie! uhmm"aina d'auka koma kiran nawa mamyn zata hana kiyi?wai meyasa kake fushi ne idan mamy tace kaje?"yaka mata ka fahimceta ko?"yanzun kinsha maganin?"Eh "me kikeyi?"na kwanta ne"kaifa?"nima haka"shine koka kirani ?"Toba kunmin laifi ba keda mamynki"tayi y'ar dariya tana rungume pillow tace"to yanzun ka huce ko?"Eh na huce nasan idan nayi

Please Login or Register in order to submit comment