Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

๏ปฟ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐—ผ๐˜‚๐—ฟ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ต๐—ป ๐—ฏ๐—ฎ๐˜๐—ผ๐—ผ๐—น๐—ฒ๐—ฟ๐—ต๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ


โ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ข
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ยฎ_* โœ๏ธ
โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ษ—amfare da bin ฦ™a'idar Adabin Hausa.```

```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ
____________(โœช)______________

https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
โ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ข

๐—™๐—ผ๐—น๐—น๐—ผ๐˜„ ๐—ฑ๐—ถ๐˜€ ๐—น๐—ถ๐—ป๐—ธ ๐˜๐—ผ ๐—ท๐—ผ๐—ถ๐—ป ๐—บ๐˜† ๐˜„๐—ต๐—ฎ๐˜๐˜€๐—ฎ๐—ฝ๐—ฝ ๐—ด๐—ฟ๐—ผ๐˜‚๐—ฝ
https://chat.whatsapp.com/HwPr1NtA8ySGuVfRnw0FC4
GARGAฦŠI : ban yarda ba ban amince ba ko ta wacce iriyar stiga a sauyamun labari ko kuwa ษ—aurawa a wata kafar yaษ—a zumunta (Media) ba tare da yawu na ba, duk wanda ya aikata mun hakan ba zan yafe ba kalas.
SADAUKARWA : wannan littafi na sadaukar da shi sukutum ga ษ—imbin masoya al'qalami HARIRA SALIHU ISAH (Uwar batoolerh ๐Ÿ•Š๏ธ) a ko ina kuke a faษ—in duniya

TUKUICI : wannan labari sukutum nasa tukuici ne gare ku masu daraja ษ—auka cin al'ummar qungiyar LAFAZI WRITER'S ASSOCIATION wanda muke qarqashin jagoranci shugaba mai adalci da qoqarin da kuma haquri SIR ABUBAKAR SADEEQ CEO LAFAZI WRITER'S ASSOCIATION tukuici gare ka SIR
Da sauran members namu daga cikinsu akwai :-
FATIMA ALRAMMA marubuciyar SANADIN TA NE
USAINA SALISU marubuciyar SA'ADATU
FAUZIYA SANI JIBRIN (aunty baby) marubuciyar ZULAIHAT
UMMU-KHULTUM (GWAGGO NA) marubuciyar ZAMANTAKEWAR MU A YAU
SURAYYA DEE marubuciyar BAQAR TA'ADA
Da dai sauranmu......

GAISUWA : gaisuwa ta musamman ga duk wani mai ruwa da staki a rubuta wannan labari ta hanyar ba da gudunmawa a ko wacce stiga Allah saka muku da gidan aljannah
Malam Masha Allah -mahaifina
Hajiya Maryama - mahaifiyata
Big barbieyh - mijina
Matar Rasheed - marubuciyar baqar IZAYA
Hauwa'u Salihu Isah - ฦดar Uwata farinciki na
Ikilima Salihu Isah - Qanwata Abar alfahari ta
Da dai sauransu
JINJINA : jinjina da gaisuwa gare ku masoyana qawayena
Aunty Mairo - Queen of heart โ™ฅ๏ธ
Aunty bealkysou - my lightness
Gwaggo Makka - bibien beb
Besty na Seeyerth
Uwar batooler wa Noor
Deejernmu
Maman musty
Doterlo ta
Da dai sauransu waษ—anda basu ji sunansu ba duk kuna maqale acan cikin heart
Baabaalle ta Maryam (oum Muheebbah)๐Ÿฅฐ sonki har abada da qannena

JAN HANKALI!
Wannan labari qirqirarre ne banyo sa dan tozarci ko wani nufi ga wani ba in ma yazo dai-dai da labarinka/ki to yanayin nazarin ne amma ba wai true life story bane.

