Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

alaman gajiya babu a tattare dashi , masarautan yanufa, mamaki yakamani Ashe a wannan gari yake

Yan azuwa qofan farko na shiga masarautar masu gadin suka tashi suna gaidasa suka Bude masa qofa yawuce. (nace kode wanin sarkine )

Hararana ecleemat tayi tace wannan duk kyawun Yan masarautan Nan yafisu kyau

Wani hanya yadauka daga gate na farko na masarautan.
Tafiya yake, cike da mamaki nake!! nace dama haka masarautan keda girma ashede garine guda .

Dan kaman Wani qauye a masarautan ya nufa
.
Dede Wani gida yatsaya yabude yashige shida dokin nasa

( Inakan bin sa abaya)


Gidane me girma Dede Masha allah!!
Wata mata ce a stakiyahn gidan tana gyaran shinkafa
Sallama yayi yashiga amsa masa tayi tana lale marhavan da ɗan albarka, yaron Umma da Abba.
Zuwa yayi ya ɗaure dokin yazo ya rungumeta yagaidata
Amsawa tayi tana sannu da dawowa jarumin Umma .

Cewa yai Umma miqo natayki gyarawa
Murmushi tayi tace,: kabari inka mun surka seka tayata
Murmushi yayi!! Batare dayace komiba, ya amsa tiren yana mata gyaran .
Kallonsa tayi tace ......

Muje zuwa ✍️

ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️


💋💋 امى بتولة💋

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚


🔥𝙪𝙬𝙖𝙧 𝙗𝙖𝙩𝙤𝙤𝙧𝙡🔥


Ban yarda asanja mun labari ba,
Yacce nafara lafiya Allah kasa nakammala lafiya alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam

Mutanen kirki mutanen Amana goyon bayanku addu'oeen ku abun sone agareni ,sannan godiya marar adadi agareku masoyaa

Ya Allah duk abunda zan rubuta ba dedeba a wannan qageggen labarin Allah kayafe mun masu karantawa ma Allah kayafesu

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍


💦💦💦💦💦💦💦💦
𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖𝙝
(🔥 𝙤𝙪𝙧𝙢𝙢𝙖𝙝𝙣 𝙗𝙖𝙩𝙤𝙤𝙡𝙚𝙧𝙝🔥✍️)

____________________________________________________________


🅿️ 9&10

💋💋 امى بتولة💋




Bayahn sungama hira da iyayennata tashuwa tayi ta masu seda safe
Adduah suka mata duka suna samata albarka , mahaifiyar ta naqara mata faɗa ,da tunatar da ita
Tace insha allahu ammaah nah
Papa ilah gadeen
Ammah ilah gadeen
Murmushi ammaahn nata tayi tace tom ibnateeyh Barakhallahu feeky, lailatoon sa'eedah Fi'amanillah koh
Murmushi tayi wa iyayennata, maida abun fuskanta tayi tarufe ta tashi tanufa qofan fita
Tafiya take anuste ahaka ta nufi sashen da ɗakinta yake.

Bayan fitan ɗiyar tasu mai martaba ne yajuya ya Kalli matar tasa databi tilon ɗiyar tata da kallo,mastowa kusa da ita yayi ya jawota jikinsa Yana bubbuga bayanta alamun rarrashi Dan yasan meke damun xuciyanta
Habeebty kiyi hqr koh komi nufin Allah ne
Ita dayahn da Allah yabamu ma mungode masa Allah raya mana ita yai mata albarka Allah Bata zuri'ah nagari masu Albarka da miji nagari.
Da Ameen sarauniya MEERAH ta amsa masa tana Share kwallah ita kadai tasan meke damunta ta a zuciyanta🥹
Cigaba da rarrashinta yayi ,da nuna mata ɗimbin kyautar da Allah yayi masu ta hanyan wannar ɗiyar tasu ɗaya, wacce ko Wani ɗa namiji bazeyi abunda takeyiba
Daga rarrashi kuwa se zancen soyayyah
(kaga su Mai martaba da soyewa, kar uwar dakina MEHWISH tajini).


