Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

zauna ana gamawa ya mike yayi cikin gida

Inna ina amal ?
Tana gun uwarta man!

Batq zo ba eh

Kai zo nan umman sa ta kira shi

Dakin ta ya shiga yq zauna a kasa yace umma gani

Meya faru na ganka wani iri?

Umma matsala ce ta kunnu kai

Kaida wa?
Nanah
Akan me?
Amal!

Ban gane saboda amal ba

Uhm umma ..ya koro mata jawabi

Ta bishi da kallo sannan tace kai haka ake yi ?

Nusaiba me kauna ta ce ina jin nauyin ta

ba a hanaka auren ta ba amma ai kasan kun yi abubuwan da be dace ba ko?

Shi ne zaka mata kyautar ya ai ta fika gaskiya sanda ta raini abunta kana ina dan wani salon iskanci da wulakanci da ka ce ma aure zaku yi da naji dadi kasan abun da baze taba yuwuwa bane

Umma ai aure zata yi zata kula da amal din

Sakarai ina kai kana kin karba ta ina kaga ana yin haka?

Ka ma san nayi wallahi fita min a daki duk kin da nake ma nanah be kai son da nake ma amal ba

Kallo ya bi umman shi da shi wai tana kin nanah

Ai aliyu duk wanda yaki ka ni ya ki saboda haka yadda bata san ka nima bana son ta wallahi ka tashi ka nemo ta a cikin gidan nan sakarai kawai

*#teamaliyufatima*
[16:45, 06/09/2017] khairee muhammad sani: *NANA FATIMA*
*NA KHAIRAT UP*
*dedicated to fatima isa*

*26*

_the means of being happy is when you get simple lurve_

Waje ya fita kawai ya zauna kan tabarmar da angwayen suke su kan su sun yi mamakin hakan

Majeed dake gefen sa kawai kallo yake bin sa dashi yana san auno wani abun

Suna zaune sega nusaiba tazo zata shige se kuma ta fasa ta tsaya tana jiran aliyu ya karasa inda take shi kuma tunanin sa na wani gun

Da taga bashi da niyan karasawa inda take seta karasa da kanta ta jawo hannun sa sannan yay firgigi ya kalleta ya bata rai cika ni

Ok muje ina son magana da kai
Ban da lokaci ki shiga ciki anjima mayi magana

Aleeyu why are u ignoring me?
Banza ya mata ya buga tsaki ya maida ganin sa wani gun

Wannan abu ba karamin burge kamal yay ba yace kadan kika gani daga aikin aleeyu!

Cikin gida kam shiru basu ga amal ba balle nanah ba alaman su

Maryam ta ce hafsi wai ina nanah ne?
Nima tun dazu nake neman ta na rasa tana ina

Umma ta leqo tace yaran nan kuna shiri kuwa?

Uhm
Umma ina nanah da amal?

Nima dai ban ji su ba yau
Ke suhailat gun ku daya tana ina?

Umma wallahi ban da labari kin san ni nan nake kwana kuma yau ko mostin ta bsnji ba tun fawaz na kukan neman addan shi har yayi shiru se ciwon kai yake yi tsabar kuksn da ya sha

Umma tace ha'ah wannan wane irin abu ne

Yamma lis gida ya kaure da neman nanah har makota ba labarinta umma naji amma ta ci gum da bakin ta to me zata ce?

Majeed ya shigo yace umma wai meke faruwa
Ba a ga nanah ba da amal ya ko ba za a shiga rudu ba.

Kamar ya ba a ga nanah ba

Ni ko gimawarta ban gani ba tun safe

Kira min aleeyu ai tare suka kwana yazo ya fada tana ina

Kira min kamal ma
Be jima ba ya dawo shi da kamal

Kamal je min gidan aleeyu ka nema min nanah

Umma lafiya?
Nima dai ban san ba tukun kaje ka dawo

Inna talai ta ce da aleeyu da yake shigowa kai ina *nanah?*

Inna ban sani ba nima ta riga ni fitowa ai

Kallo ta bishi da shi kawai

Amma aleeyu kan ka daya kuwa matar ka ku kwana tare kace wai baks san inda take ba

Inna na fada miki ta rigani ftowa ai
Mesa baka zo da ita ba?

Saboda bata ra'ayin hakan

Yoh ba dole ba me ba kwa yi mata a gida kai da wannan me kama da man gyadar?

Ya kalli nusaiba da tana jin su tayi wuki wuki da ido

Inna kalli dukan data mata

Hakan nan bazata daketa ba da ta hada da kai me ba ka yi ko ita nanah dutse ce

Inna
Meye zaka daken ne mutum se bakar zuciya

Aleeyu da idan sa yay ja ganin se fada take masa cikin mutane harda kannen sa ma dan su raina shi!

