Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

[12/31/2020, 11:02 PM] Jamila writar: *A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
_na ɓata rayuwata😭_

Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*

*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________

https://chat.whatsapp.com/KjAoWMWhoSICFg5gHjtn2t


*Wattpad JameelarhSadiq*

Page 17⏩18

"Murmushi Aziza tayi sannan tace"haba Beauty maiyasa har yanzun baki waye ba? Kina university girl amman ace kanki yana cikin tukunya? Ai nasa zuwan da nike dake wajen samarina kina ganin yanda muke soyayyarmu nasa kina daukane kema zakiyi haka da saurayinki ashe akwai aiki babba a gabana tunda baki iya ba saurayinki kanki kuji dadinku, gaskiya idan har haka ne kuwa Beauty ƙawayenmu sai sunyi maki dariya kamar yanda akeyi ma Dejja wallahi." Ni kuma tunda naji tace za'ayi man dariya sai na shiga damuwa dan sai naga kamar zina ce zanyi, kallon Aziza nayi sannan nace mata "amman Aziza yin haka zina ce fa baki ganin za'a iya samun matsala watarana."!? Cikin tsoro nayi mata maganar na tsorata da alamarin sosai, kuma idanuwana sun kasa manta abunda naga su Aziza sunyi a cikin mota, budurwar zuciya Allah ya ƙara rabumu da budurwar zuciya Aunty Asiya wallahi sai naji inason nima nayi sex dan sosai abun ya burgeni take na fidda tsoron a raina so nike ma nayi dan nasan tabbas da dadi sosai yanda naga su Aziza suna ihu ita da Sadiq, murmushi nayi na kalle Aziza nace mata "karki damu, ƙawata zan iya ba saurayi na komai nawa na jikina mudun ina sonshi kuma zan aure shi." Kallona Aziza tayi tana murmushi sanann tace " haba Beauty yanda kike da kyaun nan masha Allah wallahi zakiyi samari kala kala kuma masu kudi, idan kika basu abunda ya kawosu wajenki na tabbata har mota wani sai ya baki dan nasan zakiyi dadi sosai, amman idan kika ce zaki barma mutun ɗaya kawai ya mora shi ɗaya raina ki zaiyi yaga bai takara da kowa dole ya ringa yi maki abunda ya gadama dan yasan kina sonshi sosai, amman idan kika tara samari dole ya riƙe damƙe wajen nuna jajarcewarshi wajen takara da abokan hamaiyarshi."

"Hmmm! Allah sarki da nasani ƙeyace, tabbas na tamka babban kuskure wanda har na mutu Aunty Asiya ba zan daina kuka akan abunda na aikata ba, kinsan abunda nace ma Aziza data gama kaya man wannan maganar."?


Girgiza kai Asiya tayi sannan tace "tabbas bansan abunda kika ce ma Aziza ba Khady, sai dai ke komai ya faru dake harda laifinki da kuma sakarci gami da sakaki da shashanci, dan ko tunda nike duniya ban taɓa ganin sakara irin ki ba Khady, kin biye ma son zuciya da kwaɗayi kinyi abunda bai dace, bayan kina ganin ita yar'uwa Dejja tana maida hankali wajen karatunta amman banda ke, ina sauraranki naji abunda kika ce ma Aziza."


Share hawaye na nayi, dan nasan duk abunda Aunty Asiya ta faɗi akaina gaskiya ne dan koni ban taɓa ganin sakara kamar ni ba, da kuma maison abun duniya ba son zuciya ta na biyemawa har na aika babban kuskure wanda gyara shi yana da wahalar gaskiya, cigaba da ce mata nayi.



"Dariya nayi sannan nace ai Aziza kin tuna dani abunda na manta kuwa, dan ni niyata wallahi saurayi ɗaya zanyi wanda zamu sha soyayarmu yanda ya kamata amman wani hanzari ba gudu ba, har yazun bani da saurayi fa ba wanda yace yana sona Aziza abun na damuna sosai." dafa kafaɗata Aziza tayi tana murmushi sannan tace "yaro yarone, inbanda abunki Beauty waye zance yana sonki a haka? Kullun kina yawo cikin ƙatuwar hijab kuma ko poder nan ta zamani baki shafawa balle muje ga janbaki a haka wani zai ce yana sonki? Ai wannan zamanin ba namijin da zaizo yace yana son BAGIDAJIYA, wanda bata iya ɗaukar wanka ba ai sun fi son irinmu wanda muka iya ɗaukar wanka ga kuma uwa uba iya soyayya, Khadija idan kin shirya fara soyayya kiji dadin duniya to sai kiyi man magana ni kuma zan ɗauraki a hanya, mu shiga ciki nayi wanka sai muci wannan kazar da Sadiq ya kawo mana."


Ina son nayi ma Aziza tambaya amman ta hanani tace dai idan na shiya fara soyayya nai mata magana, muna shigowa room dinmu na tadda Dejja tana karatu dan mun kusa fara test, kallona tayi tana murmushi sannan tace "Aunty Auta andawo kenan."? Da yake haushinta nike ji sai nace mata "ban sani ba, gulmaima, kina wani tambayana na dawo da ban dawo ba da kin ganni, nafa lura Dejja kina son fara raina man wayau bari na kira Yaya na gaya mashi irin rainin da kikayi man kinga sai yayi ma tuƙar hanci."


Ita dai bata ce man komai ba, ta cigaba da karatunta dan ta lura yau rigima nike ji tashi tayi ta dauko man cooler din abincin da ta girka mana sannna tace "Allah ya baki hakuri Aunty Auta bansan rainki zai ɓaci ba har haka, amman ba zan sake ba insha Allah ga abinci nan kici nasha yunwa kike ji daga gani." harararta nayi sannan nace "kinji dashi Dejja indai munafinci ne, hallan ke kinci abincin ko."? "Eh"kawai tace man ta cigaba da karatunta dan rainta ya fara ɓaci akan abunda nike mata, tana iya ramawa kuma na gaya ma Yaya Jamilu shiyasa take shiru idan nayi mata wani abun koda kuwa baiyi mata dadi ba, kallonta nayi nace "Dejja ba magana nike maki ba? Nace kinci abincin, saine zaki ce man Eh kawai me eh din ke nufi."? Cikin masifa nayi mata maganar, amman sai ta haɗa takardunta tace man "daman dawowarki nike jira tun ɗazun ni zan tafi room din Jamila acan zani kwana, zamuyi karatu tare ne kinsan muna da test gobe kiyi man Addu'a." Taɓe baki nayi sannan na kwanta ina jiran dawowar Aziza tazo muci abinci na gaya mata na shirya fara soyayya, bayan tafiyar Dejja sai ga Aziza ta shigo tana dariya tace "Beauty mai ya haɗa ki da ɗiyarki ne, mun hadu yanzun ta gaya man maganganu mararsa dadi, nidai bansan mai nayi ma Dejja ba bata san taraiya ta ke." ta ida maganar cikin damuwa niko taƙe raina ya ɓaci kallonta nayi nace mata "mai Dejja din ta gaya maki Aziza? Dan naga daman kamar rainki yana ɓaci." murmushi tayi tana shafa mai sannan tace "rabu da ita karki damu, kawai tace man duk wani mugun sherin da nike binki dashi sai ya koma man, kuma kina tare da Addu'ar iyaye babu abunda zai faru dake ba tare da kaddara bace take bibiyar ki ba, ni kuwa Beauty da wani sheri nike bibiyarki dashi? Bayan zaman mutunci da amana dake tsakanin mu, amman ita Dejja ta kasa gane hakan gani take kamar wani abu zanyi maki bayan kuma ba haka bane." a lokacin raina ya ɓaci sosai gaskiya, tashi nayi na fita daga room dinmu inajin Aziza na kirana amman na tafi dan lokacin ji nike idan banci uban Dejja ba to ranar banyi ba, ina zuwa ban banka kofar room din su Jamila ko sallama banyi ba na shiga ina kallon Dejja itama Dejja kallona take dan tasan tsiyar da ta kawo ni, ce mata nayi.

