Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

ÿþAMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß



0þã 1þã





 Maryam! Maryam!



Juyowa nayi Ina kallonta,Kallona takeyi itama tareda fadin Maryam yakamata ki natsu kicire damuwa aranki,kinga burinki bewuce kisamu aikinnan bah,so tunda har sunkiraki interview kidaure kitattaro natsuwa kidawo da ita jikinki



To shine abinda nafada tareda fitowa daga cikin motar

Kallon building dinda ke gabana nayi,se naji duk jikina yai sanyi,



Juyowa nai na kalleta tareda fadin  Anya mints xasu daukeni kuwa kalle Kayan jikina fa,kuma ki kalli yanda yanmata masu ji da kansu suke shiga gurinnan.....



Kidaure kije Allah xebaki saa  shine abinda mints tafadi tareda shiga motarta tatafi



Tafiya tafarayi a hankali har tashiga

Tsayawa tai Tana kallon haduwar gurin,lallai kudi na inda suke,komawa tai kamar bakyauya tana tafiya tana kalle kalle,bata ankarabah taji tabuge wata mata,juyowa tai tace dan Allah baiwar Allah kiyi hakuri,budurwar tai murmurshi tareda cewa karki damu bakomi...



Kema interview kikaxo?ey budurwar tafadi tareda kallon maryam



Maryam ta kalleta ,budurwar tayi kyau,tayi shigarta me kyau,aranta tace indai wainnan suna gurin ae bayanda xaae musamu



Sukafara tafiya suka tunkari receptionists din

Gaisheta sukai tareda cewa tai directing dinsu xuwa office dinda ake interview



Kwatance tamusu sukatafi,suna xua sukaga mutane dayawa na bin layi kowa yayi gayu daidai gwargwado,kallon kanta tai taredajin wata kunya ta lullubeta



Guri suka samu suka xauna akafara kiran sunaye,kowa yafito setaga yafito da murmushi a fuskarsa,har akaxo kanta



Mikewa tai tashiga office din taredayin sallama



Wani kamshine tareda sanyi me dadi ya riski hancinta,wata hadaddiyar mace tagani wacce vacatawuce shekara 23 a duniya bah



Gaisheta maryam tai tareda fadin nadauka ance namiji ne me company dinnan

Matar tai murmushi tace ey miji na ne ,bayanan yatafi wani business trip =Ø
Þko bakiso mace tamaki interview ne?Aa ae duk dayane tafadi tareda maidamata murmushi itama



Sooooo ya sunanki?

Sunana maryam usman



Sunanki nada dadi,Thank you maaa

Sooo 0 levels dinki sunyi kyau me yasa bakicigaba da karatu bah?kallon kasa maryam tai tayi shiru,tambayar tasake maimaitamata,dagowa tai ta kalleta sanann tace family issues ne bansamu damar xuwa jami a bah



Matar tai murmushi shikenan malama maryam ynxu keda bakida crtificate na degree ma wani aiki kikeso mubaki?maryam tace anty ko secretary haka kuma Na iya yin snacks sosae koyaushe kuka bukata xan iya muku



Murmushi tai sega abokin aikinta yashigo kallonta yai tareda fadin Aisha ke kadai akejira gurin meeting,tace ohh namanta kaga har time yatafi...pls kataimakamin ka karasamasu interview din,okay ina xuwa fita yai itama tatashi tanafadin se anjima maryam



Zama maryam tai a kujerar da ke gabanta tana duba nokia din hannunta,sallama yai tareda shigowa,his voice sounds familiar shine abnda tafadi cikin ranta



Zama yai tareda juya da kujerar gareta



Kirjintane ya buga

Innalillahi wainna ilaihirrajun

Shine abinda taketa maimaitawa



Kallonta yake shima cikin mamakin ganinta









Arabiya =Ø Þ





AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß



0þã 2þã



Mutuminda niketa gujemawa shekara 5 dasukawuce yau shine a gabana,nashiga uku  shine abnda maryam ke fadi cikin ranta

Amma ya haka ya chanxa,ya canxa sosae amma duk canxawansa banmantasabah,Muhsin dinda nasani ba shine wannan bah,wannan ya hadu gashi mai kudi.......