Abba ne ya shigo gidan shi da sauran yan'uwan sa

Ke maryam (inna talai)
Me kike masa fada

Gashi ai tambaye shi ina nanh da amal

Aleeyu me nake ji?

Abba sabani muka samu
Saboda me?
Dan na bawa nusaiba amal

Kamar ya?

Abba....se ya gaza fada kuma

Ka min shiru kuma abba ya fada a tsawace

Abba nusaiba ns bawa amal

Kaya ce da zaka bada ta

Abba ta nemi alfarmar..

Abban shi ran sa yay mugun baci ya sharara .masa mari

*#teamaliyufatima*
[07:50, 07/09/2017] khairee muhammad sani: *NaNA FATIMA*
*NA KHAIRAT UP*
*GAJERAN LABARI*

*DEDICATED TO FATIMA ISA*

*27*

*hakika ban san irin godiyar da zan ma masoyan wannan littafi ba da ni kaina amma ina son ku sani a kullum ina kaunar ku nima*

Ran abba yay mugun baci ya sharara masa mari ta gaba da baya hagu da dama

Aleeyu ko gezau be ba hankalin umma ya tashin ganin haka yasa matan suka koma cikin daki

Ni ban san cewa kai shasha bane ba se yau ni ina kyale ka ne duk abunda kake yi amma yau ka zarce da yawa saboda iskanci zaka dauki 'ya ka bawa wata can! Sanda nanah tayi wahalarta kana ina saboda kaine me iko zaka ce ka bada ita ko? To ba isa ba kaima da wanda suke iko da kai sokon kawai

To ka jini da kyau ka tashi ka nemo min diyata wallahi da jikata sannan ka ban takardarta dama da wannan bakin halin naka zata soka dama?

Ka tashi nace ka nema min yara!

A sanyayye ya mike jiki ba kwari yay waje

Idan sa kaman wuta tsabar jan da yayi jikin sa har rawa yake yi hannun sa na rawa ya dau wayarsa dake ringing bilal ne yace masa yana ta gate ya fito akwai abinda yazo dashi

Uhm kawai ya fada ya mike ze fita nusy ta riko shi

Ya zuba mata wata harara sannan yace let me go

A tone din da yay maganan ne yasa ta cika shi waje yayi abun sa bilal na cikin mota

Fitowa yayi ya tsaya yana bin aleeyu da kallon mamaki guy me ya sa kake wani abun sometimes kaman mara hankali

Kan sa ya dago masa da sauri yana kallon sa

Ka jini da kyau ta ina aka taba yin haka?

Ta ina akq taba kyauta da abun wani ka maida da abun wasa ko yartsana ko?

To wallahi aleeyu ka rage wannan zafin ran da rainin hankalin miskilancin naka da fin karfi yayi over da yawa tsabar taurin rai ka kasa zama ma ka yi tunanin me kake so a rayuwan ka me kake da bukata kuma wake da iko a rayuwan ka

Aliyu what you are doing is wrong totally wrong

Bilal ban san preaching me kazo dashi kai?

Ka ce haka mana close your eyes aliyu ka ce min bakw feeling guilty?

Bilal ka barni naji da daya ko ?
Ita wannan ta dame ni .ita waccan ta gudu
Su a cikim gida na nema musu yar su
Kai a gunka na cika iko

Ni ba wanda yasan me nake ji a nawa ran

Ni damuwana daban ne ba batan nanah ba ko amal dan nasan be se wuce tayi azare ba ko kuma gun wata kawarta amma kasan me a raina?

Ya dafa bilal
Abokina ban san wana irin abu nake ji ba game da ita hankalina a tashe yake kullum banda aiki se tunanin waccan yarinyan in banji motsin ta ba bana jin dadi in banji maganan ta bana jindadi kai ko face dinta na gani raina zeyi dadi amma kasan cewa kanina take so hashim ni bani take so ba taya zan saki jiki da ita? Alhalil zuciyan ta na gun wani?

Aliyu do you
[10:18, 07/09/2017] khairee muhammad sani: *NaNA FATIMA*

Aliyu do you realize ur feelings

Mtsw bilal meke tafe da kai?

Motar ya bude nanah se eda amal se hawaye kawai take yi kamar zata karar da hawayen ta gaba daya tana shassheka

Sanda aleeyu ya saki ajiyar hrt ma be sani ba ya dafa goshin sa ys kura mata ido sai ya kalli amal yace baby go inside!