Safiyar alkhairy iyayen gimbiya

🄰🄼🄹🄰🄳


**AMJAD kuwa tuni ya taya Umman tasa komi suka kammala ( kaman mace)
Yaje yai wanka yasake shiga
Karkuso kuga irin baiwar kyawun halitta da Allah yayi ma wannan jarumi Masha allah.

Zaune suke suna cin abinci da iyayen nasa duka.
Abban sa ne yace jarumin Ummansa, ya naga yau an dawo jejin da wuri ko kwana ba'ahyiba?
Lumshe Ido yayi bayan yacinye abincin dake bakinsa,yace Abba nayi kewan Ummata ce shiyasa
Cire hannu Abba yayi a abincin Yana dariya!!! Wai kai AMJAD Umman Nan taka kewanta zebari kaje nisa damu kuwa?
Saurin ɓata fuska yayi Abba ni banson maganan nesa en nan.🥹
Murmushi Abban nasa yayi yace tom nadena amma gwanda kadena kewar matata kaima kaje kayi mata kayi kewarta.
Sassanyar murmushi yayi dama yasan kwanan zancen inde abban sa ne
Abba tom ai Ummata ce ,mata daban Ummata daban
Kuma kaima kaje wajan Umman ka
Yafaɗa yana kwantar da kansa kafaɗan Umman tasa dake basa abinci abaki dama tana jinsu itade se murmushi takeyi batace qala ba.
Allah yagani a duniya batada kaman AMJAD enta
Tana sonsa sosai sosai ⁹.
Abba yace au tanan ka ɓullo ko shikkenan naji anbar wannan zance
Zannemo kaima kanemo matar ka ah to.
Umma ce ta Tari numfashin sa, kaga Abban sa kadena takuramun yaro ,shida ummansa.
Abba yace au wai haɗe mun Kai zakuyi tom shikkenan ai nayi shiru tunda Umman ka tasa baki
Dariyah yayi sanda haqoran sa suka fito kaɗan farare tass

kallonsa kawai nake Ina kaga mazajen aljannah ( ba akwai hurul eyni ba)
Kyau kam Masha allahu,ga kyawun fuska gana sura gana Hali

( Inji ecleemat wai aunty Barrister kiji storon Allah yaushe kika zauna dashi kikasan halinsa)

Bayan sun kammala cin abincin dukansu, Ummansa ce ta tashi zata haɗa kwanukan, hana Umman tasa tattare wajan yayi,yace Ummah na kihuta abinki gaki da ɗan ki ai inde ina kusa bazan bar Ummah ta tawahala ba.
Yatashi ya tattara mata komi
Yakai ma'ajiyar sa yadawo ya kwantar da kansa cinyan Umman sa, shafa suman kansa tayi.
Allah maka albarka jarumin Umma
Allah nunamun auranka
Allah baka mata tagari dazata kulanmun dakai sosai
Allah baka Yaya masu albarka da biyayya da tausayi.
Idonsa a lumshe yana jin wani irin daɗi Gani yake duk duniya ba uwar dakeson ɗanta kaman Umman sa shiyasa shima yake sonta sosai.

( ycn qalyanka Allah ne kadai yasan sonda nakewa batoorlerh)

Abban sa najin su , yanajin farinciki da Kuma qarin qaunar matar tasa da ɗan nasu ɗaya tol na mamayesa.
Ahaka suketa hiransu har dare yaja lokacin bacci yayi.
Har ɗakin sa duka suka rakasa , addu'a Ummansa tayi masa ta shafa masa,ta lulluɓe sa
Ayi bacci lafiya jarumin Umma.
Shikuwa se narkewa yake kaman yaro ( katon gardi dashi)

Haka suka barosa a ɗakin sa bayan sunrufe masa qofa, ɗakin su suka wuce suka kwanta dan yin bacci ganin dare yayi.
Bayan sun shiga sun gama shirin kwanciya sun kwanta, Abbah ne yaja matarsa ya rungumeta yace Allah maki albarka yasaka maki da aljannah MARYAMATOU NAH
Lumshe Ido tayi tace ameeen Abban jarumin Umma, abun lulluɓuwa yaja ya rufe su...


