Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gefe namasa bayanin inda nike,daga nesa ta hangoshi yayi parking,ya fito yana kokarin cire sun glasses dinshi,idonta yakai kan silky black hair dinshi,dark brown eyes,red lips da kuma blue bottom up shirt dayai fitting muscular torso dinshi tace  wow ya maida sun glasses din cikin pocket din jeans dinshi,yasa hannu yana burkita gashin kanshi yana duba ta Ina xeganta,idonshi ne yasauka kanta tamatso tanamasa wani friendly smile,se yakira numbernta yaga tana ringing a hannunta tana tahowa inda yake,shima murmushin yakeyi ta karaso tareda mai sallama,yace  BELLA tace Aa sunana maryam,yace nasani amma ni bella xanriga cemaki tayi murmushi tace me hakan ke nufi yace bella means beautiful in italian tace ohhh tanata blushing,tace kaikuma fa yace bilal,bilal Abdulkarim tace ohh kai brothern muhsinne kenan?yace yes his one and only brother bah,it s nice meeting you tace nice to meet you too,ganin kawae muhsin mukai kusadamu yace soo kaga amaryartawa ko yace ey yaya she s stunning,tareda binta dawani irin kallo







Sun danyi fira kadan bilal yamusu sallama yawuce,muhsin yace muje yawo mana tace no kaina namin ciwo gida xantafi,yace olryt take care tace bye,tareda wucewa tashiga mota tatafi........











#vote

#comment

#share



Arabiyad'þ



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ







2þã 2þã





Parking tayi a harabar gidansu,tana fitowa taga bilal yanamata wani murmushi tayi saurin karasawa inda yake tace yaakai kasan gidanmu,ae nayi tunanin gida katafi yace Aa banwuce bah,naga ae bamuyi fira bah tace hakane,tace amma yaakai bantaba ganinkaba yace ey ba nan nike bah shyasa,Ina school ne tace ayyah,a ina kenan?yace Winston school of dramatic art,tace wow =Ø.Þ nima nice head din drama club a school dinmu,yace mashaaallah,shiga ciki sukai sukariqa fira anan yai sallah yaci abinci se 10 nadare yawuce gida...







Bayan kwana biyu



Cikin kwana biyunnan bakaramin sabo sukai da bilal ba,don kusan koyaushe yana gidan,muhsin ne yaxo ranar da daddare sukadanyi fira shima befi 30 mint ba yawuce,bilal bexo ranar bah,har ta kwanta taji wayanta na ringin muhsin ne tadauka hello,yace hy how r you doing?tace fine,yace umm umm tace menene yace kinyi kyau daxu tace thanks yace to seda safe,takashe wayan tareda tsaki rashin wayewa sam beyibah.....







Mimi ne da eesha suka takuramata da tambaya kan muhsin don mummy tace tafadamasu maganar auren,mimi tace nunamana picture dinshi mana,maryam tace bandashi,eesha tace liar bakiso muganshi dai tace wlhy ba wasa nike bah banda picturenshi sukace toh,a ranta tace ko tanadashi baxata nunaba,don intanunamasu kamar tanunawa duniyane don se sunfadima kowa,sannan suyita mata dariya,itakam wlhy ko bikin baxata gayyacesu bah......se yamma kowacce tamike tanashirin wucewa gida,maryam ya rakosu waje,wata haddadiyar mota ce tashigo compound din eesha tace wow amma motarnan tahadu,waye a ciki,maryam tayi murmushi tace saurayina mana,bilal ne yai parking yafito dukansu bude baki sukai suna kallonsa lallai maryam tayi babban kamu,maryam ce takemasa sannu da xuwa tareda jawo hannunsa mamaki ne yakamashi,ta matso kusadashi tace,soooo ga fiancé dina,tacemasa friends dinane eesha da mimi yace sannunku suka amsa aka gaggaisa yakoma cikin mota yana jiranta,eesha tace  wow maryam your fiancé is hot maryam tawani juya ido tace nidince fa,mimi tace wai meyasa komi naki yakefin namu ne?tace duk abinda nikeso inasamu ne shyasa,soo bye ladies,xamufita outing da handsome fiancé dina =ØKÜ







Gida tashiga tace ma mummy ae muhsin ne yaxo,xasufita mummy tace to Allah ya tsare kuma kar kikai magriba adawo da wuri tace inshaaallah,taje daki tadan gyara face dinta,takoma tasamesa cikin mota,tanashiga tace sorry nayi introducing dinka gurin frnds dina as my...yace bakomi I understand tace thanks,yace nasan dama baxaki iya nuna muhsin gurin frnds dinkibah kuma nasan yanda teenagers suke gaku mata kuma se ayita surutai tace thank god you understand =ØÞ,hannunta yarike yana tuki suna fira itakam batadamu bah,restaurant yakaita me tsada sukai ordering abinci don yace yunwa yakeji,yace soo yaakai mace hadaddiya kamarki takare da mutum kamar brother dina,kinsan dai kimwuce class dinsa ko?blushing tayi tace kagane yagannine yace yanaso,babanku yasami babana and kasan babana kwanaki yasamu problem a companynsa so babanku yabiya kudin so shikuma baba yake gani innai rejecting muhsin kamar banyi adalci bah,bayanda xnyi dole nayi accepting amma har ynxu bantaba jin son brothernka bah gskia,yai wani murmushi yace koda naji,nasan dama dole xaamaki sorry kinji,gaskia baa kyautamaki bah,u deserve more than this.......tace hmmmmm kai da keda fahimta kenan...ana magriba suka karaso gidansu yai parking waje sukashiga ciki,me gadi ne yace ae mamanta da me aikin sunfita,anyi rasuwa tace Allah jikan mamaci sukashiga ciki har dakinta takaishi ya xauna bakin gadon yace nice room tace thanks,make yourself comfortable barinje imkawo maka ruwa yace olryt tafita tadaukomasa ruwa,towel tadauka tashiga toilet tayi wanka,tafito da hijab,kallonta yatsaya yi don yana iya hango jikinta,towel din karamine,ga hijab din shara shara,kuma shima bame tsawo bah,wasu mayuka tashafa tafeshe jikinta da turaruka,jeans da shirt tadauka takoma toilet tasaka,tsayawa kallonta yai,itakam se murmushi take don tasan ta burgesa.....





Tasowa yai yaxo yajawota jikinsa yace kedin me kyau ce,komi naki me kyau ne,tunda take a rayuwarta namiji be taba tabataba se yau,tasan abinda take bedace bah,amma baxata iya hana bilal bah,don ba karamin burgeta yakebah,don ita tafara sonsa ma,hugging dinta yai very tight one,yana shinshina jikinta,kamshinta yagama rudasa,knocking akai,dakyar tace waye me gadi yace hajiya karama ana nemanki a waje ne tayi tsaki tasakeshi tasa hijab tafita,muhsin tagani sukagaisa tace batajin dadine bacci take yace dama naga motan bilal a wajene nayi tunanin yaxonan tace Tun da safe yaxo motar ta lalace ne yace to seda safe,daki takoma taga bilal duk yabata rai tace menene waishi bayaso tanakula muhsin gaskia,wayarsa yadauka yafita,hakuri tafara basa yace seda safe kawae......







#vote

#comment

#share





Arabiya>ØÝ



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ







2þã 3þã





Haka rayuwa tacigaba,kusan ko yaushe muna tareda bilal,har soyayya mukafara,kuma inajin dadin xama dashi,a haka har week din biki yaxo,nace ni banson event bcos bnson asirina yatonu,bnso a gane ba bilal bane mijina,mummy tadage gurin yima maryam gyaran jiki ta ciki da waje,ta kara kyau dawani haske,shikanshi muhsin inyaxo gidan sedai yaita kallonta.....



Ranar Saturday ne daurin aure,Thursday bilal yakirata yace taxo yanason ganinta,gdansu ya cika da jama a se itada mimi sukacema mummy gdansu mimi xasu kwana,haka tabarsu sukawuce around 8:00pm,hotel room dinshi tawuce inda sometimes suke haduwa,Mimi kuma itama ta tsaya gurin saurayinta,sallama tayi tareda tura kofar,taganshi kwance batare da riga jikinshi bah,karasowa tayi tana tabashi taredacewa lafiya dai?ko bakada lafiya ne?yace yaxaae inyi lafiya xaamaki aure?yakamata musan abunyi maryam,baxan iya jure ganinki gdan aurebah kema kinsani,shiru tayi tana kallonshi tace xansiya ruwa,tashi yai yadaukomata yabata tasha,tareda cire hijab ta kwanta kan gadon,kallonta yai yace  u re the prettiest girl I have ever seen tai murmushi tareda rike hannunsa cikin nata da karfi kamar xaa kwacematashi,matsowa yai kusada ita yajawota jikinshi yafara kissing dinta cikin kwarewa,gyaramata kwanciya yai yafara ciremata kayan jikinta a hnkali,bata hanashi bah don itama tana bukatar hakan a ynxu,hannuwansa ne keyawo a jikinta,gabadayansu sukafada wata duniyar.........