Mami muje
No bar mami a nan zata zo

Kallon ta yayi yace bilal ina ka samo wannan?

A hanya zata tasha she was heeding to azare (bauchi)

Da kyar na lallabata ta dawo zaka rabata da amal ba ka kyautawa aliyu ka yi ma kan ka karatun ta nutsu

ki yi hakuri nanah kinji ita rayuwa dama haka take kuma aure zaman hakuri ne kar ki manta alkawarin da kika min baxaki kuma yin yunkirin guduwa ba kuma bame raba ki da baby amal

Wajan da nusaiba take ysyi se kuka take

ya mata wani irin kallon rainin hankali yace mata oya muje ns kaiki gun uncle dinki goben kya koma amma baxaki dinga haddasa bala'i ba a gdn aliyu.

Ni ba inda zanje seda amal

Hah amal din ke kika haifeta ko kuwa

Ai ya bani

To ke mahaukaciya ce wai kije kiyi auren ki mana ki haifa dole sena wata?

Ai da sauran month bikin ni amal nake so

wallahi zan make ki in baki wuce ba should i show you my other side?

Ta so ta tirje ya mata wani tsawa wadda seda ta razana ta kuma fashewa da kuka!

Haka ya sa ta a gaba ya sata cikin mota.

ya juyo yana kallon aleeyu yace ka yi tunani

Nanah se anjima
to nagode insha Allah zan bi shawarar ka!

nagode!

Yana tafiya ya juyo yana kallo ta ya yanutsa fuska amma ransa fal dadi

*fatima*
Dago rinnanun idanuwan ta tayi tana kallo sa ya jingina da bango kin kyauta ai

Bata masa magana ba ta dauke kan ta!

Muje daga ciki amma ki sani ni da ke ne!

hararsa tayi kaman idanta zai fado kasa ta wuce fuuuu kamar iska tayi cikin gidan

kaman jiranta ake yi kowa yayo kanta

Lafiya dai ko

Kawai seta fashe da kuka
msmana yi shiru ya isa haka

abba mari na fa yayi akan wannan matar da kums dan naki bada yata abba ni bazan koma ba ya aliyu mugu ne

Aliyu yaji gaban sa ya buga kaman an zuba masa wuta dan suya wannan yarinyar zata ballo min ruwa a gidan nan abba ze bi bayanta.

amma dake namiji ne seya maze ya ja kujera ya zauna ys kalli majeed wai ba ynxu za'a kai yaran nan ba
duk so yake a kashe maganan nanah.

Majeed ya ce kamal kuje ku taho da amaren mu mana

Abba yace aliyu ka ban takardar nanah
Abba bara a gama bikin zan baka

Abba ya harxuka ya cire takalmin sa ya jefeshi dashi

ya ko same shi a gefen idon sa

Abban nanah yace haba menene haka aliyu fa ba yaro bane gaban kannen sa da yarsa kana dukan sa bana son haka

Ke nanah tashi daga nan mara jin magana

Anki a sake ki din
dan abban naki na bin bayqn ki shi sa kike iskanci ko ina an dawo da yar kuma an kori waccan sannan kuma an kashe maganan bana son a kuma tashin ta kuna ji na ko

Kai aliyu muje
ku kuma ku fara abunda zaku yi dare na yi
[10:38, 07/09/2017] khairee muhammad sani: Haka aka fara shirin kai amare da kuma tarbar amaren da za a kawo musu kuma.

Ai seki tashi ki shirya ko

umma ban zuwa
Ke kuwa da mutanen ki kiyi hakuri ki daure kije musu kinji

Umma bana jindadin jikina ne wallahi

Ki daure dai tashi ai zancen ya wuce ga ki ga amal tama shiga harkata

Wai da ina zaki ma
Azare
Kai kema dai to tashi kinji ki sake wanka ki shirya kamin su gama se ku wuce ko

To umma

***********************

Wai mesa kake masa haka a kan wannan yarinyar da ba san danmu take ba

Ok ke kike daure masa gindi yake komsi ko kar ki soma shiga tsakanin su ko kiyi kokarin raba zumuncin mu

A kan me za a so shi yana iko da mugunta shi ne baya laifi ko to ki cigaba da zuga shi ko

Ai malam gaskiys ce nake fada ai ita nanan ba san sa take ba dan me zata dinga masa irin wannsn halin kowa yasan ba son sa take ba

ya isa!

Ya dau hular sa ya fita daga dakin
Zaunaww tayi kawai ta gyada kan ta.

