Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din rayuwarki ba Khady kamar yanda tawa tayi."

Da sauri na girgiza ma Aunty Asiya kai sannan nace “dan Allah ki barni na zauna tare dake, kuma ni ai tuni future din nan ya baci dan haka ki barni na karashe tawa rayuwar a haka." murmushi tayi man sannan tace “Khady har yanzun ni dake muna da lokacin da zamu gyara rayuwarmu, idan ta baya ta baci sai mu gyara gaba, dan haduwata dake yasa na tsani duk wata rayuwa da nikeyi , ko kin manta ke kikace man Dejja ba zaki bari kiga rayuwarta ta lalace ba? To nima ba zan bari taki ta lalace ba, dan haka tashi muje mun kwanta dare yayi gobe zan baki labarin tawa kaddarar sannan kuma duk wannan yar'dukiyar tawa zan badata saraka zan hada kayana na biki gidanku muyi magana da Mama kinji."? Tashi nayi jikina duk a mace ce mata nayi ina tafiya "to." koda na shigo room din na, kasa wanka nayi dan zullumin komawa gida da Aunty tace mana haka bacci barawo ya saceni da tashin hankali koda asuba tayi ita tazo ta taddani nayi sallah wanka nayi sannan na fito parlour na tadda har ta gama hadamana breakfast nan na gaidata sannan muka ci muka kai kayan kitchen muna gama wankewa muka fito parlour, kallona nayi sannan tace.

"Ni yar'asalin jahar kano ce a fage amman a unguwar kunya chemist gidanmu yake, tun ina yar'shekara biyar a duniya Allah yayi ma mahaifiyata rasuwa gashi ni daya ta haifa a duniya kuma ta haifoni cikin yan'uba sannan kuma itace matar babana ta biyu amman matanshi uku, ita uwargida wato Hajia Zainab tana da yara biyar uku mata biyu maza sai Hajiya Murja tana da yara uku biyu maza daya mace duka sun girmaini saboda mamata ta jima bata haihu ba har gori ake mata ana cewa mata juya bata taba damuwa ba, dan tasan haihuwa ta Allah ce kuma tana fatan Allah ya bata mai albarka, sosai ake zaman doya da manja a gidanmu dan kishi suke sosai ina iya ce maki kishin ya wuce a kirashi na musulinci sai dai addu'a kawai, Mamata tana ganin kayan bakin ciki dan ma batayin shiru mudun akayi mata sai ta rama itadai bata jan fada amman aka jata tabbas sai ta rama, Babana dan kasuwa ne tun safe idan ya fita baya dawowa sai dare watarana kafin ya dawo munyi bacci sai da safe zamu ganshi shima ba wani sosai ba, saboda muna shirin zuwa boko muna tafiya shima na tafiya baya dawowa sai dare baisan halin da gidanshi yake ciki ba, gashi Babana yana da saurin daukar zigar mace da mace ta zauna ta karanta mashi yake dauka baya bincike zai hau yaita fada, ita Mama tsakiya kishiyoyi suka sata ko wace tafi kishi da ita, shiyasa ko wane daki yaje sai ance mashi Fiddausi tayi abu kaza haka aketa zaman har aka haifeni naga gata wajen Mama duk da bani wayau amman hakan baisa na manta ba, dan yanzun haka ina ganin abun a idona bani da kanne sai yaiye amman yaiyen bana rufin asiri ba dan wai dani suke yan'ubanci bayan ni ba kowa bace da har za'ayi yan'ubanci dani rana daya aka wayi gari Mama ta rasu lokacin banda wayau amman nasan anyi man mutuwa dan nayi kuka har na gode ma Allah, haka mutane ni suke ma kuka dan sunsan an barni cikin hukuba da kangin rayuwa bayan angama sadakar bakwai dangin Mama suka so su tafi dani Baba ya hana yace ni zan ringa gani yana tunowa da mamata kuma ai yana da masu rike mashi ni haka suka tafi suka barni amman suna zuwa duba lafiya duk ranar da sukazo sai anyi fada dasu, saboda wahalar da sukaga ana bani a gidanmu, domin komai nikeyinshi tun ban iya ba har na iya dan ko bugu tun inajin tsoro da zafi har na daina ji, dan ban damu da naga bulala naji tsoro ko wace iri ce dan tun ina yar'shekara biyar aka sabaman da bugu ko wane iri dankuwa aike duk nisan unguwa a garin kano kasa nike zuwanta ba damuwarsu bane, Babana baisan wainar da ake toyawa ba shidai yana kasuwa dan har makaranta boko da islamiya duk an hanani zuwa bani aikin komai sai ma wahala a lokacin nakai shekara sha-shidda Khady, watarana Aunty Hafsat tazo yayar Mamatace ta taddani cikin kangin rayuwa tayi kuka sosai a ranar sai da aka rabata da matan Babana kuma ta tafi dani gidanta, ko kwana banyi ba sai ga Baba yazo da yan sanda haka yayi mata rashin mutunci sannan yasa yan'sanda sukayi masu tsakani dani, haka ina kuka tana kuka muka rabu tunda na koma na cigaba da wahalar da nike ba dare ba rana kamar ba gidan ubana ba.


