Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da yake jikin gidan su hafsi ka sa a gyara shi
To abba

Umar
na'am yaya muje kai muntari muje ciki

Hashimu
na"am abba
Zauna nan
to abba

Daki suka shiga su ukun yan'uwan da abba da baffa da kuma baffa karami se inna talai dake kanwa a garesu.

Ni na yanke shawarar gobe a daura auran hashimu da suhaila kun bi bayana?
Yaya hashim ai da nana suke soyayya kowa yasan da hakan baka ganin fitina zata haifar?

Hashimu shi ne daidai suhailat ze gyara mata zama nasan dalili na nayin hakan

mesa kayi hakan?

Saboda hashim in ya auri nana zata juya shi saboda yadda yake son ta baze tsawatar mata ba dan baya son bacin ranta ko kadan.
Raini ze shiga tsakanin su

Amma in ya auri suhailat ze gyara mata zama ya koya mata hankali tunda tana shakkar sa
.
Nana kuwa nasan mexan zaba mata kawai ku goya min baya.

Inna talai ta gyada kanta kuma ta yarda da zanacen wan nasu haka ne hashim na ma nana mugun so wanda ko bazai iya lankwasata ba ko da anyi auren se yadda tayi dashi .

Allah yasa hakan shi yafi alkhairi
amin.

Hashimu zo nan
Ya shigo jikin sa a sanyayye saboda ji yake gaba daya kaman dan shi aka yi zaman
[12:38, 23/08/2017] khairee muhammad sani: πŸ“ *NANA FATIMA*πŸ“
*lurve story*
*gajeran labari*
*na khairat up*
*5*
*dedicated to fatima isa*

Zaunawa yayi a kasa jikin sa har wani rawa yake yi abban gani ya fada kan sa a kasa

Abban yace ba tare da wani dogon bayani ba ina son kaji hukuncin da muka yanke mu da sauran iyayen ka kuma muna fata zaka bamu amanna da hadin kai kai me biyayya ne na sani kuma ina son ka kara a yadda na san ka

Haka ne abba
In Allah ya yarda baxan baka kunya ba zan kasance me muku biyayya har karshen rayuwa ta saboda kune silar zuwa na duniya kun min komai ni ban isa na tambayi dalilin yin hakan ba.

Saboda kun fi kowa sanin daidai a tattare dani.

Dama nayi wannan tunanin muhammad bazaka bada min kasa a ido ba ni nasan cewa kai din jina ne

Mun yanke shawarar hada auran ka da yar'uwar ka *suhailat*

A tsugune yake amma seda ya zame kasa be sani ba amma ya karkato nutsuwar sa gaba daya ya kura ma inna talai idanuwan sa wasu irin hawaye suka zubo masa kawai yaji wani irin shock ya sa gefen hannun sa ya share

Abba ya masa bayanin komai shi de kawai ya amince yace!.

Dakin ya rage daga shi se inna talai ta karasa kusa dashi ta riko hannun sa tamkar karamin yaro haka ya rungume ta ya fashe da kuka abun tausayi yana kuka inna talai na kuka an rasa me rarrashin wani

Inna talai tace kai fa namiji ne me babban suna

Hmm inna na sani amma ban san yadda zan kalli idanunan *nanah* ba
Haka ko zaka daure ka dauke kan ka dan ka bi umarnin iyayen ka ka dauka dama can *nanah* ba matar ka bace *suhailat* din ce matar ka tun ran gini tun ran zane komai a rubuce yake kawai daurewa zaka yi ka maida kan ka wajan koyawa suhailat hankali.

Insha Allah inna zan bi umarnin ku.

Ya tashi ya fita.

πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“

Kowa ya juya mata baya ba me wani kula ta amma ita ko a jikin ta gani take hargagin hanata makaranta ake kawai ba wanda ze hanata karatu har shi uban gayyar da yana nan mtsw.

