Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dangi Ni dai ya unborn little soja? dariya tayi au soja ne acikin
Nide Ummeyh zan haifa ba wani soja atou, "Wlh baki isaba tun da kikawa big bro sekin mun nima ki qarisa ladanki kawai Allah sauqeki lafiya namiji zaki haifamana, Mursmushi tayi to Ameen ษ—an uwa rabin jiki kai ษ—aya gareni dole na in maka takwara.
"Sir mun iso fa" sojan dake driving nasa ya faษ—a
Ok, sis mun iso inda zamu leqa bayan motorn yayi ga yaronki har yayi bcc byee take care ko
Ok bruh akoma lafiya, Ameen mum little Adda Meerah, Murmushi tayi ta kashe wayan. Time ya duba saura 2 minutes jirgin nasu ya sauqa, Wayansa yakunna yana danne dannensa
Qaran sanarwan sauqan jirginne ya cika airport ennn! Lumshe ido yayi ya buษ—e motorn ya fita
Mutanen dake jirginne ke sauqowa kowanne idonsa na kansu yana jira yaga ta inda zata bullo....

**INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN (idan masifa ta sameku ku laazinci wannan kalma) QUR'ANI Maganin kowacce irin baqin ciki, damuwa, hardama ciwo sadidan
Ita qur'ani maganin kowacce cutace
Kaman yacce manzon Allah SAW yace ba cutan da aka sauqeta face an sauqar da maganinta
Sede banda cuta daya 1 itace stufa
Tom Allah sa mugama da duniya lafiya
Mu lazimci karanta qur'ani jama'a domin maganice ta ko wacce masifa harma talauciYawaita ambaton Allah
Akwai ayoyi d yawa na maganin abubuwa da yawa Munemi sani sannan mu nemi masana su sanar damu
Hadisi ce guda ta Rasulullahi SAW
Kaicon azaba ta tabbata ga wanda bai saniba kuma bai nemi ya saniba
Allah yatsaremu da wuta jama'a๐Ÿคฒ**

ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค


ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:-
08146292652
๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ.
09161720046
๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜!!!

# ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ
# ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š &
# ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š
๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

๐™”๐˜ผ๐™ ๐™Ž๐˜ผ๐™๐™†๐™„ ๐˜พ๐™€๐™€

๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ฎ ๐˜ผ๐™ฃ๐™™ ๐™’๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™š๐™ฃ

๐˜ฝ๐™ฎ

๐™ƒ๐™–๐™ง๐™ž๐™ง๐™– ๐™จ๐™–๐™ก๐™ž๐™๐™ช ๐™ž๐™จ๐™–

(๐™๐™ฌ๐™–๐™ง batoorl)

ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค

_______________________________________________________________


๐Ÿ…ฟ๏ธ 55&56


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

๐˜ฟ๐™ช๐™  ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™™๐™– ๐™ฎ๐™– ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฎ๐™–๐™ข๐™ช๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™—๐™–๐™ง๐™ž ๐™—๐™–๐™ฃ ๐™ฎ๐™–๐™›๐™š ๐™—๐™–
๐™Ž๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™™๐™– ๐™ฎ๐™– ๐™จ๐™–๐™ž๐™™๐™–๐™ข๐™ช๐™ฃ ๐™ก๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™–๐™›๐™ž ๐™ฎ๐™–๐™˜๐™ž ๐™๐™–๐™ฆ๐™ฆ๐™ž๐™ฃ๐™– A๐™ก๐™ก๐™–๐™ ๐™ฏ๐™š ๐™จ๐™–๐™ ๐™–๐™ข๐™ช๐™ฃ
๐™‡๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™–๐™›๐™ž๐™ฃ๐™– ๐™ฃ๐™– ๐™ ๐™ช๐™™๐™ž ๐™ฃ๐™š ๐™ž๐™ฃ ๐™ ๐™ž๐™ฃ ๐™ ๐™–๐™ง๐™–๐™ฃ๐™ฉ๐™– ๐™—๐™– ๐™ฉ๐™–๐™ง๐™š ๐™™๐™– ๐™ ๐™ž๐™ฃ ๐™—๐™ž๐™ฎ๐™–๐™—๐™– ๐™—๐™–๐™ฏ๐™–๐™ฃ๐™˜๐™š A๐™ก๐™ก๐™–๐™ ๐™ฎ๐™– ๐™ž๐™จ๐™– ๐™—๐™– ๐™–๐™ข๐™ข๐™– ๐™ž๐™ฃ๐™—๐™–๐™™๐™– ๐™จ๐™ค๐™ฃ๐™– ๐™—๐™–๐™ฃ๐™š, A๐™ก๐™ก๐™–๐™ ๐™ฎ๐™– ๐™จ๐™–๐™ ๐™–๐™ข๐™ช๐™ฃ ๐Ÿ˜•
Waษ—anda suka jima da biyan kuษ—in su ina mai qara baku haquri sannan ina godiya da uzurinku a gareni Allah bar qamna
Wannan shafi sadaukarwa ne gare ki qawar kirki bestyn justice Dr Seeyerth kiji daษ—in ki kiyi yacce kike so dashi.



