Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

[19:42, 21/08/2017] khairee muhammad sani: *NANA FATIMA*
*lurve story*
*Gajeran labari*
*Na*
*Khairat up*

_bismillahir rahmanir rahim_

*In dedication to fatima isa (nana)*

*1*
Ke zo nan
Cikin hade rai ta karasa ta tsuguna a gaban sa
Bazaki iya ce min kin zo ba?
Ta masa banza
Ya juya kan sa yana kallon *Hashim*
Da ya taho yana murmusawa

Kallon ta yayi ganin ita ma shi take kallo ya kyabe fuska yana wani irin abu ya juya gareta ina zaki ?

Gun ya hashim zani
Sau nawa ina gaya miki karatu zaki yi ba ruwan ki da soyayya?

Ta kawas da kan ta gefe ta na kunkuni

Ke bada ke nake ba
Ai ba soyayya muku ba zumunci muke yi kuma sena ki gaisawa da dan'uwa na saboda kace kar nayi?

Kallo ya bita dashi dan yasan halin ta akwai ta da dakewar zuciya bata da tsoro dan ma shi tana shakkarsa

Shiga cikin gida
Ya *Aliyu* ina kallon ya *hashimun*yazo ko gaisawa bamu yi...

Get inside nace miki ya fada a tsawace
jikin ta na mazari ta mike ta koma cikin gida.

Ya hashim ya karaso inda dan'uwan nasa yake ya bishi da kallo ya mika masa hannu suyi musabaha

Hararsa yayi yace ni da kai muna wasa ne da zaka mikon hannu ban girme ka ba?

Yasan halin sa da san girma seya duqa kasa yace ina wuni ya *aliyu*

Lafiya ya fada a takaice
Shi kuma ya mike ya yi niyan shiga ciki aliyun ya tsaida shi ina zaka?
Ciki mana yaya
To zo in aike ka tunda baka da aikin yi

Tsayawa yayi ya kura masa ido
Ko bazaka ba?

Zan je man ya *aliyu*
Ni na isa kin zuwa aiken ka

Good mukulin motar sa ya watsa masa amsa kaje gidan baffah mukhtar akwai sako bayan mota ka shigar musu dashi cikin gidan sannan ya dauko envelop cikin aljihun sa yace ka ba wa *suhailat*

To
Sena dawo
Uffan be ce masa ba ya maida kan sa abun da yake yi
Ya na bace masa ya buga tsaki.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Bakin ta a zumbure ta shigo gidan
Inna talai tace har ya wuce ne?
Nima ban sani ba inna
Ya baki sani ba
To inna ya *Aliyu* ne ya hana ni fita ya koro ni
*Aliyun*
Eh inna
To shiga ciki kila yanzun hashimun ya shigo
Daki ta koma tayi kwanciyarta tana ta tsaki kawai ya wani dawo ya uzzura ma mutane da shegen iyayin tsiya kaman wata mace mtsw.

Keda wa naji kina hira?
Nida *NANA*
To ta dawo ne?
Ita da mazan fama ne ma wai ya hanata fitan kuma hashimu yazo kinga shiru shima be shigo ba ko dai ya kora shi shima?

Umma tayi dariya tace ze aikata kadan da aikin gadanga kennan ba kirki ya cika ba kuma kin san basa musa masa in ya furta

Rigima kennan ai seya tayi kuma.

Nan suka zauna suna maida magana a kan gadanga.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Salamu alaikum
Wa'alaikum salam
Maraba da megida na sannu da zuwa
Wash mama ai kamar kin san na gaji ina kaka?
Ba ta ni kake ba kennan ta kaka kake?
Hah waye ni ina wuni?
Lafiya lou
Ya innan taka?
Duk lafiya lou
Madalla

Mama *ya aliyu*ne ya aiko ni baffah na kusa?
Eh to ban san inda yaje ba amma zauna kaci tuwo tukuna

Zan iya ci kuwa mama
Meze hana kuwa?
Ina kanwata?
Tana makatanta
To ni dai yau na daki gurbi
Amma zan jira su dukkan su na basu sakon *ya rigima*

Ta yi dariya ai gadanga se shi shiga ciki ku gaisa da kakan kasan tana ji da ku cikin jikokin nata ma dan kuna kama da alhajin ta

Yayi dariya yana sosa keyarsa yace ai mama ko mi ku daina hada min kamani da *ya aliyu* dan wallahi da banbamci tsakanin mu ina ni ina mazan fama

Dariya ya bata haba muhammadu me babban suna ai dama yaushe za a hada ka da sarki ?

Ato ai naga zaki fara ne mama niko ban san ana hadani da shi dan ban san rigimarsa ta ma rabe ni balle na koya ko a ce dan muna kama za a min fi'ili

To me babban suna *muhammadu hashimu na nana fadimatu*

Murmusawa yayi yace mama na kennan shi yasa duk cikin matan familynmu ina ji dake dan kina son abunda nake so

Ya zan ki babana me kyan tafiya

Wai kina koda ni ba laifi amma bara na leqa tsohuwan nan tukuna ina na dawo se mu dora daga inda muka tsaya da bacin rai na fito amma kin wanken komai yanzu raina fes na manta da wancan bakin cikin wallahi

Ai na gani a tattare da kai ni kuma ji nake da ubana yaushe xan barka cikin bacin rai

ALLAH ja da ran ki mamana uwata ta kaina sweet mother

Haka ne my son jeka daga ciki kafin ka fito na sarrafa ma abu ne sauki dan nasan kaka bata kyale ka fito da wuri ba megidan ta ya zo.

Be samu damar amsawa ba saboda ya bude kofar dakin kaka

tanako kan sallaya a zaune tana jan carbi

Zaunawa yayi a gefen ta ya jira harta kamalla
Ta juyo sannu da zuwa megida na na kaina

Youwa matas ya kike?
Lafiya lou ya mutan gidan?
Duk suna lafiya
Ya karfin jiki?
Alhamdulilahi
Me ka zo min dashi?
Zuwan na gaggawa ne ba naki bane leqowa nayi

Ah to zuwan na waye?
Aiken *ya ali*ne
Oh dan nema yana ina?
Yana gida yana zuba mana mulki!
Ah ai a sunan sa yake
Riguma gadanga kennan nan ya zauna suka yi ta hira a tsakanin su .

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*NANAH* kina ina ne ina ta kiran ki kina jina

Inna talai tace menene kuma gadanga?

Inna yarinyar nan bata da mutunci ina mata magana tana shurewaa

Nanah ta fio daga dakin su ta zauna gefen inna talai

Ta zumbur masa baki tana jijjiga kafa

Ya nunata da yatsan sa yace wai inna ita nanah duka duka shekarun ta nawa? da zata dinga tsayawa xance

To kalon ta kake so a dinga yi ina shekarar nan zata gama sakandarin mesa zaka dinga takurata ita kadai ce take tadi duk sauran basa yi ko ko ita wadda kake kulawa suhaila ba jami'a take ba se ita zaa takura ma?

Inna naga alama ke kike daure mata take komai ma dan Allah nanah na kuma ganin ki da kowa

Inna talai ya hashimun ne kowa?
Ni fa baza a takura min ba kowa sha'anin gaban sa yake!

Gasu maryam su aisha su hafsi duk ba zancen suke ba mesa baka hana su ba ko dan ni ka tsane ni shi yasa?

Mari ya zuba mata a fuska seda ta dauke wuta na wucin gadi tasa kuka ta rukunkume inna talai

Wallahi ka fita gadanga ban san iskancin banza an gaya ma ita din bata da gata ko me?

Inna kina jin ta rashin kunya zata min ta kuma tsayawa da wani ta gani da ita da saurayin sena babala su Allah na gaya mata shima zan ci kaniyar sa bara ya dawo ya fadan ko soyayya zeyi ko kuma karatun?

Inna talai ta dinga bata baki tana rarashin ta bara baban naku ya shigo zai min maganin sa bazeyu ya takura miki ba wallahi

Fitarsa keda wuya ya kira wayan hashim din yace in ka dawo ka sameni a sama.
To yaya

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Yana zaune yana cin shinkafa da miya ta sha nama suhaila ta shigo .

Ansa mata sallaman yai
Ina wuni ya hashim?
Lafiya lou ya makaranta?
Alhamdulilahi
Ashe kai ne tafe
Uhm ina nan tun dazu
Ashe ka dade in taya ka ci?
Uhn zo ki tayani kam mama ta lodo min shi
Ta shiga kicin ta wanko hannun ta zaunawa tayi suka ci abincin tare.

Suna hira haka baffah ya dawo ya same shi

ya gaida shi shima ya zauna a kasa suna cin abincin suna hira.

Ya mikawa suhaila envrlop gashi inji *ya Aliyu*

Baffah sako *ya Aliyu*yace a kawo
Maku

To ai seka shigo dashi ina sauran suke

Basa nan
ke suhaila tashi kuje ki taya sa shigo da kayan nasan baze wuce yan masarufi ba

Haka aka shishigo da kayan cikin gidan be jima ba yayi musu sallama ya yi musu salama.
[22:45, 21/08/2017] khairee muhammad sani: 🍓 *NANA FATIMA*🍓
*lurve story*
*gajeran labari*
*NA KHAIRAT UP*

*dedicated to fatima isa (nana)*

*_ina gaida ki ummi dr shafin naki ne_*
*2*

Kamar yadda ya fada masa haka yayi bayan ya dawo ya shiga gidan be hau saman ba seya leqa cikin gidan lokacin baby aimana na zaune tana wasa da ahmad ya karasa yace baby auta ina ya nana?

Tana dakin inna
Me take yi
Kuka take yi
Kukan kuma ya tambaye ta da sauri meya sameta?
Uhm uhm ta fara inda inda ya aliyu ne ya daketa
Kai ya jijjiga yasan ze aika ya karasa dakin inna talai

Tana kan kujera ta kai kololuwa wajen dukunkunewa gu daya ta hada kai da gwiwa

Ya shiga dakin kamshin turaren sa ya daki hancin ta dago kn ta tayi ta bi kofan da kallo

Karasawa yayi ya tsuguna yana kallon kasan idan ta ya ce *zahra*
Na'am ya *hashim*
Meya faru ?
Ba komai
Uhm uhm me karya an wuta
Ta dan murmusa tace kaga fa ina murmushi ba komai kaina ne yake ciwo kawai

Ya harareta ashe zamu yi fada dake yau ki fada min meke faruwa *zahra ta*

Ba ya aliyu bane ba
Meya miki
mari na yayi fa
Mari?
Uhm
Tab aiko yau zan masa ...
Me ya *aleen* zaka ma me?

Rashin kirki
To ai shi kennan Allah bada sa'a in dai *ya aleen* ne ko su baffa da abba sun ishe ka kai an barka ma za ka iya ne dashi?

Ai a kan ki ba wanda bazan ja dashi ba waye *ya aleen*

haka ne ko ai seka je in kaima ya baka naka rabon to ina gefe

Ya watsa mata harara kema ba kya tsoron sa balle ni

Ni ko ina tsoron sa man amma bazan taba bashi fuskan dazai gane haksn ba badai ni ba

wai me mesa ya mare kin

Saboda muna soyayya nida kai wai lokacin karatun mu ne bana love ba yana nan yana jiran ka

Ya kalleta ya juya kan sa ya mike ina zuwa ki dan sauyan wata kwalliyar dazu ban gani ba hitlar ya kafa ya tsare

dariya tayi in ks fito da farin ciki ba ai zaka ga sabon ado

Aiko zaki sha surprise zan fito lafiya
Allah sa

Har yasa kai ze fita ya kuma juyo ya ce na manta amma bara na dawo tukuna zan miki
Hakan yasa ta mike ta soma wani sabon shirin wa masoyin ta.
🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Yana zaune kan kujera yana danna laptop din shi 👨🏻‍💻 be ko daga kan sa ya kalle shi ba ya cigaba da aikin sa

Kasan carpet din ya zauna yay sunkui da kan sa yace gani yaya

Na ganka meye
Kai ka bukaci gani na
Oh
Ai ina son ganin iya taurin kan ka
Mene ya faru yaya
ya watsa masa harara kai har ka isa ma soyayya?

Ya masa shiru
Wallahi ka fita a idona na rufe ban san tsiya da bata lokaci da kai da nanan ai duk yara ne tana karatu kana karatu ko dan kayi degree kake ganin ka gama karatu to ka nutsu ksna ji ko in na kuma jin wai kuna soyayya zaka sha mamakina a gidan nan

Shiru yay masa yana wasa da yatsan kafan shi kawai ya ji shi ne amma ba yadda za ayi ya bar nana bazai yuwu ba.

To yaya an daina insha Allah.

tashi kaje ka.

Yana fita ya furzaer da iska ya bugi hanun sa yace ina ma nina zo a babban da a gidan nan da min chabs gaba dayan mu wannan ya fiya mulki da takura kowa ma ai dan iskan kan sa ne
Nana dake kasa taga yanayin sa tasan an buga aiko ta kece masa da dariya

ya harareta
tace manya masu karfi
ya sauko da sauri
Inna talai tace ka dawo hashimu?