*nanah* da gaba daya tsoro ya kamata ina ya *Aleen* ya tafi?
.gaskiya *ya suhailat* bata kyauta ba ko kadan bata masa adalci ba ko kadan.

Mikewa tayi ganin hashim ya shigo dakin su da sauri ta karasa kusa dashi tace wai *ya hashimu* ina *ya alee?*

Kallon ta yayi
ta kula ma kaman kuka yake
Tace aa meya faru?
*nanah* ya kuma fashewa da kuka
ita ma seta sa kuka ta riko hannun sa tace ya hashim menene wai?

Aure za su min
To me abun kuka?
Da suhailat zasu min
Ai ta mike zumbur
Ya suhailat?
Eh suhailat
Zaunawa tayi a kasa dabas
Ta ma rasa meke mata dadi ta kuma mike ta fice tasa kuka a tsakar gidan ta zauna a kasa tana shure shure tana ihu kowa ya fito waje ganin nanah na kuka suka fara tambayan ba'asi

Ta kuma zunduma wani ihun

Mama tace na shiga uku kai jama"a meke faruwa ne a cikin gidan nan yau?

Hashimu ya fito daga dakin shima kukan yake yi

Mama tace mezan gani kai kuka ita kuka meya faru ne

inna talai tace barsu sakararru dasu ai se kuyi tayi magana ta riga ta kare ka ma cire ran cewa akawai abunda zesa a daura auren ka da nanah ka rubuta ka ajiye a ranka baka da mata se suhailat

Gaban nanah ya kuma bugawa tace inna talai kun san kmai amma shi ne kuka yanke wannan hukuncin?

Ni yake so ba ita ba
Ita da suke soyayya da ya alee me namu a ciki wannan ai rashin adalci ne

Mama ta make mata baki waye yake miki rashin adalcin?
Iyayen naki?

Suhailat ta mike wallahi sede in gudu bazan yarda ba ni bazan auri ya hashimu ba sam

Mari hashim ya kwada mata koda gawar ki ne se an daura suhaila ko da gawar ki ne karewar zaki gudu.

Tayi wuki wuki da idanuwan ta dan tasan ba wasa suke yi da shi ba hankalin ta ya tashi ta dora hannu a ka ta sa ihu shi kennan nayi wa kaina abba na yarda a daura da ya alee ban iya da ya hashim inna talai, kaka kusa baki a daura da ya alee

Hararta suka yi
ta dinga kuka
mananta ta dinga hararta tana Allah shi kara hashim tana iskanci ka chasa min ita mara kunyar karya da wofi.


Kana son ta kennan?
Nanah ta fada tana hawaye?

Ya juyo a daure yace magana ta kare an yi an gama.

ke kuma ki gudun kinji in na kamo ki sena karya kafafun naki mahaukaciya. Ya sa kai ya fice.

nanah tabi kofan da yabi da kallo ta juya kuma tana kallon suhailat kaman wata yar mage tyi tsalle ta fada kan suhailat ta dinga cizo tana zagin ta munafuka ke kika jawo sena cire miki idanuwa mayya

Su hafsi suna kuka suka kwakuye nanah daga jikin suhailat da kyar umman nanah ta riko ta tayi cikin daki da ita ta kulle in kin nutsu kya fito kar wanda ya bude ta ko da wasa.

Daki su maryam suka kai suhailat tana kuka ita bama ta ciwon take ba ta auren da za a mata take gashi ba karatun ba ya alee
Two zero kennan.

Tunda unman ta jefata daki ta kulle ta hada kai da gwiwa tasa kuka tana kiran why? Why? Wannan ai son zuciya ne *ba a min adalci ba* ya hashim ban yafe maka ba ka cuce ni.

*#teamfatimaaliyu*
[15:33, 23/08/2017] khairee muhammad sani: πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
*NANA FATIMA*
*NA KHAIRAT UP*
*lurve story*
*gajeran labari*
*6*
*dedicated to fatima isa*

Kwance yake kan kujera yana wasu tunani gaba daya kan sa ya kulle knocking aka yi masa a kofa be bude idan sa ba still yace come in!

Yana shiga yace
Sir! Ya kame
What ya fada?
Sir!there is a mail for you!
From?
I ve no idea sir!
Tsaki yayi ya sa hannun sa ya amsa wayar ya duba
Mail din daga gun abban shi ne da sauri ya bude yana dubawa wani shock yaji ya dada murxa idanun sa cike da mamaki ya yi kwafa yace why me abba?.

Da sauri ya shiga onlyn yayi booking ticket na zuwa nigeria reply ya turawa da abban nashi.

Mikewa yayi ya shiga toilet yayi wanka sannan ya fito ya shafa mai ya gyara kan sa ya fesa turaren channel ya daura agogon sa

Fita yayi daga dakin nasa
Wani ya kuma matsowa yace sir should i be of any help?
Kai ya gyada masa ya daga yatsun hannun shi biyu kawai ya yi cikin wani gu.

Suka bisa ruuuu ya masu wani dan speech ya fito
Steveen ya kira da sauri gudu gudu ya karasa inda yake ya sara masa

Magana ya fada masa wanda ni kaina banji meya fada ba

daga baya wani yace sir aliyu
Juyawa yayi ganin waye dan yasan ma abokin sa shakikin sa ne ba wani ba ya ce *Bilal*

Murmushi ya masa ya karasa suka yi musabaha yace muje daga ciki

Ya juya ga steeveen yace do it right now
Ok sir
ya juya su kuma ciki suka koma zaunawa yayi kan kujera ya danna wata bell
Wani ya fito da kayan makulashe.


Soja maxan fama ina zuwa
Meka gani?
Naga kayi shigen gida wadup?

Nothing kaina zeyi sparking wallahi
A haba ango da kan sa ina amaryar?

Tsaki yayi yace kai ban da abinka yau ya kamata na dawo ko next month!

yah next month ne na sani ko da amarya ka taho
mtsw kai wani zubin sakarai ne ka manta jiya ya kamata a daura auren

Ofcouse na sani man wat happen? Ina madam din?ko boss ne ya ma kiran gaggawa?
.hararsa yayi yace ya isa ne?

Hmm no then wats going on?

Bilal she broke my heart
Wa
Ita
who?
Suhailat man my sister she abandon me saboda makaranta so called makaranta ran daurin auren mu.

What!
Yes!
Amma bata kyauta ba amma your heart has been broken na gan ka oll set

so kake nayi ta hauka kaman a flim?
Im yi ta ihu ko kuka?ko so kake na zama sadguy saboda love dama kasan ita ta fara proposing kuma tayi brakeing relationship din fine i can do without her wallahi.

Anya dama can son na can can ne
Kana da ja ne?
Sossai ma
Hmm to ka daina na mata so na sossai kawai ba irin wannan halin ne dani ba dazan na stupidity

Hmm Allah mayar ma da mafi alkharin ta
amin

Guess what?
What?
Zan koma 9ja anjima
Again?
Yes
mesa?
Issues
Tell me
Ka fiya gulma
Wana gulma am curious nasan abba kila ma ya maka auren da wata ba mamaki i know your family ai.


Lumshe idanun sa yayi zara zaran gashin idan sa suka kwanto masa luff dasu

Ya motsa bakin sa kadan kaman mara son yin magana bilal har ya fidda ran amsawan mutumin nasa kusan three min letar yace lallai ka fadi gaskiya ungo wannan wayan ya mika masa

me wannan?
Waya man?
I know mezan dashi wai?
Duba mail din abba
Owk!

*_duk inda kake aliyu ina son ka dawo ka dawo ka duba matar ka dan an shaida auren ka da fatima zahra'u ba shawar ka nake nema ba umarni nake baka ina bukatar ka a gida nasan cewa suhailat ta maka tabo amma kayi hakuri kasa a ranka cewa ba matarka bace dama kazo kasan yadda zaka yi da matar ka mun riga mun daura tare da hashim da suhailat yadda be musa ba kaima bana bukatar ka musa ina jiran amsar ka_*

Wow!jackpot
hararsa yayi kasan ko fatiman kanwar kanwata ce bata shakkata yarinyar nan bata kunya ta kanina fa take so kaman mutuwa kaga wani iri hukunci na abba suhaila da hashim ni kuma da fatima taya zan zauna da wannan a matsayin mata!

U have to kabi umarnin su aliyu kila alkhairin kennan

Suman kan shi ya shafa ya furzar da iska yayi tsaki ya mike tashi ni ka raka ni airport amma bazan zauna da wannan yarinyar ba no way!

Hmm ni de ba ruwana kar muje daga baya muji kaci gum

Impossible
I love the impossible
Ko?
yes
Maji ma gani bilal
Ai da na san zaka koma danyi granting a bar ni na je na duba ko a dangin ku na samu tawa innamorata din!

hararsa yayi kai kaje kai kadai ni ban da tym din yara

Allah babban yaya

*anya ko aliyu zaka iya dauke kai daga fatima? Muje dai zuwa*.

*#teamfatimaaliyu*
[16:24, 23/08/2017] khairee muhammad sani: πŸ“ *NANA FATIMA*πŸ“
*luve story*
*gajeran labari*
*na khairat up*
*7*
*dedicated to fatima isa*.


Kofar umman ta bude gaba daya nanah ta gama cabewa damajina da gumi da kuka kwana daya kawai ta zama wata aba daban can saboda tasa wa kan ta ciwon so.

Umman ta zauna gefen ta da plate din abinci a gaban ta ta mika mata taki amsa
Kawai juyowa tayi ta rungumeta ta kuma fashewa da wani sabon kukan umman ta dinga shafa bayan ta tana rarrashin ta

Seda ta daina kukan ta koma shassheqa ta soma yin ajiyan zuciya kuma sannan umman ta dinga bata abincin a baki ta zuba mata wani abu a cup tace shanye

Shanyewa tayi
Ta kuma bata wani romo kafa kai ki shanye bamusu ta shanye

Umma ya hashimu
Ta sa hannin ta a bakin ta shhhh ya isa ba laifin sa bane shi yana namiji ma yayi shiru yayi biyayya valle ke mace ?

Ko bazaki iyabin maganan mu ba saboda so?

Kai ta girgixa mata
Umma sabo
Ya isa bn san ji
Kawai ki saurare ni
To umma
Ki tashi kiyi wanka ki shirya zan aiko miki da kaya ki sa kiyi kwalliya me kyau kin ji ko

To umma amma mesa?
Saboda nace hakan ko baxaki iya bin umαrni fa b`?

[aξ iy`Makumma ina ea wadda0ta fiki ne?

To tashi kinji
To umma
har umman ta myke ta rh+o hanfun ta0umma mekike byE min?
Mur}usii0ta mata sann!n tace mεzaj `oye miji nanah?

Ah'ah umm! kina boye min wani abun ni!na ji a jiKina cewa akwai abinda ya ghru nima !o daura aurm n` Ko?
*
Jin ta tayi da kAllo M
Sai kuma vpce hmm(nanAh kennan qwatq kar ki dame komai mukaddari Ne

Υmma waye=
"Qliyu ne*
U-ma kun$san cewa baniyake so`ba kuma ~Ima "a shi nake so fa am}a kuka δausa das`i vhy`him dυk gikin yan"uwa

Ii dinga addu'a Allah"shi y`san daidai

Umma ni b`xaj ixa masa k`llon miji ba sam sal M

Tg ya ϊaki yi dole +i masa€ki rq a r!nKi baki da abokim tunaξi se shi ni de kar ki bafi ounia kisa a dinga yk daoi a dangi ina so ki nuna ma +owa ke dayata ae jini na ce"kuma tarBiya!a gunki take
-
Hawaye su+e zιraRo mata ta share tace shi kennan umma ni kuia zcn yi *hukuncin ya mace*