Safiyar alkhairy iyayen AMJAD


Se dakuuu ( inji hajjourh )

Muje zuwa
ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️


💋💋 امى بتولة💋

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚

💦💦💦💦💦💦💦
𝗬𝗮𝗿 𝘀𝗮𝗿𝗸𝗶 𝗰𝗲𝗲
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝗦𝘁𝗼𝗿𝘆
𝗔𝗻𝗱
𝗪𝗿𝗶𝘁𝘁𝗲𝗻
𝗕𝘆
𝗛𝗮𝗿𝗶𝗿𝗮 𝘀𝗮𝗹𝗶𝗵𝘂 𝗶𝘀𝗮𝗵

Littafinamu ba Wani me tsayi bane a taqaice zamuyishi inade fatahn saqon danakeson isarwa ya isa yacce akeso sannan Allah bamu dama da iKon bin gskyh da Kuma Dede ☺️

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍


____________________________________________________________



🅿️ 11&12

💋💋 امى بتولة💋







🄽🄸🄶🄴🅁🄸🄰

Cikin babban birnin kaduna
Anguwan GRA anguwa ne dake ɗauke da manyan ginunnuka manyan gidaje sannan anguwane da ba cikowan mutane sede ɗai ɗai ku ,sekuma masu tsaron gidaje.
Bangare guda kuwa wani babba gidane nagani nafada na hanga wanda yafi ko wannen ɗaukan hankalina, sojojine kewaye da gidan tundaga waje har cikin gidan.
Gidane babba sosai wanda haraban gidan ke cikeda manyan motoci iri iri daga mabanbanta company's!!! Sojojine kota Ina a gidan da Alama de gidan Wani babba ne kuma me kuɗi.
Batanan gidan wani qaramin yaro nagani kyakkyawa dabaxe wuce shekara 3 aduniya ba yana wasa da ball Yana gudu yana dariya har cikin babban palourn gidan.
Wowww shine abunda nafurta ganin irin haduwa da tsaruwan wannan palour
Palour ne babba me ɗaukeda manyan kujeru blue colour qirar Italian royel chair's
Fadin tsari da haɗuwan gidan nan ɓata bakine
Yaron ne de yayi sama Yana Hawa steps en Dan zuwa ɗaki.
Wani ɗaki naji alamun mosti aciki. leqawa nai Dan ganin menene
Wata dattijuwace na hanga zaune kan sallaya da Alama ta idar da sallah ne ganin hannuwan ta sama tana adduah

Faɗi take::: YA Allah ka bayyana mun shi inyana Raye ,inkuma baya Raye Allah nayafe masa Allah kasadashi d annabin rahama
Addu'oee takeyi tana hawaye ,( nide danake gefe Ina cikide mamaki dakuma al'ajabi).

Ganin wannan yaron yafaɗo mata a jiki Shafa addu'an tayi ,tace angon! ya akayi? Da maganan sa kaman gwaranci(gwamanti) magana be nuna sosai ba yace'' gilani cayi danca( granny shayi zansha).
Ɗagasa tayi tace tom mijin gilani.tashi muje Koh,cire hijab en jikin ta tayi nannade sa.
Ɗaukansa tayi sukayi palour me aikinsu ta qwalawa qira ,tazo ta stugunna hajiya gani,yauwa indo ahadawa little tea ko musamman yaɗagoni wai zesha shayi, ranki ya daɗe banda rigiman wannan miji naki ai da seyaxo yafaɗamun kawai ba seya tasoki ba,ai in beyi haka ba indo be yi rigiman ba kede jeki kawo mana kawai، tace tom hajiya ta tashi ta tafi Dan kawo masa tea en, hira suke da wannan yaron yanamata gwalantinsa da maganansa dabai nuna sosai ba.