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM๐Ÿ˜Š
Ina fara wannan littafi nawa da sunanka ya RABBI, duk abinda zan rubuta badede ba ASTAGFIRULLAH, Allah kasa yacce nafara lafiya na kammala lafiya alfarmar Rasulullahi SAW SAHEEBUL QALBEE


ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค

Yaukuma gamu acikin wannan littafi namu ๐—บ๐—ฒ๐˜€๐˜‚๐—ป๐—ฎ๐Ÿ‘‡

๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ
๐™”๐˜ผ๐™ ๐™Ž๐˜ผ๐™๐™†๐™„ ๐˜พ๐™€๐™€
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

๐—ฆ๐˜๐—ผ๐—ฟ๐˜†
&
๐—ช๐—ฟ๐—ถ๐˜๐˜๐—ฒ๐—ป
๐—•๐˜†
๐—›๐—ฎ๐—ฟ๐—ถ๐—ฟ๐—ฎ ๐˜€๐—ฎ๐—น๐—ถ๐—ต๐˜‚ ๐—ถ๐˜€๐—ฎ๐—ต
Uwar Batoorlโœ๏ธ



๐—ฆ๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ๐˜‚๐—ธ๐—ฎ๐—ฟ๐˜„๐—ฎ ๐—ด๐—ฎ๐—ฟ๐—ฒ๐—ธ๐˜‚ ๐—บ๐—ฎ๐˜€๐—ผ๐˜†๐—ฎ๐—ฎ ๐—ฎ๐—น๐—พ๐—ฎ๐—น๐—ฎ๐—บ๐—ถ๐—ป ๐˜‚๐˜„๐—ฎ๐—ฟ ๐—ฏ๐—ฎ๐˜๐—ผ๐—ผ๐—ฟ๐—น
๐—ช๐—ฎ๐—ป๐—ป๐—ฎ๐—ป ๐—น๐—ถ๐˜๐˜๐—ฎ๐—ณ๐—ถ ๐—ป๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—ป๐—ฎ ๐—ธ๐˜‚๐—ฑ๐—ถ ๐—ป๐—ฒ ๐—ณ๐—ฎ๐˜๐—ฎ๐—ต๐—ป ๐˜‡๐—ฎ๐—ธ๐˜‚ ๐—ป๐˜‚๐—ป๐—ฎ๐—บ๐˜‚๐—ป ๐˜€๐—ผ๐˜†๐—ฎ๐˜†๐˜†๐—ฎ ๐—ธ๐—ฎ๐—บ๐—ฎ๐—ป ๐—ธ๐—ผ๐—ฑ๐—ฎ ๐˜†๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ต๐—ฒ


๐—™๐—ฟ๐—ฒ๐—ฒ ๐—ฝ๐—ฎ๐—ด๐—ฒ
________________________________
__________________________

๐Ÿ…ฟ๏ธ 1&2



๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹





^^^๐—ค๐—”๐—ฆ๐—”๐—ก ๐—ค๐—”๐—ง๐—”๐—ฅ๐Ÿ’‹

wani babban masarauta ne na hango Wanda wannan masarauta yayi gari guda Dan girmansa.
,tun kamun mu isa mukejin qara da kururuwan mutane

(Qanwata ecleemat ce takalleni tace aunty Barrister yaukuma Nan kika kawomu karfa wataran kikaimu inda zaah yanke mana kayuka da wannan daukan rahotonnk bige mata bk nayi nace banson Reni inbk bina koma kumafa Nima azuciyata na storita da girman masarautan)


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹



**MASARAUTAN QUBAISH**

Sunan masarautan kenan , kasancewan an rubuta a qatoton gate en mashiga yankin Masarautan


Riqe abun rubuntu na nayi qam nakama hanun ecleematnace muje inma mutuwane mu mutu tare.
Haka muka tunkari masarautan
Ihun da akeyi naqara qaruwa a lokacin damuke qara kusantan masarautan

Daqyar masu tsaron qofofin
*MASARAUTAN** suka barmu muka shiga
Ganin wadannan masu gadin kadai ya isa yasaka fitsari a wando saboda girman halittansu dakuma munin fuskansu, daga Gani Kuma munin har xuciyansu ne kuskure kadan zakayi su samaka wuqa.

Sanda muka wuce qofofi 5 kamun muka shiga ainafin cikin masarautan

Sakin Baki nayi wajan kallo ganin irin dimbin dukiya da aka zubda wajan tsara wannan masarauta Kuma da Alama daga Gani jimammen *MASARAUTANE*
Ko Ina kajuya ka kalla gwanin sha'awa a masauratahn

Acikin ๐™ˆ๐˜ผ๐™Ž๐˜ผ๐™๐˜ผ๐™๐™๐˜ผ๐™‰
akwai
Asibiti babba,
Akwai babban kasuwa,
. Ba abunda Babu Wanda inkaga dama seka shekara bakaje wajan Masarautan ba , akwai makarantu harda gaba da secandire

Kallo kam munyisa Alhmdlh.
