Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kawowa a ranki xankoreki,baxantaba korarki bah dan you re an excellent worker,murmushi Maryam tayi taji wani dadi har ranta....





Fitowa tayi xataje cafeteria tahadu da hameed da haneefa suna tafiya suna fada,tsakiyansu ta shige tana rabasu,kowa na complain tanata dariya,karasawa sukai suna cin abinci hameed naxuba mata labari,haneefa ce ta kalleta tace tareda boss dinki xakuje Lagos din?maryam tace ey,haneefa tace wayyo dama nice gskia kinji dadi,don aysha ta iya spoiling mutum,xa a kashemaki kudi kuma xaakaiki yawo,xaku sauka babban hotel me tsada sannan kuriqa shan yawo,nataba tafiya tareda ita lkcin ina internships,nayi enjoying tafiyan sosae kamar kar mudawo,ta kaini famous restaurants,beaches,parks....sati dayannan kamar a Aljannah infadamaki,wow maryam tace,haneefa tace kuma amana tsarabah,inshaaallah Maryam tace suka mike sukakoma office.....





Daga labulen windown office dinta tayi taga wani hadadden hadari,hannu tasa akai tareda cewa nashiga uku yaakai banlura hadari yahadubah,wayyo,kiran mints tafarayi numbernta not reachable,takira ammar shikuma switchoff,fitowa tayi tareda rufe office tana sauri ko xatasamu napep,tana fitowa ana tsugewa da ruwa,sauri tayi takarasa wani varenda inda masu gadi suke gaisheta sukai,ta tsaya kusadasu tareda fara dube duben ko xataga napep,daya cikinmasu gadinne yace ae hajia baxakitaba samun napep da wannan ruwan ba,sede kiyi hakuri a gama,cewa tayi bakaga ruwan sosae bane wayasan is lkcinda xe tsaya,a tsaya suke amma ruwa duk ya jikasu ga shi mayafine karami ta yafa,driver ne yaxo yajawo motan muhsin xuwa gate se ga muhsin yafito ya amsa key ya shiga xewuce,maigadi ne yaje xetareshi yacemasa yaragemata hanya,Maryam tahana,har yawuce,bayan 5 mints segashi yadawo,ya nufosu,glass ya sauke ya kalleta yace  in mutum na bukatar taimako,roka yake,bawai yashiru yanajira a taimakamasa bah,kasa ta kalla sanyin na shiga cikin jikinta,motan yabude tashiga taredama masu gadin sallama,kwatance takemasa har yakarasa gdan,yana isowa bakin gate din gdan tabude motar tafita batareda tamasa godiya bah,kallon gidan yai tayi a ranshi yace ko ita dawa take xama oho....



Shiga gida tai tacikaro da mints na lekowa ta gate,kallonta tayi tace wayakawoki gda ne?maryam tace wanine ragemin hanya yai sabida ruwa,hmmm intai tsami xamuji.....





Sunyi landing 10:00 am nasafe,hotel sukewuce,tana xuwa tayi wanka taci abinci ta kwanta tai baccinda batai bah na kwana biyu,washe gari tunda safe sukatafi venue din,suna xuwa suka xauna sukafara abnda yakawosu angama sunafitowa suka hadu da wani saurayi yaxo gaisawa da Aysha,gaiseshi tai ya ce itace new secretary din tsaki?ey tafadi,yace wow tanada natsuwa aysha tai murmushi tace sosae kam,gefen Maryam yakoma yace sunana adeel Muhammad kefa tace Maryam usman,yace soo Maryam kullum haka kikeyin kyau kokuma don yau special day ne?murmushi tayi takasa cewa komi,hango muhsin tayi mamaki wai kamata wai ashe shima yaxo,cema adeel tayi aysha na kiranta tayi sauri tabar gurin,karasowa muhsin yai yacema adeel itama wannan din yaudararta xakai?dariya yai yashafakai yace mufa maxa anturomu duniya ne don muriqa yabon hadaddun mata irin waennan sooo kaga aikinmu mukeyi......