Bude idonta tayi,tanakarema ko Ina na dakin kallo,daren jiya ne yafado a ranta,hawaye taji yana xuba ta gefen idonta,wani bangarena zuciyarta na fadamata daidaine abinda tayi,dayan banagaren nafadamata ba daidai bane,taso kanta dayawa,peck yamata a gefen kumatunta,tajuya tagansa ba riga yanamata wani murmushi,jitake wutar sonshi nakara ruruwa a ranta,tace bilaaal aure xaamin gobe,yace kema kinsan bakidace da shibah,bekamata yasameki bah,he is not worthy of you,tace iyayena,bekamata na masu haka bah,it s not your job to sacrifice your life for your family,murmushi kawae tayi,tace inason yin wanka,yace to yawuce toilet don hadamata ruwan xafi,xaune ta tashi taji wani axaba ta kasanta,the pain of loosing her virginity,hasbunallahu waniimal wakil,shknan ynxu narasa virginity na a daren aurena tareda Kanin mijina......







Daukanta yai yakaita toilet,yasata cikin ruwan zafi,sannan tayi wanka tayi sallah sukai breakfast,ruwan yakara hadamata takara shiga sannan tadanji daidai,miscal din mimi tagani dayawa tayi picking Mimi tace tana Ina ne?tace takoma gda ae,tace to tananan shigowa anjima,shiryawa tayi sukai sauri ya maidata gida,tana shiga tawuce dakinta,bakowa ciki,cikin ruwan zafi ta kara shiga tadade ciki don anjima xaasa lalle.....







Danginshi sunxo ansa lalle,suntafi,daren aurenane,daren dayakeda matukar mahimmanci a gurin kowace mace,amma ni ganin narufe kaina a daki narasa me xanyi,I tried to sleep but I couldn t,banson aurennan,I wanted to run away as far as possible,kirayen kirayen sallar asuba nafara ji,Ina idarda sallah baba ya aiko a kirani,naje yaitamin nasiha akan rayuwarda xanfara,kukan karya naitayi,don ko Alamun kuka babu idona,mummy ma setafara kuka don ita tasan bawani son muhsin nikeyibah,karfe 12 aka dauramin aure da muhsin akan sadaki dubu hamsin,wani nauyi naji a kaina lkcinda maroka suke sanar da daurin auren,mummy ce tashigo ta kalleni,har xatafara fada,sekuma tajawoni ta rungumeni tafara lallashinta,se lkcin kuka yaxomin nai kuka son raina sannan naji zuciyata tamin sanyi......









#vote

#comment

#share







Arabiya =Ø
Þ>Ø@Ý

You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ







2þã 4þã





Shigowa ango yai da abokanansa,nikuma anty salma (kanwar mummy)tadage se anmin makeup,sedako akamin akagama nasaka royal blue lace,nayi masifar kyau,nikaina admiring kaina naitayi,nayita pictures sannan naje parlour inda mukai pictures da muhsin da frnds dinsa,cewa nai kaina naciwo nakoma daki nasamu su mimi sundawo daga gurin tailor sukace Ina ango amasu pictures,nace ae har sunwuce don harynxu basusan ba bilal bane mijina,anyi taro lafia,da daddare yan daukar amarya sukaxo,haka akadaukeni xaatafi dani,baban muhsin yace yamana booking hotel muyi honeymoon,ya kashe kudine dayawa amma kasar yaso mubari,haka aka kaini gidana,idona rufe yake,bansan ya kallar gidan yakebah,nidai naji anhau dani sama,Anty salma ce tacema su mimi subi motoci amaidasu gida don hotel xamuwuce ynxu,kuma muhsin bawasu close friends garesabah,bare ayi siyan baki,haka sukatafi badon sunso bah,nikuma nayi kwanciyata don nagaji,inajinsu suna tafiya,har sukawatse banjin motsin kowa,natashi nashiga toilet nayi wanka naxo na kwanta........