Dan Innace zan tsaya tsaro maku haduwan wannan masarautan
Zamu kwana muwuni mukai wata Muna lissafo komi da komi kuma bamu gamaba
Just imagine


Sede me ,ga qaran dazun damukeji na qaruwa
Sannan Banga alaman mutanen masarautan duk suna Nan ba

Da Alama de Wani taro suke Dan stiraran mutane nake Gani nakai komo jefi jefi

**Juyawa mukai muka tunkari wajan da mukejin wannan qaran Dan bawa idonmu abinci

**Aikuwa Wani hanya na miqa da Alama zekaini wajan Taron
Dan dazon mutane kawai nake hanga Koda na tunkaro wajan

Cewa nai Allah Andi me akeyi

Cigaba da tfyh nake Ina tinkararn wajan yayinda se yanzu nake fahimtan me ihunnasu ke nufi ko sukecewa a ihun nasu

*GIMBIYAA* **GIMBIYAA**
**GIMBIYAA**

Se *GIMBIYAA*. Nace tom iKon Allah
Menene ke faru haka
Halan de aure ake na gimbiyar tasu
Tafiya nacigaba dayi Ina kustawa cikin wannan Taron
Dan ganin bikine suke komenene

Gaba daya mutane sun maste ni๐Ÿฅน( ecleemat tace Allah yaqara)

Da qyar nasamu Wani bawan Allah yaja hanuna (abbun batoorlerh nefa)
Yakaini jar bakin wajan inda zanke kallon komi

Sede to my own surprise amemakon naga biki ah ah
Gani nake ana fada a wannan qaton filin

Mazaje ne Dawata mace wacce bana ganin komi nata se idanunta wanda suma ba hangansu nk me kyau ba
Dawasu da alamade mayaqane ,
Wai ahakan wasa suke( kunga jarumai masu wasa da rai)

Dukda gwabxawa take Amma Hakan behanani qare mata kalloba
Kayane na jaruman mayaqa ajikinta Kuma kayahn mazane
Amma yarufe mata ko Ina na jikinta
Baka ganin komi se idanunta masu daukan hankali idanun nata fararene tass sede baqin idon nata ba kaman namuba
Idone Wanda bantaba kallon irinsaba
Idon amemakon baqi seyayi kaman blue blue

Masha Allah shine abunda nafurta
Faษ—a take bil haqqi
inda take ta kaada waษ—annan dakaren dasuke wasan fada en dasu

Gefe guda kuwa acan sama kaman munbari
Wani bawan Allah nagani Dattijo ne da Alama shine Sarkin ganin irin shigan dayayi dakuma kujeran dayake zaune
Ba abunda yake illah murmushi
Har ransa yanason wannan yarinyar tasan

Jarumace na bugawa a jaridan duniya ,shi yatabbata ko Wani namiji baxe nuna mata jarumtaba

Koshi in suna gobzawa agida da ita sede kawai inyace ahuta a tsaya ahuta
Amma baitaba nasara akantaba sedema ita da kullum ke qoqari kadasa (saboda tasamu horo sosai sannan ta tashi d hakan a ranta)
Wannan kenan

Fada ake sosai sosai inda gurin kecike da ihu anata

GIMBIYAA GIMBIYAA GIMBIYAA

Nace inye su Gimbiya anji jiki
Sosai suke gwabzawan bata hutaba Kuma Bata tsayaba
Haka harta qaraar dasu duka,ko jikinta bawanda yasamu Daman tabawa duka takaisu qasa




๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