Katse mata tunaninta yai,tareda gyaran murya,kallonsa tayi yabata rai sosae,kamar be taba daria bah



Lalle muhsin ya canxa mutumin kullum cikin faraa yake yau shine yabata rai haka  tabdijam



Ya sunanki ?muhsin yafadi yana kallon ta,kallonsa take abunma mamaki yake bata ynxu sunanta ma ya manta kenan



Daurewa tai tace maryam,Maryam wa ?kara kallonsa tai tace maryam usman ,meyasa kike bukatar aikinnan?sabida inason aikin tafadi tana kallon kasa



Shikenan team dinmu xasu kiraki in har kina cikin masu nasara,inma bakya ciki xasu kiraki



Mikewa nai namasa sallama nafita,building din naita kallo don na tabbatar in muhsin na gurinnan baxan samu aikinnan bah,tafiya nike da kyar don ji nike kaman kafafuna basu iya daukana



Kin tabbata shine kuwa?

Wlhy shine mints,harynxu banmanta da kamanninsa ba,duk wani mugun abnda yasameni fuskarsa nike fara tunowa,kullum yana xuwa min cikin mafarkina,shekara biyar kenan amma harynxu hakkinsa be kyaleni bah.....

Tafadi tareda fashewa da kuka,kukan da batasan na mene ne bah





Rungumeta mints tayi tareda lallashinta,baxan samu aikinnan ba ko?karkidamu indai kinada rabo ciki xakisamu,keep on praying



Kwanciya nayi don nagaji,rayuwar gabadaya ta isheni,nagaji da daurawa mutane nauyina,mints da mamanta na kokari a kaina,amma nagaji,gani nike kamar watarana xasugaji da xama dani,inason insamu aikinnan ko yaya xanriqa tallafawa nima





Maryam xomuje amfara show dinki a Xee world,mikewa nai mukatafi palo muka xauna muna kallo,amma hankalina gabadaya baya kan tv,tunanin muhsin nikeyi......



So ya interview din?ina fatan akwae alamun nasara? Umar yafadi yana kallonta,gaskia bansaka rai bah umar,qila a restaurant dinnan kawae nike da rabo,Allah sarki karki damu kinji inshaaallah xakisamu nace to tareda mikewa inkaima customers abinci



Umar abokin aikin maryam ne a restaurant,me restaurant din kuma bawani karfi gareta bah...don ba kowani month take biyansu bah,baxawarace mijinta ya rasu yabarta da yara 5,sannan batada mai tallafamata da rayuwar yaranta,shiyasa ma Maryam keson barin wajan don bawani biyansu akeyi da kyau bah



Ko ban samu aikinnan bah,dole innemi aiki wani restaurant din wanda ake biya fiyeda wannan don rashin kudi na damuna





Karfe 8 nafito daga restaurant din na hau napep natafi gda,shiga nai na gaida mama,ta gabatarmin da abinci,xama nai ina jiran shigowan mints don naganta waje tana fira





Wayatace tafara ringing.......









Arabiya=Ø Þ



AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß



0þã 3þã



Hlo

Hy

Ina magana da Maryam ne?ey itace,olryt Ina kirane daga A&A nig lmtd munyi appointing dinki as personal assistant din Aysha Aliyu,so aikinki xefara Monday 8:00 AM sharp,kashe wayar yayi batareda tayi magana bah



Kasa magana tayi kamar an dasata a gurin,mints ce tai sallama tashigo,yadai maryam meyasameki ?naga kinyi shiru,lafiya



Kirana akai daga A&A,shiru mints tayi taxauna taredacewa maryam kiyi hakuri inshaaallah xakisamu wanda yafishi karkidamu,Allah nataredake





Maryam sauke ajiyar xuciya tayi tareda cewa mints sunbani,sunbani aikin as personal assistant.........



