Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na ko ki shiga store ki nema ki dafa ko ki kwana da yunwa.

Leda ne a hannun sa na kfc ta gama yi planning warce ledan dama tana jiran ryt tym ne

Yana shirin bude kofan dakin sa kawai yaji ta warce ledan tayi daya dakin da gudu

ya ce what the hell!
Ya bita amma ina ta riga ta kulle.

kan gado ta zauna ta budr kaza ce aiko ta dinga ci tana shan lemon

Seda tayi nak tayi hamdala sannan ta koma ta kwanta dan ita dama data ci take kwantawa.

Wannan yarinyar ta gama raina ni har tana da audacity na kwace abu a hannuna?
U'll pay for it wallahi!.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓
Ranan suhailat taci aiki dan da gangan ya dinga bata abubwa yana sata gyara hatta wardrope din sa seda ya birkita ta sake masa linki ta jera ta share tayi mopping tayi girki tai wanke wanke da shara ta wanke toilet kawai ya dauko bedsheet masu kyau ya jika yace ta wanke su

hakika taji jiki cikin kwana daya kawai ta zauna kennan ya kira sunanta kaman tayi kuka haka taji yana zaune gefen gadon yace mata ji kura a dakin nan wa zai gyara ni?

Uhm'uhm
Ta dauko tsintsiya tana share dattin da babu shi tana kuka

Kukan dana sani kukan tausayawa kanta tun safe ko ruwa bata dandana ba balle abinci

ya kafa ya tsare ya hanata sakat.

Har seda hannun ta yayi saban dole.

Ta zauna kasa tasa masa kuka ya hashim ka min rai ka barni na huta dubi hannu na fa gaba daya yayi saba kafana ciwo jikinaciwo yunwa nake ji ka tausaya min dan Allah!

Ya banka mata harara yace tashi ki bsn guri gobe kya karasa komai ban san ki zama week ki kasa komai jeki huta kanwar mango park!.

Get out ya fada a tsawace cikin fada fada hartana tintsirawa dan razana tayi waje jikin bangon kitchen ta lafe ta saki kukan tausayawa ksnta wannan wacce irin rayuwa ce? Na shiga uku ni suhaila!

Nayi wa kaina tsakiyar da ba ruwa na ja wa kaina ina zn sa rayuwta ni yau in ma na kai kukwna gida bame saurarata na bata rawana da tsalle na illata farin cikina da ya aliyu ne kilan yanzu yana tattalina kuma ze barni nayi karatun amma yau na fi ma wata yar aikin zama cikin wahala kaico na.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Cikin kujera ta lafe kaman mage tana bacci bil haqqi

Fitowa yayi daga daki sanye da gajeran wando da singlet laptop a hannun sa

kujerar dake kallon ta ya zauna ya ja tebur ya dora laptop din mails ya dinga dubawa sannan yana reply ga strategies na war da yake planing dan turawa boss din su saboda akwai inda zasu je nan da 2 months.

Wata miqa tayi wanda yasa shi maida kan sa ga kallon ta

ya runtse idanun sa yana sauke ajiyar heart

Lafewa yai jikin kujerar kawai yana jin abunda zuciyarsa ke fada masa kokarin dannewa yake yi amma ya kasa a zabure ya mike ya nufi inda take

Hannun ta ya soma ja
tabude idanun ta a hankali ta sauke su
kan fuskar *ALIYU*

*#teamfatimaaliyu*
[00:02, 24/08/2017] khairee muhammad sani: *10*

*dedicated to fatima isa (nana)*

Tashi
Meye?
I said get up
Ta mike zaune tana mutsutsuke idan ta .
Muje
Ina?
Saida ke zan yi
Tayi wani abu irin ohh haka tace a fili da na gode ma kuwa

Dakin sa suka shiga
Ta bishi da kallo kawai .yace oyya muje kiyi alwala
Nayi sallah ai
Na sani nafila zamu yi .ta masa kallon irin have you got nuts din nan ta kyabe fuska

Zaki shiga ne ko sena hada kan ki da bango sakarai kawai!
.
Alwalar tayo suka yi sallsh raka'a biyu ya mata tambayoyi ita dai kanta ya kulle gava daya me wannan mutumin yake nufi?

Ya mike ya hau gado yace zo nan ya nuna mata gefen sa ta zauna a dararre tana wuki wuki da idanuwa

Dankwalin ta ya fara zamewa
Ta kulle eyes dinta ko dai *ya alee* ya fara tabuwa ne besan cewa nice ba *nanah?* yana shirin aikata ba daidai ba.

Gani tayi ya kashe wutan dakin se hankalin ta ya kwanta ta sauke ajiyan heart

Kwantawa tayi jikin abun gadon se jin mutum tsyi a gefe ta ya ja hannun ta fadawa kan sa tayi gaba daya a tsorace take jikin ta rawa yake hakoran ta hadewa suke yi a tare suna bada wani kara kar kar kar.

Ji tayi ya shiga yi mata salo me firgita tunanin ta ya hautsina rayuwarta ya jefa illaharin jikin ta cikin wani irin tashin hankali mara misaltuwa seta sandare kaman gawa a wannan lokacin da za'a tsaga jikinta tabass kamar baza a samu jini ba saboda tsabar tsorata data yi

Tun tana daurewa harta gaza ta saki kuka kawai ya hashimun ta take tunani ta saki kuka me tsuma rai *ya hashimu* bana so ka bari na tuba

Jin sunan hashim da yayi a bakin ta ya kuma tunzura shi dole ma ki manta wannan yaran kisan cewa ke matata ce baki da ikon tunanin wani bayan ni koda kuwa naman jikin ki zan na yankawa baki da hakkin kiran wani.

Take wani abu ya fado mata
_zan masa komai amma banda so bazan taba son sa ba_
Wannan maganar ce ta sata daurewa tana kuka har ya cimma burin sa kawai girgiza kanta take dan azaba da kuka tsawa ya daka mata shut up ki kama bakin ki

Se kusan asuba ya sarara mata shima yana gamawq ya yi toilet yyi wanksn sa ya fito ya gyara jikin sa ya fice massalaci.

Wannan wace iriyar rayuwa ce haka!
A dake ka a hanaka kuka *ya alee* bashi da imani wallahi da kyar ta lallaba ta shiga bandakin ta gyara kan ta sannan ta koma tayi sallah ta nemo panadol cikin bedside drowe ta sha tana kuka ta koma ta kwanta tana tara tsanar da take ma *ya alee*

Ranan tasha kuka
Yana dawowa ya mata kallon raini yace ke
Ta masa banza .ya kuma cewa ke

Taki koda motsawa yace ok har yanzu baki koyi hankali ba kennan bara nazo na saita miki kwakwalwa tukuna
.da sauri ta mike dan tsoron sa sossai take ji daga artabun jiya

Get out daga nan dakin mayya kawai ai kin samu abubda kike so ko to san barka get out

Ta bishi da kallon takaici tace ba komai ya alee rayuwa ce kaida Allah.

Ai take ya wanka mata mari seda ta kifa ta kuma sa kuka tace ba komai ai duniya ce wani marin ya kuma sakar mata ya watsa ta wajen dakin ya kullo kofar kan fuskarta.

Da jan jiki ta koma nata dakin ta dinga kuka ba me rarrashin ta a ranta tace akwai ran kin dillanci wallshi sena rama ko wanne abu ka min cikin ko wanne second zaka san *hukuncin "ya mace*.

*#teamfatimaaliyu 😍*
[08:21, 24/08/2017] khairee muhammad sani: 🍓 *NANA FATIMA*🍓
*Lurve story*
*Gajeran labari*
*Na khairat up*
*11*
*dedicated to fatima isa*

Washe gari ta yi wanka ta shirya amma bata fita daga dakin ba tana aikin kuka ba ita ta bar dakin ba se data ga ya fita sannan ta fito daga dakin tana yatsina fridge din ta bude aiko taga ragowan paracetamol ta dan kurba ta shiga kitchen ta dafa indime da tea ta sha ta koma falo ta duba kasan drower na kasan tv ta dauko wayarta tayi plugging a carji

Data cika ta kunna
Ta bude data wayan ba wanda yasan tana da ita a gida dan a boye ya hashim ya bata suke waya wasu hawaye suka zubo mata ta share tana jin messages na shigowa ta duba harda skulfriends din ta.

Tana gamawa ta mike ta shiga kitchen wajan marfe sha biyu ta dora girkin rana

Cikin fridge ta fito da kifi ta gyara ta wanke ta yanka tayi spreading ya bushe sannan ta soya shi ta ajiye a gefe.

Har zata sauke miya ta tuna ya alee baya son kifi aiko tayi murmushin mugunta

Meza ta yi?

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Barack ya je na nan kano a airforce ya shiga wani meeting suna gamawa yayi gida dan yunwa yake ji duk da beyi zaton zata yi girki ba amma yasan dole tana yi dan bai san abincin kowa!