Eh inna
umma na dama fura tace zaka sha daga azare aka kawo dazu

Zan sha umma ta
Ke nana ban san tsokana kina jina ko

to boss me karfi

ya mike yace baby aimana ahmad ku kamo min ita daga wancan bangaren

suka fara zagaye tsakar gidan

aiko ta zame ta fada kasa ta zumbura masa baki zata yi kuka ya ce yi hakuri haba ni ne ko?

Ya soma mata waka
*Kece tauraruwa* *zahra zahra*
*kyakyawa kina da* *kyau na sura sura*
*cikin ruwa ni na tsinci allura allura*
*Dazan ga kamar ki da zana kara kara*

Ta ce au dazaka ma kara ko

aa afuwa ys kama bakin sa su umma suna musu dariya

Ashe gogan na daga wajen varader yana jin su yaji wani bakin ciki wanda nesan dalilin sa ba ya buga tsaki yace hashim zoka fita yarintar ta isa haka ashe ba kai na gama yi ma nasiha ba yanzu zo ka fita

ni ban taba ganin rigimamme ba irin ka ba wallahi aliyu

hashimu jeka seka dawo kyale shi tunda besan girma ba

inna talai mesa kike shiga in ina musu magana?

Saboda baka da gaskiya kai se takura da dan mitsirsin bakin ka kaman na jarirai

Aymana tasa dariya
ya daka mata tsawa tashi kije kiyi karatu
nana tuni ta koma kuriya kar ya kuma zuba mata wani marin

zo muje ya fada yayi gaba hashimun ya dan gyada kai yana tabe baki ya kwaikwayi yadda yake da fuska ya bisa da gudu

Inna talai ta ce ja'iri

*#teamfatimaaliyu*
[23:55, 21/08/2017] khairee muhammad sani: 🍓 *NANA FATIMA*🍓
*Lurve story*
*Gajeran labari*

*NA KHAIRAT UP*

*dedicated to fatima isa*
*3*

Kasancewar yau ake shirin daura auren aliyu da suhailat gidan yana cike da yan'uwa dan shi aliyun ze koma can bakin aikin sa

Abban kuma baya so ya koma seda mata.cikin kankanin lokaci aka yi komai

Yan'matan gidan sun sha ado sun yi kyau anci kwalliya baya ma nana fatima yadda make up din ya amsheta sauran se suka ga kan su kaman wasu cartoon

Dake ta fi su jiki tana da yar kiba daidai da ita kuma ba fara bace irim chocolate colour din nan ce kalarta me kyan gaske ga idanuwa da hancin ta me tsayi bakin ta dan karami ga gashi ba laifi dirin ta ma abun kallo ne kyan ankon da suka sa zuwa can gun daurin auren ya zauna mata das kaman dashi tazo dama ba karamin kama ta yayi ba

Sun sa silver din head ta sha donout da gashin ta tasa takalmin ra hill ana ta tsokanan su

.ya hashimu ne ya je gidan su hafsi ya dauko su ya sauko ya bude mata gaba yace my princess zahra bismillah maza ki shiga kar su fahad su kalle min kwalliyar ki

Ta dan masa smiling ko a goge ne

Da dai yafi

Hafsi tace ehen ehem muna nan fa

Au ni na manta ma daku kun san in ina tare da my royal mantawa nake daku wallahi.

Marayam tace ke ma da kalan zance kar kisa ya fada mana ba suger

Ya harareta ke ni ne zan fada muku ba suger?
Tayi kasa da kan ta tace yi hakuri ya hashim

ya harareta yace ki nemi me kai ki amma wallahi bazaki bini ba ku shiga muje

Yi hakuri dan Allah ya hashim bazan kuma ba ka min afuwa ni yanzu wa zai kaini?

Ki jira masu tafiya daurin auren maras kunya kawai kuma baki isa kin sani yin kaffara ba marar kunya me kama da yaran aljannu

Kaman tayi kuka haka taji hafsi tace kya kuma gobe matsa na wuce

su uku ne a bayan motan banda maryam daya ki dauka se ya hada ta da faisal da fahad dake zasu wuce tare nan suka dau hanyan azare

Ya dinga jin wani feelings a tare dashi yana shaqar kamshin his love suna magana kasa kasa duk yadda naso naji su kasawa nayi illa dai nasan hirar love suke yi!.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓
suhaila dake gefen gado da maman ta a gefe suna sakawa suna warwarewa sun kasa zama dan ita mamsn ma komai ya kare mata da sabon iskancin suhaila tazo masu dashi

Suhaila abunda zaki yi kennan?