๐™’๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™—๐™–๐™ง๐™ž ๐™ฆ๐™–๐™œ๐™–๐™œ๐™œ๐™š๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™—๐™–๐™ง๐™ž๐™ฃ๐™š , ๐™™๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฃ๐™ž๐™จ๐™๐™–๐™™๐™–๐™ฃ๐™ฉ๐™–๐™ง ๐™™๐™–๐™ ๐™ช ๐™ข๐™–๐™จ๐™ค๐™ฎ๐™–
๐˜ฟ๐™ช๐™  ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™™๐™–/๐™ฌ๐™–๐™˜๐™˜๐™š ๐™ฎ๐™–๐™ฏ๐™ค ๐™™๐™š๐™™๐™š ๐™™ ๐™ก๐™–๐™—๐™–๐™ง๐™ž๐™ฃ๐™จ๐™ช ๐™ ๐™ค ๐™ฎ๐™–๐™ฃ๐™–๐™ฎ๐™ž๐™ฃ ๐™ง๐™–๐™ฎ๐™ช๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™จ๐™ช ๐™–๐™›๐™ช๐™ฌ๐™–๐™ฃ


Wata daga gefe ke cewa ai "GIMBIYAA MEHWISH bance akwai mai ja da ita ba a duniyan nan"
(Niko nace batade shigo hanun jarumai bane)

Wannan ma wai Dan ma akan Bude abun fuskanta akayi ba wai faษ—an faษ—a bane
Gyara zama nayi Ina suraran hiran nasu Ina mamaita sunan Dan yamun daษ—i "MEHWISH"

Tace "ita MEHWISH ta kasance YAR SARKI kuma ya ษ—aya tilo da Allah ya basa
Bayahn ita bai qara haihuwa ba,
Jarumtar ta ko mahaifinta Bai iyawa da ita, Ba Wanda ya taษ“a kallon fuskanta tunda ta girma, akan ganin fuskan nata yau akayi faษ—an amma ta kadasu."
ฦŠayar tace "Kai gaskiya taci sunanta YAR SARKI, saboda dama haka akasan yaran Sarakuna da jarumta ko mace ko na miji."
Kallonta tayi tana murmushi! tace "wannan ta wuce duk inda kike tunani" tashuwa suka yi dan su tafi bayan sun gama hiran nasu.

(Har zan bisu dan jin ko zasu cigaba da labarin nata amma sai na fasa, Nace ba nabi Yar Sarki na jiyo komi naga komi, Gani yakori ji) k


**After angama wannan fadan
Wucewa naga tayi ta haura matakalan munbari zuwa tayi wajan mahaifinta ta rusuna hanunta Yakama ya sumbata yace Allah albarkaceki
GIMBIYAA MEHWISH
Murmushi tayi , wanda dukda idonta kadai nakan iya kallo Amma sanda murmushin yataba zuciyahn duk Wani me kallon idon bama ni dayaba

Tashuwa tayi ,kuyahngun ta nabinta suna mata sannu
Taje tahau dokinta Dan wucewa gida ta watsa ruwa


Shikuwa Sarki ,bayahn tafiyahn nata murmushi yaketayi kawai

Wazirinsa ne yamasto yace ran Sarki yadade ,yafara masa qirari lumshe Ido yayi yace Waziri mukoma fada ko


Hakade aka shiryawa sarki da Yan fada dokokinsu Dan komawa cikin fada

Sakamakon Adan kwai rata filin wasan dakuma ainafin fada

( Ashede nayi qoqari danaje da qafa )

Ahaka Taron yawatse da daddaya daddaya haka ake wastewa kowa nakomawa gidansa da sunan gimbiya MEHWISH abakinsa nace badole ba wannan jarumta haka



Wannan kenanโœ๏ธ

๐™†๐™ช๐™—๐™ž๐™ฎ๐™ค ๐™ฃ๐™ž ๐™™๐™–๐™ฃ ๐™Ÿ๐™ž๐™ฃ ๐™ฎ๐™– ๐™ฏ๐™–๐™ฉ๐™– ๐™ ๐™–๐™ฎ๐™–

๐™’๐™–๐™˜๐™š๐™˜๐™š ๐™œ๐™ž๐™ข๐™—๐™ž๐™ฎ๐™– ๐™ข๐™š๐™๐™ฌ๐™ž๐™จ๐™?
๐™ˆ๐™š ๐™ฉ๐™–๐™ ๐™š ๐™Ÿ๐™ž ๐™™๐™–๐™จ๐™๐™ž?