#VOTE

#COMMENT

#SHARE





Arabiya=Ø
Þ



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA





0þã 9þã





Sati nan dasukayi Lagos bakaramin dadinshi taji bah,jitai kamar batada wani matsala a rayuwarta,sunfito daga airport drivern aysha yaxo yawuce dasu gda,Aysher aka fara kaiwa tadage se Maryam tatsaya sunci abinci,sunci abinci sunhuta sanann driver yakaita gda,da gudu mints taxo tarungumeta don bakaramin kewarta tayi bah,labari tariqa bata duk abubuwanda suka faru batanan,tareda mata albishir cewa Ammar yaturo iyayeshi,dadi Maryam taji harda rawa,mamace tashiga tareda cewa surage murya suna damun makwabta,shiru sukai suka kwanta suka cigaba da hira...





Violet pencil skirt tasa da black shirt tayi rolling veil akai,shigowa tayi tana murmushi takarasa office tana kallon wayanta taji tabuge mutum,dagowa tayi ta kalleta,aryana ce Frnd din muhsin,kasa kallonta tayi taji duk kunya ta rufeta,mikamata hannu aryana tayi dakyar ta mikamata nata suka gaisa,aryana tace it been long,hw ve you been?dakyar ta budabaki tace Alhmdlh,kinxo gurin muhsin ne?aryana tace ey yau birthday dinshi,so inaso inyi decorating office dinshi,Maryam tace ayya barin tayaki,sauri sukayi sunata gyarawa har sukagama aryana nata janta da fira itakuma duk takasa sakewa,suna gamawa tafita don batason ya taddata office din,shigowa yai yaga office din yai duhu,neman switch din yake yaga ankunna ga colleagues dinshi na aiki,ga aryana,murmushi yai don gabadaya yamanta yau bdaynshi,yasan wanann aikin aryana ne,ita kadai xata yi masa hakan and he can t thank her enough,ynka cake akai akamasu pictures kowa yatafi,akabarsa da ita yanata mata godia,tareda xubamat adduoi se murmushi take don farinciki muhsin shine farincikinta,tanaso taga tasashi farinciki ko yaushe,cewa yai yanaso yai birthday diner anjima tace gskia hakan yayi,sukagama magana sukafito xe rakata,office din Maryam yaga tashiga ta tsaya bakin kofa tareda fadin Ina gayyatarki bday dinner karfe 8 kuma inbakixowbah nida kene,batajira ta bata amsabah,tai gaba abinta,muhsin ne yajawo gyalenta yace hajiya wait...me kike nufi? Pls karkiyi spoiling day dina,kallon sa tayi tace ynxu fa kagama cewa duk abnda nikeso xakamin then kafaramin wannan alfarmar,kasa cewa komithe yayi,yayi gaba suka karasa inda motarta yake,ta wuce tareda daga masa hannu,kallonsu maryam take ta window jetayi zuciyanta namata wani zugi,tsaki tayi takoma ta xauna,tareda cewa indai mutum nason ganin murmushin muhsin to yana tare da aryyy.......





Kasa fita ma lunch tayi don gabadaya wani iri takeji,batason ganin muhsin dawata mace amma baynda ta iya,knocking akai hameed da haneefa sukashiga da pizza da drinks suka fara mata fira,so suke tabasu labarin tafiyansu lagos amma tacemusu sede next time kanta ciwo yake....



Office dinshi tashiga tabashi wasu documents yai signing taga duk balloons a kasa ga cake half a gefe segashi yafito daga toilet,happy birthday tace yace thanks,tamika masa takardun yai signing,har tajuya yace Ina gayyatarki birthday dinner 8pm,na gayyaceki kar mutane suka ke kaidice bangayyata bah,bnson boss dinki taji wani iri,cewa tayi karkadamu baxataji komi bah,yace bakiji me nace ba hala?ko wa na office xexo so,bnson aga kmar bankyautabah,toh inane venue din,ya ce kinsan gdanmu ae,tace Allah yakaimu tafita.....