Mama ni wallahi bazan iya ba na fasa

Seda aka zo karshe kin san dai babban ki baze yarda ba ke sauran baffan ki baza su dau wannan iskancin ba

mama ki san abun yi dan ni kam bazan yarda na auri ya aliyu ba kuma ya hana ni karatu kin san fa ina shiga gidan sa bani ba wani walwala

ba ke kika ce kina son sa ba?
Da yasan dake ne ma?
Se yanxi da komai yazo karshe zaki zo min da wata magana to baki isa ba wallahi kin yi kadan ki kira baban ki ki fada masa ba dai ni ba

Mama in baki taimaka min ba wazai taimaka min kin san fa ya aliyu rigimamme ne number daya ni bana so na daina son dama can yarinta ce da rudun girma

Kallo mama ta bita dashi tace tab di amma kin gama da kan ki ban cewa komai a wannan magana.


Bayan fitan mama ne suhaila ta rasa yadda zata yi a tsaida auren nan dan ita so take tayi karatu.

Wayarta dake kara ta jawo ta dauka gsnin me kiran

Amaryata
Uhm
Ya naji kin amsa wani iri meya faru?
Ba komai
Hmm mun taho fa
To sekun zo
Yadda take basa amsa ne ya dan sa yaji wani iri ya daure yace ina tambayan ki suhaila meke faruwa?

Wata zuciyan tace mata ki fada masa kawai kome zeyi yayi da suzo suga bana nan.

Dama ya aliyu ina son in shaida maka cewa kasan yanzu ina lvl 2

Yes ina jinki

Ka bari in na gama se ayi auren namu yanzu am stll young for aure in na gama karatun se muyi bikin ko

ya yi jim yace to mutane da aka tara fa ni zaki tozarta

Ba tozarci bane me a ciki kawi postponding za ayi na bikin zuwa nan da four years

Ohk kawai yace ya kashe wayan.

Kan motar ya juya daga hanyan azaren ya koma kano.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Wurin karfe sha daya aka soma cika kofar gidan su na azare dan daurin aure amma sede me ba ango

Abba yasa zaid kiran sa amma yaki dauka se abban ya kira shi da kan sa be dauka ba nan ma.

Yadai be dauka ba?
Wallahi be dauka ba meya faru ko dai lafiya

Allah sa dai dan aliyu ba ya kin daga waya kuma kiran sa.

Ya kuma redailing amma be dauka ba abun ya kullewa abba kai

Ya kira megadin gidan su yace duba min aliyu ..ai alhaji yafi hour biyu da barin gida fa be karaso ba?

Aa bezo ba duba min can bangaren ko yana can ..to alhaji bara na kira bala ya dubo

Alhaji ai ali baya nan har can babban gida ma an duba baya nan

hah
Lafiya to
Kunga muje mu suka shishiga motoci suka dau hanyan kano.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓
Gogan ashe yama yi bording flight zuwa istanbul.

Wasika kawai ya bari a kan gadon sa ya kara gaba ya gama shaqa shi kam.har shi suhaila zata ma tsiya tace karatu ya fishi ta zauna ya bar musu kasar ma se sun kuma ganin sa tukuna zasu kuma masa zancen aure.

Kulle idan sa yayi kawai yayi relax.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Naji shiru ko ba a daura bane har yanxun?

Inji inna yabi
nima dai haka nake ji leqa nan ke husna

ai ba kowa kofar gidan wayam kuma tsit

to ke nana kira hashimu muji suna ina ko gun daurun auren aka sauya?

Hello yaya na?
Hello zahra kunji shiru ko?
Eh wallahi kuna ina?
Muna hanyan kano

kano kuma ta fada da karfi
Eh kano
lafiya?
Eh to
Eh to me?
Ya aliyu ake nema
Ya aliyu kuma kamar ya?
Bazaki gane ba sena dawo zan fada miki
To kawai tace ta ajiye wayan kowa kawai ta bakin ta yake jira yaji.

wai ya aliyu suka nema
Aliyu?
Gadanga?
Mazan faman?
Mutum uku suka fada a tare suhaila daga daki tana jin su taji wabi sanyin dadi yana rataa ta kwanrawa tayi tana tsuke bakin ta haka kawai za a cuce ni mexan da wani aure yanzu mtsw kawai daga muna soyyayya se muyi aure wannan murdadden mutumin.

*#teamfatimaaliyu*
[09:51, 22/08/2017] khairee muhammad sani: 🍓 *NANA FATIMA*🍓
*lurve story*
*gajeran labari*
*NA KHAIRAT UP*

*dedicated to fatima isa (nana)*
*4*

Gaba daya su abba kan su ya kulle to ina aliyun?

Komawa suka yi zuwa bauchi (azare)

A cikin gida duk suka taru suna jiran tsamani dan ganin ta ina su abba da aliyu zasu shigo.

Mama ta shige dakin suhaila ta ce suhaila kin ji meya faru ko? Nasan da sa hannun ki me kika yi?

Mama fada masa nayi na fasa auren ya daga se na gama karatuna

Innalillahi wa inna illahir rajun ta dinga fada tace aliyun kika fadawa hkan?

Eh mama gashi nan ya janye

Ya janye ko ba a ma san yana ina takamaimai ba kin yi asara suhaila kin gama cutar kan ki

mama ni da zaki goyi bayana se na ya ya kike bi nice fa yar ki

Kafin na san ki shi na sani dan ubanki mara mutunci

Mama a kan ya ali kike... bakin ta ta doke mata seda yq kumbura ta dinga dukan ta yan waje jin kuka yasa suka shiga da gudu dan ganin meya faru

Mama ke ta dukan ta kaman an aiko ta abba ya samu da kyar ya kwace ta

Ke halima meye hakan?
Yarinyar nan mu zata tozarta?

Me tayi
Suhaila ta buya a bayan kaka tana kuka
Abba yace me tayi halima?

Cikin kuka tace wai yarinyar nan ta kira aliyu ta ce masa kar ya karaso ta fasa auren ya bari se nan ta gama makaranta wai aliyu ta fadawa haka!

Abba ya gama rudewa kan sa ya kulle ya juya yana kallon suhaila ya bata rai yace abunda kika aikata kennan ?

Mu muna nan muna neman sa ke ashe kin kora shi to wallahi duk abunda ya samu aliyu ni da ke ne ki roki Allah lafiyarsa kalau

kaka ta hankadata matsa min mara mutunci karatun banza dana wofi

baffa yace kin ko gama karatun wallahi bazaki cigaba ba kin jawa sauran yan'uwan ki ma tunda zaki dinga kin aure saboda kuna karatu in yaso in kun yi auren can kuda mazajen ku amma daga sakandare kowacce za a daura auran ta ba fashi kuma ba ja da baya

Wani irin kululu nana taji cikin ta na mata tace a ranta na shiga uku shi kennan tunda baffa umar ya yi magana xance ya zauna wata harara ta sakarwa suhailat din hafsi da maryam.ma kawai kallon ta suke balle su da sun kusa gama makarantar shi kennan ta ja musu auren wuri.

Kaka tace wallahi keda auran aliyu kuma har abada kin zama cuss

Ta dan harari kakan tace ai aliyun ba naki bane kuma bece bazai auren ba da zaki ce na zama cuss muna son junan mu

Son banza da na wofi!
Son iska?
Tunda baki aure shi ba sokuwa wallahi kin gama samun aliyu kin rasa shi.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Dakin sa hashimu ya shiga kan gadon sa ya tarar da takarda ya dauka ya buda ya karanta se kuma ya fita ya kaiwa abba yace abban kaga takarda ya bari.

_abba ni aliyu aliyu ibrahim na hakura da auran suhailat kuma na koma bakin aikina istanbul zan dawo amma se sanda na huce daga tozarcin da ta min ni na hakura da ita abba kar kuyi kokarin kara hada ni da wata a cikin dangi zan zabi wadda nake so da kaina kar ku damu lafiyata kalau kawai ina da bukatan kadaici ni xan dawo in same ku na barku lafiya._

Abban yay ajiyan zuciya ya gyara zaman sa yace ai shi kennan babu wanda na isa dashi a dangin nan ni suhaila ta tozarta ba aliyu ba zan yi maganin ta fahad maza kaje can janbulu wannan gidan

Please Login or Register in order to submit comment