๐˜ผ๐™ ๐™ฌ๐™–๐™ž ๐™ข๐™š ๐™ž๐™ฎ๐™– ๐™—๐™ช๐™™๐™š ๐™›๐™ช๐™จ๐™ ๐™–๐™ฃ๐™ฉ๐™– ๐™ ๐™ค ๐™—๐™–๐™—๐™ช?

๐™‡๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™–๐™›๐™ž ๐™ฃ๐™– ๐™ ๐™ช๐™™๐™ž ๐™ฃ๐™š
๐™‰๐™–๐™ž๐™ง๐™– 400 ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ ๐Ÿ‘Œ๐™™๐™–๐™ฃ ๐™จ๐™–๐™ข๐™ช๐™ฃ ๐™˜๐™ค๐™ข๐™ฅ๐™ก๐™š๐™ฉ๐™š ๐™—๐™ค๐™ค๐™  ๐™š๐™ฃ

๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ฃ๐™ช๐™ข๐™—๐™š๐™ง
08146292652
๐™๐™ค๐™ง ๐™ฎ๐™ค๐™ช๐™ง ๐™ฅ๐™–๐™ฎ๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ ๐™˜๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ


๐™ข๐™–๐™˜๐™š ๐™ ๐™ค ๐™ฃ๐™– ๐™ข๐™ž๐™Ÿ๐™ž ๐™ ๐™–๐™ฃ ๐™ž๐™ฎ๐™– ๐™จ๐™๐™ž๐™œ๐™– ๐™œ๐™ง๐™ค๐™ช๐™ฅ ๐™ฃ๐™– ๐™ช๐™ฌ๐™–๐™ง ๐™—๐™–๐™ฉ๐™ค๐™คr๐™ก kowa yayi abinda ya kai sa


๐™ˆ๐™ช๐™๐™–๐™™๐™ช ๐™– ๐™ฃ๐™š๐™ญ๐™ฉ ๐™ฅ๐™–๐™œ๐™š โœ๏ธ


๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:-
08146292652
๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ.
09161720046
๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜

# ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ
# ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š &
# ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š
ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค



๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ
*YAR SARKI CEE*
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ฎ
๐™‰๐™™
๐™’๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™š๐™ฃ
๐˜ฝ๐™ฎ
๐™๐™–๐™ง๐™š๐™š๐™ง๐™–๐™ ๐™จ๐™–๐™ก๐™ž๐™๐™ช ๐™ž๐™จ๐™–๐™
(๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅourmman ๐š‹๐šŠ๐š๐š˜๐š˜๐š›๐š•๐šŽ๐š›๐Ÿ”ฅ)

____________________________________________________________


๐Ÿ…ฟ๏ธ 3&4


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹




Sanda muka qara wuce Wani gate ษ—aya bayan wadanda muka wuwwuce da farko kamun muka iso fada ,Wanda nanne gidan Sarki
Haduwan fadan yafi ko Ina amasauran duk santin danayi dazu ashede wasa ne ga asalin inda aka kashe kudi nan
Da alamade wannan masarautan me tarihine sannan akwai dukiya ( masarauta guda ba doleba)

Wucewa nayi cikin gidan dan na qagu naga cikin gidan sarkin Kuma

Allahu waheed lallai dukiya na inda yake ,
Wasu abubuwan gidanma daga Wanda akayi da murjani se Wanda akayi da zinare

Inacikin tafiya Ina kalle kallena ,senaga wata kuyanga tafito daga Wani hanya
Tsayar da ita nayi ,nacenata inason ganin Gimbiya MEHWISH
Saurin rufe min Baki tayi ,tace kirufawa kanki asiri
Inbahaka dukda kina mace baze Hana wannan kalman yaja maki masifa ba
( ecleemat tace qyaleta baiwar Allah Dede knn๐Ÿซฃ)

Tace abunda kika kalla a Fili dazu wasane, in dae ason kallon fuskan uwargijiyata ce ,nace ko meyasa kikace haka !!
Tace waษ—an can na filin m awasa akayi abun akan insun iya Buษ—e fuskanta tom za'ah Basu Rabin garin.