"Dan ubanki ke har kin isa ki gaya ma Aziza bakar magana? Ina ruwanki da dani Dejja? Sannan ina ruwanki da rayuwa ta? Idan ma da sherin datake bina ina ruwanki rayuwarki ce ko tawa? Ba tun yanzun ba na lura da kina saman ido a cikin makarantar nan kina man baƙin ciki dan kinga ina tare da babbar yarinya kamar Aziza wayaiya wanda ta waye ba kamar ke ba BAGIJAJIYA, ba wanda bata san komai ba kanta kamar... "Dakata haka Aunty Auta." Dejja ta yanke man maganar ranta ɓaca, kallona tayi sama da ƙasa sannnan tayi tsaki ta watsar ce man tayi "wallahi baki isa ba ki kama gaya man wannan maganganun da kawai kina ƙanwar ubana, iyakarki kenan fa ƙanwar uba ba fa uwata ba, to ki sani baki cikin wanda zasu kama gaya man irin wannan maganar nayi shiru na kyaleta ba, dan kinga ina hakuri dake kina man abunda kika gadama dan kawai kaddara tasa kinzo man a ƙanwar uba? Shikenan to komai kikazo dashi nima na iya, kuma ba Aziza ba? Kije nabarma Aziza ke daga yau idan har ni Khadija Jamilu Bello to wallahi ban sake yi maki magana akan rayuwarki idan kinyi da kyau matsalar ki ba tawa ba, haka idan ma kinyi marar kyau duk matsalar ki tunda rayuwarki ce ba tawa ba, kuma ba rayuwata za'a ɓata ba taki ce za'a ɓata dan haka ba ruwan Dejja wallahi." cikin fushi na cacimi Dejja da dambe aiko ta biyeman muka kama damba cewa dakyal ƙawarta Jamila ta rabamu tana mata faɗa akan mai zara biye man muyi faɗa bayan ni ƙanwar Babanta ce, ni kuwa raina ya ɓaci waya na kira Yaya na fashe mai da kuka na gaya mashi karya da gaskiya akan abunda Dejja tayi man, sannan nace bani ba Dejja, sosai Yaya Jamilu y tada hankalin shi, nan ya kira Dejja yayi mata wankin baban bargo yace idan har bata bani hakuri ba, to bashi ba ita, ni kuwa ina gama gaya mashi na koma room dinmu na gaya ma Aziza yanda mukayi itako murna tayi tace "kin kyauta Beauty da kikayi maganin yar'banza yanzun sai kice karanki babu banbaka ba mai sa maki ido, muna cikin maganar Dejja ta shigo tana kuka nan ta fara bani hakuri ina cewa banyi sai da Aziza tasa baki sannan nace nayi, nan cikin daren nan Dejja ta kwashe kayan sawarta tas ta barma room din ta koma room din Jamila ƙawarta da zama baki ɗaya, haka kuma ta gaya ma Yaya Fatima abunda ya haɗamu bata boye ma har tashin da tayi ba, Yaya Fatima ta kira ni tayi man faɗan wulakanci aiko na fashe da kuka na kira Mama na gaya mata karyar da Aziza ta shirya man akan Dejja ta zageni dan na gaya ma Yaya Jamilu yayi mata faɗa shine Dejja tayi zuciya ta sake room ta gaya ma Yaya Fatima karya ita kuma Yaya Fatima ta kirani tayi man zagin wulakanci, cikin daren Mama tayi ma Yaya Fatima faɗa sosai sannan tace daga yau bata yarda Dejja ta sake zama room dinmu ba, dan haka kowa yayi harkarshi tunda Dejja bata da kunya har ta iya zagina, sosai Mama ta goyi bayana a wannan faɗan haka su Yaya Jamilu da su Yaya Amina suka goyi bayana banda Yaya Fatima dan tasan Dejja bata yi man rashin kunya hakanan ba tare da dalili ba, ba yanda Yaya Fatima batayi ba akan ta nuna masu aibun raba mana room da akayi ba amman suka kasa gane manufarta daga karshe ma Mama tace bata son aka maganar tunda a raba room.