Wow kinyi kyau,mints tafadi bayan tagama gyaramata gashi,mirror ta mikamata,kallon kanta tatsaya yi she can t remember when last tayi makeup,taji dadi da mints tamata light makeup,wani red gown mints tamikomata A shape tasaka,tasa mata hills a kafa,sannan tafara dauramata dankwali,cewa tayi mints Anya kwalliyan beyi yawabah,jini fa kamar celebrant,gaskia ae simple dauri,bnson inyi feeling uncomfortable =Ø#Þ gyara dankwalin akai,akamayar dashi ynda takeso,karaminn veil ta yafa,tadauki purse tasa phone dinta ciki da kudi sannan takama hanya,wani park din turare mints tabata tace tabashi gift tace noo mints banson yafadamin bakar magana,bnson yamun wulakanci,mints ta kalleta tace ko xemaki wulaknci ki bashi,duk ranarda ya kalla seyatuna da ke,amsa tayi takama hanya tatafi......









#VOTE

#COMMENT

#SHARE





Arabiya=Ø
Þ=Ø Þ



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA





1þã 0þã



A bakin gate me napep ya ajeta,houses din duk iri dayane,dakyar ta iya tuna house numbern,tana shiga taga mutane anashiga anafita,main parlor din tashiga,taga mutane sunfi 50,kowa na harkokinsa,wani dadi taji dataga kusan kowa yanayin shigarta yayi,aysher ce takaraso kusa da ita tareda mata sannu da xuwa don taji dadi dataga maryam taxo,maryam kinyi kyau sosae ashe kina kwalliya,dakyar naganeki,se wani kyalli kike,tafiyarkima naganefa,maryam dai se blushing take tace nagode Anty,aysher ce tajata tace kintaba ganin mahaifin muhsin kuwa?xo ku gaisa,gaban maryam ne yafadi,don kawae ganinta tayi gaban baba,kallonta yatsaya yi tundaga sama har kasa,yana karemata kallo,yamakasa cewa komi,aysher ce tabugeta tana mata alama data gaisheshi,gaisheshi tayi ya amsa dacewa kina lafiya fuskarnan tasa a daure,ya kalla aysha yace itama tareda ku take aiki harda muhsin?aysha tace ey tare muke gabadayanmu,ya jinjina kai yai gaba,aysher ce tace meyafaru kuma ynxu fa muketa dariya ji yadaure fuska,Maryam dai tai shiru,juyawa tayi tahango muhsin da aryana sunyi masifar kyau kayansu kala daya,suna gaisawa da wasu baki sunata dariya,gani tai baba yakarasa gurinsu yafara musu magana tun muhsin na bashi amsa har yai shiru,taga yajuya yafita gurin a fusace,kallon muhsin da aryana tayi tagansu gabadaya yanayinsu ya canza





Samun guri tayi taxauna,taji dama bataxoba,dama tareda mints taxo,tana ta kallon mutane,tana observing gurin,

Adeel ne yakarso inda take yace hello beautiful,ba abunda maryam bataso kamar yanda yake kallonta,seyatunamata zuwansu Lagos,drink yamika mata tace noo thank you,noo maryam se kinsha,aa kabarshi banasha,banson komi,kara matsawa kusada ita yayi tareda mikamata,taki amsa,ya kara matsowa,muhsin yaxo wucewa kenan besanibah ya bugeshi,drink din ya xube jikinta gabadaya,sanyi taji har cikin jikinta,taji wani haushin adeel yakara kamata,muhsin ne yatsaya yana kallonta,yace kiyi hakuri tace bakomi,barinwuce seda safe,yace noo tsaya,aryana yakira taxo yace kije da ita dakina tagyara jikinta,tace okay,taja hannun maryam sukawuce,dakin maryam ta tsaya kallo don fadin irin kyan dakin bata lokacine,xama tayi a kan kujera,taga aryana tafita tashiga dakinda ke kusada nashi se gata tadawo da riga a hannu tace ga wata rigata kisa sabuwa ce,maryam ta amsa tayi shiru tana mamakin me kayan aryana yake gidansu muhsin,aryana dataga tayi shiru ta kalleta tace ba abunda kike tunani bane maryam,kinsan nasaba kwana tareda shi tun muna yara,so harynxu sometimes nan nike kwana,shyasa nikeda extra kaya a gdan,amsa maryam tayi,aryana tace xankoma,ga bathroom nan kuma xaki iya canxa kayanki ba wanda xeshigo,barinma fito inrufomaki kofar,maryam ta amsa da toh,canxawa tayi xuwa jeans da floral shirt,se naga tamafi kyau haka,kallon kanta tayi a mirror tace itadai aryana akwae iya xaban kayan,kallon dakin ta tsaya yi,kamshin dakin namata dadi ga wata iska me sanyi,kallon gefen gadon tayi taga wani frame a jingine anjuyasa,daukowa tayi tajuyo tanagani hotonsune itadashi ranar daurin aurensu yana dariya bakinnan nashi kamar gonar auduga itakuma wani fake murmushine a fuskanta.....