Tsalle tayi ta rungumeta tana murna tareda fadin Alhamdulillah,naji dadi,naji dadi sosae



Tsoro nikeji gani nike kamar yabani aikinann ne dan yarama abinda na masa,Maryam tace Aa inshaaallah bahakabane





MONDAY



Shiryawa takeyi tarasa kayanda xatasa duk kayannata bawasu masu kyau bane,tadaga wannan tadaga wancan,kowanne setaga beyibah,mints ce tamikamata wata blue abaya,tace kisa wannan



Aa mints bekamata ace koyaushe kayanki xanta sawa bah,tsaki mints tayi wlhy Maryam xanci ubanki



Shiryawa tai tsaf sukafito xasuwuce,mashaallah shine abinda mama kefadi Allah yatsareminku



Shiga company din tai tareda karasawa office din aysha,tayi knocking taji shiru har 8:30 shiru xama tai a gurin don taga kamarma duk maaikatan basuxobah,se 9 ta hango aysha na tahowa kallonta tai tai lallai matarnan akwae gayu,lkcinda Ina sec school ba abunda nikeso irin fashion,Ina spending hours gurin karatun fashion magazines,inason kwalliya kowa yaganni seya sake kallona



Amma ynxu ji ynda rayuwa ta maidani ko powder shafata wahaala takemin...





Gudmrning maa

Mrning maryam

Amma kikirani da aysha kinga kamar age mates muke aiko



Murmushi kawae maryam tayi,kinga office dinki kuwa?a a banganibah,office din shine tsakiyan office din aysha da muhsin nunnunamata abinda yakamata tayi tareda komawa nata office din don tanada aiki sossae a gabanta





Xama tai tareda karema office din kallo,kamshin turare tajiyo mai dadi,tsayawa tai taga wanda xewuce,muhsin ne yasa blue suit wacce takara fitomasa da kyansa,ko kallonta beyibah yawuce Abinshi





Har yatafi yadawo tareda fadin Ina fata kinsan aikinki a gurinnan?ina fata ba kallon mutane kikaxoyi bah?kallonsa tayi tace ba kallon mutane naxoyibah



Har yafara tafiya yaji tace meyasa kabani aikinnan?kabanine don karama abunda nama?juyowa yai tareda kallonta tundaga sama har kasa tareda fadin baki kai matsayin inyi ramuwa akanki bah,inkinga anrama abu to tabbas andamu da mutum and besides ba ni nabaki aikinnan bah,inta nine har abada baxaki sake shigowa cikin company dinnan bah





Xama yai kan kujera tareda jan tsaki amma yarinyar nan ta rainani ninema xanyi ramako da ita hmmmm,amma ya canxa ynxu taxama wata me hakuri,kamar ba itabah,fuskarta ko kwalliya babu,lkcinann kullum kaganta fuskarta dauketake da kwalliya



Allah sarki fuskarda a koyaushe nike muradin gani itace ynxubanson gani kwata kwata



Awa biyu yabata yana tynaninta yakasa aikin komi,tsaki yaja tareda mikewa gskia aysha bata kyautamasada tadauki yarinyarnan aiki,hmmmm fita yai so yake yabar gurin gabadaya



Wucewa yaxoyi ta office dinta yaga se rubutu take.....







Arabiya=Ø Þ



AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß



0þã 4þã



Fita yai gabadaya,yatafi wani restaurant yai ordering abinci,har yafaraci yaga ankwace spoon din,juyawa yai yaga waye yaga aryana ce,arryy yaxakimin haka=Ø!Þyunwa nikeji fa,xama tai tareda fara cin abincinsa kayi ordern wani kawae



Murmushi yai yakira aka kawomasa wani,cin abincinsu suke cikin kwanciyar hnkali,suna fira,suna dariya,suna gamawa sukafita,suka wuce gida in saukeki a gdane ko bina xakiyi mayyata dariya tai tareda fadin binka xanyi har gda