Da sallama ta qaraso palour miqawa Hajiya cup tayi ranki yadaɗe ga shayin me gidan naki, murmushi tayi ta amsa yauwa indo Allah biya angode, bakomi ranki yadaɗe tafaɗa tana miqewa tayi hanyan kitchen.
Miqa masa shayin Hajiya tayi ta zuba masa ido tana Kallon yaron dake shan shayinsa hankali kwance murmushi tayi idonta akansa, da alama de ta faɗa duniyahn tunani, seda yaron yasa mata cup na tea en abaki kamun tadawo daga duniyan tunanin datake, cewa yake kica cii gilani murmusa wa tayi tana kauda fuska Yana kan tura cup en fuskanta akan setasha , dayaga taqi seya saka mata kuka!!!!
Dede da sallaman Wani dattijo yashigo palourn sanye da kayahn sojoji a jikinsa.

Amsa sallaman tayi tana masa sannu da dawowa!! yayinda yaron kuwa yana ganin wannan dattijo yasauqa yaje wajansa da gudu Yana kuka, ɗagasa yayi waye ya taɓamun aboki yasamun shi kuka na harbesa?
Yaron yace afoki gilani ce nafata cayi na taca taqi ca yafaɗa yana nuna masa cup en hanunsa
Wannan dattijon murmusa wa yayi yace to nibani Nasha aboki tunda ita taqi sha batasan akwai daɗi ba Koh?
Daga kai yaron yayi ya sa masa cup en tea en a baki kurba dattijon yayi yana girgiza kai yace kai shayin aboki bade daɗi ba daɗi yawuce grannyn ka kuma kar ka tsammata ko, dariya yaron yasaka yana eh afoki an anmata ba kuma.
Sauqe yaron yayi yaqaraso gefen matar tasa yazauna yana Hajiya ta Barka da gida, Sansanyar murmushi tamasa, tashuwa tayi takawo masa ruwa yasha tace sannu da hanya baban Yara.
Murmushi yamata sannu da zaman gida Maman Yara

Sauqe kanta tayi qasa tana wasa da zoben hanunta idonta atake yakawo kwallah!!! Kallonta yayi Hajiya ta lafiya ko kukane tarban da za'a mun ban ko hutaba?
Kukan kuwa tasaka tana yallaɓoi ya labarin yarona tafaɗa idonta na zubar da kwallah
Kallonta yayi bece komiba
Kuka wannan dattijuwan da aqallah takai shekara 48 tafashe dashi
Kallonta alhajin yayi yace.........


muje zuwaaaaaa masoyaaa ✍️

Dan jin menene take wa kuka?
Me take nufi da yaronta?.
Sannan kuma addu'an me take nufi?

Duk wannan amsoshi zamu samesu ne inmuncigaba da bibiyar wannan labari namu me suna
ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️


💋💋 امى بتولة💋

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚



Allahummah salli ala sayyiduna Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

💦💦💦💦💦💦

YAR SARKI CEE

🌹🌹🌹🌹🌹


𝗦𝘁𝗼𝗿𝘆
𝗔𝗻𝗱
𝗪𝗿𝗶𝘁𝘁𝗲𝗻
𝗕𝘆
𝗛𝗮𝗿𝗶𝗿𝗮 𝘀𝗮𝗹𝗶𝗵𝘂 𝗶𝘀𝗮𝗵
(ourmman batoorlerh 🔥)


اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

__________________________________________________________


🅿️ 13&14


💋💋 امى بتولة💋







Hajiyata ,nazaci kinɗauki wannan amatsayin qaddaranmu
Yau shekara 30 Amma kusan kullum se kinyi maganan ɗanki ɗanki Nimafa yaro nane , haryau banjin akwai yaron da nakewa sonda nake masa ,Amma a hakan nima na haqura kema kisa haquri kinji muta addu'a kuma mu miqa lamarinmu ga ubangiji
Kaman yacce muke adduah kullum in Yana Raye ko a inane Kuma inda rabon haɗuwanmu dashi kamun Rai yayi halinsa Allah yhadamu
Inkuma ba rabon haduwanmu Allah masa albarka yakaresa Ako ina ,inkuma baya Raye Allah jiqansa mude munyafesa yafaɗa da sigan rarrashi.
Kwantar da kanta wannan dattijuwan tayi a kafaɗan sojan mijinta Yana lallashinta.