Murmushin da ya yalwata a kyakkyawan fuskansa shi ya tabbatar mun da wacce yake jiran isowanta ya hango
Juyawa nai dan ganin ko wacece haka yake wa wannan murmushin, Abun da ya ban mamaki wata ฦดar dattijuwa na gani wacce a shekaru za tayi sa'an Umman sa, murmushin ne itama a shinfiษ—e a fuskanta wanda yawan shekaru basu ษ“oye kyawunta ba.
Tafiya take a hankali kana ganinta kaga babbar mace wacce kudi da hutu suka zauna mata, sanye take da dakakkiyar shadda ruwan bula ( blue) wanda akai wa ษ—inkin dogon riga wuyanta sanye da sarqan gold da kunnensa da zobunansa duka ta yafa farin mayafi qafanta kuma sanye da takalmi kwantacce(flat shoe, Gucci) me ado da stone's blue.
fara ce sol kyakkyawar gaske wanda in ba idonta ka gani ba ba zaka ษ—auka tana da shekaru sosai ba(mace sai da gyara). Wayanta ta ciro a bag en dake hanunta (Black Gucci back) tana qoqarin qira taji anyi hugging nata, murmushin dake fuskanta ne ya qaru dan tasan bame mata haka se shi ษ—in.
"Habeeby karka ya damu a bainin nasi fa ace ga qatuwa ta faษ—i" ta faษ—a tana jan kunnen sa.
Dariya yayi yace "Ummeyh bafa iya ya dake zan ba kema kin sani Hajiya Ummeyh Autan Kakus" karษ“an trolly enta yayi, Joseph drivern sa yazo da sauri ya amsa yakai motor.
Yace "Ummeyhna welcome to Nigeria, Ummeyh even Nigeria miss you taklless of we and ur old mother"
Murmushi tayi bata ce komai ba, suna isa wajan motorn joseph ya buษ—e mata back seat ta shiga tana me ambaton sunan Allah da godiya garesa.
Shima Soja shigewa mazauninsa yayi
Joseph bayan ya kulle masu qofa ya zagaya ya shige mazaunin driver, ya tada motor suka ษ—au hanyan gida .
Habeeby ina dai fatahn ba wanda yasan kazo ษ—aukoni ko?
Soja yace "Babu Ummeyh sai little kuma shima kinga bacci yake"
Au wai wannan yaron wajan uwata ce eh lallai ikon Allah haka ya girma kace Ummanku na amsan kuษ—in cafane ita kaษ—ai shiyasa take freshh abunta.
Ummeyh wani kuษ—in cafane Umma ke karษ“a kuษ—in rigima dai, dan ma yanzu kam ya samu uwar ษ—aki shugaban marassa ji irin sa.
Ummeyh Murmusawa tayi dan ta fahimci wa yake nufi sai tace "koma dai me ku kuka sani kuma kunfi kusa, nidai yanzu gani kuษ—in cafene har da ni, Yayana na gida Ko?"
Eh Ummeyh Dukansu ma suna gida na barosu.
Ajiyar zuciya Ummeyh ta sauqe tana maijin wani sanyi yau za taga ฦดan uwanta bayan shekaru da dama da suka ja bata ko leqo Nigeria ba kuma dukansu sungullolinsu basu barsu sunje wajanta ba.
GRA Kaduna, sun shigo anguwan nasu shiru kaman ba mutane, gaban tangamemen gate ษ—in gidan general Haruna wanda tun daga waje sojoji ne ke tsaye riqe da bingida, horn Joseph yayi, a take aka buษ—e gate ษ—in sanin horn ษ—in motorn waye, Shiga suka yi har wajan qofan shiga palourn ya tsayar da Motorn.
Ummeyh ta sauqa bayan ta ษ—auko little wanda ke sharan baccin sa a kafaษ—anta, Soja ma sauqa yayi yace "Ummeyh na wannan lukutin yaron zai gajiyar dake kawo sa" ya faษ—a yana miqa hannu ta bashi Little.
Murmushi Ummeyh tayi "mijin nawa ne lukutin? tom ku ya ษ—auko ai kuma lutayen ne" ta faษ—a tana miqa masa Little ษ—in, amsan sa yayi yasa shi a kafaษ—a, kusta kai cikin palourn Ummeyh tayi bakin ta ษ—auke da sallama..