Horn yai,mai gadi yaxo yabudemasa gate,ya shiga ciki tareda duba parkin space yace baba bedawobah kenan,Shiga ciki sukai tacire hijab tareda shiga kitchen tadauko masu drinks,dakinsa yawuce yaje ya kimtsa yafito,xama yai tareda kunna TV,meke damunka muhsin?me kikagani?kana cikin damuwa nasani,tell me meyafaru?shiru yai yana kallonta,can yace aryy Maryam tadawo,Maryam dinka?ey Maryam dai,tadawo as in how?tasamu aiki company dinmu as secretary din aysha,shiru tai don tarasa mexatace





Karkadamu,baxakiganebah banaso Ina ganinta,banso Ina aiki guri daya da ita,banson inajin tana kusa dani,I hate her,banso insake ganinta a rayuwata,kallonsa tau tace kayi hakuri bestfrnd kayita addua,and kariqa sawa a ranka kaman batadawo bah,kamanta gurin aikinku daya,toh aryyy.........





Fira sukacigaba dayi har 6 yai suka shiga kitchen sukai girki,sunagamawa baba nashigo,aah ashe shyasa nikejiyo kamshi tundaga masallaci,yau girkin aryana xamuci,hannunta tasa tarufe fuska tareda gaida baba amsawa yai tareda tambayan mutanen gda tace suna lafiya baba,jera abincin tai tareda sa hijab dinta tai masu sallama,godiya baba ya mata,treda fadin muhsin yarakata gida



Tafiya suke har suka karasa gdansu aryana dayake gida dayane tsakaninsu,ya shiga ya gaida mamanta da baba sukadanyi fira sannan yawuce gda.......







Fitowa tai daga wanka daure da towel,maryam meyasa kikamin karya?ynda kikafadamin muhsin gabadaya ba haka nagani bah,wlhy ba karya namakibah mints,ya canxane ya canxa sosae inkikaganshi 5 yrs back ko 5 naira baxaki siyeshibah,amma ynxu ji yaxama wani hot cake,ji gashin kansa,kiga ynda yake dressing ya ilahiii......



Kwanciya nai itama ta kwanta kusadani,mints ynxu alhakin muhsin seya tabina har karshen rayuwata ko?aa maryam ko ynxu ae kin wahala,shekara 5 kina wahala,Kinsha wuya sosae,inshaaallah wahalarki ta kare,ya tsaneni,Ina ganin a idonsa irin tsanarda yamin=ØÞna tabbata ko yaushe ya ganni seyatuno abunda na masa,baxetaba tunanin na canxa bh,xe tamin irin kallonda yakemin da......







Blue lace nasa gown tareda mayafi,na shiga building din,securities basu hanani shigaba yau don sunfara ganeni,receptionists din na gaisar nawuce gurin elevator na danna xua floor dinda office Dina yake,wani kamshi naji me sanyin dadi da elevator din yabude,shiga nai ciki,yarufe,baynda ya kula wani cikinmu,kallonsa nai ta gefen ido na yasa white jeans and violet bottom shirt,yamin kyau,banjin dadi tsayuwa kusa dashi shyasa naga kaman mun shekara cikin elevator din,elevator din na tsayawa nafita shima yabiyo bayana.....





Bigewa nai dawani karfe ga hills akafana,wani axaba naji na daure xanmike naji marata ta riqe, hasbunalllahu waniimal wakil  kuka na fara,nadago naga yana kallona a tunanina taimakamin xeyi,naga yawuce ba tareda ya kallenibah,banson meyasa nai tunanin xe taimakeni bah bayan abunda na masa,mikewa nai da kyar Ina kuka har na shige office dina









Arabiya=Ø Þ



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß



0þã 5þã





Assalamu alaikum Maryam,amsawa tai tace gudmrnin, lunch time ne ynxu meyasa bakije lunch bah?bana Jin yunwa ne anty,nacemaki kidena kirana anty,kicemin aysha kamar yanda kowa ke kirana kinji,amsawa tai da toh inshaallh,oya jekiyi lunch,lkcin lunch baaxama office kinji Maryam,tace toh tareda mikewa tafita.....