*ku cigaba da comment kamar yanda kukeyi ni kuma zan cigaba da surburbuɗo maku typing da kuma posting kullun insha Allah 🥱*



👇👇👇👇👇👇👇

*SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!*

💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃


*Matso kiji ƴar uwa* 👂👂


*Shahararriyar marubuciyar nan wadda tayi ƙaurin suna gurin kasheku da dadaɗaɗan litttatafanta wato Aisha Umar Ibrahim (Real eeshow ) yauma gata tazo muku da wani shahararen book ɗinta wanda ta daɗe tana tanada muku shi cikin farashi mafi sauki wato 200 kacal.*


*Ga sunan book ɗin kamar haka*
👇

🌻 *BAR RAINA ALLURA*
*( Itama ƙarfe ce)*


*Domin neman ƙarin bayani kan wannan book zaku iya tuntuɓar mu a kan lambobinmu kamar haka* 👇
*08108362334 or 08135361133*


*Ƴar uwa karki bari a baki labari domin wannan salon na dabanne kamar yadda marubuciyar take ta daban.*😍😍😍😍


*karki bari kiyi missing ɗin wannan book ɗin hajiya.*



Share
Comment
And
Vote
[12/31/2020, 11:02 PM] Jamila writar: *A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
_na ɓata rayuwata😭_

Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*

*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________

https://chat.whatsapp.com/KjAoWMWhoSICFg5gHjtn2t


*Wattpad JameelarhSadiq*

Page 19⏩20

"Tunda muka raba room da Dejja Aunty Asiya, ba sake wata sabuwar rayuwa dan bani karatu ban damu da nayi karatu ba, abu yayi nisa ko lecture ban cika zuwa sai randa nayi niya sannan zan tafi, koda naje bai zama dole agama dani ba."

"Inalillahi wa'inna'alaihijirun, Auntyna kiyi man uzuri nasan labarina yana ɓata maki rai ko? Hmmm! Dole tasa nima nike baki shi, dan bani son ina tuna da abunda ya faru dani a baya." na karashe maganar ina kuka, dan sai yanzun na yarda na tabka babban kuskure wanda bai gyaruwa a wajena sai dai nayi addu'a Allah ya yafeman, amman ko na bar dama Allah ya bani dama amman ni nayi watsi da damata, na biye ma son zuciyarta, nazo daga baya ina dana sani,kallon Aunty Asiya na sake yi ina kuka sannan nace "nasan kina cewa Aziza ce sillar lalacewar rayuwata ko? Ko ɗaya ba ita bace duk tana da wani ƙamasho a ciki, amman nice mai laifin tunda bani ɗaya ta fara yima tayin ba harda Dejja, amman da yake ita Dejja ba haka ta zano kaddararta sai ta tsalake, ni kuma da yake haka tawa kaddarar take sai na faɗa a tarkon nata sosai."