Little ne yazo shima Yana hawaye yanacewa gilani cidena kuka Nima danyi inbaci denaba
Ɗaukansa tayi ta rungume sa tana share nata hawayen nata murmushi tayi nadena mijin gilani ta sumbaci goshinsa kwantawa yayi ajikin kakar tasa ba jimawa bacci yaɗaukesa.
Kallon mijin nata tayi ,baban Yara Allah yaronnan kallon yarona nake masa sosai komi nasa kaman na yarona Murmushi Alhajin yayi Hajiya ta rigima yafaɗa ya miqewa. Ɗauki mijinki muje ki kwantar dashi nikuma atayani shiryawa, ko de miqosa naɗaukesa kar ya wahalar mun da mata murmushi tayi tace yallaɓoi kai de kahuta murmushi yayi Allah maki albarka Hajiyata
Tace Ameen yallaboi suka tashi sukayi sama ...


𝗚𝗶𝗱𝗮𝗻 𝘀𝘂 A𝗺𝗷𝗮𝗱


Bayahn yatashi bacci yayi salla𝗵 yataya ummansa ayyuka 𝗦𝘂𝗻𝗸𝗮𝗿𝘆𝗮 hansti yayi.
Abbansa zefita kasuwa yace Abbana tsaya mufita tare, yace tom ɗan Abbansa na tsaya ,dukda dama a staye nake
Dariya Ummansa tayi, jarumin Umma yakamata amun surka fa adena barina ni ɗaya a gida nima.
Bayahn yaja dokinsa yace tom Ummana angama, murmushi tayi tace tom Allah tsaremunku duka adawo lafiya addu'a ta musu sosai
Sannan suka fita, abba ke tambayansa yaushe zaka dawo? yace Abba insha allahu bazan wuce kwana biyu ba, yace kakula sosai fa da jejin nan Allah Kuma yakareka yatsare mana kai , yace Ameen abbana mesona
Jan kunnensa yayi wato dan ba Ummanka shine Wani abbana mesona da tana nan kuwa ba za'a cemun haka ba nasani!! Murmushi yayi yana Abba ai seka cireman kunne, inna cire maka kunne kam kace ummahn ka zata kai ni qara ai, murmushi yayi Allah barmun ku Abba na da Ameen Abban nasa ya amsa sukayi sallama da abban nasa.
Yayinda shi yayi hanyan jeji, abbansa kuwa yayi hanyan tafiya kasuwa ,Wanda ke cikin masarautan
Tafiya yake anuste ,tafiya irin ta jarumai ( ba na mata maza ba)
Sanda ya isa bakin qofan fita garin masu gadin yauma saida suka gaidasa, amsa masu yayi ataqaice kaman koda yaushe yawuce.
Bayahn fitarsa a masarautan ne yahau dokinsa yayi hanyan jejin.

Wannan kenan....



*******
GIMBIYAA MEHWISH

Bayahn tabar wajan iyayen nata ɗakinta takoma, zagaye dakin take tayi tarasa meke mata dadi
Ahaka de har tagama Shirin bacci takwanta
Safiyar alkhairy uwar dakina MEHWISH


( Deejerhn mu MEHWISH na gaidaki)


**** Tafiya yake akan dokinsa sosai yayi nisa a wannan jejin
Bishiyan dayake nema yagani tsayawa yayi a wajan Yana ciran ganyen dakuma sassakensa bayan yagama yacigaba da tafiya dan dubo ɗayan mahaɗin har lokaci yatafi besamu ba.
Sosai yadudduba ɗayan mahadin maganin amma besamu bishiyan ba haryanzu
Gashi lokaci yaqure masa dare yafara yi wannan yaja dole ya kwana ko fin kwana ma a jejin, A gefe ɗaya na zuciyarsa kuwa Ummansa yake tunani bayaso ko kaɗan yayi kewanta ko yawuni be ganta ba bare kwana( Allah tsaremun ke a ko ina Umma ta)