Mezaki yi?
Uema na bαrsa kaija sani
Zan ma ia alee "iyayx!
Zan masa komay amma ku sani bana son sa kuma baxan so shi ba

Hmm nanah kije ki shirya yamma tayi sossai kuma anjima kadan za a kai ku dakunan ku

Murmushin takaici tayi sannan ta mike dan jikin ta ba kwari ta shige bandakin

Umman ta bita da kallon tausayi gaskiya ba a ma yaran adalci ba amma bazaka nuna ma yaro cewa an masa ba daidai ba.


πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“

Bayan anyi isha *alee* ya shigo kano kamal ne ya dauko shi daga airport gida suka je yaje gun abban

a gaba ya sa shi ya masa tatas kuma da warning kar ya kuma masa irin wannan iskancin a kan mace ya kiyayye kuma wallahi in ka zuban kasa a ido aliyu Allah ya isa

Ya dago a firgice yace abba meye zafi haka ni zan kasance me ma biyayya bazaka same ni da laifi ba insha Allah

Ya fi maka
ka tashi kaje an kai maka matar taka ga mukulin

To abba Allah kara girma amin.

πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“

Bayan kowa ya watse ne ta koma falo ta zauna ta jona kayan kallo amma zahiri ba kallon take ba tana kokarin yaudarar kanta ne cewa tana yi amma tunanin *ya hashim* din ta take yi kawai ita kam.

Siraran hawaye suka zubo mata bata ma ji karqn bude kofa ba illa jin motum tayi a kan ta a tsaye tana sharbe tace *ya hashim* cikin zakuwa

Take mata kafa yayi da takalmin sa
Kara ta saka tana kuka tasab ba me mata wannan muguntan se *ya alee*

ta dago rinannun idanun ta ta sauke su ksn fuskar sa

yace mayya
tace yayyan mayya
ai tare muke maitar da kai tunda dangin mu daya

ke bakin ki baxe mutu bako?
Ta murguda bakinta
Ai zaki san kin aure ni tunda kin nunawa duniya aure kike so ba karatu ba

Ta harareshi cikin dakiya tace Allah sauwaka na ji ina ji da kai a raina ai fin karfi aka min aka raba ni da masoyina meza da kao second hand din wata

Bakin sa ya bude kawai yana kallon ta ya duba jikin sa a duniya mutum daya ke masa iskancin da nanah ke masa kuma itace nanah bata shayin gasa masa magana

ya duka kusa da fiskanta ya furzar da iska a fuskan ta yace zan nuna miki banbancin mace da namiji ki jirani

mtse ai wannan matsatin na ya hashimu ne

Hararta yayi ya kuma take mata yatsun kafan tacikin zafi ta cafko coler din rigarsa tace arh wash ummata

Ya kuma murza mata takalmin
ta kuma jn rigarsa
ya duka daidai saitin lebbu ta....


*#teamfatimaaliyu*
[19:24, 23/08/2017] khairee muhammad sani: πŸ“ *NANA FATIMA*πŸ“
*lurve story*
*gajeran labari*
*na khairat up*
*8*
*dedicated to fatima isa*

Ta kuma jan rigar sa ya dukka daidai saitin lebban ta
Idanuwan ta kawai ta runtse dan azaban zafi dan be dauke kafan shi daga kan ta ba ga takalmin shi zafi kaman kusa a jiki ta dinga zubda kwalla

Ya sa hakoran sa masu kaifi farare kal ya gatsa mata cizo ta kuma runtse idanun ta wasu hawayen suka kuma bin fuskarta

Ta kuma shaqo masa wuyan riga tana hawayw haka ya bashi nasarar damko gashin kan ta da karfi ai batq san sanda karfi ya zo mata ba ta hankada shi yayi tanga tanga ya fada kasa ta yi wuf ta shige dakin dake jikin kitchen ta kulle ta fada kan gado tasa kuka

Kafarta dake radadi ta kalla yadda ya tashi yana jini dan azaba tace mugu kawai Allah sena rama

Ya mike ya dau wayarsa data fadi ya shige daya dakin yana murumshin mugunta ya ciji lips din shi zaki san kin aure ni wallahi nana zakiyi mamakina.

πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“

Suhailat ko jikin ta se mazari yake ganin daga ita se ya hashim a daki a gida daya jikin ta har bari yake yi ta bishi da kallo ganin duk fara'a irin ta ya hashim yau kam a dinke take seta ga kamannin shi da aliyun ta sun fito ras

Gabanta se bugawa yake yi ya doka mata tsawa shut up nace kin dameni da kuka munafuka kawai wallahi ki kiyayeni bake mara mutunci ba dan'uwa na kika ki ko?

Ya hashimu ni karatu nake so ba aure ba
Ai keda makaranta har gaban abada na rantse miki da Allah kin gama jindadi a duniya zaki san cewa baki da wayo sokuwa kawai.

Ya .....
Shut up
Ta gimtse bakin ta hade da kukan dake kokarin zubo mata ta sa kan ta cikin cinya tana kuka.

Tashi kije kiyi wanka ki zo ki kwanta wallahi in na kuma jin pim daga bakin ki sena ga jini a cikin sa mahaukaciya kawai mayaudariya

Ta mike da gudu ta shiga toilet din.

Ya bi bayan ta da kallo yace rubbish ni ba a kyauta min ba wallahi
An hada ni da wannan yarinyar shhht yanzu ya ya yana can tare sa sahibata ya ji wani bakin ciki ya tsaya mishi ya buga tsaki
Agogon hannun sa ya duba ya danna wani madanni ya dinga blinking yana kara din din din din

Daga kwance take haka ta mike jin karan agogon hannun ta yana kara yana blinking yellow din din din

Ta rungume agogon kennan shima ya hashim din ya kasa aiwatar da komai saboda kewarta ta fashe da kuka

Ganin alamun ta amsa kiran sa yasa shi yin ajiyan zuciya yaji hankalin sa ya kwanta

Ya kwanta a gefe
Jin karar bude kofan suhailat yasa shi maida kan sa kan kofan tsaki yayi ya mike ya fita a dakin ta bi bayan sa da harara!.

πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“

Da safe ya farka ya fita falon ya zauna kan kujera

Bata fito ba seda tayi wanka tasa wata doguwar riga dinkin bubu pink material ne da ratsin fari a jiki

Ta fito idan ta ya kumbura hakan be hanata yin kwalliya ba dan al'adarta ce yin make up

Waya yake dandanawa amma kashin turaren ta ya sa shi dagowa ya kura mata ido

Ina kwana!
Uhm kawai yace mata
Ta zauna kan kujera tana kunna tv din falon

Bin ilaharin jikin ta yayi da kallo gaba daya komai nata perfect ne ta cika ace mata mace shi yasan nanah mace ce har mace komai nata is ok bata sa makusa yaji yawun sa ya tsinke.

Tana juyowa taga ita yake kallo harara ta watsa masa hade da yi masa tsaki

Ya ce wallahi in kika kuma min tsaki sena miki abunda bakiyi tsammani ba kar kice ban fada miki ba!

Tsakin dai shi ta kuma yi
Ai ya mike
tuni ita ma ta mike ya dinga binta suna zagaya falon suna gudu tana neman hanyan tsira shi kuma yana neman kamota!

Aiko zata yi waje yayi nasaran cafko ta ya hadata da jikin sa wani irin shock yaji ya kama shi

Cikin giftawan ido ya hada bakin sa da nata
Kawai idanun ta take juyawa ta kuma ware su shi kuma yaqi sakin ta hannun sa zagaye da kugunta
Kofar da ake bugawa yasa shi sakin ta aiko ta fada kasa dan sakin ta da yayi

Ouch!ta fada tana murza wurin data fadi.

