Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne xasudauki amarya da angon,fito da ita mintss tayi tanasanye da red gown wacce ta mugun karban jikinta,kallonta yake tunda sukataho,wani mahaukacin kyau yaga ta masa,tsaki yayi amir ya kallesa yace lafiya?yace gskiya a fasa dinner dinnan amir anya kuwa,Anya xan iya xuwa wata dinner can,ae kuje kuyi kayan ku kawai abarni da mamata,tsaki Amir yai yace ae baka isa ba wlhy,kun isa Tab,nooo,haka xaayita,hakuri kawai xakai alhaji........





Budemata motar mintss tai itakuma tazauna,mintss tarufe,tashiga gaba,amir kallonta kawai yai yace nafadamaki banson kwalliyarnan,kinsan taro xamushiga,tace haba habeeby kana taredani ae ba abunda xefaru......





Muhsin kam bece komi ba,kallonta kawai yake,itakuma se wasa take da zobn hannunta,yamatso kusada ita yajawota jikinshi,yafara shinshinta kamar wani mage,he can t wait to hold her tight,amir yatabo mintss takallesu ta mirror ta kwashe da dariya,mqryam duk kunya ya isheta,mintss tace mukam muna yara damu karku lalatamu,ku saukar mana a mota mu tare maku taxi,dariya amir yai yace kalli gabanki kinji,bani labarin yau,fira sukacigaba abinsu har suka karasa,su muhsin kam hankali yatafi.....





Amir ne yakara knocking glass din yace malam kafito haka,maryam jitake kamar ta nitse,haka sukafito suka shiga hall din,su mintss da aryy ansha rawa,su gayyato gwanja yaxo yabaje basirarsa,gorge okoro yamusu hadaddun pictures.....:







Se 12 akagama event din,anata maida mutane gida,su arryy sukaxo xasu shiga motan amarya,muhsin yai sauri yace kufa,inace angama bikin,mintss tace ae bamu kwana ba,Kuma a alada ana kwanan ma amarya malam,yace lallai kwana,Wlhy ba waccewas xata kwananmun kinji,amma kuma in xaku kwana bismillah,haka suka dungumq suka tafi gidan,suna shiga sukasa mintss tayi wanka sukabata wata hadaddiyar night gown tasa,itakam gabadaya batajin dadi,kirjinta bugawa yake,se ynxu tashiga tashin hnkali,hijab sukabata tasa,sukafito parlor akai siyan baki,sukamasu nasiha sannan sukai masu sallama,tsoro ne fal a cikin maryam,daki tashige tafara kuka a hankali.........







Keep voting

Comment on every page

Keep sharing it to your family and friends

Love you alld'þ







Your s arabiya>Ø‹Ý





You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad



Ko da yadawo be tarar da ita a parlor din ba,bedroom dinta yawuce direct,yabude kofar a hankali,wani irin kamshi ne yabuge hancinsa,ya hango ta acan karshen gado tahade kai da gwiwa tana kuka,mayar da kofar yai yarufe a hnkali ya jingina jikin kofar yana kallonta yana murmushi,yafi 5 mintss a haka sannan ya karasa cikin dakin cikin tafiyarsa mai daukar hankali,zama yai akan bedside drawer,yadago dakanta,duk tunqnin sa kukan na shagwabane,hawaye yagani duk yabata fuskar,ga lips dinta sunyi wani pink sooo inviting.....





Goge mata hawayen yafara yi a hankali,sannan yace nikam baa kukaa a gida ne,kibari inkinfita watarana sekicigaba,har xatai murmushi kuma seyabata fuska sannnan yace welcome to my home,thank you .....







Sooo meyasa kike kuka,ta kalleshi tace I m missing my dad,yai murmushi yace nima don yau ne xanfara kwana ba gida daya da baba ba,mamana tarasu tun gurin haihuwar bilaal,da baba na saba,baba ne komi nawa maryam,shine duniyata........







