Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kasarnan ba Yaya Jamilu ba, tunda ni zan zama miji a gareta dan Allah Mama na roƙeki ki barni na nemota abunda nike bukata a wajenki shine ki saman albarka a matsayinki na mahaifiya ta Mama." ya ida maganar yana haɗa hannun wanshi waje ɗaya, cewa Mama tayi. "Allah yayi maka albarka Aminu amman ban yarda da kaje neman Khadija ba, sannan ban cika son musu ba." ɗaga kai yayi alamar to sanann yace. "To Mama ba zanje ba, amman Mama ba zan taɓa yin aure ba har sai Khadija ta dawo gareni zan mata addu'ar dawowa lafiya, zan tafi Mama na barki lafiya." haka ya tafi ya bar Mama tsaye ko motsi ta kasa, sai yanzun take yin nadamar abunda tayi sai yanzun ta gane abunda su Yaya Jamilu suke gudu kenan amman ta kasa fahimta cewa tayi. "Kaicona ni Hafsat, tir da mai hali irin nawa mai shegen zuciyar tsiya da zafin rai, na biye ma zuciya naƙi yarda da kaddarar da Alllah ya kawo man a gida, gashi nayi sillar gudumwar marainiyar Allah, wayyo Allah na." haka Mama ta kama cewa tana kuka mai tsuma rai.


*~~~~~~~~~~~~~~~*

Hirji


*waiwaye*

Share hawaye na nayi sannan nace. "Ni sunana Khadija Bello, amman ana kirana da Auta a gidanmu kenan, ƙawaye a kuwa suna kirana da black beauty, na taso cikin gata gaba da baya duk da cewa ina da wata biyar cikij ciki Allah yayi ma mahaifina rasuwa, amman bansan wani abu wai shi maraici ba, ban taɓa neman abu na rasa ba a duniya dan da bansan Baba ya rasu ba, dan nasa Yayana Jamilu shine Babana yanda yake nuna man gata ko ƴarshi babba wanda na ba shekara ɗaya a duniya baya nuna mata irin son da yake man, dan saboda ni yasa mata suna Khadija itama amman ana kiran ta da Dejja komai tare ake yi mana shi nida Dijje sai dai fita gata tunda ni na kasance Auta kowa so yake nace gidanshi zani hutu, dan ko har rigima yaiyena suke akan kowa yana son nace gidanshi zani sai Mama take raba gardama tace bani zuwa wajen kowa."


Hawaye ta kuma sherewa sannann tace. "Mu biyar ne iyayen mu suka haifa a duniya, Jamilu ne babba sannan Fatima sai Amina daga Amina sai Aisha sannan ni ni kuma Khadija, ina primary one akayi ma Yaya Fatima aure, tana auren wani babban dan'siyasa a cikin birnin katsina dan har cikin lefenta sai da yasa key din mota sannan kuma bayan biki ya kai duka gidanmu hajji harda ni duk ban da wayau a lokacin, soyayya ina ganinta sosai har abun ya wuce a gayashi ban taɓa neman abu na rasa ba, sannan kuma ba'a taɓa yi man faɗi a gidanmu komai nayi dai-dai ne, gwara ma Yaya Fatima itace idan nayi laifi takan yi man haragaga ta dan tsorata, amman duk ranar da tayi man haka zata sha faɗa ne wajen Yaya Jamilu yace ya lura ta matsaman tana son hanani rawae gaban hatsin, shiyasa ban damu da na cika zuwa gidanta ba, dan ko Yaya Amina bata son ko ƙuda ya taɓani balle akai da faɗa shiyasa nike yawan zuwa gidanta kuma komai nike so komai tsadarshi tana yi man shi bata taɓa ceman babu ba kuma bata taɓa ko dungurina balle tasa hannu ta bugeni ita ina js one akayi aurenta tana auren babban dan'kasuwa a cikin jahar katsina dan kasashe kasashe yake zuwa business dinshi, idan ko ina gidan zasu wata kasa dani ake tafiya danko nasha zuwa america da london bansan adadi ba, yaran Yaya Amina uku duka maza ne, amman basu zaune wajenta suna wajen kakarsu ta wajen Uba a nijer take zaune wajen Yayanshi da zama ya maidashi nijer baki ɗaya, amman aunty Fatima bata taɓa haihuwa ba amman tayi ɓari sau uku, shiyasa ta dan huta daukar ciki tana zuwa india ana bata magani yanda mahaifarta zatayi kwari sosai har ta ringa riƙe ciki ya kai ranar haihuwa wannan kenan."


