Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yadan tabe baki yace yayi fushi seki kirashi kibashi hakuri,duk abinda sukeyi auntie nakallonsu tagefen ido rabin hankalinta nagun mummy rabi nagunsu mimi, nana ma matsawa tayi kusa dashi tace wae ya mujaheed son meenal kakeyine shiyasa tayi wannan nutsuwar dabata taba yiba,murmushi yayi yadungure mata kae yace ina ruwanki ne,mummy tace kyaleshi nana intayi tsami fah kowa seyaji rabi dasu abinki,wani irin tukukine yake tasowa auntie amma tana dannewa hab da magrib shima daddy yadawo gida ko sama behauba sabuwar hira tasake barkewa sedae kasan zuciyanshi fal take da mamaki ganin mimi shiru shiru tunda suka gaisa bata kara maganaba ga girman dayaga takara, inda taga dazu sunshiga dominyin alwala itada nana yasata ganewa nanne dakinsu sunata zuba ta silale tanufi dakin tana tafiya kamar bataso jitake kamar za a cemata ina zaki,
Koda tashiga tatsaya tanata bin dakin dakallo kana ganin tsarin dakin zakasan na mutum biyune kae tsaya wanka tashiga tayo koda tafito setarasa wacce ce wardrob din meenal koda tabude ta tan taci karo da teddy guda manya daga kasa wannan ne ya tabbatar mata itace ta meenal kuma ga rubutun dataga anyiyyi an manne a wardrob din duka tabisu tana karanta tana murmushi rabin rubutun akan ya muhammad dintane se nana seyanzun tasoma fahimtar irin shakuwar dake tsakaninsu da muhammad simple kaya bacci tadauko tadan murza mae da dan turare tasa kayan seda tagama zagayenta adakin sannan takwanta bacci,
Sedare Dr yasallami meenal suka fito dakanta take iya takawa abban nasu yarike mata hannu abinda yabawa meenal mamaki shine ganin motaci datayi birjik abakin hospital din ga bodyguards sun zagayesu kallo daya zaka musu kasan nera na aiki gurin motocinnan biyu ta bodyguard sebiyu tasu atsakiya sekuma biyu again abaya ta guards din aka bude musu suka shiga ummin tasu da mimi dakuma abban nasu su hassana kuma suka shiga tagaba motan guards din suka antaya motocin suka soma tafiya nan danan meenal tatsure ganin tsaron da ake musu meenal azuciyanta cewa take ya allah waca irin rayuwace wannan kuma allah sarki iyayena yanzu nayi muku nisa taya zan kubuta a hannun mutanen nan dole nagaya musu gaskiya life dinta kawae take tunani tabaya yadda taketa ikirarin intabar kano bazata dawoba ashe tayi maganar bakin bakin mala iku shiyasa allah yacanza mata rayuwa,lumshe idanunta tayi tanadan cizar lips dinta nakasa don kuka keshirin kwace mata jitayi ummin tarungumota jikinta tana da da rarrashinta don taga halinda tashiga taji dadin hakan sosae meenal shiyasa takara shige mata koda suka isa gidan ko ince estate seda meenal tamike daga jikin umman tasu securities ne tako ina daga sama an kafe wani symbol an rubuta WELCOME TO GIDAN FULANI! se walwalin haske rubutun yake abin kayatarwa, wangamemen gate din securities suka bude musu suka shiga tunda meenal take bata taba ganin gida irin wannanba anshiga gidan amma haryanzu tafiya ake ga bene wani kan wani hakanne yasata rintse hannayenta zuciyanta na tsananta bugawa kodae gidan 'yan yankan kae allah yakawoni ne? tunani take kala kala harsuka isa parking space sukayi parking suka fito ko ina haske take gani tunda suka shigo amma sedae inda suke tunkarane babu haske ko kadan kam kuwa takara rike hannun ummin tasu tanata raba idanu koda suka inda duhun yake kamar walkiya taga haske yakawo jama ar gurinne yasata firgicewa tana shirin guduwa rikon da ummin tasu tamata yasata kasa matsawa daga inda take,duka jama ar gurin suka dauka da tafi suna fillaci cikin nishadi da farin ciki daya bayan daya kowa yake zuwa yana welcoming dinta ido kawae take bin kowannensu dashi mutanen abin burgewa kana gani base angaya makaba kasan family dayane hardasu ummin da abban nasu sukayi welcoming dinta baki saro take kallonsu sunata mata murna da dawowa mutanen sun burgeta matuka har smile takeyi sedae sam batajin abinda suke cewa, haka ummim tasu takama hannunta suka nufi part dinsu 'yar kauye meenal tazama ganin haduwan gidan nasu mimi sekace a London tsarin gidan nasu har dakin mimi takaeta tace zauna na hada miki ruwa kigasa jikinki sosae gefen makeken bed din mimi tazauna wani sanyin kamshi nadukan hancinta dakin ya tsaru komae nadakin peach colour ne da butter milk tasau baki tanata kallon dakin ummi tafito daga bathroom din tatsaya tana karantarta seda takare mata kallo sannan tace meenal kitashi kishaga wankan koh saurin juyowa tayi ganin irin kallonda takeyi matane yasata sunkuyar dakanta tace to, fita daga dakin tayi tace kiyi kishirya kikwanta kisamu isasshen bacci don kinsan gobe hardare baki bakarewa zasuyiba, da kallon mamaki meenal tarakata harta fice taja mata kofan koda tashiga wankan tajuma acikin kwamin wankan don sosae tajee dadin ruwan sannan tafito kods tabide wardrob din tsarin kayan yaburgeta ga kamshin dake tashi tadauki sleeping dressed tasaka kana tayi sallah gurin aje sallayama zamanshi yake seda tagama addu inta sannan taje tamurza lotion me kamshi takwanta tunani kala kala ne a zuciyanta tagaza yaddanma kanta ita meenal itace awannan life din wani irin sanyin ni imane yake ratsata har bargon jikinta tana wannan tunanin bacci yadauketa,
WASHE GARI
Su mimi suna kwance kana gani zakasan baccin baya wani yimata dadi saboda ta takure gure daya haka auntie tashigo tasamesu da asuba akayi sa ah kuwa fuskar mimi itace awaje takarasa harda sandarta kuwa tazabga mata mari ta tashi firgigit tana kallon auntien hawaye na ambaliya a idonta don bakaramin zafi tajiba,nana ma afirgicen ta tashi ganin abinda yafarune yasa cewa haba auntie metayi miki kuma daga dawowarta cikin fushi tace zaku tashi kuyi sallah ko yaya tayi maganar tana huci suduka shiru sukayi tafita tanata masifa ita kadae abin sosae yadaurewa mimi kae tomeyasa tamareta haka?


