Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mesa kuke abu kamn mata mena kuka kamsn ba namiji ba dagani jare ni na gaji bacci nake ji

Ya aliyu mun yi kewar ka mun yi missing dinka ya aliyu mun godewa Allah daya sa ka dawo cikin koshin lafiya.


Kamal muje gida na gaji nida abokina

Bilal yace kai kam ka shiga uku aliyu miskilancin dai bazai barka ba.

To seya sani a gsba kaman wata mace yana kuka nifa namiji ne mazan fama

Haka ne!
Kai kamal muje kar ka kuma masa oyoyon

Tare suka tafi ksmin su karasa kofar gida yace tsaya kamal

To yaya
Kira wayancan kace su var gun ban san ganin kowa yanzu seda safe and make sure sun koma ciki kowa ya kama gaban sa.


Waya ya ma majeed yace su koma cikin gidan suyi zaman su


Hakan ko aka yi.

Ta baya suka shiga gidan ya haura sama cikin dakin sa shi da bilal.

*******************

*washe gari*

Kukan amal ne ya tashi kowa a gidan
Mamin ta a gefe tayi tagumi ita ma kukan take yi

Umma ta shigo dakin meya sameta wannan

umma ban sani ba kinga kawai cikim ta ya kumbura jikin ta zafi rau zazzabi

Shi ne kema kike kuka ita ma kuka

Fita tayi ta kwala wa majeed suna

Majeed majeed
Ya karaso da gudu umma gani maza ku kai amal asibiti a dubata jikin ba dadi

Bata da lafiya?
Eh

Inna talai tace meya sameta gata nan dai ban sani ba wallahi cikin dai ya kumbura gs zazzabi tana yi.

Abba ma da baffa suka fito bayan an fito da ita kukan ya tsananta ta kara volume tana ihu

Mami ckina mami ciwo
Mami kuka amal kuka

Aliyu jin kuka da hayaniyan yan gidan yasa ya mike daga gadon ya dakawa bilal duka

Yada haka aliyu
muje muga meke faruwa
To
Ysna yamutsa fuska ya bishi suka fita

Kan varanda suka tsaya yaga majeed na kokarin daukan amal

yace kamal meye ne?
Kowa ya maida hankalin sa gun aliyu saman bene

Cike da mamki da tsoro dukka aka koma kallon kallon

ya lura da hakan ya kuma maimaita tambayan sa.

Ya aleeyu amal ce bata da lafiya take kuka

kuje asibiti man ai tafiyan zamu yi

Salama hashim yayi da fauzan a hannun shi ya karaso yaga amal na kuka ya amsheta da sauri
I shiru amal abba gani nazo muje ksmal da majeed suka fita tare daga gidan.

Abban ya maida ksn sa gun aliyu yace sauko kasa aliy

To abba ina zuwa

*#teamaliyufatima*
[21:07, 30/08/2017] khairee muhammad sani: **
*NANA FATIMA*
*LURVE STORY*
*GAJERAN LABARI*
*NA KHAIRAT UP*
*19*


*in dedication to fatima isah*

Saukowa kasa yayi lokacin umma ta shimfida tabarma katuwa a tsakar gida suka zazzauna

Aliyu ya ce ma bilal yaje ya shirya kawai anjima sa hadu

Nanah ko yabi da kallo yadda ta wani kara girma ta bude ta shigs cikin dakin su ta zauna kan gado zuciyan ta na bugawa da sauri da sauri

Abban yace aliyu lafiya ina kuka shiga haka kasan ko yadda kowa ya tsorata da batan ka ba wani labarin ka ba komai an daina ji daga gareka kwata kwata?

Abba bada son raina hakan tafaru ba abba tsautaayi ne ya afka mana amma da iko na Allah da karfin addu'ar ku se komai ya kasance alhamdulilahi

Muna yakin da makiya har mun fara far musu an kashe mu muma mun kashe har mun kusa kutsawa can cikin su mu kama ogan su suka far mana ta baya kasancewar suna da mugun yawa .