Dakin natashi na karewa kallo,nayi mamakin Ina baba yasamo kudinda yaima wannan hadadden gadon,nayi tsaki a raina nace asarar kudi Ni dama kudin yabani yakawoni da katifa yafimin





Horn naji,naji ana bude gate,nasan muhsin ne yadawo,bayan like 3 mint se gashi yashigo dakin tareda sallama,kwanciyata na gyara kamar me bacci don ko ganinsa bansan yi,gadon yafara bugawa yanaso yatadani,nace miye?yace Kiyi hakuri nabarki ke kadai,natsaya siyan kaxa ne,nace to,yace welcome to my home,nace thnks,kallona yai yace tashi mutafi,nace toh,na mike nasa hijab,nadauki wayata nabishi,shiga mota yai nabude nashiga mukatafi hotel din,haddaden hotel ne,don ba karamin burgeni yai bah,haka mukarasa room dinmu,room din yasha decoration ga kayanama ashe nan aka kawomin,xama nai a gefen kujera Ina karema dakin kallo,naji hawaye na zubomin yace nasan bakisona maryam amma kiyi hakuri a hnkali xamu fahimci juna and I promise you xan kula dake fiye da yanda kike Tsanmani,tsaki nai don se yanxu nakejin haushin kaina,inda nasani naji maganar bilal,dayace ba duty na bane inyi sacrificing happiness da future dina for my family,but it was too late now,wasn t it?kallona yai yaga banbar hawayen bah yace xakiyi wanka?nace nooo yashiga toilet yai wanka yafito,yace shiga kiyi alwala muyi sallah nace kaina ciwo yake,yace ey ba dadewa xamui munayi bah,nace to namike nayi alwala mukai sallama yaita adduoinsa,nidai binshi kawae nike,yagama yaitamin tamboyoyi nace nan iyaba don wasu na iya ciki,amma nace duk bansaniba,yace inshaaallah xe koyardani,leda na ga yadauko da drinks yace in matso inci,yunwa nima nikeji amma bana bukatar abinci,iskan dakin beminbah,wata iska daban nikeso,nace inaso infita insha iska,yace iska kuma zafi kikeji hala?nace Aa iskar dakince bataminbah,yace to muje na rakaki,nace nooo bana bukata yi xamanka,yace baceyuwu bah kinsan dolena na kula dake kar wani abu yasameki,nace daxu kagama cewa xakabani farinciki,xakamin duk abnda nikeso,to wannan na cikin abunda nikeso,ba don yasoba yace shknan jeki take care of yourself nace i will,kwanciya yai na tsaya na karemasa kallo, tareda kashe masa Hasken wutan dakin......









Harabar hotel din nafito nasamu wani bench acan gefe na zauna,fuskar bilal ce taxomin a rai,his eyes,hair,smile,touch,kamshinsa,da yanda yake kallona,everything I had wanted,everything desired.....





Nooo baxanbar muhsin ya batamin future bah,wayata nai sauri na kunna nai dialing no din bilal,bugu daya yai picking,nace bilal ka taimakamin kadaukeni a nan,banson nan,take me away from all this....yace shhhhh kibar kukan,tundaxu Ina bakin hotel din,fito,kifito mutafi,fita nayi da gudu,har nakusa cin karo dashi ya jani yabude motan nashiga yarufe,yashiga mukatafi,wani hotel ya kaini,harynxu banbar kuka bah,part of me nafadamin abunda nikesonyi bedace bah and the other part of me nafadamin akai daidai nike,jawoni jikinsa yai yafara rarrashina,yabani abinci naci sanannn yabani magani ya kwantardani tareda rufeni da duvet..........









Daren ranar a hotel muka kwana,washegari tunda asubah mukabar garin,mukatafi katsina,a gdan abokin bilal mukasauka kafin ya sama mana gida,tun a ranar bilal yace xefara neman a gda,abokin yace noo muaxauna taredashi don dama yagaji daxama shi kadai,haka ko akai mukaxauna,da daddare mukaje shopping yasiyamin kayayyakin sawa da kayan abinci duk abunda xamu bukata dai,xama da bilal made me happier,his kisses made me alive,koyaushe cikin nunawa junanmu mugun so mukeyi,muna spending nights making love to each other,lost in each others bodies,forgetting every problem......tunda mukaxo bamutaba magana akan abinda muka aikatabah,munkashe wayoyinmu gabadaya,ya balla sim din yacanxamin wani,shima yacanxa nashi,amma duk lkcinda natuna fuskar muhsin senaji zuciyata kamar xata buga,bansan dalili bah.......