TAKU A KULLUM NANA BMB.


08147110349
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2


NA NANA BMB




page 25-26
Tunda meenal tayi sallah asuba bata koma bacci bah tanata azkar har gari yasoma yin haske sannan tashafa tamike tacire hijab din tazauna gefen bed tana ganin komae yazame mata nadaban a arayuwarta iskace taketa daga labulaye ga sanyin asuba daya ratsa bedroom din hakanne yasata mikewa tabude labulayen haske ya gauraye dakin cike da annushuwa tabude kofan bayan inda aka aje furanni masu kyau dasuka zagaye gurin abin sha awa iska nata fificeta tana sauke ajiyan zuciya se daga mata gashi take seda tagama kallon furannin sannan tasoma kallon tsarin gidan tana hangen ragowar benayen abin sha awa komae cikin tsari tana murmushi tace ya allah wani irin gidane haka ka kawoni me abin me abin birgewa da mamaki tashagalta da kalle kalle taji ana jifanta da wani abu hakanne yasata saurin kallon kasa domin ganin menene taga wasu furannin ne ake jifanta dashi peach colour da alamu dae kalan da mimi kekauna kenan ganin hakanne yasata saurin karasawa tarike glasses dinda yazagaye gurin tahangi wani saurayi kuwa yana kan mota atsaye yana rikeda wani dogon basket dayake zuba furannin yana watsa matasu dukda tazararsu hakan behanata ganin haduwar guy dinba black beauty sunkuyawa tayi tana kwasar furannin tana shaka kamshinsu sosae yaymata dadi,
Muryarshice takatseta dataji yana WELL COME BACK MY SWEET MEEMS! dakarfi yake maganar yadda zata jiyoshi aykuwa se yashe baki take tanan tsaye taji anriko mata hannu dasauri tajuya taga ashe ummi ce zuwa tayi ta leka tawatsawa saurayin dakuwa tace anshi naka "BASSAM" hannun nata tarike tace muje kishirya nazaci zanganki kinshirya kinbiyewa bassam, cikin jin kunya tagaisheta ta amsa tace kishiga kiyi wanka kishirya kinji koh, batare da musuba tace to ummi, seda tashiga wankan sannan tabude wardrob dinta tadauko mata wani tsadadden less fari tass dashi
se shekin kyau yake sannan ta ajiye mata akan bed tafita, bawani bata time tafito tazauna gaban dressing mirror kayan shafan kawae take kallo nagurin da turaruka tama rasa wadda zatayi amfani dasu su " su meenal an zama 'yan kauye hhhhh" tajuma tana shafe shafenta sannan tasoma fesa spray kala kala tasaka kayan na mimi sedae rigan bata kamata yadda ake soba taso tayi mata yawa, tana gama saka kayan taji anayi mata knorking seda tazauna tabada izinin shigowa, hassana ce tashigo hannunta dauke da tray nakayan breakfast murmushinta ta fadada tace hasana kece, cikin jin dadi takaraso ta aje tray din gefe tace morning my besty, morning my love sis ykk ina twins, zama hasana tayi gefenta tace wow yayarmu kinga yadda kike walwali nakyau kuwa gaskiya kinfi dakyau tabdi kinganki kamar amarya tubar kallah, lallae suya bassam akwae zuba shirme yau dama najishi yafara ay, kiyi kiyi break din yayanmu yanzu yaya zara zata hawo yimiki kwalliya fah! meenal haka tafara tunanin waca irin kwalliya kuma za ayi mata abinda tunda take arayuwarta ba ah taba yimataba hannu takae tafara daukan kofin tea hasana tarike hannunta tace a ah kifara shanye madarar shanun cikin dayan cup din tukun da dumintama tunkan tayi saunyi dama ummi tace bazaki kula madarar bah kifara da ita tukunna, bansan meyasa bakisan shan madarar nan yayarmu?galala meenal takebin glass cup din madarar da kallo batace kalaba tadauka tashanyeta,kadan taci abin karin shima tea din iya rabi tasha cup din ta ajiye da mamaki hasana tace badai koshi kikaeba, meenal tace haba hasana aynamaci dayawa bakiganiba,