Tom intaqaice maki inde tana faษ—a Koda mahaifinta ne baya iya Buษ—e fuskanta wannan abun data rufe fuskan bame iya buษ—esa
Bawanda yasan fuskanta tun data girma daga SARKI shikkenan
Jinjina Kai nayi nace lallai akwai aiki agabana

Kunyangar tace sede, Gimbiya MEHWISH takasance mutum ce me sauqin Kai,ga kyauta,batada damuwa ,Wani abun intayi bazakice ita en **Yar Sarki cee** ba
Tanada kirki mutunci hankali uwa uba addini
Sede batada yawan fara'ah dakuma surutu saka makon rashin lafiyan da mhaifiyarta ke fama dashi ,tun bayahn data haifeta
Jinjina Kai nayi ,tace Kinga tunda komu damuke bayinta muke mata ayyuka harda gyaran daki bamusan fuskanta ba to ba lallai kema kiganiba ,sedeko nace ki gwada sa'arki

Hanyan dazata sadamu da ษ—akin Gimbiyar mukayi sanda mukaje kusada dakin tace Kinga zanjuya anan ga dakin ta nan
Adauki labari lfyh
(Godiya namata nace Ameen ke daban ourmman batoorlerh daban)



____A fada kuwa Waziri ne yace da Sarki maganan ฦดaฦดan Sarakunan dazasuzo kallon Gimbiya ko za'a dace tasamu Wanda yamata
Sun matsa nace to se anyi magana da Mai martaba tukunna za'a Saka ranan zuwannasu
Jinjina Kai me martaba yayi , yace waziri ashirya komi Nanda sati 2 inyaso sati 1 ya ishi shirya Masarauta

Yace angama ranka yadaษ—e Sarki me dogon zamani Sarki me adalci uba wajan jarumar jarumai , Sarauniyar duniya gimbiya MEHWISH
Qiran sunan tilon yartasa da Waziri yayi shine yasasa sakin murmushi be ko shiryaba

Wazirin kuwa juyawa yai wajan Sarkin gida
Me shela
Sarkin ayyukan
Sarkin kula da fada da masarauta
Duka wadanda yakamata yatara yafadamasu saqon sarki
Sannan asanar da jamaah ranan dazaah Yi abun
Sannan afara shirye shirye da gyare gyare Dan Kur aji kunya da girman masarautan namu
Ahaka fadan yawatse


**Tunda kuyangar Nan ta tafi nake wajan inajiran futowan Gimbiya daganan har
Aikuwa can segatanan tafito cikin shigan dayayi mugun mata kyau amma dukda haka fuskannata a rufe yake

Wani keษ“en taccen sashe nacikin gidan naga tanufa konace bangare a falon dazekaika Wasu dakunan .
Tsaro ne awajan sosai sosai ,ahaka Ina biyeda ita Wani daki naga ta tunkara,dakinda Muna zuwa aka hanani shiga sede tana shiga ita tayaye abun fuskanta.

Wata matace akwance a dakin ,da Alama de mahaifiyar tace
Isa bakin gadon tayi fuskanta a raunane ,kiss tawa matan dake kwance a goshi sannan takuma yiwa hanunta . Matar fuskanta da murmushi,ta tashi tajingina da gadon tashafa kan Gimbiya tace Ibnateeyh . Allah maki albarka lumshe Ido tayi tanajin ddn yacce iyayennata kesamata albarka akoda yaushe.
Tace "Ameen Ammaah nah
Allah Baki lafiyah"
lumshe Ido tayi tace "Ameen Ibnateeyh."

Nan dai suka fara hira na tsakanin uwa da ฦดa

Can Sai ga mai martaba ya shigo
Da sallama

Zaunawa yayi shima a dayan ษ“angaren matar tasa.....

******

Muje zuwaaaaaa โœ๏ธ


ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:-
08146292652
๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ.
09161720046
๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜!!!

# ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ
# ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š &
# ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š

Uwar Batoorl ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค

Banyarda asauyamun labariba๐Ÿ˜’

Masoya ako ina kuke ina miqa saqon gaisuwa daga taku ako yaushe


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹


Bismillahirrahmanirraheem


๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ
*YAR SARKI CEE*
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
Story
&
Written
By
Harira salihu isa

(๐Ÿ”ฅourmman batoorlerh ๐Ÿ”ฅโœ๏ธ)

______________________________________________________________


๐Ÿ…ฟ๏ธ 5&6


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹








Jejine mecike da ni'eema
akwai qoramu(koraman ruwa,magudanan ruwa).