Banda na umman shi amma yasan nanah ta iya abinci ba laifi.

Tana jin shigowan sa tayi wani smiling wanda da ka gan shi kasan da zuciya tayi masa wannan smile dij dan mugunta.

Ya harareta ganin tana murmushi
Sannu da zuwa
Youwa
Tace ga abinci
Yace am full
Haba dai pls kazo kaci ko kadan ne
Ya harareta
Tayi kasa da kan ta ya shiga kitchen ya kwalla mata kira
Nanah!
Na'am
Zuba min ruwa na wanke hannu na
To
Ya nake jin kamshin kifi
Uhm uhm ban yi amfani dashi ba ai nasan baka so

Yace kar ki rainan wayo ga karni nan
Da gaske fa nasan dai akwai a fridge kuma na bude na dau nama mayby thas why kake jin karnin

Amma waya kawo min fish gida?
Nima ban sani ba fa
Yayi tsaki ya koma falo yana toshe hanci

Tsalle tayi na murna ta zuba masa shinkafan da miya da yaji nama

Yana yi yana kallon wayan sa be kula sanda ya dauko spoon din abincin ba tayi maza ta dora masa fish dan karamin bite ba a ciki ya sa a baki ya tauna

Ai yana hadiyewa yaji wani irin yarr har ya fara jin kai kai farin fatar shi ta soma ja kuraje suka fara fita yan kanana a fuska

ya mike a fadace yace nanah fish?

Tayi zumbur ta dau plate din ta guduwa tayi daki ta kulle tana masa dariya.

Ya kasa sukuni dan yana da allergy da fish hankalin sa ya tashi ga yadda kuraje suka feso masa a jiki har sun yi ja kasan kayan sa ya ya duba ya dauko tablet ya sha da ruwa ya koma ya kwanta jikin sa na masa kaikayi.

Wannan yarinyar ta gama dsni wallahi sekin ji ba dadi kema anjima.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Da muburuka da fa'iza sun je gidan ya hashimu suka taya ta hira a nsn ta dan ji dadi da sanyi dan ya hashim ya fita

Wayan ta na ringing ta dauka da sauri ganin me kiran

Hello
ki maza ki kora min wayanan yaran sannan ki dafa min abinci na mutum goma yanzu anjima kadan muna hanya ni da friends dina

Ya goma kuma
ba zaki yi ba
Zan yi me zan maku
Ban sani ba

Ya ajiye wayan
tayi ajiyan zuciya ta kslli su muburuka tace dan Allah ku tashi kuyi sauri ku taya ni girki ksmin ya dawo ku wuce

Fa'iza yi blending kayan miya ke kuma dora rice bara na yi meatpie da sauri aikin ya min yawa

Suhailat kece kuwa
me kiks gani .
kina rawan jikin yin aiki
Kinga ki tayani kawai aikin nasan me nake yi ba dole nayi ba gidan mijina ne fa kuma ya sani zan kiyi ne

Oh My God suhailat ke kuma
Mtsw fa'iza help me dan Allah.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓
Haka take kullum dare seya yi forcing din ta tun tana kuka hakan ya zame mata jiki dan tasan ya alee ba kirki garesa ba duk sanda yaga dama yana zuwa yayi mata yadda yake so ya barta kuma cikin halin tausayi da ciwon jiki.

Cikin wata daya ya kammala shirin sa na kowa gun aiki ai kamar ta zuba ruwa a kasa ta sha dan murna haka take ji

Abba yace ya maidata gida beze bari ta zauna ita kadai ba a nan duk da gefen gidan su suhailat ne hakan besa sun taba haduwa ba ko sun zyarci juna.

Ran da ze tafi ya ritsa ta a dakin inna talai tana kwance se sheki take ys karasa kusa da ita yace murna kike na sani amma dont be much exicted ba tafiya nayi har abada ba

Ta murguda masa baki in kaje pls kar ka dawo
Zan dawo insha Allah zan dawo kodan na koya miki hankali na nuna miki matsayin ki daya ne kina gyara min gado shi ne kawai amfanin ki a guna

Takaici ya isheta haushi ya kamata tace kai da Allah nims na huta da jarabarka mugu kawai

yayi dariya yana shafo sajen sa yace mata nanah kenan zan nuna miki matsayin ki ko me aikin gidana ta fiki daraja amma yanxu am in a hurrey

Ya kamo bakin ta ya aika mata da light sako ya fice daga dakin

Zaunawa tayi ta dinga tsaki a fili tace mayye kawai.
Allsh sa kar ka dawo se nan da shekaru dari da bakin shi kamsn na tsutsa.

kamal ne ya kai shi airport din sannsn ya koma gida

ba karamin dadin dawowa gida nana tayi ba.

*#Teamfatimaaliyu*
[08:41, 25/08/2017] khairee muhammad sani: 🍓 *NANA FATIMA*🍓
*NA KHAIRAT UP*
*lurve story*
*Gajeran labari*
*12*
*dedicated to fatima isah*


Washe gari ko ranta fes kaman sallah inna talai na lura da ita kawai ta murmusa tace a ranta ja'ira kennan a fili ko tace ban da ke ban taba ganin wanda yake murna da tafiyan mijin ta ba se ke

Ai inna talai mijin so ake ma doki ba na cushe ba mezan da wannan

Umma ta ce kai alamarin ki nsna se gyaran Allah ki daina mijin ki ne kuma dan'uwan ki

Lallai umma baki san yadda nake ji ba ne a gidan nan kaman ina cikin wuta yau kuma naji ina cikin sarari mesa bazan farin ciki ba

Harata umma tayi tace tashi daga nan me kama da yayan ruwa

Hhh kai umma duk a kan wannan
Lallai kina da aiki dan bazan daina kin sa ba a rayuwata ehe

Suna wannan hiran abba ya shigo da baffa mukhtar

Ai aishatu mutumin ki ya sauka kuma yana gaida ku sede yace za a ji shi shiru na tsawan lokaci saboda aikin dake gaban su kar kuji ahiru ku damu dan zai iya kaiwa shekara ko kuma fin haka in ya samu sarari ze kira ko yayi mail kar ku damu kan ku

To wannan aikin ai wahala ce da sa mutum a cikin fargaba da rudani amma ace mutum shekara be ji dangin sa ba

Wani irin sanyin dadi nana taji ya ratsata ta dinga murmushi
Allah sa ma se yafi shekaru ze dawo ni na yarda nayi ta zama cikin gdn da auren sa da na dinga ganin sa yana kwashen albarkatu ba ya kuma yaba min se wulakanta ni da yake.
to ita wannan haka zatayi ta zama?
Aa na yanko mata form din islamiya da kuma makarantan koyan dinki da zaman banza tunda makarantar da dan saura kafin a fara waec din ya gama mata komai ai shekaran jiya
To Allah yayi masa alarka shi kuma Allah ya kareshi ya sa suna cikin nasara
Amin aishatu
Amin

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Suhaila na zaune kasan kafan hashim shi kuma yana kan kujera

Kan ta a kasa tana murza yatsun ta

ya bita da kallo tun daga sama har kasa yana yamutsa fiska

ke
ta dago idan ta tana masa wani irin kallo
Zaka san true colour dina zaka zo hannu wallahi

Tashi daga nan ki wani sani a gaba
Ta mike se kuma ta dawo ta marairaice fuakar ta ya hashim ka kaini gun mama

in kin je mexaki
Ganin ta zan yi
Bayan abunda kika mata bata bukatar ganin ki

Ai keda fita se sanda naga dama nayi ra'ayin hakan

Ta riko kafansa tana kuka dan Allah ka tausaya min na koyi darasi ka barni naga mama da abba na nefi yafiyan su.

Tsaki yayi cikani ki daina tabani da kazamin hannun ki
[19:14, 25/08/2017] khairee muhammad sani: 🍓 *NANA FATIMA*🍓
*NA KHAIRAT UP*
*lurve story*
*Gajeran labari*
*12*
*dedicated to fatima isah*


Washe gari ko ranta fes kaman sallah inna talai na lura da ita kawai ta murmusa tace a ranta ja'ira kennan a fili ko tace ban da ke ban taba ganin wanda yake murna da tafiyan mijin ta ba se ke

Ai inna talai mijin so ake ma doki ba na cushe ba mezan da wannan

Umma ta ce kai alamarin ki nsna se gyaran Allah ki daina mijin ki ne kuma dan'uwan ki

Lallai umma baki san yadda nake ji ba ne a gidan nan kaman ina cikin wuta yau kuma naji ina cikin sarari mesa bazan farin ciki ba

Harata umma tayi tace tashi daga nan me kama da yayan ruwa

Hhh kai umma duk a kan wannan
Lallai kina da aiki dan bazan daina kin sa ba a rayuwata ehe