#vote

#share

#comment





Arabiya=ØDÞd'þ



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA





1þã 1þã



Tafi 10 mint tana kallon hoton,hawaye taji yaxubo mata,memoryn daren aurensu yadawo mata afresh,tareda karayin danasani Akan wrong decision dinda tayi making a rayuwarta...





Muhsin ne yake dudduba ko Ina bega Maryam bah,yaje yasamu aryana yace Ina maryam,itama aryanan duddubawa take taga tundaxu batagantaba,har ankusa gama komi batanan,aryana ce tace last time danaganta nabarta dakinka,bankuma kara ganintaba,ko xakaje kaduba,yace barinje,dakin yashiga yahango ta taxauna a kasa ta jingina jikin gado,takowa yayi amma karar takalminshi besa tasan yanaxuwa bah,tanacan tafada kogin tunani,tayi shiru tareda tsurama hoton ido,kwace hoton yai tareda cewa bakida right dinda xakiriqa kallona hakan,kallonsa tayi tace dan Allah kayi hakuri kabani hoton,yace inda kinason hoton da baki barni ba a darenne,kikabarni cikin tashin hnkali,da rashin natsuwa bansan wani hali kike ciki bah,bnsan kina hannun nagari ko na banxaba,tace dan Allah kayi shiru ya isa haka,yace akwae zafi?akwae zafi ko?tace ey yace ae dama mayaudari a koyaushe mayaudarine tashi kifita,fita kibarmin dakina,mikewa tayi tana tafiya a sanyaye......





Zama yai a dakin rashin namasa wani iri,bayason yana ganinta,shekara 4 yana wahala tunda tabarshi,meyasa kuma xatadawo,meyasa xatadawo rayuwarshi,bayason ganinta kusadashi,bejin dadin hakan ko kadan,tashi yai yakoma jikin window,yana kallon mutanen da ke fita gidan,tacan gefe yaga maryam tafito tana tafiya a hnkali,tana rirriqe jikinta ,kwalliyar fuskanta duk yagoge,tafita main gate tareda tsallaka Titin,wata mota ce tayi parking kusa da ita,ya kalla mutumin cikin motan,wanann mutuminne dai dayagansu a restaurant tare,kallonta nakarayi naga kaman still kuka take shikuma yafara lallashinta,tsaki yai yarufe window,seyaji wani familiar voice a kusadashi ance wasu mutane baxasu taba canxawa bah juyowa yai yaga bilal ne,daure fuska yayi yace me kakeyi anan,kallon fuskarsa yakarayi fuskarda bayaso yakara gani a rayuwarsa,fuskar mutumin daya rusa masa farincikinsa,kallon sa yai yace ina tambayarka kamin shiru,mekakeyi a nan?yace yaxaae inyi missing birthday din brother na,my one and only brother,hannunshi yasa a kafadar muhsin,bigewa yai yace nagaji bacci xanyi,bilal yace haba,yaa muhsin inyi shekara biyu banganibah,inxo sannan ace ko murmushinka baxanganibah,hmmm baxakaji dadin amsar da xanbaka ba bilal,kafita kawae,bilal yace ynxu akanta,akanta kakemin haka,wlhy stay away from that woman,macuciya ce sanann makaryaciya kuma,katseshi muhsin yai yace ya isa fita,kafita tunkafin inbata wana kakyawar fuskar taka,yaturashi tareda rufe kofar.....