**A masauratahn kuwa sosai ake shirye shirye ba kama hanun yaro......


Yayinda Nima ourmman batoorlerh nake qara Shiri danbawa idona abinci


Sunan littafin 𝘆𝗮𝗿 𝘀𝗮𝗿𝗸𝗶 𝗰𝗲
Daga taskar
𝗨𝘄𝗮𝗿 𝗯𝗮𝘁𝗼𝗼𝗿𝗹 ✍️

𝗧𝗮𝗸𝘂 𝗮 𝗸𝗼𝗱𝗮 𝘆𝗮𝘂𝘀𝗵𝗲

*duk abunda yake ba Dede ba Allah kayafemu masu karantawa da me 𝗿𝘂𝗯𝘂𝘁𝗮𝘄𝗮 𝗱𝘂𝗸𝗮🥹
Allah kaimana rahama alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam ♥️

𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵 𝗸𝗮 𝗱𝗮𝗳𝗮𝗺𝘂𝗻 𝗶𝘀𝗮𝗿 𝗱𝗮 𝘀𝗮𝗾𝗼𝗻 𝗱𝗮𝗻𝗮 𝗱𝗮𝘂𝗸𝗼 𝗻𝗮𝗸𝗲𝘀𝗼𝗻 𝗶𝘀𝗮𝗿𝘄𝗮 𝘁𝗮 𝘄𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗹𝗮𝗯𝗮𝗿𝗶 𝗯𝗶𝗷𝗮𝗵𝗶 𝗿𝗮𝘀𝘂𝗹𝘂𝗹𝗹𝗮𝗵𝗶 𝘀𝗮𝗹𝗹𝗮𝗹𝗹𝗮𝗵𝘂 𝗮𝗹𝗮𝗶𝗵𝗶 𝘄𝗮𝘀𝗮𝗹𝗹𝗮𝗺



ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️


💋💋 امى بتولة💋

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚
💦💦💦💦💦💦💦💦

𝗬𝗔𝗥 𝗦𝗔𝗥𝗞𝗜 𝗖𝗘𝗘

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝗗𝗮𝗴𝗮 𝗮𝗹𝗾𝗮𝗹𝗮𝗺𝗶𝗻 𝘁𝗮𝗸𝘂 𝗮𝗸𝗼𝗱𝗮 𝘆𝗮𝘂𝘀𝗵𝗲

( Uwar batoorl )✍️

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

______________________________________________________________


🅿️ 15&16


💋💋 امى بتولة💋







🄽🄸🄶🄴🅁🄸🄰

Garin Kaduna anguwan GRA qarfe 10:40am nasafe acan yamun.
As usual addu'a yauma na sameta zaune kan sallaya takeyi da alama de abun yana damun ta sosai dan hawaye ne a fuskan ta shaɓe shaɓe.


( Allah maji roqon bawansa ne, komi yadameka aduniya , kama allah da manzonsa ka kama adduah insha allahu, allah xe sassauta maka komi).

Bayahn ta idar da addu'an tashafa hawayen fuskanta ta share ta tashi ta naɗe abun sallahn da hijab nata tafito ta ajiye a Waldrop, ta fito tayo qasa palour dan jiran dawowan mijinta da suka fita tareda jikan nata.
Zaune take a main palourn nasu tana kallon labarai a tv dake maqale a bangon palourn duka hankalinta na kan labaran, sallaman da akayi yasata juyawa murmushi ne shimfiɗe a fuskan ta tana amsa musu maraba da baban yara da angon granny, zama sukayi alhajin yace yauwa Hajiya maman yara, ganin tashin yau matan nasa damuwan da sauqi fuskan ta asake hakan yamasa daɗi hira suke suna kallon tare, little ne yasauqa yaje wajan tv yaɗauko remote, Hajiya ce tace angon granny miqo karka shiga wani wajan takowa yayi yakawo mata yana un gilani aci ci canja mun doyi doyi an gani ( cartoons), amsa Hajiya tayi tom rigimammen miji kawo insaka maka masu fitina kaman kai sauya tasha tayi aikuwa ta stallen sa ya nemi waje ya zauna yana kallon cartoons en, Alhaji na kallon su yana murmushi.