Kofar ya bude ganin maryam da hafsi da flask din abinci ya musu kallon ku kuma fa?

Abincii
Zaku ajiye a kaina ne?
Aa suka yi ciki
lokacin ta mike tana mura gun dan zafi
Gashin ta ya sauko dan ba dankwali a kan ta.

Ku ajiye ku fita ko
Da sauri suka ajiye ko magana be bari sun yi ba ya raka su har gate sannan yace da baba megadi yace kar ka bari su kuma zuwa sena bada izini kar ma kowa ya shigo har sena ce ka bari a shigo

to saraki!
Maryam tace da hafsi ina tausayawa nanah wallahi ya alee mugu ne wallahi!

Zo muje kar yasa a make mu.

*ya alee* mesa ka hana su zama dan bakin hali!

Bin ta yayi ta shige daki.

Ya zauna ya xuba abincin yaci sinasir ya zuba da miyan taji kifi kuwa busasshe se kamshi take yana gamawa ya fita ya ko kullo gidan harda key!

dataji ya fita ne ta fito taci abincin ta ns ci tana kuka tace wannan ai ukuba ce Allah sa ya koma istanbul din nan ko na huta.

*#teamfatimaaliyu*
[00:03, 24/08/2017] khairee muhammad sani: [23:41, 23/08/2017] khairee muhammad sani: πŸ“ *NANA FATIMA*πŸ“
*lurve story*
*Gajeran labari*
*Na khairat up*
*9*
*ina gaida aunties dina a wannan shafin aunty habiba,aunty rukky,adda beboh,aunty jamila*

*dedicated to fatima isa*

Aliyu be zarce ko ina ba se gidan su

A kofar gida ya tarar da samarin gidan suna hira kan katuwar darduma ya watsa musu harara yana musu kallon rashin kirki ya ce ku aikin ku zaman hira ko? Baku san shiryawq ku tafi kasuwa ba ko? Kattai daku ana ciyar daku kuna zaune?

Ko wanne yayi kasa da kan sa ba wanda ya tanka maganan rigimammen
Yayi tsaki yace Allah baku sa'a na fito na same ku a nan marasa kai kawai ya shige cikin gidan.

Kowa ko ya mike da hanzari dan zamn lafiyan kowa bin maganan gadanga se a zauna lafiya.

Shigar shi keda wuya ya hau sama ya samu su abban suna break ya gaida su suka tambaye shi nanah yace tana lafiya kuma tana gaida su

Nasiha abba ya kuma masa sannan ya sauka kasa ya zauna kusa da inna talai da umma suna cin nasu abincin

Ya dai ango fati?
Lou innar mu
Ya ka fito ka barota?
Ai bacci ma na barta tana yi ita kam tana gaida ku amma

Muna amsawa ka rike min uwata da amana mazan fama kajiya?

Kar ki damu inna ai kin samu

To ai haka ake so zaka ci abincin?
Ina ai na koshi an kai mana

Ohh halima da kokari
Nan ya zauna suna ta hira be bar gidan ba se da yamma lis shima seda umman ta kora shi.

πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“

Yunwa sossai take ji ita kam ta rasa yadda zata yi da ranta se mutsu mustu take kan kujera karar bude kofa yasa ta kalli kofan ta mike tana hawaye tace
*ya aleee*
Meye?
Yunwa
Cinye ni
Ta zumbura masa bakin ta ni ka ban abinda zan ci
Ina fata da akwai kitchen a gidan kuma ke mace ce?

Ai ba komai a ciki
Very good
Ya mike
Ta mike ita ma
Yayi hanyan daki
Ta bisa
Ya juyo a hasale what?
Yunwa?

Wallahi zan make ki hakoran ko su zube

Ta harare shi hade da murguda masa baki tana kunkunai .

Ya tabe fuska am not going to fall for your rubbish kina ji

Please Login or Register in order to submit comment