Kallon mints tayi tace kije kinga yana jiranki karkidamu I m fine,mints tace so kike intafi kicigaba da kuka ko to baxantafi bah,namasa text yawuce ma,kinga kibar kukannan kar mama taxo taganki,kallon ta tayi tace nadauka xanji dadin aiki taredashi,nadauka tunda muna aiki guri daya xan iya gyara abunda nabata ashe nayi kuskure,in ina ganinsa kullum komi kara lalacewa xetayi,kuma wani bangaren jikina nason kasancewa taredashi,mints tace kina sonshi maryam,duk ynda xakiyi denying baxan yardabah,murmushi maryam tayi tace hrynxu dai halina nanan tunda bansoshi bah,sedanaga ya canxa,mints tace aa maryam nasanki tun dadewa,wlhy kin canxa,kwata kwata bakece wacce yasani da bah and as far as loving him is concerned nasan kinsoshi tunda dadewa,bakiyi realizin bane se ynxu.....kuma kinwahala ae,kinyi loosing abubuwa da dama a rayuwarki,yakamata kihuta kema,kiji dadi.....





Shiru maryam tayi ta kwanta,jawo duvet mints tayi tarufesu,maryam tace ko bakomi inadake mints,nasan no matter what ko yaushe kina taredashi.........







#VOTE

#COMMENT

#SHARE







Arabiya =Ø
Þ=ØDÞ

You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA





1þã 2þã





Kirayen kirayen Sallar asubah ne yatasheshi,yamike yashiga toilet yai Alwala yawuce masallaci,se 6 yafito masallaci don yatsaya karatun Al qur ani,yana shigowa gdan yaga bilal kwance kan kujera yana chatting,wuceshi yai yakarasa kitchen,yaga baba na making french toast,karasawa yai ya gaidashi, taredacewa haba baba meyasa kabar bilal yakwana gidannan,batareda ya kallesa bah,yace laifine don nabarshi?muhsin yace kace masa yakoma hotel,ko gidan kawu umar,duk inda xeje yaje amma yabar gidanann,baba yace haba muhsin,shekara biyu kenanfa bilal betaredamu,baya xuwa gurinmu sabida bakason ganinshi,meyesa baxakayi hakuri hakannan bah,muhsin yace haba baba,ba fa laptop dina yadaukebah,kuma ba wayata yasace bah,guduwa yai da matata a daren aurena,for god s sake..baba yace amma muhsin Ina gani ae yasamu sakayyar abinda ya aikata tunda dai matar da yagudu da ita,itama ta gujesa ae kaga wannanma ae sakayyace ko? Muhsin yace Aa ba sakayya bace,yafita batareda yahada tea dinbah,yaje yashirya yafita office......





Tunda yashiga office yake aiki,se 4 yagama fitowa yai yashiga office din maryam sallama yai ta amsa tareda ware ido batai tsammanin ganinsaba,yace dama..bekarasabah wayarta yai ringing ta amsa tareda cemasa tana xuwa aysher ce ke nemanta,tana fita yaxauna yana shinshinar kamshin office din,kamshinta ne,kamshin kayanda tabari gidansa wanda a karshe se kona su yayi,idonsa ne yakai kan laptop dinta,yaga video na playing,hoto nata wucewa,hoton Guy dinnan nedai da yaxo daukarta jia da dare,akasan video din anrubuta  best fiancé ever tsaki yai yace dama bilal yafada,intana tareda saurayi taga wanda yaishi kudi ko kyau setabarshi takomawa wancan,tunda abunda tamasa kenan,tama bilal sanan abinda xatama mr best fiancé ever kenan,yamike tareda danasanin xuwa office dinta yamike haryafitayadawo yabude ruwan gora ya xubar duka jikin laptop din yai gaba abunshi......







Gida yawuce yashiga parlour yatararda baba na waya,yaxauna tareda gaisheshi,baba yace yanaganka haka muhsin meyafaru?yace bakomi fa,baba yace shkann tunda kanada wanda yafini,yace Aa wallahy banida wanda yafika,maryam ce,banso inaganinta,baba yace then kasa aysher takoreta,yace Ina ganin kaman innasa aka koreta ban kyautaba,baba yace shyasa nace kenemi aryana,inkukai aurenku xaka manta maryam da duk abnda yashafeta,muhsin yace wlhy baba bawai banson aryana bane,amma kallon abokina nake mata,bantaba ganinta In a womanish kind of way bah,bansan yaxanyi explaining bah amma aryana is just aryana,my bestfrndd'þ................







#VOTE

#SHARE

#COMMENT







Arabiya=؃Ü<Øûß





You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA





1þã 3þã





Shikenan tunda haka kace,jeka huta,mikewa yai yawuce dakinsa tareda rufo kofar,5 nayi yafito yashiga kitchen ya daura masu abincinda xasuci,ana kiran sallah yagama,ya juye flask yatafi masallaci,se da akai isha sannan yashigo yai wanka ya shirya yatafi gidansu aryana,shiga ciki yai yaxauna yana dialing numbernta,segata ta fito,drink takawomasa,taxauna kusadashi sukafara fira,se gurin 9 ya kalleta taredacewa aryyy magana xamui,tace ina jinka tuxuru,yace wai ke baxakiyi aure bane?tai murmushi tace yau kuma kai xakamin tambayarnan?yace ey mana,ae naga shirunnaki yai yawa ne,kuma gaki da manema dayawa,amma ace kinki xabo daya,ko ruwan ido kike,kallonsa tayi tace duk cikinsu bawanda yaminne,in nasamu wanda yamin ae sede kaji labarin an daura aure,yai dariya yace to ni fa innace xan aureki xaki iya aurena,pillow tajefamasa,ure not serious muhsin,yace Allah dagaske nike,tace gskia baxan iya aurenka xuciyarka na gurin wata bah,yace kamarya tace kullum maganrka maryam ce,kaga ko na aureka kullum xancenta xakaitamin and harynxu fa akwae aure tsakaninku,yace nifa bana considering dinta as matata,don bana tunanin akwae abunda yarage tsakaninmu,tace Aa ni baruwana,banma iya aurenka,matsowa kusada ita yai yace Allah aryy dagaske nike,xnturo baba axo nemamin aurenki cikin satinnan,inkingadama insunxo kisa a koresu ko kuma kice bakisona,yamike tareda yimata sallama yai waje,baki bude take binshi da kallo,tareda fadin ikon Allah.....







tashi yai,ya makara yai sauri yai wanka ya shirya yawuce office,yana karasawa elevator yaganta tashiga ciki,shiga yai batareda ya kalli inda takebah,tana chatting a wayarta tace  meyasa ka batamin laptop dina?batareda ya kalletabah,yace bansanibah,maryam tace meyasa ko yaushe kake sauke fushinka kaina?ya kalleta yace karkimanta a gaba da ke nike anan,ta juya idonta tace whatever,ba wanda yakara magana har seda elevatorn yatsaya floor dinsu sukafito tareda wucewa office dinsu......





Xama yai a office yana tunanin maganrda sukai da aryana jiya,besan ko ta amince ba,ko bata amincebah,bemasan ko yanaso ta amince bah,don shi relationship din nowadays nabashi tsoro,amma dai inda aryana ne yasan komi xexomasa da sauki,around 2 bayan yai sallah yawuce cafeteria yana shiga ya hango ta a can gefe tanashan smoothie,haushi yaji don bayason yanaganinta,amma duk inda yaje se yaganta,duk ynda yaso gujemata binshi take kamar inuwaaaa.....





Wayarsa ce tafara ringing,aryana ce yai picking tace gata waje,cemata yai tasamesa cafeteria,kamshin ta yaji,yadago kansa segata tsaye tana kallonsa,tamasa kyau cikin Abaya,kallonta yaitayi a ransa yace besan meyasa yakasa son aryana bah don tafi maryam kyau nesa ba kusabah infact komi ma tafi maryam aryana tace ya cupcakes nakawo muci,ya amsa tareda mata godiya,zama tayi yace kinyi kyau,tarufe fuskarta tace thanks,yace ya maganrmu tace lets keep praying Allah yamana zabi mafi Alkhairi yace ameen,hannunta ya riqo though beji abinda yakeji inyariqe hannun maryam bah amma itama hannunta is warm and nice..........kallonsa tayi tace yakamata ayi wani abu akan aurenka,banso naxaam home breaker,irin matarnan,yace aryyy baxaki taba bata abunda yadade da lalacewa bah,dama can gidan ba gida bane,ni da ita baxamu taba zama tare bah,we re not mean t for each other....