Cafeteria ta karasa akabata snacks da drink tana cikin ci wasu mace da namiji suka shigo sunata dariya suka amsa abinda sukeso,har sun xauna wani table suka hngota sukadawo inda take,hannu macen tamiko mata sukai sallama,tace kece sabuwar secretary din boss?ey nice=Ø
Þ, nice to meet you,sunana hammad,daga masa kai tayi tace nice to meet you too hammad,ita kuma wannan me katon kan sunanta haneefa,dariya haneefa tayi tace ey ni sunana haneefa one&only din hammad,fira mukaitayi kamar munsan juna,nai dariyarda na dade banyi irintaba don banso lkci yayi bah naji dadin xama taredasu sosae,a xamanne ma har nagano aure xasuyi,ammasu engage,na tayasu murna sosae because abun akwae dadi ace mutum xe auri bestfrnd dinshi,haneefa tace haka muke kullum muyi fada mu shirya amma munanan makale da juna kamar super glue,dariya sukai tayi,hammad yace kefa maryam are u single?engaged or?murmushi tai tace i m single,haneefa tace dis is surprising duk kyawunnan naki ace single kike,hammad yace gskia,inace office dinki kusada na Oga muhsin yake tace ey,haneefa tace bakiga ya hadubah OMG his hair,god guy din is perfect =ØLÜ,bugeta hammad yayi yace a gabana,a gabana kike cewa wani yahadu?haneefa tace ae bance yafika kyau bah and gskia nafadi=ØÞ,maryam tace nikam beyimin bah don ko magana bamuyi,haneefa mamaki tayi tace aeko ba ruwanshi and he s like the nicest person and kintaba kallon idonshi?they are so warm,maryam dai batason ana magananshi wani topic tadauko suka cigaba da fira har time din komawansu yai sukarakata har office sannan sukawuce nasu office din tareda cewa xasu kawo mata ziyara watarana......









Fito yai daga cikin motarsa,weather din yai tanamasa dadi,parking akai gabanshi,ya tsaya yaga maryam tafito tanacewa nagode mints  you are a life saver kallonta yai tasa blue abaya da white bag amma kana ganin bag din kasan ta dade don duk tayi wani iri,mamaki yake yaakai maryam takoyi yiwa mutum godiya, ikon Allah





Tafiya nacigaba dayi har nakarasa xanshiga elevator,tanata sauri tashiga taganni,bata rai tayi tashige,batareda tasake kallon inda nike ba,kallon kasa yai yaga anmata dauri a kafa kamar tayi targade,tabe baki yai yafitoda wayarsa yana kokarin sending message,fita yaga tayi shima yafita yai hanyar office dinshi





Wasu files yadauka yafita xasu shiga meeting,meeting sukai guda 2 se around zuhr sukafito,sallah yai yakarasa office dinshi a gajiye,yana shiga ya tararda aryana xaune tana chatting,arryyyyy welcome yau kuma ziyaraa nasamu,ey tafadi tace pizza nakawomaka,Ayya Thank you very much,kamar kinsan ina bukata,tun jia nikeson ci,murmushi tai tace to nafasa baka kaje kanema,tadauke pizzan tana neman fita waje,sauri yai yariqo hannunta xe kwace sega maryam ta turo kofar tareda sallama,tsawa ya daka mata yace ke wace irin wawiya ce xakishigo guri batareda sallama bah,haka akace maki anayi hala?kasa ta kalla taji kamar hawaye na neman zubo mata,tayi sauri ta goge tamika masa file tace aysha tace akawomasa,amsa yai ya ajiye itakuma tafita tareda turomasu kofar......







Baka kyautabah muhsin,bedace kamata fada haka bah tunda dai ba diyarka bace,toh mama aryana naji yafadi tareda xama jikin kujera.....