#vote

#comment

#share







Your s arabiya=Ø”Ü



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITTERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





2þã 5þã





For the first month,komi natafiya daidai,se kuma mukafara shiga matsalar kudi,don baba yayi frozing credit cards din bilal gabadaya,gashi shidama krtu yakeyi,baya aiki ko irin sanaarnan beyi,nima ganinan banda aikin komi,bnmasan ya ake sanaa ba,result din SSCE ne kawae hannuna,gashi inata wahala duk inda naje ace baxaa daukeni aiki da result dinba,shikuma nayi nayi ko kasuwa yafara xuwa yanemi shagonda xeriqa xama yace Allah ya kiyaye,seda abokinsa yasa baki yace to xeriqa bin abokin garage inda suke aikin mota,after a week dakyar nasamu aiki as a waitress a wani local restaurant.......





Da murnata nadawo gida,natararda abokinnasa a parlor muka gaisa nashiga dakinmu,dakin ba abunda yake se warin engine oil da fetur,nagangoshi can gefen gado yarufe ido,nayi sauri nakarasa nace guess what,tsaki yai yajuya yace bnda lkcin shiriritarnan taki maryam,kwanana biyu banyi bacci bah,please kibarni,nadanyi bacci....gabadaya se jikina yai sanyi don betabamin magana cikin murya hakabah,amma nasan dalili sbda har wani dark cycle ne tsakanin idonsa,sannan fukarsa duk tayi baki,kumatun sundan koma,yasaba da rayuwar jindadi,betaba wahala hakabah,though Nima nasaba darayuwar jindadin amma ba irin wahalarda baxan iya shigaba akansa,and abinda na aikata yafi damuna akan rashin abinci ko kudi.....





Na kalleshi nace nasamu aiki,yace a ina,nace a wani restaurant as a waitress yai tsaki yajuya,nacemasa Ina kokarifa bilaaal bakai kadai ke wahala hakabah,yace well try harder princess,ya mike yashiga toilet......



Ji nayi kamar ana kallona,se ta window naga abokinsa na lekenmu.....





************





Haka week din yatafi yau dadi gobe ba dadi nayi masa maganar yakamata a dauramana aure yace ni wace irin jahilace ae baa aure kan aure,baxe aureniba har se muhsin ya sakeni....haka nafara aiki a restaurant din aikin yasa nagane how spoilt i really was,first week dina bakaramin wuya nasha ba da zagi a gurin matar,sbda nafasamata plates da cups dayawa,na xubar da abinci jikin customers gurin uku,sanannan rannar naxubarda pepper soup me zafi jikin wata customer,akafaramin fada nima naxageta,aikam tabani 5k kudin aikin danamata takoreni.....





Lokacinda nadawo gida,natadda bilaal cikin sour mood,dana tambayeshi meyafaru,yacemin me garage dinne yace yaje yasiyoma wani customer abinci,shikuma yaji baxe iyaba,don ba karamin raina customer din yai bah,yace babana fa baban me kudine yaxaeta wulakantani don sunga inabinsu a hankali,aekam nazage ogannamu tas shikuma ya koreni,maryam tace munshiga uku,innalillahi.....yace ae kina aiki xamuyi managing kafin insamu wani,nace nima ankoreni fada ne yahadani da ita,tun kafin nakarasa yakemin wani kallo sannan yace shut up,ke wace irin wawiyace wai,for once stop being self centered bitch kiroqesu sudawo maki da aikinnan.....



Haushi yakamani nace bilaaaal kadena min magana haka,kuma billahil azeem baxan basu hakuri bah,hararata yayi yabuga desk din yatashi yabar gurin......





********





Watan dayashigo bamuyi fada ba kwata kwata,sabida ko magana bamuyi ma,garri yasiyo da kayan miya ya aje a kitchen,se shinkafa,innasha garin dasafe da rana inyi shinkafa inci da mai,haka shima xe diba yaci,se sometimes in abokinshi yaji tausayinmu seyakawo supergetti ko Macroni,haka nacigaba da neman aiki,dakayr nakarasamu a wani local restaurant din,namiji ne me gurin kuma tsohon soja so he was really tough.,nasan mistake daya xanyi yakoreni,se niketa komi cikin natsuwa.....





