Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

injin yin taliya, kuma na kula kayan flour ana cinikin su, in ba su ba ban san me zan iya yin sana'a akai ba" " hakan ma shawara ce mai kyau, Allah ya sanya albarka" " Ameen mamana" kwantar da kanta ta sake yi a jikin ta ita kuma tana shafa gashin ta.








Yau kusan sati daya da kwana uku kenan Suwaiba na kwance tana jinya, Alhj Salihu dayaga zata farka ya danna mata allurar bacci ta koma, ko ya shaqa mata wata powder ta koma baccin, a haka tai wadannan kwanakin, zai mata wanka, zai canja mata kaya,sannan ya saka mata drip dan tana samun abinci ta jikin shi, ya zama babban likita kawai a cikin gifan shi, a haka sai da ya kula wajen ya warke tas sannan ya kyale ta da allurai na bacci da yake mata, yau ne ranar data bude idon ta tana kallo. Wajen kamar sabon waje aka kaita, a hankali ta bude idon gaba daya, akan na Alhaj Salihu ta bude su, kanta ne taji ya mata nauyi,kwantar da kan ta sake yi a pillow, jikin ta a mace ta bude baki tai magana da kyar" Me ya samen Sweet? Me yasa nake jin zafi sama2 a qirjina kamar naji ciwo?" " Shiiiiiiii karkina nagana sosai, hatsari muka samu a gidan, yan fashi ne suka suka shigo, kina bacci suka yanke maki Nono, ni kuma dana dawo na ganki kin suma shine nake ta kula da ke" a firgice ta miqe daga kwanciyar," an cire man nono?" Ta fada tare da zaro ido waje wanda suka cika da kwalla mai dumi, " na shiga uku ni Suwaiba,ya zan rayu ba mahaifa ba nono, gaba me zan rasa kenan, Alhj na fa san kai ne sanadin rasa nono na Saudat ta fadan ban ji ba ban yarda ba, saboda ina son ka, ko da ina son kudin ka, ya zan rayu yanzu ba nono ba mahaifa" rushewa tai da wani kuka mai ban tausayi, cikin tausaya mata Alhj ya fara magana" ki yi hakuri Baby yau zan........ ka tse shi tai cike da bala'i" don't baby me again, i hate u, i hate u, i hate u" ta qarasa tana kuka mai ban tausayi, matsawa yai ya kamo ta ta zame," Don't touch me u monster, if u touch me again i swear i will cut ur balls too" cike da fushin da bai san tana da shi ba, wani shakkar ta yaji ta shige shi, miqewa tai cike da jiri, zata fita, " ina zaki kuma" " gidan mu zani, na gama auren ka, na gama aure a ABUJA daga yau daga rana mai kamar ta yau" " lallai ma Suwaiba, abinda baki sanj ba shine, ba inda zaki qara fita ko nam da can ne, kina tare da ni, dan yanzu ba zan iya rayuwa ba ke ba" ka mutu to, dan ba abinda zai hana ni barin gidannan, ko kana so ko baka so, in ka barni na tafi lafiya,ba hukumar da zan hadaka da ita, amma in ka hanani ba abinda zai hana ni hadaka da hukuma" wani murmushin rainin hankali ya mata ya ce" baki san wani abu ba, qungiyata babbar qungiya ce, manyan gwamnati da yan kasuwa ba wanda bab a ciki, ba yanda za ai ki hadani da hukuma kuma a samu hukunta ni din, mata dubin ki mun masu wannan aikin balle ke, dan haka hakuri zaki kawai mu qarasa rayuwa dake, in kin tafi wa zai na baki abun dadin danake baki?wa zaina debe maki kewa?wa zai zauna dake ba nono? Hakura zaki kawai mu zauna a haka" yana fada yana dhafa mata wuya, gaba daya ta qame ta dauke kantadaga ganin shi hawaye kawai take, ga wani tsoron shi a qasan zuciyar ta da take ji, yau ya zatai,kuka ne ya kwace mata sosai take yin kukan, key din motar shi ya dauka ya fice, anan ta durqushe tana kuka mai ban tausayi.