Suna wannan hiran abba ya shigo da baffa mukhtar

Ai aishatu mutumin ki ya sauka kuma yana gaida ku sede yace za a ji shi shiru na tsawan lokaci saboda aikin dake gaban su kar kuji ahiru ku damu dan zai iya kaiwa shekara ko kuma fin haka in ya samu sarari ze kira ko yayi mail kar ku damu kan ku

To wannan aikin ai wahala ce da sa mutum a cikin fargaba da rudani amma ace mutum shekara be ji dangin sa ba

Wani irin sanyin dadi nana taji ya ratsata ta dinga murmushi
Allah sa ma se yafi shekaru ze dawo ni na yarda nayi ta zama cikin gdn da auren sa da na dinga ganin sa yana kwashen albarkatu ba ya kuma yaba min se wulakanta ni da yake.
to ita wannan haka zatayi ta zama?
Aa na yanko mata form din islamiya da kuma makarantan koyan dinki da zaman banza tunda makarantar da dan saura kafin a fara waec din ya gama mata komai ai shekaran jiya
To Allah yayi masa alarka shi kuma Allah ya kareshi ya sa suna cikin nasara
Amin aishatu
Amin

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Suhaila na zaune kasan kafan hashim shi kuma yana kan kujera

Kan ta a kasa tana murza yatsun ta

ya bita da kallo tun daga sama har kasa yana yamutsa fiska

ke
ta dago idan ta tana masa wani irin kallo
Zaka san true colour dina zaka zo hannu wallahi

Tashi daga nan ki wani sani a gaba
Ta mike se kuma ta dawo ta marairaice fuakar ta ya hashim ka kaini gun mama

in kin je mexaki
Ganin ta zan yi
Bayan abunda kika mata bata bukatar ganin ki

Ai keda fita se sanda naga dama nayi ra'ayin hakan

Ta riko kafansa tana kuka dan Allah ka tausaya min na koyi darasi ka barni naga mama da abba na nefi yafiyan su.

Tsaki yayi cikani ki daina tabani da kazamin hannun ki

Ai yanzu kika fara gani wallahi sokuwa kawai zaki bace min dagani ko kuwa sena zubda miki hakoran gaba?

Ya hashim ba dan ni ba ko a waya ne ka hadani da mama ko abba

Ohk baki yarda ba kennan wayar sa ya dauko ya danna num abba

salamu alaikum hashim
Wa'alaikum salam baffa barka da yamma
barkan mu
ya gdan?
Alhamdulilahi baffa
ba wata matsala ko?
Eh baffa
Wannan yarinyar bata ma shirme ko?
Eh baffa dama tace wai tana son zuwa gida ne ta gaida ku

Wane gidan kenan?
Gida gun ku kaida mama

Ka fada mata nan ne gidan ta ba seta zo ba

Baffa shi kennan Allah kara girma
Amin
In tama hauka ka lallasata ni na fada ma ba ni ta badawa kasa a ido ba kar ma ka kuma min maganan ta in dai zancen tane ka kuma kawo min ni da kai ne

ayi hakuri abba na daina insha Allah!

Se anjima
youwa mu jima lafiya
amin!.

Yana ajiye wayan ta fashe masa da kuka
ya harareta ba me damuwa dake so kisan inda dare ya miki kin ji jiki ai da bakin hali da bakin ji da kina tare da farin jini kika rusa komai ai seki yi reaping wat u sow

Daki ta shige ta fada kan gado tana kuka lallai hausawa sun fadi daidai wanda yaki sharar massalaci yayi ta kasuwa!

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Aiki sossai yake babu kama hannun yara shi ba shida ma lokacin kan sa balle na gida.

Aiki tukuru kawai yake
Jefi jefi yakan tuna da nanah sede ya murmusa yace wildcat kawai.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Makaranta take zuwa kawai watanni uku kennan da bikin su wani irin kiba tayi da haske tana jin yqn canje canje a jikin ta amma bata maida abun serious ba

rabon data ga ya hashim tun wani zuwa da yayi shi kam

Ta riga tasa wa ranta ta rasa shi har abada ita kam ta barwa suhailat musamman data koma makaranta taji muhimmancin aure da sharuddan sa.

amma fa har yanzu ko digon son ya alee bata ji balle ta tuna dashi.