Ina da shekara 20 masifa ta fado a rayuwata, barayi suka shigo gidanmu zasuyi sata amman Baba baya da kudi dan ko sisi bai shigo da ita gida ba, ba bugun da basu yi mashi ba amman babu, hakan yasa ogan barayin yasa wani cikin yaronsu yayi man fyade sannna suka tafi sosai Baba yayi kukan abunda aka yi man, cikin daren ya kaini asibiti dan duba lafiya ta, ya kuma dunga bani hakuri yana kuka, ya zanyi kaddarata ce tazo a haka bayan na samu sauki muka dawo gida, tunda na dawo sai na sake shiga bala'i dan kullun sai anyi man gori wai anyi man fyade, wajen Baba kawai nike ji dadi, dan kuwa kuka ya zama abokina wasa wasa sai Baba shima ya fara tsanata kamar ba shi ya haifeni ba yana ceman yar'iska sai ga ciki ya fito jikina Baba da kanshi ya koreni yace na bar mashi gida ban jamashi zagi a gari, ni kuma bansan ina zani ba, kuma lokacin tunina ya gushe banyi hausar zuwa wajen dangin Mamana ba nasan zasu ansheni hannu biyu, haka na hau motar katsina dan inason nisanta kaina da duk wani a halina a mota na hadu da Salamai zata jibia bayan mun sauka mota naga bansan kowa ba nace mata ko zan kwana gidanta kafin gobe na tafi bata nuna man komai ba tace to haka muka sake shiga mota sai nan garin hirji a ranar da tsiya da karfi da yaji sai da Salamai ita da wata kawarta Jumai sukayi madigo dani nasha kuka wanda ban taba irinshi ba, ina hada su da Allah amman sai da suka ida lalataman rayuwa, washe gari naso guduwa ba dama dan sun kulle gida inaji ina gani suka zubdaman ciki dan ina cin wani abinci da suka bani ban sake sanin abunda ke faruwa ba sai daga baya, Khady na kaiki karshe haka suka kama madigo dani da tsiya dan idan zan hana sai su daureni haka muka kama yi dasu kuma suna gaiyato wasu suzo ansamu nama kuma naman yana da dadi sosai, tun bani son abun har na saba dan idan ba'ayi ba banjin dadi haka nima na zama yar'hannu kinji dan takaitancen tarihi na Khady."




*abunda yasa jiya banyi posting ba dan banga ruwan comment ba, idan banga na yau ba gaskiya zani daina😢*

Share
Comment
And
Vote
[12/31/2020, 11:02 PM] Jamila writar: *A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
_na ɓata rayuwata😭_

Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*

*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________

https://chat.whatsapp.com/KjAoWMWhoSICFg5gHjtn2t


*Wattpad JameelarhSadiq*

Page 25⏩26



Kallon Aunty Asiya nayi sannan nace “Aunty muna zaune har dare yayi ni ko mangrid ban samu nayi ba, ga isha'i tana kunno kai." Cikin jimami Asiya tace “tashi kije kiyi sallah, ni kuma bari na chanza pad ko dan tea ne sai na hada mana mu sha da cake, dan zaune zamu kwana har sai ida bani labarin wautar da kikayi Khady, kin samu dama amman kinyi wasa da ita." Nidai ban ce mata komai ba, na tashi na shiga ɗakina da yake nasha kuka duk zafi ya taso man shiyasa na fara shiga wanka sannan nayi alwallah nayi sallah da azkar duk da lokacin ha wuce dan har isha'i tayi, ina gamawa na tashi na maida isha'i, dan kwanciya nayi na wani dan lokaci sannan na fito parlour zaune na tadda Aunty tana cin cake sai wata gasasar kaza a gefenta, zaunawa na kalleta sannan nace “kedai Aunty baki rabuwa da kaza ko."? Murmushi tayi sannan tace “Ai ban iya rayuwa idan babu kaza, yanzun nan aka aikoman da ita daga nan makota." kallonta nayi sanann nace “kina nufin makotanmu ba gidan matar aure bane."? Dariya tayi sanan tace “matar aure ce har da yara hudu ma, kawai dai tana bin mace da mace sana'arta kenan." cikin tashin hankali nace “inalillahi wa'inna'alaihirajiun, mijinta yasan abunda take kuwa Aunty."? Girgiza man kai tayi sannan tace “bai sani ba, amman watarana zai sani dan kwana casa'in da tara ta ɓarawo rana ɗaya ta mai kaya, sannan ba abun mamaki bane Khady dan kinji matar aure tana madigo, ai madigo ya zama ruwan dare gamai duniya ba wanda bata madigo a yanzun sai wanda Allah ya tsare, amman daga yanmatan zawarawan harda matan aure ma abun taƙaicin wata harda yarinyar cikinta tana yi, kiji suna ihu suna gayama junansu dadin da suke haka zasu kama har sai sunyi realize , abun ba dadi dan akwai wani gida a garin nan ina harka da yangidan wallahi Khady ba sheri nayi masu ba ko kuma ƙage ni nasha gani da idona, ita uwargidan yaranta bakwai mata hudu maza uku, kuma duka sun girma sun mallaki hankalisu sannan amaryar kuma yaranta hudu duk mata, tunda Allah yasa ya auro amaryarshi ta kwalafa ido taga yaran nan nashi taji tana shi'awarsu sai ta kwantar da kai suna ta abun arziki ranar da baida kwana ɗakinta sai tace su yan'matan su dawo ɗakinta su kwana, haka ta kama labdatarsu har ta koya masu madigo wallahi har five in one sunayi lokaci guda, abun baƙin Cikin ranar da uwar ta gane abunda ake ma yaranta da taso tada hankali amman suka kama gaya mata dadin abun har itama ta shiga anayi da ita, basu damu da mijin ya kusancesu ba, kuma idan yace yanmatan su fiddo miji sai suce ai lokacin sune baiyi ba, bayan ba abunda suke a gidan nan idan ba madigo ba, inkai ki karshe Khady yanzun duka yanmatan gidan nan suna madigo sanann mazan gidan kuma suna neman ƙannensu suna zina dasu, ranar na shiga gida na tadda ba kowa sai na shiga wani room zani wajen Imirana zan anshi wayata da ya ara zai turo sex video ina shiga naga yana liwaɗi da kanwarshi, ranar naga tashin hankali keda kiyi addua dan wannan duniya tazo karshe Khady."
Shere gumin da ya keto man nayi sannan nace “wai Allah, Allah ya shirya su Aunty." “Amin, kinga cigaba da bani labarin nan kinsan dai nace maki yau bamu bacci har sai kin gamashi ko."? Murmushi nayi sannan nace “eh hakane, ai labarin yazo karshe ma Aunty." “eh sai kiyi sauri ki idaman." cemata nayi “to shikenan Auntyna."