********************

Cikin atampa ta fito holland ce a jikin ts ta yafa mayafinta duk suna waje an fito da amaren su hudu ras

Sun yi kyau amma suna ta kuka

An gama sa su cikin mota

Daga nesa aliyu ke hango nanah ba karamin kyau ta masa ba shi kam ya ji wani irin abu a ransa hashim ya sha gaban ta

Murmusawa tayi saboda abunda yace mata

ba karamin kulewa aliyu yayi ba

Ya bisu da kallo

Wai ya hashim yaushe zaka daina abunda kake

Hhh sanda na tsufa

ko ?
Eh man min zama rigimammiya ai keda aliyun kuka dace hararshi tayi Allah sauwake ai abba ze amsa min takarda ta

He kina wasa ai fada kawai yayi shi ya aleen ne ze baki?

Eh man ai ba sona yake ba nima bata shi nake ba

Karya kike
Uhm uhm
kai zahra ko kunya ta ma ba kya ji yayana ne fa

nima ai yayan nawa ne
Ko
Eh man!

Muje kar su tashi su wuce mu
To
ins amal
Suna ciki
Ni ku kawai zan dauka da matata da yarana se kanwata kuma auntyna

Hararsa tayi ta ce muje ys hashimu

Ruwa ne a hannun sa se kawai ya lotsa robar ya wurgar kasa yayi tsaki

Wai meke damuna ne

Ta gaban sa suka fifita motan hashimun kawai yabi da harara da tsaki
[10:38, 07/09/2017] khairee muhammad sani: [10:18, 07/09/2017] khairee muhammad sani: *NaNA FATIMA*
*NA KHAIRAT UP*
*GAJERAN LABARI*

*DEDICATED TO FATIMA ISA*

*27*

*hakika ban san irin godiyar da zan ma masoyan wannan littafi ba da ni kaina amma ina son ku sani a kullum ina kaunar ku nima*

Ran abba yay mugun baci ya sharara masa mari ta gaba da baya hagu da dama

Aleeyu ko gezau be ba hankalin umma ya tashin ganin haka yasa matan suka koma cikin daki

Ni ban san cewa kai shasha bane ba se yau ni ina kyale ka ne duk abunda kake yi amma yau ka zarce da yawa saboda iskanci zaka dauki 'ya ka bawa wata can! Sanda nanah tayi wahalarta kana ina saboda kaine me iko zaka ce ka bada ita ko? To ba isa ba kaima da wanda suke iko da kai sokon kawai

To ka jini da kyau ka tashi ka nemo min diyata wallahi da jikata sannan ka ban takardarta dama da wannan bakin halin naka zata soka dama?

Ka tashi nace ka nema min yara!

A sanyayye ya mike jiki ba kwari yay waje

Idan sa kaman wuta tsabar jan da yayi jikin sa har rawa yake yi hannun sa na rawa ya dau wayarsa dake ringing bilal ne yace masa yana ta gate ya fito akwai abinda yazo dashi

Uhm kawai ya fada ya mike ze fita nusy ta riko shi

Ya zuba mata wata harara sannan yace let me go

A tone din da yay maganan ne yasa ta cika shi waje yayi abun sa bilal na cikin mota

Fitowa yayi ya tsaya yana bin aleeyu da kallon mamaki guy me ya sa kake wani abun sometimes kaman mara hankali

Kan sa ya dago masa da sauri yana kallon sa

Ka jini da kyau ta ina aka taba yin haka?

Ta ina akq taba kyauta da abun wani ka maida da abun wasa ko yartsana ko?

To wallahi aleeyu ka rage wannan zafin ran da rainin hankalin miskilancin naka da fin karfi yayi over da yawa tsabar taurin rai ka kasa zama ma ka yi tunanin me kake so a rayuwan ka me kake da bukata kuma wake da iko a rayuwan ka

Aliyu what you are doing is wrong totally wrong

Bilal ban san preaching me kazo dashi kai?

Ka ce haka mana close your eyes aliyu ka ce min bakw feeling guilty?

Bilal ka barni naji da daya ko ?
Ita wannan ta dame ni .ita waccan ta gudu
Su a cikim gida na nema musu yar su
Kai a gunka na cika iko

Ni ba wanda yasan me nake ji a nawa ran

Ni damuwana daban ne ba batan nanah ba ko amal dan nasan be se wuce tayi azare ba ko kuma gun wata kawarta amma kasan me a raina?

Ya dafa bilal
Abokina ban san wana irin abu nake ji ba game da ita hankalina a tashe yake kullum banda aiki se tunanin waccan yarinyan in banji motsin ta ba bana jin dadi in banji maganan ta bana jindadi kai ko face dinta na gani raina zeyi dadi amma kasan cewa kanina take so hashim ni bani take so ba taya zan saki jiki da ita? Alhalil zuciyan ta na gun wani?