"Itako Yaya Aisha ina SS 3 akayi bikinta da wani lecturer din Umaru musa yar'adua university katsina, anan makarantar suka hadu har akayi aurensu itama tana da yara biyu mace da namiji, tunda na kai SS2 na fara yin samari kala kala sai dai bani kula ko ɗaya daga ciknsu dan ba wannan bane a gabana karatu ne a gabana, dan Yaya Jamilu yasha gaya man yana son na zama likita sai diyarshi Dejja ta lawyer haka yake yawan gaya mana shiuasa yasa mana son karatun a cikin zuciyar mu tun muna ƙananan mu, ya kuma tusa mana tsanar soyayya ba tare da mun gama karatu ba, da wannan tarbiyar na tashi bani kula ko wane namiji duk kyunshi kuma duk kudinshi nidai abunda nasan Yaya yace shine mu maida hankali wajen karatunmu yanda zamuyi achieving din future dinmu, amman yace idan muka sa soyayya a hidimar ba zamu maida hankali ba, balle har mu zama likita da kuma lawyer."


"A 2011 mukayi candyn secondary school dinmu, sannan kuma a shekarar muka samu admission a buk kano, kamar yanda Yaya ya tsara mana haka ta kasance ni na samu medicine and surgery ita kuma Dejja ta samu Islamic low, haka muka fara karatunmu girma girma da arziki,tunda naje jami'a na hadu da wata ƙawa Aziza ita ta saman suna BEAUTY, duk ni baƙa ce amman ina da kyau ba laifi dan ina da manya idanu kuma ina da hanci da ƙaramin baki, room dinmu ɗaya tare muke yin komai da Aziza sai dai halinmu ba ɗaya ba, dan ita tana yin soyayya ni kuma bani soyayya dan bamu fara riƙe waya ba sai da zamu shigo university sannan Yaya ya siya mana waya nida Dejja, tunda Dejja ta lura da Aziza tana da rawar kai ta fara nuna man mu rabu da ita dan bata ga hankali a wajen Aziza ba, amman ni sai na nuna mata idan muna tare da ita sai mu jata jiki ta zama irin halinmu, amman idan muka rabu da ita ai sai ta ida lalacewa ya kamata muyi jahadi wajen gyara ma Aziza tarbiyar ta, ba dan Dejja taso ba ta yarda da gurguwae shawarata ba, dan Yaya yasha gaya mata karta kuskura tayi gardama dani koda kuwa sau ɗaya ne a rayuwar ta mudun tayi gardama dani to kamar tayi gardama dashi ko kuma su Yaya Fatima tunda nona ɗaya nasha dasu, dan kuwa Aunty Auta take ceman, shiyasa Dejja bata gardama dani koda kuwa taga inayin ba daidai ba sai dai ta kira Yaya Fatima ta gaya mata dan ta lura cikinsu ita ɗaya ce kawai take man faɗa idan nayi abu ba daidai ba, idan ma ta kama sai ta zaneni da bulala ba ruwanta shiyasa bani zuwa gidanta idan ba ita ta matsaman akan sai nazo nayi mata hutu ba."