Itacuwan fruits iri da kala (dayawa kenan)
Jejin akwai sanyi da yanayi me dadin gaske
Ba abunda kakeji se sautin kukan stuntsaye dakuma qarar sauqan ruwan koromomin

Jejinde gwanin ban sha'awa dakuma burgewa
( Dadin honeymoon)
Sosai jejin Yatafii da imanina
Sanyinsa da kyawunsa ya shagalar Dani dan abun se wanda ya kallah .
Allah me Iko kenan ,jeji bana kowaba Kuma ba Wanda ya shuka ,Amma irin yayan itatuwan jejinga sekaji kaman kakoma can da zaman
Alhamdulillahi ala kulli haleen, Allah kaqarawa Annabi daraja

Ina kalle kallena acikin wannan jejin ,isowa nayi Dede Wani babban duste ,sannan a gefen dusten akwai koraman ruwa ( kaman a india)
Doki nagani andaure a wajan dusten mamaki yakamani ashede akwai mutum anan
Amma Wani mutum ne haka ?

Inacikin tunani dakuma kallon wannan dokin, me matuqar kyau gashi qosasshe

Qarar tafiya naji nayi saurin juyawa Dan dauko maku rahoto

sanda nakusa kwasawa aguje ganin wannan halittan

Masha Allah, Masha Allah, Masha Allah

Wani handsome guy na hanga Yana tahowa ,da Alama de shine mamallakin wannan doki me kyawun
Abunda ya sanya na kusa kwasawa aguje kuwa shine ganin kyakkyawan halittan sa datake a bayyane ,a sakamakon shigan dayayi
Dogo ne ,farine,me faffadan qirji,Wanda yake ciki da kwantattun gashi gwanin sha'awa
Gashin kansa kuwa a kwance suke, baqiqqirin dashi luf luf haka suke kwance ( kowata macen bazata nuna masa gashi ba)
Jikinsa a mummurde yake kana Ganinsa kasan wannan cikakken jarumi ne isowansa wajan dokinsa wanda yanajin daman kallonsa da kyau sanda yasa alqalamina faษ—uwa.....

Wannan kenanโœ๏ธ



dolema mu ษ—auko hoton wannan jarumi
Dan baza muyi biyu babu ba

Muje zuwa

ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:-
08146292652
๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ.
09161720046
๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜!!!

# ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ
# ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š &
# ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š
๐™„๐™ฃ๐™– ๐™ข๐™š ๐™œ๐™ค๐™™๐™ž๐™ฎ๐™– ๐™™๐™– ๐™–๐™™๐™™๐™ช'๐™ค๐™š๐™š ๐Ÿ‘๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ ๐™ช๐™—๐™–๐™ฃ๐™œ๐™ž๐™Ÿ๐™ž ๐™ฎ๐™–๐™˜๐™ž ๐™œ๐™–๐™—๐™– ๐™จ๐™– ๐™–๐™ข๐™จ๐™– ๐™–๐™ก๐™›๐™–๐™ง๐™ข๐™–๐™ฃ ๐™ข๐™š ๐™—๐™ž๐™ง๐™ฃ๐™ž๐™ฃ ๐™ข๐™–๐™ ๐™ ๐™–๐™โค๏ธ


ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค


๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ
**YAR SARKI CEE**
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ฎ
&
๐™’๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™š๐™ฃ
๐˜ฝ๐™ฎ
๐™ƒ๐™–๐™ง๐™ž๐™ง๐™– ๐™จ๐™–๐™ก๐™ž๐™๐™ช ๐™ž๐™จ๐™–

(๐Ÿ”ฅourmman batoorlerh โœ๏ธ)

______________________________________________________________



๐Ÿ…ฟ๏ธ 7&8



๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹





** Tsayawa faษ—an
kyau irin na wannan bawan Allahn Bata bakine , Dan baze faduba

Wajan dokin nasa ya tunkara
Yana isa ya kuncesa ,yaja sirdin sa suna tafiya behau kan dokin ba.