Shiru mukai na wani dan lokaci sai kuma yai sauri yace kina cinyemin lokaci madam,me yakamata muyi ynxu?ta yi dariya tace in ango besan abunda yakamata ayi ba yazaae amarya tasani?yace toh yi Alwala muyi sallah ko?tashi tayi tashiga toilet,tayi alwalaa tafito tadauko abun sallah ta shimfida shima yashiga yafito,dama da hijab dinta jikinta,sallah suka tayar,bata taba tunqnin muhsin nada kiraa mai dadi haka ba,karatunsa yamata dadi ba kadan ba don koda suka idar ji tayi kamar sukara yin sallar,tambayoyi yamata tana amsashi,sukai adduoinsu suka shafa yace suje suci abinci,zama tayi a gefen gadon tace kaje kaci nikam na koshi seda safe,wlhy bacci nikeji,yace lallai bacci,daukanta yai yai waje da ita,gabdaya setaji wani iri,dukda ba yau namiji yasaba tabata ba amma abun yamata wani iri,tana kunyar muhsin,tana mugun jin kunyarsa......





A dinning area ya ajeta,se ynxu take kallon gidan da kyau,gidan ya kayatu kamar ba Nigeria ba,an hada musu lafiyayyen girki anjera gwanin shaawa,bubbudewa yayi yace me kikesonci a ciki,ta hararesa tace amarya fa kazaa ake kawomata,ya nikuma zaa tareni da wata bakar shinkafa,daria sosae tabashi din seda yayi,yace ga kaza anan,tace ohhh shi nikeso to,zubamata yai yamiko mata,yazubamata hollandia,kadan taci shikam se kallonta kawai yake,he can t wait to taste her lips,don ba karamun burgeshi suke ba,turo baki tayi,hakan datayi kam kara rikitashi yayi,yamatso kusa da ita ya zauna,shi kanshi yarasa yaxeyi....





Itakam hankali kwance takecin kazarta don ba karamin dadi tamata ba,dagata yai chak ita kuma taware ido don ta tsorata sannan yace wanan hijab yakamata a ciresa haka ae,zare hijab din yayi ya aje agefe,rikicewa yayi,yasan maryam nada shape mai kyau,amma besan takai haka ba,ita kuma data lura da irin kallonda yake mata mikewa tayi tace takoshi,tadauraye hannunta,tadauki hijab tamayar,dariya kecinta sosae ynda taga yasaki baki da hanci yana kallonta kamar dai betaba ganin mace ba........







Mikewa yai yakamata hannunta tareda kashe wutan parlorn suka wuce bedroom dinta,tana shiga dakin tajuya tace ae ka rakoni,dare yayi yakamata kaje ka kwanta,nasan kaima kagaji....





Rufe kofar yayi tareda jawota jikinsa sannan yace nikam dare na ae ynxu yafara,kuma babu wani gajiya tattare dani,wutar dakin yakashe tareda jan hijab dinta sama,don shikam hijab dinnan na batamasa rai ba kadan ba,tsoro da fargaba takeji dukda tasan yasan yatake amma ita kam a firgice tqke batasan dalili ba,bakinshi taji a wuyanta yana shinshinar jikinta,yafara gangarowa zua kunnenta,dukansu wani nishi sukai a tare,tace muhsin?shiru yai,kiran sunanshi takarayi a karo na biyu yace ummmmmm,tareda kara mannewa a jikinta,tace why did u choose me again?shiru ne yabiyo baya,don shikam bayajin xe iya wata magana ynxu,takara cewa why did u choose me muhsin?dago kanshi yai yana kallonta dukda dakin akwai duhu amma tana iya kallon idonsa,yace because I love you,I love you very much maryam.......





Amma duk abubuwan da nayi,hannunshi yasa yarufe mata baki yace shhhhhh nagaji maryam,pls ki manta komi kibari muyi enjoying rayuwarmu mana,kidenamin tambayarda kikeda amsarta,ke kadaice tawa fa kema kinsani,ke kadai naso kuma ke kadai xantaba so,ni ne na cancanta na aureki don duk abnda yafaru yafaru ne saboda Ni,duk abnda bilaaal yayi yayi ne sabida ni kinga kuwa nine nadace dake,and duk familynda kika shiga xaa iya wulakantaki,wasu ma cewa xasuyi karuwanci kika gudu,amma family na fa?ba abunda xasuce,saboda bilaal ne,duk wanda yazageki dole yahada da bilaaal,sannan duk sunsan abunda bilaal yayi da dalilin dayasa yajaki kuka tafi,sooo bawanda xefara fadamaki magananda batadace bama,cikinmu ne xaki xauna cikin kwanciyar hnkali batreda anzageki ko azagi yaranki ba,sbda duk abunnan dayafaru a tsakaninmune.......