Da kyar muka samu muka sha muka fita amma a hanya suka sa mana bomb motar mu ta tashi

Duk sojojin mu sun mutu amma mu uku nida wasu daga cikin yarana muka tsira amma a sume

Sai dai mun jiji ciwo a lokacin ban taba tunanin zamu kai ba amma ikon Allah haka suka kwashe mu suka maida mu camp din su suka ajiye mu

Ba maganin da ba a mana ba saboda suna son muyi leaking secrates na kasar mu da kuma security plans din mu amma muka ki kullum da azabar da muke sha

Na ukun cikin mu kam mutuwa yayi daga ni se abokina seda suka dinga zuba mana kankar suna fasata a jikin mu abba mugunta dai kala kala duk jikina abba ciwuka ne .

Wattanin mu goma cif a wannan gun muna cikin wahala ga yunwa amma bamu karaya ba muna addu'a kuma munyi tawakalli.

Da kyar muka samu muka kubuta ta hanyar basaja

An sa mu a black cell me guard din muka doke muka kulle shi muka canja uniform motar su muka shiga ta kaya da za a fitar gari.

Ta haka muka tsira daga miyagun mutanen nan.

Bayan dawowar mu muka yi jinya me tsayi muna asibiti ana kuma duba lafiyar mu ana mana magani kuma

Abba bayan na ji sauki ne na ga vazan iya tsayawa ba dan nasan duk inda hankalin ku yake ya gama tashi gaba daya!

Kwana daya ma da kyar nayi washe gari na dawo musamman ma da naga babban albishir ma'ana jaririyar da nanah ta haifa!

Abba ku yafe min jina shiru da kuka yi a cikin shekarun nan biyu da wattanni.

haba aleeyu haba aleeyu Allah ubangiji ya kara kiyayewa ya taimaka maku ya kara muku nasara amma aleeyu kun tsallake rijiya da baya

Allah ya kara kiyayewa
Amin amin

Umma da sauran matan banda kuka ba abunda suke yi ya samu ya dinga lallashin su yana basu baki sannan suka yi shiru ya tauguna yace abba me sunan jaririyar?

*nafisatu amal*
Ya murmusa ya ce lallai me babban suna ce Allah raya ta tafarkin musulinci

Amin

Amma dai yanzu tana komai ko

Amal magana ai ta girma amma dazun ai ita suka tafi asibiti da ba lafiya

Abban ta ya gama bata ta da zaqi dan nasan shi ke tambayan ta yanzu ya fada yana mikewa

Bara mu je kasuwa kuma ai kai kuma ka huta

To abba a dawo lafiya
Allah yasa.
Amin.

Nan ya zauna tare da iyayen su mata suna hira suna kara jajantawa junan su.

Bilal ya sauko suka gaisa da su umma ya ce umma yunwa abinci

Shiga ciki man bara na kawo maka

Inna talai tace ina wannan yarinyar kizo kuma ki yi ladan ki

Tana daki kuka kawai take jin abunda ya samu aliyu ta dinga zagin kan ta ta wani bangaren da bakin bakin ta data dinga masa munanan addua matsayin ta na matar sa bazata yafewa kan ta ba dan tayi sanadin sa dan uwanta cikin rigima

Umma tace badai kukan amal kike ba har yanzun nanah?
Uhm umma

Zata ji sauki da yardar Allah tashi ki zo ki sama ma aliyu abun sawa a baki shi da abokin sa ne nasan suma yanzu suna hanya ki mata abunda tafi so

To umma.







*20*

Abinci tayi musu me sauki ta dafawa amal noodles da kifi aciki ta zuba a cikin noodles din.