Joseph yaja motorn parking lot yai parking ya fito yazo gaban soja yana sara masa yace "Sir make i help you with the boy"
Soja yace "No leave am just take the luggage and come with it inside"
"Okay sir" Joseph ya faษ—a yana juyawa ya kwaso kayan kaman yacce ogan nasa ya umurcesa yabi bayan Soja da tuni ya kama hanyan shiga cikin gidan.
"Assalamualaikum" Ummeyh tayi sallama a qofan palourn tana neman izinin shiga, Abba dake zaune a ษ—aya daga royal chairs en dake palourn yana aiki a system ne ya amsa sallaman ba tare da ya ษ—ago ba.
Umma na dinning area tana haษ—owa Abba Black tea tajiyo sallaman ta amsa itama
Qarasa shigowa Ummeyh tayi tana faษ—in "ayoyooo yayana" sai sannan Abba ya ษ—ago kai dan tabbatar da muryan da kunnen sa ke jiyo masa, da mamaki ya zare glass ษ—in dake maqale a idonsa yana cewa "boษ—ษ—i ke nake gani ko kuwa waye?"
Aikuwa ba tare da duba girmanta ba ganin yayanta da ษ—an saurinta ta qaraso ta rungumesa yaya nice boษ—ษ—in ka yaya nayi kewanku, Shima rungumetan yayi yana marhababukee boษ—ษ—in yaya mutanen jiddah, Sannuki da hanya qanwata.
Umma dake qarasowa palourn jin hayaniyan su ja tayi ta staya da mamaki, yallaษ“oi wa nake gani dai kaman Gwaggon yara? murmushi yayi yace "itace dai aminatu"
Ai da sauri ta ajiye cup en Black tea en a center table ษ—in dake gaban mijin nata, rungume juna suka yi itaida Ummeyh.
Umman yara ashe rai kanga rai? Ummeyhn su wannan zuwa haka ba alert ba flashing please call me yo ai ko ษ—an beef ษ—in nan da ake na corona kya mun nasan kina hanya, dariya duka sa suka qara rungume juna suna dariya.
Amun afuwa Umman yara so nake nai maku surprise ke da yaranki da yayana shiyasa banyo maki beef ษ—in ba
Murmushi Umma tayi ai kuwa kinyi sai dai ni banji daษ—i ba gaskiya yo ai da kin sanar dani da ko raquma ce na kadar na ferfesa maki
Tom Uwar gida ran gida kuma amaryata ai mun afuwa, kuma yanzuma bai ษ“aci ba Kinga dai na tayaki ko gyara kayan yaji ne, murmushi Umma tayi haka zaki ce ai, yanzu dai ga waje zauna bana kawo maki ruwa
Dede soja sun shigo da little ya ajiye sa a kan kujera yace "Ummeyh nah sannu da gajiya fa" Tray ษ—in da Umma ke isowa da shi ya amsa ya qariso dashi gaban Ummeyh ya ajiye yasa mata ruwan ya miqa mata.
Amsa tayi ษ—an albarka habeebyn Ummeyh sannunka da ษ—awainiya, Ummace tace "ai kuwa dai habeebyn Ummeyh dan shi kaษ—ai aka faษ—awa ana zuwa da ike shi ana sonsa mukam sai akaimu bolar jiddah
Ummeyh ajiye ruwan dake hannun ta tayi tana dariya, wato dai Umman yara kin ranste sai kinsa na qware, baki haqura ba ko to shikkenan aqara mun afuwa dan ko shima habeeby sanda na iso ya san da zuwa na.
Abba Murmusawa yayi yana sauraran su can sai yasa baki a hiran nasu yace "boษ—ษ—i fita harkan ta so take ta wahalar dake da surutu ko hutawa ba kiyi ba"
Soja tashuwa yayi yana dariya yana jin qaunan iyayen nasa ba ruwan su in sun haษ—u kaman yara qanana, hanyan da zai sadashi da ษ—akin sa yayi yabar su a palourn suna hiran yaushe gamo, a ransa kuwa yana mamaki ko ina yaran suka shiga basu ji shigowan Ummeyh ba duk da uwar marassa jin.