Amma naga ta canxa,taxama wani iri,ko kwalliya babu fuskarta,gata taxama wata shiru kalar tausayi,hmmm batacanxabah fa don mai hali baya canxawa,kamar maciji take baxakisan lkcinda xata sareki bah.....











Arabiya=Ø Þ



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß



0þã 6þã





Wayarsa ya dauko yatura aryana text cewa tashirya sufita yawo tunda yakama weekends,replying dinsa tai tace taje saloon yaturamata venue su hadu can,turamata yai yamike yaje yana shiryawa,black jeans yasa da red shirt yadauko keys da atm yarufe gidan yatafi inda xasu hadu,karasawa yai beganta gurinbah,yasamu table ya xauna yana jiran xuwanta,bude data yai yafara chatting don yadade beyibah,messages yai replying yakashe datan,ya ajiye wayar a gefe tareda kallon kowa na gurin,ta can gefe ya hango maryam tareda wani sunata daria,tsaki yai don inda yasan xeganta gurinnan da bexobah,guy din yatsaya kallo dogo ne,shima yanada kyanshi ba laifi,kana ganinshi kasan mai kudi ne,tsaki ya sake yi tareda cewa baxata taba canxawa bah,jiyai zuciyarsa namasa xafi,yaga tatashi tanata dariya harda rike ciki shima guy din na dariya yadaukar mata handbag sukafita a gurin....







Shima wayarsa yadauka xefita sega aryana tashigo,harararta yayi aryy seda kikagama shanyani,sorry hold up wallahy,mikewa tai tamusu ordering abinda xasuci,tadawo suka cigaba da fira,se 9 pm sukawuce ya sauketa gida,godiya yamata tareda wucewa nasu gidan





Kuyi hakuri naxo late ko?ammar yafada tareda zama kusa mintss,munyi tunanin ko ka manta ae,habdai yaxaae namnta kuma kusan dole na aje kome ke gabana inxo muyi lunch tare,fira sukaitayi gwanin shaawa,maryam se kallonsu take don koyaushe tanajin dadi intaga ammar da mintss tare ko ba komai bestfrnd dinta tasamu saurayi mesonta,meyin amfani da komi dayakeda don yanunamata irin kaunar da yakemata but sometimes se taji ba dadi don itama tasamu irin wannan amma sabida hauka irin tata batayi amfani da damarta bah....





Cin abincinmu mukeyi munata daria,ammar nabamu labarin sabon boss dinsu na gurin aiki wayar mintss tayi ringing,sauri tai tayi picking dataga oganta ne gurin aiki,cewa yai taxo takawo masu files dinda yabata ajiya ana bukatarsu,amsawatai da gatanan hanya takashe wayar,tsaki tai tace inda nasani kashe wayata nayi,ynxu inajin dadin convo dinmu ankirani a office,mints software engineer ce,karasa cin abincinta tayi tatafi tamusu sallama tatafi,suka cigaba da fira,ammar ne yafito da wayansa yana nunamun gift dinda xebata ranar birthday dinta tareda cewa in riqe amana kar nafadamata,nunnunamata yai yana tambayanta in sunyi,dubawa tai duk abubuwanda mintss ke so ne,murna tai tayi tana bashi karfin giwa A lokacinne muhsin yashigo restaurant din har yaganta da ammar yana tunanin saurayintane....