Yanufi hanyan gida


๐Ÿ„ผ๐Ÿ„ฐ๐Ÿ…‚๐Ÿ„ฐ๐Ÿ…๐Ÿ„ฐ๐Ÿ…„๐Ÿ…ƒ๐Ÿ„ฐ

******Murmushi tayi tace ranka yadade SARKI uban Gimbiya MEHWISH mijin Sarauniya MEERAH , fuskansa ษ—auke da fara'ah yace barkanmu emra'aty, ya qarfin jiki ? lumshe Ido tayi haryanzu fuskanta daukeda murmushi !!! Alhamdulillahi zaujee.

Gimbiya da ta tashi zata fita ya kalla yace dawo kixauna Yar albarka
Dawowa tayi tazauna kaman yacce Sarki ya umurceta
Seta Dan rusuna kaษ—an ,barka da dare papa ya gajiyahn fada
Shafa kanta yayi yace Allah maki albarka Yar ammaah enta. Fada alhmdlh ,nakusa barin maki fada ai dariya Sarauniyar tayi tace habade mace ta shugaban cemu me martaba
Yace tom inbata shugaban ce kuba Waze shugaban ceku?
Sarauniyar taqara cewa tadeyi tayi aure inyaso mijinta ko danta.
Fuskansa da murmushi yace yauwa emra'aty kintunamun!!!

Itade Gimbiya kanta aqasa tana Jin iyayen nata,batace komiba

Sarki yace dama akwai maganan dazan maku, kallonku yasa na mance yafaษ—a Yana kashewa Sarauniyar tasa Ido.
Murmushi tayi !! tace Zaujeee Kenn,
Tamaida kanta ta kwantar ta lumshe Ido.
Ranka yadade me martaba Muna sauraronka

ฦŠazu Waziri yasameni da maganan ฦดaฦดan Sarakunan daza suzo kallon Gimbiya MEHWISH
So nace masa Nan da sati 2
Tashuwa Ammaah en nata taqara yi ai sati biyu yayi nisa me martaba Ina laifin sati 1
Duk ma me za'ahyi ?
Murmushi yayi yace Emra'aty sati 2 ende kice Allah nuna mana dan zakiga yazo kaman gobe ne
Ta jinjina Kai shikkenan Allah sa Muna cikin masu Rai da lafiya ranan

Yace Ameen .
Kallon Gimbiya yayi
Yace Ibnateeyh kinji abunda nace ba ?
Kanta aqasa tana wasa da yastunta tace eh naji papa;
Yayinda a zuciyarta take jin kaman tafashe da kuka
Ita dae Allah yagani bawai son auren nan take ba.
Waze zauna da iyayenta intayi aure
Amma tunda de Ammaah en ta naso dolen ta tayi kodan farin cikin ta ,ajiyahn zuciya tasauqe tana Allah yakaimu a cikin ranta .

Nan ita da papa en ta da Ammaah en ta suka cigaba da hira tsakanin iyaye da Yar su.

(Niko Juyawa nayi nafice nace ayi hira lfyh)

Nace bana leqa cikin Masarauta Kuma


******* Nide cikin Masarautan Nan baya Dena bani mamaki dakuma sha'awa ,bantaba kallon hadadden masarauta irin saba
Gaskiyah ankashe dukiya kam๐Ÿซก

Muryan me shela ne yadawo Dani daga tunanin danake .


****Yeeee kuwaaa jaamaaahn gari

Saqooo daga fadaaaa
Bayahnnn gaisuwaaaa,. An ceee a sanarrr daku ,akwai Taron da za'a yi Nan da sati 2 Wanda yayi Dede da ranan laraba

Afilin gariiii,kowa ana fatahn Allah yabasa ikon halarta Ameen.

Cigaba da shelan yayi !!!


A ya yinda kowa yaji shelan Allah Allah suke lokacin yazo, dankowa yasan akwai yinta ranar


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

๐Ÿ„ณ๐Ÿ„ฐ๐Ÿ„น๐Ÿ„ธ

Jikinsa a mummurde yake kana Ganinsa kasan cikakken jarumi ne Kuma Wanda ko wacce mace tagansa zatai Fatah da kuma adduahn mallakar sa
( befakai abbun batoorlerh ba shiyasa nk boye abina)

Tafiya yake riqe da sirdin dokin sa
Tafiyahn sa kadai abun burgewane ga duk wani me kallo

Tafiya yayi sosai ko

Please Login or Register in order to submit comment