Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuka ta saduda domin ganin babu sauki se gurin Allah dole tayi hakuri tabashi hakkin sa don taga al amarin mijin nata babbane, tausayin tane yakamashi hakan yasa ya kyaleta tsam ya matseta a jikinsa domin kam shifa harga Allah tsokalowa kansa yayi kamar beyi komai bama yakeji, mimi ita kadai tasan halin da take ciki ayanzun ajiyan zuciya kawai tame saukewa na kukan da tayi ga tsoron daya kara shigarta hankalinta ya tashi jin haryanzu joystick din mijin nata taki la asar πŸ˜…! tana cikin wan nan tunanin ne taji yayi sama da ita zuwa bathroom seda ya tsarkake jikinsa tukunna yahada mata ruwa me dan zafi yafito yabarta don yaga yace zemata wankan ma zasu shawota ganin yanzuma tabi ta nade jikinta, tana kuka tana wankan tana tunanin yanzun wan nan rayuwar zata cigaba dayi da mijin nata, kafin ta fito ya gyara bed din, da dan towel dinta tafito tana tafiya tana cije baki be bari tatsaya yin komaiba yakama mata hannu suka kwanta, dukda halin da take ciki kalaman mujaheed seda suka sanyaya mata zuciya irin dada dan kalaman dayake mata da addu ah.


Washe gari


Tunda muhammad yatashi ya kagu a shirya a tafi saboda da begen matarsa shima yay bacci jiya, su auntie safiyya sun hana kowa shiga part din amarya kowa shirinsa yake a nan gurin mummy se 11 da wani abu mujaheed yashigo bangaren nasu lokacin ma har kowa ya gama shirin sa na tafiya annurin fuskar sa kawai zaka kalla kasan yacika ango, hakanne yasa mummy binsa da wani irin kallo, sosai kunya yakamashi yana gama gaishesu ya wuce dakinsa yasami muhammad a kwance, yana ganinsa yasaki murmushi yana cewa " Ango ango kasha kamshi" Haba mujaheed yarike cikin shakiyan cinsa yace." Ah! Sosai kuwa niko nasha kamshi malam kabari kawai"


Dariya muhammad yay yace." To wai wai shiru dae wai uwar kwagwa ta mutu, jarabar data taso seta kwanta, ya kanwar tawa ina fata dai lpy koh"
Mujaheed yana shafa kansa yace "Amarya tana lpy smul don tama fika lpy" hararar sa kawai muhammad yay yace " wlh karya kake rainawa wasu hankali amma baniba"
Yana dariya yace "wai ina sameer ne?"
" Sun tafi gidansu suma ko tsayawa zasuyi jiranka"


Mujaheed yace " Kawai dai guduwa yay ashe kuma koyw tsaya muyi sallama dasu mom"

" Bakasan inda suke bane" muhammad yafada yana hararar sa,keya mujaheed ya soso yana murmushi yace "kuma yanzu mummy tace wai zaku wuce"


" A ah zama zamuyi anan harse matarka ta haihu anyi suna zamu tafi" muhammad yana maganar yana tafiya yafice abinsa yabasa guri don yaga iskanci mujaheed ke son yimasa, shikuwa dariya harda fadawa gado,
( Nace lallai ango duniya tamaka dadi )




TAKU A KULLUM NANA BMB


08147110349
[8/31, 3:39 PM] Nana BMB: ❣ RABON KWADO....!!


BOOK 3


NA NANA BMB




GARKUWA WRITTER'S ASSOCIATION
{ Marubuta masu garkuwa da alkalami domin fadakar da al'ummah }




page 53 - 54


* The end *


Wajen karfe 3 general da yousep suka iso gidan, yay kiba yakara haske kamar ba training yaje bah, koda suka hada ido da mom yasan akwai matsala sosai ya tsargu abinka da mara gaskiya, nadiya ya tambaya me akaiwa mom ne tace itama bata sani bah taki fada mata meyasata fushi,kallon tuhuma yasoma yiwa nana wanda hakanne yakara sata tsurewa tanata Addu an Allah yasa kada mom tamasa maganar, koda suka gama lunch hira akasha kafin kowa ya wuce nashi tsagin, seda yousep yay wanka tukunna yashiga gurin nana tana zaune tanata latsa wayanta,
" Keh! kingayawa mom wani abu akaina koh" nana a tsorace ta girgiza masa kai, shikuwa kwafa kawai yay ya juya yafita, tsorone yakara shiganta yasa bata kara fita ko ina bah tana dakinta har dare yayi lokacin kwanciyan ta yayi tashiga wanka tafito hankalin ta nakan wayanta suna chart da aminiyar ta mardiyya tana shaida mata tayi sabon saurayi har an tsaida ranar auren suma, aikuwa tayi azaman kiran meenal tashaida mata ashe ya muhammad harya kaiwa mardiyya kudi ansaka ranar aure, sam barka kuwa suna tare da muhammad din tasaka masa kuka yaci dariya sosai seda yaga lamarin nata dagaske yakira nanan a waya sukayi magana tashaida masa gaskiyan abinda ke faruwa tanata tsokanan meenal ita ko se aukin zumbu rar baki, nana bata saka kayaba ta kwanta kan bed sunata chart abinta don hiran yana mata dadi sosai, dahaka kuwa batasan a time din da bacci yay awon gaba da itaba, bata jima da baccin ba yousep yashigo dakin inbanda huci babu abinda yake na bacin rai, sedai kuma koda yashigo bedroom din nata,seya zama soko πŸ˜… galala yatsaya kallon nana dake kwance male male abinta towel dinta duka ya tattare santala santalan laps dinta farare tass sun bayyana, mutumin dake fushi shine harda karam banin zuwa a hankali yadauke hannun ta daga kan cikinta yadauke wayanma data dafe da hannun nata, yakara warware towel din dakyau,
Koda yay arba da surar nana sandarewa yay a tsaye yana kallon ta yana hadiyar wani yawo mekauri, sam besan iya adadin time din daya dauka yana kallonta bah, ita kuwa sanyin daya soma ratsata ne yasata yin juyi gamida bude idonta sukayi 4 eyes kuwa, saurin rintse idanunta tayi saboda yadda taganshi tayi saurin jan abin rufa tarufe jikinta zuciyan ta na tsananta bugawa, tana cikin wan nan halin ne taji ya fisge abin rufar, hakan yasata curewa guri daya tana shirin yin kuka.

" Bazaki tashiba ina wasa dake ne"
tsawar dayake matane yasata mikewa jiki na bari tana gyara towel dinta,hararan ta yake yace." Ke gidanku ba koya miki tarbiyyar kwana da kayaba"


" Bansan nayi baccin bah bahaka nake kwana bah wlh" tayi maganar murya kamar zatayi kuka,
Tsaki yay yasoma cewa." Saboda kincika mayya shine kika hadani da mom koh, saboda gaki mayyar maza an hanaki hakkin ki koh! Toki sani duk randa kika kuma hadani da mahaifiya tah sekinyi dana sanin sanina dakikai a rayuwar ki"
Yana maganar tana matsawa tana jada baya harya cin mata jikin mirror ya hade jikin su sosai nana joystick dinsa tajee yadda takoma ne yana goga mata ita yakara daga mata hankali se hawaye shar! Hannun ta yakama yadora kan abar tasa yana cewa." Badai wan nan kike maitaba, toki kwantar da hankalin ki yau zata gusar da maitar ki"


Kuka nana tafara tana cewa." Am so sorry pls wlh ni nayafe banaso kakyaleni" tana maganar tanason janye hannun ta amma yahana, koda yaji kalaman ta murmushi yayi yay wancakali da ita kan bed kamar wata littafi yafita yana cewa." Haba yarinya you will see"
Tana kuka tasaka kayan baccin ta don dama tasan za ah rina haka tasan hakane ze biyo baya batada mafita, alwala tayi tazo tayi addu arta tai kwanciyar tah tana zubar hawaye dahaka bacci ya dauketa,


Baccin ta yasoma dadi tajishi kuwa harya soma cire mata kaya cikin mugun firgici ta mike zaune tana kuka zata soma yimasa magiya ya buge mata bakin da hannu, zafin da ya ratsata ne yasata saka hannu biyu ta toshe bakin tana ambaliyan hawaye,
Yau dai kam lamarin nana se du a ei domin yousep cikin mugunta yake romancing dinta lips dinta wani azabar zafi suke mata saboda mugun tar daya musu sam yahanata kuka don yasan abinda yake mata yabari duka gidan se sunsan abinda yake faruwa, haka boobs dinta sunyi jajir mussam man nipples dinta dasuka gama shan azaba a gurinsa koda yazo daukan hanya mah takarfi yashigeta yasoma aiki kamar tababbe, ita tunima ta dade da sumewa har yay kidan shi yay rawar shi bata kara sanin inda takeba,


Se farkawa tayi taganta kwance a dakinsa kan bed ansaka mata drip,
motsin datajine a gefen ta yasata juyawa taga ashe shine zaune gefen ta yana duba magun gunan da nurse tabada, koda suka hada idanu saurin ajiye wa yay yaname rike hannun ta yana zubawa Allah godiya data farka don don daren jiya kam yashiga tasku ba abinda be mataba bata farka bah, abinne yake ta dawo masa saboda wata irin nutsuwa ce yakeji wadda betabajin taba a rayuwarsa, shikuwa general tunda sukaje sallan asuba yasan dan nasa yashiga sabuwar duniya ganin irin smile din dake fuskansa abinda keda wuyan gani a gurinsa, itakuwa tana kallonshi hawaye yacigaba da fitowa a idonta, sosai yousep yaji wani irin tausayin ta yakama shi, sannu yaketa jera mata yana shafa mata hannu a hankali, ita kuwa sedai aikin binsa da idanu don takasa bude bakinta tayi magana,
Suna haka mom tashigo dakin taga tafarka taji dadi sosai itama sedai taki sakin fuskane saboda yousep don so take seta nuna masa kuskuren sa, koda tayi mata sannu dakyar nana ta iya bude baki ta amsa hakan yasa tausanta kara kamata taname jin zafin yousep din, shikuwa se aikin sunne kai saboda ba gaskiya,


Abinka da zuciyan masoyi sam nana bataji san yousep ya ragu a zuciyan taba sema karuwa dayayi ganin yadda yake kulawa da ita yanzun har tasami sauki, hakanne yasa mom tasoma sake masa fuska hartana masa magana,
Ahaka rayuwa tacigaba da tafiya ansami cigaba sosai a zaman auren nasu yousep sosai yake mutunta matar tasa kuma duk ta sanadin kyautar budurcin da nana tai masane yasashi karramata a zuciyan sah, dukda betaba furta cewa yana sonta bah.Tafi tafi dai malam yousup wata rana zaka furta



BAYAN SHEKARA UKU


Gidan fulani na leka naga anata shagali birede anata kashe kala, ashe ashe wai bikin Bassam ake da hasana, yadawo daga prison, se yau Allah yay Abban su mimi yadanka masa kyautar da mimi tayi masa kafin yatafi, wato hassana,
Canna hangi safiyya da ummi anata nan nan da jikoki, saboda meenal da mimi tuni sun haihu, meenal twins ta haifa kyawawa maza itama, ita kuwa mimi guda dayane ta haifo santala unta, masha Allah yaci sunan daddy wato Abubakar, kuma yanzu a halinda ake ciki mimi tana daukeda juna biyu, ( Lallai su mujaheed dai andage anatama kasa hidima πŸ˜„ )
Nana kuwa Haihuwa itama koyau ko gobe, sunata shirin nasu bikin suma na nadiya, lamuran kam se san barka, twins kannen meenal kuwa sun koma dubai can suka cigaba da karatunsu,
Yadda mimi da meenal suka koma yanzun gwanin ban sha awa musamman ita mimi dake da juna biyu.


Amarya hasana tagama botsare warta aka mikata dakin miji saboda kememe tace batason Bassam,( Nikuwa nace ai kunfi kusa dama kun sabah )
Ogan dama kullum wan nan rana yake tsumayin tazo kuma gashi Allah yakawo tah, kaf fushin sa seda yafanshe shi a daren farkon su don bedaga kafa bah lamarin nashi, duk wani buri daya ci kan mimi ranar seda yasauke shi kan hasana, kulawa ce yake bata ta mussam man ita kuwa tsiya kala kala bawadda batayi yay ta biye mata yana lallaba ta dare nayi kuwa zece besan zance bah πŸ˜… duk masifar ta dole tahakura ta kyaleshi dahaka aka kashe bakin tsanya dai ta saduda.


Sosai safiyya tayiwa meenal nasiha akan tayafewa mahifin ta abinda ya aikata mata ta nuna mata shi dan adam ajizine, ko Allah ana masa laifi ya yafe hakan yasa zuciyan ta karaya don kusan zuwanshi nawa bawanda ke sauraren sah har kuka yakeyi dakyar da lallaba dai meenal take iya gaisheda mahaifin nata shima seda yasaka baki daddy tukunna yanzu har gaisawa sukeyi a waya, kuma shida mahaifiyar zara sun sasanta kansu yanzu imam suna zaune lpy zaran kuwa an keta hazo anacan sudan ana karatu ( Niko nace aure bayanzu bah kenan πŸ€”)


Inty kuwa tayi auren ta abinta har matar sameer takuma haihuwa ta santalo diyar ta mace me sunan mimi wato safiyya don acewar su kam bazasu mance da mimi bah alherice a garesu ko ince aminin sa, mujaheed ba karamin farin ciki yay dahakan bah don kuwa itama da mimi suke kiranta, kowama farin ciki yake dahakan dayin alfahari.


Muhammad yazama cikakken lecturer shida mujaheed yanzu kudi sun zauna musu da kwanciyar hankali.


Me karatu lamarin auntie se du ah ei, don yanzu tana can gidan kula da marasa lpy irinta zaman gida ya gagara dole, da alamu samun sauki bayanzu bah kenan, Allah yarufa asiri, nana kullum ta dukufa ba dare ba rana tanawa mahaifiyar ta addu ah kan samun lpy
( To Allah ya amsa.)



ALHAMDULILLAH


Me karatu nan nakawo karshen littafina mesuna * Rabon kwado* masoyan book dina ina mika godiya ta agare ku da fatan alheri.


Ya Allah ka kara mana tsoronka acikin zukatanmu, ka yafe mana kura kuranmu


Banyi littafina don komai bah se don nafadakar da mutane nakuma nisha dantar dasu.

GARGADI!!
Banyar da wani ya juyamin book dina a yadda nayishi bah, pls πŸ™ a kiyaye.

TAKU A KULLUM NANA BMB

4 comment
08147110349


Bissalam.
[8/31, 3:39 PM] Nana BMB: ❣ RABON KWADO....!!


BOOK 3


NA NANA BMB




GARKUWA WRITTER'S ASSOCIATION
{ Marubuta masu garkuwa da alkalami domin fadakar da al'ummah }




page 49 - 50


murmushi muhammad yay dasuka sauko yaga yadda usain ya dora kanshi akan cinyar ummi hassan kuwa yanata zuba surutu, nabiha auntie safiyya ta dauka ta zauna gefen ummin tana murmushi tace "My DOTA kuma ko azo a gaishe ni koh! cikin azama usain yamike da mamaki suka sau baki suna kallon ta daddy yana zaune yana kada kafafun sa yarike haba kawai yana kallon ikon Allah,
Kasa rike dariyar sa muhammad yay yasoma cewa." Sunana hassan shikuwa usain ammafah muna sauka a motar nan zamu sake hade muku" muhammad yana irin maganar da hassan yay masu a mota ne ranar dasuka zoh, shima yau ya rama ga mamma dinsu ta bace musu,
Gurin daddy hassan yaje yarike masa hannu yana cewa "pls daddy wacece mamma dinmu acikin su?" kwace hannun sa daddy yayi yana me cewa." Kai amma kuwa twins kunji kunya, dama gaba da gaban ta, kunata tutiyar mutane basa iya ganeku to gashi kunyi abin kunya kuma yau kun gagara gane mahaifiyar ku" tura baki hassan yay gaba yaje gurin safiyyan yasoma mika fuska shi alan dole kanshin turaren ta yakeson shaka, yadda yake mika mata fuska ne yasata sakin dariya tana nunashi,
Wani tsalle yasaki harda murna" Yeeeeh!wlh wan nan ce ga mamma din mu nan ashe wlh kece"
Mikewa ummi tayi cikin shan mur, tarike masa kunne tana cewa." itace mamanku nikuma wacece? ina sauraren ka nikuma wacece?"
Cikin yake da fuska hassan yace." ummin mu ce ke mana" ayadda yafadi maganar yasa kowa yin dariya sunata nishadin su nana harta dan saki jikinta taware meenal takawo mata tea da abinci taci ba laifi kuma.


Anayin sallan magrib aka rugun duma kuma akayi gidan su yousep kai amarya meenal tayi faman duniya da muhammad akan yabarta suje su dawo amma fir yaki bari yace babu inda zataje,( To lamarin dai na muhammad harda kishi mah πŸ˜… ).
Sosai taci kukan ta ta koshi kuwa don taso zuwa, sam nadiya itama bataji dadiba da ba ah taho da meenal din bah, ansar mutumci mom tamusu an karramasu sosai don 'yan uwan mom basuda matsala suma, shikuwa ogah! ango fara ar fuskar sa kamar tagaske cikin ladabi suka gaisa da kowa yafice yabar musu gidan, part dinsa aka kai amarya domin acan ne yayiwa amaryar tasa masauki a cewar sa shi baze bar gidan suba saboda yayi wani auren ala kakae πŸ˜‚πŸ˜‚, Se wajan 9 suka tafi akabar amarya ita kadai a dakin ta,
Har suka dawo meenal bata dena kuka bah twins har sunyi rarrashin sun gaji dakyar ummi ta rarrashe ta tabata abin ci taci takoshi 'yar gatan ummin( dama niceπŸ˜„) to daga karshe kuma duk wan nan rimi rimi din da rigima aka kareshi saboda ta tubure bazata bi ya muhammad din nata bah anan zata kwana, seda daddy yay mata jan ido tukunna tamike simi simi tabishi tana kuka,
Sam taki yarda ya rabeta yana zuwa kusa da ita zata kuma saka masa kuka saboda haushin sa takeji yaki barin ta taje taga kawallin tah,
Luff muhammad yay akan bed yana tunanin yadda ze bullowa wan nan 'yar rigimar saboda baze iya bacci haka bah magana ta domin Allah seya ragema kansa zafi, bayyada za ayi ta tafi bedroom din ta saboda a hannun sa ya kawota nashi bedroom din ya ajiye yasama kofa key ya cireshi, tana tura baki haka ta shiga bathroom tayi wanka tafito abinta sedai kuma me, tana isa gun wardrob din tajita a kulle duka kuma babu keys din ajiki, hawayene yakara zubo mata cikin takaici taje inda yake kwance kuka nashirin kwace mata tace." Ya muhammad ina keys din wardrob din, kaya zansa ko kabarni natafi dakina"
Se a yanzun meenal ta kula da rawar sanyin da muhammad yakeyi tacikin blanket, kuri tayiwa bargon tanason kara tan tancewa abinda tagani hakane, jin tayi shirune shikuma yasashi soma jero salati da addu o ei, Ay tuni meenal taman ta dama fushi take cikin tashin hankali ta haura gadon tayaye bargon don sosai ta tsorata jin yadda muryar yayan nata takoma jiki nata bari,
" Ya muhammad meya sameka wayyo Allah nah kayimin bayani" tana maganar tana kokarin dagoshi daga kwancen tuni idanun ta suka cigaba da zub da hawaye, ganin tanason tadashi zaune, yasashi riko hanneyen ta ya tashi daga kwancen koda ya dago masauki mekyau yawa kanshi a kirjinta, matseta yay Sosai ajikinsa yanajuya kan nasa a kirjin nata saboda so yakeyi towel din ya kwance bahali yasaka hannu zata ranfo shi πŸ˜‚πŸ˜‚ tsorone sosai yashigi meenal ganin halin da yashiga, kuka take shirin saka masa hakan yasashi kara marai raice ce murya yace." sweetie help me pls! marana danna minshi dasauri kada na mutu yanzun nan" yana maganar yana kai hannun ta kan marar sa yana dannawa, itakuwa jin wan nan lamari ne yasata yin kwatakes πŸ˜… yana janye hannunsa tayi azaman dauke nata don dama dole yamata," Ahhhhhh!"
Yadda yafurta maganar kamar irin ze sume ne yana magana dakyar "sweetie mutuwa zanyi" meenal jiki na karkar wa kuwa ta maida hannun ta gurin saboda taga yayan nata dagaske kam ze iya mutuwa yanda yakeyi, hankalin ta yatashi kam, sam batasan ma ya zame mata towel din nataba hakuri kawai take bashi tana ambaliyan hawaye tana cewa." Karufamin asiri ya muhammad bazaka mutu bah" seda taji yasoma lashe mata kirji tamkar tsohon maye tukunna hankalin ta yadawo ga towel dinta wanda a yanzun ko kadan babushi a jikin natama, mikewa tayi azamar yi hakan yasa muhammad kara riketa cikin rikitaccen voice dinsa yace ina zakije?"
Cikin muryan kuka tace " Kaya zansaka"


"No need"


Shine kawai abinda yace mata daga haka ya dagata yajuyata ta koma kan bed din ya kwantar da ita yamata rumfa, zuwa lokacin zuciyan meenal ta tsanan ta bugawa, yau kam ankama aku me surutu πŸ˜… light din gefen bed dinsu dake kunne yakai hannu yakashe, meenal kam da free take yau datayi bayani nutsuwa kawai yakeso yasamawa kansa, seda yarage ma kansa zafi tukunna yakyaleta cikin 'yan mintuna baccin wahala ya dauketa,


Kwana biyu abinda yake faruwa kenan tsakanin sa da amaryar tasa har tayi wankan tsarki besani bah ko sallah zatayi seta sakama kofan ta key don ayanzun kam sosai ta firgita da lamarin yayan nata,
Bayan sallan ishah yadawo daga gidan safiyya, harze wuce dakinshi yafasa yatafi dakin meenal sedai kuma me? tunda ya isa bakin kofan yake jiyo muryan ta tana karatun Alkur'ani, mamaki ne yakama shi yarinyar nan kodai tayi wankan tsarki ne be saniba, wata zuciyar tace masa ko kuma daka take zubo kira'ar tata bah, ahankali ya murda handle din kofan yatura kofan yajishi gam a rufe, hakanne yasashi murmushi yasaki handle yakoma daki sam meenal bata ankara bah saboda hankalin ta yana kan kara tunta,
Cikin nishadi muhammad yay wanka yafito ita kawai ke masa yawo a kwakwal wa yana lumshe ido, turaruka kala kala yaringa fesawa seda yagama kal kalarsa tukunna yakirata awaya, tana dagawa yace." Kisameni a daki" yakashe wayan sa, ita kuwa jiki a sanyaye ta mike don tasan kullum idan tashiga wan nan dakin bata fitowa salin alin, tafiya take kamar bata soh harta isa dakin nasa da sallamar ta tashiga, wani ni'im taccen kamshi da daki hancin ta har tana lumshe ido, haryanzu yana zaune gaban mirror dinshi, yace kawo min fresh milk a fridge ki hada mun da fruits"
Bata kawo komai bah taje ta yan yanka masa fruits din cikin bowl ta hado mada da fresh milk din, koda ta dawo tasame shi a zaune kan bed ya harde kafa, hakanne yasata kai masa candin ta aje tray din a gaban shi juyawa take shirin yi ya jawo hannunta yace." zauna mana, kinci abinci?" kanta a sunkuye ta daga masa kai alamun eh,kamar mejin tsoro tazauna daga gefe yanaci yana bata itama har suka cinye, ya bata fresh milk din cikin ta yay dadum, kana yamike kuma yana me cewa " Dauko min Alkur'ani nayi karatu kafinna kwanta," yaro yaro ne sam meenal ta manta da batun boyewar da takeyi tasauka a kan bed din taje ma ajiyar Alkur'anan ta dauko masa, wani killer smile muhammad yasaki, tana kawo masa ya ansa ya

Please Login or Register in order to submit comment