Hasana tayi dariya tace kae yayarmu ahakane kikaci dayawa kallifa ko rabi bakiyi bah, itadae meenal kishigida tayi akan pillow tana kallon hasana tana zuba mata murmushi najin dadi tanason hasana sosae wani farin cikine takejin ya mamayeta ganin irin gatanta tan dasukeyi abin yana mata dadi, itakuwa hasana mamakine yakamata ganin yadda yayar tasu tacanza semagana take mata cikin faran faran da fara ah sabanin da dako magana ma batasonyi,
Tasauke ajiyan zuciya tace to yayarmu bari nafita da abinci sena turo miki yaya zarah din nasan ketake jira tamike tadau tray din tafita tanamejin dadin sauyawar yayar tasu tana fita meenal tayi wani irin birgima a kan bed din tana cewa ya allah wani irin gatane wannan nake gani arayuwata nagode maka daka sauyimin rayuwa me dadi " to me karatu lamarin meenal aziminne tamantama da yayanta da masoyinta" koda hasana tasoma saukowa daga steps din benen tana fara ah, hango bassam datayine yasata daure fuska yana zaune a parlour yaharde kafa sunata hira da yaya zara,
Tunda tasoma saukowa daga steps din yake kallonta tana sanye da jeans blue yakamata se riganta pink tazo mata gwiwa tayi kyau sosae tadan kamata rigan hakanne yasa dan kirjinta daya soma tasawa bayyana ga hulan kanta ma pink tayi kyau sosae tana tafiya cikin takamarta da nutsuwa ita alan dole kada a raenata jiyake kamar yaje yarufeta da duka batasanma yanayiba seda ta ane tray din kan dining sannan ta dawo tazauna itama taharde kafa zara da bassam hira suke cikin fulatanci gefe gefe suke saka turanci sam basa hausarma, cikin shan kamshi tace yaya zara yayarmu tagama, ta amsa mata da to seda suka gama tattaunawarsu tadauki jakarta tahaura saman, ita kuwa hasana batasan ma me akeba buga game dinta take a tap dinta kawae sejin tsawar data razanata tayi dasauri tamike zata gudu kuwa yace lallae yarinyar baki iya gaisuwaba koh? jin hakanne yasata dawowa cikin tura baki tace ina kwana kawae yaja tsaki yace stupid girl dallani kawomin breakfast tunkan nazo na anshi wayan na faffasata inga ta maitar game, idonta tafda kwalla ta aje wayan nata tanamejin haushin zaginta dayayi taje kan dining din tadauko masa ragowan da meenal tarage tazo ta aje masa tunkan takarasa mikewa yakuma zuba mata wata tsawar ashema kin raenani har haka nizaki kawowa saura nayi miki kama damecin saura almajiri kika maidani kome,
Cikin zucuciyar hasana tana cewa ba almajiri bane kae kuma wlh sekaci, arazane takarasa dagowa tana kallonshi alamun maganar tasa ta tsorata ta ta dafe kirji tace ya bassam yanzu ragowan yayarmune bazakaciba kyamarta kakeyi kenan to wlh sena gaya mata galala bassam yake kallon makirci irinna hasana tajuya dasauri tasoma hawa steps din,dagudu yakarasa yafisgota saura kadan tafadi yariketa ya wancakalata kan kujera yana cewa uban wayace miki nace bazan ciba,da hannu ya nunata yace wlh kika haura samannan sena lahira yafikijin dadi, yajuya cikin takaeci yazauna yasoma tura abin karin yana nadamar sata takawo mata abin kari dayayi ga tea din ya huce kuma gashi rabi haka yashanye hasana zuciyanta kal dafarin ciki ta kuntata masa kuma taki tafiya saboda kada yatashi yagudu yakici hka ya cuccusa yanamejin zafinta a zuciyanshi yadauki wayoyinsa yafice daga gidan hasana don dariya harda kifawa da tsallen murnarta tanufi dakin twins donyi musu wanka tasan yanzu sun tashi suna zuba rashinji....


