Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

magrib,kowa yawuce se ya kalleni,ga yunwa ta isheni,ga sanyin gurin na damuna,ga ko sallah banyiba,tashi nai nafara zagayawa har naga wani massallaci anrufesa angama sallar isha,naje na kunna Tap din nayi Alwala nasha ruwan,sannan naje ta baya gurin taburmi nayi sallah,na kwanta a gurin,kiraye kirayen asuba nafaraji,natashi se ga liman yafito yacemin kar yakara ganina gurin ba gurin bacci bane,nace to,nafira tafiya nakoma inda naxauna jia,dattijan maxane keta wucewa suna jogging,kowa se kallona yake,ganinai yara sunafara fitowa makaranta,natashi natafi restaurant dinmu,Ina shiga oganmu ya kalleni yace meyasameni yaga idona a kumbure,nace masa banda lafiya ne,yace kardai inbari ciwon yashafi aikina,don shi baxe dauki nonsense ba,nace inshaallah,sannan nacemasa inaso inriqa aiki tun safe har dare,yace ba matsala don shimaI yana bukatan maaaikata.........





Bathroom nashiga nayi wanka,Allah yasa akwae kayana kala biyu dana ajeyi a restaurant din,na canxa kayan,na wanke waenda na cire,se Oga ya kirani yabani key din restaurant din yace inruka rufewa kullum da daddare tunda xanriqa dadewa,sannan in tabbatr naxo as early as possible inbude kafin kawo yaxo,nace toh,don dama rabi ce ke budewa da safe kuma yakoreta a aiki.......



Throughout the day keeping kaina busy nayi don banmaso inxauna har intuno videos dinnan,don indai natunasu se cikina ya juya,tunosu da nai ynxu yasa naji amai yatahomin,nayi sauri nashiga bathroom nayi sannan nagoge jikina,inafitowa kowa yamin sallama yawuce dan already 9:30 yayi,tunanin inda xankwana nikeyi,



INA ZANJE YANXU?



Ina xaune ga keys hannuna,Ina kuma kallon window garin yayi shiru,titi bakowa,wata zuciyat tacemin inyi kwanciyata anan tunda babu wanda xesani kuma babu me fadima oga tunda dai dole ni xanbude dasafe,haka natashi narufe ko ina,nayi wanka na kwanta.......



Kiran sallah yatasheni,danma Allah ya taimakeni a kawae masallaci kusadamu,natashi nayi sallah,na bude restaurant din,nafara aikace aikace,tunanin muhsin kawae nikeyi,nasan hakkinsa ke bibiyata amma a shirye nike,a shirye nike da ko me xanfuskanta,tunda nasan dole ABINDA NA SHUKA SHI ZAN GIRBA





Ina mopping oga yaxo,nagaisheshi,yaji dadi dayaga har nakusa gama goge gogen yace yauwa kinga inkina kokari haka har Albashi xankara maki,nayi murmushi.......





**************



Haka rayuwa tacigaba da tafiya,yau sati biyu kenan Ina kwana cikin restaurant din,ko wani dare xanjira kowa ya watse inrufe in kwanta sometimes ma don karsu xargi wani abu,se narufe muwuce tare,suna yin nisa indawo inbude inshigo,haka Allah yataimakeni ana kiran sallah nike mikewa,dukda banda alarm,though bacci baya isata don customers naraguwa ko a xaune sede aga ina bacci kullum se oga yayimin fada,kayan sawa kuma inada kala uku,kullum cikinsu nike canxawa....





Ynxu major problem din shine rashin lafiyata,I haven t been feeling well for quite some days now,komai bemin dadi sannan banjindadin jikina gabadya,donma Ina kokari gurin aiki,kuma na iya pretending,jira nike a biyamu inje inga Doctor......





Ina kokari sosae Ina focusing kan aikina,amma indai xan xauna nikadai tunanin gida na damuna,inta ganin fuskan babana,I did everything for a man amma ji inda ya barni,in a strange world to struggle alone....



Babu wanda ya damu dani anan,babu wanda yake lura ko inada damuwa,my presence doesn t mean anything to anyone,ko hours nawa xanyi a toilet Ina kuka babu wanda ke lura da hakan.....







#vote

#comment

#share







Your s arabiya>Ø‹Ý



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITTERS ASSOCIATION





Dearestd'þUmmu Affan affan,my biggest wattpad fan,thank you for your support,Allah saka da Alkhairi,I appreciate you<Ø9ßthis page is your s,ke kadai=ØDÞkuma karwanda yakaramtamata=ØÞ=ØÞ







2þã 9þã



Sallar asr nayi naji kamshin suyan kwai,tuni naji cikina yawani hargitse natashi da sauri nayi toilet nayita amai,seda na amayo komi na cikina,don dama nakasa cin komi gabadaya yau,se ruwan lipton dinda nasha da safe,tashi nai na gyara jikina,na wanke bakina nafito,natafi kitchen,ummi ce tasoya kwan kuma tafita amma harynxu akwae kamshin,sauri nayi nafita jiri na dibana,se bayan 10 mint nakoma inason indauki was wani lipton inhada insha kafin oga yashigo yaganni,naita sauri nahada nakoma dakinda muke xama inba aiki,nayi sauri nasha nadan xauna,yunwa nikeji baxan iya cin abinci ba and banda kudi bare nasiya fruits nasha,gobe dai yakamata a biyamu salary,yana biyanmu xandauki excuse intafi doctor ya dubani....





****************



Tashinayi daga bacci naganni a wani bakon wuri da ruwa a hannnuna,dakin natsaya karema kallo,a raina nace kamar asibiti,amma menikeyi anan?wata nurse ce tashigo taga nafarka tayi sauri tafita takira Doctor,se gashi sundawo tare,nace wayakawoni nan?yace wata abokiyar aikinki ce,ummi sunanta,she found you unconscious on the floor,na dagamasa kai kawae,jiri nikeji bansan meyafaru bayan nan ba....





Soo meke damuna?sbda Ina kallo a films in mutum na feeling dizziness sosae to yanada matsala a brain dinshi ko wani abu haka,ya kalleni yace getting unconscious in the first trimester is common,so kiriqa kula da kanki,da kuma diet dinki sannan ma naga bakicin abinci sosae.....





Tunani nike a ina natabajin kalmarnan(first trimester),naksa tunawa,na kalleshi nace first trimester kamarya?ya bude ido yace sooo bakisan kinada ciki ba,nayi sauri nadaga kai,don ciki betaba xuwa cikin kaina ba......

Nace noooo nooo ka kara dubawa dai,akwae mistake a wani gurin,bakuyi year din da kyau ba,or mayb result din banawa bane,tashi nayi kokarin yi,nurse din tayi saurin rikeni tace it s pretty clear from your test kinada ciki na 8 weeks,wen last kikai period yakamata kiyi tunani kigani...girgiza kaina kawae nike don baxan iya tuna komi ynxu ba....jikina naji yayi wani sanyi duk tunani na stressing kaina danikeyine duk yajawo hakan,na kalleta nace Ina nufin muna using protection,shit dan Allah kuce wasane,pleaseeeee.....





Hawayene yafara zubomin,doctorn ya tsiramin ido yana kallona yace bani numbern wani inkira,your husband ko family member ko mom dinki ma......



Na kara girgiza kaina nace noooo kaciremin ruwannan kawae intafi aiki,kar oga yadawo bananan,xeyi fada sosae and banso inyi loosing aikinnan,ummi ce tashigo takaraso inda nike,da abinci,taganmu haka,ta tambaya ko akwae matsaala Doctor yace wai sallama na nakeso ayi tace ba matsala xan kula da ita yace to se kuriqa xuwa check up......





Kamani tayi mukafito,ta tsayarda me napep ta xaunar dani,tasa abubuwanmu a ciki,kuka nacigabadayi sosae har muka karasa restaurants din,mutane se sannu sukemin mukashiga daki,tabani abinci nakici dakyar dai nasha fruit tacemin wai menene problem din inace babyn na mijinkine,nace yatafi ae yabarni kuma ba mijinabane,briefly nabata labarina,da ynda nike kwana cikin restaurant din,mamakine yakamata,amma tacemin inbata time xatai tunani se musan shawarar da xamu yanke,amma ynxu in kwantar da hnkalina baxatafadima kowaba,godiya namata,tatashi tafita........





**************



Haka wani week din yatafi,Ina shan magunguna na,narage jin jiri amma hrynxu akwae morning sickness dinnan,nagama goge goge,narufe restaurant din na kwanta,Ina tunanin rayuwa nashafa cikin jikina,wai ynxu akwae wata halitta a cikina,se ynxu natuna ranar da nasamu ciki,ana gobe bilal xetafine,daren beyi using protection ba,gashi nasamu ciki kuma ba dan sunna ba,tunani nike ko in zubar amma baxan iya ba,baxan iya aikata wani babban zunubin ba,wanda na aikata ma kullum cikin istigfari nike Ina neman yafiyar ubangiji.........





Yau bacci nayi sosae har banji kiran sallah ba,ruwa kawae naji an watsomin jikina,natashi a firgice........











Sooo naso in karasa littafinnan,amma baku bani karfin giwa,baku commenting,baku supporting dina,soo xantsaya anan,don nalura rubutun baya kayatar daku yanda yakamata,nagode da kuka ware lokaci,cikin lokutanku har kuka karanta littafinnan,its a great pleasure,nagode kwarai









BISSALAM



Your s arabiya>Ø‹Ý



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITTERS ASSOCIATION





ABINDA KA SHUKA>Ø‹Ý





3þã 0þã



Zan karasa sabida wasu dalilai,amma kusani comments dinku suke karfafa min gwiwa,nagode sosaed'þIna kaunarku gabadayanku<Ø8ß









Oga nagani saman kaina yana wani huci kamar zaki,yace tashi,tashi maxa kinmanta rules and regulation dinako,ke mahaukaciyar inace,kallonsa nikeyi da maaikatan da sukayi layi kusa dashi na kalla time naga 7am but how comes,se 8 yake zuwa nasan dole fadamasa akayi,yace tashi mana,nayi sauri natashi yace uban meyasa kike kwanan min a restaurant?nace pls kayi hakuri banida inda xan xaunane,yace wanann matsalarkice,kudina ya watsomin yace ki tattara kibarmin gurinnan ynxunnan,tsugunnawa nai nace dan darajar manxan Allah oga karufamin asiri,banda kowa wlhy,banda gurin zama,aikinnan shine rufin asiri na,kuma wlhy ciki gareni karufamin asiri....





Shiru yayi yashiga ciki,segashi yafito da wani kudi ya mikamin yace gashi wannan xe isheki har month dinnan yakare,amma gskia baxan iya barinki anan ba,kije kinemi wani aikin,gskia baxan iya ba dukda inajin dadin aiki dake amma nasan Allah xehadani da wasu sooo kitafi kawae,kuka nafara natashi natafi nahada kayana dake gurin,na masu sallama nafita se ga ummi tabiyoni tana kirana,tsayawa nayi tace dan Allah kiyi hakuri bansan korarki xeyiba,shiru nayi natsaya kallanta nace meyasa xakimin haka,na yarda dake,nafadamaki komi a kaina kinci amanata,korata xeyi sbda budget shyasa nafadamasa halinda kike ciki sbda ya kyaleni,murmushi nayi nace kefa ko yakoreki,kina tareda iyayenki da mijinki,nifa banda kowa lallai mutanen duniya bakuda amana......





Tafiya nayi na batta a gurin,natafi masallacinda na kwana rannan,na siya abinci naci,na zauna tacan baya,bansan yaakai liman yaganni ba,kawae ganinshi nayi a gabana,yai min sallama yace baiwar Allah iyayenkifa nace sun rasu,yace bakida yan uwane,nace kawuna yace baxerikeniba,yace taso muje gidana,wani sanyinaji a raina na mike nabishi,muna shiga gidan ya barni a wje yashiga yama matarsa bayani,mukashiga tare faran faran ta karbeni tana tausayamin,takawomin tuwo naci sosae kam,sannan ta kaimin ruwan wanka tace naje nayi,takaini dakin yaranta yanmata guda biyu,haka nacigaba da zama a gidan har suka sani islamiya nima,kullum muke zuwa muke dawowa da yaran,kwanakinnan Ina yawan yin amai,amma basutaba luraba,ranan muna zaune sega kawar ta taxo muka gaisheta tanata kallona,mukashiga dakinmu,tace kawata wannan budurwarfa diyar waye?tace wlh malam ya tsinceta,infadamaki batada kowa,marainiya shine fa muka kawotanan,nike riketa,tace lallai amma bakida hnkali wanan santaleliyar budurwa kawae ta kwace maki miji,ke kina kallon idon yrinyarnan ai kinsan yar barikice,gaskiya kinaso ki tafka babban kuskure,dariya tayi tace ke nayarda da mijina sannan na yarda da nutsuwar yarinyarnan ba abunda xefaru se Alkhairi inshaaallah......