Wannan kenan







MONDAY



Elevator yasamu problem so yau kowani maaikaci seda ya wahala kafin yakarasa office dinshi,muhsin ne yakehawa staircase din yakarasa office dinshi,yaxo wucewa ta office dinta yaganta ta xauna kasa se nishi take da alama ta gaji,tunowa yai yaganta jiya da wani,murmushi yai yawuce office dinshi,ko 10 mint beyiba yafito yai knocking office dinta,come in,mikewa tai dataganshi yace namanta file a reception jeki daukomin,cewa tai ae elavator din yasamu matsala,wanann ba excuse bane madam,sorry sir tace ta mike tafita tana takawa da kyar don har ynxu targaden kafarta be warkebah,murmushi yai yawuce office dinshi,se after 20 mints tadawo tana nishi dakyar tace batagansubah,dakyar ya daure beyi dariya bah yace files din sunada matukar mahimmanci misss kikoma kiduba parking lots ko nabarsu saman mota,kallona tatsayayi takasa cewa komi tafita,bayan 15 mint yaje jikin window yana hangenta ta kasa tanata dube dube,murmushi yai yakoma ya xauna yacigaba da aikinshi,gani yai batadawo bah yakoma ya duba window yaga ya xauna kan wani table tana shan ruwa da sauri sauri,dariya yai tayi yakoma ya zauna,bayan wasu mintuna segata tadawo tace bata ganibah,kallon wayarshi yake yacemata karkidamu ashe nashigo dasu,se ynxu nagani,hawaye taji yaxubomata,ga kafarta na mata zafi,tayi sauri tafita tana jan kafar kar yaga tana kuka,office dinta takarasa tareda fashewa dawani matsanancin kuka........









#VOTE

#COMMENT

#SHARE







Arabiya =Ø Þ



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß



0þã 7þã





Kuka takeyi har bacci yadauketa,around 11 taji ana knocking,come in,shigowa akai tadago taga muhsin ne,gyara xama tai tace kana bukatar wani abu ne?matsowa yai ya kalleta cikin ido tareda cewa ya kafarki?jitai kamar ta shakeshi,yagama bata wahala sannanan xexo yace ya kafarta hmm lafia lau xeyi magana wayarta tafara ringing hoton ammar ne a screen din wayar na vibrating,ajiye wayar tayi a gefe ta dago tana kallonshi,kallonta yai yace tunda kafarki ta warke xanbaki shawarar ki maida hankalinki kan aikinki ba wai kitsaya yin abnda bashi yakawokibah,murmushi tayi wanda yafi kuka ciwo don tagane inda ya dosa....





Har 7 pm Tana office tana aiki kan presentation dinda aysha xatai washegari da safe,ko abincin rana batacibah,mikewa tai tayi sallar magrib tana idarwa taji wani jiri nason dibanta,yunwa takeji,hada takardun tai guri daya ta ajesu gefe,fita tai tasamo abinda xataci taga shima yana office,wucewa tai taje taci abinci gurin shiru maaikata duk suntashi,tana gamawa tadawo office,ganinsa tai ciki yana dube dube,da mamaki ta kallesa lafiya?kana neman wani abu ne?kallonta yai yace I m sorry miss abu nike nema se bansanibah ink yaxuba kan takarduncan naki,kallon takardun tayi taga ynda suka lalace,hawaye keson xubamata don itakadai tasan irin wahalarda tasha,kwana biyu kenan dakyar ta gama hadasu,daurewa tayi tace karkadamu xansake,sorry kinji,bakomi tace tareda karasawa taxauna,fita yai yana wani murmushi....





Hada takardun tayi gabadaya takira mintss taxo tadauketa,gida suka wuce,taxauna tafara aikin ko bacci batai bah har garin Allah yawaye tana kokari hada takardun,7:00 AM nayi ta shirya tafito,idonta duk sun kunbari,don tagaji hutu takeso sannan bacci takesonyi tafiya take kamar wata zombie,karasawa office nai dasauri Ina shiga message din aysha nashigowa wayata tanamun tuni akan karfe 9 ne,shiru nai don hrynxu bnkarasabh akwae saura,time nayi tawuce hall din tasameta ta gaisheta tareda cewa don Allah kiyi hakuri nagama se abu yabatasu bansamu nakarasa bah,kiyi hakuri,kallona tai tace kamarya ae muhsin yafadamin besanibane yabata takardun karkidamu ae kinmayi kokari kibani hard copy din mikamata nayi,nasamu guri na zauna,gefensa takalla taga yawani bata rai,yana kallon wata staff tana presenting nata....sun gama komi yayi kyau,kowa yawuce taxo xatawuce ya matso kusa da ita yace  bakifi company dinmu mahimmanci ba,so baxan bata sunan company dinnan bah kallonsa tayi taga yawuce kamar bashi yai maganrbah......