TAKU A KULLUM NANA BMB.


08147110349


KUYI HAKURI MUTANE NAH KUNJINI SHIRU KWANA BIYU INA BUSY DAYAWA NE.
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2


NA NANA BMB


page 27-28
Fitowar mimi daga wanka kenan wayarta tasoma ruri ita tamantama dawata waya a jaka batabi takan wayarba tazauna kan sofa tana fuskantar mirror kome ta tuna kuma tamime taje ta dauka wayan a time din ma kiran yayanke kawae taje tajonata a charged nana binta da idanu kawae take cikin mamaki tace waya kirakine? mimi bata tanka mataba illah zubawa fuskanta idanu datayi cikin mirror tana shafa inda auntie tamareta haryanzu abin mamaki yake bata,tana nan zaune wayar tata takuma ringing nana nazaune tayi fushi dama saboda taimata magana taimata banza,tahanzarta zuwa tadauki wayar don ganin mekira nana ganin mekiranne yasata tasau baki tace yanzu nadiyace take kiranki dama shine kikaki daga wayan itadae mimi kallonta kawae take ta mirror harta daga wayan suka gaisa taji tana cewa jiya sukazo ay wlh nadiya ba wayanku kadae tadena dagawaba harda tamu hatta ya muhammad yayi fushi da ita sabida bata kiransa ay gata dae bari nabata wayan, nana takaraso tamika mata wayan ta kara akunne tace hello! haba my auntie meyay zafi akasamu a site kwata kwata anmanta damu cikin sanyinta mimi tace am sorry nadiya wayanane yasami matsala shiyasa kika jini shiru,
Nadiya tace kuma ko ki kirani ashe tunjiya kika dawo ga ya yousep nan saboda rashin kiranshi dakike bashida lpy yana kwance, zuciyar mimi tawani harba don ita harga allah tamanta dashi cikin tausayi tace pls kiyi masa sannu kinji, aww inyi masa sannu ba kikirashiba, zan kirashi mana nadaice kiyi masane yanzu, tom ay anjima zamuzo yimiki sannu dazuwa ma, wae kinshirya komawa school kuwa saura 3 days fah akoma donnaji bauchi ya ansheki hutu yazauna miki irin wannan magana haka kamar bakyaso hatta voice dinki tacanza,
Mimi tae murmushin karfin hali tace kae nadiya kinada abin dariya sekunzo dae din kawae tayanke kiran ta aje tana tunanin wani school kuma zata fara zuwa itakenan zamanta awannan gidan katse mata tunani nana tayi dacewa meenal waye bashida lpy jin yadda tayi maganar ne yasa mimi dagowa taga kamar zatasa kuka cikin nazar tarta tace ya yousep ne bashida lpy, nana tadan cije tace allah yabashi lpy, wata tambayar takuma cillo mata meenal ina fata dae bawanda yasan kina soyayya dashi a can ko, da mamaki mimi take kallonta tace banganeba?cikin jin haushi nana tace uwar baki ganeba yanzu duk gargadin danayi miki kinmanta kenan ko sun tashi abanza kinsan allah maganar nan tafaso banga abinda ze hana daddy yimiki aureba garama ki hankalta,
Kuma meye tsakaninki da ya mujaheed ko kina nufin tun kina 'yar mitsitsiyarki dake zaki fara tara samari,baki sake mimi take kallonta seyanzun ta tabbatar da abinda take tunani wato tanason yousep kenan shiyasa take hakikancewa, dauke kanta tayi tacigaba da murza manta ajiki seda tadau lokaci sannan tace babu abinda yake tsakanina da ya mujaheed inbanda my love dina ya yousep, dogon tsaki nana taja kawae tamike tabar dakin, itakuma harta gama shirinta tana