*Kuyi hakuri da wannan yau na shiga busy da yawa da kyar na samu nayi wannan ma juma'at mubarak*
*#teamfatimaaliyu*
[22:12, 26/08/2017] khairee muhammad sani: *NANA FATIMA*
*gajeran labari*
*Lurve story*
*Na khairat up*
*Dedicated to fatima isa*
*13*

*happybirthday hydar aliyu my love*

Suna zaune a tsakar gida inna talai na daka ta leqo da kan ta waje ta kira sunan nanah dake zaune kasa da baby auta tana mata kitso

Amsawa tayi na'am inna
Kizo ko
To ina zuwa
Baby auta bara na zo kin ji
To ya nanah.

Shiga dakin tayi ta xauna a kasa uhm innar mu!

Aiken ki zan yi
Ina?
Gidan suhailat
Yin me?
Sako zan baki ki bata
Uhm inna kib san dai ba fita nake ba kuma ni ba son zuwa inda take nake ba fa

To ya kike so ayi kina nufin kin yanke zumunci da yar'uwar ki kennan ? A kan abunda ya riga da ya wuce ?

Inna ni fa ba dan wannan bane ta fada tana kunkunai

Ai shi kennan ki cigaba ko ni tunda ban isa nace ayi ba ayi kodan bani na haife ki ba shi yada ban isa nace abu ya wuce ba ki yarda ya wuce tashi kije ki
.
Kai inna dadina dake kin iya samutum cikin tarko ai kece umma ta ko ?

Bani zani miki yazan yi komai ya wuce wallahi tunda kin bukaci hakan inna

Murmusawa tayi.

🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Tana gama shiryawa t kira ya kamal ya raka ta motan bilal suka ara kamal ya tuka su suka tafi suna hira abun su yana bat dariya yana gwada mata muryan ya alee dake kusan muryan su daya tana ta dariya yanzu da zaka gan sa ai ba wanda zece kai ke msgana yanxu

Ah ai wallahi mijin kin nan bomb ne guda rigima kennan ai zaki sha fama

Hmm ya kamal ni ban da lokacin sa ai
Ba kunya nanah
Kunya ?
Ai wallahi bana yin abu bana yin sa in ina yi kuma ina yi

Kennan ba kya ta ya alee?
Sam sam.ba tashi nake ba kuma bana jin zan yi

Kai ban da cika baki fa nsnah kin san so habo ne shi kuma so ba yin sa ake ba faruwa yake kawai turawa sukan ce love is blind

Basu san me suke ba dasuka ce is blind bayan is not

Da wannsn muhawarar suka karasa gidan suhailat

Ranan ko ya hashim ya dawo da wuri dan suhailat da zazzabi ta kwana me zafi sossai koda bai son ta yana da hakki a kan ta kuma dolen shi ya kula da ita.

Salaman kamal ya ji dan yana falo mikewa yayi ya buda kofan su biyu ya gani seda yaji wani iri na kusan two seconds kamin ya matsa musu irin yana mamakin me ya kawo nanah bayan haushin sa dana suhaila da take ji.

Zama suka yi ta dan masa wani kallo wanda rabon daya gan shi an kwana biyu tun bayan bikin su

Baka marhaba da zuwan mu ne ya hashimu?

Haba ni din wa ina maraba mana
Ina ya suhailat din
Tana daki bata jin dadin jikin ta zazzavi take

Ah zazzabi Allah ya sauwake
Amin

Ki shiga
Ah am fine a nan ma
Naga kana looking fresh me sirrin

Dariya yayi yace zaki fara ko
Uhm
Ai gaskya ce
Ko ya kamal
Haka yake matar boss
Mikewa yayi bara na kira muku ita
Naga shakiyanci zaku min niko ban shiga tarkon ku

Ke ki fito su nanah sun zo
Da kyar ta mike ta karasa kusa dashi
Kaman zata fada kasa ya tarota

Ya riko hannun ta ya taimaka mata ta fita falo

Kan kujera ya taimaka mata ta zauna

Sannu ku da zuwa gashi kun zo ban da lafya da na hada muku better
Hm ba komai ai
Ya jikin da sauki
Ya kike nanah
Ina lafiya
Ya gida kuma
Alhamdulilahi

Kamal ya hanya
Lou matar mu
Ta hararesa tace ko
Eh man.

*am really sorry fans aiki ya min yawa yau da kyar na rubuta wann page din nasan is small amma manage it luv u guys*

*#teamfatimaaliyu*
[16:57, 27/08/2017] khairee muhammad sani: *NANA FATIMA*
*gajeran labari*
*lurv story*
*NA KHAIRAT UP*
*14*
*Dedicated to fatima isa 💋*

*Adda redeeh ina

Please Login or Register in order to submit comment