Aliyu do you realize ur feelings

Mtsw bilal meke tafe da kai?

Motar ya bude nanah se eda amal se hawaye kawai take yi kamar zata karar da hawayen ta gaba daya tana shassheka

Sanda aleeyu ya saki ajiyar hrt ma be sani ba ya dafa goshin sa ys kura mata ido sai ya kalli amal yace baby go inside!

Mami muje
No bar mami a nan zata zo

Kallon ta yayi yace bilal ina ka samo wannan?

A hanya zata tasha she was heeding to azare (bauchi)

Da kyar na lallabata ta dawo zaka rabata da amal ba ka kyautawa aliyu ka yi ma kan ka karatun ta nutsu

ki yi hakuri nanah kinji ita rayuwa dama haka take kuma aure zaman hakuri ne kar ki manta alkawarin da kika min baxaki kuma yin yunkirin guduwa ba kuma bame raba ki da baby amal

Wajan da nusaiba take ysyi se kuka take

ya mata wani irin kallon rainin hankali yace mata oya muje ns kaiki gun uncle dinki goben kya koma amma baxaki dinga haddasa bala'i ba a gdn aliyu.

Ni ba inda zanje seda amal

Hah amal din ke kika haifeta ko kuwa

Ai ya bani

To ke mahaukaciya ce wai kije kiyi auren ki mana ki haifa dole sena wata?

Ai da sauran month bikin ni amal nake so

wallahi zan make ki in baki wuce ba should i show you my other side?

Ta so ta tirje ya mata wani tsawa wadda seda ta razana ta kuma fashewa da kuka!

Haka ya sa ta a gaba ya sata cikin mota.

ya juyo yana kallon aleeyu yace ka yi tunani

Nanah se anjima
to nagode insha Allah zan bi shawarar ka!

nagode!

Yana tafiya ya juyo yana kallo ta ya yanutsa fuska amma ransa fal dadi

*fatima*
Dago rinnanun idanuwan ta tayi tana kallo sa ya jingina da bango kin kyauta ai

Bata masa magana ba ta dauke kan ta!

Muje daga ciki amma ki sani ni da ke ne!

hararsa tayi kaman idanta zai fado kasa ta wuce fuuuu kamar iska tayi cikin gidan

kaman jiranta ake yi kowa yayo kanta

Lafiya dai ko

Kawai seta fashe da kuka
msmana yi shiru ya isa haka

abba mari na fa yayi akan wannan matar da kums dan naki bada yata abba ni bazan koma ba ya aliyu mugu ne

Aliyu yaji gaban sa ya buga kaman an zuba masa wuta dan suya wannan yarinyar zata ballo min ruwa a gidan nan abba ze bi bayanta.

amma dake namiji ne seya maze ya ja kujera ya zauna ys kalli majeed wai ba ynxu za'a kai yaran nan ba
duk so yake a kashe maganan nanah.

Majeed ya ce kamal kuje ku taho da amaren mu mana

Abba yace aliyu ka ban takardar nanah
Abba bara a gama bikin zan baka

Abba ya harxuka ya cire takalmin sa ya jefeshi dashi

ya ko same shi a gefen idon sa

Abban nanah yace haba menene haka aliyu fa ba yaro bane gaban kannen sa da yarsa kana dukan sa bana son haka

Ke nanah tashi daga nan mara jin magana

Anki a sake ki din
dan abban naki na bin bayqn ki shi sa kike iskanci ko ina an dawo da yar kuma an kori waccan sannan kuma an kashe maganan bana son a kuma tashin ta kuna ji na ko

Kai aliyu muje
ku kuma ku fara abunda zaku yi dare na yi
[10:38, 07/09/2017] khairee muhammad sani: Haka aka fara shirin kai amare da kuma tarbar amaren da za a kawo musu kuma.

Ai seki tashi ki shirya ko

umma ban zuwa
Ke kuwa da mutanen ki kiyi hakuri ki daure kije musu kinji

Umma bana jindadin jikina ne wallahi

Ki daure dai tashi ai zancen ya wuce ga ki ga amal tama shiga harkata

Wai da ina zaki ma
Azare
Kai kema dai to tashi kinji ki sake wanka ki shirya kamin su gama se ku wuce ko

To umma

***********************

Wai mesa kake masa haka a kan wannan yarinyar da ba san danmu take ba

Ok ke kike daure masa gindi yake komsi ko kar

Please Login or Register in order to submit comment