tunanin wani irin gidane wannan allah yakawota koda tafita tasamesu harma sun fara breakfast kallo daya mummy tamata tasan tana cikin damuwa amma batace komaeba shikuwa daddy kasa hakuri yayi yace wae meenak meyake damunkine tunjiya bakida walwala kujerar kusada mujaheed taja tazauna kanta akasa tace daddy babu komae, kallon mummy yayi yace saratu menene yake damunta, itama mimin take kallo tace nidae bansan wani abu yana damuntaba lpy kalau muka dawo bansaniba ko akwae abinda batason asanine, caraf auntie tace babu abinda yake damunta donda da akwae wani abu meenal dae bazata iya shiruba seta fada, kallon tuhuma daddy yasoma binta dashi amma seta dauke kantama tacigaba dacin abin karinta,mimi bata zuba nata abin karin bah tasomaci tareda ya mujaheed abin yabawa daddy mamaki yana ankare dasu da irin wasannin dasukeyi kasa jurewa yayi cikin tsawa yace MEENAL! jikinta nabari kuwa tadago a tsorace cikin fada daddy yace wani irin shashancine wannan kikeye haba mujaheed dagirmanka meenal zata baka abinci abaki to daga rana irinta tayau karnaji kar nasake gani don batsari bane wannan,da mamaki mummy tace yaya shin menene yanzu don meenal tabashi abinci abaki idonta tafda kwalla tayi maganar jin sabon al amari datayi gurin yayan nata, kallonta yayi yace to kada su sake dagayau banason nasake gani komenene ma daga yanzu inyana bukata yasaka nana tayi masa amma banda meenal, kallon mujaheed yayi yace kaji dae nagaya maka, jiki asanyaye yace to daddy,bejira komaeba daddy yawuce dakinshi nana tabudi baki zatayi magana auntie tabuge mata bakin dole tayi shiru mummy madae mikewa tayi tanufi masaukinta taname mamakin yayan nata dayake shirin sauyawa lokaci daya,
Zuciyar auntie kal da farin ciki don sosae taji dadin abinda yafaru tace to mujaheed kadaeji seka kiyaye don kaga kabatawa kawunka rae,kamar yay kuka yace shin auntie meye laefina anan haramunne donnayi mu amala da meenal, azuciyarta catake yaro dama kadena kame kame kadena tunanin shegiyar yarinyar nan don batada azzikin shigomana cikin family, afuskanta kuwa seta nuna alamun tausayi kayi hakuri kabarni dashi zanyi masa magana inji meye damuwan, jikinshi asanyaye yatashi yanufi garden itama mimi da zuciyarta take cikin rudani tamike tabi bayanshi, auntie tabita da harara azuci tana cewa bakiga komae bana yarinya,
Nana tace insha allahu ya mujaheed son meenal yakeyi nidazaewa daddy magana komae zezo dasauki donnasan rashin fahimtace tasa daddy yay masa ha.....Tasss nana taji saukan mari tadago kuwa dasauri tana kallonta zatayi kuka wlh nana nakumajin maganar nan takuma fitowa abakinki sena sabamiki tunda nafuskanci bakida hankali bakiji abinda daddynki yafada bah keda mujaheed din yake ambato amma zakizo kinamin shirme, ay nana mantawa ma tayi damarin da aka mata tamike cikin tashin hankali wae kina nufin inso ya mujaheed wlh bazan iyaba bazan taba sonsaba shima kuma baya sona meenal yakeso meyasa zakuyimin haka bazan iya auren ya mujaheed ba wlh sama tahaura itama tana kuka, takaecin duniya ya ishe auntie tana zaune tana tunanin wani rin haukane yake damun nana....