Doubling shift dina nikeyi sbda ina bukatar kudi,banadawowa se dare,time dinda nike dawowa ma yayi bacci abinsa sannan ynxu inmunyi magana abu dayane ko biyu,innadawo restaurant da abinci nike dawowa to mundan samu saukin siyan abinci,maganarda ke hadamu kuwa bewuce yacemin ya aiki ba?ko kuma me mukai gurin aiki amma ko kusadani yabar kwanciya,I can remember ranar nadawo da wuri and I missd how we use to be,se na juya abinci a cooler nasiyo drinks nayi wanka naimasa kwalliya,yana zuwa ko kallo ban ishesa ba ta abinci yake,yaci ya koshi yatashi yai wanka xe kwanta,abin ba karamin ciwo yamin ba,haka na tashi nakoma kusa da shi nakwanta muna facing juna,idona cikin nashi and I could see the loss of interest in his eyes amma dukda haka na matso xanyi kissing dinsa,yai sauri ya juya,tareda cewa na kyaleshi,shifa rayuwa haka ta ishesa,haka na matsa gefe Ina kewar iyayena,I wish xan iya kiransu one day amma banda courage din yin hakan......











#vote

#comment

#share







Your s arabiya>Ø‹Ý



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITTERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





2þã 6þã





When you come across this...please say a prayer for my brother...we lost him,Allah yamasa rahama,ameeen





Bayan wata uku



Haka rayuwan keta tafiyarmana ba dadi,ko kadan bamujin dadi,jia ce kawae tamun dadi sbida munyi fira sosae,har muka kwanta tare,se naji nakara kewarsa,banajin dadin ynda rashin kudi yakeso tarwatsamu,though jia yanunamun soyayya ba kadan harnagane cewa hrynxu be bar sona ba,gobe birthdaynshi so kasuwan naje nasiyo jeans da shirt na gwanjo masu dan kyau,naje akamin gyaran gashi,sbda inaso muje restaurant me kyau yau muyi dinner,haka nabar aiki da wuri nakoma gida,Ina xauna natararda friend dinsa a palor yana kallona da wani expression a face dinshi,muka gaisa nawuce daki,bilaal bayanan,shiru shiru bedawo ba,besaba kaiwa haka a wajeba,amma nadai share,wardrobe naje indauki kaya naga ba kayanshi,anan hnkalina yatashi,dudduba dakin nafarayi naga babu komi nashi,hankalina ya tashi,nadauki waya nakirashi switchoff,nooo noooo baxeywu ba nafadi da karfi,natashi naje jikin mirror wayarsace a gurin,hamdala nayi nadauko,na kunna naga ko sim babu,se a lokacin na lura yasa papper da note a jiki ya danne da wayar,hannuna yafara rawa,zuciyata na tsalle kamar xatafito qirjina,nakasa ko budewa,dakyar nasamu na natattaro natsuwa jikina,nabude.......







 Kiyi hakuri maryammm,I can t do it anymore,nabarmaki kudi kasan matrass,xetamaka maki na wata daya xuwa biyu

Bilaaaal





Wani jiri taji yanadibanta,taji kanta na sarawa,ta gudu tabar gida,tabar kowa nata sbda shi,Ashe haka maxa suke,ashe basuda amana,innalillahi wainna ilaihirrajiun shine kalmar datake ya Nanatawa,ko sallah takasayi,tamarasa tunanin me xatayi ynxu,time ta kalla tafi 5 hours xaune gurin,idonta ne yakai kan takardar,ynxu ko hawaye yabar zubowa a idonta,idanun sun bushe,I couldn t believe this was really happening,he left me,ohh Allah,Ina xansa kaina....





Jitayi anbude kofar dakin,abokinsa ne yashigo,yaxauna gefena,yamikomin ruwan sanyi,na ture,yace kiyi hakuri maryam,nasan ba dadi,kar kitaba damuwa,you have all my support,nasan kina bukatar gurin xama kuma.......kuka ya fashe dashi tana tunanin kaddararda rayuwa ta jefeta dashi,ynxu batadakowa,Ina xataje?meyasa xemata haka wai?why?ta goge hawayen tace karkadamu xantafi,kabani kwana daya,innema gurin xama,yace Aa bahaka nike nufi ba,xaki iya xama a nan,as long as you want,consider it your own house,duk abinda kike bukata let me knw.......





Thank you tace masa sannan tace xan nema gida a hnkali,don bansan taya xanfara komawa gida ba,bansan yaxanyi ba se ynxu nashiga 17 years har ynxu ni yarinyace sannan Ina bukatar kulawa......





Yanafita nashiga toilet nayi Alwala nayi sallah,nafara jero salloli har bansan adadin raka oinda nayi ba,nafila niketayi Ina rokon Allah gafara,hhar safiya tayi ban runtsa ba........





Wai ashe haka akeji?ashe haka muhsin yaji?ynxu yaji the same amount of pain dinda naji kenan?if yes then it sucks,hasbunallahu waniimal wakil........





Week dinda yashigo gabadayaa gida nayita nema bansamuba,nayita engaging kaina cikin ayyuka a restaurant,ko ba shift dina bane xuwa nikeyi,sbda inna xauna nikadai ba abunda nike se kukan kaddarar rayuwata,some times se inji kamar ba kaddarabace son zuciyace.......







#vote

#comment

#share







Your s arabiya>Ø‹Ý



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITTERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





2þã 7þã



Bayan wata daya





Nagaji da neman gda har na hakura,abokinsa ba abunda bayamin,yana ciyar dani yana tufatar dani,banida matsala,se damuwa da tayimin yawa,yana supporting dina yana lallashina ko yaushe amma I couldn t stay with him any longer,A part of me didn t trust him,amma ba laifina bane maxanne baxankara yarda dasu ba.......





Satinann gabadaya batajin dadi batasan meyasa ba,dawowa tayi daga aiki tagaji,wanka takeso tayi,ta kunna heater ta sirka ruwa,tafi week rabonta da wanka,ynxu ba abunda yadameta,ko kaya batadamu ko wanke sukeba,sawa kayi takeyi,ko wanka batayi setaga dama,nothing matters.....





Ina gama wanka nasa towel naxame,dakyar na mike,wani abu na hango kamar karamar camera,mamaki nikeyi me camera takeyi a toilet dina,haka nafito dai,nasa jeans da wata short gown nashafa man xafi a kafar,nakoma toilet din,ji nayi kamar jini yabar yawa a jikina,abokin muhsinne yasa hannunsa yana dauko cameran,innalillahi me hakan kenufi to.........





Fita nayi nasa hijab,na tafi dakinsa naga beshigoba waje yafita ashe,laptop nagani kunne,nakarasa tareda fito da idona waje sosae video nane yake playing,Ina wanka don baxanma iya tuna yaushe bane,a youtube akai uploading,dannawa nayi,nafita naga videos dinane dayawa gabadaya Ina wanka,wasu zufa ne ke ketomin ta ko ina,narasa ina xansa Raina..........





Wani miyau na hadiye,nafara girgiza kaina nace nooo nooo let it be dream plssssssss,wlhy baxan iya daukaba,tashin hmkalin dayawa,yakamata nafita,yakamata ace in gudu amma nakasa ko motsi.......





Parlor naganshi naga yana kokarin shigowa nace miye wannan,iye miye wannan?tsaki yai yace macuciyar banxa,anfadamaku bansan abinda kikayibane keda bilaal,so stop pretending like an innocent,matsowa kusa da ita yayi xekamata tasa ihu,yace anfadamuku xaku xauna gidana a banxane?nima dole inyi benefiting.......





Nace ka kyaleni,ka sakeni nace yafizgoni,namijine shi gashi kato ya fini karfi,nesa ba kusaba,kokari yake yaciremin hijab din jikina,kokawa mukafarayi,duduubawa nafarayi banga ko abu dayaba,cizo na masa iya karfina,ya turesa na bude kofar na fita a guje,har nakai gate nadawo,narufe gidan ta waje,nafara gudu,narasa inda xani,so nike inkoma imdauki kudina da kayana amma nakasa,nakasa dena gudu....



I ran like a crazy person,mutane se kallona suke amma bedame niba,ko ba komi na tsira da mutumcina,wani bench nagani naje da gudu na xauna Ina maida numfashi....



Ynxu gani nikadai a garinda bansan kowa ba,sannan ba kudi hannuna,babu kuma kayan sawa,I couldn t go back to that house,baxan kuma iya komawa gurin muhsin ba sannan baxan iya komawa gurin iyayena ba....





Ga breakfast &þ





#vote

#comment

#share







Your s arabiya>Ø‹Ý



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITTERS ASSOCIATION =ØhÜ
=ØhÜ
=ØgÜ
=ØfÜ





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß







2þã 8þã

IN SICKNESS AND HEALTH





Haka naxauna gurin har afta

Please Login or Register in order to submit comment