Kanshi ya daura a kafadunta,taji saukan lips dinshi a kan skin dinta,behind her eyes,ajiyar zuciya suka sauke gabadayansu,small kisses yafara mata a wuyanta a hankali,sunfi 5 mint a haka,sanann yadauke ta a hankali (bridal style)ya shimfideta a kan gadon shima yabita......





Sucking wuyanta yaitayi har yakai kunnenta,idonta tarufe tana nishi a hnakali,he kissed,licked,sucked and bit the sensitive skin,sedayaga numfashinta nawani irin fita sannan yakoma kan lips dinta,jetake gabadaya tashiga wani yanayi,yanayinda bata taba tsintar kanta a ciki bah,juyata yafarayi a hankali yahade bakinsu in a passionate kisss.....





Sunfi 30 mint a haka sannan yajawo sleeping dress dinta yayi wurgi dashi kasa,ya barta a kasanshi,sannan yafara treating dinta kamar she was some precious creature,a hankali yake tafiyarda komai,yana kissing kowani inch na jikinta,seda ya tabbatar takai karshe sannan yajawota,yafara komi mad mad,jitayi ta rikice,tafara inviting dinshi further in,tareda kashe bedside lamp din........





A bangaren bilaaal kuwa bacci ya Gagari idonsa,yanata tunanin kowani hali suke ciki oho,key din motarsa yadauka yafita,tareda cewa dole inkira jojo muyi wani abu,I can t let her ....





Tuki yake yana kiran jojo,jojo kuma na club ga hayaniya tayi yawa,bayajin me yake cewa,hankalinsa ya mayar kan wayar,kafin ya ankara wata motar ta fito batareda ya luraba ta buga motarsa da karfi,ga shi dare ne,ba mutane,wata macece tafito daga cikin motar kana ganinta kasan a buge take,ta karaso tana layi,ta kasa bude motar,police ne suka xo wucewa sukaga accident din dasauri suka karaso gurin suna salati dan motar tajuya,suna tunanin dakyr a ciro me rai amotar,da kyr suka samu suka fito dashi,tareda daukar wayarsa sukai asibiti dashi.......





Likitoci ne suka amsheshi tunda tareda police ne akashiga emergency dashi,ita kuma budurwar suka tsareta a taredasu,sunfi 2 hours tsaye sannan doctorn yafito yana share gumi,yace Ina yan uwanshi?sukace basu kirasu ba tukunna,doctorn yace anemesu da safe,akwae bukatarsu,sukace toh,tareda komawa office dinsu,ita kuma budurwar suka sata a cell suka rufe,don bata cikin hankalinta,kwanciyartama tayi tafara kwasar bacci.....







Washegari



Hasken ranane ya haske masa ido,ya bude idon yana kallonta datake bacci a jikinshi,tuni daren jiya yai tareda shafa fuskarta,dagashi yai mata baxa baxa a fuska,murmushi yai mai sauti shi kadai,Ashe haka aure yake,to wai mema yahanashi yi tuntuni?can it really be this good?betaba expecting abun yakai haka bah......agogo ya kalla,yaga past 6,sauketa yai a hnkali,yai sauri ya mike ya shiga toilet ya tsaftace jikinsa,sannan ya fito yafara kokarin tadata,bude ido tayi tana kallonshi,yana mata wannan murmushin nashi,kome ta tuna kuma oho,setai sauri taja blanket din tarufe,fuskanta gabadaya,daria yayi yace mun makara,tashi kiyi sallah kinji,barinje inyi a can tunda kunyata kike,yanafita tabude ido tayi sauri tasauko,tashiga toilet,tadade a ciki,tana wanka tanata tunanin darensu na jiya,gabadaya ya birkitamata tunani,so take a kara,she need more....