Umma tace "za kici abinci ne ko za muje ki watsa ruwa tukun Gwaggon yara? Ta faษ—a tana idonta akan Ummeyh.
Ah ah matar watsa ruwa dak tukunna duk da de nayi missing na girkin ki uwar gida ran gida, Umma tace "Ai inde girki nane kam zakici har sai ya gimsheki yanzu kamma nida yara na dan made kin shigo Babu flashing kin samu sunje saloon bamu san da zuwan ki ba da mun sani na tabbata ba inda za suje.
Ahh no wonder shiyasa naji gidan shiru oganniyan marassa ji bata nan inji faษ—in Habeeby Soja.
Au kema biye masa kike ko Ummeyhn su, tom dan kuji shi ษ—an naki da oganniyan marassa jin zamu haษ—a sa sai suje yaga rashin jin da kyau kuma maga qarshen sharrin sa. Ummeyh dariya ta sa "in dai yarona baya so baku isa ba atou" ta faษ—a tana miqewa tayi hanyan ษ—akin da yake dama masauqin ta ne ko yaushe in tazo.
Shiga tayi tana mai qarewa ษ—akin kallo, gaskiya a duniya ba abinda zancewa yaya da matar sa sai Allah qara masu zaman lafiya ya raya zuria'a gaskiya yaya yai sa'an mata wallahi, Allah dai ya saka maku da surakunai nagari.
Sosai taji daษ—in ganin ษ—akin da yake mallakinta a gyare staff kaman wanda suka san da zata zo, rage kayan jikinta tayi ta shige wanka.
Kayayyakin ta da Joseph ya shigo dasu Umma ta jida tana kai mata ษ—aki, bayan ta gama ta jawo mata qofan ษ—akin ta rufe ta wuce kitchen Dan haษ—a mata abinci me sauqi da kanta (me aikinsu tayi tafiya).