Numfasawa nayi sannan na cigaba da cewa “Tunda muka koma makaranta second semester lecture ta kankama amman ni ban zuwa lecture sai na gadama kuma soyayya nike da Nurandeen dan soyayyarmu gaba take, dan sosai yake nuna man so wanda nike gani a lokacin nafi kowa yadacen masoyi, shima Aminu ba'a barshi a baya ba yakan zo har Buk dan ya ganni amman koda na fito ba maganar arzikin da ke shiga tsanina dashi inba kalma tsana ba, abunda yake ban mamaki ko nace ma Aminu na tsaneshi sai yayi dariya yace “ni ina sonki idan ke kin tsaneni kuma ba zan daina neman aurenki ba har sai randa aka daura maki aure da wanda kika cewa kina so” tsaki nike mashi nace “maye wanda baida zuciya ance ba'asonka amman ka kasa zuciya, dan komai nike mashi ina sane Aziza ce ke sani wai dan yayi fushi ya rabu dani tunda shi bai iya soyayya, amman ko mai zan gaya amshi a banza bayayin fushin kuma bai fasa gaya man shi yana sona, haka muka kamayi da wannan masoya nawa guda biyu da Aminu da kuma Nurandeen, inda na dauki son duniya na daurama Nurandeen na kuma ɗauki tsanar duniya na daura ma Aminu, watarana ina zaune Aziza na bani wasu maganin mata dan ranar a gidan Nurandeen zan kwana, weekend zanyi mashi muyi soyayyarmu Aminu ne ya kirani waya, amman naki dauka ya kirana ya kusa sau goma amman naƙi dauka sai da Aziza tace na dauka sannan na dauka ina dauka nace mashi “lafiya malam zaka matsaman da kiran waya sai kace wani makaho."? Dariya yayi mai sauti sannan nace “wallahi kasa bacci nayi, kunnuwana muryarki suke bukatar ji kafin nayi bacci banda zaɓi shiyasa na kiraki da daren nan ayiman afuwa." tsaki nayi sannan nace “matsalarka ba tawa ba." cewa yayi "eh nasan matsalarta ce daman, amman dan Allah na tambayeki mana." cikin garaje nace “inajinka kuma kayi sauri karka ɓata man lokaci ina karatu." numfashi yayi mai sauti sannan yace “dan Allah maiyr aibuna da har kika kasa ansar soyayyata Khadija? Wallahi Khadija ina kaunarki sannan kuma ina sonki amman kina wahalar dani akan soyayyarki ya kamata kiyi man adalci mana Khadija." cikin fushi na fara yi mai magana, dan na lura Aminu ya rainani nace “ban sonka Aminu kuma ba zan taɓa sonka kaje ka samu wata, kuma abunda yasa naji ban sonka dan kai baka iya soyayya ba koda na aureka nasan ba wata soyayyar da zamuyi a gidanka tunda mun kasa yinta a waje." jinayi yana cewa “inalillahi wa'inna'alaihirajiun, haba Khadija da kinsan yanda naji a zuciya ta da baki gaya man wannan munanan kalaman ba, amman ba komai ni nagani nace inaso nagode sai da safe ilove uh with all my heart.” tsaki nayi na kashe wayar na cigaba da shiryawa ta ina gama wa Nurandeen na zuwa dauka ta, nan nayi sallama da Aziza nace sai ranar monday zani dawo, ita ta rakani har ta anshi number din Nurandeen da suna zasu ringa gaisawa ni kuma shiga mota muka tafi, tun cikin motar yake shafata da latsani ni kuma na sakar mashi jiki dan lumshe ido nayi inajin dadin abunda yake man


Koda mukaje taimaka mashi nayi yayi wanka sannan muka ci abunda ya kawo mu, dan kuwa na gurzu wajen Nurandeen kuka kuwa nayi mashi bansan adadi ba, dan Nurandeen ba daga baya ba wajen sex ba, ashe ranar da nazo gidan Nurandeen ranar akayi mana fiddo mana result ni ban sani ba ana can ina soyayya da Nurandeen, koda Dejja taji labarin fitowar result din yan medicine da saurinta taje ta duba man, amman abun mamaki tana zuwa taga duka course din na nike na faɗi wasu ma an saman empty ma'ana banyi attending ba, kuka Dejja ta fashe dashi a wurin dan danan kallo ya dawo wajenta, bata damu da kallon da akeyi mata ba, haka ta juyo tana tafiya tana kuka kawarta Jamila tana bata hakuri room din mu tayi ma tsinke, ko sallama batayi ba ta banka ta shigo Aziza ta iske tana chanza kaya, kallon Dejja tayi sannan tace “ke Dejja lafiya zaki shigo kana kuka ko wani aka ce maki ya mutu."!? Cikin tsoro tayi tambayar da ta tsorata da yanda taga Dejja tana kuka, wurga mata harara Dejja tayi sannan tace “hankalinki ya kwanta Aziza kin ɓata rayuwar Aunty Auta kin sanyata a gurɓataiciyar hanya kij koya mata bin maza kinsa ta manta da abunda iyayenta suka turota, kinsan komai kuka bani sane ku? Nasan halin da ake ciki bansan har karatu kin hanata ba sai yau da naga result dinta, ko kinsan bansan wacece ke ba Aziza? Nasan wacece ke dan nayi bincike kanki sosai a makarantarnan ke ba kowa bace face karuwa mai lasisi wanda take ɓata rayuwar yaran mutane ance idan kika damki yarinya sai kinga kin koya mata karuwanci sannan hankali yake kwanciya, kamar yanda aka koreki a makarantar nan, shekara uku kenan da korarki ke ba student bace, zaman iskanci kike a hostel dina to abunda baki sani ba wallahi bakiyi ma Aunty Auta haka a banza ba, tun yau zaki fara nadama da nasani marar musaltuwa." Dejja na gama faɗin haka ta sheƙe wuyan Aziza ita da Jamila suka fara bugunta tun tana ramawa har takai da bata iya ramawa dan ance sarkin yawa yafi sarkin karfi sai da su Dejja sukayi ma Aziza kace² cikin jini sannan suka barta, ihun da takeyi ne ya jawo da hankalin security din hostel, nan aka kama su Dejja ita kuma Aziza aka kaita hospital, da yake dare ne nan aka anshi registration number dinsu akace ranar monday suje senate danyi case din.


Ni kuwa hankali na kwance bansan wainar da ake toyawa ba sai soyayya muke sha Nurandeen haka nayi mashi weekend ranar Monday da safe ya maidoni hostel, tunda na shigo naga mutane suna kallo suna nunani take sai na tsirgu da kaina ina shiga room din naga banga Aziza ba, ban damu da inda ta tafi ba nasan ta da iya soyayya nasa tana wajen samirinta shiyasa wanka kawai nayi na kwanta na fara bacci ina cikin baccin naji an tabka man bugu a baya, firgigi na tashi naga Dejja fuskarta a murtuƙe nima murtuƙe tawa fuskar nayi sannan nace “wai Dejja bakiga bacci nike ba kika zo kika tadani ba."? Murmushi tayi mai ciwo sannan tace “nasan baki san abunda ke faruwa ba shiyasa harki samu damar yin bacci." dafe kirji nayi sannan nace “na shiga uku mai ke faruwa Dejja."!? Hawaye naga Dejja ta farayi ta samu waje ta zauna tace man “Aunty Auta an fiddo maku result kuma baki ce komai ba, duka f9 gareki." hannu na aza bisa kai na fashe na ihu ina cewa “na shiga uku na lalace karya ne Dejja ban yarda ba cutata akayi wallahi." share hawayenta tayi sannan tace “Aunty Auta ba wanda ya cuceki sai dai ke kika cuci kanki kika biye huɗubar Aziza kika dauki turbar da ba taki ba, kina bin maza kowa yasan a hostel dinan kena neman maza nima a hanya na tsinci labarin, hakan yasa shekaran jiya nazo na tadda bakinan banyi mamaki ba nasan kina wajen namiji na tadda Aziza dawowarta kenan daga wajen iskancinta na gaya mata maganganu sanann nayi mata mugun bugu wanda nan gaba ba zata sake ɓata tarbiyar wata yanzun haka tana hospital ana treatment dinta, ni kuma registra din school dinan saurayina ne yace yana sona kuma aurena zaiyi shine na gaya mashi duk halin da ake ciki yanzun ance abunda nayi ma Aziza dai dai ne, sannan kuma yace zaki ajiye wannan semester din, ki zauna har ayi hutu mu tafi dake gida, idan za'a sake bada admission sai a baki ki dawo 100 level amman bai zama dole a sake baki medicine ba."


Bansan sanda na rungume Dejja ba ina kuka, dan take naji na tsani da Aziza da halin da nike yi haka ta gama bani hakuri tace bata gaya ma kowa tunda ansamu solution din problem din na, haka na kama zaman hostel bani zuwa lecture tunda ni nayi dropping din year din baki daya, tunda na koma wajen Dejja nabar kula Nurandeen duk da yana kirana kuma yana yiman text amman ban mashi reply duk ina sonshi, itama Aziza hukumar makaranta ta koreta ance karda a sake ganinta a hostel haka ta kwashe kayanta ta koma gidan Nurandeen da zama suna sheƙe ayarsu.

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya bani kula kowa kuma na kasa sama raina soyayyar Aminu, idan na tuna da rayuwar da nayi da Aziza nakanyi kuka da nasani sosai Dejja take bani hakuri tana nuna man cewa kaddara tace tazo a haka, watarana zamu kasuwa nida Dejja zamuyi ma su Mama tsaraba dan sun gama exams gobe zamu gida su zasuyi hutun season ni kuma zani dawo level one, bayan mun gama sayen komai muna tsaye bakin titi wata unguwa ce inda ba mutane sosai, dan mun jima bamu samu abun hawa ba, ji mukayi an watsa mana wani abu a fuska daga nan bamu sake sani inda kaimu yake ba, koda muka farka gani na nayi kusa da Nurandeen zaune shida Aziza sai iskancinsu suke da inalillahi na fara magana ina kallon su, nan itama Dejja ta tashi itama inalillahi tace, gani nayi Nurandeen yana son yayi reaping din Dejja wai ita ta hanashi ya ida cima burinshi a kaina, bari itama yayi abunda yakeyi dani, ni kuma hana ina kuka ina bashi hakuri haka nai ta kuka itama Dejja tana kuka nan yace ya hakura amman sai yayi sex dani ko kuma yayi da Dejja, take na yarda dan bansan rayuwar Dejja ta lalace kamar yanda na lalata tawa, da Dejja taso yin gardama da yake nasan halinshi idan yace zaiyi abu sai yayi da naga Dejja tana son ta hanani bashi kaina bansan sanda na wanke ta da mari ba ina cewa “kinfini son kaine Dejja? Rayuwarki nike duba maki ni tawa rayuwar tazo karshe kuma ba zan taɓa barin naga taki ta lalace ba kamar tawa ko kin manta kinsha gaya man haka tawa kaddarar tazo ba? To ki dauka komai ya faru dani a rayuwa kaddara ce." kuka kawai Dejja take, haka Nurandeen ya wulakantani a cikin parlour din gidanshi dan Dejja kasa kallo tayi sai ma juyawa da tayi tana kuka, tun ina kuka ina bashi hakuri har na samai ido, sai yayi yanda yake so sannan ya kyaleni kuma yace kafin ya buɗe idonshi mu barmashi gida ko kuma ya dawo kan Dejja, haka muka kwashi kayanmu Dejja ta kamani tana kuka ina kuka haka muka koma hostel ko Jamila Dejja bata gaya ma abunda ya faru ba, kawai dai tace naped ce ta faɗi damu, haka nayi wanka na kwanta ina aikin kuka take naji na tsani Nurandeen duk duniya ha wanda na tsana kamarshi shida Aziza.


Washe gari muka dawo gida, kowa yayi murna da ganinmu Dejja taso mu wuce gidansu amman ni nace aa gida zani wajen Mama, haka ta kyaleni ba dan taso ba na wuto gida itama ta wuce gidansu, bayan na dawo da sati biyu ba fara ciwo kala kala daga wannan sai wannan haka Mama ta kaini asibiti nan akece muje ayi mana awon ciki, cikin mamaki Mama tace ciki kuma namai bayan ko aure banda shi, amman likita yace aje dai ayi aiko anayi sai gashi ina da ciki na sati biyu da kwana ɗaya tun a asibitin na fara ganin tashi hankali wajen Mama, haka muka dawo gida ni kuka Mama kuka ba irin tsinuwar da Mama batayi man ba, daga karshe Yayata Aisha tazo nan Mama ta gaya mata suka yi man taro suka kama bugu a ranar cikin Nurandeen ya zube a jikina kuma na samu matsalar mahaifa, ina cikin kuncin ciwon da ya samaini naji Mama tace aure zatayi man da wani tsoho a unguwarmu ni kuma naji ban iya dauka shine nazo nan garin har Allah ya hada ni dake, kinji Abun da ya faru dani....


*karku manta na gaya maku litafin sanadin soyayya minti ya faru da gaske, amman ba komai yake gaskiya ba 20%true life ne, Khadija da kanta ta gaya man labarin nata tana son na rubutu akanki shi dan masu irin halinta su daina idan ma akwai masu niyar yi su fasa ni kuma 80%fiction ne na Kara shi dan na kara ma mutane jin tsoron yin abun a zuciyarasu kuma su ƙamaci abun har abada, kuma Khadija tana cikin group din duka biyu da a sanadin soyayyar minti fans da kuma sanadin soyayyar minti 2 duk tana ciki sai dai bata yarda da na bada number dinta ba, dan haka ina maku fatan alkhari kuma ku dauki abu mai amfani da yake ciki nagode*


Share
Comment
And
Vote
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram

Please Login or Register in order to submit comment