"Haka muka cigaba da rayuwar mu da Aziza duk da tana da wasu halaye mararsa kyau, amman ni gani nike zamusa ta daina duk wani halinta na bazan ta dawo hanyar gaskiya, dan Aziza sai ta kwana biyu bata kwana a hostel ba, idan muka tambayeta ina ta kwanna sai tace mana wajen saurayinta suna soyayya har muta mamaki nida Dija muna cewa wata irin soyayya ce wannan wanda har za'ayi kwana biyu wajen saraurayi ana yinta? Sai tayi dariya tace mana an barmu a baya bamu san komai ba, kuma bamu san dadin duniya ba tunda bamu soyayya, mudai sai dai muce munji ai watarana idan da rai da rabo zamu sani, amman bani nike bata wannan amsar ba, Dejja ce, dan ni ina son naga ina soyayya dan kuwa da soyayya bata burgeni amman ganin yanda Aziza take tata kuma tana dawowa da kayan dadi sai naji ina shawa'awar yin soyayya naji dadin da Aziza take cewa nima."


Shiru nayi ina Kallon Asiya, itama Asiyar kallonta tayi sannan tace. "Khadija ya akayi kikayi shiru kina bani labarin rayuwar ki? Duk na fara fahimtar abubuwa da yawa a cikinta wanda suka ja rayuwar ki ta zama haka amman bai kamata kiyi shiru ba." kuka Auta ta tashe dashi sannan tace. "Wallahi Aunty bani son na tuno kuskuren da na aikata a baya dan Allah kiyi hakuri kice kin fasa son jin labarin nan nawa, dan wallahi ni ɗin nan banison na tuno abunda ya wuce a baya." cikin tausayi Asiya take share ma Auta hawaye sannan tace. "Hakuri zakiyi ida bani labarin nan naki Khadija idan kuwa ba haka kinsan yanda mukayi dake ai." numfasawa nayi sannan nace." naji zan ida baki labarina, amman dan Allah ki bari nayi sallah naga lokacin sallah har yayi."


Tashi tayi tana cewa. "Maza ki tashi kije kiyi sallahr, ni kuma bari ko indomie ce na sulala mana muci sai ki ida bani, Khadija raina ba bani zamu taimaki juna nida ke shiyasa Allah ya kawoki wajena, baki faɗa hannun mararsa imani ba, dan garin nan rabinshi da kwatarshi karuwaine ba imani suka cika ba, dan kuwa wani na iya ganinki ya gane bakuwa ce ke yayi maki fyaɗe ya tafi barki da kuka wanda baida iyaka, kinsan ko karuwa akayi ma fyaɗe tana jin ciwo balle kamilar mace, dan daga ganinki ke kamila ce kaddarar ce ta faɗa maki." nidai Murmushi kawai nayi mata dan baki ɗaya bani cikin mood din farinciki cewa nayi. "To ke bakiyin sallar ne." murmushi tayi sananna tace. "Period Nike maza ki tashi kije kiyi sallahr kar mu ɓata lokacin mu a wajen surutu." Tashi nayi na wuce ɗaki danyin sallah ita kuma ta shiga kitchen dan sama mana abunda zamu ci, bayan na gama duk sallahr da zanyi sannan na fito itama lokacin ta gama nan muka ci abinci muka koshi, sannan mukaje kitchen muka wanke kwanon da mukaci muka dawo muka zauna, cewa tayi." cigaba da gaya man Khadija ina saurarenki." murmushin yaƙe nayi sannan nace....



*Allahmdulh na dawo jiki Alhmdulh naji sauki fatan zaku cigaba da yi man comment kamar yanda kuka saba, fans two kune baƙi na ya kamata kuyi comment sosai idan da hali kufi duka groups dina yi hakan zaiyi man dadi sosai🥰*

👇👇👇👇👇👇👇

🌻 *BAR RAINA ALLURA*
*{ Itama ƙarfe ce }*




*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*


*HOME OF QUALITIES WRITTER'S ASSOCITION*


*Bismillahir Rahamanirrahim*


*Yadda zaki biya*

_Wannan littafin na kuɗine naira #200 kacal ta wannan account number 0251955013 Ummi Abba Wali GTBank aiko da shedar biyanka ta hanyar yin secreen short ta wannan number 08108362334 ko kuma transfers VTU katin mtn ta wannan number 08108362334 mutanen niger kuma zaku ɗauki photon katin orange ta wannan number+22780381984 ku turo tare da turo shedar biyanku wato screen short ta wannan number 08108362334 sena jiku._



*Ina masoyana na haƙiƙa kufito ku bayyanamun soyayyarku gareni ta hanyar siyen wannan littafin ne zangane matsayina a gurinku Real eeshow takuce*


*Duk mai so tayi magana a sakata cikin sabon groupe mun gode 🙏🏻*



Share
Comment
And
Vote
[12/31/2020, 11:02 PM] Jamila writar: *A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
_na ɓata rayuwata😭_

Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*

*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________

https://chat.whatsapp.com/KjAoWMWhoSICFg5gHjtn2t


*Wattpad JameelarhSadiq*

Page 15⏩16

"Tunda na ƙwalahama raina sai nayi soyayya nima dan naji yanda akeji dan yanda naga Aziza take gaya mana dadin soyayya nima naji inason yi, gashi inayin course mai wahala medicine and surgery,maimakon na maida hankalina wajen karatuna kamar yanda naga Dejja take sai nasa ma raina soyayya duk da ina karatu amman ba sosai ba, dan ban cika ba kaina lokaci nayi karatu ba duk da Dejja tana yi man faɗa akan nayi karatu tunda shi aka turomu kano muyi, amman sai na kama yi mata faɗa ina cewa har ni zata ce ma nayi karatu? Bayan ni ƙawar ubanta ce, baiwar Allah Dejja idan taga ina faɗa sai tace Aunty Auta yi hakuri insha Allah ba zani ƙara yi maki faɗan karatu ba, bansan ranki yana ɓaci."

"Ni kuma sai na kama fushi da ita, amman sai ta kama bina tana bani hakuri har sai taga nayi hakurin sannan hankalinta zai kwanta, haka muka ƙula abotaka nida Aziza komai tare mukeyi da ita muka ware Dejja muna cewa ai ita bata waye ba tunda bata soyayya, duk da nima a lokacin ban kai da fara soyayya ba ina bin Aziza wajen samarinta ina ganin yanda suke soyayya, dan lokacin nasha ganin Aziza tana ba saurayinta Nononta yana sha ko kuma ta kama dick dinshi tana tsotsa ni kuma ina bayan mota zaune ina kallon ikon Allah, idan suna haka abun yana burgeni dan sai naji dama ni akeyi ma abunda ake ma Aziza bayan sun gama ya dauko kudi da kayan dadi ya bata sannan mu shigo hostel idan nace mata abun ya burgeni sai tace kar nadamu nima watarana haka saurayina zai yi man, sai na kama murna ina jindadi haka zamu zube kayan da akawoma Aziza muce Dejja tazo muci sai tace ita ta koshi."


"Wata rana bayan na dawo daga raka Aziza wajen wani saurayinta mai suna Sadiq, dan kuwa ranar naga abunda da idanuna suka kasa dauka , dan kuwa a gaban idona Aziza ta kwale mashi siket ya kama tsotsar virgin dinta suna ihun tun ban dauki abun komai ba har naga yana niyar having sex da ita, da sauri nace ke Aziza baki da hankali zaki barshi yayi sex da ke? Amman bata ceman komai ba dan banyi mamaki ba ila ka bata san ina yi mata magana ba dan sunyi nisa wajen soyayyarsu, sai da suka gama duk abunda sukayi niya ya bata abun duniya sannan muka fito, kallon Aziza nayi nace amman Aziza bakiyi ma kanki faɗa ba da zaki bashi kanki ba tare da aure ba, kallona Aziza tayi tana murmushi sannan tace....




*Jiya banga ruwan comment ba, dan haka yawan comment yawan typing mudin yau bakuyi comment ba insha Allah zan daina posting daga wannan🤷‍♀️*

Share
Comment
And
Vote
[12/31/2020, 11:02 PM] Jamila writar: *A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
_na ɓata rayuwata😭_

Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*

*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________

https://chat.whatsapp.com/KjAoWMWhoSICFg5gHjtn2t


*Wattpad JameelarhSadiq*

Page 23⏩24

“Tsayawa nayi Ina kallonta, dan tayi man kyau sosai dan ji nike kamar na shiga cikin wayar na kamota nasha, dan dazun da nasha mashi ita a cikin mota tayi man dadi sosai, ce mashi nayi "Karka damu Masoyina, zanyi maka duk abunda kake bukata a tare dani." Murmushi Nurandeen yayi sannan yace “mudun har kika ce zaki bani duk abunda na bukata a wajenki, ni kuma zan jiƙaki da ruwan dadi, mudun zaki ringa bani kyawkyawan nonuwan nan naki ina sha kuma ina wasa dasu to kin gama yin kudi my Life." fari nayi mashi da idano, sannan na hura mashi kiss dafe ƙirji yayi sannnan yace “my life zaki kasheni da salonki fa." dariya nayi sannan nace “da na bani, idan ka mutu wa zai ban kayan dadi na tsotsa."? Na ida maganar cikin salon da koni bansan ina dashi ba, ɗago man ita yayi yana cewa. "Kinganta nan sai harbin iska take, ke kawai take bukata kizo ki bata abinci dan yunwarki kawai take ji." murmushi nayi muka cigaba da yin video call muna gaya ma juna yanda muke sha'awar kasance da junanmu sai dai muka yi realize sannan muka hakura, tashi nayi nayo wanka sannan na kwanta sai jindadi nike dan nasan nayi dacen masoyi wanda ya iya soyayya.


Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, ban damu da nayi karatu ba, soyayya kawai nike nida Nurandeen dan ba kallar romantic din da bamuyi nida shi, kuma yana kasheman kudi yanda ya kamata, abun ɗaya ne ya rage bamuyi ba shine sex, amman ba lungu da saƙon na jikina da Nurandeen bai sani ba, nima haka da yake ni anason nna ringa shan Banana din shi, dan tana man dadi sosai na manta da komai rayuwar dadi kawai nike, haka muka fara exams ko naje bansan abunda zan rubuta ba, kuma ba damuwa zanyi ba dana bansan komai ba, haka zan shiga na fito empty head koda naso shiga damuwa Aziza ki nuna man karna damu, nayi rayuwa mai dadi, idan akace za'ayi karatu yana iya sani formatic din soyayyata da Nurandeen.