Xamu sukai shiru suna cin cupcakes din,sukagama firansu tatashi xata wuce besaki hannuntaba,ya dauki handbag dinta suka fita,yarakata tashiga motarta ta wuce,yana juyowa yaga maryam da wani expression a fuskarta........











#VOTE

#COMMENT

#SHARE









ARABIYA<Øß



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß







This page is dedicated to my wattpadians=Ø
Þesp JU2114 this page is for you......thank you for sticking to this book....I appreciate you







1þã 4þã





Karasowa yai har inda take a tsaye,yai tsaki yawuce ciki,office maryam takarasa xuciyanta namata zafi,batasan tana kishin muhsin haka bah,ganinsu tare yana hurting deepest part of her heart,da batajin haka sabida tana tunanin kaman beyi moving on bah,kaman akwae chance din gyara tsakaninsu,amma ynxu ganinshi da aryyy yasa taji xuciyarta ta karye,taji kaman aurensu yadade da karewa.......





Karar fitowarsa taji itama tadauki bag dinta ta fito,tanaso suyi magana amma batada right din hakan,duk yanda tai kokari baxata taba canxa kallon dayake mata bah na wacce ta gudu tareda kaninsa





Tana fitowa,xewuce tace muhsin,tsayawa yai batareda ya kalleta ba yace yaakai?tace nasan banda right din yin magana akan tskaninka da aryana,amma..dakatarda ita yai yace ya isa gwara da kikace bakida right yakamat kiriqa tunanin magana kafin kifadeta,shiru tai zufa na keto mata tace amma ae harynxu....harynxu akwae aure tsakaninmu,kallonta yai yai murmushi yace ashe baki mantaba,ashe kinsan akwae aurena akanki,mashaaallah yafadi yana wani murmushin mugunta,tace dan Allah muhsin,yace karkidamu nakusa kawo karshen abun,tace kamarya?yace in baki takardadrki kinga kowa ma seyahuta,shiru tayi tawuce batareda tace komibah,yaso tayi magana amma beji dadi bah,dabatace masa komibah......





Gida wuce,yana xaune yana rubutu a laptop yatuna cewa yakamata yakira aryana tunda ynxu girlfriend dinsa ce,wayarsa ya dauko yakirata hello girlfyyy ya kke tace lfy lau boyfii,firarsu sukai tayi har to 11 sannan suka kwanta bacci.......





Shigowa tayi taci karo da adeel,yace wow maryam you look stunning=Ø
Þ batareda ta kallesa ba tace thanks tacigaba da tafiya,don batasan ganinshi kusada ita kokadan,matsowa yake kusada ita yana kokarin rike hannunta yace xan iya xuwa mufita outing watarana?ta mishi wani kallo sannan tace I dnt think inada time gskia,yace inata tunanin in muhsin ne yai requesting ba wannan amsar xaki bashi ba,tace me kake nufi?yace Ina ganin ynda kuka kallon junanku,kamman xaku cinye kanku,tsaki tai tace nibansan me kake nufi bah,na wuce,sauri yai yasha gabanta yace kinsan me nike nufi,karkidamu baxanfadawa kowa bah,xan iya taimakamaki naga kina sonshi kuma kinga me kudine sannan yanada kyau,gashi single so kinga komi xexo mana daidai amma fa nima akwae abnda xakiban kingane?wuceshi xatai yajawota da karfi tafada jikinshi yace dukanmu xamusamu abunda mukeso,ni bawani abu meyawa nikeso bah,dare daya kawae nike bukata taredake....bekarasa bah waji wani duka a bakinshi,ji yai anjashi da karfi ana duka akarufe office dashi,itadai tayi tsaye takasa ko motsi,bayan wasu mintoci aka bude kofar tareda wurgoshi waje,fuskarsa duk jini,da gudu yai hanyar waje,muhsinne yafito ransa bace yawuce office binsa tayi tace  nagode yace ko wata macece ba keba abinda xnyi kenan,tace nasani nagode,yace xansa aysher tasa adena barinsa yana shigowa company dinnan.....