TAKU A KULLUM NANA BMB.


08147110349
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2


page 29-30
Har cikin garden mimi tabishi tazauna a gefenshi murya kamar zatayi kuka tace yayana kayi hakuri nasan daddy yabata maka rae ina tunanin be fahimci menene a tsakanin mubane shiyasa yamaka haka, mujaheed idanuwansa dake lumshe yabude yazubasu akanta yace my dear nayi tunanin haka so abinda yadaure min kae meyasa yace sedae nana tamin abinda nakeso bakeba, hawayen da mimi take makalewane yazubo mata murya a raunane tace wlh yayana inajin tsoron kar daddy yace nana zebaka ka aura baniba,saurin toshe mata baki yayi dahannunsa yana girgiza mata kae yace no impossible kada ki kara furta wannan sabon abinda baze yiwu bane kike fada meenal insha allah nine mijinki nahar abada lokaci kadan nake jira nabaiyana komae hawayenta yasa hannu yana sharewa dayan hannun nasa kuma yarike nata hannun yana murzawa ahankali yana kwantar mata da hankali don yaga tafishi rudewa ma,
Duk abinda akeyi nana tana daga room dinsu tana hangensu ta window zuciyar za kal da farin ciki tana tunanin masoyinta yousep takusa mallakarsa,
Kwalliya auntie zara ta tsarawa meenal ta nada mata hadadden dauri masha allah bakarya meenal tayi kyau sosae zara tasau baki take kallonta tana mamakin irin wannan kyau data kara haka ita kanta data kalli kanta a mirror seda tasaki smile najin dadi ganin yadda kwalliyan yamata kyau turaruka takara fesa mata ta dauko mata daya daga cikin sarkokinta na gold tasaka mata saboda taga bata saba tafito doss da ita kamar amarya zara takamo mata hannu suka fito 'yan biyu naganinta sukae gunta cike da murna haka itama takarasa garesu tana fara ah tace twins seyanzu nake ganinku tadan turo masu baki tace ni nayi fushima tunda bakuje inda nakeba,murnushin jin dadi sukayi sukace am sorry yayar mu minyi missing dinki fah sosae ummi ce tace bazamu gunkiba sekin huta tana murmushi tace to ay nahuta yanzu kutaho guna takama hannunsu suka gefenta, hasana nazaune mamaki yacikata wae yau yayarsu ce take tattalin kannenta haka ita kuwa umminsu mamakine yacikata ganin wani kyau da diyar tata takara tanata hira da twins abbansu yasauko shima cikin kayansa na alfarma waya yake harya zauna amma hankalinshi nakan meenal yazuba mata ido yana murmushi, yana ida wayar kuwa tunkan yay magana ta zanzaro kasa cikin ladabi tace abbanmu ina kwana mamakine yakamasu ganin sabon ladabi gurin meenal wanda ada daga sama ake mika masa gaisuwa twins naganin haka suka sauko suma suka kwashi gaisuwa hasanama dole tasauko tayi ladabin da yayarta tayi, cikin jin dadi kuwa ya amsa yaname cewa kae diyata irin wannan kyau haka masha allah sekace amarya kamar ba jinya kika tashiba kamar irin anzo miki fadan nan za ah tafi dakin miji suduka sukasa dariya baki yarike yace lallae yau bassam akwae shirme kenan inyaga amaryar tasa aikuwa kada kubari yaga kwalliyar nan seya biya zara kudin kwalliyarta, ita meenal tunda taji ankirata da amaryar bassam se nepa din kanta yadauke azuci tace to tunda bani bace meye nawa nadamuwa tasaki ranta kuwa, abbansu yana cikin yin maganar bassam suka jiyo muryanshi yashigo yana waya ya tunkaro parlour din koda isowarsa sukayi 4 eyes da meenal dama hanyar tazubawa idanu besan sanda yasaki wayan hannun nashiba daga tsaye ta tarwatse daskarewa yayi atsaye yana kallonta dakyar ya iya furta my precious,yanda yay maganar yana dafe heart dinshi suduka sukasa dariya harda ita wanda dariyar tatace takara dulmiyar dashi, ahankali ya iya taka kafafunsa yazauna gefenta yana kallonta kamar yacinyeta ganin hakanne hasana tace haba ya bassam kallon yayi haka mana karage mana wanda zamu kalla muma, nan danan annurin fuskarsa yadauke cikin jin haushi yace ke kikiyayeni fah karki kara shiga tsakanina da matata nida abata kice inragewa wasu kenanma batada matsayi agareni keda bakyason kiga narabeta saboda bakya sona kominyi aure dama kada naga kafarki agidanmu, ummi da abban nasudae dariya suke yana cewa to tom an jerry zaku fara cikin tura baki hasana tace dama meze kaeni duk iya kiran dazakumin kuwa kuma yayarmu fushi take dakae tunda bakazo welcoming dintaba seyanzu,meenal kamar jira take kuwa ta tura baki gaba tace eh mana ni baruwana dakae tunda nadawo seyanzu nake ganinka inacan najiyo kamshin lahira kana nan ko missing dinama bakayiba, kowa sakin baki yayi yana kallon meenal jin abinda basu tabajiba agareta duk bawanda yay tsammanin wannan furucin abakinta saboda duk irin fara ar da mimi takeyi bassam yana zuwa gurin tabarta bata kara tsanarshiba seda akayi musu baiko an bashi ita tana gama school se aure sam mimi bata kaunar bassam ko kadan kuwa biyayyane kawae takewa mahaifinta,cikin zuciyan bassam jiyake kamar yazagi hasana kozeji sanyi tawani fannin kuwa wani sanyin ni imane na farin ciki yake ratsashj jin furucin meenal saukowa yayi yay zaman dirshan agabanta kamar zeyi kuka yace my meems am so sorry sam bansan kindawo bah inacan rashinki yasani larura ki tambayima abbah kiji, kusan tsorone yakama meenal ganin

Please Login or Register in order to submit comment