Wata rana da ba zan taɓa mantawa ba, ranar ina saura kwana biyu mu koma gida hutun semester, lokacin duk na shiga damuwa dan na saba da romantic ɗin da nike yi da nurandeen gashi ni mai yawan bukata ce ina da saurin bukata, shima a nashi bangaren ya shiga damuwa sosai dan ya saba da dadina, kirana waya yayi sannan yace “my life i need you more, ina bukatar ganinki a guest house dina pls." cikin damuwa nace mashi “ ok my sugar bari nazo yanzun." “gud." kawai yace man ya kashe wayar ni kuma wanka na shiga wanka sannan na shirya cikin wasu ɗamanmun kaya wanda basu da banbanci da babu komai a jikina, wankan turare nayi sannan na zunbula hijab har kasa sannan na fito nan muka hadu da Dejja zata shigo wajena, kallonta nayi sannan nace “malama Dejja sai ina haka."? Murmushi tayi sannan tace “Aa Aunty Auta kedai zan tambaya sai ina haka, naga kina ta kamshi wallahi nidai turaren nan naki yana da dadin kamshi Aunty Auta" murmushi nayi mata da yake banjin bala'i sauri ma nike naje wajen Nurandeen ce mata nayi “karki damu anjima ki dawo ki ansa zan baki, yaushe kuke gama exams."? Murmushi tayi sannan tace “ai yau na gama exams, kece nike jira naji ance an medicine sai jibi suke gamawa ko."? Cemata nayi “ok shikenan Allah ya kaimu jibi din, ni yanzun wani waje zani ki shiga ki jirani nadawo." cewa tayi “Aa tafiya zanyi nadawo ko gobe ne insha Allah." tafiya muka cigaba dayi da ita sannan ta shiga room dinta ni kuma na wuce wajen masoyina, a kofar gida mai naped ya ajiye ni sanann na bashi kudinshi na shiga, ina shiga ya tadda shi zaune da gajeren wando da sauri ya taso ya rumgume ni a tare muka sauke ajiyar numfashi muka kalli juna mukayi murmushi a tare, cireman hijab din yayi sanann ya daukeni tsaf ya shiga dani bedroom, a bisa bed ya saukeni sannan ya fara aikaman da sakonni iri iri masu wuyar fassara dan danan na biye mashi muka cigaba da lashe lashenmu, ranar munyi nisa bamujin kira, inalillahi Auntyna a ranar Nurandeen ya rabani da mutuncina na ƴa mace, ban damu ba sai da ya gama yi man aika aika sannan nasan abunda ya faru, kuka na fashe mai dashi ina cewa “ina shiga ukuna, Deen ka rabani da martabata ya bani ni Khadija wayy... "Haba My life karki damu da wannan ai mun zama ɗaya yanzun kuma karki manta nine fa zan aureki karki damu da haka kinji my life."? Ni kuwa kuka kawai nike dan take naji na tsani kaina da kuma rayuwar da nike, daukata yayi ya kaini toilet nan ma sai da ya kara lasheni sannan mukayi wanka, lura da yayi ina cikin damuwa yasa Nurandeen yai ta yi man dadin baki, har na huce na hakura muka cigaba da soyayyarmu dan a ranar gidanshi na kwana, yayi sex dani bansan sau nawa ba, dan ya motsa sai yace muyi ina da dadi sosai ni kuma sai na biye mashi haka muka kwana muna abu guda, koda gari ya waye bai barni na tafi hostel ba sai da ya ƙara sannan ya bani kudi masu yawa sannan ya maidoni hostel, nan gaya ma Aziza abunda ya faru dariya tayi sanann tace “ai Beauty yanzun kika fara yin soyayya, ni ai naga hakurin Nurandeen da bai nemaiki ba tunin daɗewa sai yau, Allah ma yaso shi da wani bai rigashi shiga ba." haka ta kama bani dubarun kala kala, koda gari ya waye shiryawa nayi naje Exams haka na fito ban rubuta uwar komai ba, kafin na koma hostel sai da Nurandeen yazo a cikin mota sai da yayi sex dani ya kuma bani kudi yace sai dai mu ringa waya amman ba zai samu damar zuwa katsina ba, naso nayi mashi gardamar haka dan aurenshi nike son yi amman yace karnadamu zan aure shi london zaije shiyasa ba zai samu damar zuwa gidan mu ba.

Haka na dawo hostel muka shirya nayi bankwana da Aziza na bata kudi masu yawa sannan mukaje park muka hau mota sai katsina, KATSINAWAN DIKKO KUNYA GAREKU BADAI TSORO BA! 🥰

Koda nadawo gida haka naje na gaida yaiyena, kowa yayi murna dawowarmu sai dai Dejja ta rame sosai nikuma ban rameba, kallona Yaya Fatima tayi sannan tace “wai ni Auta ya naga baki rame ba, sai ma wani kyau dakikayi da kiba, ko karatun Dejja yafi naki wahala ne."? Dariya nayi sannan nace “ikon Allah ne kawai Yaya, amman karatu ko munsha shi sosai." wani kallo da naga tana yi man sai da gaba ya faɗi girgiza kai tayi sannan tace “Allah dai ya taimaka, ai nan zaki kwana ko."? Girgiza mata kai nayi sannan nace “wajen Mama zan kwana, duka duka hutun wata ɗaya ne zamuyi sannan mu koma second semester har sai nayi maku kwana Aa gaskiya." banza tayi ta kyaleni, nan kuwa Nurandeen ya kirani waya muka sha wayarmu sannan nace mata ni zan tafi gida, kudin naped ta bani dan haushi takeji nace bani kwana a gidanta, haka na fito nazo bakin titi ina son na tsada mai naped sai ga wata bakar mota tayi parking a gabana, kallon motar nayi na kauda kai, mutumin fitowa yayi sannan yace “Sannu dai yan'mata, nace idan tafiya zakiyi kizo na rage maki hanya mana." harararshi nayi sannan nace “ba tafiya zanyi ba nan zan kwana." dariya yayi sannan yace “Allah ya baki hakuri madam, dan Allah kizo na kaiki inda zaki please." tsaki nayi sannan nace “ba zan hau ba Malam." haɗa hannuwanshi yayi waje ɗaya sannan yace “karki yi man haka, dan Allah fa nace." “To." kawai nace mashi sannan na shiga motar shima shiga yayi sannan yace “ko zan iya sanin sunanki."? "Khadija."
"Wooow! Nice name, ni kuma sunana Aminu, maganar gaskiya sonki nike kuma aurenki niso nayi idan kin bani dama." wani kallo na watsa mai sannan nace “ka bari zanyi tunani Malam." murmushi yayi sannan yace “ai girmanki ne yan'mata bani number mana." nan nasa mashi number ya kai ni har kofar gida sannan ya juya yace sai munyi waya.



Tunda na hadu da Aminu yake nunaman soyayya amman ba irin ta Nurandeen ba, ni kuma take naji na tsaneshi dan bai iya soyayya ba a cewata, haka Aminu ya kama bincike kaina har sai da yasan kowa nawa suma suka sanshi, baida magana sai shidai aurena zaiyi ni kuma nace na tsaneshi bai iya soyayya ba, haka Yaya Fatima zata kama yi man faɗa akan yanda nike wulakanta Aminu bai cancanci haka daga gareni ba, dan ita bataga maching ba tsakani da Nurandeen ba, mutumin da bai taɓa zuwa gidanmu ba, amman na maƙale nace dole sai shi, ni kuwa sai nace mata ai nafi son Nurandeen dan yafi iya soyayya, haka Aminu ya kama fama dani ina wulakantashi, duk abunda zanyi mashi baiyin fushi sai ma kara sona da yake, haka muka gama hutu muka dawo makaranta second semester...



Share
Comment
And
Vote
[12/31/2020, 11:02 PM] Jamila writar: *A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
_na ɓata rayuwata😭_

Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*

*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________

https://chat.whatsapp.com/KjAoWMWhoSICFg5gHjtn2t


*Wattpad JameelarhSadiq*

Page 27⏩28


"Tabbs Khady naji labarinki mai cike da ban haushi ban tausayi gami da kayan takaici ,dan gaskiya Khady kin tamka babban kuskure a rayuwa da kika biye ma son zuciya kikayi soyayyar shan minti, sannan kuskurenki na biyu da kika baro gidan iyayenki saboda auren dole, tabbs Mama tana da laifi sosai wajen guduwarki amman kema kina da laifi Khady dole ko wace uwa taji ciwo da bakin cikin zubewar mutuncin ýarta har ta ganka da kunshen ciki, wannan stage din ne idan uwa bata kai zuciyarta nisa ba sai tayi ma yarinyarta baki ta kama tsane mata kamar yanda Mama tayi maki, dan haka ba zan barkinan ki ta zama ba, kib'ata future

Please Login or Register in order to submit comment