Kallona Aunty Asiya tayi sanann tace"tabbas Khady kin tabka babban kuskure, duk bansan ina labarin naki zai kware ba, amman ina jinki Khady." murmushi nayi sannan nace, bari nayi sallahr la'asar sannan mu cigaba da labarin namu." itama tashi tayi tana cewa. "Har wanka ma kiyi, nima bari nayi wanka na gyara jikina sai na yi mana girki muci abinci." tashi mukayi a tare kowa ya wuce yaje yayi abunda yayi niya, sai da na fara yin wanka sannan nayi sallah, na shafa mai sannan na fito lokacin da na fito har Aunty ta gama dafa mana taliya fara da manja da yaji, sai yan'keke da tayi mana, zama mukayi muka ci abinci sanan tace "bari na kai kwanonin kitchen na dawo ki cigaba da ban labarin ko."? Murmushi kawai nayi bance mata komai ba, haka taje ta wanke su sannan ta dawo ta zauna tace "ina jinki Khady ki cigaba da ban labarin nan, bansan ya kaimu gobe, tun safe muke labarin." dariya nayi sannan nace "Aunty kenan, ni banga abunso a labarina ba, labarina da babu abun burgewa a ciki sai dai kayan haushi da taƙaici." itama murmushi tayi sannan tace "na yarda da maganar Aziza da tace maki Yaro Yarone, inbanda abunki Khady, ai labarinki shine abunji musamman ma ga yan'matan zamanin nan, masu son abun duniya irinki da kuma masu biye ma son zuciyar, da wanda suka dauki soyayya da muhimmanci har ya kaisu da aiki da nasani irin naki, so nike ki gama bani naki labarin sannan nima na baki nawa." ɗukar da kaina ƙasa nayi ina share hawaye, dan kuwa duk abunda Aunty tace gaskiya ne sai dai ance DANASI ƘEYA CE, KUMA TANA BAYA tabbas haka maganar take, cigaba da cewa nayi.



“wata rana da ban taɓa mantawa ba,ranar da fita zani kasuwa dan yi mana cefene sakomakon kayan abincinmu sun ƙare bamu da komai sai dai muci kayan lakumashe kayan da samarin Aziza suka kawo mata idan sun gama *SOYAYYAR MINTIN SU* take kawo sai muci, gajiya nayi da zaman yunwa yasa na shirya dan zuwa kasuwa nayi mana provision, tunda na shiga kasuwar na hadu da gani gaye ya fito cikin wata elentra kallo ɗaya nayi mashi naji ya tafi da zuciyarta, dan wani irin mugun sonshi naji ya kamani daurewa nayi naƙi yi mashi magana saboda class da nike son ƙankaroma ƙaina, shago ɗaya muka shiga dashi shima ga dukan alamu yazo yasan wani abu ne, samun waje nayi na zauna ina jiran wanda na iske a shagon su gama abunda ya kawo su sannan nima nayi, shima kusa dani ya samu waje ya zaune ya ƙuraman ido yana kallona, da yaga zan ɗago idanuna sai yayi sauri ya maida hankalinshi a wayarshi, abunda bai sani ba shine duk abunda yake ina sane dashi dan hankalina yana kanshi saboda na kamu da sonshi, bayan wanda muke jira sun gama ya sun tafi sanna na tashi na fara kwasar kayan da nazo siya, shima zaƙewa yayi yana ɗibar kaya, dan kuwa duk abunda na dauka shima sai ya dauka kuma ba ɗaya ko biyu yake ɗauka ba sai ya dauki guda uku zuwa hudu, haka muka gama siyayarmu akayi mana total kafin na fiddo kudi naji yace "ka dauki kudin harda nata." yana miƙa mashi atm dinshi, kallonshi naɗago inayi kafin na fiddo kudin nima nace, malam ka haƙinka ka saman kayana cikin shopping bag sauri nike yi, murmushi guy din nan yayi sannan yace "haba yan'mata wa yake maida hannun kyauta baya? Ni nayi niyar biyaki ba tambayata kikayi ba." harararshi nayi sannan nace "nagode sosai, amman ka barshi zan biya da kaina, haka ya matsa sai da ya biya sannan yasa aka kwashe kayan aka kai a boot din motarshi kallon shi nayi sannan nace"ya haka Malam."?


Murmushi yayi sannan yace"kyawkyawar budurwa kamarki bai kamata ace tana hawan keke naped ba, sannan kuma bai kamata ace ta dauki kayan nauyi ba da kanta, idan kuma nayi laifi ayi man afuwa yake kyawkyawa wanda tafi ko wace mace a faɗin duniya kyau." Allah sarki ban san sanda murmushi ya kauce man ba, dan naji dadin yanda ya koɗani sosai buɗeman gaban mota yayi ni kuma na shiga nan muka kama yawace kasuwa ina sayen abunda nayi niya harda wanda banyi niya ba, dan bani ke binyan kudin ba shine yake biya, haka muka gama sannan ya kawoni hostel ya kuma anshi number ta nan yake gaya man sunanshi yace. "Ni sunana NURANDEEN, kefa."? Murmushi nayi sannan nace mashi. “Khadija."murmushi yayi sannan yace “woow! Nice name, My life anjima zan dawo muyi soyayyarmu ko."? Murmushi nayi ina ɗaga mashi kai, sannan na fito nasa aka daukar man kayana na shigo ciki, nan nagaya ma Aziza irin kamun da nayi, nan tace “banyi mamaki ba, kuma nasan zakiyi wanda yafi shima, abunda nike so dake shine ki bashi abunda yake so, ke kuma zai jiƙaki da ruwan kudi." cikin jindadi nace “ai daman zan bashi abunda yake so tunda inasonshi, sai dai daga shi ba zan kwara yin saurayi ba, dan yayi man kuma aurenshi zanyi." wata irin dariya Aziza tayi sannan tace “Beauty kenan, har yanzun ke yarinya ce, amman idan kika fara soyayya dashi kikaji dadi, da kanki zaki nemi wani ki ƙara haɗawa yanda zakijiki zamײdake." nidai bansake cema Aziza komai ba, na shiga wanka na fito nan ta fara bani wasu magunguna tace nasha zasu taimakaman wajen soyayyar da zani fara yi a yau.


A bangaren Dejja ta taitarani ta ajiye gefe tana cigaba da hidimar gabanta, kuma karatu take sosai duk da tana sane da halin da nike ciki na rashin zuwa lecture kuma bani test balle assigment, amman bata da zaɓi tana dai yi man adduar shirya kuma tana mani fatan nasara.

Koda dare yayi haka na shafa mayamayai iri iri duk Aziza ta bani su, sannan ta tsaraman kwaliya mai kyau, ta fesa man wani turare ta kuma shafa man wani a jiki sannan ta bani wata sweet tace nasha idan ina hanyar zuwa wajenshi kafin na ida isa na shanye, nidai da to kawai nike binta dan tunda ta nasha maganin da tabani nike jina wani iri hakuri kawai nike ina daurewa, tana gama dauraman dan'kwali ya kira waya yace yana bakin hostel, kara gyarawa nayi sannan na jefa sweet a baki na tafi wajen Nurandeen....



*Sannanku da hakurin jirana da kukayi, biki nayi shiyasa amman yanzun komai zai zama normal insha Allah tunda na gama, amman fa ku cigaba da zubaman ruwan comment kamar yanda kuka saba😍*


Share
Comment
And
Vote
[12/31/2020, 11:02 PM] Jamila writar: *A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
_na ɓata rayuwata😭_

Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*

*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________

https://chat.whatsapp.com/KjAoWMWhoSICFg5gHjtn2t


*Wattpad JameelarhSadiq*

Page 21⏩22



Tafiya nike cikin natsuwa da nishaɗi inajin ba wata bayana, ina cikin tafiya naji ance “Aunty Auta barka da dare, sai ina haka cikin daren nan? Kinyi kyau sosai kamar bake ba sai ƙamshi kikeyi kamar amarya." kallon banza na watsa mata sannan nace “inda kika aikeni can zani Dejja, wai maiyasa kika fiya sa ido ne dan Allah."? Murmushi tayi sannan tace “Allah ya baki hakuri ba zan sake ba, adawo lafiya." tsaki nayi sannan nace “matsalarki, ke ba daga waje kike ba? Ai ban tambayi daga ina kike ba saboda ban sama rayuwarki ido ba, amman ke kin sama tawa ido." dariya tayi sannnan tace “ayya Aunty Auta, wallahi daga tutorial nike ko Jamila."? Tayi maganar tana tambayar Jamila, murmushi Jamila tayi sannan tace “eh Aunty Auta tutorial mukaje wallahi muna da test gobe." Taɓe baki nayi sannan nace “Allah ya taimaka." wucewata nayi suma suka tafi, tunda na fito bakin gate na hangi motarshi daga nesa kaɗan, sanyi naji cikin raina, dan wallahi Aunty Asiya da gaske son Nurandeen nike kuma so wanda ya shigeni lokaci guda ba tare da farga ba, koda na ida isowa wajen motarshi, shima fito yayi yana aikaman murmushi sannan ya buɗeman kofa na shiga ya kulle shima ya zagayo ya zauna, kallona yayi sannan yace “woow! My life kinyi kyau sosai, ni har kinsan na fara mantawa da kaina, wannan turaren kamshinshi yayi man dadi sosai." ya ida maganar yana kashe man ido ɗaya, nima murmushin nayi sannan nace “kaima kayi kyau sosai, kamar ta saceka a boye." murmushi yayi sannan yace “wooow! Seriou my life nayi maki kyau."? Ɗaga mashi kai kawai nayi ina murmushi, ji nayi ya kama hannuna yana shinshina yana cewa “gaskiya wannan kamshi yayi man dadi sosai my life, bakiji yanda nikeji ba wallahi dan ya sani a wani yanayi marar musaltuwa." murmushi nayi sannan nayi mashi fari da ido nace “kace na dunga fasha maka shi kullun."? Dafe kirjinshi yayi yana lumshe ido yace “dako nafi kowa yadace wallahi,yanzun mai zan samu my life."? Idanuwana na juya mashi sannan na girgaza mashi kai nace “babu." matsowa yayi kusa dani sosai har jikinshi yana gogar nawa yayi magana a hankali dai dai shitin kunnena yace “nidai gaskiya ba yarda zanyi ba my life, kina da abunda zaki bani amman naga alamun zakiyi man rowa kuma yau ne farkon zuwa na fa." yanda yayi man maganar ba karamin kasheman jiki yayi ba, daurewa nayi nace “ka yarda bani da abunda zan baka, tunda ni ban iya bada labari ba balle na baka." kamo haɓar kaina yayi ya hura man iska a fuska sannan yace “bari na koya maki yanda zaki tarbeni daga yau idan nazo kuma bani bukatar labari dan ciwon kai zai sanyani ma, amman idan kina man abunda nike so zaki dara sosai My life, bari na nuna maki." haɗa bakina yayi da nashi ya fara tsotsa sai kace ya samu halawa daman a hannu nike dan maganin da Aziza ta bani sai aiki yakeyi a jikina, narke mashi nayi ina ƙara tura mashi bakin nawa, bansan sanda na kamo kanshi da hannuna ba, na kamo harshenshi na fara tsotsa ba, sosai nike tsotsar mashi harshe ba abunda muke sai nishi, dan sosai nikejin dadin abunda yake yi man, mun dauki kusan minti 20 muna kissing din juna, sannan ya zare bakinshi daga nawa yana maida numfashi, niko kasa motsi nayi sai ma lumshe idanu da nayi sai murmushi nike, ji nayi ya lakusanman kumatu da hannu yace.

“a gaskiya nayi dace, ashe haka kika iya soyayya? Komai naki daban yake my life, harta bakin ki kamshi yake sosai, ji nike kamar nar na daina sha wallahi." murmushi nayi kawai dan nakasa magana saboda yanayin da Nurandeen ya sani ko magana kasa yi nayi saboda a hannu nike banƙi ya cigaba da yi man salon soyayyarshi ba, amman ya tsaya yi man magana wanda ban gane abunda yake cewa, jin hannuwanshi nayi cikin rigita yana yawo dasu cikin rigata, ciro da hannunwan nashi yayi, aiko nayi saurin bude idanuna wanda suka tashi daga fari zuwa ja tsaban masifa da

Please Login or Register in order to submit comment