Sallama yai ya shiga gdansu aryana,suka gaisa da mama yaxauna a palo,mama faty ce takawomasa abinsha tareda fita taturo aryana,shigowa tayi tace tuzuru ya akayi,yau kuma gdanmu akai branching yai murmushi ey,xama tayi suna fira sama sama tace yadai meyafaru?yace maryam ce tafaru,kallon gefe tayi tace metayi kuma?yace raina na bacci innaga kowa na yabon kwazonta,mutane sunkasa gane wacece ita,aryana tace shekara biyar fa ba kwana biyar bane,yakamata kagane cewa tacanxa,maryam dinda kasani ba itabace ynxu akwae a lot of changes tattare da ita,hmmmm baxakiganebah arryyy bata canxabafa ita dince dai meson zuciyarnan,me son kanta daywa,kwadayayya,meson duniya,kuma rannar ae kema kinganta restaurant dinnan da wani don haka bata canxa bah,dariya tayi tace yakamata kaje kakwanta dare nayi,akwae aiki gobe,mikewa yai yace tunda kinkoreni seda safe,rakasa tai yawuce gidansu....





Tafiya take yana bayanta har tashiga office,wucewa xeyi yaga abu a kasa,flash ne yai pickin yawuce conference hall don sunada meeting da wasu British clients dinsu,2 hours suka dauka suna meeting din yagama yadawo offfice ya tadda ta office din,me kikeyi a nan,kallon kasa tayi tace yabata abinta,me kenan?flash dinda ka dauka,mikamata yai yace inda flash din nada mahimmanci da baki yar ba,amsa tayi tafita,zama yai tareda mike kafarsa,xaman maryam kusadashi na samasa ciwon kai,bayan 1 hour aysha tashigo tareda maryam,kallonta yai idonshi yakai kan lips dinta,kallonshi yaita yi yana tunanin lkcinda yataba kissing dinta shekara biyar dasukawuce,sau daya yayi amma haryau yana burin yasakeyi,kallonta yacigaba dayi daga sama har kasa, a baya dai yasan burinta taxama fashion designer amma ynxu beson meyasa takeneman kudi bah don yasan kudi ba matsala bane a gurinta don tanada kyau kuma tanada samarinda suke bata kudade masu yawa a lkci daya,aysha ce ta buga desk din na juyo nace yadai,alama tama Maryam akan tatafi sannan tace naga kaman secretary dita na burge wani,kallonta yai yace ba hakabane,tace dagaske?naga kuma she s a likable person,juyawa yai yace A a kam ni dai batamin bah don bata cikin irin matan da nikeso,tace ikon Allah she s hardworking ga ladabi,ga girmama manyanta,ga tausayi,ga biyayya sannan uwa uba ga kyau amma ace batamaka bah?Cewa yai shidai ba irinta yakeso bah.....







#comment

#vote

#share







Arabiya=Ø Þ

You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA





0þã 8þã

Maryam ce tashiga office din aysha takefadamata tatura email din mayb suyi responding xuwa gobe,ta amsa tareda cewa Maryam taje ta tattara kayanta,tsugunnawa maryam tayi tace aunty dan girman Allah kiyi hakuri karki koreni wlhy aikinnan shine gatana,aysha ta kalleta tace karkidamu fa nacemaki yawuce ae kuma ae kuskurene,tafiya xamui workshop Lagos,gobe around 10,numfashi maryam ta sauke tace to barinkira mama,maman mints takira tafada mata,mama tace bakomi Allah yatsare sannan a kiyaye,tace inshaallh,fadama aysha tai mama tayarda,aysha tace naji dadi kam,kuma karkitaba

Please Login or Register in order to submit comment