Talle kam ya saka marka a tsaka mai wuya ita da yayan shi, dan baya son maganar ta fita waje, gonar shi ta daji mai shegen nisa ya ke sasu zuwa gyaran ta, duba da cewar damuna ta kusa, kullum can suke tafiya ba abinci ba ruwa, amma shi zai je a machine din shi, da abincin shi da ruwan shi, saboda ya dinga ganin me suke masa, kar a masa ba daidai ba, su kuma su Baban gida gonar shi ta can wani qauyen dake kusa da su ya tura su, saboda ya yi yarjejeniya da su akan hakan, in ba haka ba ya kaisu birni ga hukuma, Kan kuce me Marka ta fita hayyacin ta, 'yan duwaiwakan nan duk sun zube, tai qashin wuya da jiki, yan gari sai gulma suke amma sunnrasa dalilin Talle nayin hakan, da dama sai suka alaqanta hakan da tsantsar rashin mutuncin shi, su Huwaila kuwa kullum sai sun yi surfen abinda za ai tuwo da shi sun dake da hannun su sun mayar gari, sannan sui tuwon, ga aikin qannen su da ya dora masu, wahaka kamar zata kashe su,ga qaramin ciki. Jummala ce ta fito daga dakin tana riqe da cikin ta, tana ta murqususu, " ke meye hakan zaki zo kina ma mutane kuka, kin gama aikin da na saka ki?"cikin kuka da tashin hankalin da take ji a jikin ta ne hasa ta budi baki zatai magana amma ta kasa, saboda wani abu da taji ya taho da gudu zai fita ta qasan ta, jini ne ya tsinke mata, nann d nan ta suma dan wuya, a gigice marka tai kanta,shi kanshi uban gayyar ya tsorata, daukar ta yai a hannu ya kai kan machin din shi, marka ma ta hau ta riqe ta, asinitin qauyen suka kaita, nan da nan aka tabbatar masu da bari tai, saboda ta sha wani magani na zubda ciki, ga jini yaqi daina zuba a jikin ta, suna buqatar a sai mata jini a qara mata zasui iya qoqarin su su tsaida jinin, Talle ne ya kalli matat shi, " sai ki fito da kudade da kk ajewa ai mata magani ko" ya fada cikin hade fuska, " to bari na koma gida" a qafa ta dibi hanyan duk tayi sanyi, ba cika da izzar nan ta da, kafin ta isa gidan ne ma likitan ta fito, take sanar da shu Jummala dai babu ita, sakamakon shan maganin zubda ciki da tai, yai resulting zub da jini mai tarin yawa a jikin ta, kuma sun kasa tsaida jinin har Allah yai cikawar ta, dafe kai Talle yai, nan take nadamar rayuwar shi ta baibaye shi, kuka yake kamar qaramin yaro suka samu wani mai machine din ya taimaka masa ya nemo mai motar da zasu kai ta gida tasha yaje ya samo masa motar, Tallen ya biya shi kudin, a motar aka maida su gida, Marka na shirin fotowa ta koma asibiti taga an fito da gawar Jummala, zubewa tai a qasa ta hau kuka da bori.......
[11/26, 12:35 PM] Hermeebrah: 💅🏼 'YAN ABUJA 💅🏼








Hey guys, thank you all for ur love and support, ur comments....... ur comments ar awsome😍 i love u all from my head over my heals ❤❤❤










Page 25:








Zanetake tana ta saqe saqe, tun fitar shi da safe har yanzu bai dawo ba, yana can ana sa toka sa katsi da shi, da Oga Zaks, akan deal din da sukai wanda ko Alhj Kalla bai san da shi ba, a baya sai da Alhj Salihu ya aminta da cewae ba za a kashe Suwaiba ba, za a san ya za ai a yanke mata nono kawai a bashi ita su tafi, ba za a sata a dakin duhun da aka saka sauran ba, dodon ya qarasa shanye jinin su suka mutu, in return, Alhj Salihu zai kai ma Oga Zaks Suwaiba for 2weeks, ya hanga ya hango, a gaskiya wannan karon ba zai iya ba, dan haka ne yau yaje akan a canja wani abun amma banda kai mai ita, a kyale ta haka mana ta wahala, shi yana son matar shi yanzu, amma sam Oga Zaks yace bai san zance ba, nan da sati daya zai buqace ta, idan bai kawo ta ba duk abinda ya same shi shi ya sani, hankalin shi tashe ya dawo gidan, ya isko ta ta fada dogon tinani, qarasa wa yai ya zauna kusa da ita, a doguwar kujera, ya zame ya dora kan shi a cinyar ta, ya rufe idon shi, cikin kulawa da tsoro ta fara shafa kanshi" Alhjna me ya faru? Me ke damun ka haka?" Bai bata amsa ba sai ma hawaye da ta gani ta gefen idon shi, hawaye ne na nadamar shigar shi wannan qungiya da yai tim farko, dan yanzu soyayyar Suwaiba tai mai yawan da ya farka daga baccin son abin duniya da yake duk da ita har yau tana nan akan bakan ta na cin daula, " Baby ki kwantar da hankalin ki akwai maganar da zamui dake yanzu, wadda na san kin sani an sanar dake, amma kin rufe idon ki baki son yarda, tinda baki ga zahiri ba" tashi yai zaune ya riqe hannayen ta ya fuskance ta suna shaqar nunfashin junan su, kanta har juyawa yake, dan tana tsoron ya tabbatar mata da abinda Saudat ta fada, da kuma tabbatar da zargin ta na maida ita Nonoless and mahaifaless😂tinanin ta ya katse ne a daidai lokacin da kalmar" ni dan qungiyar shan jini ne, dan samun kudi" wani ihu ta kurma ta dafe qirjin ta da yake a shafe kamar na Cute one kwaila😝miqewa tai, amma jiri da duhun da take gani ya sa tana koma ta zauna , kallon shi take sosai ta tabbatar shine din? Taba fuskar shi tai, shi kuma ya dora hannun shi akan nata, saurin zamewa tai ta rushe da kuka sosai," me yasa kk sanar dani? Sun ce ka kaini yanzu a yanken qafa ne ko hannu? Ko kaina suke so a yanke yanzu kai kuma ba zaka iya kai ni ba? Me yasa ka zabi shan jinin mutane kai kudi? Ina da son kudi da son abun duniya, qmma ba zan iya kashe mutum domin samun si ba, son kudi da abin duniya tane ya sa Saudat tana sanar dani na rufe ido kwakwalqata ta toshe zuciya ta ta rufe naqi yarda, mene ne hukumcin da ka yanke yanzu akaina har kk sanar dani wannan mummunan maganar?" "Babe pls calm down" ' calm what? U ar asking me to calm down after ur horrible confession? How would i ever trust u again? How do u espect me to trust u again with my life?" Ta qarasa cikin kuka mai cin rai, a idon ta kuwa ba wanda take hangowa sai Goggo Sarai, tai dana sanin kasamcewar ta uwa a garesu yanzu, da ta basu tarbiyyar da ta dace da basi zama masu son abun duniya ba, da basu zama idon su ya rife da son kudi ba duk hint din da ake bata akan su yan shan jini ne amma ta runtse ido, tsabar son abun duniya, now she is in a very big trouble that she kow that she cant escape it, " Oh this life, ya zanyi yanzu ka fadan me ke faruwa yanzu to har kaji zaka fadan kai waye" hawaye ya share da sannan yace" Ogan mu ne da mukai deal da shi akan in ba a kashe ki ba zan kai masa ke, for 2weeks shine yake da buqatar ki ko ya dau fansa akaina, farkon zuwan ku ma sai da muka kai mai ku for 2weeks, ya dandana ku ya san akwai Ni'ima a tattare da ku mara misaltuwa, shine ya kwadaitu da na kai me ke akan alfarmar rashin kashe ki da ba ai ba aka yanke nonon ki dika" wani ihu Suwaiba ta sake ta hau kan Alhj ya na duka ko ta ina, qarshe da taga ko gezau bai ba sai ta kife tana ta rusar kuka" kaico na ni Suwaiba, kaico na, na shiga uku,yau ina