Gani tayi lokaci na tafiya,tayi sauri tafito tasa jallabiya ta kabbara sallah,tun kafin ta idar yashigo dakin,yaxauna a kusada ita,tana idarwa tayi azkar dinta tareda juyawa tana kallon kasa tace gud mrning,yace morning how was ur night?murmushi tayi batarrda tace komi ba,yakaracewa how was it?kallon kasa tayi tace it was the best night of my life,jawota yai jikinsa tareda cire hijab din yamaidata saman gadon,suka kwanta sannan yaje saitin kunnenta yace it was amazing.........kalamai masu dadi yacigaba da fadamata a kunnen ita kuma tana mamakin irin kaunar da muhsin ke mata,haka suka koma duniyar maaurata......





Sai 9:30 ya kyaleta,bacci yakara daukansu,ringing din wayarsane yatashesu daga baccin,kashe wayan yayi,yanaso yacigaba da baccinsa,amma yanema baccin ya rasa,Ita kuma tanata baccinta,kallonta yaketayi cikin tsantsan so yana godewa Allah dayabashi ita......





Mikewa yai yanufi bathroom yai wanka yafito yasa shorts da shirt yanufi kitchen tareda hadamasu breakfast,kamshin girkinsane yatadata,tatashi ita tayi wanka,tayi simple kwalliyanta cikin red lace riga da skirt wanda ya amsheta yamata kyau sosae,tasha daurin dankwalinta,ta nufo kitchen din,jera abincin yake a dinning ita kam mamakinsa take,karasowa yai yana kallonta tareda yaba kyawunda tayi,tayi murmushi tareda masa godia,jawomata kujera yai tazauna,yakarasa jera abincinsa,sannan yai serving dinta,mamakin dadin abincin tayi,ta kallesa tace dama ka iya girki?yace sosae,nikemana girki nida baba,tace yeah yeah hakane,cin abincin tayi tas don ba karamin yunwa takeji ba yace soo on a scale of 1-10 yaxakiyi rating dina?ta goge bakinta da tissue tareda cewa a simple 11,daria yai cikin jin dadi,wayarsa tafara ringing,sallama yai suka gaisa da baba yace yaxo gida maza yace lafia ?yace kaxo dai,bata rai yai,tace yadai?yace baba ne wai inxo ynxu,tace toh kaje mana,yace nida nikecewa baxanfitaba se after a month,lkcin kinfara laulayi,bude baki tayi yasa daria yamike yawuce daki,binsa tayi ta tayasa shiryawa,yai mata sallama yafita,jitayi gidan yamata wani irin shiru,haka tafara bi daki daki tana kallo,Tana mamakin irin dukiyarda aka kashe a gdan........







Gyara tadan farayi batai 10mint ba sega su siyama dasu mintss dawasu aunties dinta sunxo,murna tafarayi harda tsalle,siyama tace a kwana daya har kinwani canxaaa hajiayata,maryam tayi daria tace kwana daya ai yafi dubu,daria sukai tareda kashewa,sega mintsss,aryyy da hanifa,mintss da gudu ta karaso tafara jujjuya maryam,tana iye iye ga amarya ga amarya.......





Maryam kam ba abunda take dai daria kana ganinta kasan tana cikin farinciki,mintss tace muda mukaxo gashi,a ina zqmu daura tukunyar ruwan zafin?harararta tayi tareda jefa mata pillow,suna ta fira sunbaje sega Anty aysher taxo boss din maryam,maryam da mamaki take kallonta bata taba tunanin xataxoba,ta xauna tace I m sorry maryam I missd ur wedding,Allah yasani naso xua ko ba komi naji dadin xama dake,hrynxu bansamu kamarki ba wlhy,kiyi hakuri da abnda namaki a baya,maryam tace laaa Anty ba komi wlhy,haka suka cigaba da firansu tareda kara wayarma maryam dakai a rayuwar aure,haka akai taxua ganin daki,danginshi da nata,don danginta gabadaya washegari xasukoma har su mama,don suma sunxo sunkara mata nasiha,yamma nayi kuma suka tayata girki,se after magrib sannan suka fara shirin tafia,se lkcin maryam ta tuna da wayarta,cikin drawer tadauko taga 10 mssdcalls din muhsin,kira tayi bedaukaba,tayi tunanin yashiga sallah setayi masa text tareda basa hakuri....





Shigowa gdan yai tareda sallama,tataso tana masa sannu da xua,murmushi yamata,tana kallonsa tasan akwae gajia tattaredashi,yace bakin naki harsuntafi?tace yaakai kasan sunxo?yace in basuxoba ae nasan xaki nemeni,tayi daria tareda kawomasa abin sha,amsa yayi yasha,tace na ganka wani iri?yace ba komi gajia ce,barinyi wanka,tace toh,mikewa yai yafara tafia sekuma yatsaya yajuyo yace baxaki tayani ba?tayi murmushi tana kallon kasa,hannunta yajawo suka shige ciki,se 10:pm sukafito daga dakin,a lkcin sukai sallar isha,sannnan suka karasa dinning sukafaracin abinci,da suka gama takwashe abunuwanda suka bata shima yaya yaya,sukaje suka wanke,sannan sukadawo parlor seda suka xauna yace gobe xamufita da wuri in Allah ya kaimu,muyi ma su mummy sallama sannan muje asibiti,tace asibiti kuma?gurinwa?yace bilaal,jitayi gabanta yafadi tace meyasameshi,yace he had an accident jia da daddare,ya karkarye a kafa sannan likita yace akwae posibility din baxe iya haihuwa bama,jikintane yai sanyi tace lallai duniyannna ba komi bace,jia aga mutum Lafia gobe aji ba Lafia,Allah yasadai mugama da duniya lafia.....Ameeen





Washegari da 9 suka tashi sukadafa abincin da xasu kai asibiti gurin baba,sannan suka shirya,gurinsu mummy sukafara xua sukai masu sallama,sunsha nasiha gurin baba tsoho da kannen baban maryam,seda sukaga tashin jirginsu sannnan suka wuce asibiti maryam harda kukanta,don yasha lallashi kam,a asibiti kam ta tsorata bataga bilaal don yacanxa kamar bashi ba,yarinyarda sukai accident din tare itama gatanan,fuska duk a kumbure,tasha kuka kuma taki kiran kowa nata,sannan rashin farfadowannqn nashi ba karamin tadamatq hnkali yayi ba,se yamma suka koma gda,baba shima yakoma,wani cousin dinsune xeriqa kwana da bilal din.....





Bayan wasu watanni







Shakuwa mai karfi tashiga tsakanin maaurata biyun,inda suke soyayyarsu mai cike da tsafta,bilaal kam sannu a hankali yana samun sauki,batada matsala da dangin mijinta,dukda qalilan a cikinsu bawani sonta suke ba ganin ynda muhsin din ke ji da ita,xaune suke a prlour suna firan wautar rumaisa,yarinyarda sukai accident da bilaal sunata daria,a kwanakinnnan dasuka wuce ba karamin sabo sukai da yrnyar ba don kullum tana asibitin,don har soyayya ta kullu tsakaninta da bilaal din,inda shikuma muhsin yarinyar batamasa bah,don tarbiyyarta bemasa ba shikam,maryam cema take yabon wasu halayen rumaisar har yakejin gwara yakyale bilaal din tunda yaga shima ya zurma a soyayyar,shi dai kawai rashin kunyar yarinyar ke basa mamaki,don ko baba rannan seda yai magana akan hakan.....





Wayarsane tayi ringing yaduba nmbern aryana,sauri yai picking tareda cewa maamaa arryyy inxo yanke cibi ne?se kuma yai hamdala tqreda mikewa yafara taka rawa,maryam ce tace yadai ta sauka,yace tahaifi mace naxama daddy,itama kam murna tafara sosae,tatashi tadauko masa key tace sutafi ganin baby,amsa yayi tareda rufo gidan,hrynxu ko ciki batada,adduanta kullum akan samun cikine don ta lura muhsin nason yara sosae.........





Ranar suna baby yaci sunan muhsin,muhsin harda hawaye,baby yasha kyauta gurin muhsin da maryam harma da baaba......





Rumaisa kam bata san labarin bilaal da maryam ba,Kuma sunrufe chapter din,basa tunanin su sanarmata har karshen rayuwarsu,don ansa ranarta da bilaaal wata biyu,bilaaal se zumudi ake dukda yana yawo da sanda don karafuna nema a kafar tasa......