Suna xaune se zuba kamshi suke daga shi har abokin nasa ya bi ta da ido sannu amaryar aliyu maxan fama

Murmushi kawai tayi
Ta xauna tana zuzuba masu abincin

shi ko gogan da kallo yake binta kawai

Tana cikin hijab dan madaidaici ba laifi batayi wani make up ba amma jikin ta ya fito ko dan ta haihu

Tana zaune gefen su kanta na a kasa wata iriyar kunya taji tana ji wadda bata san tana da ita ba a duniya!

Muryar amal ta jiyo daga soron gidan ta mike zumbur da gudu tayi waje

Yakai loma bakin sa yana jijiga kan sa da sauran rina a kaba ashe.

Ta rungume yarinyar tana kuka

Amal tace mamina allura aka min zafi abba na kallo aka mini

Ayya abba an kunce da kai kasa aka mata allura an daina magana da kai

Abba yace ayi hakuri my amal me sunan manya kinji zan zane likitan

Ta sa dariya
Ya ma allura ai likitan kaima

Hoh haka fa kuma ina tsoron allura

Ta dinga dariya mami abba baba tsoron allura yake

Ganin amal na dariya jikin da sauki yasa zuciyan nanah yayi sanyi taji wani dadi ya ratsa ta

Ya hashimu ya shiga dakin da inna take a nan take fada musu abunda ya faru

Aliyu daga daki yake jin dramar da ake a tsakar gida yaji wani takaici ya turnuke shi ko saboda me?


Hannun amal taja muje kiyi wanka kinji
Mami ni aa
Saboda?
Zaki fama min allura

Aa a hankali zan miki kadan kadan

To

Abba kar ka tafi fa zan bika

Amma sekinyi wanka kinyi kwalliya kin ci abinci kin sha magani tukuna zan jira ki a dakin su abba majeed

To xan yi amma kar ka gudu dan Allah

Zan jiraki mamana Allah.

In ka gudu zan sa abba na ya bani bindiga in ya dawo na harbe ka

Yayi dariya lalala zaki harbe abba karami?
.uhm uhm wasa nake fa wai dan kar ka gudu

To jeki

Wanka ta mata
Ta bata abincin a baki ta bata magani ta sha sannan ta shiga dakin umma da ita sun gama cin abincin ma tun tuni

Yana ganin ta yasan cewa kawai ma shi ne dan ba karamin kama suke da juna ba shi da ita kaman an tsaga kara an karya

Bilal yace masha Allah
Man congrats ka godewa Allah da wannan nice family din
A ransa ko alhamdlilahi ya dinga fada yana godewa me dukka.

Mami waye?
Baki iya gaisuwa ba
Ta gaidasu
Ys murmusa ya amsa yace uwata zo?

Takarasa ya dorata kan cinyarsa yana kallon ta cike da so da kauna ina ma lokacin da aka haifeta yana nan ya fara daukan ta ya fara jin sunan sa a bakin ta hawaye ya zubo masa a fuska ya share

yace amal
Kin san ni?
Eh
Waye to
Abba na ne .
Dadi ya xiyarce shi ashe an fada mata
Waya fada miki

Abba karami da mami na
Ya kika gane ni
Ai naga hoton ka
Abba kunci fadan daka je?
Eh munci

Abba xaka koma?
Zan koma amma da jimawa

Abba zan bika
To amal
Da alama tana da surutu itakam.

Nan ta fita ta barsu suna ta hira harda bilal
Ya hashim ya shigo dakinsuka gaisa yamasa jaje kuma
Hashim na tashi tace abba zanje fa

To uwani na muje ya riko hannunta
Aliyu yaji wani iri beso haka ba yaso yayi spending tym da yarinyar.

Abba mun tafi
Se kun dawo my amal
Lah irin sunan da abba yake fada min

Yayi yake kawai
Suka fita
Shima dakin sa suka koma can bangaren sa da niyan fita anjima.


Bayan sun yi yawon su sun gama ya dawo yayi wanka bilal ya na gidan wani yayan sa.