zan saka kaina, ga abinda son abin duniya ya kaini, duniyar ta juyan baya, bata riqe ni a masoyiya ba, yanzu ni aka kaiwa dan shan jini for 2weeks" kuka ta sake mai tsima zuciyar mai sauraron ta, qanqame ta Alhj yayi yana shafa bayan ta, da sigar lallashi , fizgewa tai tace" to ina jin ka? Kana nufin kai mai ni za kai shiya sa kk sanar da ni wannan karon ko me?" " ko daya, da ina son kai ki ai ba zaki sani ba zan kai ki, da da muke diban jinin ku dik wata sani kukai?" Zaro ido tai kamar su fado qasa dan firgita da tsoron shi, baya ta fara ja ta durqusa a guiwowin ta" dan son ka da annabin rahama kai min rai, kar ka qarasani, yanzu ni da mamaciya bamu da maraba, banda mahaifa, banda nono, jini na duk wata ake kwasa kamar a teku, an kaiwa wani qato ni ya gama sassaqata kamar tirmi, yanzu kana shirin maida ni sai ta Allah kuma" matsawa yai zai riqe ta ta ko falla da mugun gudu tai daki, kan ya isa ta fara qoqarin rufe qofar,yai saurin saka qafa ya tokare, ihu ta zunduma tana bashi hakurin yai mata rai ta tuba, ya maida ma Abban ta ita, dan yanzu ta tsani Goggo Sarai, ya taimaka kar ya tsotse mata sauran jinin nata, tura wa yai da qarfi ya janyo ta" ki nutsu dalla malama kar ki taran mutane ni, in da zan kai ki sauran duk sani kikai ba sai yanzu dana sanar dake ba? Na fada maki ne saboda ina son na maida ki gidan ku da kaina, in yaso duk abinda zai min ya min, na sadaukar da rayuwa ta domin taki ta tsira, Suwaiba this is how much i love u, i can give my life for urs" ya qarasa a hankali wanda ya sa jikin ta sanyi, qanqame shi tai tana kuka sosai," i don't want to lose u, i love u too, ban san sanda na fara son ka ba nima, a da kam tabbas kudin ka nake so, amma yanzu kai nake so, bana son abinda zai raba mu" sai ga Alhj Salihu na kuka kamar yaro, SO ba ruwan shi da girman ka ko qanqantar ka in ya shige ka yana saka aikata abinda ba hurumin ka bane aikatawa, haka sukai ta kuka ba mai lallashin wani, ba su ankara ba sai kiran sallan farko sukai na asuba, dan dama bai dawo da wuri ba sai 2am, miqewa tai jiki ba kwari for the first time, in her life da tai alwala dan wani abu na damun ta take son ta roqi Allah akai, shima dayaga haka alwalar ya yo, ya kabbara salla ta na bayan shi sukai nafila,suka hau addu'a akan Allah ya yafe masu, ya gafarta masu zunuban su, ya kubutar da su daga wannan al'amari da suka tsinci kansu a ciki, bayan sun idar da addu'ar ne suka yi subh prayer, suka tashi suka hau gado, bacci mai nauyi ne ya dauke Alhj amma ita inaaaa yaushe taga na barci, lallabawa tai ta bude wajen da take aje kudaden da yake bata, ta diba, ta dakko akwatin ta ta loda kayan ta a ciki, ta fita ta dau makullin mota babbar ciki a motocin shi, hawa tai ta nufi gate mai gadi ya bude mata, ta fice a dari, hanyar kano ta dauka, ko gajiya batai ba, haka ta iso gida a firgice, Alhj bai farka ba sai azahar, miqa hannu yai ya tabo Suwaiba yaji wayam, bai kawo komai ba, ya zaci ta shiga toilet ne, komar da kan shi yai ya lumshe ido,tinani yake ya kamata ya hada mata kaya ta tafi gida in yaso duk yanda sukai da Oga Zaks daga baya ya dawo da matar shi, miqewa yai zai shiga toilet din in ma wanka take suyi tare, yaga wayam, fita yai palo nan ma bata nan, leqa kitchen da sauran dakunan yai yaji shiru kuma bata nan, a hargitse ya fita waje wajen gate man yai," kai Audi ina Hajiya?" " Alhj ta fita da kaya da motar ka babbar" shafa kai yao daga gaba zuwa baya, komawa ciki yai, hankalin shi yana tsakanij tashi da kwanciya, na farko bata kware a tuqi ba bai fi sati biyu akai ana koya mata ba, gashi tana cikin tsoro, kar wani abu ya same ta, sannan can wani gefen yana jin haushin yanda ta iya gudun shi, duk da son daya nuna mata, kuma shima yaga soyayyar shi a tare da ita, miqewa yai ya dakko wayar shi ya hau kiran ta, tana ta ringing bata daga ba, hakura yai, ya je yai wanka yai sallah ya fita.


Qarfe biyar ta isa gida na yamma, hankali tashe ta fada gidan, tana kuka, da sauri Salma da Saudat dake tsakar gidan suna murza meatpie din da Salma ke sana'ar shi yanzu, tashi sukai suna zare ido ganin ta shigo da uban gudu ne ya sa suma suka so kwasa da gudu amma suka tsaya, da daya ta diba a guje nasan sai dayar ma ta bita, tsayawa sukai suga me ya koro ta, fadawa tai jikin Salma tana kuka, " na shiga uku Salma, Saudat kinyi gaskiya, Alhj da kanshi yai confessing halayyar shi na shan jinin mutane, duba ku gani yanda aka maida ni" daga masu rigar tai qirjin ta ba komai, daidai nan Goggo Sarai ta fito sakamakon jin abinda Suwaiba ke fada............
[11/26, 12:35 PM] Hermeebrah: 💅🏼 ' YAN ABUJA 💅🏼




BY HAERMEEBRAERH




Masoya na da masoyan wannan Novel na 'YAN ABUJA, ina roqarwa wannan yaya tawa addu'a daga bakunan ku masu albarka, akan Allah ya biya mata dikka buqatun ta na alkairi, (Yah Ilham) Ina roqon Allah daya saka maki da alkairi ya biya maki buqatun ki na alkairi, Allah ya raya mana Naana, kin sani farin ciki jiya Allah kema ya faranta maki, na gode sosai Allah ya qara mana zumunci.❤






Page 26:




Nishi kawai take ita daya, gaba daya a gajiye take, ta gama shaving hammatar ta, tana son tai shaving HQ, duk ta gaji, tai zufa, shigowar shi ne yasa ta daga kai tana kallon shi, dariya ce ta zo mai amma ya san halin ta da yayi da ta fashe, " Yah Jabeer i need some help here please" ta fada with a shaky voice, da ji ta kusa fashewar kamar yanda yace," Au ai na zaci u don't need any help, tinda ai ko da dai da ba cikin ni nake yi, ke kuma ki taimaka min nima, shine kawai daga fita gaida Innar mu gajen hakuri yasa kk fara" haba ai kamar jira take ta bara baki sai hawaye," to ba na gaji da jiran ka bane, shine dan na ce ka taya ni kk son fadam magana ko, ba komai a barmin abuna zan yi da kaina" shi yanzu mamaki ne ke damun shi, kwata2 yarinyar ta canja, abu ba abu ba sai ta hau fada, ko ta hau fushi akai, yanzu dai me ye abun jin haushi anan? Murmushi yai na Allah dai ya raba ku lfy, na san meye matsalar ki, ni ne sanadi dole na lallaba ki," Husshhh Husshhh my princess, bari kuka, Yayan ki is here to help,can i have d shaving stick?" Share hawayen tai ta miqa mai, komawa tai ta kwanta ya gama mata, miqa mai hannu tai ta tashi ta nufi waje, ruwannan nan da ta ke hadawa na tsarki shi ta dauka wannan karon harda kaninfari da ganyen magarya, dan tana son wanke wajen sosai, wankewa ta je tai ta gama ta fito, still fuskar ta ba walwala, " Haba Juwaireren Mama Juwaireren Yah Jabeer, me kuma ya faru, me kk so gaba daya bana jin dadin rasa murmushin nan naki mai kwantar min da hankali, da ki hana ni murmushin ki gwanda ki hana ni ruwa inna dawo daga kasuwa a gajiye" bata san sanda murmushi ya kwace mata ba, dan tasan yanda yake matuqar son ruwan sanyi in ya dawo daga kasuwa, qarasawa inda yake tai, ta zauna a jikin shi tana kukan shagwaba, tana zamewa a jikin shi, gaba daya ta susuta shi, " Babe, ni agwaluma nake son sha" cike da kasala yake kallon ta" kin tabbata ita kk so yanzu?"ya fada yana kashe mata ido daya, yana shafa cikin ta, saurin kauda kai tai dan ta fuskanci effect din da take da shi a wajen shi musamman in tana shagwaba a jikin shi tana murza ko ina na jikin ta a nashi, tashi tai tana son gudu, dan she is not ready for him, saurin riqeta yai yace "tin dazu nake daurewa, yanzu ke da kan ki kin san ke kk jawo dan haka muje na duba bbyna sai inna gama naje na siyo maki agwaluma ya kk ce?" Biga qafa ta fara cike da shagwaba sannan tana qara narkewa a jikin shi, " Ni dai Honey ban da lfy" "muje na baki.magani to" " ni dai Aa" kan tai wani yunquri tini ya dauke ta sun yi bedroom din su. Jan qofar yau ma yai nace da qarfi, ka daina min irin wannan in ba haka ba na fara maku leqe, ai ni bance zan biyo ku ba dama🙄😙( yan uwana mata ina son fadakar damu akan murmushi, macen da ta cika mace ta san wacece ita, murmushin ta kawai ya wadatar da ita wajen bawa mijin ta farin ciki, komai bacin ran da mijin ta ke ciki, murmushin ta zai iya calming din shi daga dikkan damuwar shi, murmushin ta zai zama abun da mijin ta zai iya tinawa a ko ina yake ya jishi cikin nishadi yaji shima yana murmushin ba tare da ya sani ba, abu na biyu shine, da damar mata ba su iya shagwaba ba, shagwaba kala2 ce, amma wadda ta fi tasiri, ko da namiji na cikin fushi ki kwantar mai da hankali, ko da namiji bai da buqatar ki , ko bai da sha'awar ki yaji nan da nan ba wani abu da yake so a jikin shi ko kusa da shi sai ke, ba komai bane face shagwaba irin wadda yara suke yi dinnan suna hawa jikin mutum suna murza shi ko ina na jikin ki ya zama yana manne dana oga kina murza jikin ki da nashi kina zamewa, yanzu zakiji sauyin yanayi🙊)



Faduwar da sukaji anyi a bayan su ne yaja hankulan su sika juya gaba dayan su, Goggo Sarai suka gani zube a qasa, idonta bude hawaye ya wanke fuskar ta, ta sa hannu ta toshe bakin ta, da sauri Mama Bilki ta isa, dan ta kula gaba daya yaran nata kallo suka bita da shi, ba wacce ta motsa, daga ta tai, ta kaita kan kujerar dake daf da bakin qofar ta zaunar da ita, ruwa ta debo mata ta miqa mata a cup, kasa shan ruwan tai tana ta kallon Suwaiba da ta hade girar sama da qasa, tai hanyat dakin Mama Bilki, kuka ne ya kwacewa Goggo da taga yaran ta duk sun bar wajen sun yi dakin kishiyar ta da ta dasa musu tsanar ta a ransu, yau itace abin son su, wani gululun baqin ciki ta hadiya, ta kalli Mama Bilki da ita daya ce a kanta ta kauda kai taci gaba da zubda hawaye, Abban su ne yai sallama ya shigo, dakin Mama yake can ya nufa, kukan da yaji ana yi a dakin je ya ja hankalin shi ya qarasa da sauri, " Suwaiba ke nake gani? Meke faruwa ne, naga kuna kuka, ku sanar dani damuwar ku yarana, duk da banda arziqin da zan maku maganij ta, Allah ya horen bakin yi maku addu'a akan komai" Suwaiba ce ta je gareshi da gudun ta ta rungume shi, shima eungume ta yai kuka take mai ban tausayi, bai dago ta ba, sai da tai kukan ta ya ishe

Please Login or Register in order to submit comment