Se 4 ta tashi tawuce gida,tana shiga mama na hada kaya xataje zaria biki,tace inba don aikinsu bh da sunbita don su basutuna wen last sukaje biki bcos ko Frnd s basuda bare maryam da ko family batada,tayata hada kaya sukai sukagama sukatafi dakinsu tanaba mintss labarin yau muhsin ya taimaka mata,bayan ishai ammar yaxo gurin mints suka xauna palour sunafira,knocking akafarayi mints tabude,tareda kallon wanda ke knocking din,tabbas wannan muhsin ne muhsin din maryam,cewa tayi shigo mana yashigi ciki,ya tadda Ammar sukai sallama,mintss taxauna kusada ammar tace mama kake nemane?yace Aa maryam,tace okay takalli ammar tace swthrt ina xuwa yace okay darling,tawuce ciki tace ma maryam taxo,hijab maryam tasa tashigo parlor din tareda cewa kunfara musunnaku da kuka saba ne?kasa karasawa tai ganin muhsin xaune,mamaki ya isheta,mints ta kalli ammar tace mubasu guri ko sukafita compound din gidan suka barsu tsaye,rasa mexece ma maryam yai yace naxo wucewa ne nace barinshigo mugaisa,tasan karya yai ba abunda yakawoshi kenan ba,tace aiko nagode yace seda safe tace Allah yabamu Alheri......





Gidansu aryana yakarasa tafito yana bata labari tace amma me kayi Kenan?in the first place me ma yakaika gidansu?yace wai takardar sakinta xanbata danaje kuma senaga ashe Guy dinda nike ganinsun tare ba saurayinta bane ma,narasa me xance kuma kwakwalwata dena aiki tayi,sannan nakasa magana,aryana tace nasan tanacan kayi confusing dinta,yace nasani wlhy aryy narasa yaxanyine.......









HEY PEEPS d'þ=Ø
ÞHOW ARE Y ALL DOING?HOPE YOU RE ENJOYING THE STORY>ØÝDONT FORGET TO

#SHARE

#VOTE

#COMMENT







ARABIYA<Øß=ØžÜ<Ø9ß



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß







maryam jibrin<Ø9ß this page is for you.....I appreciate you







1þã 5þã



Muhsin yace kingane ko arryy,ko da ace ba saurayinta bane ae kinga ta aureni kuma tagudu tabarni,banso inyi judging dinta akan abunda banganibah,amma ni Ina tsoro bansan maxa nawa ta kwanta dasu bah da aurena kanta,bata rai tayi tace muhsin=Ø!Þyace kuma kinga kece girlfriend dita ynxu,aryana tace muhsin baxan maka karyabah amma nadade Ina sonka,nadade Ina mafarkin ganina tareda kai,I want my future with you amma kuma bana tunanin abunnan xeyi working tsakaninmu,tafada tana kallon kasa,kamarya?mekike nufi?nasan kanason maryam amma kuma yakamata kaje kasameta kajita bakinta,kaji meyasa tabarka,kaji inda take tunda tabarka,ko ya kagani?turo baki yai yace ni wannan ba matsala ta bace,ita tasani,breakup kikeso muyi ne aryy?Allah inason muyi aure aryyy,Ina son kasancewa tareda ke,hannunshi ta riqe tace muhsin nasan kana kokari akan relationship dinmu amma kuma ninasan wani bangarenka harynxu yanason kasancewa tareda maryam,sooner or later xakagane hakan,banso inxama katanga tsakaninku lkcinda xaka gane hakan,kallonta yai yace aryana,tai murmushi tace kamata magana,girgiza kansa yayi,talk to her muhsin,taxare hannunta tashige ciki.........







Rasa tunanin mexeyi yayi,sega call din aysha tanasanarmasa xasutafi business conference,yace mashaaallah a kwana ukun da xasuyi xesamu ya natsu ya yanke shawara,drivern aysher ne yaxo yadaukesa,sanann yaga sunyi hanyan gidansu maryam,yace Ina xamuje kuma,drivern yace tace indauko mata maryam ne,yana parking tafito da karamin jakarta na

Please Login or Register in order to submit comment