Ta shigo masa da abinci cikin shigar atampa taci dauri kayan sun zauna cif cif tana jerawa ya bita da wani kallo yana kan kujera me one seater

Yaya na gama
Ya mata kuri da ido

Sakwara ta yi da miyar kwai se farfesun kifi data masa ta hada furit salad

Ya kalleta ke ni ki cire wanan hijabin na jikin ki me amfanin adon tunda ban gani da kyau ba

Kin wani takuri kan ki da hijab

Ni ban takura ba

Kalle ki wai da hijabi a gaba na
Ka ci abincin mana

Mikewa tayi ta cire hijabin ya saki wata sanyayyar ajiyar zuciya .

A hankali taji yace ke ni ban da rashin ki da ya min illa akwai abunda yake damuna ne?

Kallan sa tayi jin daga ina maganan ta fito shinkan shi besan yayi ba seya dake yace ki ma shirya anjima ko gibe zamu koma can ina bukatar ki a kusa shi ne amfanin ki

Mikewa tayi zata bar gun
Yace ina amal?
Bata dawo ba can zata kwana

Ta karasa ficewa ya bi bayan ta da kallo harta kulle

ya girgixa kan sa yace rikici babba zamu yi da yarinyar nan.
*#teamfatimaaliyu*
[23:18, 30/08/2017] khairee muhammad sani: *NANA FATIMA*
*gajeran labari*
*lurve story*
*na khairat up*
*21*
*dedicated to fatima isah*

Kasa ta koma suka soma cin abincin ita da hafsi nan taji an sa bikin su next month tunda ya dawo

Yau kice wata murna fal ciki
Ke kuwa nanah avun nema ya samu .
Allah sa ayi damu
Amin.

*nanah*
Ta jiyo yana kiran ta tsm ta mike ta haura sama fuska a hade kaman hadari bakin ta a zumbure

Gani tace
Ya ina cin abinci zaki barni a nan ni kadai

Nima abincin nake ci
Da izinin wa?

Tabishi da kallon mamaki seda izini zan ci abinci?

Eh sena baki izini
Tab di bazai yuwu ba wallahi

Yamike ya dalle mata bakin ta

Ash!
Ni zaki ce ma tab
Bafa zaka zo daga dawowan ka ba kazo kana cin zali na ban dauka wallahi dan nayi wayo

Ok xaki yi maganin abun ne ?

Zan yi wallahi amma bazan dau irin wannan izgilin ba

Ohh nanah naga alama kin manta ni

Nasani sarai the grate aliyu mr.wicked!

Kallo ya bita dashi kawai bata ankare ba ya murde hannunta ta baya

Kara ta saki ta na ka cika ni wallahi bana so wannan ai salon mugunta ne

Abunda nake son nuna miki kennan da bambanci tsakanin mu

Hawaye suka zubo mata na azaba tace ya alee ks rabu dani dan girman Allah

No cigaba da min rashin kunyan tukuna se in ga yadda zaki kwaci kan ki

Seda ya tabbatar ya sagar mata da hannu tukuna ya cikata da bango ta gware tayi kasa tana kuka

Ya alee a haka zan bika ni da amal ?
No bazai yuwu ba yata bata taso tana ganin ina hawaye ba bata taso tana ganin ana cin mutunci na ba saboda haka bazan laminta komawa gidab ka ba ko kadan kuwa

Gashin kanta ya ja mata ta riko hannun sa tana matsar kwallah

Diyar ai tawace kuma kema dole ki bi dokokina in kina son zaman lafiya

Ni bazn yarda amal ta zauna inuwa daya da mugu ba ni na san darajarta da kuma hawayenta ba kai ba

Wata iriyar shaka ya mata yace zaki shiga tsakani na da yata ne?

Matukar zaka cigaba da min irin wulakancin daka saba zan shiga tsakanin ku kam

To nida ke mu zuba mu gani

Hararsa tayi hade da fincike gashin ta daga hannun sa ta mike tsaye da kyar tana rike da hannun ta

Ya alee in baka yi wasa ba se Allah ya kama ka wallahi saboda baka kyautawa ka sauya rayuwan ka tun wuri amal gata da so da kulawa ta sani bata san tsana ba kuma bazan so ta sani ba koda kuwa hakan zeyi sanadin rabuwan mu nida kai

Ka gyara alamuran ka saboda amal

Mari ya watsa mata wanda ni kaina seda na girgiza na tsorata fadawa kasa tayi jini na bin hancin ta taji hannun maza tayi wal da idanuwan ta

Ta zuba masa su tana kallon sa

Ya nunata da yatsa kar ki fada min magana kina nufin daga gun hashim take samun so da kulawa da gata?

Har ysnzu baki daina bi ta kan shi ba kennan?

To ki kiyaye ni keda hashim din ban ki na yi muku kaca kaca ba naga alama abun nakinya tashi daga rashin kunya ys koma rainin hankali

Ki sani ni ne uban amal ni nan aliyu nine uban ta ba wani ba

Aiko ya hashim shi ne uban ta dan shi ke mata komai kuma baya mugunta

Marin ya kuma sauke mata a fuska

Ta sa kuka da karfi wannan karan ta na dafe da kuncin ta!

Se kawai ta hada kai da gwiwa

In baki yi wasa ba zan raba ki da yarinyar na dauke ta kuma ki kasa yin komai

Jin haka jikin ta ya mutu taji wni irin tsanan sa a ranta tasan sarai ze iya aikatawa ya dauke mata amal
Amal ko rayuwan ta ce
Bazai yuwu ba baka isa ba

Hmm ya fada yana cizan leben sa ya bita da kallo se kuma yayi tsaki ya fice daga dakin gaba dayan sa.

A nsn taci kuka ta gode Allah ta shiga toilet ta wanke fuskan ta har seda jinin ya daina zuba ta fita daga dakin

Sukuku ta sauka kasa ta shige dakin inna talai ta kwanta kan gado kan kace me zazzabi ya kama ta jikin ta ysyi zafi rau dashi.
Idanta ya lumshe luff jikinta na kakarwa hakoranta manne dana juna suna rawa.

Still hawaye na bin kuncin ta ina zata sa kanta?

Yaushe zata ji dadi kaman kowa?
Yaushe zata samu sukuni?
Da me zata ji?
Dama tasan ta gama duk wani jindadin rayuwa tunda aka hadata aure da alakakai mugu.

*#teamfatimaaliyu*
[10:30, 03/09/2017] khairee muhammad sani: *NANA FATIMA*
*NA KHAIRAT UP*
*GAJERAN LABARI*
*LURV STORY*
*22*
*in dedication to fatima isa.*

_wishing u guys a vary vary happy sallah Allah maimaita mana amin da fatan kowa yayi sallah lafiya?_


Shiru ake ji ba motsin nana hakan yasa inna talai shiga dakin dan ganin meya faru

A dukunkune ta gan ta cikin blanket jikin ta na mazari da sauri ta karasa gaban ta hannun ta tasa kan goshin ta taji zafi rau ga yadda jikin ta ke rawa kuma da ita zazsabin ta tana jin jiki

Fita tayi ta kira aliyu yana shirin fita zuwa dauko amal kuma inna ta tare shi tace kai shigo ka je ka duba yarinyar nan

Inna ni da ba likita ba ni ban san allura ba bindiga na sani amma wace yarinya ce ma?
.

Matar ka ce!
Ita kuma meya same ta?
Zazzabi naji tana yi
To yanzu dai bazan sami asibiti ba amma ta taso muje koda chemist ne in yaso sa duba ta a mata allura a bata magani iya taimakon da zan iya yi kennan da safe maje asibitin ko

Ai shi kennan kazo ka taimaka mata ta fito yarinyar da ko idanta yaki budewa dan ciwo ina zata iya fitowa

Kawai dai kice in dauketa ki daina kwana kwana

Hmm duk yadda kaga dama ni ina ruwa na ta fada tana shigewa dakin da suke kallo suna zazzaune.

Inna ke dawa kike ta magana?
Da wannan yaran alee nanah ze kai chrmist jikin ta ba dadi

Ayya Allah ya sauwake amin amin!.

Daukata yayi ya yi waje da ita cikin mota ya sata sannan ya bazama neman chemist be wani sha wuya ba ya samu ya zo ya kaita aka duba ta allurai aka mata sannan ya bata magani

Maimakon su koma gida seya zarce gidan shi da ita gashi ita ba kwarin yin magana saboda yadda take jin jikin ta ba kadan ba kuma shi ya jawo mata.

Bude gidan yayi
Ya taimaka mata ta shiga ciki

Daki ya kaita ya kwantar da ita a kan gadon ya ja mata bargo tayi ajiyan zuciya tana runruntse idanun ta

Be dade da fita ba ya samo abinci gidan hashim ya dawo ya bata tana ci ya bata magani ta sha

Sannan yace mata tashi muje ki shiga ruwan sanyi

Ta turje dan ita Allah yay mata rashin son ruwan sanyi ita kam kuma ya sani sarai

In kin shiga fa ze rage zafi sossai
Ni bana so yaya zan iya shidewa ka sani ai

Tashin ta yai tana kuka ta shiga bandakin ya cire mata kayan ya daura mata towel a jikin ta ya sakar mata ruwan sanyi a jiki ta saki wan ihu ta kankameshi a jikin tana shishidewa

Seda ya tabbatar ruwan ya doketa sossai sannan ya fito da ita wani towel din ya daura mata ya cire mata wannan

Doguwar rigar ta ya maida mata ta jikin ta ya kwantar da ita

Tun tana rawar sanyi har ta daina yi ta ji wani dadi a jikin ta bacci ya dauketa me dadin gaske.

Yana nan zaune har dare ya tsala yana aiki a laptop din shi da ya gaji yayi niyan kwantawa kuma se wayan shi ta soma ruri murmusawa yayi kawai ya dauka
Hello nusaiba
Ba wani hello soja ashe ka samu amms ko ka neme ni
Haka ne ya kike
Ina lafiya amma na shiga fargaba
Ai komsi ya wuce da iko na Allah

Haka ake so ai ina nan zuwa nan da two weeks kuma a gidan ku zan sauka fa ka min guri

Baki da matsala ai hajiya nusaiba se kin zo

Kuma naga babyn mu ta min kyau zaka ban ita mu koma tare?
.
Zan baki man nusaiba ai yata taki ce ke na ma baki

Kai amma naji dadi kasan mesa naji ina son ta

Sekin fada
Saboda yadda kuke kama kai da ita photocopy din ka ce

Nagode da soyayya nusaiba

Zan zo ai kila da mommy na

Shi kennan se kun zo muna maraba daku amma yanzu dai seda safe ni bacci nake ji.

To seda safe
Allah tashe mu lafiya
Amin!.

Gyara kwanciyar sa yayi ya kwanta.

Niko nace anya ko aliyu kayi adalci kuwa?


Washe gari data farka ta ganta a nan tamike tayi wanka ta bude drower dake dakin ta wata atampa ta gani dauka tayi ta saka ta fita falo

Nan ta same shi da amal da hashim suna zaune kan dadduma babba

Zaunawa tyi ita ma taja fulas din da plate
Mami ina kwana
Lafiya lou my baby ya jikin naki
Naji sauki
Mami ya naki jikin
Alhamdulilahi my amal

Ta zuba abincin tana ci
Ya hashim mun gode da ciyarwa kaman kasan ina jin yunwa wallahi bani tea ko

Ai nasan bazaki iya zama ba tea ba gashi nan cikin wannan karamin fulas din

nagode sossai sai lokacin tace ina kwana
lafiya ya jikin naki
Da sauki.

Ya alee ina kwana
Lafiya ya jikin da sauki
Allah kara sauki

Ta gama sha ta zauna suna ta hira da amal da hashim shi ko gogan yana kan kujera ysna aiki kaman besan me ake ba.

Suna nan suna hira suhaima da fauzan suka shigo

Amal ta ruga gun fauzan ta riko hannun sa suka zauna kusa da hashim suna wasa

abun ya kona ma aleeyu rai shi da yarsa amma ba wano connection mtsw

Wayan shi tayi kara ya dauka hello bilal
Kana ina msn na dawo baka nan
Ina gidana wallahi
To ina kenan
Bazaka gane ba jira ni in kira wani yazo ya kawo ka

To bara na shiga ciki kamin nan .to


Majeed ya kira yana shirin fita shima
Hello yaya
Kana ina
Gida
To ga bilal nan ka kawo shi gida na
To yaya an gama
Ya kashe wayan tasa.

Abba
Uhm suka amsa a tare shi da hashim dan shi ya saba ..

Seta sa dariya
Ta shige jikin aleeyu tana masa magana a hankali a hsnkali son jiki ne da ita


Ya zare idan sa yace haba dai
uh man
To wi likita yace no
Abba kadan abba hashin ya hana ni ko kadan

To ki bari anjima a boye ko kar mami ta gani
To abba.

Tana kan cinyar sa har ya gama aikin sa daidai da lokacin da bilal ya shigo da sallama shi da majeed yace ah lallai ashe housefull aka yi

Ya zauna kasan daduma aka gagaisa gaba daya.


Baby doll inji bilal zo gun uncle

Ta karasa ta zauna kasan tana kallon sa da gashin fuskan sa da ya tara ta ja tace abba kaga gashi baki ya tara yanyan
.aleeyu ya yamutsa fuska shima dan shima baya so yace ai uncle kazami ne kila in kin ce ya cire ze cire wannan abun da ya tara.

Uncle ka cire kaji yayi wani iri
Zan cire baby doll tunda ba kya so.

To uncle!

Amal muje ko
Abba lokaci yayi
Ina zaku ne hashim
Makaranta zasu

Ok se kun dawo
Suhailat zo muje ki shirya su

Se kun dawo
Uhm hmm

Bilal ma nan suka fita da aleeyu a ranta ko cewa tayi me wannan yake nufi ba dai wai ya dawo dani ba kennan yayi ta nukrnusa ta?
Tab rainin wayo kai


*Manage pls*
*#teamaliyufatima*
[00:00, 04/09/2017] khairee muhammad sani: [23:32, 03/09/2017] khairee muhammad sani: *NANA FATIMA*
*NA KHAIRAT UP*
*LURV STORY*

*23*
*In dedication to fatima isa*.

Jiran dawowan shi kawea take amma shiru kake ji se ma da magriba ya kamal ya shigo mata da kayan ta

Ta bishi da kallo
Ya kamal ya haka?
Mijin ki ya aiko
Ya fada ya fice zani kasuwa yanzu kinsan gobe zamu shiga dubai zabo kayan wayanan yaran

Au gobe ne kai da wa zaku

Da umma ne da ammi se inna talai

Wa za a barma gidan
Baki da matsala mama na nan ai

Zata dawo dan fara shirye shiryen bikin abun yaxo

Allah ya kaimu
Ban ga uwani ba
Ai tunda suka fita da ya hashim ban kuma jin ta ba
Nasan sun dawo daga tahfiz

Bara na leqa na ganta sena wuce

To .

Cikin cupboard ta jera kayan ta samu ta gyara ko ina

Kitchen ta shiga ba komai

Wayarta ta dauka ta kira ya majeed ya kawo musu kayan miya.

Kaman yana ganin ta ya harareta kin kalli lokaci kuwa ina zan sama miki kayan miya kar ki rainan wayo ko

To yaya dan Allah ka kawo min in anyi a gida banda

Please Login or Register in order to submit comment