Bayan wasu awanni
Zaune suke a palourn nasu alhajin na aiki a system yayinda Hajiya da little ke karatu
Me aiki ce tayi sallama a palourn stugunnawa tayi tagaida alhajin amsawa yayi da fuskansa ba yabo ba fallasa, qasa da kanta tayi hajiya akawo abincin nan ne ko abari a dinning? Ah ah indo kawo nan kekam, amsawa tayi ta tashi takoma dinning area ta kwaso abincin takawo masu nan palourn en, data gama kawowa tajuya takoma.
Hajiyan ce da kanta ta tashi tayi saving nasu.

( dukda stufanta bata bari me aiki tamata komi na miji wonderful haka akeson mace, bakaman wasu matan namu ba hatta shinfiɗan miji se an masu Allah kyauta)

Suka zauna cin abincin daren
Bayahn sun kammala hajiya da kanta tahaɗe komi me aikin ta qwalawa qira tazo tadaga kwanukan tayi kitchen dasu.

Little yace gilani kallonsa tayi tace na'am angon granny ,gilani namaki addu'a da nabi apoki na macallaci ai!!!
Ta kallesa, tom kanari mijin granny faɗamun mekace a addu'an naka?
Washe haqora yayi yace gilani, nace allah anca addu'an da gilani na taceyi kuyyum!!!
Murmushi tayi tace ameen ya hayyu ya qayyum tana lumshe ido(yaro qarami da halin manya)
Allah maka albarka mijin granny
Yace ameen gilani nah.

Kashe kayan kallon hajiyan tayi ta taya mijin nata haɗa kayan aikin nasa, suka haurawa sama sukayi dan bacci ganin dare yayi.

Adduah granny tamasa ta kwantar dashi sleep tight ko angon gilani
Kwanciya suma sukayi itada mijinnata.
Nace safiyar alkhaeryh kakanun little ...

🅆🄰🅂🄷🄴
🄶🄰🅁🄸

washe gari da safe bayahn sun karya alhajin nata yashirya dan fita rakasa sukayi itada little har yashiga motor suna masa adawo lafiya driver yaja motor suka fita kamun suka komo cikin palourn itada angon nata.
barin little en tayi yana wasan sa tayi daki dan tayi bacci har ya kwanta taji qaran wayanta alaman qira yashigo ɗauka tayi da murmushi ganin wacce ke qiran nata
Assalamu alaiki ummana antashi lafiya
Fuskanta da murmushi ta amsa sallaman tace lafiya ya gida ya jikinnaki?
Tace dasauqi!!! ummana ya mijinki da rikici?
Tace ah bawani rikici inma yanayi keya gado muna lafiya lau duka!!!
Tace umma danzo anjuma nida daddyn little
Tace tom allah kawoku lafiya kigaida sa,tom zeji umma.
Sukayi sallama ta ajiye wayan nata ta kwanta...

***
Bayan ta farka alwala ta ɗauro tayi walha tayi addu'oeen ta kaman kullum, bayan ta idar palour ya yiwo. """'Little dake wasan shi taqiran bayan taɗauko takaddun arabic nasa, suka kama karatu.

Bayan sun kammala karatun tace to mijin granny jekaima kayi bacci kahuta ko kamun momynka tazo
maqe kafaɗa yayi yace gilani an bi momy ba a wajanci da apoki an jauna
Tace ai dama ba tafiya dakai za tayiba kaikam je ka kwanta abinka koh
Anan palourn ya kwanta baccin kamun zuwan su momyn nasa.


🅀🄰🅃🄰🅁

***** washe gari ma hakan yafaru sosai 𝙖𝙢𝙟𝙖𝙙 𝚢𝚊 𝚔𝚎𝚠𝚊𝚢𝚎 𝚓𝚎𝚓𝚒𝚗 𝚊𝚖𝚖𝚊 𝚋𝚊𝚒𝚜𝚊𝚖𝚞 𝚍𝚊𝚢𝚊𝚑𝚗 𝚖𝚊𝚑𝚊𝚍𝚒𝚗 𝚖𝚊𝚐𝚊𝚗𝚒𝚗 𝚋𝚊 gashi ya kwana yayi nisan tafiya sosai.
Tafiya yake a wannan jejin yana kan duba maganin hango wani bawan Allah yayi besan daga ina ba kawai

Please Login or Register in order to submit comment