Tashi tayi tashiga kitchen tafara soya mai,ji nayi zuciyata na tashi ga kamshin man,cikina ya murda da gudu nashiga toilet nafara amai,hnkali amina yatashi tafita da gudu ta kira maman,segasu da kawar taimakamin sukai,natashi kawar tace ke kalleni,nako kalleta tace kawatah diyarnan takifa cikine da ita,ko dama tataba aure,gabanane yafadi,mamansu amina tace wani irin ciki kuma ana zaune lafiya?ko kintaba aurene maryam nayi sauri na girgiza kai tace batada komifa,kallonta tayi tace naga alama kina wasa amma Allah ya taimaka,tadauki jakarta tatafi,jikin maman aminane yai sanyi tace maryam fadamin gskia ciki gareki?dagakai maryam tayi aiko tasa salati tace amina tashi maxa kiramin babnku,amina tace to tatafi,se gasu sunshigo tare yace yanaganku haka,wani abunne yafaru,tace maryam cikine da ita malam,nikam wlhy kanemo yan uwanta,baxaka daukomana tawhin hnkaliba,yai ahiru yana kallon maryam yace dagaske?maryam tafara hawaye tace ey,yace wayamaki?tayi shiru se kuka,yace kinga yaya mata gareni bansan boyayyar halayyarkiba,baxanso ki batamin su ba,kar kibatamin tarbiyyarsu,muje gurin kawunki inbashi hakuri kikoma gurinsa,tace Aaaah Aaah yace shknan kiyi hakuri kibar gidannan wlhy banson matsala.....





Daki nakoma nahada kayana nabar gidan,Ina kuka su amina na kuka,maman amina taban kudi tace nariqe a hannuna na musu godiya da karamcinda sukamin nafito gidan,nafara tafiya Ina tunanin inda rayuwa xata kara kaini.....





#vote

#comment

#share







Your s arabiya>Ø‹Ý



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITTERS ASSOCIATION





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß





3þã 1þã





Tafiya nike narasa Ina zandosa naga mai napep natara nace muje muna tafiya,mukashiga wata unguwa naga wani restaurant cike da mutane anashige da fita,nace yatsaya nabiyasa,nashiga ciki nace inason magana da mai gurin akamin iso da ita,nafadamata aiki nike bukata,tace ita ae maaikata basumata yawa,so xatarika biyana 10 thousand per month nace to nagode,tace a gidanta xanriqa kwana sbda ita duk masu mata aiki gidanta suke kwana nace ba matsala,takirawo wata mai suna karime tace takaini gida inhuta,gobe se infara fitowa aikin,tadaukarmin ledan kayana kam mukatafi gidan......





Gidane madai daici babban falo,da dakuna kwara uku,daki daya na mai gidanne,biyu kuma namune,ma aikatanta,kayan tajeramin cikin wadrobe sannan tabani abinci naci,nayi wanka nayi sallah nayi kwanciyata.......





Se 8 din dare sukadawo,Ina falo muna kallo nida karime,yanmata kusan takwas duk suka shigo mukagaisa,suka shiga cikin daki,bayan hour daya naga sunfito duk sunci kwalliya kamar basu ba,a raina nace ko biki xasuje ne?se naga sunama anty sallama daya bayan daya,itakuma tanacewa akawo mai tsoka,ashe samarinsune ke jiransu waje,nikam dai inata kallon ikon Allah,natashi namasu seda safe naje daki nayi shafai da wutiri nayi kwanciyata.......





Washegari

Tun asuba mukatashi mukai sallah,mukafara shirin tafiya gidan abincin,yanmatan naga suna kwalliya kamar ba aiki xasuba,nidai nasaka dogon hijabina,Ina jira sugama mutafi,karime ce takaraso kusadani tace ke baxaki shiryabane?nace mata na shirya ae,duk suka juyo suka kalleni suka kwashe da dariya,nikam takaici sukabani don banga abin dariya a jikina ba......





Fitowa mukai mukasami anty a parlor,tace oya mutafi,wata a cikinsu tace anty bakiga abinda ke jikintabane,Anty ta harareta tace wannan ba matsalarki bace,ta rikemin hannu tace muje kinji diyata,nayi murmushi nabita,haka mukaje mukai aiki mukadawo,kamar jia naga yauma sunyi kwalliyarsu sunfice,nace su kam ko yaushe xasudawo oho,fira muke da anty har naji bacci natashi natafi daki,Ina mamakin kirkin matar....





Bayan kwana uku



Haka muke zuwa aiki kullum mudawo nikadai akebari a gida da daddare se anty,washegari natashi nashirya,nafito se anty ta shigardani dakinta,tabani wasu riga da skirt na atamfa sababbi da mayafi tace nasa,nacemata Aa nafijin dadin hijab,tace ae kawae tabarni insabane amma ita gskia baasamata hijab gurin aiki,ba don nasoba na karba,naje nasa,akabani powder nashafa sunata yabon kyau na,nikam gabadaya I m not comfortable,haka mukaje aikin,washegari haka takara bani wasu kayan nasa,mukaje,muna tsaka da aiki wani customernta Alhaji audi yazo tanata murnar ganinsa,shikuma se kallona yake,kallon ya isheni na tashi na shige ciki,yace hajja wannan fa,tace sabon hannu ce,kafin inbaka ita sekabiya kudi masu yawan gaske,yace na sati ma zakiban,ko na wata kinga se intafi dubai da ita in shana,tace bakada matsala inji alert kawae yace angama,wayarsa yadauki yakira yaron shagonsa yace aje asama acct din hajian kudi,sega alert kuwa,guda tayi tafara rawa tace lallai Alhaji dagaske kake,babbar harka,to kabani xuwa gobe insamu in lallabata yace angama kardai a wuce kwana biyu don baxan iya hakuri ba tace toh.......





Ranar anty yini tayi cikin farinciki,don tadade batasamu makudan kudi hakaba,muka koma gida tun yamma tafara bani wasu magunguna wai na basir ne talura basir na damuna,haka nasha ba don naso ba,Ina shiga daki kam na amayar dashi......ranar da daddare tace inshirya xanyi bako,nace wani irin bako kuma,tacemin wani kaninta kesona,itakuma tanaso nayi aure inda xanji dadi shyasa ma ta amince masa yaxo mu daidaita wai amma in bemun ba infadamata kawae,nace to haka nashirya yaxo naje,Ina zuwa naga Alhajin daxu takaici yakamani,nace amma matarnan ya tarainani,muka gaisa yace shopping xamuje nace to nabisa mukatafi wani mall,yaita lodarmin kaya,su jaka ,takalma da kayan makeup,kayan hargani nayi sunyi yawa,yasiyamun su chocolates kuma kala kala,nikam nagaji bacci ma naikeji nacemasa,mukatafi gida,haka yasaukeni yasa mai gadinmu yashigarmin da kayan,sannan yabanu kudi inriqe a hannuna,kin karba nayi,ya ajiye yatafi,haka nadauka nashiga ciki,anty taita santin kayan,tace maryam kinga harkar arziki ko nace ey ga kudi ma yabani,tace inriqe abuna,nace na ajiye cikin kayana kam,itakuma ta dauki kayan ya tayani jerawa a dakinmu........





Washegari haka yaxo yadaukeni,tace xamufita nace toh,hotel naga munje,ya kama daki,segashi ankirasa a waya yacewai emergency ne xeje yadawo,nacemasa baxan iya xama nikadai ba,sede mutafi tare yace to,haka mukatafi wani gida,lura nayi gidansane,yace ko anyi knocking glass karnabude,xe bama matarsa sako ne,nace to,yana shiga gidan nafito nabi bayansa,Ina shiga naga ya marairaice yanama matar magana,na shiga na zauna,ta kalleni tace kekumafa?daga Ina?shikam iya tashin hnkali,hnkalinsa yatashi nace daukoni yai wai muje hotel,tace hotel kuyime?nace abinda akeyi mana,aiko tasa salati,shikuma yafara masifa kee,a ina kikasanni,uban wa ya aikoki kimin sharri,wlhy my love makiya ne,wanda basusan ganina taredake,yajuyo kaina yace kekuma xanci ubanki yau,inga ubanda yatsaya maki,wayarsa na mika masa nace ga wayarka Ina mota,matar kasa magana tayi tabini da kallo kawai,tace wlhy yau seka sakeni,ashe abunda akefadi gskiane,karfe ya dauko yabiyoni,nikam nasa gudu a titin,na tare me napep na hau..........





#vote

#comment

#share







Your s arabiya>Ø‹Ý



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITTERS ASSOCIATION





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß





3þã 2þã





A kofar gida nasauka,mai gadi yaban kudi nabiya,nashiga ciki nadauko masa,Anty nasamu parlor tana kallo,ta kalleni tace har kindawo sharp sharp haka,nai murmushi nace matarsace taketa nemansa shyasa yadawo dani,tace jarababbiya mtsww mata matsala garemu wlhy,haka kawae ayita takurawa namiji,na sosa kai kawae nawuce ciki,a raina nace wai ni xaaraina ma hankali,kwanciyata nayi ina shafa cikina nafara bacci.......





Washegari haka mukaje aiki,Ina fargabar kar Alhaji audi yaxo kuma har dare shiru bexoba,da daddare Anty tace mutuminnaki yau baxexo bane,nace qila matsalane a gidannasa,kuma ni gashi ba wayaba bare na kirasa,tace hakane amma xexo manasani,nace aikam,ban rufe baki ba kuwa se gashi yafado gidan ko sallama babu,anty tai sauri ta mike tace Alhaji lafiya?yace ni xaacima mutunci?wannan yarinyar ke kika koyamata abunda xataminko?anty ta kalleni duk hnkalina yatashi nace dan Allah kiyi hakuri dama wlhy bnjin dadine shyasa namasa hakan,ranta a bace tace mekikamasa maryam?nayi shiru,shikam yabata labari tas,sannan yace wlhy dakyr nashawo kan abun nabawa me gadina kudi da iyayenta sukaxo yace ae shi besan motar a bude takeba,yadaiga budurwar tashiga tadauko waya tashiga cikin gidanne,dakyr fa nasamu na lallabata da iyayenta komi yawuce.......





Ta kalleni tace kin kyauta,tace amma wlhy ni babu yarinyarda xataxqunamin a gida baxatabi abunda nikeso ba,in abunda kikeso xakiyi meyahanaki xama gaban iyayenki?ko kikama gida kixauna kiriqa abunda kikeso?wlhy dole kibi umarnina imdai xaki xauna gidana,ta kalla alhaji,ynxu ya kakeso ayi yace ni kudinakawae xaabiyani,da kudinda nasa akaturomaki jia da safe duk ki tattaramin kudina inkara gaba,tace Aaaah gskia Alhaji ae baxaae hakaba,kasan bamutaba samun matsala ba,dole tabika,ko shekara xatai gurinka nidai tabika Kurum,yace bayan taga gidana,wayasan mexatamin gobe?tace ae wlhy uban ta yayi kadan,bata isaba wlhy,se insa a batar da ita wlhy,ta juyo ya kalleni tace ke kuma tattaro kibishi,sannan inji ance kinyi wani abun kigani,wlh nidake ne,sanann Alhaji duk abunda tayi kakirani kawae,sannan kasa tsaro sosae a kanta,hnkalinane yatashi danni nasan nayi kuskure a rayuwata amma nayi nadama kuma baxan bari inkara aikata hakanba,nace to Anty kiyi hakuri,ciki nashiga nahada kaya a akwati duk abunda nasan nawa dawasu cikin wanda Alhaji yasiyamun nafito nace nashirya muje,tace yauwa kokefa......



Rike hannuna yayi,nayi sauri xan kwace naga tana kallona,haka nadaure muka mata sallama mukafita,tsayawa yai xebude mota,yasaki hannuna,nikam naja akwatina da gudu,biyoni yai da gudu dashi da mai gadinmu,gudu nike sosae naxo kwana naji wata mota tayi sama dani,dishi dishi nike gani,naga Alhaji da maigadi sunkoma a guje........





Bude idona nayi naganni cikin asibiti,kallon dakin nikeyi,naji kaina yamin wani irin nauyi,nadafe naji annannadamin bandage,so nike intashi amma nakasa naji gabadaya jikina namin ciwo especially cikina,dayake wani azaban ciwo,wata matace taxo kusadani tariqe hannuna tace ya jikin,kinajin wani abu?nace cikina ciwo tace sannu ko,sannu kinji,wata nurse ce ta matso tayi seaking permission wai xatamin wasu basic examinations,dagamata kai kawai nayi,don namakasa magana,idona harhaska da touch,tace kinajina?ya sunanki nace maryam....tace okay,tambayoyi tacigaba damun taga naki amsata,haka tawuce,rufe idona nayi se kawae naga hoton baby yai appearing a idona,cute,round face with black hair.........





Kwanana biyu a asibitin kullum suna kuladani,amma nabar ma kowa magana cikinsu,ranar matar datakawoni tadawo,tabani abinci naci,tace dan Allah kiyi hakuri maryam,bansan yaxanafara baki hakuri ba,shyasa naso kikiramin mijinki mu masa bayani,nace karkidamu ko ma miye kifadamin,tace kinyi miscarriage,gabanane yafadi don namarasa gane miye miscarriage,se a hnkali komi kedawomin,wato cikina yaxube kenan,haba no wonder,tace Dan Allah kiyi hakuri wllhy ranar kirana akai ciwon mamata yatashi shyasa nafito hankalina tashe,kawae naga kinfado titi,ga wasu mutane na biyoki,kiyi hakuri,tace suwaye su nace bansansuba,kayana fa?tace suna mota,nadaukarmaki,shafa cikina nayi Ina godewa Allah cikin raina,itakam wani tausayi nabata tace Dan Allah kiyi hakuri ba da gangan bane wlhy,nace karki damu bakomi.......







#vote

#comment

#share







Your s arabiya>Ø‹Ý



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad #generalfiction

https://my.w.tt/sMVpNgDrW1









AMANA WRITTERS ASSOCIATION





ABINDA KA SHUKA<Ø>ß





3þã 3þã



Doctor ne yaxo yamin tamboyi akan ko akwae abinda kemina ciwo nace Aa,se ya sallamemu,tashi nai mukahada kaya mukafito,muka shiga motarta,ta kalleni tace xankaiki gidan kawata don mijina besan na bugekebi,nace Aa saukeni nan kawae nagode kwarai da karamcin da kikamin,da baki gudu kinbarni a gurinba,tace Aa ae bawai gurinkawartawa xaki xaunaba,gobe xnxo intafi dake kinji,na kalleta nace to shkann,gidan kawartata mukaje,muka zauna kawar taban abinci taje inje daki inhuta nace to........





Washegari segata taxo ita da wata mata,tacemin antyn tace,antyn kaduna take soo xasutafi kadunane gurin magani,xaakai mamarta gurin wani mai magani,so bataso tabarni nan,tare xamuje nace to,natashi nama kawartata sallama mukatafi,wani asibiti mukaje akadauko mamarta muka kama hanya,karfe uku na yamma muka karasa kaduna,gidan antyn muka sauka mukahuta,tace atashi a tafi gurin mai magani,se antyntace abiya orphanage dinda take aiki xatabada sako,aiko mukabiya,gurin bakaramin burgeni yayi ba,se nake ganin yaran gurin kamar yan uwana,wucewa xamuyi nace musu subarni a nan suje sudawo sukace to,anan sukabarni sukai tafiyansu,se dare sukadawo sukadaukeni dukda banso tafiyaba,naso subarni in kwana anan amma sukaki yarda,haka mukajera kwana biyar kullum a orphanage suke barina suje gurin mai magani,a hnkali kam mama se sauki takesamu......





***********



Bayan kwana biyu



Mama ta warke abinta,ranar muna zaune da yamma anty tagama waya da mijinta tana shaidamasa jibi xatakoma,ta juyo kaina tace maryam mijina baxe yarda kixauna damu ba,ga mamana batada karfin rikeki,itama kulawa take bukata,ko xaki xauna gurin anty tunda kinga tanada diya itama kamarki sedai ynxu tana boarding ne,nace Aa Anty karkidamu,xankoma gidane,anty tace ko xakifadamun wani abu a kanki,nayi sauri na girgiza kai,antynta tace kidena mata tambayoyi haka,duk randa ta shirya dakanta xatamaki bayanin komi,shiru Anty tayi tace toooo......





Nace anty aramin wayarki dan Allah,mikomin tayi,gwara inkira gida ko kasheni xasui suyi,don nagaji,nagaji da wannan wahalar,nasa numbern babana amma nakasa dialing,wani irin faduwar gaba nikeji,haka nagoge nasaka ta mummy,nan ma nakasa,wani sectaryn babana natuna,danasaba kira in ina neman baba,sauri nayi nayi dialing numbernshi,ringin uku yadauka,nai sallama nace dan Allah mansur ne?yace ey,wakike nema,naga kamar be ganeniba,nace Alhaji usman.,yace Allah sarki Ae Allah yamasa rasuwa wata uku dayawuce,ji nayi komi na jikina ya tsaya,nakasa ko motsi,ga su anty idonsu a kaina,nace kamarya?yace wlhy yarasu watanni uku da sukawuce,yasamu heart attack so matarsa ta siyarda companyn nashi da abubuwansa takoma CANADA.........





Nace wata uku dasukawuce?does it mean?ya Allah nooo noo pls





Hawayene yafara zuba a idona natashi na yarda wayar,nafita a guje,kirana anty take amma bansan metakeyiba,gabadaya naga sunbiyoni,nikuma nafara gudu,komawa sukai suka dauko mota suka biyoni,gudu kawae nike nikaina bansan inda xani ba,Ina tunanin babana,ynxu shknan baxankara ganinsaba?shknan baxega ynda rayuwata ta sauyaba?baxega nadamataba?waxan roka gafara kenan?gashi ynxu nice silar mutuwar tasa,gudu nike Ina wuce gidanne,motoci,amai nafara yi,naga mutane sun tsaya suna kallona,da tausayi a fuskarsu,amma inagamawa nacigaba da gudu,Ina tawuce motoci amma su anty basubar bi na ba,gudu nacigaba dayi forgetting that I have no destination,wani mutumine su anty sukawa magana,aikam yacigaba dabina,yajawoni nafadi unconscious......







Bude idona nayi naganni kan gado gasu anty gefena,sunatamin sannu,tace kintadamin hmkali maryam don Allah karkisake haka kinji,nai shiru,sukaban ruwa nakisha,haka mukawuni,washe gari anty taitamin labari amma naki ko kallonta,se hawaye dake zubomin kawae,ta kalleni tace kiriqa addua maryam,Allah xe yayemaki damuwarki kinji?tashi mushirya mutafi,nace Aa orphanage xan xauna,tace Aa kam sede ki xauna da antynah,kinga diyarta takusa dawowa hutu kamar ke,take se kuyi xamanku,na girgiza kai nace nidai kawae ku maidani orphanage dan Allah,tace to barin fadama antyn,fita tayi taje tasamesu tamusu bayani,antyn tace karkidamu kanki kinji,xankaita orphanage din,ae nima can nike xama ko yaushe,xankula da ita sosae and with time xatayi magana,yarinyace karama sanann kinaganinta kinsan damuwa ce tamata yawa,mama tace gaskia nima nalura da hakan.......





Zuwa sukai suka dauki kayana mukashirya gabadaya suka fara kaini orphanage nida anty sannan mukai sallama suka wuce katsina,wani daki anty ta kaini,naga se gaisheta suke suna kiranta da mama,tabani gado,tace nanne gadona,tayi introducing dina gurin yan dakin,da suke saoina,amma banma kowacce magana cikinsuba,sannan tamusu warning akankarsu riqa damuna da surutu sukace to,taja hannuna tanunamin office dnta tace ko da ina bukatar wani abu,kai kawae nadaga mata,snnan tamaidani dakina



#vote

#comment

#share







Your s arabiya>Ø‹Ý



You should read "ABINDA KA SHUKA" on #wattpad

Please Login or Register in order to submit comment