AMISCO BEAUTY AND SALOON KD
Mahreen zaune ana wanke mata kai, Mahar kuma qafa ake wanke mata
Mahreen tace "Kinsan me ? Ta faษ—a tana kai dubanta kan Maha".
nop sai kin faษ—a
Wallahi haka kawai yau nake jin farinciki and I don't know why?
Taษ“e baki Maha tayi, yo waya sani ko ya abydoul ne kuka yi waya ko yake son maki surprise.
Murmushi Mahreen tayi, ke dai ba'a yin abin arziiqi dake, waya da ya Abdoul kam ai tun kan mu fito nayi so bana tunanin dalilinshi ne, duk da dai bansan ko surprise en yake son mun ba ni kaman ma nace aiman qunshi wallahi may be ma zuwa zai yi.
Kutt ai Addah kina cewa ai maki qunshi sai dai ki koma ke ษ—aya nima ni ษ—aya kowa ya kama hanyansa haka kawai na zauna zaman jira har ayi har ya bushe har a cire caษ“ ba dai Maha ba.
Hararanta Mahreen tayi tace "to inna uwasu maida wuqar nima bance zanyi ba kaman inyi nace ai"
Dede lokacin aka gamawa Maha wankin qafa, ciro waya tayi a jakan Mahreen, kallonta tayi tace "back to business a ci-gaba d karatu lafiya".
Murmushi tayi, Adda ba zaki fahimci daษ—in littafin nan ba se kin fara karantawa wallahi dan ya haษ—u.
Karatunta taci gaba dayi, har aka gamawa Mahreen gyaran kai.
Mai wanke kanne ta kalli Maha tace "Hajiya kizo a wanke maki naki kema mun gama na sisternki" shiru bata jita ba.
Mahreen tace sister ina zataji ki hankalinta na kan novel, Mahreen ta minstineta du Allah je ki a wanke maki kai mu samu muyi gida yunwa nake ji, turo baki Maha tayi Allah zai saka mun banmaki komi ba.
Zaunawa tayi me wanke kan tana dariya qasa-qasa sister plss kamun ku tafi kituramun novel ษ—in dan nasan zeyi daษ—i yacce hankalinki duka yake kansa ษ—innan, murmushi Maha tayi to zan tura maki.
Amma na littafin wacce marubuciya ce plss?
Maha tace "Kinsan uwar batoorlerh?
No ban gane ta ba gaskiya, amma kaman naji labarin wani book nata MAFARKI NAH ko?
Yauwa dai kekam ashe kin gane ta ita dai sunan littafin nata na yanzu JAHILCI KO AL'ADA?
Mai wanke kan tace "Wowww daga ji littafin zai haษ—u plss zan baki WhatsApp number na in yayi ki bada a sani a group nata dan a wani group na novels naji ana labarin haษ—uwan littafin nata na MAFARKI NAH"
Shikkenan karki damu sai mun gama sai ki bani ke kuma ki turamun MAFARKI NAH ษ—in dan Allah ban qarisa ba.
A haka suna hira tana wanke mata qafan har suka gama, me wanke kan nata yabon gashinta gaskiya sister kuna da kyau ke da sistern ki gashinku yamun kyau kaman larabawa.
Murmushi Maha tayi bata ce komai ba, dan ita aduniya tana son taji ana yabonta ( abunda ke saurin haษ—ata da Soja cewa da yake bata da ko kyau)
Tura mata book en tayi kaman yacce ta buqata suka yi exchanging number, Suka yi mata sallama bayan sun mata transfern kuษ—inta,kasancewan sanja kuษ—in da akayi ba a cika samun cash ba, fita suka yi suka shige motor driver ya jasu.
Maha ce tace "driver ka kaimu Rufaidah plaza"
Ok ma'am
Rufaidah plaza ya kaisu, suka shiga suka jido rufaidah ice-cream, rufaidah-bread, rufaidah-chocolate, rufaidah-yoghurt etc.
Bayan Maha ta gama jidan abunda suke buqata ta juya kenan wani bawan Allah ya buge ta, saura kaydan abubuwan hanunta su faษ—i.
Salati tayi, na shigesu da wani makahon na haษ—u ni Maha kai jama'a gaskiyan takwaran mutane suna tafiya dai suna layi, qan-qance ido tayi zata yi tijara, sanin halinta Mahreen dake kallon duk abinda ya faru tana qumshe dariyan ta tayi saurin cewa "bawan Allah kayi haquri bata gani bane" ta faษ—a tana qara riqe dariyan ta.
Murmushi yayi be ce komai ba idonsa na kan Maha dake aika masa da harara tayi qwafa ta juya kan Mahreen tace "Yanzu sabida Allah da Manzon sa Adda ya kama ya bankaษ—e ni kaman makaho ne shi yayi abu kuma ki basa haquri gaskiya ni ki dinga tafiyar ki daban nayi tawa daban haka kurum" ta faษ—a tana qara haษ—e fuska ganin irin kallon da yake mata ji take kaman ta shaqesa.
Wucewa tayi qarshe Mahreen ce ta kai kayan wajan accounter(payment table) suka tsaya aka lissafa komi Mahreen tayi masu transfern kuษ—in, kasancewan Abba already yasa masu enough kuษ—i a account nata.
Sa musu akayi a ledan dake ษ—auke da tambarin plazan, ษ—aya daga cikin ma'aikatan ya ษ—auka yace "madam's we can go".
Murmushi Maha tayi, wato dai su anan in ka saya abunsu har motor ake kai maka, abun ya matuqar birgeta ( ita dai har ranta taso girma)
Duk abun nan dake faruwa wannan matashin na kallo ba abinda yake yi sai murmushi dan stiwan yarinyar ya mugun burgesa.
Bayan sun fice an sa masu ledodin su a motor ma'aikacin ya juya ya koma ciki abinsa.
Mahreen har ta shige motor, Maha ta ybude motor zata shige kenan taga wannan saurayin a staye a bayan ta, haษ—e fuska tayi a ranta tace "wannan mara ganin kuma uban ne yake nema dani ne"
Yawaltaccen Murmushi ne a kwance a kyakkyawan fuskansa, sallama yayi mata yace "ฦณammata in ba laifi ki taimakamun da numbern"
Shigewa Motorn tayi bata ko kallesa ba ta banko murfin tana jan staki.
Mahreen ta sauqe glass en gefen ta tace masa "brother ga numbern nata zan baka" da murmushi ya za gaya site nata basa numbern tayi yace "thank you sister nagode Allah tsare hanya agaida gida"
"Ameen" tace
Maha da haushi ya cika ta kaman ta fashe tace "hey you wa kake da suna will you drive the car or i should come and drive us?"
Da sauri drivern yace sorry ma'am yaja sukai hanyan gida
Mahreen ce ta kalleta tace Allah ya shiryeki Maha wato dai wulaqanci kika sawa kanki ke ba ฦดar kowa ba in baki kula samari ba zama za Kiyi ba Aure? Dubi fa yacce bawan Allahn nan ya haษ—u ga kuษ—i ga kyau.
Maha ta tura baki tana hararan gefe "Oho ina ruwanki kuma a kunnen ya Abdoul kin bawa wani gardi layin ki.
" hmmn" Mahreen tace kawai bata qara cewa komai ba har suka isa gida yamma liss.
Suna sauqa a motor soja na fitowa daga cikin gida, Kallonsu yayi bai ce komai ba ya kau da kai, Maha ta taษ“e baki tace a ranta "kai ka jiyo me baqin hali kawai ko ance ma dole in zamu fita sai mun faษ—a maka tunda gaka ubanmu oho dai".
Mahreen ce tayi qarfin halin cewa "ya habeeby sorry mun je wanke kai ne fa bayan fitan ka kuma Abba ya sani"
Bai ce komai ba ya wuce yayi waje, su kuma cikin gidan suka shige da sallama dukan su.
Maha na wayyo! Ummata ina kike na gaji washh!
Saurin haษ—iye sauran maganan dake bakin ta tayi tana zaro ido itama Mahreen zaro idon tayi tana kwalla qara ta mirza ido
Wayyooooo!!!!...



Wannan kenan โœ๏ธ
Muhadu a next page fan's



๐™๐™–๐™˜๐™š๐™—๐™ค๐™ค๐™  @ justice Hayratou saleehou eyserh

๐™’๐™๐™–๐™ฉ๐™จ๐˜ผ๐™ฅ๐™ฅ@ 08146292652

๐™’๐™๐™–๐™ฉ๐™ฉ๐™ฅ๐™–๐™™๐™™ @ourmmahnbatoolerh

๐™๐™š๐™ก๐™š๐™œ๐™ง๐™–๐™ข@ 08146292652

๐™†๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™จ๐™๐™–๐™›๐™ช๐™ ๐™–, ๐™™๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ ๐™–๐™ง๐™–๐™ฃ๐™ฉ๐™– ๐™ก๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™–๐™ฉ๐™–๐™›๐™–๐™ž๐™ฃ๐™–
๐™Ž๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™™๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™ค๐™Ÿ๐™ž๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™จ๐™๐™–๐™›๐™ช๐™ ๐™–
Akan ๐™๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™š ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž ๐Ÿ‘Œ


๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

๐™”๐˜ผ๐™ ๐™Ž๐˜ผ๐™๐™†๐™„ ๐˜พ๐™€๐™€

๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ฎ ๐˜ผ๐™ฃ๐™™ ๐™’๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™š๐™ฃ

๐˜ฝ๐™ฎ

๐™ƒ๐™–๐™ง๐™ž๐™ง๐™– ๐™จ๐™–๐™ก๐™ž๐™๐™ช ๐™ž๐™จ๐™–

(๐™๐™ฌ๐™–๐™ง batoorl)

ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค

_______________________________________________________________


๐Ÿ…ฟ๏ธ 57&58


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹


Dukansu yada ledodin hanunsu suka yi da ihu suna ayoyoooo Ummeyhn mu, da gudu suka je suka faษ—a jikinta dukansu.
"Wayyoo! Ummeyh na nayi kewan ki" Maha ta faษ—a idonta na kawo kwallah
Ummeyh ce ta haษ—e fuska kinga Umman yara kice su tashi mun a jiki bansan su ba kar su karyawa mijina Ni.
Qara qanqameta Maha tayi, Ummeyh Allah ba inda zanje muce munyi kewanki kice mu sake ki, sai ga hawaye sharr-sharrr a idon ta Ummeyh ba kiso kallon mu bama wato, Itama Mahreen idonta ne ya kawo kwalla.
Umman yara kina kallonsu ko baza ki masu magana ba zasu karyani, nikam miqoman wayata na qira habeeby yazo ya ษ—aga mun wannan shugabar marassa ji ษ—in.
Me Maha zata yi in ba kuka ba, har da bubbuga qafa tana ta tura baki, Umma ce ta kalleta tace "haba Gwaggon yara ki dubi girman Allah da Manzonsa ki kulamun ษ—iyata dan ma anyi kewanki"
Murmushi Ummeyh tayi ta buษ—e hanun ta zo maman abunki Ummeyhn ta, da sauri Maha ta matsa kusa da ita ta shige jikinta sai dukansu ita da Mahreen suka sa kuka Ummeyh sai yau za kizo?
Jan kumatun su tayi farin cikin Ummeyhn su ba dai ganinan ษ—in nazo ba kuma lafiya har naga ababen qaunata.
Mahreen tace "Ummeyh yaushe kika zo amma?" Ummeyh ta bata amsa ai tun lokacin da kuka fita yawon ku nazo gashi sai yanzu kuke dawowa tun safe har yamma.
Turo baki Maha tayi tace "Ummeyh bafa yawo bane munje wanke kai ne" ta faษ—a tana cire rolling en da tayi da mayafin abayan da yake jikinta tana nunawa Ummeyh kan ta, dede soja ya shigo palourn yana waya, gashin nata da yasha gyara ya zuba ma ido, shi baima san yayi hakan ba.
Ummeyh na kingani yayi kyau ko?
Murmushi Ummeyh tayi ta sumbaci gomshin ta ,wowww! ibnateeyh o boษ—i masin.
Turo Baki tayi nifa Ummeyh banson yaren nan gwan da kimun da Hausa ko larabci zan fi ganewa, Ummeyh tace "ai kuwa dan gidanku dole kiso dan kuwa yaren ki ne tunda ubanki gaba da baya bafulatani ne, Turo baki ta kuma yi.
Ummace tace "Auta ta kanki yayi kyau sosai koh ki qyale Ummeyh". Murmushi tayi ta koma jikin Umma tace "yauwรก Umma ta ina sonkiiii.
Stoki kaษ—an yaja, Ummeyh da ta jiyo stakin ne ta ษ—aga kai habeeby kaikuma kai da wa? ฦŠan haษ—e fuska yayi Ummeyh issuen tafiya turkeyn nanne, tom habeebyn Ummeyh if possible kaje mana cuz you don't have to worry ur self pray for all blessings in the mission, Ummeyh I don't think there's something good there but I will keep on praying kuma ku tayani da addu'a da ni gaskiya ma banson zuwa dan banason qara yin nisa da gida.


Please Login or Register in order to submit comment