Mintsss ma saura 2 weeks bikinta,don haka shirye shirye suke bana wasa d'þAnyi biki ankare lafia inda suma suke zaune kusada su maryam,basuda nisa sosae,maryam kam hrynxu shiru,don ko da akai bikin bilaaal wata kanwar babansu harda habaici ta mata,haka tashiga daki tasha kukanta tagode Allah,amma bata yarda tafadama was muhsin bah.......don ta lura shi bedamuba,ko magana tamasa se yace lokaci ne,hqihuwar ta Allah ce.....





Bayan shekara biyu



Katsina sukaje gaisuwa mijin kanwar maman mintss yarasu,bayan sungama gaisuwan tacema muhsin su nemi gdan malam(wanda yazauna da ita lkcin da bilaal yagujeta)dakyr suka gano gidan,don gidan nanan ynda yake,malam dakyr da bayanai yagane maryam,inda matarsa takara ba maryam hakuri akan korar da tamata,nan muhsin yacika malam da alheri........





Tunda suka fito amotar take bacci,har suka karso gdan su mintss,mintss tasauka da babynta tamasa sallama shikuma yawuce gda,antynsa ya Tarar a gdan,yashigo da sallama tareda gaidata,tace Ina matar gidan kuma?yace tana mota bacci take,tace mota kuma?ita wai ba abunda ta iya ne sai bacci?haka wancan satin danaxo tanacan. Tana bacci seda aka tadata,ita ba haihuwa bah,sannan tasamu katon gida tana abunda tagadqma,duk taxubqrda kwan haihuwar tata a titi,muhsin da ranshi yagama bqci yace dadin abun dai tareda danku taxubar tunda shima dai gashinan ba haihuwar........







Kallonshi tai tace muhsin nikakke mayarwa magana?lallai barinje inhadu da uban naka,fuuu tafice a gdan tareda bangaje maryam dake bakin kofa a tsaye,kallonta yai jikinshi yai sanyi,seyaji tabashi taisayi don yasan ba yin kanta bane,ita kam jiri ne yadibeta,segata a kasa,da sauri yakarasa yadauketa yai mota da ita hankali a tashe,tuki yake gabadaya babu nqtsuwa a jikinsa don yamarasa inda xedosa,yafara dialing no din baba,baba na picking yafara cewa wlhy in matata tamutu itama sena kasheta,baba yace meyafaru,a lkcin yakaraso asibiti tareda fadawa baban inda yake.......





Se bayan 2 hours ta farfado,inda Doctor din yaxo yakara dubata,yace abata Abinci,muhsin be tambayi abunda ke damunta ba don yasan damuwa ce,lallabata yake a hankali cikin so da kulawa,washegari kam dakin cike yake da mutane,yan uwa da abokan arziki duk sunxo dubata,doctorn yashigo da takardar sallama,sannan yafara fada cewa adenamata hayaniya sosae,tareda masa bayani akan ynda xe kula da ita da babynta......





Kallon maryam yake itama tana kallonsa,ya juya yace Doctor bangane bafa?doctor yace kamarya?bakasan tana da ciki bane?muhsin yadaga kai don yama kasa magana,yqce ciki kam akwaishi wata hudu,ihu mintss da aryy sukai tareda rungume maryam,ita kam wasu hawaye ne suka zubomata,tawani lumshe ido,Anty kam daria tafara kamar zararra,baba yai hamdala tareda fita daga dakin........





*************************

And it s a WRAP

Alhamdulillah ('

I can t believe I ve finished my first novel



Thank you for reading my noveld'þ

Thank you for voting>Ø@Ý

Thank you for supporting and encouraging =Ø,Þ

Thank you for sticking to it even though it was slow...

Thank you for sharing it to your family and friends d'þits a great honor=ØÞ:&þ





My wattpaddians kune a sahun farko

Ina muku sonso,nagode da kaunarda kuka nunamin



My Facebook fans kuma banmata daku ba,Ina Alfahari daku,nagode sosae





Jamaar watsapp,kukam bansan ta Ina xanfara ba,nagode da kauna,Allah yabar zumunci d'þ





Words can t describe how greatful I am,may Allah bless US Allld'þ





I will definitely write again,some other

time inshaaallah:&þinnasamu natsuwa,yanda xanriqa muku posting everyday









With love:

Khadeejah =Ø•Ü Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment