Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dan iska saboda bakida kwakwalwa mekyau kisake gangancin cemin dan iska kiga abinda zanwa shegen bakinnan naki mara kunya, hasana takuma kulewa cikin rashin tsoro tadago tace ayba karya naiba anfada din yayarmuce kuma daga yau kasa aranka bakae ba ita donsena tonama asiri katafi can kasamo matarka amma ba ah gidanmuba,
Cikeda mamaki bassam yake kallon hasana yarasa meyasa hasana batajin tsoronsa koda kuwa meze mata bata shakkar yimasa rashin kunya tunani yayi tabbas yakyale yarinyar nsn wlh seta ballo masa ruwa yanagani burinshi yakusa cika so dole yadauki mataki, murmushi keta yasaki sanan yakara matseta abango yay mata rumfa ko kyallinta ba ah hange yarufeta seda suka kwashi mintina ahaka ba umm ba um umm sannan yadago fuskarsa daukeda kaya tatccen murmushi yajuya yadauki wayanshi data yar yatafi seda yabude kofa zefita yajuyo yace no problem ayanzu zaki iya fadin abinda kikeso nima nasami nawa abin fadan so ki gwada kiga meze faru, yay ficewarsa yabarta ajiki bango hawaye shabe shabe zuciyarsa kuna kawae takeyi tafada kan bed tasoma kuka me cin rae,
WASHE GARI
Tunda su mummy suka tashi suka soma shirin tafiya mimi kuwa tunda ta tashi tarasa sukuni har sukae breakfast mujaheed yana kula da halinda take ciki sam muhammad ko inda takema be kallaba hakanne yakara tabbatarwa daddy da akwae matsala bayan gamawarsune suna parlour nana ta dafata tace meenal wae meyake damunkine nigaba daya natasa gane kanki yanzu wlh, zuciyan mimi bugawa kawae take tarasa ta ina zata fara tana cikin tsaka me wuya tanason mujaheed matuka kuma ayanzu idan tafurta to nana tasmmu abinyi zata kwacewa meenal youseep "NIKUWA NACE HMMMM" ganin tarasa mafitane yasata hayewa sama takira mujaheed koda yaga haka yasan akwae magana mikewa yay yabar palour din don answer wayan muhammad nakula dasu yana murmushi kawae soyake kafinsu daddynshi sutafi ayi komae yau ayita takare yau zefadima kowa yasan cewa wanann ba ita bace meenal....


TAKU A KULLUM NANA BMB.


08147110349 Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment